You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ƙarfe 11:30pm.



Kamar wani kalar magnet haka ya ji jikinsa na jan shi har ya ƙarasa cikin bedroom ɗinta.




A kwance take flat ba tare da ta lulluɓa da ko wani bargo ba, santala santalan cinyoyinta masu sheƙi da
su ya fara cin karo da su, wani kalar ajiyar zuciya ya sauke sannan a hankali ya fara tattaɓa jikinta.




Cikin baccinta da ya yi nisa ta fara jin wani kalar baƙon yanayin da ya haifar ma ta da kasala, wanda da
ƙyar ta iya buɗe idanunta.



Ganin wanda ke kwance ajikinta ne ya sanyata sakin wani kalar ihu tare da ƙoƙarin miƙewa ta tashi,
amma sai dai kuma dukkannin jikinta akanta yake.



Ɗago jajayen idanunsa ya yi tare da sauke su a fararen idanunta da suka yi luhu- luhu, wani kalar
damƙota ya yi wanda acikin mintuna da ba zasu wuce 30 ba ya yi raping ɗinta, wani kalar kuka take
kamar za ta mutu.
Ko ta kanta bai bi ba ya wuce ɗakinsa tare da wucewa toilet, sai da ya yi wanka sannan ya iya sallarsa da
ya saba tare da kwanciyarsa ya fara baccinsa hankali kwance.




*******

Sai da ta sha kukanta sannan ta ɗan miƙe da ƙyar tana jin zafin har tsakiyar kwanyarta, a hankali ta gasa
jikinta tare da yin wanka ta kwanta.




Da asuba bayan ta idar da sallarta, fitowa ta yi ta na ɗan ɗingisawa tare da fara ayyukanta da ta saba, har
ta gama gyaran gidan bai fito daga gym ɗin gidan ba, har ta shirya irish potatoes ɗin da ta soya a dining
table, ta haura sama ta yi wanka haɗe da shiryawa cikin wani jeens palazzo trouser da long sleeve shirt
white color, kamar yadda ta saba amma still bai shigo ba.




Zama ta yi tare da kunna tashar zee world ta na kallon film ɗinnan wato ''DECEPTION.'' dukkanin
hankalinta ya na wajen Tvn, wani kalar ƙamshin turarensa da ta ji su suka fara ziyartar sannan daddaɗan
muryarsa mai amo suka ƙara ziyartar kunnenta.

shirye yake tsaff cikin office suits black color with white color necktie, ƙafafunsa na sanye da takalma
companyn Dior, idanunsa ɗauke da glasses na SAMA wears wanda suka matuƙar yi masa kyau, hannunsa
riƙe yake da trolly ɗinsa ƙirar LV, cikin takunsa na ƙasaita har ya ƙaraso wurin da take.



A firgice ta dawo hayyacinta tare da faɗin ''Good morning.'' gyaɗa kansa kawai ya yi dan a rayuwarsa
idan zai yi tafiya ba ya ƙuntatawa kowa, miƙa ma ta trolly ɗin hannunsa ya yi tare da faɗin ''Kin yi girki?."
Cikin sassanyar muryarta ta ce ''Eh na yi."



A tsaitsaye ya ci chips ɗin tare da korawa da tea mai zafi, hannu ya sa a aljihunsa tare da zaro dalleliyar
wayarta ya ajiye mata shi akan table ɗin, sosai fuskarsa ke fitar da wani kalar annuri.
Cikin muryarsa mai amo ya ce ''Take it back, and learn how to use it, ɗauko trollyn ki kai ni airport sai ki
dawo, ki cigaba da karatun ki, and banda kawo min ƙawaye cikin gida, sannan ban umarce ki da zuwa ko
wani gida ki zauna ba, Am I clear?."



Nodding kanta ta yi tare da faɗin ''Na gode, a dawo lafiya.''

