You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kai ya yi, ya buWe motarsa ya shiga, ta durusa ta Webi taSon wurin ta fara watsa wa motarsa, ya taka reverse"

ya sake wanketa da taSon wurin ya tafi.

"(*ALHAMDILILLAH, TIRKA-TIRKA, YA KUKE GANIN ZATA KAYA A TSAKANIN RUMAISA DA TAKAWA? WACE IRIN"

"LARURA CE DA TAKAWA, KUMA MEYE ALAARSA DA MAITA DA HAJIYA JAMILA TA FAA? YA ZATA KASANCE? WANE DEAL NE KHALIFA YA SAKA SAMHA? MEYE TARIHIN GIDAN SU TAKAWA, DA ASALIN GABARSA DA AN UWANSA. ME ZAI FARU IDAN RUMA TA JE KATSINA??? WA RUMA ZATA AURA, SHIN ZA TA NUTSU KO KUWA? KAR AYI BABU KU, MAI BUATAR BOOK2 YA TUNTUENI TA LAMBAR WAYATA 08081012143 YA YI PAYMENT*"

Ayshercool

"Whats app only, ban da kira Please 0808101214"

"[8/22, 11:40 PM] Maman Aslam: *Na gamaku da zatin Allah kar wanda ya haWa mini document Win littafina,"

"mallakina ne, nike da alhakin amfani da abina yadda nake so, kar wanda ya juya mini abin ta kowacce siga, duk wanda ya haWa mini document Win littafi ya fitar ban yafe masa ba! Kuma ina fatan Allah ya bi mini hakkina!*"

"*Paid book ne, 500 ne via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143, wanda suke ba a Nigeria ba kuma, za su iya saya a arewabooks*"

*AYSHERCOOL*

"Cikin damuwa Huzaifa ya dube shi ya ce ""To me ka gani da ba ka yarda da shi Win ba?"""

"Cikin sanyin jiki Yasir ya ce ""Wallahi kawai, ni mutanen cikin motar ne ba su yi mini ba"""

"Tsaki Huzaifa ya yi ya ce ""Ka fiye matsala wallahi, dan Allah kar ma muje gida ka yi wannan zancen ka Waga mata"

"hankali"" Yasir bai kuma cewa komai ba, suka tafi gida, sai dai shikaWai ya san abin da yake ji a jikinsa."

"Ruma kuwa da suka tafi, sai kallon hanya take, tana murmushi dan tun da take, ba ta taSa tafiya mai nisa ba, kuma"

"ta yi sa'a a wurin taga take, dan haka take ta lee tana murmushi. Sai dai tun shigarsu, Aliyu ya lura da Mutanen da suke zaune a gaban su, tun da suka hau motar mutanen suke waya da wani yare, wayar tai ci tai cinyewa, gashi ba mai iya fahimtar abin da suke faWa a wayar."

"Ruma kuwa sai surutu take wa Aliyu, kamar an jefeta a ka, ta ce wannan ta ce wancan. Aliyu dai bai tanka mata ba,"

sai Adduoi yake yi yana cigaba da kallon mutanen da tsarguwa da wayar da suke ta yi.

"Ruma ta Wauko wayar nan ta wurin Yasir, ta din ga Waukar kanta a hoto, ga wayar duk a ragargaje amma sai Wagawa"

"take tana hoto, har da hoton hanya Wauka take, ta hau yin videon cikin motar tana Waukar mutane."

"Ko da suka bar gari suka shiga jeji, sai wannan mutane suka ce wa direba ya sauka daga kan kwalta, ya tafi ta gefen"

"titi kan burji, ba tare da musu ba kuwa direban ya bi umarninsu, kuma aka rasa wanda zai yi magana a kan hakan kowa yayi shiru."

"""Wai ya na ga ana bin gefen titi, ga kwalta WoWar a lailaye?"" Ruma ta yi maganar har sai da kowa ya waiwayo yana"

kallonta. aya daga cikin mutanen ya yi murmushi amma ba wanda ya kulata.

