You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ɗin cs patient ɗin nan akan ta zo
ta amshi aikin actually it wasn't her priority dan wani ne ya kamata yayi sai aka hana sa aka bashi hutu
akan baby doctor zata yi aikin kuma ba sai ya zo yayi assisting ba ya bari za'a nemo assistant wannan
hikimar ta Dr Muhammad ne dan tare da aminin sa suka yi shawarar wato Dr Maher sai shi ya ce zai saka
a yi emergency call a chan asibitin akan ana neman Dr Zaid ya zo yayi assisting aikin da za'a yi a theater
room,bayan shigar Bilkisu surgery room ɗin ne Dr Muhammad ya sa aka kirawo Zaid akan yayi saurin
zuwa nan asibitin dan an kusa fara surgery ɗin already Dr Maher ya sa an kira sa an sanar da shi toh kiran
Dr Muhammad da ya sa aka mai ya zo mai a matsayin tunawa a kan hanya yake da kiran ya shigo mai sai
yayi saurin ƙarasawa asibitin ko da ya tafi kuma tambayar doctorn da zai yi aikin yayi aka ce da shi ya dai
shigan dan yanzu aka sanar da su an canza mai surgery ɗin suma basu san wanda zai yi ba.babu ɓata
lokaci ya shige theater room ɗin ya canza toh fah shine yana fitowa idanun sa ya sauka kan Bilkisu har
aka yi aika aikar da ya faru cikin ɗakin theater ɗin nan lokacin da suka sha'afa kallon juna da Dr Josh ya
so ankarar da su aka dakatar da shi ba wani bane face Dr Muhammad wanda ya san duk zurfin su a
kallon junan su in ya danna alert bell ɗin nan dole su farga shi yasa ya bar su dan su sami attraction
tsakanin su wanda hakan ya faru ganin sun shagala da yawa ne sai ya danna bell ɗin,after that iyayen
sun yi iya ƙoƙarin su akan haɗa yaran amma all plans failed sai suka jinkirta suna jiran golden
opportunity ya zo masu shine ɗazu da safe bayan Bilkisu ta bar gida sai Dr Muhammad yayi magana da
Dr Maher ya mai bayani ko zasu sami wata hanyar dan ya ga Bilkisu ta bar gida cikin annashuwa sai suka
haɗa wani plan ɗin aka ma Zaid ɗin kiran gaggawa wai ya tafi asibitin da Bilkisu ke aiki dan ana buƙatar
wanda zai yi operating wata client tana saman couch tuntuni jin haka sai ya bar aikin sa da yake yi ya nufi
asibitin cikin sauri sa shigar sa yayi daidai da fitowar Bilkisu daga office ɗin ta sai suka yi bumping into
each other har hakan ya faru ko da Dr Muhammad ya ga hakan sai yayi concluding akan gidan su Zaid
ɗin zai tafi da matar sa shi yasa bai damu ba damuwar sa ɗaya rashin sanin abin da ya saka ta sumewa
but tun da Zaid ya mai bayani ɗazu sai ya sami kwanciyar hankali but da ya dawo gidan he wasn't able to
tell Hajiya Zeenat dan yana gudun kar tayi suspecting nasa sai ya bar ta har sai tayi noticing da kan ta sai
gashi Allah ya sa ta gane hakan da kan ta har tana neman Bilkisun_



Cikin yin ƙasa da murya ya ce da ita

"Don't you think that baby is with someone"??saurib ɗago kan ta tayi ta kalle sa cikin kaɗuwa kafin ta ce

"Ban gane ba"!?sai ya murmusa kafin ya kai bakin sa daidai kunnen ta ya ce

"Your baby is finally with her husband isn't that what you've always wish and wanted"?da mamaki all
over her face ta ce mai

"What"?gyaɗa mata kai yayi sai ya sanar da ita iya abin da ya gani a asibiti ba tare da ya faɗa mata little
secret ɗin su ba shi da Dr Maher..

Rungume sa tayi tana faɗin

"Am a bad mother right"?sai ya girgiza mata kai ta cigaba

"Yes i am dan gashi nan ta sume a kan hanya ba dan damuwar da na saka ta ciki ba ai da ba haka ba i
know that i am behind it will she forgive me"??tayi directing question ɗin mai sai ya ce

"Yes dear,yanzu dai ki zo mu je mu ci abinci in ya so gobe sai ku tafi gidan Bilkisun ku gaida ta ok"!kallon
sa tayi zata yi magana ya ce

"No,,no more talks no more crying let's go"daga haka ya ja hannun ta suka sauko ƙasa.