Bai amsa ma ta ba ya yi hanyar ficewarsa daga living room ɗin, da mugun gudu ta nufi ɗakinta tare da
saka wani kalar zumbulelen hijab har ƙasa black color.

Tun daga cikin motar ya ga wani kalar sirrin kyau dake tattare da ita acikin hijab ɗin, wani kalar
murmushi ne ya suɓce ma sa tare da kauda kansa ya cigaba da waya da managers ɗin H&K VENTURE'S.

A hankali take tuƙa motar saboda kar ta yi ko wani slight mistake ta karɓi mari da sanyin safiyar nan.




Cikin mintuna da basu haura 30 ba suka iso airport ɗin, a parking space ta faka motar tare da sauka ta na
mai buɗe ma sa bayan motar.



Kallonta ya yi tare da mayar da kansa gefe kana kuma ya fito cikin aura ɗinsa wanda yake ƙara kasheta,
booth ta buɗe tare da ɗaukan trolly ɗin na sa ta na janyo shi a hankali, a wajen da aka tanada domin
duba kayan matafiyyan.



Bata ƙara second ɗaya ba ta bar wajen ta na satar kallon kyakkyawar fuskar sa har ta bar wajen.



Da gudu ta bar airport ɗin zuciyarta na tattare da farinciki mara misaltuwa dan ko ba komai za ta ɗan
sarara.



Wayarta ta ɗauko dan ta jima da kunnasa, kati ta siya a bank ɗinta tare da saka data dan wancan ya yi
expire, ta na kunna datar saƙonni suka yi ta shigowa, har kusan mintuna talatin ba su daina shigowa ba.
Contact ɗinta ta shiga tare da dannawa Salimah kira, bayan ta ɗaga ta sanar ma ta ta na son ta zo sannan
karta shanyata.



A hankali ta ƙarasa cikin gidan tare da cinye ragowan abincin ta na ƙara tariyo yadda ya kasance da ita a
jiyan.

Wani kalar dariya ta saki kamar mahaukaciya tare da kallon wayarta dake kawo wuta, number
Assultanah ne yake yawo akan screen ɗin wayar, hannu ta saka tare da ɗaukan wayar.



Ata can ɓangaren Assultanah ta ce ''Assalamu alaikum matar Yaya.''



Murmusawa ta yi tare da faɗin ''Wassalamu alaykum, autarsu Yaya, ya kike yasu Mami?."



''Wallahi kowa lafiya lau, daman na kira na faɗa miki tun da ba ki zo graduation ɗina ba, toh yau zan tafi
service ina kan hanyata ma.''

Marairaice face ɗinta ta yi tare da faɗin ''Wayyo Sultanah kar ki yi fushi da ni, I'm Soo soo sorry, wani
gari za ki?."

''Ibadan.'' ta ba ta amsa a taƙaice.

Adawo lafiya ta yi mata sannan ta katse wayar tare da shiryawa domin zuwa makaranta.



Shiryawa ta yi cikin shigarta na abaya, maroon color, wanda ya yi mata kyau sosai da sosai, sannan ta
saka high heels ɗinta masu kyau white color, sai jaka shi ma white color dukkansu designers ne masu
matuƙar kyau da tsada.



Key ɗin motarta ta ɗauko amma sai ta ga motar gaba ɗaya ya yi datti, hakan ya sa ta ɗaukan na shi key
ɗin tare da wucewa school.



Sosai Lily ta yi missing ɗinta hakan ya sa suka ɗan yawata a school ɗin, arround 12 na rana suka nufi
boutique ɗin Ammi ta siyi zafafan Hijjabai masu haɗe da niƙab, jalibab, hijab, khimar, Niƙab, har da
chador sai da ta siya, sai da ta kashe almost 500k a hijabai sannan hankalinta ya kwanta, dan har safan
hannu da na ƙafa ba ta barsu a baya ba.......
''Ya Ubangijina ka basu daman share."