"""Ke uban wa ki ka ji yayi magana, sai ke hazia mazarus, kar na sake jin bakinki ko na make ki"" Aliyu yayi mata"

"maganar cikin kashedi. Tura baki ta yi ta kawar da kanta gefe. Sai dai ba aje ko ina ba, ruma ta fara cewa Aliyu ita fa wannan zaman motar ya isheta."

"""Wallahi idan baki kiyayeni ba sai na zane miki jikinki, ni na yi dana sanin tahowa da ke, babu wanda ake jin bakinsa"

"sai ke? Ki rufe mini baki na gaya miki"""

"Kamar zata yi kuka ta ce ""To ni fa na gaji ne, kuma yunwa nake ji, su wannan mutanen na gaba, ba tun da muka taho"

"suke waya ba suke surutunsu, babu wanda ya damesu sai ni zaka ce na ishi mutane, ni wallahi yunwa nake ji ulcer ta zata tashi"""

"Rie kunnenta Aliyu ya yi ya ce ""Yi mini shiru, a gidan uban wa ki ke da ulcer?"""

"""Cikina ne ya fara ciwo, yunwa nake ji"""

"""Wallahi zan zaneki idan baki shiru ba"" haka ruma tayi shiru tana oarin goge hawaye."

"Sai da suka zo wani aramin auye, mutanen nan suka ce a tsaya, nan ma direban ya bi umarninsu ya tsaya, kowa yana son yin magana amma yana tsoro."

"Aliyu ne ya fara fusata ya ce ""Direba ya na ga an tsaya? Mu da muke sauri?"""

"Direban ya ce ""Dan Allah ku yi hauri, wani sao za su karSa mu wuce, yanzun nan ba daWewa zamu yi ba in sha"

"Allah"""

"Aliyu ya ce ""Amma ai ba a haka, sai a nemi alfarmar na mota ba a tsaya kawai ba, wannan shiga hakki ne ai"""

"Sai da Aliyu ya yi magana, sannan sauran mutanen cikin motar suma suka fara orafi a kan abin da aka yi."

Yayin da mutanen suka yi shiru ba su kula kowa ba.

"Sun kai mintuna sha biyar, sannan wasu mutane suka ratso cikin dajin a babura, mutanen suka sauka, suka karSo"

"wata uwar jaka, sannan suka dawo motar. aya daga cikin su ya dubi ruma cikin gurSatacciyar hausar sa ya ce ""Ke ki ka ce ki na jin yunwa ko?"" Ta Waga masa kai alamar eh."

"Ya bata wata baar leda, ta karSa ta ce ""Na gode"" Aliyu ya bi ruma da kallo dan ya rasa me yakamata yayi mata,"

kawai ba ta san mutum ba ya bata abu ta karSe.

"Gasashshiyar kaza ce a ciki, da ruwan roba, ta waro ido ta ce ""Laa yaya kaza ce"""

"Ya harareta ya ce ""Mayya, tun da baki taSa cin kaza ba, idan ki ka ci sai na miki dukan tsiya"""

"Ta Sata fuska ta ce ""To in mayar masa, in ce ka hanani ci?"" Banza yayi mata, ganin bai kulata ba ya sanya ta saka"

hannu ta hau cin abarta.

"Da ta ci ta oshi ta Waure sauran, ta kwanta a jikin Aliyu ta hau bacci."

****

"Lafiya Adam ya sauka a Abuja, ya sauka a hotel Win da zai zauna na kwanaki biyu, dan ba ya son a san da zuwansa, shi ya sanya ya sauka a hotel, sai dai gabansa ya tsananta faWuwa ya rasa dalili, ya kira Ammi ya kai sau uku, amma ta ce masa komai lafiya babu wata matsala."

"Da yamma ya shirya ya ce bari ya Wan fita ya je wurin abokansa, ko ya Wan rage damuwar da ya rasa meya haddasa masa ita."

"Sai dai yana fita harabar hotel Win, ya ji kansa ya wani sara, yayi oarin basarwa ya fita, amma ya kasa afarsa ta yi masa nauyi ya ji yana nema ya faWi, a hankali ya juya ya koma Wakin da ya sauka, ya nemi wuri ya kwanta, saboda yadda yanayin jikinsa ya sauya tamkar zai fita hayyacinsa."

