You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ki cin abincin rana?"""

"""Abinci ba kifi ba nama, ba salak kawai tsuransa ni ba na ci"""

"""Iyeee ashe da gaske Huzaifa yake, Wazu mai sunan baba ya tambayi abincin waye Huzaifa ya ce naki ne kin ce ba"

"zaki ci ba ba kifi ba nama, ya ce zai gamu da ke idan ya dawo"""

"""Ku dai kullum burinku ku ga mai sunan baba yana tagayyara ni, ai shikenan"""

"Ta shiga Wakin mama da sallama, ""Mama ya jikin?"""

"""Da saui, shi ne ki ka i cin abinci ko ruma, ke idan baki samu abun da ki ke so ba ba zaki ci ba ko?"""

Rumaisa ta girgiza kai ta fara cire kayanta.

"Sallama aka yi mama ta amsa, rumaisa ta shiga uwar Wakin mama da gudu, dan ta tuSe daga ita sai phant za ta canza"

kaya.

"Ammi ce ita da iman da Nusaiba, iman na rungume da Sabir."

A gurguje rumaisa ta canza kayan ta fito tana tsalle.

"""Oyoyo yau ammi ta zo gidanmu"""

"Murmushi ammi ta yi tana faWin ""ar gidan ammi, maman sabir"""

"Ta durusa ta gaida ammi, ta amsa mata cikin sakin fuska."

"Mama ta ce ""Bisimillah ku zauna"""

"Suka zauna su Nusaiba suka gaida mama, mama ta amsa musu cikin sakin fuska."

"Ruma ta ce ""Ammi ya aka yi ki ka san gidan nan?"""

"""Baban sabir ne ya saka yaronsa ya kawo mu, na ce bari mu zo duba mara lafiya"""

"Ruma ta fita da sauri, ta samu plate ta zubo musu ruwa, ta kawo musu tana ta murna."

"Mama ta bi ta da kallo, ta tuna iskancin da ta yi da adam ya zo gidan."

"Ammi ta ce ""Ke maman sabir ya ki ka bar an maza da aikin gida?"""

"Ruma ta ce ""Idan na yi gwaleni za su yi su ce bai fita ba, shiyasa nake bar musu aikin su. Ammi wannan wacece?"" Ta"

yi maganar tana nuna iman.

"""anwar takawa ce, ita ce ar autana"""

"""Tubarkallah mai kyau da ita"" iman ta yi murmushi ta ce wa ruma ""Ina wuni?"""

"Ruma ta zaro ido ta ce ""Kai ki ka gaishe ni, ni fa yarinya ce, kin ma fini tsawo"". Dariya suka yi mata ammi ta ce ""Ki"

"daina gaya musu kar su raina ki, ai kin girma tun da ke maman sabir ce"" ruma ta yi dariya ta ce ""Eh kuma haka ne, ai kunya na ji da ta gaishe ni""."

"Ammi ta ce ""Yau ba zaki Wau sabir Win ba?"""

"""Hmm, ai da ni na yi zuciya na ce ba zan sake Waukar sabir ba, baki san me babansa ya yi mini ba ne"""

"Ammi ta ce ""Subhanallah, me ya yi miki?"""

"""yaleshi kawai ammi, ai ba zan iya zuciya da sabir ba, a bani masoyina na ganshi"" ta Wauke shi a hannun iman, ya"

"cika hannu, suma baa irin ta cika masa kai. Suna cikin magana mai sunan baba ya yi sallama."

"Wata irin razana iman ta yi da ya shigo Wakin, wanda ita kanta ba ta san dalilin razanar ba."

"Ya risuna ya gaida ammi, sannan ya tunkari rumaisa, ya durusa ya rie mata kunne ya ce ""Abinci ba kifi ba nama ba"

"zaki ci ba ko?"" Ya ajiye mata leda a gabanta ya ce ""Ki kai musu su dafa miki wani abun, dan yanzu ma sai ki ce yayi sanyi ba zaki ci ba, tuwo ma ki ce ba zaki ci ba, ki yi ta wahalar da mutane babu dalili"". Ta sunkuyar da kai ta i magana. Ya dungurar mata da ledar ya sanya hannu ya Wau sabir a kan cinyarta ya yi waje."

