You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

magana sai kuma ya fasa ya Waga waya ya kira Ammi, ya gaisheta, ta amsa da kulawa, tana tambayarsa amarya, bayan sun gama gaisawa yace, ""Umma ta ce min gobe su Jidderh za su tafi shi ne nike neman alfarma a bani aronsu su ™ara kwanaki, sai in maida su da kaina."""

"Rumana dake tsaye kusa da shi tana jin dukkanin abun da yake faWa ta shiga girgiza masa kai, tana ro™onsa ya fasa"

"amma ya yi mata banza, bai ko kalleta ba."

"Daga Waya Sangaren, Ammi ta ce, ""Abbansu ne ya yanke hukuncin hakan amma babu komai, zan yi musu magana"

"sai su ™ara kwanakin."""

"Ya sunkuyar da kai kamar tana gabansa, ya ce, ""Na gode, Allah ya ™ara girma."" Ta amsa da, ""Amin."""

"Ya katse kiran, sannan ya juya ya kalli Rumana ya ce, ""Ta ce ku tsaya har sai ranar da na shirya mayar da ku don"

"haka zamanki a Kaduna daram."" Ta amsa a ta™aice, ""Toh."""

"Ya matso kusa da ita, idanuwansa na zurfafa cikin nata, ya ce, ""Yanzu idan nace zan je Katsina in tayar da fitina in amso ki me za ki ce?"""

"Ta ce, ""Fitina a kwance take, Allah ya la anci mai tayar da ita shine abun da zan ce."""

"Ya jinjina kai ya ce, ""Haka ne amma akwai wani abu a ranki mma kafin ki bar garin nan sai kin faWa min domin na fi ki taurin kai."""

Ya juya a fusace ya koma ciki ba tare da ya sake kallonta ba.

"Rumana ta tsaya a balcony Win na Wan lokaci kamar wacce aka dasa a wurin, daga ™arshe ta kira maid ta ce, ""Kije ki"

"ce na ce Jidderh ta fito mu wuce gida."""

"Maid Win ta tafi. Jim kaWan sai ta dawo da sa™o amma ba irin wanda Rumana tayi zata ba. Ta ce, ""Ranka ya daWe ba yanzu zata tafi ba, idan kin kagara sai ki juya ki kama hanyar Katsina."""

"Ba tare da ta ce komai ba, ta juya ta shige motarta ta jata fice daga gidan."

"Umma ta kalleta da mamaki, ""Ina da Jidderh?"""

"Rumana ta haWiye kukan da ke taso mata, ta ce cikin murya mai rawa, ""Tana can...nace masa ban ji daWi mu tafo shine ya ce wai ita babu inda zata je idan na kagara daga nan in wuce Katsina, shine ta tafowata."""

"Sauran kalmomin suka tsaya a ma™ogwaronta. Ba ta iya ™ara ri™e kukan dake tafo mata ba, ta fashe da kuka ta juya"

da gudu ta nufi saman bene.

"Umma ta Waga waya cikin damuwa ta kira Junaid. Yana picking ta ce, ""Miye yake faruwa tsakaninka da Rumana?"""

"Daga Waya Sangaren ya ce, ""Ni ma ban sani ba, sai fushi take yi, tana avoiding mutane idan aka yi magana ta ce babu komai."""

"Umma ta yi jim kafin daga bisani ta ce,""To gata nan tana ta kuka akan cewa da kayi idan ta kagara ta wuce Katsina."""

"Ya ce, ""Rabu da ita kafin ta tafi sai na tutsuyeta ta faWa min abin da aka yi mata take fushi."""

"Umma ta sauke ajiyar zuciya sannan ta ce, ""To shikenan amma ka maido da Jidderh da kanka daga nan sai kayi aikin"

"rarrashin ™anwar taka."""

"Junaid ya ce, ""To shikenan."""

******

Rumana ta kulle kanta a daki ta zauna a gefen gado tana kuka kamar wacce aka kawo mata labarin mutuwa. Hawaye

"suno zubowa babu ™a™™autawa, kirjinta yayi mata nauyi, lumfashinta yana fita da ™yar."

"Abin da yake damunta ya fi ™arfin furtawa, wani abu ne da ya tsaya a zuciya, ya kasa fitowa. Ko da za a matsa mata,"

"ko da za a tsoratata, ba za ta iya cewa ga shi ba."

