You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cigaba da yi, bai kallesa
ba sai da Amir ya ɗan leƙo da kansa ya wani zare ido ya ce "Hydar dey fear God, yanzu baka son nata ka
tura 500 million?, half of a billion fa kenan?."



" And so?." Daga haka ya tashi ya nufi flat ɗin Mami dan ya na ganin kiranta .......✍️




> PENDING AMARYA AS USUAL 🦋 FOLLOW FOR MORE 🤍 ALHAMDULILLAH DONE WITH BOOK ONE
ALREADY A TARO BOOK TWO
PENDING AMARYA AS USUAL🥰




DUK ABINDA YA FARU YA FARU DA DALILI.



WHAT COMES ARROUND GOES ARROUND ✌️



ABIN DA KA SHUKA SHI ZAKA GIRBA 🦚



THE NOBLE WRITTERS TEAM DEDICATION IS OUR STRONG 🥰🤍




KU BIYO NI DAN JIN YADDA HAWAYE ZA SU KWARANYA 😂😂😂😂




> PENDING AMARYA'S BOOK CORNER EXTRAORDINARY EVERYDAY POSTING LINK 👇




https://whatsapp.com/channel/0029VbAyucH7j6g0IDCpPi2V



*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*✍️

*(J.W.A)*

_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya
tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers
born to share powerful words.💪
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::



The Noble Writters ✊

Dedication is our strong



THE REGRET 🙆



when love meets temptation who survives?




The Regret Mallakar pending amarya ce ban yarda a sauya min labari ba ta ko wani siga, idan hakan ko
ta faru kotu ne zai rabani da ke!!!!




Pending Amarya ni ce satellite ina haska su kamar ring light 😂😂




Mallakar Pending Amarya ce_
NDA DUBDO🦚

My Maiduguri ppl




THIS PAGE IS DEDICATED TO MY FUTURE HUSBAND 😪

YOU'RE THE BEST DUK DA BAN SANKA BA😪😂😂😭

ALLAH YA HAƊA NI DA KAI 😌



_ If days was a love song and I told you to be with me until we gone old could you wait, would you
stay_ 😪😭



🦚💎

CHAPTER TEN 😍




_PENDING AMARYA _




Page 22
Duk da bai sauya shigarsa ba, ya nufi gidan da ke opposite da su tare da ƙwanƙwasa musu ƙofar.

A hankali Uzaifa mai gadi ya buɗe masa ƙofar.

''Alhaji sannu da zuwa.''

Ɗaga mai hannu kawai ya yi tare da wucewa cikin gidan tare da yin sallama.



Neneh da ke zaune cikin shigarta na kullum, ta ɗago kanta ta na mai kai dubanta wurin da ta ji sallaman
Aliyun.



''Aah mai sunan Rafiƙ kai ne yau a gidan nawa.''

Beyi magana ba ya nemi wuri ya zauna akan ɗaya daga cikin kujerun parlourn.



Cikin Muryarsa mai amo ya ce ''Neneh.'' ɗago kanta Neneh ta yi tare da kallonsa ta ce ''Lafiya ka ke
kirana haka kamar ɗan maye?."

Tsaki ya ja sannan ya kalleta ya ce " ina wannan yarinyar?."

"Wadda ka bani ajiya."

Saita muryar shi ya yi sannan ya ce " toh sai anjima."

Bai jira cewar Neneh ba ya tashi ya bar gidan dan wani kalan zazzaɓi ke neman rufesa.



Ko da ya ƙarasa gida bai bi ta kan kowannensu ba flat ɗinsa ya shige tare da kwanciyyarsa.




Ɓangaren Liyana kuwa, tun da Abbhi ya dawo da ita gida kuka kawai take tun dawowarta, kallon pictures
ɗinsu da Sultan kawai take tana kuka, Neneh ta zo ta mata magana har ta gaji sai dai ta ɗago ta dallawa
Nenehn harara sannan ta kuma ɗauke kanta.
Ta yi kuka ta godewa Allahnta, ta kira Sultan amma fushi ya ke da ita yaƙi ya ɗaga for almost two weeks
yanzu.

She has no choice than to give up ɗin da ta faɗawa Abbhin.



Komai ya cakuɗe mata.