"Ammi ta din ga murmushi, gaba Waya rayuwar rumaisa burge ammi take yi."

"Kifi ne manya ya kai na dubu, mai sunan baba ya kawo wa rumaisa, ta tashi cikin murna ta tafi kai wa su yasir su yi"

mata wani girkin bisa umarnin mai sunan baba.

"Ammi ta dubi mama ta ce ""Amma dai kamar akwai wani abu da yake damunki, bayan rashin lafiya ma"""

"Mama ta ce ""A'a, jinina ne ya hau"""

"""A tunanina zuwa yanzu mun zama Waya, dukkanninmu iyayene, masu fuskantar matsalar iyali kala-kala, dan Allah"

"idan wani abu ne ke faruwa kar ki Soye mini ko ba zan yi wani abu a kai na yi addu'a"""

"Mama ta nisa ta ce ""Babar awar rumaisa ce ta zo, take gaya mini mawabtana na ta yaWa jita-jita, wai rumaisa ciki"

"ta yi, na kaita garinmu ta haihu, muka ce wai saceta aka yi, wai Allah ne kaWai ya san yadda muka yi da Wan"""

"""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, mawabta kuma?"""

"""Wallahi kuwa shi ne abun ya dameni, wai abun ya cika unguwa, sun Sata mini sunan a, na san rumaisa ba ta ji,"

"amma ko kusa komai zaki yi wa rumaisa ba ta san hanyar lalacewa ba, balle ta yi ciki""."

"Ammi ta ce ""Wallahi ba sai kin faWa ba, duk wanda ya ji maganar nan ya san son rai ce, ki yi hauri basu isa su Sata"

"mata suna ba, duk wanda yake son ta da gaske jita-jita ba zata hana shi aurenta ba, ki kwantar da hankalinki kuma kar ki bari ta sani, tun da da bakinta ta ce mini duk wanda yayi mata abu sai ta rama"" shigowar rumaisa Wakin ce ya sanya ammi sauya maganar."

"Suka mie zasu tafi, rumaisa ta ce ""Ammi, an Wora mana abinci fa, ku tsaya a gama"""

"Ammi ta ce ""Tuba muke, muna sauri ne, ayi hauri"" rumaisa dai ba haka ta so ba."

"Suka fito zasu tafi, mama ta ce ina ga mai sunan baba yana waje da sabir."

"Suka fito aikuwa yana wajen, ammi ta ce ""Iman karSo sabir"""

"Jikinta har rawa yake yi, saboda gaba Waya mai sunan baba tsoro yake bata."

"Kamar munafuka sai sunkuyar da kai take, ta mia hannu za ta karSe shi, amma shiru bai bata shi ba."

"Sai da ta Waga kai suka yi ido huWu, gabanta ya sake faWuwa, har numfashinta ya tsaya na wucin gadi."

"Ganin yadda ta tsorata ta rikice, sai da ya bawa mai sunan baba haushi, shi ba dodo ba meye na wani tsorata."

"Ammi ta saka sidi ya buWe booth, ya Webo cartons na lemo da kayan marmari, na dubiyar mama."

"Ammi ba ta tsaya ba, dan ta san mama cewa za ta yi yayi yawa, suka shiga mota suna Waga musu hannu."

"Tun da suka tafi ammi take saawa da warwarewa a zuciyarta, dole mama ta shiga damuwa, babu uwar da za ta ji"

daWin a Sata sunan a a cikin unguwa dan wannan kawai sai ya hanata auruwa.

"Suna tafe Nusaiba da iman na ta yi wa rumaisa dariya, yadda take gudanar da al'amuranta da yadda yayyenta ke"

kula da ita.

"Tun a hanya ammi ta kira adam a waya, ta ce idan an yi sallar magariba tana son ganinsa."

"Kamar yadda ta buata ya je ya sameta, ta idar da salla tana lazumi, bayan ta kammala ta dube shi ta ce ""Mai ka yi"

"wa rumaisa ne? Take cewa da tana da zuciya ba zata sake Waukar sabir ba?"""

"Ya kalli ammi ya ce ""Wani abun ta ce na yi mata ne?"""