She is surrounded by her family having dinner but hankalin ta na kan babyn ta she is taking all the
blames dan haka ba wani sosai ta ci abincin ba sai ɗan kaɗan da ta taɓa sama sama ta ce ta ƙoshi,they
were all surprise dan bata saba ba amma bata basu chance na tambayar ta ba ta tashi ta haura sama.

Tunani mai zurfi take akan laifin tun farko nata ne dan da ta ja ta a jiki da ta san matsalar ta sai dai ta
nesanta ta da ita gashi ta shiga matsala mai girma ko yanzu ya take ko ta ji sauƙi Allaj kaɗai ne masani..



Back in Dr Zaid's house bai tashi daga baccin ba sai wuraren 2pm da salati ya farka ya kai duban sa ga
side clock dake gefen gadon sai ya ga time rumtse idanun sa yayi ya buɗe su sai ya maido da kallon sa
gare ta ya ga baccin take yi still kuma tana jin daɗin baccin nata sai ya ɗaga kan ta ya mayar saman
pillow ya janyo comforter ya lulluɓa mata jikin ta da shi durƙusowa yayi ya manna mata peg a goshin ta
ya gyara mata suman kan ta sannan ya shige toilet da nufin yin alwala sai dai yana fara alwalar ya tuno
da abin da ya faru ɗazu dan in the course of easing himself he ended up releasing some secretions dan
haka dole wankan janaba ya hau kan sa fasa alwalar yayi ya jingina da wall ɗin toilet ɗin yana barbaza
suman kansa cikin jin kunyar kan sa dan he never knew that by just seeing a lady's body he can release
so easily ba again he just touched her bai sami response daga gare ta ba kenan ma amma yayi releasing
what if they die together?me zai faru kenan?saurin cire silly thought ɗin yayi ya yi niyar wanka..



Fitowa yayi ɗaure da towel a ƙugun sa yana tafe yana tunanin shawarar da ya yankewa kan sa akan
zaman su shi da Bilkisu,he thought of a fluent idea at least ko babu komai they are bounded by marriage
kuma aure ya wuce gaban wasa as a husband he should be capable of handling his home he have to
become the leader of his own home the king in his kingdom he need to be autonomous he just have to
be independent not guided bu anyone dole shi Amzai yi building family nasa dan haka zai yi iya ƙoƙarin
not to be a coward for the second time again he have to amend.

Yana tsaye hannun kan waist ɗin sa yana ƙare mata kallon ƙurulla sai ya ɗan murmusa ko me ya saka sa
murmushin shi ya sani,takawa yayi zuwa bakin gadon ya duƙa ya kuma manna mata peg a goshin ta yana
admiring kyakyawar fuskar ta har cikin zuciyar sa yana yaba kyawun ta da surar ta..



Buɗe closet ɗin sa yayi ya ɗauko boxers ya saka ya ɗauko baƙar jallabiya ya saka ya fito daga ɗakin ya ja
mata ƙofar ta waje ya saka mata lock sai ya sauko ya fito farfajiyar gidan inda mai gadin nan ya taso cikin
ɓarin jiki yana tambayar sa ko lafiya ɗazu ya shigo hankali tashe,muryanshi ya mai kawai ya ce

"Babu komai nagnagode da kulawar ka gare ni and am sorry for reacting to you in that manner earlier
on i wasn't in my rightful senses"da sauri mai gadin ya hau ce mai

"no..no no please sir na fahimta ai Allah ya ba Hajiya lafiya"sai ya amsa da

"Amin thanks"!!daga haka ya bashi oder akan ya kula masa da gidan har ya dawo daga masallaci kar ya
bar kowa ya shigo amsa mai yayi yana assuring nasa zai kular mai da gidan daga haka ya fita ya nufi
masallaci dan gabatar da sallar zuhur..