"Ta rungume kanta tana girgiza kai, tana zaune a Wakinta cikin yanayin kuka da tunani, tana jiran Yaya Junaid yazo yayi rarrashi amma shiru babu shi babu alamarsa."

Ta fito daga Wakin ta sauko ™asa.

"A falo ta tarar da Jidderh, tana zaune kamar ta daWe da dawowa. Da sauri ta ™arasa wajenta tana faWin, ""Sis, yaushe kika dawo?"""

"Jidderh ta ce, ""Šazu Yaya Junaid ya kawoni."""

"Rumana tayi mutuwar tsaye idanunta suka cika da ruwan hawaye, suka yi rau-rau kamar zata fashe. Kafin ma ta ™ara"

"cewa wani abu, sai ta saki kukan tana faWin, ""Shi ne Yaya Junaid ya zo har gidan nan amma bai lekani ba?"""

"Umma da ke kusa ta cika da mamaki, ta ce, ""Kina nufin bai lekaki ba bayan kuma saida nace ya shiga ya dubaki, har ya ce min to, ya kuma haura sama."""

"Rumana ta girgiza kai cikin tashin hankali, muryarta tana rawa ta ce, ""Wallahi, ko inuwarsa ban gani ba."""

"Kukan nata ya ™aru, zuciyarta na karyewa da wani irin zafi da ba ta iya fassara shi. Ba tare da ta jira wani ya ™ara cewa komai ba, ta juya da sauri ta haura sama, tana kuka mai tsanani, kamar wacce aka cusawa wani sabon rauni a zuciya."

"Ta Wauki waya da hannu mai rawa ta kira lambar Yaya Junaid. Yana Waga kiran ta fashe da kuka tana faWin, ""Shine har ka zo gidan nan amma ba ka dubani ba?"""

"A ta™aice ya ce, ""Eh... na fi ki taurin kai."""

"Cikin rawar murya ta ce, ""Shikenan... tunda ka daina sona... to ni ban daina sonka ba... Ina sonka Yaya Junaid... kuma... Kuma kullum da safe sai zan kira in gaisheka... ni ina sonka..."""

Kafin ya ce wani ta tsinke kiran.

"Daga wannan lokacin, Rumana ta koma sukuku, haka ta wuni a Waki ba motsi, ba magana, idanuwanta sun kumbura da kuka."

"Washegari tun da asuba ta Wauki waya ta kira lambarsa. Yana picking ta ce, ""Yaya Junaid ina kwana?"""

"Ya amsa da, ""Lafiya lau."""

"Ta ce, ""Da fatan ka tashi lafiya?"" Ya ce, ""Lafiya lau."" Sai ta ce, ""A gaida min Aunty Leeserh."" Ya ce, ""Za ta ji."""

"Ta share hawayen da suka zubo mata ta ce, ""Tunda ka daina sona, ni ina sonka kuma zan ci gaba da kira kullum ina gaisheka."""

"Wajen karfe bakwai na safe, Umma ta nufi kitchen kamar yadda ta saba, ta fara shirin haWa breakfast kafin kowa ya farka. Tana shiga sai ga Jidderh ta biyo bayanta da sauri tana faWin, ""Umma, ke da kanki?"""

"Umma ta juya tana murmushi ta ce, ""Eh, zan haWa muku breakfast ne."""

"Jidderh ta waro idanu da mamaki, ta ce, ""Umma, muna kwance mu bari ke kiyi breakfast ai ba mu kyauta ba, ki je ki zauna kiyi kallo, ni zan girka."""

"Umma ta tsaya tana kallonta na Wan lokaci, mamaki ya cika zuciyarta. Ba tare da ta ce komai ba, sai ta juya a hankali ta koma parlour."

"Jidderh kuwa ta zage damtse, ta fara aiki cikin ™warewa. Ba ta Sata lokaci ba, ta gama haWa karin kumallo, ta jera akan dining table. Bayan ta gama, ta samu Ummw a parlour tana kallon news, ta ce, ""Umma, an gama."""

"Fuskar Umma ta haskaka da farin ciki, ta ce, ""Allah ya yi albarka."" Jidderh ta amsa da ladabi, ""Amin."""

"Daga nan ta haura sama ta kira Rumana, suka sauko suka yi breakfast a tare."