Allah ya yiwa fans ɗina masu sharing arziki fiye da Dangote ✨😤🌟

Ma ra sa share Allah ya kawo kuɗi na siyi mota na tada muku ƙura 😂😂



*THE REGRET*

PENDING AMARYA CE ✍️

JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION

The Noble Writers team.




**Pending Amarya 44 & 45**



What goes around comes around ⏮️⏩



Try to be a good father to your children not a cowed 🤍 🫧 🤧



Not edited 🌟💔🥹



****
Sosai Lily ta yi missing ɗinta hakan ya sa suka ɗan yawata a school ɗin, around 12 na rana suka nufi
boutique ɗin Ammi ta siyi zafafan Hijjabai masu haɗe da niƙab, jalibab, hijab, khimar, Niƙab, har da
chador sai da ta siya, sai da ta kashe almost 500k a hijabai sannan hankalinta ya kwanta, dan har safan
hannu da na ƙafa ba ta barsu a baya ba.......




*******



Ko shiga office ɗin Ammin ba tayi ba ta shige mota suka dawo, amma sai dai ba ta zauna ba ta na ajiye
Lily gidan Neneh ta wuce, shi ma a ƙofar gidan ta parker motar ta kira Salimah ta fito.




^^^^^^^^

Ƙarfe goma jirgin su ya sauka a ƙasar China a babban birnin Beijing, driver ɗinsa ya kira ya kaisa har gidan
da yake tsaff komai a gyare.



Wanka ya yi tare da yin alwala ya na mai gabatar da sallolinsa, sai da ya ƙara kallon zanen Acn sannan ya
yiwa factory ɗinsa forward, saboda afara aikin kafin washegarin ranar.
Har ya fara ƙoƙarin kwanciyya yanayin da ya tsinci kansa a shekaran jiya ya fara ƙoƙarin dawo ma sa
sabo, ya na mai ƙara hango structure ɗin jikinta kamar ta na kusa da shi, saurin kauda tunaninta ya yi
acikin brain ɗinsa, tare da rufe idanunsa da sleep mask ɗinsa.




Da sassafe ya farka ya shirya cikin wasu farin suits, wanda suka matuƙar amsar jikinsa, car key ɗinsa ya
ɗauka tare da nufar dinning da har mai aikinsa ta gama haɗa masa breakfast ɗinsa, gaishe shi ta yi da
yaren Chinese, wanda shi ma ya mayar ma ta martani tare da zama akan kujerar ya na mai fara cin
abincin.



GPS app ɗinsa ya shiga ya na kallon duk inda taje da motar a jiya, gyaɗa kansa ya yi tare da ɗaukan tissue
ya na mai goge bakinsa kana ya fice daga gidan gaba ɗaya.




Sosai staff's ɗinsa suka yi missing ɗinsa, hakan ya sanya shi jin daɗi sosai.




AFTER 3 WEEKS🎊🫧🦚




Sosai ta mai da hankali take shiga kitchen tare da Salimah, sannan ta na yawaita miraja'a saboda wajen
da suka ɓace ma ta su dawo ma ta kan hanya.
Around 10 O'clock ta shirya cikin dogon jallibab sky blue, tare da sanya wani niƙab mai mugun kyau
sannan ta saka safar hannu da na ƙafa, sosai shigar ya yi mata kyau, ya fito da muslimah color ɗin da
yake ɓoye ajikinta.




A hankali ta fito cikin falon ta tarar da ko ina tsaf, tea kawai ta sha dan ba yunwa take ji ba, tare da
ɗaukan wayarta da car key ɗinsa tare da barin unguwar ba ki ɗaya, Test da yawa sun wuce ta, amma
anyi mata makeup, hakan ya sa ta ɗan sakin jiki a cikin school ɗin.