Ta kira Lilian ita ma wayanta is not reachable, ta kira Ilham kuma network ba ya bari ta ji.

Haka ta fawwalawa Allah komai, first in history da ta ɗauki Kur'ani ta karanta saboda samun sassauci,
because in dai karatu za ta yi sai dai ta karanta na ƙwaƙwalwanta bai fi aya ɗaya ba ta cigaba da jin
waƙoƙinta.



Haka rayuwarta ta cigaba amma tsiwar nan na nan.

Amma ba ta cika fita ba kullum ta na gida sai dai fa ta yi suna sosai a Instagram kowa ya san ƴar gidan
Nabil ( Liya bae).




Kullum shi ma Abbhi ya na gidan bai cika fita aiki ba sai ya tabbatar ta ci ta ƙoshi ta na walwala sannan
zai tafi office.



Bikin Liyana saura two weeks, next week za'a kawo lefenta which is idan biki ya rage one week, kuma
suna ta tsara events sosai da ƙawayenta, kuma sun shirya da Sultan amma ba ta gaya masa bikin ba.




Yau dai kam she's in a good mood sosai, dan kallo ɗaya za ka mata ka ga hakan tattare da ita, ga wani
gyaran jiki da ake mata, dan wata mata Mamin Hydar ta ɗauko all the way from Ethiopia, sai kuma
Neneh ta ɗauko ta nan gida Maiduguri.



Wani kalan tsantsi fatar ta ta yi ga wani shegen ƙyalli da wani kafirin ƙamshi da ke tashi a jikinta.

Cikin shigarta na palazzo trousers da long sleeve shirt milk color with black stones ta sauko tare da shiga
kitchen ta ɗebo fresh milk da yanzu ta zama kamar ruwan sha a wurin ta, dan ita yanzu ba ta da abincin
da ya wuce fruit salads da fresh milk, sai kuma milky donut da strawberry hollandia ƴan amana dan
suma ta cigaba da shan su.

Ta na zaune a falo Neneh ta sauko ta na ƙare mata kallo, cikin muryarta mai sanyi ta ce " amarya ba kya
laifi dubi ga wani annuri da ke fita a tattare da ke."



" Kin ga dai dana sauko ban miki magana ba ko?, toh wallahi ban wuce da ke ba ki shiga hankalinki."



" Allah ya ba ki haƙuri ƴar nan mai ya yi zafi, kin ga daman Mansura ce da yaranta za su zo yau toh
babbar ƴarta a ɗakin ki za ta sauka."



" Bana sharing."




" Kya ji da shi ai dalla gafara min can, tun da gidan na ubanki ne."



" Ai na kakanninki ne."



Ta faɗi hakan ta na cigaba da shan fruit salad ɗinta.




Ɓangaren Haidar kam tun da ya koma gidan zazzaɓi ya yi a tsai tsaye sannan ya ɗan warke, kusan kullum
sai Mami ta tilasta masa ya zo wurin Liya, amma ya na fita ya ke shigewa flat ɗinsa.
Yau kam sai da ta ƙara masa magana akan ya je ya tambaye ta size na under wears ɗinta dan lefe su ke
so su haɗa mata na gani na faɗa.

Yau ma bayan ta gama masa jawabin yaje ya sami Fatima, flat ɗinsa ya nufa tare da kwanciyyarsa ya kira
Sultan.

Ring biyu ya ɗaga cikin muryarsa mai amo ya ce "Sultan." Shima Sultan a ɗayan ɓangaren ya ce "Yes Big
Brother."



" Sultan ka na gida ne?."

" Noo bana ma Kano gaba ɗaya tun jiya ina Jigawa state."



" Okay."



Mai ya faru big brother."

" Nothing much, a dawo lafiya."



" Allah ya sa."



Katse wayar ya yi tare da dailing number Amir, sai da ya yi ring uku sannan ya ɗauka

" Hello Amir can you hear me."

" Eh I can hear you, what's wrong."



" Amir come over dan Allah , akwai matsala."



"Subhanallahi, mai ya faru?."

" Bana son shirme just come."



" Okay on my way."
After some hours Amir ya shigo ɗakin nasa.

Ajiyar zuciya ya sauke tare da ɗaukan wayarsa da ke gefensa ya miƙawa Amir.

