You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ne, Allah ne kawai ya san meye a™idarsu"""

"Cikin rashin fahimta ruma ta ce ""Meye ™ayar baya kuma, sai ka ce wasu kifaye?"""

"""Ba zaki gane ba ko na yi miki bayani, amma dai bisa umarnin su muke zaune, sai abin da suka ce muke yi"""

"""To suma shugabanni ne zaSarsu ake yi, na ji kin ce ba kwa komai sai da izininsu, ko 'yan sanda ne su?"""

"""Babu Waya ruma, kawai dai ku yi ta mana addu'a, muna zaune ne dan kawai mun san ko mun bar nan ba in da zamu"

"je, bamu da wurin zuwa"""

"˜wa™walwa ruma ta shiga wani tunanin na daban, ba ta kuma cewa komai ba, ta shiga wata sabgar."

"Tana missing Win gida sosai, ga wayarta ta mutu ba caji tama barota cikin kaya a gidan gwaggo."

"Kullum da safe cikin bata rubutu da banka mata haya™i ake a gidan, wai maganin tsarin jiki na baki maita da aljanu. Ruma kuwa ta ce ita ba zata sha wani rubutu ba, warin tawadar nan amai zai sakata. A kwanaki biyu kacal ruma ta"

"fara buwayarsu, saboda sai ™o™ari take sai ta aikata wani abu da zata tsokano mutanen nan."

"Yau da yamma kasuwar ™auyen take ci, dan haka suka shirya su uku zasu tafi kasuwa, iya tayi ta jawa ruma kunne a"

"kan rashin ji da kuma yi wa mutane tsiwa, sannan ta basu kuWi suka fita suka tafi."

"Kasuwar ™auye ce dai, amma ta burge ruma sosai da sosai, ga kayan gargajiya nan kala-kala."

"Sai dai abin da ya bata mamaki, yadda ta kan ga wasu mutane masu rufaffiyar fuska suna kaiwa suna komowa, hannayensu saye a cikin rigunan su."

"Shagon wani mai awo suka shiga suka zauna, za su sai wake, da alama su lawisa sun san shi, sai hira suke. Suna cikin"

"hirar wani mutum yayi sallama suka amsa masa, ya shigo ya zauna, bai ce musu komai ba, suma kuma ba wanda ya tanka masa."

"Ruma ta ce ""Ni fa hausar nan taku dariya take bani""."

"Mai awo ya ce ""to hausar mu tafi daWi ai, na ji kamar hausar kanawa ki ke yi ko?"""

"""Eh mana, ni 'yar kano ce, hausarmu mai daWi, garinmu ma yafi naku kyau sosai da sosai"""

"Mai awon ya ce ""Ai mu ma dan nan ™auye ne, amma garinmu yana da daWi da kyau""."

"Ruma ta yi dariya ta ce ""Ba wani nan, garin naku da baku da iko da komai, wai sai an baku umarni mutum da"

"kayansa, kano kuwa ba haka bane, abu idan naka ne naka ne kawai. Kuma ku ba damar ba™o ya zo sai a din ga tuhuma waye wannan, kano kuwa ba a haka?. Haka wani zan™alelen mutum kamar mahaukaci ya tsayar da mu yana tambaya wai wacece ni?"""

"Zaliha ta Wan daki cinyar ruma tana ™ifta mata ido, amma ruma ta™i shiru."

"""Wai me awo suwaye masu yawon nan da rufaffiyar fuska kamar munafukai"" a tare suka kalli ruma, sannan suka"

kalli mutumin nan na zaune.

"""Ya naga kuna kallona kamar an ritsa mara gaskiya? Bawan Allah ko kai ka san su?"" Ta yi maganar tana kallon"

mutumin

"Ya girgiza kai ya ce ""A'a, amma ina ga ko sune masu garin da ake faWa""."

"""Wai sune 'yan ta'addan?"""

"Ya rausayar da kai ya ce ""Wata™ila"""

"Ruma ta ce ""Amma kuwa ba su kyauta ba, ba su yi wa kansu adalci ba, su dinga ™wacewa mutane kaya, nima fa da"

"zamu zo garin nan a kan bindigogi na zo, ina 'yan ta'addan ne a mota Waya muka hau da su"""

"Ya Wan waro ido ya ce ""Haba dai, baki ji tsoro ba?"""

