You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba."

Mutumin ya Waga gira yana kallonsu da wani irin murmushi mai Soye ma'ana.

"Junaid ya murtu™e fuska yace, ""˜anwata ce."""

"Ya faWi hakan ne domin kare kansa daga zargi, da kuma tunanin da bai so a Wora musu."

"Mutumin ya jinjina kai kawai, amma kallon da yake musu bai sauya ba."

"Rumana bata gane komai a lokacin, hankalinta gaba Waya yana akan tsoron lamarin da ke tunkarar rayuwarta na rasa Umma da Junaid a matsayin ahali tareda maye gurbinsu da wasu mutanen na daban."

"Ta ™ara matse hannunsa, tana jin kamar ko nan din ba cikakkiyar mafaka ba ce amma dai ta fi jin sau™i fiye da"

tunanin zuwa gidan da take gudu daga gare shi.

"Junaid amshi fom yana ™o™arin cikewa yana magana da receptionist, zuciyarsa na bugawa a hankali, tun a nan ya fahimci wannan tafiyar da suka fara ba ™arama ba ce, kuma abun da yake gaba, zai iya sauya komai a rayuwarsu."

Daurewa kawai yake amma deep inside dana sanin guduwa da ita yake yi.

"""Dakuna biyu,"" ya faWa."

"Amma kafin maganar tasa ta kammala, sai ta fashe da kuka, kuka mai ™arfi da ya sa har mutumin wajen ya Waga kai ya sake kallonsu."

"""A a!"" ta faWa cikin firgici, tana girgiza kai da sauri. ""Daki Waya ya ishemu... don Allah... kada kana can dakinka tazo ta daukeni ta mayar masu..."""

"Ta ™ara manne masa da ™arfi, hannunta na rawa, tana hangen abun da bai faru ba amma yake mata kamar zai faru a"

kowanne lokaci.

"Yadda take cakumarsa yana sakasa a yanayin da ba ya san ji ko kaWan musamman daga gareta, ya ce, ""Amma ba zamu iya kwana a daki Waya ba."""

"Ta Wago kai da sauri, idanunta cike da hawaye, ""Yaushe ne abun ya koma haka?"" ta tambaya cikin rawar murya."

"Ta fashe da kuka tana faWin, ""Ni dai nasan nasha kwana a dakinka."""

Maganarta ta tsaya masa a rai har ya ya rasa abun cewa domin gaskiya ne amma ba irin gaskiyar da ta dace da halin da suke ciki a wannan lokacin ba.

"""Amma yanzu komai ya sauya,"" ya faWa cikin nauyi, yana kawar da kai kaWan yana gudun kallon idanunta."

"Wannan kalmar ce ta fi komai Waga mata hankali, kenan shima ya yarda da sabon lamarin da aka zo masu dashi, ta sake fashewa da kuka, wannan karon ya fi na baya sauti."

" Kenan kaima ka yarda da karyar da suke yadawa,"" ta faWa cikin rauni, muryarta na karyewa, raunin zuciyarta na bayyana a cikin kowace kalma."

"Maganarta ta tsaya masa a rai fiye da komai. Ya yi shiru yana kallon yadda take kuka ba tare da ™o™arin Soye komai ba, tsoro, rauni, rashin yarda duk sun bayyana."

"Ya yi zuru yana gwagwarmaya da tunaninsa. Idanunsa suka sauka a kanta, yadda take ri™eshi kamar shi ne kaWai abin da ya rage mata a duniya."

"Ya sauke ajiyar zuciya yace, ""To shikenan zamu Wauki daki Waya."""

"Duk da yasan hakan zai iya kawo masa wani sabon yanayi amma a wannan lokacin, damuwarta ce tafi komai muhimmanci a gareshi."

"Jin abun da ya faWa ta sassauta kukanta, ba don ta daina ba, sai dai saboda ta samu abin da take nema ko da kuwa na"

Wan lokaci ne.

"Ya amshi makullin, sannan suka hau elevator zuwa benen da Wakinsu yake, bayan sun tsaya sun yi siyayya."

Ya zauna akan kujera.