List ɗin kayan lefe ne Mami ta tura masa almost 200 million dafe ƙirji Amir ya yi sannan ya ƙyaƙyala
dariya ya ce " wallahi Mami ta min dai-dai, for almost 2 Weeks ana maganan ka kawo kuɗin lefe tun
yana 100 million har sai da ta ƙara 100 million a kai, wallahi da ni za'a je ma." Ya faɗa tare da ƙara faɗaɗa
dariyar na shi.




Tsaki Hydar ya ja tare da warce wayarsa daga hannunsa tare da faɗin " ni fa ba kuɗin ne damuwana ba,
ka je ka biya kuɗi a yi lefe a ka wo maka wata albasa acikin gida (gajeriyya 😂😂). Buh idan ma sama da
hakan suka yi requesting ai i can provide, and abin haushin ma bana son yarinyar, shi ne abin da ke bani
haushi."



" Sai kaje ka ganta, dan Allah mai aka dafa am starving."



" Dalla ware can, ana maka magana mai ɓillewa kana kawo abinci, shiryawa za ka yi kaje ka tambaye ta,
domin Mami ta riga ta yi booking gobe zata wuce Dubai, Please do this for me friend."



" Ba'a aikin banza a Kano nawa zaka bani,?."

" Is ten million okay for you?."



" That same 200 million is okay ai."

" Amir you're Mad."

Dariya ya kece da shi sannan ya ce su tafi tare, ko kallonsa Aliyu be yi ba ya yi hanyar toilet dan wanka ya
ke son yi.



A hankali ya ƙwanƙwasa ƙofar gate ɗin gidan Neneh, bayan mai gadi ya buɗe masa ma , gaisawa kawai
suka yi, sannan ya wuce cikin parlourn.
Neneh ya gani a parlour da wata matashiyyar budurwa, da take shan fruit salad ɗinta tare da daddanna
wayarta, farace amma ba sosai ba, ƙarasa shigowa ya yi tare da zama akan kujera ya na gaida Nenehn.




Liyana da ke zaune cikin shigarta na kullum, da kuma normal hula ta ɗago da kanta ta kallesa sannan ta
cigaba da operating wayarta because chatting ta ke da wata sabuwar ƙawar da ta yi a Instagram.



Sai da Neneh ta zolayesa sannan ya ke tambayar ina amaryar su.



Kallonsa ta yi sannan ta ce " ga ta ta na jin ka ai." Ita dai Liyana ba ta kallesu ba she countinues what
she's doing with her waya.



Yarinyar ta mugun burgesa dan Amir akwai son ƙyale - ƙyale.

A hankali Neneh ta ce " Liyana kike ko Libiya, ta shi ki ɗebowa baƙo kayan motsa baki."



Ba ta yi magana ba ta shiga kitchen tare kawo masa abin da ya kamata tare da komawa wurin da ta ke ta
zauna.

Shi kam Amir shape ɗinta kawai ya ke bi da look.

Dan yarinyar is damn beautiful.



Babu ƙarya Hydar ya yi dace.



Ruwa kawai ya sha tare da kallon Nenehn ya ce " wurin amaryarmu fa na zo."

" Toh ai shikenan, bari na baku wuri."



Bayan Neneh ta tafi kallon Liyana ya yi tare da faɗin " Amaryar mu."
For the first time ta ɗago ta kallesa sannan a hankali ta cigaba da danna wayarta tare da faɗin " call me
Liya or Fatima."

" Am sorry."

" Never mind."

"Hydar ne ya aiko ni akan under wears sizes ɗinki."



" Mai ya hanasa zuwa da kansa? Tell him to come, ba wani ba."

Har ta tashi zata tafi sannan a hankali ya ce " baya gari ne and ni ne P.A ɗinsa, Kuma ba undies ɗin bane
ba kaɗai ya kawo ni har da events da za kiyi."



A hankali ta dawo ta zauna tare da kallon ƙwayar idonsa ta gaya mai bra size and the rest. Sai kuma cikin
sanyin muryarta ta ce " Akwai ladies party, Shuwa Arabi day, Al Qur'an day, Father's day, mother's day,
sister's day, dinner, madrid lover's day,then after ɗaurin aure zamu je shan ice cream da friends ɗina."