Bai dawo gidan ba sai bayan sallar asr yana shiga tana farkawa daga baccin ba ma farkawar tayi ba
juyawa tayi dan cigaba da baccin sai dai tana juyawan ta ci karo da fuskar sa yana tsaye da murmushi
yana kallon ta rufe idanun ta tayi ta buɗe su sai ta kuma sauke su tarr bisa fuskar sa,shi dai yana tsaye
yana kallon ta yana jiran ganin abin da zata yi dan ya san zata yi reacting but to his greatest surprise sai
ya ga akasin hakan dan bayan ta kalle sa sai ta maido da duban ta ga kan ta ta ga abin da aka lullube ta
da shi sai ta ɗaga comforter ɗin ta leƙa ciki all what she sees shine naked body ɗin ta lulluɓe cikin
comforter babu kaya daga bra sai pant cikin ruɗewa ta fidfo kan ta ta kalle sa sai ta ga babu alamun
wasa ko tantama kenan da sanin sa hakan ya faru,tunani ta shiga yi ta ya aka yi ta zo gidan nan ya ma
aka yi ta tsinci kan ta almost naked did he molest her and take advantage of her?saurin mai da duban ta
tayi ga jikin ta tana ɗago kan ta sai ta gan sa zaune kan gadon yana yunƙurin jawo ta sai ta ja da baya
tana kallon sa dan bata san abin da ya faru ba kuma tana buƙatar ƙarin bayani.

Daɗa ƙanƙame comforter ɗin tayi tana girgiza mai kai sai ta yi wuf ta sauko daga kan gadon tana jan
comforter ɗin,tashin da tayi cikin ƙaraje ne ya haddasa mata wani mummunar ciwon kai ta ji kan ta ya
amsa amma ƙarfin hali irin nata ya sa ta fara taro ɗan ƙarfin ta ta fara tambayar sa cikin yin ƙasa da
murya dan bata da wani isasshiyar lafiya

"Ina kaya na yake"?shiga juye juye yayi yana duba kayan kafin ya dawo da fuskar sa gare ta ya taɓe baki
yana girgiza kai alamun bai gan su ba sai ta cigaba da kallon sa dan kan sa ya taso ta shiga nufo ta a
hankali bata dai motsa ba tana nan tsaye sai da ya zo har kusa da ita ta ji ƙamshin sa na shigar ta ta ɗago
dara daran idanuwan ta ta zuba cikin nasa sai yayi yunƙurin riƙo ta zuwa jikin sa yana tambayar ta

"Me zaki yi da kayan"?murya chan ƙasa kamar mai koyon magana dan har rawa rawa muryar ke yi
yayin da yake mata tambayar sai ta ji muryar ta shige ta har ta lumshe ido bata sano ba sai ya ƙara
tightening jikin ta cikin nasa yana son rungumo ta jikin sa gabaɗaya sai dai ta hana sa cikin saurin buɗe
idanun ta ta shiga ɗan ture sa tana faɗin

"Am going home"daɗa ruƙo ta yayo yana janyo ta jikin sa da ɗan ƙarfi dan tana son turje mai ne shi
kuma yayi alƙawarin holding her tight and he will never let go off her dan baya so yayi ruining destiny ɗin
sa for the second time again.

Kasa hana sa tayi sai tayi shiru tana jin abin da yake mata,haɗa ƙirjin sa yayi da nata ƙirjin sai suka
lumshe idanu tare haɗe da sauke ajiyar zuciya at the same time,she didn't hug him back amma shi kam
ya rungume ta sosai ya ɗau lokaci yana sauke ajiyar zuciya kafin daga bisani ya ce cikin sanyin murya da
rashin son hayaniya

"Please don't go,just spend the night with me here in our home,in our room, in our bed,our matrimonial
bed,please,..will you"!?shiru ta mai tana sauraron sa bata dai ce da shi ƙala ba amma kam muryar sa yayi
tasiri cikin zuciyar ta.

"Please..don't say no"...bata ce komai ba sai ya ɗago da ita ya shiga gyara mata sumar gefen fuskar ta
yana jiran jin amsar ta sai ta ƙure sa da idanu har dai kallon sa ya haifar mata da wani kasala mai tsanani
haɗe da gajiya da ya dirar mata from no where.

He has been observing her ganin yanayin ta ya canza sai yayi using weakness nata yayi brainwashing
ɗin ta by pleading her to stay with him tonight,juya mai baya tayi tana jin gaban ta na faɗi sai dai bata
bari fargabar ta ya fito sarari ba.

