You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

will be driving you a motana da mijina yabani as birthday gift dasauri Khaleel yace  yes Ma am suka wuce waje wajen motanta Hawwa tabudemai kofa da kanta murmushi yayi yazo yashiga yazauna tawani shigo taja sit belt tana samai yana kallonta kaman yanzu ne suke dating ta makala tace  I love your eyes Mr Leee yana kallonta yace  I love your lips Mrs Leee maida kofan tayi tarufe tazagayo ta shiga mazaunin driver dük Mom na kallonsu suka fice wlh she s happy with the things Hawwa keyi shows tanason yaronta and she can go to any limit just to makesure yahakura"

and he s happy.

Sun fara tafiya akan titi Khaleel yace  ina zamuje Kulu tana

"kallon titi tace  suprise Mango ne first stop takashe motan yana kokarin fitowa tace  noo tafito tazagaya tabude mai kofa wani irin murmushi Khaleel yakeyi kaman wawa tacire mai seat belt sannan tamikamai hannunta cikeda so tace  come Baby lumshe idanu yayi yabudesu yakai hannunshi yasa anata yarike yafito ta maida kofan tarufe ta danna lock suna ahaka ta shiga ciki yakalleta yace  mezamuyi anan? Murmushi tamai tace  shopping zakayi, kome kakeso ka dauka na siya maka shiru Khaleel yayi yana kallon Hawwa zuciyanshi yamai wani iri duk duniya Hawwa ne kadai ta tabamai something like this banda parents nashi which su baya counting nasu cus iyayenshi ne, the truth is designers yake sawa directly from brand, but nan ma is one of"

"Sells amazing expensive things dük yanda yaso yarike yakasa sai kawai yadan matso sai kawai yayi hugging Hawwa yaboye fuskanshi a wuyanta yace  thank youuu, thank you so much dasauri Hawwa tace  tun kafin kafara shopping shop first okay remember that I love you dagowa yayi yace  i love you tooo sai kallonsu ake sai kawai Khaleel yafara shopping itama Hawwa na daukan kome taga yamai kyau akwai kudin da tun fara aikinta take saving nasu sabida aure tabada"

"3.5M bikin nan bata kashe komi da kudinta ba, ga Pops yabata kudi"

"shima, duk wani abu da yama Khaleel kyau saiya dauka itama Hawwa na"

daukanmai suka cika cart sannan yace  it s okay dasauri tace  no ban saya maka socks ba tawuce wajen socks yabita da kallo yana dariya ta dauko sannan sukaje wajen biyan kudi 2.1M takashe taciro katinta tabiya yana kallonta yana murmushi aka musu pacaking kayan sukakai mota tasake budemai yashiga tashiga sai kawai takaishi wani hadadden spa aka fara musu pedi cure da mani cure akamai gyaran fuska da askin gashi sannan

"Suka wuce massage room saiga mace zatama Khaleel massage dasauri Hawwa tace  noo no no haba Khaleel sai dariya kaman zai mutu Hawwa ta harareshi tace  ba namiji mai yima masa ne? Sukace no Hawwa tace  muje g1da zan maka agida yabi matarshi tabiya komi suka fito sai eatery takaishi sukaci abinci mai rai da lafiya suna soyayya gwanin ban sha awa daganan kuma sai sukaje flower shop tasayamai flower, sukaje wani supermarket tasamai Noor kaya na yara tasayama Mom warwaro da dan kunne tasaima Abba set na clipper din oraimo like daidai kudinta Khaleel sai kallonta yake sannan suka shiga coldstone tasaya musu ice cream ko 1naira Khaleel bai kasheba sannan suka dawo gida flat nasu Mom suka wuce Dad da kowa na nan Khaleel yashiga nunama iyayenshi abinda matanshi tasayamai Hawwa tabama Excellency abinshi da Mom wlh sunji dadi sai addu a suke mata, abin yama"

zukatansu dadi kafin su kadosu side nasu.