"Rumana ta rakube a gefen gado, tace, ""Yaya kayi wanka."""

"Yace, ""A a, ke kiyi."""

"Bai kalleta sosai ba lokacin da yake magana, yana ™o™arin kaucewa wani yanayi da bai gama fahimta ba a zuciyarsa."

"Ba tare da wata gardama ba, ta mi™e ta nufi banWaki. Tafiyarta a sanyaye kamar wacce kwai ya fashemawa a ciki."

"Ta shiga bathroom, Wakin ya yi shiru, Junaid ya zauna a gefen gadon, ya jingina da bango, yana kallon ™ofar banWakin kamar mai jiran wani abu. Zuciyarsa cike take da abubuwa masu yawa, tambayoyi, damuwa, da kuma wani irin nauyin da bai saba ji ba."

"Bai daWe ba, sai gata ga fito daga ita sai guntun towel, gashinta jikakke ya sauka a saman kafaWunta. Fatar jikinta na"

"Wigar ruwa, alamar wankan da ta yi."

"Kallo Waya ya yi mata ya kawar da kansa da sauri, ya gyara zama tareda mayar da hankalinsa gefe, yana ™o™arin"

danne duk wani tunani da zai iya tasowa.

"Ita kuwa hankalinta a kwance ta nufi inda kayan da ya siya mata suke, ta Wauka ta sakasu, bayan ta gama, ta zo ta zauna a gefen gado, ta yi tagumi, idonta na kallon wani wuri amma a zahiri tana can cikin duniyar tunani."

Shiru ya sake ratsa Wakin.

"Shi yana jira ne ta yi barci, domin ya samu damar shiga wanka ya kuma samu hutu daga wannan yanayin da take sakashi amma saidai babu alamar barci ko kaWan a idanunta."

"Tana zaune shurum tayi tagumi ta ™urawa waje Waya idanu tana kallon wajen kamar wacce take kallon abun da ba kowa yake gani ba. Ta yi shiru kamar wacce take karanta wasi™a a zuciyarta, wasi™ar dake cike da tsoro, damuwa, da kuma abubuwan da suka faru da ita a baya."

"Tun da yake bai taSa ganinta a wannan yanayin ba, sai yaji zuciyarsa ta ™ara raunana. Wannan ba ita bace Rumana da"

"ya sani ba, mai dariya, mai walwala, mai sa kowa farin ciki. Wannan abun da ya faru ya saka ta koma wata sabuwa."

"A hankali ya kalleta, ba tare da ta lura ba. Sai ya ji wani abu ya motsa a zuciyarsa, wata irin ™iyayya mai dafi, ya ji ya tsani waWannan mutanen waWanda suka zo da ™arya, suka jefasu cikin wannan hali, suna neman rabashi da kanwarsa kwaya Waya tilo a rayuwa."

"Sai da ta kai ™arfe ukun dare sannan barawon barci ya saceta. Ba barci bane na daWi, barci ne na gajiya da kuka da tunani, irin barcin da jiki yake nema dole, ko da zuciya ba ta shirya ba."

"Lumfashinta ya fara sauyawa, jikinta ya sassauta, hannunta da ke manne da gefen gadon ya saki kaWan. A nan ne ya tabbatar cewa ta yi barci."

"A hankali ya mi™e, ba tare da ya bari ya yi motsi mai ™arfi ba, yana tsoron ka da ya tashe ta. Ya tsaya yana kallonta"

na lokaci fuskarta dauke da damuwa take barcin ga hawaye da suka bushe a kai.

"Ya juya ya nufi banWaki, ya sakarwa kansa shower ruwa yana sauka a jikinsa amma bai rage masa tunanin da ke kansa ba. Bayan ya gama ya zura jallabiya ya fito Wakin."

"Bai kuskura ya koma gadon ba sai ya nufi sofa, ya zauna a kai ya jingina baya, yana kallon Wakin, tunani ya sake cika"

kansa: shin me zai faru gobe? Shin ta yaya zai kareta? Kuma shin wannan abin da suke ciki zai ™are lafiya?