***

"Ruma na farkawa daga baccin da ta yi, ta cewa Aliyu kashi take ji, shi kuma ya ce sai dai ta rie kayanta sai sun sauka, don ko zata yi hauka ba zai saka a tsaya ba, ba zai bari ma ta yi kashi a daji ba."

"Ta din ga matse afa tana nema ta yi masa kuka, har sai da ta fara janyo hankalin mutanen da ke motar."

"""Wai kai ba ka ga yarinya bace ne? A tsaya ta yi mana"" cewar Waya daga cikin mutanen da Aliyu ya kasa yarda da su."

"Aliyu ya ce ""A'a ba zata yi ba, idan mun je in da zamu ta yi"" ya bawa mutumin amsa yana tsuke fuska. Ai bayan batun"

"kashi ta cigaba da kuka, ita fa zai zubo, kuma ta gaji da zaman motar nan. Kan Aliyu ya yi magana motarsu ta yi faci, a tsakiyar jeji."

"Fasinjoji suka din ga tsaki suna mita, masu ruwa suka Waura alwala kasancewar azahar ta yi, suka yi salla."

"Wanda ya bawa ruma kaza ya kalli Aliyu ya ce ""Abokina tun da an tsaya gyara motar, ka shiga da ita ta samu wuri ta"

"biya buata mana""."

"""an uwa ai na gaya maka ba abin da zata yi sai mun je, yaleta arya ma take ba wani kashi da zata yi"""

"Kowa yayi salla amma banda wannan mutanen, ana ta fafutukar sauya taya, tabbas da a gari motar nan ta lalace, da"

"ba abin da zai hana Aliyu ya canza musu mota, saboda bai yadda da mutanen nan ba, shi ya san me ya gani, kuma yana tsoro yayi magana su cutar da su."

"Aliyu yana salla, ruma ta tsaya tana ta arewa dajin kallo tana Waukar hoto da akwalar wayarta kamar abin da ta fito yi kenan."

"""an uwanmu ku ba kwa sallar ne?"" Ruma tayi maganar tana zama Wan nesa kaWan da Waya daga cikin mutanen."

"Ya kalleta ya ce ""Sai mun je gida zamu yi"""

"""To wai Meyasa kuke ta sawa ana tsayawa a hanya ne? Duk ku ka ja muka daWe fa"""

"Ya ce ""Sao muka karSa a wurin 'yan uwanmu"""

"Ruma ta jinjina kai ta ce ""Sune suka baku kaza ku bani na ci?"""

"Ya waiwaya ya kalli wanda ya bawa ruma kazar ya ce ""Tun da ki ka cewa yayanki yunwa ki ke ji, yayi wa 'yan uwanmu"

"waya, ya ce su sayo kazar, dama zamu karSi sao a wurinsu, shine ya karSo miki ya baki"""

"Ta yi murmushi ta ce ""Allah sarki, kuna da kirki, to ku baku da gida, 'yan uwan na ku a daji suke ba gida ba?Na ga"

"daga daji suka fito kuma babu gida a cikin daji ai"""

"""Eh, bamu da gida a daji muke rayuwarmu""."

"Cikin mamaki ta ce ""Kai sai ka ce wasu kuraye, ku wane yarene to?"""

"Ya haWe rai ya ce ""Ke kin isheni fa, bar nan gurin"""

"Ruma ta ce ""Yi hauri, dama ko a gida haka ake cewa na fiye tambaya, na daina, ina son sanin abubuwan da ban"

"sani bane""."

"Bayan ta yi shiru, sai ta hau tattaSa jakar hannunsa ta ce ""Wai kai ba zaka ajiye kayan nan ka huta ba, ba ka jin"

"nauyi"""

Saurin janye jakar yayi yayi mata shiru.

"""Na ji kamar wasu arafa, kayan gwan-gwan ne a ciki? Su kuma kna zaka kai su"""

"A fusace ya ce ""Ke tashi ki bar nan wurin kan na illata ki?"" Yayi mata maganar cikin tsawa, ko girgiza ba ta yi ba, sai"

"ma tsare shi da ta yi da ido, wata lamba ce a jikin jakar, wannan jaka dai ba za ace kaya ne a ciki ba, sai dai lambobin jikin jakar sun Wau hankalinta sosai."