EPISODE

BAYAN 2 WEEKS

Gently yake bude idanunshi harya gama bude idanun tasss yakalli dakin

dayake kafin idanunshi su sauna kan Ni ima dake zaune sanye da abaya tana kallonshi sosai saikuma gently tace  ka farka ? Hannu Baban Yaseer yakai ya taba kanshi dayaji kaman yamai nauyi yaji duk bandage ne yace  how long nake nan? Anatse tace  2weeks kenan saikuma ta tashi tace  lemme call doctor hartakai wajen kofa yayi magana

but bataji ba sabida maganan shi bata fita da kyau dawowa tayi tace

 na am mekace? Murya chan ciki yana kallonta yace  Hawwwa! Where

is my Hawwa? Shiru Ni ima tayi tana kallonshi hawaye har suna fitowa daga gefen idanunshi sai kawai tajuya tafice bata jimaba tashigo tareda doctors aka dubashi wasu Nurses maza suka tayata chanzamai kaya aka cire bandges na kan nashi sannan aka wankemai baka akace tamai tea tamai tazauna bakin gado zata bashi yace  ina

Hawwa ? Kaman ba ita yama tambayan ba tace  bude bakinka na samaka?

"Kin budewa yayi yace  i just wants to know ina Hawwa na? Mijin nata ya saketa? Nasan yanda yaganmu da abinda na fadamai dole ya saketa, Ina so naje wajen Baba na nemi auren mu tea Ni ima ta ijiye a gefe tai folding hannunta tana kallonshi ganin yadawo hayyacinsa sarai yasan meyakeyi ahankali tace  at first bantaba so nayi blaming naka ba abubuwan dasuka faru cus na dauka somehow somehow Hawwa itace tai seducing naka harka fara sonta tana maka all those charming character, I was thinking maybe anytime kuka hadu duk tana fakan idanuna ta maka ire iren abubuwan nan Ni ima tace  I hated Hawwa so much dudda kaine ke sonta zuciyana yakijin haushinka yadingajin haushin Hawwa yana tsanan Hawwa cus na dauka she puts you on and make you to love her tunda kaine kadai option arayuwanta babu wani dake nemanta banda mijin aminiyanta Ni ima tai shiru tace  I was very very wrong,"

"Hawwa cried, Hawwa tamini rantsuwa daban daban akan she has nothing to do with you naki yarda, I fetl duk karyane ayanda na Santa nasan saidai rana daya naji an daura muku aure, kishinka ya haddasamin mugun tsana, bakin ciki, kyashi, da so na hallakata da menene menene duka araina, I lost a very true friend and a sister a lokacin nan sabida kai Aliyu Ni ima tadan fuzar da iska saikuma takalli Baban Yaseer dake kallonta tace  I know everything you did tun bayan bikin Hawwa katare a layinsu ashe stalking nata kake wayanda family mijin suka turo to take care of your bill sun fadi komi ba karya, and nagani a wayanka, sunce mijin Hawwa ne yamaka shegen dukan nan, how could you try to kashema Hawwa aure eh? Baban Yaseer nawani kalan kallonta yace  stop talking kaman you were not the first person data taba attempting takashe musu aure ba ihu Ni ima tamai tace  that s because lokacin I felt betrayed naji anci amanata an yaudareni cus Hawwa kawata ce but she hid everything from me and mijina ya sota all of those things you see at least I have reasons kaifa? Wat is your reason eh? Akanme zakazo kashe mata aure? Ihu"

yamata yace  sabida inason Hawwa! Inason Hawwa sama da yanda nakeson

kaina da rayuwana! Ranan bikinmu dana daura idanuna akan Hawwa naji

"Allah ya dauramin sonta, I m a loyal lover babu wanda zai iyama Hawwa kalan soyayyan dana mata and bari kiji saidai idan na dauki numfashina na karshe aduniya bazan taba son Hawwa ba! I will never give up! Wlh wlh saina sami Hawwa ko ta halin kaka ne! Wani irin kallonshi Ni ima takeyi saikuma ta fuzar da iska tace  Baban Yaseer you are sick! I m not a doctor but ni nurse ce and I ve worked a hospital, you need to see a psychiatrist you are mentally not sound dasauri yace  ohhh sabida inason Hawwa zakice haka? To bari kiji abin alfahari nane ma na haukace kan Hawwa ko na mutu kan Hawwa!"