Mutane da dama na mamakin nutsuwar da ta sa mu, yar gidan Nabil da niƙab, it seems weird to them,
matar da ɗankwalin arziƙi ba ta sanyawa ita ce da chador?, dan abin da ta sanya ya fi hijabi, daga ƙarshe
dai cewa suka yi ƙila content take shiryawa dan anan tafi kauri.




Zaune suke cikin motar Hydar da ta ɗaukesa tamkar na ta, ta ƙurawa wayarta idanu, ta na kallon wani
picture ɗinta ita da Abbhi, birthday ɗinta na shekara 19, kusan shekaru uku da suka gabata.



Wani hawaye ne suka zubo ma ta ta yi sauri ta goge tare da shiga cikin call logs ɗinta ta na mai lalubo
numbersa.



Ya na fara ring aka katse tare da biyo kiran, ajiyar zuciya ta sauke tare da ɗaga wayar da sauri ta na mai
fashewa da kuka.



Ata can ɓangaren shi ma Abbhin wani kalar zazzafar ajiyar zuciya ya sauke tare da faɗin ''Ya'r Abbhinta,
why?, mai sa kike zubar da hawayenki masu daraja, Did you wanna hurt your Abbhi?."

Ya yi maganar a sanyaye, ''Abbhina I'm soo sorry, dan Allah na zo na ganka, nayi missing na ku, ka ce ina
gaida Ammi.'' ta ƙarashe maganar ta na fashewa da wani kuka mai karyar da zuciyar mai sauraro.




''Can you stop this babe, ba na son kina zubda hawayenki, kina ina yanzu?." Ya yi maganar a sanyaye.
''Abbhina ina school, ina so na koma gidana amma yanzun."

''It's okay then, mai zan siyo miki, ki na da yourghurt a gidan ki or na taho da su?."



Murmusawa ta yi tare da faɗin ''Abbhina pizza kawai da ice cream nake so.''



''Okay Allah ya miki albarka.''

''Amin Habibi, sai ka zo.''

''Yeah first fruit.''

Daga haka suka yi sallama.



Lily ce dake cikin motar ta juyo ta kalleta, tare da faɗin ''Drama Queen, e kullum idan ba kiyi creating
drama ba, ba kya jin daɗin rayuwar ki ne?, dubi wani kayan da kika saka kamar mascurate, ba kya jin zafi
ne?, ni I'm even thinking idan Liya bae ɗin da na sani ce ma right beside me.''



Sai da ta sauke ajiyar zuciya sannan ta ce ''Lily ko oven ɗin da yayi shekaru ɗari ana amfani da shi bai
gasu kamar yadda na gasu cikin 2 months ba, ke ni yanzu akan sanya hijabi zan iya rabuwa da kowa, ke
hijab na da muhimmanci a rayuwata.''

''Toh Liya Allah ya ba ki haƙuri.'' daga haka ta cigaba da yin video ɗinta.



Bayan sun rabu da Lilyn ma gidan Neneh ta wuce dan ta daɗe ba ta ga baiwar allahrnan ba.



A hankali ta yi horn, mai gadi ya buɗe ma ta ta shigar da motar na ta cikin gidan.



Ko ina tsit babu hayaniya, hakan ya sa ta kutsa kai cikin living room ɗin da ƙamshin turare Mai daɗi yake
tashi.
Already daman 2 O clock ya ri ga da ya yi, Neneh na zaune ta na lunch ɗinta mai rai da lafiya, sallamar
Liyana ne ya fargar da ita daga nisan tunanin da ta lula.



Cikin takunta na isa ta ƙaraso wajen da Nenehn ke zaune, zaro idanu Neneh ta yi tare da faɗin ''Kee
duniya, wannan wani kalar iftila'i' ne mayu da ranar Allah, mayyar ma a rasa wadda za'a aiko min sai aba
kamar fly wood?." Tsaki Liyana taja tare da cire hijab ɗin jikinta tare da zama kusa da Nenehn tare da
faɗin ''Kika jefa ni cikin iftila'i' Neneh, sai kuma kika ɗinga gulmata, kamar ba ke kika haɗa auren ba?."
Ta yi maganar ta na ƙura ma Nenehn ido.



