You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a hanya ya sai carton carton na ruwa da maltina, suka ™arasa Asibitin da rumaisa take."

"Bashir ya sanya masinja ya Wauko kayan da suka zo da su, ya biyo su."

"Da sallama suka shiga Wakin da rumaisa take, ba dan ™arancin shekarunta ba, kai ka ce mai jego ce, saboda yadda"

"take rungume da jariri a hannunta, usman ya amsa musu sallamar ruma kuma ta Wago ta kallesu."

"Bashir ya sallami masinjan nan, sannan suka zauna, suka gaisa da usman, suka tambaye shi mas jiki ya ce da sau™i, wanda duk bashir ne yake yi, Adam ba ya iya magana."

"""Rumaisa ba magana, ina kwana ya baby?""."

"""Lafiya lau"" ta faWa tana satar kallon takawa da yayi zuru-zuru ta taSe baki."

"Mu ga babyn yayi maganar yana karSar jaririn yayi murmushi ya ce ""Alhamdilillah, kin ga babyn zai warke ya barki, gaskiya ki daina langwai"" ita dai ta yi shiru ba ta ce komai ba."

"Bashir ya mi™awa adam yaron, ya kuma kallonta ya ce ""To ya jikin naki?"""

"""Ba sau™i"" ta faWa kai tsaye."

"Usman ya ce ""Ke fa daWina da ke ™arancin tunani, ba zaki godewa Allah ba ki ce da sau™i, zaki ce ba sau™i?"""

"Sai ta fara kuka ta ce ""To ina sau™i? Mama ta aske mini gashi, bana iya taka ™afata ™eyata ma ciwukan zafi suke yi"

"mini, ga ha™ar™arina ciwo yake mini""."

"Bashir ya ce ""Ya salam, kin gayawa likita? Ko kin faWi da wurin ne?"""

"Ta ce ""A'a wani sule ne ™ato ya dinga takani da ™afarsa a wurin, tun daga nan yake mini ciwo"""

"Bashir ya ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Adam ba shi jaririn a mayar da shi nursery dan Allah, dan na ji yana"

"atishawa ko sanyin nan yayi masa yawa""."

"Adam bai motsa ba, ya zubawa yaron ido yana jin wani irin tausayinsa da ™aunsrsa na shiga ransa, ya karSi jaririn ya"

"bawa usman, usman ya fita mayar da shi ya rage daga takawa sai bashir da ruma a Wakin."

"Bashir ya kalli rumaisa ya ce ""Rumaisa, kamar yadda dai na yi miki bayani da fari, Adam abokina ne, dukkaninmu"

"jami'an tsaro ne na farin kaya, zai yi miki wasu tambayoyi ne dan Allah ki bamu haWin kai"" Rumaisa ta kawar da kanta gefe, ta™i ko kallon in da Adam yake."

"Adam ya numfasa ya ce ""Ta yaya zaki tabattar mini wannan Wan na Aisha ne, ita ta haife shi"""

"Rumaisa jin tambayar ta yi kamar da rainin hankali a ciki ""To ai ba sai ka tabattar ba, tun da dai ni na san Wanta ne,"

"shiyasa na ce ba kaine babansa ba""."

"Bashir ya ce ""A'a ruma yi ha™uri, kin san komai a hankali muke bi tun daga tushe, ki bamu amsa Please""."

"Ta Waga filon da take kai, ta janyo Wankwalin aisha, da yake a ninke, ta wurgawa adam cinyarsa ""Ni banda wannan"

"ban san me zance maka ba""."

"Ya saka hannu ya Wau Wan kwalin yana jujjuya shi, yana tuna wasu abubuwa da suka faru, tabbas Wan kwalin aisha ne."

"Ya Waga kai ya kalli Ruma ya ce ""Ina aisha take yanzu? Ya aka yi ki ka kuSita da jaririn? Ita tana ina?"""

"Tayi masa banza, dan ranar ™arshe da ya wanketa da ruwan kwata ne ya faWo mata."