"Your wish will be granted in shaa Allah, daga haka ya yi hanyar fita daga gidan.

Kuka Liyana ta fashe da shi dan yanzu wani kalar kewan kowa ta ke ji, abin da ya kawo ta gidan Nenehn
ma ba ta yi ba an jogana mata aure.



Ta na cikin kukan Neneh ta ƙaraso ta ce " ke kullum cikin kuka, kamar zuma rock?."

" Tun da hawayen ki ne sai ki zo ki hana ni."

" Mara kunya."

" Naji."




Amir na zuwa gida ya wassafawa Hydar komai, cikin muryarsa ya ce " Alhaji ka gama dace, You see
shape?, sai ka ganta, Man wallahi ka yi dace, ka ga wani command da ta bani, je ka turo sa ya zo da
kansa, she's a boss lady ooo." ya faɗa tare da buɗe fridge tare da ƙara faɗin"Man wallahi tun da baka
sonta ni ka barmin ita, sai ma ka kalli curved shape ɗinta anan zaka san defination of full option, wallahi
su Mami ba zaka san sun maka gata ba sai nan gaba, wallahi ka hanzarta, ka tura kuɗin lefen nan, wallahi
dan ko one billion ka tura a mata siyayya ba ka faɗi ba, kai kaga flat tumm......"



Bai barsa ya ƙarasa ba ya ce" Ya kuma ishe ka haka." " Buh I thought ka ce ba ka sonta?." " Dan Bana son
nata ai yanzu ƙoƙarin zama matata take, suffanta ta ya yi haka."

" Allah ya baka haƙuri, daga ɗan magana, wallahi abin sai ka gani k..."



Tashi ya yi ya bar masa ɗakin ya koma parlour.



Binsa Amir ya yi ya ce " idan ka faɗa fa Man za'a yi iskanci." Danne - dannensa ya cigaba da yi, bai kallesa
ba sai da Amir ya ɗan leƙo da kansa ya wani zare ido ya ce "Hydar dey fear God, yanzu baka son nata ka
tura 500 million?, half of a billion fa kenan?."



" And so?." Daga haka ya tashi ya nufi flat ɗin Mami dan ya na ganin kiranta .......✍️




> PENDING AMARYA AS USUAL 🦋 FOLLOW FOR MORE 🤍



> PENDING AMARYA'S BOOK CORNER EXTRAORDINARY EVERYDAY POSTING LINK 👇



https://whatsapp.com/channel/0029VbAyucH7j6g0IDCpPi2V
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*✍️

*(J.W.A)*

_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya
tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers
born to share powerful words.💪




The Noble Writters 🦚

Dedication is Our Strong 🤝



Alhamdulillah The Regret Book Two Activated 🌚



This page is dedicated to you My Rufy

Pending Queen Nigeria limited.



Ina yin ki ta Rafiƙ😆




_ Pending Amarya 23 _




Not edited.
Binsa Amir ya yi ya ce " idan ka faɗa fa Man za'a yi iskanci." Danne - dannensa ya cigaba da yi, bai kallesa
ba sai da Amir ya ɗan leƙo da kansa ya wani zare ido ya ce "Hydar dey fear God, yanzu baka son nata ka
tura 500 million?, half of a billion fa kenan?."



" And so?." Daga haka ya tashi ya nufi flat ɗin Mami dan ya na ganin kiranta .......




Ko da ya ƙarasa Ɓangaren Mamin, kallonsa kawai take sannan a hankali ta ce ''Papa na ga alert, and you
didn't tell me size na bra ɗinta, that's not even what we expect, Muna godiya.''



a hankali ya ɗago kansa tare da kallon Amir ya na mai alamar ya yi magana.

Amir ɗauke kansa ya yi kamar bai gansa ba ya ci gaba da yiwa Sultana magana ta kawo masa abincinsa.

Cikin inda-inda ya ce ''Mami i think ba zai wuce, 38 ba a yadda na gani.''

''So tell me da kaje ka ga yarinyar ka yiwa kanka adalci ba ta yi maka matsayin house wife ba
fisabilillahi.''

''Mami ta yi.''

''Ba na zaɓin banza ai, nawa ma kace size ɗin nata?."

''38 Maa.''