"Kamar ya kunna ruma, ta gyatta zama ta ce ""Ni ban ji tsoro ba, a cikinsu fa wani har kaza ya sai mini, yayi kalar masu"

"kirki, amma ban san meyasa suke kashe mutane ba, kullum a rediyon mama sai an ce sun kashe mutane, abun tausayi, ku yi ta Addu'a kuna musu nasiha, ko zasu daina""."

"Mutumin yayi murmushi ya ce ""To shikenan, kuma kanawa ku tayamu da Addu'a, amma na yi mamaki da ki ka ce a"

"kan bindigogi ki ka zo, kuma ba ki ji tsoro ba"""

"Ruma ta yi wani irin murmushi ta ce ""Baka sanni bane ba, yayyena maza bakwai"" ta yi maganar tana nuna masa da"

yatsunta.

"Sannan ta Wora da cewa ""Ni ba komai ne yake bani tsoro ba, na ce musu dan Allah su buWe mini in gani ko da gaske suke bindiga ce, kai ka ga yawan bindigar? Allah ya kyauta kawai"" ta mi™e tsaye ta ce ""Bari na je na sayo gyaWa"" tayi"

waje.

"Lawisa ta yi ™asa da murya ta ce ""Zaliha tashi mu gudu kar yarinyar nan ta ja a harbemu a tsakiyar kasuwar nan""."

"""Ya ya za ayi mu gudu mu barta?""."

"Mai awo ya ce ""Ranka ya daWe ayi mata ha™uri ba™uwace kuma yarinya ce, ayi ha™uri dan Allah"" mutumin bai ce komai ba ya cigaba da danna wata waya mai madannai."

"Gaban mai gyaWa marau ruma ta du™a, tana saya wani mutum ya wuce tare da bigeta da wani abu, kuma ko waiwayowa bai yi ba yayi gaba abunsa."

"Da gudu ta tashi ta bishi ""Malam ka bugeni, ba ka ji ba na ce ka bugeni fa"""

Ya waiwayo yana kallon ruma.

"""Ba ka ji ka buga mini wani abu a bayana, kuma ba ka bani ha™uri ba"""

"Ya sauke takunkumin fuskarsa ya ce ""Ni ne zan baki ha™urin?"""

"""Eh mana, wani abu fa ka bugeni da shi a bayana, ai ka waiwayo ka bani ha™uri ko?"""

Zai yin™ura kenan ya ji an dan™i hannunsa an ja shi. Wani mutum ne shima mai rufaffiyar fuska ya ri™e shi.

"Cikin tsiwa ta ce ""Bana yi wa manya Allah ya isa, amma wallahi ban yafe ba, Allah ya haWaka da wanda yafi ™arfinka"

"kaima ya ci zalinka"""

"Idon kowa ya dawo kan ruma, ita kuwa ko a jikinta, ta koma ta sai gyaWarta da ruwan leda, ta koma shagon mai awo."

"Ko da ta koma, ta bi su ta bawa kowa leda Waya ta gyWa, har da wannan mutumin da ya shigo ya zauna."

"Ta kalli mutumin ta ce ""Šan uwanmu kana da 'ya'ya?"" Ya jinjina mata kai alamar eh."

"Ta kuma bashi Wauri biyu ta ce ""To ka kai musu wannan, ga ruwa ma na baka. Ku kuma ku tashi mu tafi, 'yan garin"

"nan ba su da mutunci, wani ya bugeni da wani abu a baya, kuma ya™i bani ha™uri ni kuwa na masa Allah ya isa, kuma wallahi na koma gida sai na je na gaya wa 'yan sanda, abin da ske a garin nan da abin da na gani ana yi! Sai na faWi komai"""

Ayshercool.

"*Paid book ne, 500 ne via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143, wanda suke"

"ba a Nigeria ba kuma, za su iya saya a arewabooks*"

"Ba ta ji ko War ba da ta yi maganar, ta Wau abubuwan da ta saya, mutumin nan ya bi ruma da kallo, har zata fita daga"

"shagon ya ce ""˜awata yaushe zan zo kano na kawo miki ziyara, in ga Kanon da ake cewa ta fi garinmu kyau?"""