"""Ba ta ce ba, amma abun da ta faWa ya tabattar mini da wani abun ka yi mata"""

"""Ba wani abu bane ammi, na mata gargaWi a kan zuwa gidan nan ne? Idan aka fuskanci wacece, za'a iya oarin citar"

"da ita ko cutar da sabir ta hanyar ta""."

"""Na ji, yanzu ba wannan ba ma, wata shawara na yanke a matsayina na uwa na kira ka na sanar da kai, ba dan kana"

"da hakki a kan abun ba ma sai dai ka ji na zartar""."

"""Wane hukunci kenan?"""

"""Ina son ka auri rumaisa!!!"""

"*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*"

*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*

"*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHEI KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*"

"*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA"

"BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI"

"FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*"

"*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai"

"da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*"

*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*

*1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje*

"*2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*"

*3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*

*4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*

*5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*

"*6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*"

"*7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*"

*8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*

*9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*

"*10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*"

*11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*

*12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje*

*13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*

*14. Supplement na whitening/glowing skin*

"*15. Supplement for Acne, dark spots remover*"

*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da

"kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*"

"*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai"

"ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*"

"*Littafin kuWi ne, 500 ne via 0009450228 sai shaidar biya ta 08081012143, aisha adam jaiz bank, masu buatar vip"

"kuma, zasu iya zuwa arewabooks su yi searching sunan littafin*"

"Waro ido adam yayi yana kallon ammi, yana tunanin ko haluccinations Win da ya saba ne ba gaskiya bane, ya"

tsatstsare ammi da ido.

"""Ba ka ji me nace bane kake kallona?"""

"""Amm..mmm wai wace rumaisa?"""

"""Rumaisa dai ta zo da sabir, ita nake nufi"""

"""Amma ammi nan da shekara nawa?"""

"Ammi ta ce ""Nan da abun da bai fi watanni uku ba in Allah ya kaimu"""

"Adam ya ma rasa me zai ce, ""Amma ammi yarinya ce arama, me ta sani a kan rayuwar aure? Ta yaya zan yi rayuwar"

"aure da ita"""

"""Saboda kai abu Waya ka saka a gaba a zamantakewar aure ko?"""

"Da sauri cike da jin kunya ya ce ""No, ammi ba abun da nake nufi ba kenan, amma meye manufar yin hakan?"""

"Ammi ta numfasa ta ce ""azu muka je gidan su, mahaifiyarta babu lafiya a dalilin jita-jitar da ake yaWawa, wai ciki ta"

"yi aka kaita ta haihu, ni uwa ce na san raWaWin irin wannan abun. Abu na biyu kuma a duniya na san babu wata mace da zaka aura ta rie sabir da imani da amana kamar rumaisa, ba zan so sabir ya yi rayuwa irin wadda mahaifiyarsa ta yi"""

"""Amma, Ammi yarinyar nan ta daWe a hannun an bindiga, Allah ne kaWai ya san abun da suka yi mata tsawon"

"wannan lokaci"""

"""Ko sun yi mata wani abu, kai yakamata ka yi shahadar aurenta, ko dan albarkacin abun da ta yi maka. Sannan ka"

"san dole za a saka mana ido, a fara zancen ka yi aure, ko ma ace gashi an baka mata, wanda idan aka baka bamu isa mu ce a'a ba. Dan haka kafin su motsa mu zamu motsa, idan ya so ko wani auren ne ka yi daga baya, amma ina son ka auri rumaisa ka inganta rayuwarta, ta yi karatu mai kyau mai zurfi, ka ciyar da ita abinci mai kyau, ta kwana a muhalli mai kyau, ba zamu biyata abun da ta yi mana ba, amma zamu iya kyautata mata""."

"Adam ya ja wani irin gwauron numfashi, dan ya san akwai ura, ita kanta rumaisan ba lallai ta amince dan ta ce a duniya ba wanda ta tsana kamarsa."

"""Ka yi shiru ba ka ce komai ba"""

"""Shikenan, Allah ya tabbatar mana da alkhairi""."

"""Amin ya Allah, Ubangiji Allah ya yi maka albarka, Allah ya sanya ta zame maka alkhairi a cikin rayuwarku"" jinjina kai"

"kawai ya yi, bai iya amsawa ba ya tashi tafi."