''I got the right dimension kenan ma, da ni da Sakinat za muje, tun da yau sunday duk in da Friday take
muna hanyar dawowa.''



Adawo lafiya suka yi mata sannan suka fita daga side ɗinta gaba ɗaya.



Side ɗin Liyana kuwa tun da Amir ya bar gidan take ta banka uwar tsaki, ko kallon Nenehn da keta waya
da drivers aje a ɗauko mata baƙinta daga airport ba ta yi dan already yanzu yamma ya riga da ya yi, ko
ina na gidan ya ɗauki ƙamshi mai daɗin gaske.
Arround seven o clock, su Aunty Mansura suka ƙaraso gidan ita da yaranta yammata biyu duk sa'annin
Liyana, kyawawa ne sosai kuma kallo ɗaya zaka musu ka san da cewa money dey talk a tattare dasu
wadda ke zaune kusa da Neneh, cikin shigarta na pencil jeens brush trousers sai orange polo da white
viel ta kalli Nenehn cikin sanyin muryarta ta ce ''Neneh where's the bride, ina son ganinta, mu fara
preparations na bikin since we are all ƙawayenta duk da is our first meet.''



Wadda ke kusa da Aunty Mansura ce ta ce ''Rashanda(Rashidat) kina da problem, we are the visitors
here ya kamata ace ita zata zo ta gaida mu, bana son wannan halin shishshigin naki.''



''Oh mine Faridat, just understand something about life, ba shishshigi bane ba.''



''sai ki ci gaba ai.''




Liyana ce ta shigo cikin gidan dan tun ɗazu ta na garden, cikin shigarta na wani combat na mata da ya
ƙarawa skin nata haske, wani big polo da saura kaɗan ya rufe combat ɗin ne ajikinta, sai kuma slippers
ɗinta, dan yau bandana ta saka a kitson ƙanana da aka mata, ga ear plugs ɗinta manne a kunnenta.



Ba ta ma lura da mutane a living room ɗin ba ta na tafiya ta na jin waƙar Ayra star dai-dai wurin da ake
faɗin _Me no get the time for the haters and bad energy, cus I mind on my money, make you dance like
bracolli steady green like raccoli_. Rashanda ce ta wani firfito da ido tare da faɗin ''Besty ƴar gidan
Nabil.'' bata ma ji ana kiranta ba dan she's busy chatting with Sultan, ga kuma waƙan da take ji,



A dinning area taje ta yi zamanta wanda hakan ya bawa Salimah daman kawo mata strawberry hollandia
ɗinta.



Ba ki kawai Mansura ta saki because bata taɓa tunanin abin har ya kai serious haka ba yadda Neneh ke
gaya mata banbancin Liyana da Christian sallar asuba.
Ear plugs ɗin ta cire tare da shiga Instagram because she's chatting with Sandy rash sannan ta shigo cikin
gidan ɗazu.



Message ɗinta ta karanta ''Mun sauka a Nigeria, gobe zan zo gidanku in shaa Allah.''

She smiled, sannan ta yi mata ya gajiya ta cigaba da karanta comments da mutane suke wa pictures
ɗinta da tayi post ɗazu a garden.




''Fatima.''

A hankali ta juyo dan jin muryar Umma da tayi kusan shekara goma sha biyu ba ta ji ba sannan ba ta
ganta ba.



Haɗa ido da suka yi da Umma Mansura shi ya ba ta daman wara ido tare da facali da kujerar dinning
room ɗin ta shige jikin ummar da gudu.

''Umma Neneh ba ta gaya min za ki zo ba.''



''Amarya naji kar ki karya ni.'' ita duk shagalinta ba ta san ma da wasu a duniya ba.

Sai da ta gama rungumar Umman sannan ta ɗago ta kalli cikin falon.

Ƙurawa Rashidat ido ta yi sannan a hankali ta ce " Sandy is that you?. Murmushin ta mai kyau Sandy ta
sakar mata sannan ta ce ''Yeah.'' ''Welcome then.'' tsakin da aka saki a falon shi ya bata daman ɗagowa
ta kalli falon wata black beauty ke zaune cikin shigarta na abaya white and golden.

A hankali Liya ta ce ''Who's she?."



''Classy Reeda ta I.G ce.'' a taƙaice Rashida ta bata amsa.