"Murmushi ta yi ta ce ""Idan ka zo kano ka ce wurina ka zo sai yayyena sun naWa maka na jaki ni ma su karairayani,"

"cewa za su yi kai saurayina ne, amma dai Kano tana da kyau sosai, sai watarana Wan uwanmu"""

"Ta yi waje, su lawisa suka bita kamar munafukai."

"Jerin babura ne suka din ga shigowa cikin kasuwar ko ta ko ina, suna Waukar mutanen nan masu rufaffiyar fuska suna barin cikin kasuwar."

"Ruma ta ce ""Zaliha wai wannan mutanen idan suka idan su ka bar nan ina suke tafiya a kan bauran nan?"""

"Jiki a sanyaye zaliha ta ce ""Cikin daji suke tafiya, ruma mutumin nan fa na cikin rumfar nan shima fa sune, Wan"

"uwansu ne"" waro ido ruma ta yi ta ce ""Haba dai? Amma nake hira da shi?""."

"""Shiyasa ake ce miki ki iya bakinki, kin zage sai zuba ki ke har da cewa zaki gaya wa 'yan sanda""."

"""To ba gara a gaya wa 'yan sandan ba, tun da ku tsoronsu ku ke ba za ku iya ba, ai taimakonku zan yi, ke nifa DPO Win"

"unguwarmu ma ya sanni, tun da na karya wata yarinya ya sanni, dan haka sai na je na gaya masa""."

"Lawisa ta ce ""Ke waye ya ce miki aikin 'yan sanda ne?, sojoji ma fa ake turowa, amma haryanzu abu ya gagara mu"

"samu tsaro """

"Tunawa ta yi da batun da aka yi, na da sanin wasu daga jami'an tsaro ake zirga-zirga da makamai amma ba yadda"

suka iya.

"˜arar wani abu ruma ta ji, da bata taSa jin sauti irinsa ba, sai gani tayi mutane suna gudu, mutumin da yake tafiya a kusa da su ya faWi cikin jini."

"Aka buWewa mutanen kasuwar wuta. Tuni ta nemi su lawisa ta rasa sun arta, ita kuwa ta kasa gudun, ta kasa gaba ta kasa baya, sai rungume kayan sayayyar ta da tayi tana rarraba ido, mutane sai faWuwa suke cikin jini."

"Ji ta yi an kama hannunta an ja ta da gudu, an bi ta bayan kasuwar da ita, ba ta san ko waye ba, sai da suka bar cikin"

"kasuwar, sannan suka tsaya."

"Mutumin da ya zauna a rumfar mai awo ne, sai dai shima a wannan karon fuskarsa a rufe take, da kayansa da kuma"

"muryarsa ta gane shi ya ce mata ""Yi sauri ki bar wurin nan, ki tafi gida"" daga haka ya juya ya barta."

"Ikon Allah ne ya kai ruma gida, dan ba ta taSa ganin tashin hankali kamar wannan ba, mutane kwance a cikin jini an"

kashe su.

"Ko da ta je gidan babu kowa, ta zube kayan hannunta a tsakar gida ta zauna, ta yi shiru tana cigaba da jiyo ™arar"

harbe-harbe sama-sama.

"Ta yi kusan mintuna ashirin, sai ga iya da su lawisa sun shigo, da alama ita suka tafi nema."

"A gigice iya ta ™araso in da ruma take tana faWin ""Rumaisa babu abin da ya sameki ko? Bari gobe in Allah ya kaimu da sassafe azo a mayar da ke, mutanen nan sun sake waiwayo mu, ina fatan babu abin da suka yi miki"""

"Ta kalli jikinta, ba abin da ya sameta sai dai jini duk ya taSata. Iya ta saka ruma ta yi wanka ta canza kaya."

"Sai dai ruma ta kasa magana, dan ta tsorata da abin da ta gani, gawar mutane kwance a cikin jini."

"Da ™yar ta iya cin abinci, ta nemi wuri ta kwanta, sai dai bacci ya gagari ruma sai tsananin zurfin tunani."