Gajiyar jiki da tunani sun rinjaye shi babu Sata barci yayi awon gaba da shi ba tareda ya shirya ba.

"A haka suka kwana ita a kan gado, shi a kan sofa amma dukkaninsu suna cikin yanayi Waya na damuwa da rashin tabbas."

"Dashi da ita, yunwa ce a cikinsu sosai. Tun daga rana ba su ci komai ba amma tashin hankalin da suke ciki ya danne komai har yunwar da ke ragargazarsu a ciki."

"Zuciya idan ta cika da damuwa, jiki kan manta da bu™atunsa na yau da kullum."

"Rumana ko kafin tayi barcin tayi nadamar komawar garin Katsina da tayi yafi sau shurum masaki, ta yi nadama sosai, nadama mai cike da 'da na sani'"

"Ta tuna da yadda rayuwarta take kafin wannan rikici, gashi nan rashin jin maganarta da gadara ya kaita ya baro ya"

rinjayeta ta saka kanta a halin ™a™ani ka yi.

"Barci take marar daWi ba irin wanda yake kawo hutu ba, sai dai irin wanda yake ™ara wahala. A cikin barcin nata, ta tsinci kanta a wani wuri mai duhu, tana ri™e da hannunsa da ™arfi amma a hankali aka fara rabasu."

Ta ji ana jansa daga gare ta.

"Ta ™ara ri™e shi gam tana ™o™arin hana a raba su, amma ™arfin da ke janshi ya fi nata. Hannunsa ya sulale daga cikin nata, aka mi™ata ga waWancan mutanen."

"A nan ne tsoro ya mamaye zuciyarta, ta buWe baki ta ta™ar™are ta fasa ihu, ta farka cikin firgici, tana mai fasa ™ara mai ™arfi da ta cika Wakin gaba Waya."

"""Wayyo! Na boni na lalace zasu rabani da gatana."""

"Ihunta ne ya farkar da shi daga barcinsa da baiyi nauyi ba. A sukwane ya mi™e, bai ma san lokacin da ya haye gadon ba. Ya rungumeta da ™arfi, yana ri™e ta kamar wacce za ta kuSuce."

"""Shhh... shhh... Gani a nan... Gani a nan..."" ya faWa yana shafa bayanta, yana ™o™arin kwantar mata da hankali."

"Ta ™ara matse shi tana jin kamar za'a ™wace mata shi, jikinta yana rawa, numfashinta yana fita da sauri, hawaye suna zuba babu ™a™™autawa."

"Muryarta na karyewa cikin kuka tace, ""Zasu rabamu... rabamu suke son suyi... kaine kaWai gata a rayuwa... Tunda Umma ma ta gaji dani... so take ta basu ni..."""

Ta ™ara rukunkumeshi da hannuwanta kamar ™aramin yaron da ke neman mafaka. Kalaman nata sun fito ne daga

"zuciya mai cike da tsoro da rashin tabbas, na wacce ta daina ganin haske."

"Junaid ya ja lumfashi a hankali, ya ™ara rungumota sosai, yana shafa bayanta yana ™o™arin kwantar da guguwar tsoro da firgicin da ke tasowa a ranta. Ya sunkuyar da kansa kusa da nata, yace, ""Shhh, ki kwantar da hankalinki. Babu wani abu da zai faru. Kina jina? Babu wanda zai rabamu."""

"Ya janye kaWan ya share mata hawaye da tafin hannunsa. Idanunsa cike da tausayawa da kuma ™uduri mai ™arfi ya ce, ""Yayanki Junaid yana tare dake daga yau har ™arshen lumfashi, ba zan bari wani ya cutar dake ba, balle a rabamu, ki yarda dani."""

"Ya daWe yana rarrashinta, yana magana a hankali, yana shafa kanta da bayanta, kafin ihun nata ya ragu ya koma"

sheshshe™a.

"Ta Wago idanuwanta da hawaye suka cika su ta kalleshi, ta girgiza kai tana son gaskata kalamansa amma tsoron dake zuciyarta yana janta da baya."