"Duk tsawon ranar, Jidderh ba ta bari Umma ta yi wani aiki ba. Ko da Umma ta mi™e za ta yi wani abu, sai Jidderh ta tare ta ce, ""A a Umma, zan yi,"" kuma sai ta yi shi yadda ya kamata. Abincin rana da na dare ma ita ta girka, tana ta zirga-zirga cikin gida."

"Umma kuwa ta yi ta kallonta, a zuciyarta tana tuna Junaid da Rumana, da yadda ko za ta wuni tana aiki ba su damu da su taimaka mata ba. Ta tuna maganganun mutane da suke mata gyara akan tarbiyyar yaran amma ta watsar, sai yanzu take ganin gaskiyar abin da suke faWi mata."

"A duk lokacin da Jidderh ta kammala wani aiki, sai Umma ta ce da ita, ""Allah ya yi albarka."" Kuma a kowane lokaci, Jidderh ba ta gajiya da amsawa cikin girmamawa tace, ""Amin."""

"Kullum da safe, Rumana ba ta fasa Waukar waya ta kira Yaya Junaid. Da zarar ya Waga, cikin murya mai cike damuwa da Soyayyen rauni take gaishe dashi daga karshe ta ce, ""Yaya Junaid, ka daina sona, to ni ban daina sonka ba, kuma zan ci gaba da kira ina gaisheka."" A takaice ya ke amsawa da, ""To."""

"Wannan to din da yake ce mata tana ™ular da ita ba kaWan ba tana jin kamar ta fasa ihu. Duk da haka, ba ta fasa ba; kullum tana kira, tana maimaita kalamanta kamar wani wajabin da ta Waura wa kanta."

"A gefe guda kuwa, tsawon zamansu Jidderh ba ta bari Umma ta yi wani aiki ba. Da zarar ta ga Umma ta mi™e za ta yi"

"abu, sai ta amsa cikin girmamawa tana cewa, ""Haba Umma, bai kamata muna zaune kina aiki ba."" Sai ta karSe aikin."

"Umma kan tsaya tana kallonta da jin daWi, zuciyarta na cika da godiya da mamaki a lokaci guda. Amma duk lokacin da ta Waga kai ta kalli Rumana wacce take zaune sai wani irin nadama ya ratsa zuciyarta."

"A hankali ta fara jin nauyin tarbiyyar da ta yi wa Rumana, tana kwatanta halayen biyu a zuciyarta; Jidderh tana ™o™ari da ladabi, yayinda Rumana take nuna halin ko-in-kula da rashin taSuka komai. Wannan tunanin ya tsaya mata a rai, yana yawo tamkar tambayar da ba ta da amsa."

*******

"Rumana ta cigaba da kiran Yaya Junaid tana gaishe dashi a kowace safiya, ranar da takaici ya cika zuciyarta ta ji kamar ba za ta iya jure yadda yake wasarairai da ita ba."

"Ta kira shi ta ce, ""Yaya Junaid gidan can sun yi kyauta da ™ananan kayana, ina bu™atar gown."""

"A ta™aice ya ce, ""To shikenan."" Ya tsinke kiran. Bayan kusan awa Waya, sai ga Jidderh ta shigo Wakin ta mi™a mata"

"waya, ta ce, ""Gashi, inji Yaya Junaid, yace ki yi shopping Win."""

"A take zuciyar Rumana ta karye, ta ji kamar ta fashe da kuka wato ya fi ™arfin ya zo ya ganta, sai dai ya aiko mata da wayar, ta ji wani irin Waci mai nauyi ya tokare mata ™irji, ta share hawayen da suka zubo mata a fuska ta karSi wayar ta fara yin shopping Win."

"Bayan ta gama da gangan ta ri™e wayar ta ™i mayar da ita, shi kuma bai sake neman ta ba har marece, tana gani ana"

"kira ta share, da wayar ta isheta da ringing ta sakata a silent."

"Da yamma, Jidderh ta sake shigowa ta ce, ""Yaya Junaid yace ki bada waya."""

"Rumana ta yi mata banza, kamar ba ta ji ba."

"Jidderh ta koma parlour ta faWa masa, ya girgiza kai yana murmushi, ya ce, ""Didi rigima."""

"Ya mi™e ya haura sama, ya same ta zaune a Waki, fuskar nan a haWe, alamun Sacin rai a fili. Ya ce, ""Me kike nufi da wayata? Ko shi ma wannan taurin kan duk cikin son ne?"""