Aliyu ne ya figo hannunta yana zaginta.

"""Yarinya ce, ka daina dukanta mana babu kyau yarinya ce arama"" yayi wa Aliyu maganar yana rie hannun Aliyu."

"Aliyu ya rasa haWin mutumin nan da rumaisa, da ya yi mata faWa sai ya hau ce masa ya yaleta yarinya ce, ko ina ruwansa oho."

"Haka ya haura ya yale ruma, tun da mama ta kira ya ce mata haryanzu basu isa ba, ya sanya mama shiga cikin"

"damuwa, saboda ya ci ace sun je, amma ta ji suna hanya."

A haka aka gyara motar suka hau suka cigaba da tafiya. Ruma ta durusa ta taSa wata jaka da kuma buhu da ke

arashin kujerar da take kai.

"""Wai dan Allah kayan waye wannan da ba za a saka masa su a asan kujerarsa ba sai ta mu, ni fa sun isheni na yi"

"kawaicin na gaji, sun addaba mini""."

"Mutumin nan dai ya waiwayo ya ce wa ruma ""Yi hauri, mun kusa sauka ma, namu ne zamu Wauke""."

"""Wallahi Wan uwanmu ba dan naka bane ba, sai an cire mini su, da na wannan mai jakar ne da ya hantareni sai ya"

"kwashe kayansa ya mayar da su wurinsa, Wazu daga tambaya ya yi mini tsawa""."

"""To kiyi hauri"" Wayan ya waiwayo ya kalli ruma, ruma ta zaro masa ido kamar tana kallon yaro."

"Aliyu dai ya sunkuyar da kai yana cigaba da addu'a, shi ba abin yayi wa ruma magana ba ko ya rufeta da duka ba."

"Sun shiga katsina, a wani aramin auye suka tsaya zasu sauka, mai jakar nan ya kalli ruma ya ce ""Ke sauko, zamu"

"Wauki bindigoginmu""."

"Tsit kowa ya yi, ruma ta ce ""Wace irin bindigogi kuma?"""

"""Zaki sauko ko sai bomb Win ciki ya tashi da ke?"""

"TankaWata Aliyu yayi suka sauka, aka Waga musu kujera, aka fara fito da jaka."

"""Dan Allah da gaske bindiga ce a ciki?"""

"Yayi murmushi, ya zugewa ruma jakar, ananan bindigu ne, irar pistol."

"Ya ce ""Waccan jakar kuma da kike tambaya meye a ciki Wazu, bullet ne a ciki"""

"Ta Wan waro ido ta ce ""Kashe mutane ku ke yi kenan, tun da dai na ga ku ba 'yan sanda bane kuma ba sojoji ba?"""

"Ya girgiza wa ruma kai ya ce ""A'a 'ya ta, aikin Allah muke yi ake biyanmu"""

"""Aikin Allah ai ba a biyan mutum, Allah ne zai biya mutum da lada"""

"Yayi murmushi ya ce ""Ba zaki gane ba, Ubangiji Allah ya yi miki albarka ya rayaki, da 'ya ta na raye da ta yi kamar ke"""

"""To ta na ina yanzu 'yar ta ka?"""

"""An kasheta ita da babarta, Allah ya rayaki"" ya kalli Aliyu ya ce ""A lallaSata dan Allah, sai wataran 'ya ta"" yayi"

maganar yana Wagawa ruma hannu.

"Wata narkekiyar mota ce ta yi parking, mai kyan gaske aka Wora kayan bindigar a ciki, suka shiga motar aka ja suka"

tafi.

Ruma ta Wauko wayarta ta fara dannawa.