"Tun da ya fita kansa har wani zafi yake yi masa, saboda tsabar caji da zafi, kamar shi ya auri wannan fitsararriyar"

"yarinyar da take iirarin ta tsane shi. Lokaci Waya ya tuna yadda an bindiga ke cin zarafin mata a hannunsu, Allah ne kaWai ya san meyafaru da ita, duk da likita bai faWi wani abu da ya shafi hakan a kanta ba lokacin tana asibiti, amma duk da haka ba shi da tabbas."

"Har lokacin kwanciya baccinsa yayi, ya nemi wuri ya kwanta, bacci ya gagare shi, tunani kawai yake yi, tayaya zai"

"zauna zaman aure da wannan fitsararriyar yarinyar mara kunya, wadda ko magana ba ta iya ba, shi ga saurin fushi da zuciya tsaf zai Sallata wataran. Baya son bijirewa ammi, sai dai har ga Allah amsa matan da ya yi ba har zuciyarsa bane ba, dan shi auren rumaisa a wurinsa zai waru da yawa."

"Shi a rayuwarsa ba shi da sha'awar zama da mace sama da Waya, sakamakon irin zaman da ya tashi ya ga yana yi a"

"gidansu, ba ya son Wan sa Waya ya tashi a irin yanayin da suka tashi na makircin matar uba. Hakazalika ba zai so ya zauna da mata biyu ya wari Waya ba, ga uwa uba kishi da tashin hankalin mata shi ba zai iya ba, abubuwan kansa sun isheshi."

"Auren rumaisa kuma a yanzu gara zamansa a haka ba mace, ina amfanin yayi aure da matar da babu duk Waya, sai ma da yayi raino, dan wannan raino ammi za ta Wauko masa, tun da ta ce ya kula da cin ta shan ta da makarantar ta, ban da haka shi bai ga mai rumaisa za ta tsinana a gidan aure ba."

"A hankali ya lumshe idanunsa ya na son bacci ya Wauke shi, saboda tarin matsalolin da suke kansa, sun sanya har wani zafi cikin kansa yake yi masa."

"Yayi ta karanto adduoi, a hankali bacci ya fara oarin Waukarsa, cikin barcin ya ji muryar rumaisa da kan yi masa"

"gizo tana faWin ""Sarki mai koriyar alkyabba ka Wanani a kan doki"" da ire-iren maganganun ta, suka dinga kai komo a kunnensa."

"A hankali ya buWe ido, haryanzu ya kasa daina mamakin yadda rumaisa take yawan yi masa gizo. Ya canza bugiren da yake kwance yana karanto adduoi, a take wani baccin yayi awon gaba da shi, sai dai a wannan karon aisha ya din ga"

"mafarki, mafarkin arshe da yayi da ita ya Wan razana shi, aisha ya gani tana ce masa."

"""Takawa, dan Allah ka bawa rumaisa Wan ta, kar ka Wau hakkinta, bana son wata damuwa ta sameta, ita ce maganin damuwowinka, ko ba ka aureta ba kar ka rabata da Wanta"" a razane ya sake farkawa yana wani irin gumi, irjinsa na"

bugawa da sauri.

"Da sauri ya saukko daga kan gadon, ya buWe tagar Wakinsa, ya zubawa harabar gidan ido, ya tuna abubuwa da dama da suka wakana, shekarun da suka gabata."

"Ganin bashi da wata mafita, ya sanya ya shiga banWaki yayi alwala ya fito ya Wau alur'ani."

"angaren ammi ma tsayuwar dare take yi, tana kaiwa Allah kukanta a kan iyalanta, dan addu'arta bayan nemawa"

"kanta gafarar ubangiji, aanta kawai take yi addu'a."

"Ta haWa da roon Allah ya Worata a kan iyayen rumaisa su yarda da auren nan da take son haWawa, dan a jikinta take jin rumaisa alkairi ce ga Wan ta."

"Yau jikin mama da Wan saui, ruma sai shirin tafiya tahfiz take yi, su Huzaifa sun goge mata uniform Win, ta cika"

tsakar gida da wae-wae kamar an yi mata bushara da wani abu mai muhimmanci.

"""Ruma ki rufe mini baki da wae-waen nan, ki yawaita tasbihi, wannan surutan da wae-waen ba in da za su kai"

"ki"""

"""Mama ina tasbihin nan fa""."