''She's welcome then, buh next time a gaya mata gidan nan ba'a tsaki.''
Daga haka ta fice daga palon.



Da yamma arround nine o clock Abbhi ya kawo mata ice cream, ta sha sosai because a garden suka
zauna yau ɗin.



Sai wurin ten O clock sannan ya koma gida.



Ko da ta shigo cikin gidan ko kallon Classy Reeda ba ta yi ba, da Sandy Rash ta takurata da wedding
preparations kuwa ce mata ta yi kawai ta hau I.G suyi chat dan ba ta gayyatan ko wani local zuwa
bikinta.



Classy ba ta tanka mata ba, kawai chat ɗinta take yi dan ta san ƴar gidan Nabil da rashin mutunci tun a
media ma ba ragawa kowa take ba balle a reality.



Haka suka ci gaba da rayuwa agidan kullum Umma Mansura cikin ɗurawa Liyana magunguna take ga
wanda masu gyaran jiki ke bata, kuma maganin na ɗan bata matsala sosai dan za'a iya cewa ya mata
yawa a jiki.




After some days



Yau Mami ta dawo daga Dubai da ita da Sakinat, akwatuna ne na gani na faɗa babu wanda zai gani ya ce
kuɗi bai yi magana ba.

On Wednesday su Mami suka dawo da daddare, sai washegarin ranar mutane suka zo kallon lefe kafin a
kai gidan Nenehn.

Mutanen Ilorin ma da na ibadan danginsu Mami kenan tun ranar tuesday suka fara zuwa gidan, sai kuma
dangin Alhaji Kyari mutanen Borno su ma sun ɗan fara zuwa , amma na Ilorin ɗin sun fi yawa.
A kwana a tashi asarar mai rai hausawa kan faɗa yau friday yau ne za'a kawo lefen Liyana tun safe ake ta
gyare-gyaren gidan ga snacks kala kala, ginger juice, kunun aya abinci kala kala.

Ƙamshin turare kala kala na ta tashi ga su Ilham da classy Reeda da Sandy Rash har da Lilian sun yi
kwalliya mai kyau ga jeran kumbo a ƙasan falon da duk an jera, ga wani traditional Decorations da yayi
mugun kyau.

Suna zaune akan kumbon jikin su sanye da lifaya mai kyau ga kaskon turaren wuta shima a gabonsu.



Three o clock dai-dai a ka fara jin parking na motoci, langa Neneh ta sa aka ɗauko aka fara kiɗa ana
waƙan Kanuri har ma da Shuwa Arabi Rufaidhat na nan Ikimat ma haka, sannan rabin ƴan uwansu na
Maiduguri duk sun zo.



Kiɗa ake sosai, Sultana ce ta fara shigowa da wani akwati sannan sauran suka fara shigowa da shi, tun
suna iya ƙirgawa har suka gaji suka daina.



Thirty six pieces of akwati designers babu fake.




Bayan an gama entertaining ɗinsu, sannan aka fara buɗe kaya.



Atamfofi kam sam babu na wasa atamfar holland ita ce mafi ƙanƙantar kuɗi a cikin su.

Atamfofi sai da aka ƙirga sama da two hundred pieces Dan kusan akwati goma suka yi occupying.

Less da materials kuwa luxury organza shine kaɗai mafi ƙanƙantar kuɗi a ciki shima ba da Naira ba da
Euro.



Hand bags da takalma kuwa daga CHANNEL, DIOR, LV, VERSACE, GUCCI, BALENCIAGA. Duk babu na
yardarwa.



Wata dalleliyyar Iphone wadda ta fi ko wacce tsada a duniya, FALCON SUPERNOVA PINK DIAMOND
IPHONE, it's aka zaro dalleliya mai kyaun gaske.
Akwati guda ɗaya kuwa cike yake da palazzo trousers, dayan kuma different styles of tops ne a ciki.

Sai kuma wani akwati mai bin wani babban akwati dake cike da juweries, tun daga kan zicon, da golds sai
diamonds sai kuma wasu beeds juweries da suka biya India aka siyo su ma tsadar su yayi over.



Kayan man shafawa kam babu wanda ba daga Oriflame ba tun daga turaruka roll on, face mask on,
dama lipstick babu abinda babu.