Ta bayan ya rungumo ta ya sauke haɓar sa a gefen wuyar ta yana sauke mata numfashin sa sai ta
lumshe idanun ta chest ɗin ta na sama da ƙasa
"Please..am lonely"..tausayin sa ne ya taso mata sai kawai ta ɗan tura sa baya kaɗan ta shige toilet ɗin
ɗakin tana shiga ta saka lock ta ɗan zauna tana tunanin Allah ya sa ba wani kuskuren zata kuma yi ba by
believing Zaid one more timw in her life..

Kasa yin wankan tayi sai tayi alwala kawai ta fito da comforter ɗin a jikin ta dama tun da ta shiga ya
ɗauka tafiya zata yi in ta fito sai ya ji tana tambayar sa

"Ina kayan sallah"?jiki na ɓari ya buɗe closet ɗin sa sai dai bai ga komai ba related to women weat dan
haka ya rufe yana mai ce da ita

"Just give me some second ms am coming please"bata amsa mai ba sai yayi saurin fita ya shiga ɗakin da
ke kusa da nasa ɗakin alamar ɗakin mallakin ta ne,dubo mata long gown yayi ya haɗo da hijjabi ya fito ya
dawo ɗakin sa ya miƙa mata sai ya fita dan ya bata space na shiryawa da kyau..



Sallar zuhur da asr tayi sai ta ɗan jingina tana karantar azkhar daga hakan ne kuma bacci ya kuma yin
gaba da ita saman sallayar.da ya shigo sai ya ga har tayi bacci sai ya girgiza kai yana mamakin irin
wannan bacci da bata gajiya da yin sa but he have to let her be.

Fita yayi ya ja mata ƙofar shi kuma ya shiga kitchen haɗe da kiran ɗaya daga cikin cooks ɗin sa akan tayi
saurin zuwa he wants her to coach him dan yana son yi ma baby doctor girki da kan sa..




*******



_7:30pm_



Bayan ya idar da sallah har ya dawo gida yayi setting abincin cikin tray ya kawo har ɗakin ya ajiye komai
sannan ya zauna zaman jiran ta ta idar da nata sallar,kamar jira yake tana idarwa ya shiga zuzzuba mata
abincin ita dai bin sa da kallo take kamar stranger dan sai acting gentile yake mata..

Abincin ya mata daɗi dan akwai ɗan yaji yaji wanda ya taimaka ya bata appetite har ta ɗan ci abincin da
yawa shi kuma sai murna yake yi bata yi wani abin da ya ɗaga mai hankali ba,har suka kammala ya ɗauko
mata night wear ɗin ta ya bata,karɓa tayi ta shiga toilet ta canza rigar doguwa ce cotton baby pink colour
bai da falmara dan dogo ne har ƙasa,.
Fitowa tayi sai ta gan sa kwance da pyjamas ɗin sa kalar nata kayan baccin already ya kashe light ɗin
ɗakin ba wani haske sosai dan haka gadon ita ma ta je ta kwanta a hankali ta juya mai baya sai da ya bari
ta gama gyara kwanciyar ta har da jan blanket ta rufe jikin ta sai ya saka hannun sa ya juto da ita bata
mai gardama ba bare hayaniya shi kuma rashin hayaniyar da bata mai ba ne ya bashi ƙwarin gwiwar
ganin zai gyara kuskuren sa,.

Kan ta ya kwanta saman ƙirjin sa ya warware mata sumar da ta tufke ya baza mata su ta baya duk tana
jin sa bata dai ce komai ba,hannayen sa biyu ya sa ya rungumo ta jikin sa ya riƙe ta gam,addu'ar bacci ya
masu sannan ya ce da ita

"Goodnight baby"bata bashi amsa ba amma ta ɗan juya kan ta saman ƙirjin sa alamar ta ji ta kuma
amsa.ba jimawa bacci ya ɗauke su duka..




*_S,Ibraheem_*

Folliw@siyamaibrahim

*⚜BWA*



_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_



👄 °°° °°°👄

°°

°



*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀

_{the love saga}_



*#Hot love*

*#Romance*

*#allegation*
*#Epic*

*# Arrogance*

*#Pains*

*#Regrets*

*#Obscure and more*



*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim



*35*



*_Back to love_*



_4am_

Buɗe idanun sa yayi a hankali yana fatan ganin ta tare da shi,a hankali ya maido da kan sa ƙasa ya juyo
zuwa right side ɗin sa sai ya gan ta kwance duk ta kalailaye sa collar rigar baccin sa ta riƙe gam kamar
rayuwar ta maƙale da rigar yake,kawo hannun sa yayi ya ɗora nisa nata hannun da ta riƙo mai rigar ya
shiga shafawa a hankali yana jin farinciki da annashuwa na shigar sa dan bai san yadda zai yi ba da ya
farka a asubahin ya ga duk abin da ya faru a jiya was all nightmare and not reality,godiya yayi wa Allah
da ya sa yayi witnessing wannan safiya mai albarka he can't believe that after the minute of his first
night bai kuma kwanciya tare da matar sa ba sai yau abin ya zame mai kamar abin farinciki da nishaɗi..