"""A'a, ni wasu lokutan ina raina ibadar da ki ke yi, ki na da arancin ibada rumaisa, idan kina cikin farinciki ki yawaita"

"ambaton Allah, dan wasu lokutan idan kana cikin matsala ko damuwa sai addu'a ma ta gagareka, ki din ga yawaita ambaton Allah ba waa ba"""

"Cikin mamaki rumaisa ta ce ""Mama yanzu sai damuwa ta yi wa mutum yawa ya kasa ambaton Allah, to ko a hannun"

"'yan bindiga, addu'a na yi ta yi musu, Allah ya watoni, amma ni mai zai dami mutum ya kasa addu'a """

"Mama ta yi murmushi ta ce ""Rumaisa kenan, lokaci yana nan zaki gane abun da nake nufi""."

"""Au fata ki ke yi mini"" tayi maganar cikin tura baki."

"""Ya za ayi in yi miki fata, faWa nake yi miki, ki ara nutsuwa""."

"""To hajiya mama, yanzu dai ki bani kuWin makaranta zan tafi"""

"""Ke idan babu kuWin makarantar ba zaki ba kenan?"" Huzaifa ya tambayeta yana oarin Waukar agogonsa."

"""Ni fa ba na son katsalandan ina ruwanka"""

"""Ni kar ku yi mini faWa, ki Wauka ki tafi""."

"Rumaisa ta Wau kuWin, ta fice tana hararar Huzaifa."

"Ammi ta din ga lissafin ta ina za ta Sullowa wannan al'amari, turaki zata fara gayawa, ko kuwa ta fara nemo iznin"

majaifiyar rumaisa tukuna?

"Daga bisani ta yanke za ta fara tuntubar Sangaren rumaisa, idan sun amince shikenan, sai dai tana fatan su amince"

Win ma.

"Takawa har garin Allah ya waye bai samu ya rintsa ba, abubuwa da yawa sun dame shi, kasancewar yau weekends"

"ne, ya sanya karyawa ma a Wakinsa yayi bai fita ko ina ba. Dama shi ba wasu abokai ne da shi ba, daga abokan aikinsa sai su jabir."

"Wayarsa ta cika masa kunne, duk da gandar da yake ji, da ya gaji da jin rurin wayar, sai da ya tashi ya Wauko wayar ya"

duba.

"Kakin rundur an sanda ne cp baba habu yake kiransa, adam ya Waga wayar tare da yin sallama."

"Cp ya amsa masa suka gaisa sannan ya Wora da cewa ""Adam kana garin nan kuwa? Wai ba zaka fito ka yi magana a kan abun da yake faruwa ba, sai sharri ake yi maka kala-kala kai kuma ka i magana"""

"Adam ya yi ajiyar zuciya ya ce ""Me zan ce? Ko na faWa ba za a yarda da ni ba, anin mahaifina ya fito ya wanke ni,"

"amma ba a fasa surutu ba, me zan ce? Su yi ta yi idan sun gaji za su daina ne"""

"""Kana nufin ba zaka ce komai ba?"""

"""Ko na ce ba za a daina ba, ka ga maganar ba ta da amfani"""

"Cp ya ce ""Ai shikenan, Wazu mun yi magana da commissioner, saboda sabon posting Win da gidan jaridar nan ke"

"cigaba da fitarwa, na yi magana da manema labarai, na sanar musu hukumar an sanda mun san da case Win, sai dai abu ne na sirri da ba ya buatar a fito ayi ta yayatawa, shi ya sanya muka yi shiru muka yi ta bincike, kuma haryanzu muna kan yi ma."""

"Adam ya nemi wuri ya zauna a gefen gadonsa ya ce ""To shikenan yallaSai, na gode sosai da sosai"""

"""Kar ka damu, ai hakkinmu ne baka kariya, kuma abun da muka faWa hakan yake ai, Allah ya tsare, wannan ba wani"

"abu bane ba duk aikin maiya ne, kuma ba za su yi nasara ba"""

"Adam ya ce ""Haka ne, na gode sosai"""

"""Masha Allah, Allah Ya ara tsarewa"""

"""Amin ya rabb sir, na gode"" daga haka ya kashe wayar. Yana gama wayar ya ji zaman Wakin ya ishe shi, dan haka ya fita domin ya gaida ammi ya Wan fita."