Lefen Liyana ya gama haɗuwa over, Alhaji ƙwarya ta bi ƙwarya ya yi a rayuwa. Mai kuɗi ya auri mai kuɗi,
talaka ya auri talaka, maraya ya auri marainiyyar Allah.



My sister no confuse your self.



An gama kallon lefen wanda shima ba duka a ka buɗe ba dan mayarwa wani yaƙi ne.



An bada tukwicin lefe twenty million naira cash not transfer.

Irinsu Sandy Rash da Classy Reeda sai posting ake for more followers. Ko ina ka shiga maganar lefen ƴar
gidan Nabil ake, Arewa rich kids an ɗaura, Abis fulani ma ya fara sharhinsa akai.



An ci an sha an watse an gyara komai da dare kamar ba'a yi ba, kowa sai jinjina maganar lefen yake.

Bayan Abbhi ma yazo zama ya yi shi da mutanen gidan aka dasa hira. Liyana da ta fito fuskarta duk a
kumbure wanda alamu ya nuna kuka ta sha.



Zama tayi kusa da Abhinta ta sa kanta a kafaɗarsa tana kallon videos ɗin da in less than two hours ya
zama viral.

Neneh ce ta ɗago daga zaunen da take ta ce '' Yanzu dan Allah ki duba uban lefen da aka haɗa miki
kamar za ki buɗe plaza, duk kuɗin plaza da ubanki ya ce ya buɗe ai bai kai kuɗin wannan ba.''
''Ni lefen ba su min ba ma ƴar tsohuwa.''



Kallonta kawai Neneh ta yi dan ba ta da ta cewa.



A hankali Abbhi ya shafa kanta tare da faɗin ''Babyn Abbhi kan ki ya tsufa da yawa kuma ke yanzu
amarya ce ya kamata ace kin fara gyara kanki ko?."



''Abbhii.'' ''Naam ƴar Abbhinta.''



''Take me out please ina son naga gari it has been a while.''



''Okay, ba yau za ki kai ɗinki ba?."



" That's why I love you Abbhi, dan wallahi na manta.''



''It's alright muje na zaɓar miki, wanda za ki kai ɗin.''



Tashi tayi tare da barin wurin ta na bankawa Classy harara.



''Tsohuwar manya ina lefen nawa?."

" Gashi na ɗaure a kaina a jikin gashi na ya na lilo.''

''kya ji da shi, ai na kusa bar miki gidan ki cinye.''



''Lily, Sandy where are my stuffs.''

Cikin sanyin murya Sandy ta ce ''Suna wancan abandond room ɗin na ƙarƙashin stairs.''
Ko da ta shiga ɗakin zaɓo kayan da zata saka ranakun ta yi sannan ta ɗauko trolly a ɗakinta haɗe da wani
trolly wan da ta daɗe da siyan anko's na ƙawayenta.

Sun yi murna sosai sannan suka wuce Abbhi na driving Liya a gaba, sai Lily da Ilham a baya, sai kuma
Sandy da Classy duka suma duk a bayan.



A hanyan dawowa ma ta wani wurin shan ice cream suka biyo.

''Abbhi please ka tsaya anan.''

''Okay Maa.''



Sauka suka yi Abbhi na riƙe da hannunta suma sauran suka mara masu baya, bayan an bata ice cream
ɗin ta babbawa kowannensu sannan ita ma aka bata nata, Abbhi ta ga ni ya bar kusa da ita ya na tsaye
kusa da wani mutum dake tsaye da wasu yammata wanda alamu sun nuna gaisa yake da mutumin.



Ita kawai so ta ke ta nunawa Abbhin ta samu strawberry ice cream da ta daɗe bata sha ba wan da ba ta
wani lura da mutanen dake ɗan cunkoso a wurin, wata matashiyyar budurwa ce ta ɗan bige ta ta yi baya
zata faɗi wanda hakan yasa ta rufe idanunta gamm, har ta sadaƙar zata faɗi sannan ta jita ajikin wani
faffaɗen ƙirji, Ƙamshin turarensa na Armani Georgia haɗe da Valentino da Baccarat duk sun cika mata
hanci wanda a hankali ta fara buɗe lumsassun idanunta tare da sauke su akanta.........''




Pending Amarya as

Please Login or Register in order to submit comment