''Ooh ooh ni Ajiddeh matar Aliyu, da yaushe na yi gulmar ki, kai wani munafukin ne ma ya sanar dake
wannan lahanin.''



''Ai na san haka za ki faɗa, amma ai ni dai na san wallahi kin yi maganata, da ace dai ban san halinki
bane.''



''Toh ni dai gaskiya babu wanda na faɗawa zancen na ganki kin yi baƙi, kin babbake kin ƙone kamar
lantarki, sai Maimu, ita kuma Maimu idan ba dan ba ki da hankali ba ai kakar ki ce ita ɗin."



''Ahaff ai na san sai kin faɗa, ke Neneh mai sa bakin ki ba ya shiru wai?, anya ya'r Mairo ba ta hau ki ba?."



''Uban ki Nabil da Uwarki Ikimat.''



''Ni ba wannan ne ya kawo ni ba, yunwa nake ji wallahi.'' ta ƙarashe maganar tare da shigewa cikin
kitchen.



Bayan ta ɗebo abincin ma hirar arziƙi suka dasa da ita da Nenehn, har take sanar da ita akwai family
meeting da za'a gabatar next month ,Kuma kowa ne zai zo, a gidan Nenehn za'a yi.



Sai misalin ƙarfe shida ta shiga gidan Mami suka gaisa, ta ɗan jima a gidan sannan da misalin ƙarfe 8 ta
bar gidan zuwa gidanta.
Ko ina na gidan neat Salimah ta gama gyara shi sosai.




Ƙarasowa falon ta yi tare da zama ta na jin ƙamshin turaren na hawar ma ta kai, ji ta yi zuciyarta na wani
kalar tashi, wanda hakan ya sanyata tashi da gudu ta nufi hanyar stairs domin zuwa ɗakinta ta yi aman,
anan wurin ta saki aman.



Da sauri Salimah ta ƙaraso wajen ta na mai ma ta sannu.

Ji tayi gaba ɗaya jikinta a take ya yi wani kalar sakewa, appetite ɗinta gaba ɗaya ta yi losing na shi.




Da sauri Salimah ta gyara surface ɗin tare da ɗaga Liyana ta kaita ɗakinta.




******




Tun buɗewar ranar he's very busy, ko ina is occupied with ayyukan da za'a yi a samar da acn nan har a
fara gwada shi.

Alhamdulillah cikin 3 weeks aka samar da grake Ac ɗin yadda Amir ya faɗa masa ya saka, A office ɗin aka
fara test ɗinsa.

Ganin ya yi ne ya sanya shi bawa workers ɗin damar a fara buga shi.
Kwance yake akan gadonsa idanunsa akan laptop ɗinsa ya na kallon yadda take ta kwarara amai a wajen
corridor ɗinta, sosai ya ƙura mata ido ya na kallon kyakkyawar fuskarta da take ta struggling wajen fitar
da abincin dake cikinta.



Ganin har Salimah ta kaita ɗakinta ne ya sanya shi switch ɗin camera zuwa tsaftataccen ɗakinta, akan
idanunsa ta cire kayan dake jikinta har ta shige toilet ɗin idanunsa akanta yake ko gigin cire idanunsa
daga laptop ɗin bai yi ba.



Ƙara switch ɗin cameran ya yi har cikin toilet ɗin ta yi wanka haɗe da fitowa da ƙyar, wani kalar fashewa
ya ga ta yi da kuka tare da sanya kayan baccinta ta na mai yin kwanciyyarta.



Ajiyar zuciya ya sauke tare da juyar da kansa, wani kalar jaa idanunsa suka yi, da sauri ya tashi tare da
buɗe fridge tare da ɗaukan lemon tsami ya na mai matsa shi cikin ruwan zafin gami da shanyewa.