"A hankali lumfashinta ya fara daidaita, kukan ya ragu, sai ajiyar zuciya mai nauyi da take saukewa, kalamansa suka ci gaba da yawo a kunnenta, kalamai masu cike da tabbaci, waWanda suka zama tamkar garkuwa ga zuciyarta da ke neman mafaka."

"Da ya yi yun™urin ja baya, sai ta ™ara ri™e shi da sauri, tana girgiza kai tana magana da rauni da rawar murya, ""A a... don Allah...Kada ka barni... don Allah..."""

"Haka ya zauna akan gadon tana like da shi, hannunta ya ri™e shi, kanta akan ™irjinsa, nan ne kaWai inda take jin tsaro."

"A hankali barci ya sake Waukarta yana ™o™arin kwantar da ita ya koma kan sofa sai ta mi™e zumbur za ta fasa ihu, ya"

"ce, ""Shhh babu inda zan je ina tare da ke."""

"Ya rasa yadda zai yi, jinsa yake a wani yanayi, yanayin da bazai iya jurewa ba. Zuciyarsa tana bugawa da sauri, tunaninsa na rikicewa. Yadda take manne da shi, yadda take neman mafaka a wajensa, yana jefa shi cikin wani yanayi mai wahala."

A hankali ya mi™a hannunsa Waya da yake da ´anci ya Wauki wayarsa.

Yatsunsa suka tsaya a kan sunan Umma. Ya yi shirin kiranta sai kuma wani tunani ya fado masa na abun da zai biyo baya.

Idan ya kira... me zai faru? Za a zo a Wauke ta? Za a tilasta mata komawa Katsina da zama? Shin zai iya jure ganin hakan? Shin zai iya jure ganin tana rayuwa ba tare da su ba? Shin zai iya jure ganinta a cikin damuwa?

"Hannunsa ya tsaya cak, zuciyarsa ta yi nauyi, da sauri ya tsinke kiran, ya ajiye wayar a gefe. Ya lumshe idanu yana jin nauyin lamarin yana sauka a kansa."

"*Littafin Zane Akan Ruwa Na Kudi ne, book 1 shine free, book 2 and 3 akan naira dari takwas 800, Vip 1k, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*"

"*Taken Labarin Shine ZANE A KAN RUWA (Mai Wahalar Gane Kamanni) Bari Ganin na bayyana komai, akwai wani laujen a cikin nadi, akwai sauran rina a kaba, wasu igiyoyin a baibai suke.*"

Taku Har Kullum Aysher Angel (Matar Aliyu)

*ZANE A KAN RUWA*

_(Mai Wahalar Gane Kamanni)_

*NA*

*AYSHER ANGEL*

Page 7 Free Page

"*Littafin Zane Akan Ruwa Na Kudi ne, book 1 shine free, book 2 and 3 akan naira dari takwas 800, Vip 1k, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*"

"*Taken Labarin Shine ZANE A KAN RUWA (Mai Wahalar Gane Kamanni) Bari Ganin na bayyana komai, akwai wani laujen a cikin nadi, akwai sauran rina a kaba, wasu igiyoyin a baibai suke.*"

https://chat.whatsapp.com/BWjzw4vchkM855JzbdMs3H

"Junaid ya daWe a haka zaune, jikinsa a Waure, zuciyarsa tana bugawa da wani irin sauri da bai saba da shi ba. Hannunsa akan bayanta, yana jin yadda lumfashinta yake hawa da sauka a ™irjinsa, tunani ya yi masa yawa na kiran da ya so yi da kuma abun da zai biyo baya idan ya kira, da kuma abin da zai iya faruwa idan bai kira ba, hukunci ne a tsakanin alhaki da tausayi, a tsakanin gaskiya da kariya."

"A hankali gajiyar jiki da ta zuciya suka fara rinjayarshi, idanunsa suka fara nauyi, ya yi ™o™arin buWe su domin ya ci"

gaba da zama a farke amma barci ba ya sauraron ™o™ari a irin wannan lokaci.

"A hankali kansa ya karkata gefe, a haka bacci ya yi awon gaba da shi."

Da asuba saida ya tasheta sannan ya fice ya nufi masallacin da ke cikin hotel Win domin yin Sallar Asuna. Bayan ya idar da sallar ya kamo hanyar dawowa.