"Ruma tana jiyo iya da sauran mutan gidan, suna mayar da zance da irin Sarnar da aka yi a harin na yau, a nan ta ji"

"irin masifu da tashin hankalin da suka fuskanta a baya, wanda haryanzu suna kai."

"Tun da Allah ya sa ruma ta buWi ido, ba ta taSa ganin tashin hankali kamar wannan ba."

****

"Takawa jiki yayi kyau, ya daina jin abin da yake ji, ya cigaba da sabgoginsa a Abuja, sai dai duk yadda ya so ya gama abin da yake ya dawo kano abu ya gagara."

"Tattaunawa ce ta musamman suka yi, ita ma tattaunawar sai dare suka yi ta, sai bayan sha biyun dare sannan suka gama, ya fito zai tafi masaukinsa, dan ko direban bai nema ba yau."

"Ya biya wani restaurant ya ci abinci, sannan ya nufi makwanci. Tun safiyar yau yake fama da fargaba da ya rasa"

"dalilinta. Yana tsaka da tu™i gabansa yayi wata irin mummunar faWuwa gabansa ya faWi, ™irjinsa yayi wani irin bugawa da sai da burki ya kusa ™wace masa a tsakiyar titi. Da ™yar yayi parkinh ya kifa kansa a kan sitiyari, ya dafe ™irjinsa sa hannu Waya, yana jin yadda zuciyarsa ke tsananta bugu."

***

"Gari yayi tsit kamar an yi ruwa an shanye, duk wannan balahira da ta faru har aka yi aka gama, babu jami'in tsaro ko Waya da ya bayyana a wurin, sai da ™ura ta lafa waWanda aka karkashe wa 'yan uwa, suka je suka Webo gawarwaki, aka yi musu sutura ana jiran gari ya waye a sallacesu, wasu gawarwakin ma ba a samu Webo su ba saboda tsoro."

"Dare ya tsala sosai, farin wata ya haske gari, ko ™wa™w™waran motsin wani abu ba ka ji, ciki har da ™wari."

"Idanunta tarwai, babu alamar bacci zai Wauketa ko da kuwa Sarawo ne. Daga can ™asa-™asa ta fara jiyo jiniyar babura suna kusantowa. Ta runtse idanunta tana hango yadda a abubuwa suka faru Wazu a kasuwa, sai dai ™arar baburan"

suka cigaba da kusantowa yana cika mata kunne.

"Hannu ta saka ta toshe kunnuwanta, tare da sake rintse idanuwanta. Dan ™arar baburan na sake hasko mata abun da ya faru"

"Ba ta san iya adadin lokacin da ta kwashe a haka ba, ta sauke hannuwanta, iface-iface ta din ga jiyowa ana salatuttuka, hayaniya ta yi yawa a ilahirin kewayen gidan."

"Muryar mijin iya ta jiyo yana faWin ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, mutanen nan sun sake dawowa, mai kuma suke"

"nema da mu? Me suke bu™ata?"""

"Iya ma cikin kuka take salati tana ""Allah kana gani, Allah bamu da wani gata sai kai, Allah ka duba mu""."

"Wani irin ihu da gurnani kunnuwan ruma suka jiyo mata, kai daga jin ihun ka san wadda take yi a cikin masifa take."

"Muryar wani magidanci suka ji yana ta magiya ""Dan girman Allah ku yi mini rai, 'ya ta dan Allah ku rufa mini asiri"""

"˜arar harbi suka ji, daga nan basu sake jin muryar mutumin ba, sai kuka da ihun yarinyar. Wadda ruma sukan yi"

wasa tare.

"Gaba Waya kururuwar mata da hargowar mutanen ta karaWe ™auyen, haWi da harbe-harben bindiga."

"Kan iya suyi wani yun™uri, wasu irin zaratan maza su kusan huWu sun afko cikin gidan."

"Mijin iya ya tsaya ™yam, babu tsoro a tare da shi ya ce 'Haka muka yi da ku? Kun saSa al™awari mun yi duk abin da"

"kuke so, amma bamu tsira ba, so kuke lallai sai mun fita mun bar muku garin, idan mun fita ina kuke son mu je?"""