"Duk a falon sashen ammi ya tarar da su, har ammin, ana koyawa Sabir zama an shiryashi cikin wasu kaya masu kyau,"

"an zaunar da shi a gefen kujera, cikin dabara iman tana taje masa sumar kansa, sai kai hannu yake yana turewa alamar ba ya so."

"Adam ya fara gaida ammi, sannan ya Wau sabir ya zauna da shi a jikinsa."

"Adam ya karSi brush Win hannun iman, ya cigaba da taje masa kai, amma ya cigaba da kai hannu yana turewa yana"

son yin kuka.

"""Kai rigimamme, baka son gayu?"" Adam yayi maganar yana murmushi tare da kallon Wan nasa cike da auna."

Sabir yayi shiru yana kallonsa.

"""Yi mini dariya mana, an ce kana dariya amma ba ka taSa yi mini ba"""

"Ammi ta ce ""Kai ai wannan Wan naka kai ya yo, babarsa kawai yake washewa baki gaba Waya yayi mata dariya, har"

"mamakin irin soyayyar da ke tsakaninsa da ita nake yi, da ya ganta har wani ara nutsuwa yake yi""."

"A ransa ya ce 'Aikuwa ba zan ba ta rionsa ba, ya tashi a sangarce da rashin kunya kamarta ba' ya Waga kai yana"

"kallon wayar idon sabir, take aisha ta sake faWo masa a rai, dan suna Winar kama da sabir, duk da ya fi kama da shi."

"Ammi ta ce ""Ina ta magana ka yi shiru, tunanin me ka ke yi ne?"" Yana Wago ido Ammi ta ga hawaye kwance a idonsa."

"Cikin damuwa ta ce ""Lafiya kuwa?"""

"Yayi murmushi ya ce ""Lafiya lau ammi"""

"Ammi za ta yi magana, hadimarta ta shigo, ta durusa ta ce su Samha ne suke neman iso."

"Ammi ta ce, ace su shigo."

"Samha ce da ruayya, suka shigo tare tana ganin adam sai da ta yi hamdala a zuciyarta, ta wani lumshe ido, wata irin"

aunarsa da soyayyarsa na sake ratsata.

"Suka arasa, suka gaida ammi ta amsa musu cikin fuska, samha ta kalli adam ta ce ""Yaya ina kwana?"" Ta yi maganar"

cikin rausaya.

"""Lafiya alau, kuna lafiya?"""

"""Lafiya alau, sabir na zo gani, ammi yaushe za'a kai mana shi ne? Na gaji da jiran na kasa jurewa""."

"Ammi ta ce ""Banda abunki samha, yaron ai haryanzu jariri ne, ba a haWaku da jego ba""."

"""Haba ammi, tun da muka rasa fulani ai shi ne madadinta"""

"Ta matsa kusa da adam, za ta Wau sabir a hannunsa, sai da ta taSa shi, wani irin kallo take masa ji take kamar ta"

"rungume shi, ko ta samu sassauci a kan abun da take ji game da shi."

"Ta Wauki sabir tana yi masa murmushi, wanda a asan zuciyarta ji take kamar ta buga shi da asa, dan yadda ba ta"

aunar uwarsa shi ma ba son sa take yi ba.

"Mia sabir yayi ya hau kuka, duk yadda ta so ta rarrashe shi yai yin shiru, ya cigaba da kuka ba shiri adam ya karSe"

"Wan sa, ta ji tamkar ta dunule hannu ta daki kan yaron ko ta huce."

"Cikin iya siyasa ta ce ""Ammi wai har ya iya yuya ne?"""

"""To gashi dai ya yi miki, Wan na ku ne Wan ganin dama, ko dariyarsa babarsa kawai yake yi wa"""

"Da sauri samha ta ce ""Wace babar ta sa?"""

"""Rumaisa, yarinyar da ta zo da shi"""

"Jin an ambaci labarin da Mummy ke son ji ya sanya ruayya cewa ""Ai ammi haryanzu tana nan?"""

"""Tana nan mana, ina za ta je?"""

"""To ammi zuwa take ta ganshi?"""

"Kan ammin ta bata amsa samha ta

Please Login or Register in order to submit comment