"""Ruma amsa mana, ina aishan take? Kar ki damu, adam Wan sanda ne na farin kaya, ki yi masa bayanin komai"""

"Cikin tura baki ta ce ""Saura na korayen kaya, ni ban san in da take ba"""

"""Kamar ya baki san in da take ba, ya ina magana kina shareni, ina Aisha take ina matata"""

"Ruma ta za™al™ale ta ce ""Ka bita dajin ka Waukota, ka san kana sonta ka bari aka sace ta, ka ™i zuwa ka fitar da ita, da"

"ku ba gawara babu ba, ba da jami'an tsaro ake haWa baki ba, haka aka ce da bakin su 'yan bindigar suka faWa, in so kuke ku ganta sai ku tafi dajin ai, kuma wallahi idan kuma kun sani aka sace mu kuka ™i taimaka mana a fito da mu, sai Allah ya saka mana, dukan da na sha a wurin mutanen nan ma ya isheni, ka zo zaka dameni"""

"Gaba Waya ido suka zubawa rumaisa, tana kuka tana tsiwa."

"Adam ya ce ""Ni kike gayawa haka?"""

"""Tsoronka zan ji ne, wallahi bana tsoron kowa sai Allah subhanahu wata'ala, kuma wallahi tun da Allah ya sa na fito"

"sai ka gane ba ka da wayo, sai na rama abun da kayi mini"""

"Kallon tuhuma Bashir ya shiga yi wa rumaisa da Adam, kenan sun san juna, akwai wani Soyayyen abu kenan a"

tsakaninsu.

"Usman ne yayi sallama, ya tarar da rumaisa tana kuka, su kuma sun zuba mata ido."

"Ya ce ""Lafiya kuwa?"""

"""Ba wannan ne ya sakani a gaba yana zare mini ido ba, wai sai na gaya masa in da matarsa take, kuma ni ban san"

"komai ba, likita ma fa ya ce kar a din ga takura mini amm yake hantarata"""

"Adam ya dafe goshinsa yana tunanin meya dawo da wannan jarababbyar yarinyar rayuwarsa, meyasa take li™e da"

™addararsa ne.

"Shi kuwa bashir mamaki ne ya ishe shi, maganganun ta sun girmi shekrunta, ya kalli usman ya ce ""Tambayoyi kawai muke mata, so muke mu yi ™o™arin ceto uwar yaron ita ma, ba wani abun aka yi mata ba""."

"Usman ya kalleta ya ce ""Ke ki gaya musu abin da ki ka sani mana"""

"""Ni ban san komai ba"""

"""Kamar yaya, ya aka yi ki ka karSo jariri ki ka gudo, ina babarsa take?"""

"""Tana can"" tayi maganar tana share hawaye."

"""Ke ya aka yi ki ka fito?"""

"Sake Sare baki tayi tana kuka ta ce ""Wallahi likita ya ce a daina takura mini, da me zan ji kai baka san wahalar da na"

"sha ba, kun haWu kuna hantarata"""

"Usman ya ce ""Ke fa rumaisa makira ce wasu lokutan, uba waye ya hantarekin?"" Shiru ta yi ba ta ce komai ba, ya kalli"

"su Bashir ya ce ""Tun da ba zata faWa abubuwan da ake bu™ata ba, ku Wauke Wanku ku tafi, kar ta sake ganinsa ma"""

"Ihu ta fara yi ""Ni kar ku Waukar mini Wana""."

"""To ki yi musu bayanin abun da suka tambayeki*"

"""Ni ban san komai ba, ba 'yan sanda bane su, su je dajin mana su duba, ni nace ba abun da na sani, ni duk na manta"

"wasu abubuwan ma""."

"Sarautar Allah bashir ya zubawa ido, bai taSa zaton tana da baki haka ba, saboda yadda ya tsinto ta a galabaice."

"BuWe ™ofar Wakin aka yi da ™arfi, da duk sai da suka waiwaya domin ganin waye."

"*¦ 500 ne, via 0009450228 Aisha Adam, jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143*"

Ayshercool

*KANWAR MAZA*

*20*

"*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*"

*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*

"*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ˜URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE˜I KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*"

*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN

"TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*"

"*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai"

"da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*"

*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*

*1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje*

"*2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*"

*3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*

*4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*

*5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*

"*6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*"

"*7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*"

*8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*

*9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*

"*10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*"

*11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*

*12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje*

*13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*

*14. Supplement na whitening/glowing skin*

"*15. Supplement for Acne, dark spots remover*"

*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da

"kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*"

"*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai"

"ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*"

"Abubakar ne ya shigo, yana dira daga tasha ya wuto asibitin ba tare da ko gida yaje ba, da gudu ya ™araso ya rungume rumaisa, ko sauran mutanen da ke Wakin bai kalla ba, ya rungume rumaisa yana zubar da hawaye."