"Cikin tsawa wani ya ce ""Ba tuna mana al™awari muka zo ka yi ba, aiki muka fito yi, kai ku kama shi ku Waure mana shi"" aikuwa suka kama dattijon suka yi masa Waurin huhun goro, suka rufe masa baki, sannan suka afko cikin Wakin."

"Lawisa da zaliha sai kyarma suke yi, ruma kuwa tayi zuruu da ido, tana ganin sarautar Allah, abin da take ji a radion"

mama yau gashi a zahiri ba labari ba.

"Hargitse kayan Wakin suka shiga yi, wasu kuma suka zaga suka kwance garken dabbobin da ake kiwo a gidan, suka yi"

waje da su.

"Šaya daga cikin su, ya zo ya dan™i ruma ya fara janta."

"Cikin kururuwa iya take faWin ""Ka yi wa Allah da ma'aikinsa ka ™yale yarinyar nan, ba™uwace 'yar amana ce, dan Allah karku cutar da ita""."

"""Kai wuce da ita"" Wayan yayi umarni cikin tsawa. Iya ta yin™ura zata yi magana, Wayan ya saka bakin bindiga ya buga"

mata a ka ta zube a ™asa sumammiya.

"Ruma ta zura silifas Win ta, Wayan yayi waje da ita yana janta. Ko da suka fita ko waiwayowa ba sa yi, su Zaliha sai"

"kuka suke suna kiran ruma, amma suka ce idan suka kuma magana sai sun harbesu."

"Ko da suka fita tuni duk sun tattara waWanda zasu tafi da su, a cikin daren suka ingiza su zuwa cikin daji, ciki har da"

ruma.

"Tafiya suke tamkar suna kaWa dabbobi, an tattaro mata manya da ™anana sai maza 'yan tsirari."

"Tafiya suke a tsananin duhu, ba tare da sun san in da suke sanya ™afafuwansu ba, ruma ganin abin take kamar a"

mafarki.

"Tun suna tafiya ruma tana saka ran tafiya za ta ™are, har ta sare ta fara galabaita ta gaji ti™is, dan haka ta ja ta yi"

burki ta dur™usa tana hutawa.

"Cikin tsawa wani ya ce ""Ke! Tashi ki wuce mu tafi"""

"""Na gaji wallahi, ba zan iya tafiya ba"""

"""Ba zaki iya tafiya ba? Tashi kan na Wauke kanki da harsashi"""

"""Wai ya ka ke so na yi, ba ka ga ni yarinya bace ba, wallahi sai dai ku kasheni, nace na gaji ni wallahi ban taSa ganin"

"bala'i irin wannan ba"""

"""Dalla kasheta mu wuce, ba zata Sata mana lokaci ba"" cewar Waya daga cikinsu."

"""Tsaya in zauna daga nan, sai ku harbeni, ina zan iya wannan wahalar, Allah yasa idan na mutu na je a sa'a, na san"

"mama za ta mini Addu'a"" tayi maganar tana zama."

"WaWanda suke kan babura ne suka iso, wani yayi parking ya ce ""Tsayuwar me kuke yi ne?, ku wuce mana""."

"""Oga wai ta gaji, shine ta samu wuri zauna ta ce mu harbeta"""

"Hasketa na kan babur Win ya yi da fitila, ta saka hannu ta kare fuskarta tana mucincina ido, saboda hasken fitilar."

"""Ke 'yar gidan waye a garin nan?"" Ya tambayeta."

"""Nifa ba 'yar garin nan bace, ziyara kawai na zo, gwaggo ta yaudareni aka kawo ni nan, wai sai zamu koma"

"makaranta zata mayar da ni gida """

"""Taso ki hau mu ™arasa"" yayi maganar yana nuna mata babur Win da yake kai."

"Babu musu ko wani abu ta kama babur ta Wane, ya ja suka tafi."

"Aka cigaba da kaWa sauran a ™afa, tamkar shanu, a iya sanin ruma ita dai kawai sun yi tafiya mai nisan gaske, kafin su"

"™araso wani ™aton wuri, bayan wani dutse tsakiyar daji sosai da sosai."

"Wasu mutanen suka tarar ri™e da manyan makamai, ga wasu mutanen da aka kama duk a zube a ™asa a zazzaune kamar fursunoni."