"Ba tare da ta Waga kai ba, ta ce a takaice, ""Eh."""

Ta nuna masa inda wayar take sannan ta mi™e ta shige bathroom ba tare da ta ™ara cewa komai ba.

"Ya zauna a gefen yana kallon tarin miss calls da aka yi masa yana jiranta ta fito, amma ta ™i fitowa. Ta zauna a ciki"

har sai da ta ji ya fita daga Wakin.

"Saida ta tabbatar ya fita sannan ta buWe ™ofar ta fito, ta zauna a gefen gado ta yi tagumi zuciyarta cike da takaici, da"

wani nauyi da take jin ba ta da ikon sauke shi.

"Washegari kamar yadda ta saba, tunda asuba ta kira shi. Bayan ya Waga takaici ya cika mata zuciya har ya toshe mata baki, ta kasa cewa komai. Shi ma ya yi shiru yana jiran jin muryarta yadda take kira yana jin muryarta ya kasa ya iya jure wannan wasan buyar da sukeyi. Kusan minti biyu babu wanda ya ce uffan, ya zare wayar yaga har lokacin kiran bai tsinke ba, ya ce, ""Didi Ina kwana?"""

"Ta amsa a ta™aice, ""Lafiya."""

"Ya ce, ""Kin tashi lafiya?"" Ta sake cewa, ""Lafiya."""

"Ya murmusa har tana jiyo sautinsa sannan ya ce, ""Tunda kin daina sona, ni ban daina sonki ba. Kuma kullum zan"

"ri™a kira ina gaishe da ke."""

"Ta amsa da ""To,"" sannan ta tsinke kiran."

"Tun daga wannan rana, ya zame masa al ada kullum da safe sai ya kira ta, ya gaishe ta, sannan ya maimaita kalmar cewa duk da ita ta daina son sa, shi bai daina son ta ba, kuma zai ci gaba da kiranta yana gaishe da ita."

"Itama da, 'To' take binsa."

"Da daren washegarin ranar da za su wuce Katsina, ya sake kiranta. Da farko kamar ba za ta Waga ba, amma daga"

™arshe sai ta amsa.

"Daga Waya Sangaren, cikin murya mai nuna damuwa ya ce, ""Me yasa kike haka ne?"""

"Ta ce, ""Me nayi kuma nayi?"" Ya dafe kai ya ce, ""Didi amsa tambaya da tambaya kuma?"" Ta ce, ""Miye tambayar ma?"""

"Saida ya murmusa sannan yace, ""Cewa nayi Didi Me yasa kike haka ne?"""

"Ta ce, ""Saboda shi ne abin da ka zaSa mamu. Har ka zo gidan nan amma ka gagara shigowa ka duba ni."""

"Muryarta ta karye, amma ta ci gaba da daurewa, ""Tunda ka daina sona, shikenan. Gobe idan na wuce Katsina...shikenan ka huta da ganin wacce ba ka so."""

"Ya ware idanu cikin mamaki, ya ce, ""Waye ya ce bana sonki?"""

"Cikin sanyin murya mai Wauke da Sacin rai ta ce, ""Yadda kake yi min ne ya sa na ce haka."""

"Ya ce, ""To baki fahimce ni daidai ba. Ke ™anwata ce, kwaya Waya tilo, of course ina sonki sosai, kuma na damu da"

"damuwarki shi ya sa ma nike ta ™o™arin sanin abin da yake damunki, amma sai kika nuna taurin kai."""

"Ta ce, ""To ai kai ne ka cika bincike-bincike. Na faWa maka nima ban san abin da yake damuna ba. Sai ka bar tambayar...a bar kaza a cikin gashinta."""

"Ya yi murmushi ya ce, ""To shikenan."""

"Daga nan hirar ta sauya salo, yana mata hira tana dariya, suka ci gaba da waya na tsayin lokacin, yana ™o™arin saka ta cikin farin ciki, yana ba ta labarai, yana zolayarta. A hankali ta fara sakin jikinta tana ta dariya, tana jinta sakayau tamkar an Waga wani nauyi mai girma daga zuciyarta."

"A haka suka ci gaba da hira har barci ya zo ya sace ba tare da ta ankara ba. Wayar na kunne, muryarsa na ci gaba da ratsa kunnen ta har ta nutse cikin barci mai daWi irin barcin da ta daWe ba ta yi irinsa ba."