"Aikuwa Aliyu ya dinga zaginta, har da zagin da bai san iya shi ba, dan ruma ta kai shi maura yau, gaba Waya ruma ba"

"ta da hankali ba ta san ciwon kanta ba, shi tun da suka hau motar, suka yi nisa ya gane bindigogi ne a buhun da ke asan kujerarsa, kuma yana fuskantar yaren da suke yi kaWan-kaWan, 'yan ta'adda ne mutanen, amma ruma sai hauka take zubawa da wauta saura iris ya karSi shegiyar wayar nan ya jefa ta ta window. Sai dai yana tsoron yin hakan dan ya ga mutumin nan ya zae a kan ruma kar yayi masa wani abu idan ya taSata."

"Direban ya ce ""Wallahi bawan Allah Yarinyar nan mai sa'a ce, dan ni na zaci ma da zasu sauka tasa ta zasu yi a gaba"

"su tafi da ita, ko su kasheta surutunta yayi yawa, ba a yi wa wannan mutanen haka"""

"Aliyu ya ce ""Eh kaima ai azzalumin ne, da ka Wauko mu mota Waya da wannan mutanen""."

"""Megida ba laifina bane ba fa, kullum akwai irinsu da suke shige da fice zuwa garuruwa, ba su fiye cutarwa ba sai in"

"kun musu rawar kai, mu ma abincinmu da rayukanmu muke karewa""."

"""Amma jami'an tsaro na garin nan, ga su a tasha, amma ake safarar makamai a tsakanin garuruwa suna gani?"""

"""Lallai Wan samari zancen ka ke so, lamarin asar nan ta mu ai sai dai Innalillahi wa Innalillahi raji'un, idan ka matsa"

"sai ka kwana a ciki amma manyanmu sun san komai"""

"Aliyu ya girgiza kai ya ce ""Allah ya kyauta""."

"Sai bayan la'asar sannan suka sauka, Ruma ta sha mita, kamar Aliyu ya ari baki, tayi masa shiru ta i kulashi."

Sai da mama ta kira ta ji sun sauka sannan hankalinta ya kwanta.

"Gidan da suka je babban gida ne, mak Wauke da part-part, galibi Ruma ta san su, dan suna zuwa gidansu dan haka"

"ba ta ga wani abu na musamman a a wurinsu ba, sai dai yanayin garin yayi mata kyau."

"A sashin Gwaggo suka sauka, Gwaggo Atine har da hawayen murna, ta rungume ruma tana yi musu maraba. 'yar autar Gwaggo lawisa, sai kallon ruma take, da yake za su yi sa'anni da ruma, sai kallon ruma take yi."

"Ruma kuwa jikinta ne duk ya mutu, saboda uwar tafiyar da suka yi, ba ta taSa tafiya mai nisan ta yau ba."

"Aliyu ya yi alwala, ya ce ita ma ta tashi ta yi salla."

"A kan sallayar da ta yi salla, ta nemi wuri ta kwanta, nan da nan jikokin Gwaggo suka fara zuwa ganin ruma."

"Ruma a ranta ta ce ""Ji bala'i, kamar an ajiye musu buranya, sai kallona suke"" ta dunule a cikin hijjabinta ta Soye"

fuskarta.

"Gwaggo tamkar zata goya ruma, su Aliyu su kan zo, shi ma sai a shekara wani daga cikinsu bai je ba."

Nan da nan ta Worawa ruma.

"""Auta taso ki zo ki yi wanka, zaki ji daWin jikinki sosai"""

"Ruma kamar ta ce ba zata yi ba yamma ta yi, amma ta ga kar ta watsawa gwaggon asa a ido, daga zuwanta, ta tashi ta je ta yi wanka da ruwan zafin."

Bayan ta fito ta tarar da lafiyayyiyar alala ta sha manja.

"Ruma haryanzu a oshe take da kazar da ta ci, dan haka ta ci kaWan ta ce ta oshi."

"Lawisa kuwa so take ta yi wa ruma magana, amma ruman sai wani basarwa take tana haWe rai, gaba Waya jikinta a ciwo yake, saboda wannan wahalalliyar tafiyar da suka yi, ga wani Sacin rai da take ji da ba ta san dalilinsa ba."

"Ganin ruma ba zata kulata bane, ya sanya ta fara oarin yin abin da zata burge ruman, sai oarin shishshige mata take yi."

"""Ba ki ci alalar da yawa ba, zaki sha fura?"""