Ya karkata babur Win ya ce wa ruma ta saukko.

"Ta cimimiye shi sannan ta sauka, tana kallon wurin, sai dai duk da hasken farin watan ba kowa take iya ganewa ba."

"Šaga kai tayi ta kalli mutumin da ya kawota a babur. Da kayan jikinsa ta gane shi, mutumin Wazu da duka haWu a kasuwa."

"Cikin mamaki ta ce ""Kaii, kai ne?"""

"Ya sanya yatsansa a kan leSensa ya ce ""Shhhhhh, wuce ki nemi wuri ki zauna"""

"Ta ™arewa wurin kallo, sannan ta kalleshi ""Wai a nan zan kwana? Akwai sanyi fa, kuma a wannan filin babu abin rufa"

"ba katifa?"""

"Wani daga cikinsu ya gyara bindigarsa cikin tsawa ya ce ""Zo ki wuce, au ke daWi ma ki ke nema, zaki gane kuskurenki"

"kuwa""."

"Ba ta motsa ba ta sake duban wanda ya kawota, ya jinjina mata kai ya ce ""Wuce ki zauna"""

"A hankali ta ja ™afarta ta wuce ta zauna a in da aka nuna mata, wani irin sanyi take ji har cikin ™ashinta, ga bishiyoyin"

"wurin sai rausayawa suke yi, ™afafuwanta duk sun yi tsami ga ™aya da ta taka."

"Wasu daga mutanen suka koma gefe, suka kunna sigari suna sha."

"""Allah mai iko, yau kuma nan Allah ya kawo ni"" ta takure jikinta tayi shiru, da yanzu tana gida kusa da mama, mama"

tana lulluSeta.

***

"Da ™yar Adam ya iya kai kansa hotel Win da yake, bai tsaya ko ina ba sai Wakinsa, ya je ya buWe ya kwanta a ruf da ciki,"

yana ta maimaita Innalillahi wa Innalillahi raji'un.

"Cikin wani abu mai kama da bacci da kuma gizo, yake jin sheshshe™ar kukan ruma, kamar dai kowane lokaci itan dai"

yake gani tana kuka.

"Haka ya wanzu a wannan yanayin, da shi kansa bai iya tantance wane iri bane ba."

"Alarm Win wayarsa ne ya buga, alamar asuba ta yi, hakan ne ya sanya ya farka da kalmar shahada a bakinsa."

"Ya tashi zaune ya Wan yi shiru yana tunani, shi dai tun da Allah ya sanya ya taso da ™uruciyarsa bai taSa cikakkiyar lafiya ba, daga wannan sai wannan, bai taSa tunanin zai kawo i yanzu ma a raye ba."

"Ya yanke shawarar idan ya koma kano, zai kuma neman ruma ya ji meye matsalar sa da ita, da ta hana shi sukuni irin"

haka.

***

"Har gari yayi haske, waWanda aka Wauko su ruma tare da su ba su ™araso ba, ruma ta kalli wani tsaye da bindiga ta ce masa ""Zan yi sallar asuba""."

"""To waye ya hanaki?"""

"""Ban gane ba, zan yi fitsari ne in yi alwala, a bani abin salla"""

"""Duk ciki waye ki ka ga yayi salla a nan, kar in sake jin bakin ki""."

"Wani dattijo ya ce ""Yarinya sai dai ki yi taimama ki juya ki kalli gabasa ki yi salla, amma babu mai baki wani ruwan"

"alwala a nan"" tsananin mamaki ya cika ™wa™walwar ruma, ita haryanzu ma ba ta san dalilin da ya sanya a ka kawota nan ba."

"Shawarar tsohon ta bi, ita kanta taimamar ba ta iya ba, haka nan ta batsaltsalata, ta yi salla."

"Gari yayi haske sosai, sai ga waWancan sun ™araso a mugun galabaice, wasu ™afa sai jini take saboda taka ™ayoyi, wasu sai haki suke yi suna kuka, haka suma aka zube su a wurin gaba Waya."

"Matan da suke ciki sai koke-koke suke, wani ™ato ba™i daga cikinsu yayi musu wata razananniyar ™ara ""Ku rufe mana"

"baki, ko tarwatsa ™wa™walenku da harsashe""."