"Junaid ya ce, ""Sweet dreams didi,"" ya tsinke kiran."

"*Wannan shine free page na ukkun ™arshe da zan yi maku. Littafin Zane Akan Ruwa Na Kudi ne, book 1 shine free, book 2 and 3 akan naira dari takwas 800, Vip 1k, special 1500, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*"

"*Taken Labarin Shine ZANE A KAN RUWA (Mai Wahalar Gane Kamanni) Bari Ganin na bayyana komai, akwai wani laujen a cikin nadi, akwai sauran rina a kaba, wasu igiyoyin a baibai suke.*"

Taku Har Kullum Aysher Angel (Matar Aliyu)

*ZANE A KAN RUWA*

_(Mai Wahalar Gane Kamanni)_

*NA*

*AYSHER ANGEL*

Page 14

Free Page Na Biyun ˜arshe

"*Wannan shine free page na biyun ™arshe da zan yi maku, page Waya zamu ™ara a gama free page. Littafin Zane Akan Ruwa Na Kudi ne, book 1 shine free, book 2 and 3 akan naira dari takwas 800, Vip 1k, special 1500, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*"

"*Taken Labarin Shine ZANE A KAN RUWA (Mai Wahalar Gane Kamanni) Bari Ganin na bayyana komai, akwai wani laujen a cikin nadi, akwai sauran rina a kaba, wasu igiyoyin a baibai suke.*"

"Washegari tun da safe, Junaid ya ™araso gidan. A lokacin har an riga an saka kayansu a mota, akwai contract da zai"

saka hannu a kamfaninsa na Abuja a yau wannan yasa ba zai samu damar rakasu har Katsina ba.

"A parlour ya tarar da Umma da Jidderh. Ya gaida Umma, Jidderh ta gaishe da shi, ya amsa da murmushi. Sai ya tambaya, ""Ina Angel?"""

"Jidderh ta ce, ""Rumana tana bedroom."""

"Ba tare da Sata lokaci ba, ya haura sama. Yana saka kai corridor, sai ga Rumana tana fitowa suka kusan cin karo. Da sauri suka ja baya a lokaci guda, sai kuma suka fashe da dariya."

"Ya tsaya yana kallonta, yadda take dariya yana ™ara bayyana kyawunta. Ta Wan tsagaita da dariyar, ta ce, ""Ina kwana, Yaa Junaid?"""

"Ya ce, ""Lafiya lau, Angel. Shikenan, tafiya za ki yi ki bar ni?"""

"Nan take ta ware idanu ta yi masa fuskar tsoro, sai ta fashe da dariya tana cewa, ""Na tsoratashi, ya tsorata, hehehhe."""

"Bai daina kallonta ba, ko ™iftawa bai yi ba, ta juya ta fara tafiya, tana sanye da leshi dinkin bubu ta tamke kanta da"

"kallabi, da mayafi akan kafaWarta, ta yi kyau ™warai."

Junaid ya bi bayanta da kallo yana murmushi.

"A hankali ta ce da kanta, ""Kai, ya dame ni fa kwara in koma Katsina in huta da tuhumarsa wacce babu abun da take"

"™ara min sai fargaba da bugun zuciya."""

"Junaid ya ™ara sauri ya taddota ya kama hannunta yana faWin, ""Didi ki zauna, kada ki tafi."""

"Ta ce, ""A'a nan da sati guda Umma za ta tafi Dubai. Idan na tsaya, a ina zan zauna?"""

"Junaid ya ce, ""A gidana."""

"Da sauri ta ce, ""Mey?!"""

"Yana mata kallon tuhuma ya ce, ""Mey ya sa kika firgita haka? Mey zai hana ki zauna a gidana?"""

"Sai ta sake yin fuskar tsoro ta fashe da dariya, tana masa gwalo ta ce, ""Kai, na tsoratashi! Ya firgita!"""

"Ta juya ta sauko ™asa da sauri, ta sauke ajiyar zuciya tana ri™e ™irjinta, ta ce, ""Alhamdulillah na tsira."""

"Junaid ya tsaya cak yana tuna fuskarta, murmushi yana yawo a laSSansa, ya sauko ™asa bai tarar da su a parlour ba,"

"sai ya wuce compound. Yana fita, dai-dai lokacin suna shirin shiga mota."