"""Na oshi"" ruma ta bata amsa a taaice."

"Lawisa ta yi murmushi ta ce ""To rama fa"""

"""Baiwar Allah cikina ne a cike fa, na oshi, ko haWama ki ke so in yi?"""

"""A'a, ko in Wauko miki fulo ki kwanta""."

"Ruma ta ce ""Eh, dama na gaji sosai"""

"Lawisa ta je ta Wauko fulo, ta kawo wa ruma, ruma ta kwanta babu jimawa ta hau bacci."

***

"Nema yake ya fita daga hayyacinsa, duk Addu'a da ta zo bakinsa yi yake yi, amma kansa kamar ana buga masa wani abu, ga wayarsa na ta ringing amma ba zai iya Wagawa ba, ya lumshe idanunsa, ya jin yadda cikin naman jikinsa ke wani irin zafi, idanunsa kamar za su fito saboda ciwon kai, ya dafe kan yana karanta alur'ani a fili, a hankali wani mawuyacin bacci ya kwashe shi."

"Rumaisa ya gani a kan wani dutse a zaune tana kuka. Hayai na ta tashi a wurin, amma yana iya gane fuskarta."

"*Wallahi sai ka yi dana sanin abin da ka yi mini, daga yau ba zaka sake yi wa wani abun da kayi mini ba, ba dai"

"taamarka kuWi ba, to ni nan Rumaisa kai da kuWin naka da sarautar ta ka sai ka durusa mini a kan gwiwoyinka, kuma ka saka a ranka nice nan abokiyar gabarka* kamar yadda ta gaya masa a haWuwarsu ta arshe, haka ma a yanzu take sake maimaita masa, ya buWe idonsa a hankali a cikin dodon kunnensa yake cigaba da jin sautin muryarta."

"Ruma ma da bacci ya kwasheta, a razane ta yi wata 'yar aramar ara ta farka, tana haki kamar wadda ta sha gudu, a lokacin duhun magariba ya rufa! Gaba daya suka yo kanta suna tambayar ta ko lafiya?."

Ayshercool

"[8/22, 11:41 PM] Maman Aslam: *Paid book ne, 500 ne via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143, wanda suke ba a Nigeria ba kuma, za su iya saya a arewabooks*"

"Tamkar wadda aka tsamo da ga kwata haka ruma ta juya ta koma gida tana kuka, mutane a hanya wasu na"

"tambayarta ko lafiya? wasu kuma suna mata dariya, yara sa'aninta kuma suna dariya ta kamo kifi soyayye, saboda yadda ta yi tsumu-tsumu da taSo."

Takawa kuwa tafiya yayi yana jinjina taurin kai da tsagwaron tsageranci gami da rashin tsoro irin na Rumaisa.

"Ya daWe bai ga abin da ya bashi mamaki kamar rumaisa ba, amma babu mamaki kamar yadda ya sanya aka masa bincike an tabattar masa da a cikin maza bakwai ta tashi, har halinta na rashin ji sai da aka gaya masa, tare da makarantar da take zuwa, a nan ya tabattar da muryarta da yake ji tabbas ta ta ce, tun da gidan gonarsu a unguwar su yake. Amma ya aka yi ta san gidansu har ta bishi can."

"Ya tsaya da mamakin ne a lokacin da ya tuna Sarawo da ta laanta masa, a take ransa ya Saci, ya sake udurar aniyar"

sai ya ladabtar da ruma ta hanyar da ta dace.

"Idan ya tuna sharrin da ta sake lia masa, wai ya taSa mata nono, sai ya rasa me ma zai yi, mamaki ko dariya?."

"Mama ce ta kalli ruma ta ce ""Meye haka, meya same ki?"""

"Cikin kuka ruma ta ce ""Wani bugagge ne ya wanke ni da ruwan kwata, wallahi ba zan yafe masa Allah ya tattaro"

masifar duniya da ta gabasa da yamma kudu da arewa....