"A hanya ya tsaya domin siya musu abin da za su yi karin kumallo har zai bada Atm a zare kuWin sai kuma ya tuna Umma zata iya tracking dinsu da shi, sai ya biya da cash ya amshi ledojin ya wuce ciki."

Ya buWe ™ofar a hankali ya shiga ya samu ta koma barcin safe amma yadda take barcin kawai zai tabbatar da bana

"dadi bane ba, ya ajiye kayan akan tebur ba tare da ya tayar da ita ba."

"Suna gama breakfast ya hau tattara kayan da ya siya musu. Ta dubeshi cikin mamaki ta ce, ""Ina zamuje?"""

"Ya yi murmushi yana ™ara ™arfafa ri™on jakar dake hannunsa ya ce, ""Gidan abokina."""

"Ta zaro idanu tana mai jin fargabarta ta ™aru ta ce, ""Amma Umma zata iya tarar damu a can ta Waukeni ta kai masu."""

"Ya girgiza kai, ""Gidan abokina ne, inda ba zata taba tunanin samunmu ba. Ke ba ki ga irin kallon da mutumin nan ya"

"yi mamu jiya a reception ba, zamanmu a nan ya ™are."""

"Ba tare da Sata lokaci ba, ya tattara duk abin da ya siya musu, ya kama hannunta suka nufi waje."

Suka fito zuwa compound inda ya ajiye motarsa. Ya buWe mata ™ofar gefen fasinja ta shiga zuciyarta cike da tunani

"iri-iri. Ya zagaya ya zauna a gefen direba, ya saka key, motar ta yi ™ara ya dannata waje."

"Throughout the journey bata yi magana ba, Idanunta suna manne da hanya, jikinta ya yi sanyi, ta yi shiru tamkar kazar da aka fasa mata kwai a ciki, ba motsi, ba magana, sai lumfashi mai nauyi da take saukewa."

"Junaid yana tukin cikin nutsuwa, yana satar kallonta lokaci-lokaci, zuciyarsa cike da tambayoyi da damuwa. Yasan halin da take ciki, amma bai san ta inda zai fara lallashinta ba."

"Da suka iso bakin get Win gidan, ya rage gudu ya tsaya. Mai gadi yana hangosu tun daga nesa, ya gane motar tasa, da sauri ya taso ya buWe get Win cikin girmamawa. Da motar ta shiga ciki, mai gadin ya tsaya yana binsu da kallo, ganin ba shi kaWai ba ne a motar akwai mace tare da shi. Ya girgiza kai a ransa ya ce, ""Allah ya kyauta."""

"Junaid ya ja motar zuwa wajen parking ya ajiye ta. Ya kashe engine Win sannan ya fito, ya zagaya zuwa Sangaren da take ya buWe mata ™ofa ta fito, yana gaba tana biye da shi har kofar shiga parlour."

"Ya saka key ya buWe ™ofar, ya matsa ta shiga sannan yabi bayanta, kai tsaye ta nufi sofa ta zauna ta yi tagumi tana jin"

duniya ta yi mata zafi.

"Junaid ya tsaya yana kallonta na Wan lokaci kafin cikin sanyin murya ya ce, ""Za ki ci abinci?"""

"Ta girgiza kai kawai, ba tare da ta Wago kai ba."

"Ya lumfasa, ya ce, ""Okay, ki zauna, ina zuwa."""

"Yana shirin juyawa ya fita ta mi™e da sauri kamar wacce aka tsorata. Idanunta suka cika taf da hawaye, zuciyarta ta"

"kasa Waukar wannan tafiyar da ya ce zai yi. Ta girgiza kai cikin rawar murya, ta ce, ""A a... please... ka da ka tafi..."""

"Ta matsa kusa da shi tana kallonsa kallon magiya da roko, ""Please ka da ka barni. Please ka da ka mayar da ni wajensu."""

"Muryarta ta karye a ™arshen maganar, hawaye suka zubo a fuskarta. A wannan karon ba ta yi ™o™arin Soye damuwarta, tsoron da ke ranta ya fito fili."