"Da ™arfi ya kira, ""Didi!"""

"Ya buWe hannuwansa kamar zai rungume ta. Rumana ta ware idanu, sai kuma ta yi masa fuskar tsoro, ta fashe da"

"dariya tana yi masa waving da hannu, ta shige mota ta rufe ™ofa."

"Junaid ya saka hannuwansa a aljihun wandonsa, yana kallon motar har sai da ta fice daga gidan."

"Suna akan hanya, wayarta ta fara ringing. Ta Waga, ta sa a kunne tana cewa, ""Wa alaikissalaam, Khairat."""

"Khairat ta tambaya, ""Kina gida?"""

"Ta ce, ""A'a, ina kan hanya zan koma Katsina."""

"Khairat ta ce, ""Da gaske ne abin da nake ji?"""

"Rumana ta ce, ""Me kenan?"""

"Khairat ta ce, ""An ce iyayenki suna Katsina, kuma ba ki da wata ala™a da Junaid."""

"Rumana tayi jim sai kuma ta ce, ""Eh, iyayena suna Katsina, kuma ba ni da ala™a da Yaa Junaid."""

"Khairat ta ce, ""Allah sarki har na tuna school lokacin da muke gardamar kuna kama wasu suna cewa hancinku iri Waya ne, wasu suna cewa idanunki iri Waya, ashe baku da dangantaka, farin fatar ne kawai ya saka mu ganin hakan. Anyway, Allah ya kiyaye hanya."""

"Rumana ta ce, ""Amin. Na gode."""

"Kai tsaye aka wuce da su airport, suka shiga jirgi suka tashi zuwa Katsina. A cikin jirgin, Rumana ta lumshe idanu"

"tana sake tuna maganar Khairat. Duk lokacin da ta tuna fuskar Yaa Junaid, sai ta ™ara jin wani abu a zuciyarta."

"Ta Wauko hoton da suka Wauka a wajen dinner, ta rin™a kallonsa. Throughout tafiyar tana tunani, tana juya maganar a ranta. A ™arshe ta girgiza kai ta ajiye hoton, tana jin kamar wannan tunanin ba shi da ma'ana."

Karfe goma sha Waya suka isa Katsina lafiya.

"Rumana ta kutsa kai cikin parlour Win sai kuma ta tsaya cak a sanadin ganin Uncle Al'ameen a falon, sukayi kallon- kallo, kallonsa na Wauke da mamakin sauyawarta yayinda ita kuma nata kallon yake cike da rainin wayo."

"Jidderh na ta gaishe shi cikin ladabi da girmamawa, ""Ina kwana Uncle?"" Ya amsa da, ""Lafiya lau daughter."""

"Ya maida dubansa akan Rumana ya Wage gira yana faWin, ""Ke baki iya gaisuwa bane?"""

"Rumana ta karkatar da kai tana mashi kallon tara saura kwata ta ce, ""Na iya mana, Ina kwana ko ina wuni ake cewa."""

"Ya Waura kafa Waya akan Waya yana kallonta da kyau, ya ce, ""To, gaida ni."""

"Ta saki siririyar dariya mai Wauke da rainin wayo, ta ce, ""To sannu, marassa lafiya na gida da na asibiti, Allah ya basu lafiya."""

"Imran dake gefe ya juyo da sauri, fuskarsa ta cika da Sacin rai. Ya daka mata tsawa yace, ""Hauka kike neman ki manna mashi ko mi. Ki gaidashi tun kafin jikinki ya gaya maki."""

"Ta turo baki kamar ™aramar yarinyar da aka yi tsawa, cikin Wan ja da baya, ta ce, ""Aminu ina kwana?"""

"Uncle Al'ameen ya zaro ido da gaske a wannan karon, mamaki ya bayyana a sararin fuskarsa ya ce, ""Aminu kuma?"""

"Ta jinjina kai babu alamar nadama. ""Ehh, shi aka rada maka ai."""

"Ya girgiza kai murmushi ya bayyana a gefen bakinsa, yana mamakin halin yarinyar. ""Uncle Al'ameen za ki ce."""

"Ta taSe baki, zuciyarta cike da haushi, amma dole ta bi ko don kada Yaya Imran ya sharara mata mari. Ta gyara murya kaWan ta ce, ""Ina kwana Uncle Al'ameen?"""