A hankali ya buɗe laptop ɗin tare da kallon kyakkyawar picture ɗin kan screen ɗin laptop ɗin, wani kalar
numfashi ya sauke tare da kashe laptop ɗin ya na mai gyara kwanciyarsa duk da , da rana ne hakan bai
hana bacci mai daɗi ɗaukansa ba.




Ringing ɗin wayarsa ne ya tashe sa daga baccin da yake, kallon wayar ya yi ya na mai jan wani kalar tsaki
tare da amsa kiran da ya ga sunan Little ne ajikin wayar.



A hankali ya ɗaga, cikin kiɗimammiyar murya Assultanah ta ce ''Yaya Mami babu lafiya, rashin lafiyanta
ya yi tsanani, kuma babu kowa a wajenta.'' ta ƙarashe maganar hawaye na zuba a idanunta.



Ajiyar zuciya ya sauke tare da faɗin ''Calm down Auta, ya'n aikinta ba sa nan ne?."
''A cikin su ne wa ta ta kira ni , gaba ɗayan su kuka suke yi, yaya I'm scared.''



''Shut up, kafin na bubbuge miki baki yanzun nan, ki mai da hankali kiyi abin da ya dace bana son
shashancin banza, sai lokacin mutuwa ya yi ake mutuwa Am I clear?."

''Yes Yaya.''

''Okay then wipe your tears autar Mami.''

''Toh Yaya ka kira ta fa.''

''Zan kirata ƙila Prank take miki.''

Daga haka suka yi sallama, kasa komawa baccin ya yi, hakan ya sanya shi ɗaukan wayarsa tare da kiran
Mamin, a hankali ta ɗaga wayar tare da faɗin ''Mami ina wuni.''

'' Lafiya lau Hydar, ya aikin?."

''Lafiya lau, Mami ya jikin?."

''Lafiya lau wallahi, Auta ta kira ka kenan?."

''Wallahi Mami ta tayar min da hankali, wai ya'n aiki na ta kuka,, ita ma ta na kuka ta kira ni.''



''Son bar lamarin Sultanah, ba ciwo na ne ya tashi ba is just that, tsantsi ya kwasheni daga tiles na faɗi a
ƙasa ne, su kuma suka tsorata da ganin hakan, amma da sauƙi, kuma kai ma ka san Agnes da zuzuta
abu.''




''Yeah hakane Mami, still dai zan aiko miki ita ta ɗan lura dake.''

''Wai Fatima ko wa?."



''Eh ita Mami.''

''A'a dai ka barta ita ma yau ta zo ai, kuma yarinyar ta na da buƙatar hutu.''

''Toh shikenan Mami duk yadda ake ciki sai ki kira ni, Allah ya ƙara sawwaƙewa.''

''Amin Son, Allah ya kare ka, ya dawo min da kai lafiya.''
''Amin Maa.''

Daga haka suka yi sai an jima, juya wayar hannunsa ya yi tare da tashi ya cire kayan jikinsa ya shigewarsa
wanka.




A ƙudun dune take cikin bargo, jikinta ya na wani kalar kakkarwa, idanta ɗaya na zubar da hawaye mai
zafi, wanda muke ma sa laƙani da hawayen masoyi, wayarta taji ya na ring hakan ya sa ta kai hannunta
dake kakkarwa ta ɗaga wayar.




''Assalamu alaikum sis.'' aka faɗa a ta can ɓangaren.

''Wassalamu alaykum autarsu Yaya, what's wrong?."

''Aunty Liyana, dan Allah da safe kije gidan Mami ba ta da lafiya, take care of her dan Allah.''

''Okay Sis, Sai da safe, kar ki saka kanki cikin damuwa she will be fine okay?!."

''Thanks sis à huta lafiya.''

''In shaa Allah.'' daga haka ta kashe wayar, wani kalar zazzaɓi na bijiro ma ta, ga wani yunwa da take ji.