Ruma tayi zurruu da ido tana kallon mutumin.

"""Ke kuma na yi kama da ubanki ne da ki ke kallona?"""

Jin maganar ruma tayi a sama ba daWin ji.

"""A'a meya kawo zancen ubana kuma, ubana ko da ban san shi ba, yafi ka kyau"" tayi maganar cikin ™un™uni."

"""Me ki ke cewa?"" Yayi maganar yana yo wa kan ruma."

Tayi shiru ta sunkuyar da kai.

"Babu wanda ya sake bi ta kansu, aka bar su a wurin nan."

****

"Gidan iya kuwa sai da gari ya waye ma™wabta suka shigo, aka yayyafawa iya ruwa, aka tafi da ita Asibiti da ita da mijinta, su lawisa kuwa sai koke-koke suke yi."

Ma™wabtansu kuwa an yi wa yarinyar gidan fyade an kashe babanta an tafi da matar gidan. Nan da nan labari ya

cika gari.

Babu shiri gwaggo ta shirya ta sanya lawalli ya goyata a babur ya kaita garin su iya. A nan ta iske cewar an yi garkuwa

"da rumaisa. A take ita ma ta yanke jiki ta faWi, ita ma aka yi asibiti da ita."

"Iya tuni ta farka, gwaggo kuwa da ™yar ta farfaWo, tunda ta farko take koke-koke tana faWin ""Na shiga uku me zance"

"wa uwar yarinyar nan, da na sani na basu 'yar su, ™aunar yarinyar nan ya sanya na ri™eta, da na san haka zata faru, da na barshi ya tafi da ita. Ni yanzu ina zan saka kaina"""

"Sai da ma'aikatan wurin suka taru suka yi ta rarrashin gwaggo suna bata ha™uri, amma cewa take ""Ni dama tawan"

"suka Wauka suka bar 'yar mutane, bawan Allah ba™uwace 'yar wa na ce, ban san me zasu yi mata da suka tafi da ita, Allah ka fitar da yarinyar nan ni Shafa'atu ina zan saka kaina, ta ina zan yi wa uwar yarinyar nan bayani?"""

"Likitan ya ce ""Ai uwar yarinyar na tabattar musulma ce, kuma tayi imani da ™addara, dan haka ko a gabanta ne za a"

"iya sace yarinyar """

"Girgiza kai gwaggo ta yi ta ce ""Ba zaka gane ba"""

"A social media Abubakar ya fara ganin abin da ya faru, kuma ya san da batun an kai ruma katsina, ™auyen da iya"

"take, duk da yana makaranta."

"Ba shiri ya kira Aliyu a waya ya sanar masa da a kan lallai ya bincika, su ji ya ruma take, sannan su gaggauta zuwa su"

Waukota.

"Usman ma ya gani, dan haka a burkice ya ja Aliyu yake nuna masa abinda ya gani."

"Aliyu ya ce ""Yanzun nan Yaya yayi mini magana a waya, ina son na kirasu a waya amma tsoro nake ji, babban tashin"

"hankalina kar mai sunan Baba ya ji balle mama, dama ya ce gobe in Allah ya kaimu zai je ya Wauko ruma""."

"Usman ya ce ""Ka ga ba wannan ba, ka kiras lawalli a waya ka tambayeshi yaya rumaisa take?"""

"Aliyu ya girgiza kai ya ce ""Usman gabana faWuwa yake yi fa, ance an karkashe wasu an tafi da wasu, kai dai ka kirasu"""

"Usman ya kira wayar lawalli, amma ta™i shiga, dan haka ya kira ta Wanlami babban Wan gwaggo, dan tabattar da abin"

da yake faruwa.

Sai da ta kusa katsewa sannan Wanlami ya Waga wayar.

"Ba tare da sun gaisa ba, cikin za™uwa Usman ya ce ""Yaya Wan lami, ya ake ciki ne? Na ji 'yan ta'adda sun kai hari garin su Iya, ya ake ciki ya ya ina ruma?"""

"Yaya Wanlami ya ce ""Wallahi kuwa, dan kaga gwaggo ma tana gadon asibiti,

Please Login or Register in order to submit comment