"Ya Waura kafa Waya kan Waya cikin isa, ya ce, ""Ban ji ba."""

"Ta rumtse idanu ta sake maimaita gaisuwar, wannan karon da Wan ™arfi, ""Ina kwana, Uncle Al'ameen?"""

"Ya ce, ""Lafiya lau, daughter."""

"Ta juya gefe tana gunguni a ™asa-™asa, muryarta ™asa sosai har kusan ita kaWai ke ji, ""Daughter my foot."""

"Ta juya ta nufi staircase Win, tana tafiya da irin takun nan na nuna ko oho, sai ta ji muryarsa a bayanta, ""Rumana."""

"Ta tsaya na Wan lokaci kafin ta juya a hankali. Ta haWa hannuwanta a kirji, ta ce, ""Uncle Al'ameen."""

"Ya Waura kafa Waya akan Waya yana karkadata a hankali, sannan ya ce, ""Dauko min ruwa."""

"Ta nuna kanta da yatsa, da alamun mamaki a fuskarta ta ce, ""Ni zan dauko maka ruwa?"""

"Bai sauke kallonsa daga kanta ba ya ce, ""Eh. Ko ban isa in saka ki yi ba?"""

"Ta Wauke ido gefe, tana murmushin rainin wayo ta ce, ""Kusan haka."""

"Bata jira ya sake magana ba. Ta juya da sauri, ta Waga murya ta kiran mai aikinsu, ""Marka! Dauko bottle water ki ba Uncle Al'ameen."""

"Da gadara ya ce, ""Ke na ce ki dauko min."""

"Har ta buWe baki za ta musa, sai kuma ta haWiye maganar. Ta juya a hankali ta nufi fridge, wani makirin murmushi ya bayyana a gefen bakinta. Ta zaSi ruwa mai sanyi sosai ta dawo ta dungure masa a gabansa."

"Cikin gadara ya kalleta ya ce, ""Zuba min a cup."""

"Ji take kamar ta fasa ihu amma fahimtar so yake ya fusata sai ta shanye fushinta, ta juya ta Wauko kofin tana kitsa yadda za ta koya masa hankali cikin ruwan sanyi, ba tareda hayaniya ko wallahi tallahi ba."

"Ta sunkuya ta cika kofin da ruwan da yake da matu™ar sanyi. Ta rusuna ta mi™a masa cikin ladabi shi kuwa gogan ya mi™a hannu zai karSa, cikin dabara ta karkatar da nata hannun, ruwan ya zube a jikinsa."

"Ya zaro idanu jikinsa yana karkar da sanyi. ""Rumana, miye haka?"" ya faWa cikin firgici."

"Ita kuwa ta nuna kamar ta firgita da gaske, tana rawar murya tana faWin, ""Sorry Uncle... Ayyah, sorry Uncle!"""

"Da gayya ta buge bottle water Win dake hannunta akan table ya Sare ya zubo masa a jiki gaba Waya. Ta ™ara rikicewar Sogi tana ta, ""Ayyerh! Bari in dauko maka towel."""

"Ta juya ta Wauko towel ta dawo ta mi™a masa. Yayin da take mi™awa ta matso kusa, ta sauke murya ™asa sosai, ta ce a hankali, ""Aminu idan kana cin ™asa ka kiyaye ta suri. Rumana na fi ™arfinka, idan na fara wasan ba™ar wahala zaka sha."""

"Sai ta ja baya kamar babu abin da ya faru, ta juya ba tare da ta sake kallonsa ba, ta nufi staircase Win ta haura sama kamar babu abin da ya faru. Ta barshi a zaune a wajen, shiru cak, cike da mamaki, har ya kasa cewa komai."

*****

"Washegari, ita da Jidderh suka je gidan Alhaji Baffah. Da suka isa, saida suka fara shiga sauran sassan gidan suka gaishe dasu kafin daga bisani su nufi bangaren Hajiya Attuwa. A can suka samu Uncle Al'ameen zaune yana kallo."

Rumana ta kalleshi ta taSe baki tareda kawar da kai.

"Jidderh kuwa ta gaishe shi, ""Ina kwana, Uncle?"" Ya amsa da fara'a, ""Lafiya lau, daughter. Allah ya yi albarka."""

"Kasancewar Hajiya

Please Login or Register in order to submit comment