A hankali ta sauko daga upstairs ɗin tare da kunna switch ɗin falon kwalin pizza ta gani da wasu
abubuwan ƙwalama, hakan ya sa ta nufi wajen haɗe da fara cin pizzar.



Yanka biyar kaɗai ta iya ci sannan ta rufe kwalin tare da shan wani soya milk da yake cikin wani kwalba
mai kyaun gaske.



Anan kan dinning ɗin wani bacci mai daɗi ya kwasheta, ta ɓingire tare da cigaba da baccin na ta.
Sallahr farko ne ya tashe ta hakan ya sanyata miƙewa ta na layi ta nufi ɗakinta ta yi alwala haɗe da yin
Sallah, tare da fara recitation na Alkur'ani mai girma da daddaɗen muryarta.



Hizb ɗaya ta samu ta karanta, jiki ba ƙwari ta kamawa Salimah girki, face mask a hancinta.

Ta rasa mai yake damunta daga jiya zuwa yau, she's feeling dizzy, ta rasa wani kalar matsala ne hakan.



Suna gama girkin ɗakinta ta shige haɗe da yin wanka ta shirya cikin wani kalar dakakken abaya mai
kyaun gaske, milk color, yau kam ɗayan wayarta ta ɗauka ba iphone 14 ɗinta ba, pink diamond iphone
da shi za ta fita.



Tea mai zafi ta sha kana daga bisani ta nufi hanyar fita daga cikin gidan, ba ta wuce ko ina ba sai gidan
Mami, gidan as usual ya na nan tsaf kamar sabo, ya'n aikin gidan na kai komo acikin falon, falon ta shigo
tare da yin sallamah a sanyaye, Agnes ce ta amsa tare da faɗin ''Welcome Maa.''

''Yeah, how are you doing.''

''Splendid Maa.''

''Ma shaa Allah, where is Mami?."

''Wallahi since morning she neva come out, I think say na her body hold her.''

''Okay is Abbhu around?."

''Noo an ce ya tafi wani meeting Germany.''

''Okay.'' daga haka ta nufi hanyar ɗakin da take tunanin cewa na Mamin ne.

Ƙwanƙwasa ƙofar ta yi daga cikin ɗakin Mamin ta ce a shigo, jikinta a sanyaye ta shigo cikin ɗakin,
Mamin na zaune cikin shigarta na alfarma amma kallo ɗaya za ka ma ta ka san da cewa, ta na jin jiki.



''Welcome daughter, wannan sammakon na ki hope all is well?."

Durƙusawa ta yi har ƙasa tare da faɗin ''Mami Good morning.''

''Morning my dear, ya kike, ya gida, ya kwanan kaɗaici?."
''Alhamdulillah, ya jikin Mami?."

''Alhamdulillah, ai Naji sauƙi.''




Ƙamshin turaren ɗakin Mamin wani kalar hawar ma ta kai yake, so take ta yi amai, amma a haka ta
danne, ta cigaba da murmushin yak'e.



Ganin yadda take a takure like kamar she's not comfortable, ya sanya Mamin sauke ajiyar zuciya tare da
faɗin ''Daughter kin yi waya da shi kuwa tun da ya tafi?."

Sauke kanta ta yi tare da fara wasa da hannunta ta ce ''Ban da numbersa ai Mami.'' ta ƙarashe maganar
ta na murmushi.



Dailing numbersa Mamin ta yi ta Telegram, ring biyu wayar ta yi aka ɗaga, in a calm voice Mami ta fara
magana dan ko sallamarsa da gaisuwarsa ba ta bi ba ta ce ''Aliyu ko akuya ka ajiye a gida, za ka tambayi
lafiyarta, balle ɗan Adam, haka ka ga mahaifinku na yi min?, mai sa duk cikin ya'n uwanka ka fi kowa
baƙin hali ne?, a ina ka gado halin ka ni ban sani ba.''