Goodmorning kisses yayi brushing mata tun daga goshin ta zuwa cheeks ɗin ta har ya sauko wuyan ta
sai a lokacin ta farka dan tun lokacin da ya kai hannun sa saman nata hannun ta ji abin amma sai ta share
ta cigaba da bacci dan sama sama take jin abubuwa abaccin ta.

Buɗe idanun ta ke da wuya sai ya rumtse nasa idanun da sauri abin nasa dariya ya bata kamar wani
ƙaramin yaro yayi saurin rumtse idanun sa,ganin kan ta cikin jikin sa sai ta ɗan murmusa tana tuno
rashin ta idon da ta yi a jiya daga zuwa office sai kuma ta yi gidan miji har kuma da tsarabar taya sa
kwana,murmushi tayi tana hasashen yadda zai kaya tsakanin ta da Umma ko me zata gaya mataas
excuse na rashin komawa gida a jiya.

Jin shirun ta yayi yawa sai ya buɗe idanun sa ya zuba mata dan kallon sa take tana lumlumshe idanu
saboda halin da ta tsinci kan ta ciki ya wuce misalin mai tunani dan nishaɗi ne ke gauraye da
tsaftatacciyar son sa ya rinƙa shigar ta,bata san me ya faru da shi ba da ya hanasa tafiya ƙauyen koma
amma ko ma dai menene dalilin she don't want to know.



"Uhum,,goodmorning"!!ɗago kan ta tayi ta zuba mai idanun ta suka yi exchanging glance look sai ta ce
mai

"Morning"idanun su haɗe da na juna duk wani hali suke ciki daga shi har ita, blinking mata idon sa ɗaya
ya ce

"Ya jikin ki"?ɗan shiru tayi tana kallon sa murya can ƙasa ta amsa mai

"Alhamdulillah"!nodding kan sa yayi ya shafo suman ta yana faɗin

"Kin tuna ranar mu da ke na farko?a germany"?saukar da idanun ta ƙasa tayi tana murmushi tana tuno
moments ɗin da ya kasa skipping memory ɗin ta she wish abin da ya faru da su never happened da Allah
kaɗai ya san irin love da zata yi showering Zaid da shi but unfortunately,,it was a bad past she doesn't
wanna remember it..

"Uhumm"he wasn't satisfied with the response sai ya kuma rungumo ta yana shinshinar sumar kan ta
at the same time yana kissing suman

"Won't you forgive your husband"??shiru tayi tana jin kewar sa na addabar ta sai dai still bakin ta nauyi
yake mata na bashi amsar tambayar da ya ke kwararo mata but har cikin zuciyar ta tana jin yafe mai
shine alkhairi.

Shafo gefen fuskar ta yayi yana jin kamar su dawwama a haka bai san girman abin da yake ji a zuciyar sa
game da ita ba amma ya san he is gradually dancing to her tune and he is copping with her possession
and obsession tun ranar da ya bar gidan su ya dawo nan gidan babu ranar da zai farka daga bacci bai
farka da ita a zuciyar sa ba haka Throughout zai yi spending ranar sannam duk daren da zai kwanta bacci
baya samin cikakkiyar bacci dole da tsakar dare sai ya farka yayi wanka dan baccin sa ba mai daɗi bane
mafarke mafarken ta ya dame sa definitely her words are beginning to manifest she once told him that
she will be his obsession and yes she is now his obsession safe,rana,yamma,dare yana tunanin ta a ran
sa again he feel so suffocated in ya ga wani kusa da ita shi yasa ranar da ya ga Aslam yana magana da ita
har ya kira ta da baby sai ya ji ya kasa controlling kan sa all he need shine ya mai gyaran tunani dan ya ƙi
jinin ya ga wani kusa da ita muddin ɗa namiji ne toh hakan na tayar masa da hankali he can't take that..