"""Yaya Sadik Wina"" rumaisa ta yi maganar tana ™an™ame shi tana kuka"""

"Bashir ya kalli Usman ya ce ""Abokina, wai har ku nawa ne yayyen nata ne?"""

"Usman ya yi murmushi ya ce ""Mu bakwai ne, ita ce autar mu"""

"""Masha Allah, ba wanda zai ce mamanku ce ta haifeku, sam ba ta tsufa ba"" yayi maganar yana murmushi."

"Abubakar ya kalli Usman ya ce ""Meyasa ba a gaya mini tun a jiya ba, sai yau da asuba Aliyu ya gaya mini""."

"""Mama ce ta ce kar a gaya maka, kar ka ce zaka taho a jiya, ga wanda ya tsinto ta a katsina nan"" yayi maganar yana"

nuna masa bashir.

"Abubakar ya nufe shi ya mi™a masa hannu yana faWin ""Šan uwa, mu gode mun gode Allah ya saka maka da alkhairi,"

"tun da aka Wauki rumaisa muka rasa nutsuwa mun gode sosai Allah ya biya"" ya sake komawa wurin ruma yana dubata ya ce ""Allah sarki autarmu, haka ki ka koma duk kin rame ruma, kullum tunaninki muke yi"""

"""Nima kullum sai na yi tunaninku, sai na ganku a mafarkina"" tayi maganar tana sheshshe™ar kuka."

"Bashir ya dubi Adam ya ce ""Akwai bu™atar mu tafi, na san masu zuwa dubiya zasu yi ta zarya, mu ™yaleta ta keSe da"

"'yan uwanta"" takawa bai iya cewa komai ba, Bashir ya ja hannunsa suka fita."

"Suna tafe a hanya Adam ya ce ""Ka wuce da ni gidana, bana son komawa gida yanzu""."

"Bashir ya ce ""Shikenan, amma dan Allah kar ka je ka damu kanka, ko ka yi ta tunani, hakan ba wani amfani da zai yi"

"maka"" still dai Adam bai ce masa komai ba."

"Can bashir ya kuma cewa ""Amma it seems you know each other before kai da yarinyar nan, a ina ka santa?"""

"""Bashir, dan Allah ka ™yaleni, ina cikin tsaka mai wuya, dole yarinyar nan ta yi magana, kan al'aamrin nan ya ™ara"

"kwaSewa"" yayi ya a hasale."

"Bashir ya Wan gyaWa kai ya ce ""Haka ne, amma dole ka rage zafin zuciyar nan mu bi a hankali, dan yarinyar nan da"

"alama gardamammiya ce ta fika taurin kai"" ya cigaba da tu™i, ba wanda ya kuma cewa komai."

"Can gidansu Adam kuwa, su Iman suka ™ara shiga damuwa, ganin ammi ba ta fito karyawa ba, kuma sun je wurinta hadimarta ta tabattar musu da cewa ta ce kar wanda ya je wurinta, tana bu™atar kaWaici."

"Cikin damuwa Nusaiba ta ce ""Iman, ko ke kin san wani abu ne da yake faruwa, why are they behaving like this? They"

"all look strange today"""

"Cikin damuwa iman ta ce ""Tare fa muka kwana muka tashi da ke, ban san komai ba, nima dai na shiga damuwa da"

"mamaki, wani abu yana faruwa amma maybe ba sa son mu sani ne""."

"""Amma ko menene wannan, abu ne mai girman gaske, tun da har ta kai ga ammi ta ce kar wanda ya je wurinta, ga"

"takawa tunda suka fita da abokinsa bai dawo ba"" suka koma suka zauna suna tattaunawa a falo."