"Ya tsaya cak, ya kasa motsi yana kallonta. Maganganunta sun shiga zuciyarsa kai tsaye. Ya fahimci cewa ba yunwa ta"

"ke ji ba, tsoro ta ke ji. Tsoron komawa inda aka ™o™arin tilasta mata zama."

"Ya kama hannunta, murya a tausashe ya ce, ""Shhh, ki kwantar da hankalinki, babu wanda zai mayar dake inda baki so."""

"Ya Waga hannu da nufin share mata hawaye, amma sai hannun ya tsaya a sarari, yana jin damuwar halin da take ciki."

"Ya ce, ""Kin tsira yanzu, kina tare da ni."""

"Ta lumshe idanunta tana jin kalamansa, amma hawayenta ba su tsaya ba. A hankali ta kama gefen rigarsa kamar"

™aramar yarinyar dake neman tabbacin ba za'a bar ta a baya ba.

"Falon ya yi shiru, amma wannan karon shiru ne da ke Wauke da wani sabon yanayi na Wan ™an™anin kwanciyar"

"hankali da ke kokarin shigowa cikin zuciyarta, duk da cewa tsoron bai gama gushewa ba."

"Ya tsaya yana kallonta da tausayi sannan cikin murya mai kwantar da hankali ya ce, ""Babu abun da zai faru, Umma bata san kina nan ba."""

"Sai dai kalamansa ba su isa su kwantar da wutar tsoron da ke ruri a ranta ba. Ya juya zai fita, ta bi bayansa har zuwa compound tana kuka mai sauti, kuka take mai tsuma rai tamkar zuciyarta zata fito waje."

"Junaid ya juyo da sauri, ya riketa hannunta yana ™o™arin rarrashinta."

"""Don Allah ki kwantar da hankalinki, ki koma ciki,"" ya faWa cikin murya mai taushi, yana shafa bayanta a hankali."

"Ta girgiza kai tana ™o™arin ™in yarda, hawaye na ci gaba da gangarowa a fuskarta."

"""Don... Don Allah... kada ka tafi..."" ta faWa cikin rawar murya."

Ya rumtse idanu yana jin yadda kalamanta suke shiga zuciyarsa. Amma dole ya fita saboda passport dinsu da wasu muhimman documenta da zai dauko a kamfani.

"Ya kama hannunta yana murzawa a hankali yana lallashinta, yana mata alkawari, ""Ba zan daWe ba zan dawo. Babu abun da zai sameki a nan, kin ji."""

"Da ™yar bayan dogon rarrashi da tausasawa, ta amince ta koma ciki. Ta ri™e ™ofar na lokaci tana kallonsa tana son ™ara tabbatar da cewa ba zai Sace ba. Ya tsaya yana kallonta har sai da ta shige ciki gaba Waya."

"Ya juya ya nufi motarsa, ya shiga ya ja motar zuwa bakin get, ya tsaya daidai inda mai gadi yake. Ya sauke gilashi ya"

"ce, ""˜anwata ce idan tana bu™atar wani abu, a taimaka mata."""

"Mai gadi ya Waga kai cikin girmamawa, ya ce, ""Angama, ranka ya daWe."""

Junaid ya zaro kuWi ya mi™a masa. Mai gadin ya karSa da godiya.

"Junaid ya Waga gilashin, ya ja motar ya fice daga gidan."

"Kai tsaye ya nufi kamfaninsa, wani katafaren gini mai tsayi da kyan gani, wanda tun daga nesa mutum zai hango ™ayatuwarsa da dukiyar da ke cikinsa. Bai bi ta ™ofar gaba ba, ya zagaya ta baya, ya shiga ta backdoor cikin sauri saboda baya son wani ya lura da shigowarsa."

"Ya wuce kai tsaye zuwa private elevator Winsa, wanda aka tanada domin shi kaWai. Yana shiga, ™ofar ta rufe a"

"hankali, ta Wauke shi kai tsaye zuwa saman ginin inda ofishinsa yake, ofishin CEO."