"Kin yi shiru,,can't you forgive me at least"??jin wani iri tayi sai kawai ya ji ta kuma rungume sa sosai
sakamakon da da shi kaɗai ya rungume ta,sosai tayi hugging nasa tight tana jin hawaye na son zubo
mata dan ba ƙaramin dauriya tayi ba na rufe idanun ta da doɗe kunnuwar ta dan ta ga zancen Asma'u
bai taso mata ba,raɗaɗi da zafin kishin sa ne ya taso mata sai ta shiga dukan sa a ƙirjin sa tana faɗin

"You cheated,,i trusted you,i gave you my heart my soul,my body,my life but you rejected it you forced
me to hate you you toyed with my feelings for you,you played with my heart,you played with my love
for you because you know that i love and care about you then you decided to give that hate to me why
Zaid,?why"??da kuka maganar ta na ƙarshe ya kai sai yi take yi kamar me and he allowed her because iya
hanyar da zata iya pouring out nauyin da ke zuciyar ta kenan..

Rungume ta yayi sosai yana shafa ta bau ce komai ba yana da shafa ta ita kuma kamar a lokacin kuka ya
ƙwace mata sai yi take yi iya gaskiyar ta.

Sama da mintuna tana kuka har sai da nauyin da ke zuciyar ta taji ya ragu sai ta rage yawan kukan ta
shi kuma sai ya riga ta magana muryar sa na karyewa yana shaƙewa dan haɗo kalmomin yayi

"i know,na sani,na san ni na saka ki jin kin tsane ni ni na saka ki jin kin yi babbar kuskure a rayuwar ki by
giving me something very precious to you but please....i want you to give me another chance...just give
me this one more chance i promise to show you something incredible i promise to take you where
you've never been i will be a good husband to you a friend and a guidance just allow me to come into
your life one more time please"kamar dai a mafarki haka ta rinƙa jin kalaman nasa kamar almara da
gaske yake yi ko dai yi yake yi dan ya faeanta mata rai na wai dan yayi niya ba.



Kallon sa tayi tana son tantance gaskiyar sa cikin kalaman sa sai ta ga pure sincerity a tattare da shi and
nothing else but that,ta rasa wani shawarar zata bi dan shawarwari zuciyar ta ke bata daga ɓangare
daban daban ta rasa wanda zata ɗauko.

Leƙo fuskar ta yayi yana jiran jin amsar ta addu'ar sa shine Allah ya sa ta yarda ta amince da shi ya shigo
rayuwar ta for the second time matuƙar ta bashi wannan damar zai gyara laifukan sa na baya.

Wasa da hannun sa yake yi saman sumar ta ta yadda zata sami sukuni cikin zuciyar ta dan tayi hukuncin
da ya kamata,tana jin sa yana kai kawo da hannun sa a jikin ta amma ta kasa ce mai komai haka ta kasa
hana sa sai ma daɗa yin lamo da tayi a jikin sa shi kuma ya ƙara yi mata mazauni a jikin sa,jim kaɗan ba
jimawa ya ji numfashin ta ya canza haka kuma nauyin ta ya fi na ɗazu hakan alama ce ta bacci ne ya
ɗauke ta.



Duniyar tunani ya faɗa tun jiya sai bacci bacci take yi ba gayra ba dalili da ta zauna sai bacci tun jiyan
yake observing ɗin ta da ta farfaɗo daga suman da tayi ta koma bacci ba tare da ta sani ba bayan ta idar
da sallolin jiya ta kwanta bacci bata tashi ba sai gab da magrib bayan ta idar da sallah ta ci abinci tayi
saurin yin bacci bata farka ba sai ɗazu and now....she is sleeping already what could that be?..

Bai san amsar ba dan haka sai ya ja jikin sa ya kwantar mata da kai bisa pillow ya daɗa gyara mata abin
rufe jiki shi kuma yayi toilet,alwala yayi ya zo ya canza kayan sa ya saka jallabiya da wani hular sanyi da
yake yanayi ne na winter,.

Masallacin nan kusa da su ya tafi dan a lokacin biyar ya gota har da mintuna ashirin dan sun ɗau lokaci
suna magana shi da Bilkisu har time ya wuce bai yi la'akari.
Kasancewar ya san ita kaɗai ya bari a gidan ba wani

Please Login or Register in order to submit comment