"Baba uwani ce ta same su ta ce ""Yaran nan meya samu giwar Galadima ne yau, daga ita har Wan gidana na kasa gane"

"kansu yau, ko abinci ba ta bari an shigar mata da shi ba, shi kuma ina magana bai ko kalleni ba, duk da miskili ne amma ba ya shareni idan na gaishe shi"""

"Iman ta ce ""Zancen da muke yi kenan, bamu san meyake faruwa ba"""

"""To Allah ya sa dai lafiya"" tayi maganar ba tare da ta ji daWin rashin samun wani bayani ba."

"˜amsshin turarensa da ya daki hancinta ne ya sanya ta san shine, a take ta ™ara tsuke fuska."

"""'yan matan ammi, ya na ganku kun yi tsilli-tsilli da ido kamar marasa gaskiya ne?"""

"Nusaiba ce ta fara cewa ""Uncle J ina wuni?"""

"""Lafiya lau"" ya amsa yana ™arewa iman kallo. Banza ta yi masa ta™i kulashi."

"""Iman ba zaki kulani ba?"" Sunkuyar da kanta ta yi tana wasa da yatsun hannunta."

"Ya ja wata irin ajiyar zuciya ya ce ""Ina ammi ne?"""

"Nusaiba ta ce ""Tana hutawa ne, ta ce kar a dameta yau"""

"""Takawa fa, tun jiya rabona da shi, ga wayoyinsa ba sa shiga gaba Waya, a gidan nan ya kwana ne ko gidansa?"""

"""Eh a nan ya kwana, amma yanzu baya nan"""

"Ya Wan yi shiru sannan ya kuma cewa ""Ba ku san in da ya tafi ba?"""

"Nusaiba ta waro ido ta ce ""Uncle J, takawa ne zai gaya mana wani wuri da za shi? Bamu sani ba""."

"""Wai ya nake ganinku duk wani iri ne, ko akwai abun da ku ke Soye mini?""."

"Nusaiba ta ce ""A'a Bakomai""."

"Mi™ewa iman ta yi zata bar falon ""Iman"" ya kira sunanta."

Ta tsaya cak ta waiwayo tana jiran abun da zai ce.

"""Zo ki zauna ina da magana da ke"""

"Ji ta yi tamakar ta ce ba zata dawo ba, amma ta nemi wuri ta zauna."

"Yayi wa Nusaiba alama da ido, a kan ta basu wuri. Ba musu Nusaiba ta tashi ta bar falon."

"Kujerar two seater da iman ke kai, ya zo ya zauna, ya Wan tsura mata ido, amma ta takure jikinta, kamar yana"

motsawa zata zura da gudu.

"""Iman"" ya kira sunanta, ta Wan Wago amma ba ta kalleshi ba."

"""Meyasa ki ka yi blocking Wina a what's app, da phone Winki gaba Waya?"" Tayi shiru tana sauke numfashi."

"""Am talking to you, or just because i ask for your pictures, you can deny it if you don't want, meyasa zaki yi blocking"

"Wina, bari abun da ki ke ta gudun kar in faWa, i love you, ina son ki iman, kuma zan bi ta in da na san zan samu abun da nake so kai tsaye, kin san tsarin gidan sarauta ai, so gara ki kwantar da hankalinki ki daina kaucewa"" hawaye ne ya cika mata ido, amma ta yi ta ™o™arin kar su zubo. Ya gama surutansa ya tashi ya tafi."

"Kamar zata kifa haka take sauri, yau ko bari ba ta yi daren yayi ba, saboda yadda maganar ke mimtsininta ji take idan"

"ba ta je ta kai rahoton ba, wani zai rigata."

"Sashin Mummy ta isa, ta nemi iso aka yi mata, mummy na ganin yadda baba uwani ta shigo jiki na rawa ta san akwai magana, dan haka ta sallami barorinta, ya rage daga ita sai baba uwani. Ta dubeta ta ce ""Meyasa ki ka shigo mini a yanzu? Sai kin saka an fara zargin mu, ina fatan dai abun da ki ka zo mini da shi, mai muhimmanci ne ba shirme ba?"""

"""Allah ya baki yawan rai, wani ™wai ne yake gangarowa daga kan dutse, kuma da alama idan ya fashe zai yi warin da"

"zai addabi kowa""."

"Mummy ta yi ajiyar zuciya ta ce ""Bani labari""."