"A cikin mintuna kaWan, ya gama abin da ya zo yi. Ba tare da Sata lokaci ba, ya fita kamar yadda ya shigo ba tare da"

"kowa ya lura ba, sai ™alilan daga cikin waWanda suka saba da irin wannan shigowarsa ta Soye."

Sai bayan fitarsa ne labari ya kai kunnen Umma cewa ya shigo kamfani.

"Hankalinta ya tashi matu™a, cikin gaggawa ta ba da umarni a rufe kamfanin gaba Waya, ba shiga, ba fita har sai ta zo."

"Ta hau private jet Winta ta nufo Abuja kai tsaye, da fatan zata same shi kafin ya aiwatar da abun da take zargi. Amma saidai ta makaro domin kuwa tun kafin a rufe shiga da fita ya fice."

"Ta shiga ofishinsa da sauri, idanunta na yawo tana neman wata shaida ko madafa da za ta yi mata nuni da abun da ya"

Wauka.

Ta buWe drawer Winsa tana bincike a nan ne tq fahimci passport Winsu ne ya Wauka.

Lumfashinta ya tsaya na wucin gadi.

"""Kenan shirya ficewa yake da Rumana daga ™asar nan,"" ta furta a hankali, fuskarta Wauke da tashin hankali."

"Wani sanyi mai haWe da tsoro ya ratsa jikinta. Wannan ba ™aramin al'amari ba ne domin ba tafiya ba ce, tserewa ne"

daga abun da ba zasu taSa iya kaucemawa ba.

"A kan hanya wayarsa ta fara ringing. Ya Waga kai kaWan ya kalli screen, Umar ne. Da sauri ya Wauka."

"""Hello."""

"Daga Waya bangaren Umar ya ce, ""Yallabai, Hajiya ta zo kamfani."""

"Junaid ya lumshe idanu dama ya yi zaton haka. Abu ne mai wuya ya shiga kamfani ya fita ba tareda ta sani ba, ""Na"

"gode Umar da ™o™arin da ka yi min na shiga da fitata ba tare da ta sani ba."""

"Umar ya yi ™aramin dariya mai Wauke da girmamawa ya ce, ""A'a, babu komai. Amma fa ka tsallake rijiya da baya- baya domin kana fita ta saka aka toshe hanya, ba shiga, ba fita."""

"Junaid ya ware idanu ya ce, ""Tab... da tayi ram dani akwai damuwa."""

"Umar ya yi shiru kafin ya tambaya cikin son fahimta, ""Amma mi yake faruwa ne?"""

"Junaid ya sauke ajiyar zuciya idanunsa a kan hanya yace, ""Nothing big... matsala ce ta cikin gida. And it has something to do with my sister. Ka san kuma... ba na wasa da lamarin Rumana."""

"A wannan lokacin ne Umar dake zaune a ofis, ya Wago kai ya yi arba da Umma tsaye a gabansa. Fuskarta Wauke da"

"Sacin rai. Ba tare da Sata lokaci ba, ta mi™a hannu alamar ya bata wayar."

"Umar ya Wan yi jinkiri, amma kallon da tayi masa ya isa ya sa ya mi™a mata."

"A can gefen wayar, Junaid ya ji shiru ya ce, ""Hello? Hello? Umar are you there?"""

"Umma ta ce, ""Ba Umar bane."""

Zuciyarsa ta buga jin muryar Umma.

"Umma ta ce, ""Ba Umar bane, Hajiya Amina ce mahaifiyarka wacce ka mayar ba'a bakin komai ba."""

"Ta dakata, sannan ta ci ga ba da murya mai nuni da ranta ya kai kololuwar Saci, ""Na ce na gode da abun da ka yi min Allah ya saka da alheri, ka saka mutane suna ganin kamar yarinyar ce ba ni san in basu."""

"Ya ja numfashi, yana ™o™arin daidaita kansa, ya ce, ""Umma yarinyar nan tana cikin damuwa. Just denied everything, idan suka kai magana kotu mune da nasara. Tunda ta wuce shekara goma sha takwas, kuma idan aka bata zaSi, mu zata

Please Login or Register in order to submit comment