"""Rufe mini baki? Ban hana ki yi wa mutum irin wannan addu'a ba? Wataila bai sani ba"""

"""Mama kalli jikina fa, ya na sane yayi mini, wallahi ba zan yafe ba, kuma in Allah ya yarda sai an sace motar, sai na yi"

"masa tijarar da bai taSa ganinta ba idan na kuma haWuwa da shi, kuma sai an sace motar na ga ta tsiya"""

"""Wane mahaukacin ne yayi miki haka? Makaho ne shi?"" Usman ya faWa yana arewa uniform Win ruma kallo, da suka"

jagalgale da taSo.

"Mama ta ce ""A'a, kar ka zigata dan Allah, wuce ki je ji cire kayan, tsautsayi ne, kuma Allah yana tare da masu hauri"""

"Usman cikin takaici ya ce ""Haba mama, kalli jikinta fa wallahi wannan da iskanci yayi mata, waye shi a ina yake? Kin"

"gane shi? A nan unguwar yake?"" Ya jero mata tambayoyin."

"an shiru tayi ta tuna furucin takawa, na zai kama yayyenta ya rufe su, ya saka a rushe musu gida. Nan da nan ta ce"

"ni ban san shi ba, zuwa ya yi wucewa, yayi mini haka, to wallahi Allah ya isa na"""

"Huzaifa ya ce ""araso na tayaki ki wanke jikinki"" ta arasa, Huzaifa ya Webo ruwa a rijiya ya hau sheawa ruma, sai"

"da ta kusa shiWewa, mama ta din ga yi masa faWa, arshe dai ruma ba ta je makarantar ba ranar, ba ta yi jarrabawar ba, wunin ranar kuka ta din ga yi, tare da janyo wa takawa jafa'i iri-iri."

"A daren da yakamata washegari su ruma su tafi katsina, ta fara ciwon kai da ciwon ciki, har zuwa wayewar gari, dan"

haka mama ta ce sai dai a Waga tafiyar zuwa kwanaki biyu idan ruma ta warke.

"Har zuwa azahar ruma tana kwance tana fama da ciwon ciki, Yasir ya ce ""Shegen ciye-ciyenki na masifa ne yake janyo miki ciwon ciki, kece ci wannan ci wancan a islamiyya kullum cikin tauna kamar tunkiya"" ruma ba ta yasir take ba, ta kanta take yi dan haka bata kula shi ba. Aka kai ruma chemist aka sayo mata magunguna."

"Mama aka yi wa waya daga cikin gari, babur ya buge Hauwwaliya ta karye a afa, dan haka babu shiri mama ta shirya cikin tashin hankali ta tafi."

"Ruma sai kuka take, ga karayar hauwwaliya, ga zafin ciwo kuma wai mama ba zata tafi ta barta ba. Mama ba ta"

"saurareta ba, ta shirya ta yi ficewarta."

"Burgima ta din ga yi a tsakar falon mama tana kuka, kamar wata yarinyar goye, sai gunji take ""Wayyo cikina"""

"""Ke!"" Ta ji tsawar mai sunan Baba daga ofar Wakin. Take ta nutsu ta yi shiru."

"""Mara hankalin ina ce ke? Dan baki da lafiya sai ki ishi mutane, ba zaki yi addu'a ba?"""

Shiru ta yi tana kuka asa-asa dan ita kaWai ta san abin da take ji.

"Aka jima kuma sai amai, ga jikinta ya Wau zafi sosai. In da ta yi aman a nan ta zauna ta kasa tashi. Sai Aliyu ne ya wanke mata baki ya Wagata ya mayar da ita Waki, ya wanke wurin."

"Har bayan azahar mama ba ta dawo ba, ga ruma jiki yai daWi, Aliyu ya ce zai samo abin hawa ya kaita asibiti. Usman ya ce a fara ba ta abinci ta ci tukuna."

"Cikin ruma ya sake ullewa, har cikin afafuwan ta, ta tashi da yar, ta tafi toilet yin fitsari."

"""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, na shiga uku dan Allah ku taimake ni "" suka jiyo ihun ruma a toilet."

"Mai sunan Baba ne ya tafi da gudu ya buWe banWakin a razane, dan duba meya sameta, suma sauran suka rufa masa"

"baya, amma suka tsaya a waje saboda ya na

Please Login or Register in order to submit comment