"""Alamu sun nuna akwai wani abu da giwa take Soyewa ita da Wan ta, dan tun jiya sun kasa sukuni, sun gaza zaune sun gaza tsaye, dan ita yau ta hana kowa ya je in da take har 'ya'yanta, shi ma kuma tun da ya fita shi da wani"

"abokinsa bai kuma dawo ba, suna ta ™umbiya-™umbiya, amma ina nan zan sanya ido, da na ji ™yas zan kawo miki rahoto"""

"Mummy ta Wan yi shiru sannan ta ce ""Ta kaWaice ta hana kowa zuwa in da take, ciki har da 'ya'yanta, lallai abun da"

"yake cikin ™wan nan, ba ™arami bane ba, ki cigaba da sanya ido, ™wan ya fashe a kan idonki, kuma da zarar ya fashe ina son ki riga kowa sani, ya kuma nice wadda za ta fara jin ko menene, ina nan ina jiranki, haka zalika nima zan sanya ido a nawa Sangaren"""

"""Allah ya baki masara, in Allah ya yarda za ayi duk abun da ki ka ce, na barki lafiya"" Mummy ta Waga mata hannu"

alamar zata iya tafiya.

Baba uwani ta tashi tana murnar yadda ta sanya farantawa uwar Wakinta ta Soye.

"Unguwar su ruma ta Wauka cewar ta dawo, magana har islamiyyar su, gaba Waya unguwa ta Wauka, aka din ga yi musu addu'a da tayasu murna."

"Huzaifa ne yayi hankalin cewa a kira katsina a waya a sanar musu da anga rumaisa, dan gaba Waya ma sun manta da batun su."

"Sai da mai sunan Baba ya kai mama ta ga nata likitan, sannan suka tafi Asibitin da rumaisa take."

"Gaba Waya rumaisa ta kasa daina kuka, saboda farincikin ganin 'yan uwanta gaba Waya a tare da ita, da ta motsa a tambayeta me take bu™ata."

"'yan uwa da abokan arziki kuwa da ma™wabta tuni suka fara sintiri a asibitin, domin duba ruma, kowa yazo da Wan"

abun alkhairinsa da zai bawa rumaisa.

"'yan uwansu na kano kuwa suma tuni suka cika asibitin, wannan su zo wannan su tafi, sai ga hauwwaliya ma sun zo"

"da sandarta ta dogarawa, kasancewar tun karayar da ta yi kan a sace rumaisa ba ta warke ba. Suka rungume juna."

"Ruma ta ce ""Hauwwaliya gurguwa ki ka zama ne? Na ganki da sanduna"""

"Hauwwaliya ta ce ""Ke ba gurguwa na zama ba, kin manta na karye ne?"""

"Ruma ta ce ""Au haka ne fa, ban zo na ganki ba ma fa aka saceni""."

"""Allah sarki rumaisa, kin ga idi, zaman hannun 'yan bindiga an ce wahala ake sha fa"""

"Ruma ta yamutsa fuska ta ce""daina tuna mini dan Allah, wuya ko da magani babu daWi"""

"Likita ne yayi sallama shi da nurse, mama ta yi musu sannu da zuwa, mai asibitin ne da kansa ya kalli ruma ya ce ""Sai"

"ka ce mun kwantar da shugaban ™asa, 'yan dubiya daga wannan sai wancan, kamar ba wani mara lafiya sai ke"" ruma tayi murmushi tana kallon trolleyn da suka shigo da ita, tana fatan ba za ayi mata allura ba."

"Yayi murmushi ya ce ""To yaya jikin naki?"""

"""Da sau™i, amma ha™ar™arina fa yana mini ciwo haryanzu"""

"Ya ce ""Mu ga wurin, ya aka yi ha™ar™arin yake yi miki ciwo?"""

"""Sule ne ya takani a wurin, wani jibgege, nauyin ™afarsa kamar tsauni"". Yayi murmushi yana ™o™arin mi™a hannunsa"

"ya Waga rigarta ya duba, amma ta ri™e rigar ta tsareshi da ido."

"""Dubawa zan yi na gani"""

"Aliyu ne ya taso, ya kama rigar tata zai Waga ""Yaya Aliyu ni kar ka buWe mini jiki a ganni"""

"Aliyu ya ce ""Ke dallacan, ina tsintoki a ka yi kanki ko Wan kwali babu, wa zaki yi wa iyayi? Ko shi wanda ya taka kin kin"

"yi masa iyayin?"""