Sai da ya sauke wani ajiyar zuciya sannan ya ce ''Mami I'm sorry aikin ne ya yi min yawa, and besides I
watch all her moves no need a ce sai na kirata.''



''Aliyu ubanka.''

Shiru ya yi ta cigaba da sauraron Mamin kafin daga bisani ya ce da Mamin a bata wayar.



A hankali ta saka hannu ta amshi wayar, Mami na bata wayar ta fice daga ɗakin.

Murya a sanyaye ta ce ''Ina wuni.''

''Lafiya, uban mai kika je kika faɗawa Mamina?."

Kamar za ta yi kuka ta ce ''Babu.''
''Ya jikin ki?, wannan wajen ya daina ciwo?."

Firfito da idanunta ta yi tare da faɗin ''Wani waje?."

''Don't pretend hajiyata, kin san abin da nake nufi, did you miss me?."

Banbarankwai ta ji maganar na shi acikin kunnenta, take zuciyarta ta yi wani kalar mummunan
faɗuwa......




''Ya Ubangijina ka basu daman share."



Allah ya yiwa fans ɗina masu sharing arziki fiye da Dangote ✨😤🌟

Ma ra sa share Allah ya kawo kuɗi na siyi mota na tada muku ƙura 😂😂



*THE REGRET*

PENDING AMARYA CE ✍️

JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION

The Noble Writers Team.




**Pending Amarya 46**



What goes around comes around ⏮️⏩



Try to be a good father to your children not a cowed 🤍 🫧 🤧



Not edited 🌟💔🥹
****




A hankali ta saka hannu ta amshi wayar, Mami na bata wayar ta fice daga ɗakin.

Murya a sanyaye ta ce ''Ina wuni.''

''Lafiya, uban mai kika je kika faɗawa Mamina?."

Kamar za ta yi kuka ta ce ''Babu.''

''Ya jikin ki?, wannan wajen ya daina ciwo?."

Firfito da idanunta ta yi tare da faɗin ''Wani waje?."

''Don't pretend hajiyata, kin san abin da nake nufi, did you miss me?."

Banbarankwai ta ji maganar na shi acikin kunnenta, take zuciyarta ta yi wani kalar mummunan faɗuwa....




Shiru ta yi ma sa na y'an daƙiƙu tare da sauke wani kalar nannauyen ajiyar zuciya, cikin muryarsa mai
Amo ya ce ''Soo you are missing me right?.'' shiru ta ƙara ma sa, abin ya mugun ƙona ma sa rai, dan ko
ba komai ta nuna damuwa ga mahaifiyyarsa shi yasa ma yake son ya ɗan yi ma ta magana ba dan komai
ba.



Tsaki ya ja tare da ƙara faɗin ''A haka za ki ƙare ai, za ki bawa mai wayar, wayarta ko dai na ɓillo ta wayar
nan na sauke miki maruka.''

Wani ajiyar zuciya ta ƙara saukewa, kamar wadda ke yin bacci, sallama Mamin ta yi tare da shigowa, ta
ga Liyanar a yashe a ƙasa bacci ya kwasheta, wayar na hannunta kamar wani zai ƙwace ma ta shi.
Ƙarasowa wajen Mamin ta yi ta na mai ɗingisa ƙafarta, tare da zare wayar a hannunta.

Baƙin ciki kamar ya kashe Hydar saboda banzan da ta ma sa, ko kan Amin dake ma sa magana bai bi ba
ya katse wayarsa.




Kallon fuskarta Mamin ta yi na ya'n sakwanni tare da ɗaukan blanket ta lulluɓeta da shi, dake akan
Persian carpet ɗin ɗakin take a kwance.




Around 2 O clock ta tashi daga barcin da take a dalilin wayarta da yake aikin ringing, wani kalar sara ma
ta kanta ya

Please Login or Register in order to submit comment