"Tana zumSura baki ya Waga rigar, likitan ya danna ha™ar™arin, ta saki wani marayan kuka."

"Ya ce ""Is ok, zan rubuta muku hoto in sha Allah, ayi mini hoton wurin, da kuma kanki""."

"""Wurin mai hoto za a kai ni? Ayi mini a waya mana, bana son motsawa ko ina ns jikina ciwo yake"""

"Ya girgiza mata kai ya ce ""X-ray nake nufi, ba hoton passion ba, sauko yau ki taka ™afar nan na gani"" ta girgiza masa kai ta ce ""Tana yi mini ciwo fa"""

"""Sai fa kin taka yau saukko, da yayi ki ka yi gudu ki ka fito daga daji?""."

"Shiru ta yi sannan ta ce ""Ikon Allah ne ya fito da ni"" ta fara ™o™arin saukowa a hankali ta tsaya a kan ™afarta. Likitan"

"ya ce ""Good, taka a hankali mu gani"". Tana ™o™arin Waga ™afar, amma ji take kamar ba a jikinta take ba, dan haka ta kasa."

"Likitan ya ce ""Ri™e hannuna, ki Waga ™afar a hankali, bana son ganinki a kwance kullum"""

"No™e kafaWa tayi, ita ba zata ri™e hannunsa ba."

"Ya saka hannu ya ri™o na ta hannun, ya Wan ja ta sai da ta Waga ™afar sai da ta yi ™ara saboda ciwon da ™afar take yi."

"Usman ne ya taso, ya cire hannun ruma da ga na likitan ya ce ""Zamu zagaya da ita in sha Allah, in dai ™afar ce zata din ga takata"" murmushi yayi ya girgiza kai, ™iri-™iri ba sa iya Soye kishinsu a kan ™anwarsu, zai duba mata rauni,"

"Aliyu ya taso ya buWe masa da kansa, yanzu kuma Usman ya zare hannun ruma daga nasa."

"Ya rubuta musu duk abun da yake so a kawo masa, ya fita daga Wakin."

"Hauwwaliya ta dogaro sandarta, Usman kuma yana ri™e da rumaisa suka fita zagaya asibiti."

"A hankali rumaisa tana takawa, har suka je Wakin da jaririnta ke kwance, nurses na kula da shi, sune suke yi masa"

"komai. Ruma ta daWe a wurinsa, sanann suka fito, a wurin komawa Wakimta kuma ™afa ta™i takuwa, ™arshe sai Goyata Usman yayi ya mayar da ita Waki."

"Ammi ba ta fito ba sai la'asar, shi ma da ta fito tea kawai ta saka a kai mata, shi kawai ta iya sha, kai da ka ganta ka"

san a tashin hankali take.

Wayar Adam take ta kira amma ba ta shiga.

"Ta fito falo ta tambayi barorinta ko Adam ya shigo? Suka ce mata tun safe da ta raka shi ya fita, bai kuma dawowa"

ba.

Ammi ba ta samu wayar Adam ba sai magariba.

"""Ina ka ajiye wayarka nake ta kira amma ba ta shiga?""."

"""Ammi na kashe wayar ne, saboda bana son a dameni da kiran waya""."

"""Wannan ba hujja bace, ka san dole zan neme ka ai, ya ake ciki akwai wani abu ne, ko yarinyar ta yi magana a kan"

"Aisha?"""

"Kamar yana gaban Ammi, ya girgiza kai ya ce 'Ta ™i magana, ta ce bata san komai ba""."

"Cikin rashin fahimta Ammi ta ce ""Kamar yaya?"""

"""Haka dai ta ce"""

"Ammi ta yi ajiyar zuciya ta ce ""Ka zo ka sameni, asibitin zamu tafi yanzu ""."

"Ya sauke numfashi ya ce ""To gani nan"" ya ajiye wayar yana jin yadda kan sa ke sara masa, saboda damuwa da tunani."

"Sai kusan ™arfe tara na dare sannan Takawa ya zo tafiya da ammi, sai a

Please Login or Register in order to submit comment