"Kinga dukan nan da fasamin kan nan da akayi? I m proud anmin kalan dukan nan akan soyayyan Hawwa! Dukan infact yasa nakara sonta ma, nakara sonta, the more anamin wani abu kan soyayyan Hawwa the more abin nakara karamin shaukin son Hawwa araina wlh tallahi, Doctor Doctor doctor dasauri  Ni ima ta tashi sabida yanda taga yana kiran doctor a haukace doctor ya shigo Baban Yaseer yace  Oya a sallameni naji sauki inada abinyi Dasauri Dr yace  no no, infact anjima kadan zamu kaika ayi brain scan cus kanka yabugu sosai we still needs to monitor you na akalla 3good days ahaukace yace  wlh bazan zauna har kwana uku anan ba cikeda lallabawa Dr yace  calm down nasan babu mai son asibiti but is for your own good kaji dauke kai Baban Yaseer yayi Dr yace  Ina zuwa yawuce yafita Ni ima ta share kwallan daya zubo mata sai kuma tazo wajen ta duka takai hannunta takama nashi murya chan kasa tace  Baban Yaseer Juyowa yayi yakalleta tace  katashi baka tambayi yaranmu ba baka tambaya yaya nakeba ko ya iyayenka ba fizge hannunshi yayi yace  sabida ba kune matsalata ba, Hawwa ce matsalata itace burin rayuwana, ko yanzu yaya take oho? Taci abinci? Maybe she must be crying, yaron nan yana samin matana kuka kallon Baban Yaseer Ni ima keyi sai kawai tajuya tafita daga dakin tawuce chan lobby ta zauna taciro wayanta tai dialing number Mama Ringing daya Mama ta daga tace  Ni ima yamai jiki? Ahankali tace  ya farka inaso Yaseer da Yasmeen? Mama tace  gasu chan kinsan yau ba school wasa suke a tsakar gida, Ya jikin Baban Yaseer? Hawaye Ni ima ta share muryanta yayi sanyi sosai tace  Mama Baban Yaseer ya haukace ko yasami matsalan kwakwalwa zance& .. tashiga bawa Mama labarin komi, Mama tai shiru tace  Allah mun gode maka munga jarabawa tace  yanzu ki kira iyayensa"

daga kano ki sanar dasu komi karkikai dansu asibitin mahaukata batare

"da san1n su ba kinji Gyadamata kai Ni ima tayi tace  toh ta katse wayan tai shiruuu ta ta mike ta wuce daki babu Baban Yaseer ba alamunsa ga drip yacire, tayi ihu aka shiga nemanshi babu shi yagudu, gabanta yashiga fadi cus tasan gidansu Hawwa zaije again this time yayi attempting wani abu they will kill him, sai kawai tashiga danna wasu digits kafin tayi dialing number takai wayan kunnenta."

"Hawwa na kwance akan gadon Khaleel da yanzun nan yafita tanaji maranta na ciwo sosai dan yanzu after every sex sai maranta yayi ciwo but bataso ta nunamai cus tausayi yake bata this days he s going through alot taga how he mises drinking da clubbing so most times idan abun yatasomai idan baiyi sex ba baya samin natsuwa, itama bata hanashi cus yana bata tausayi he s really fighting hard trying to be a better man! Wayanta ne yashiga ringing dasauri takai hannunta tadauka cus tadauka shine but saitaga number datana gani tasan na Ni ima ne cus number Ni ima na kanta dan bugawa kirjinta yayi saida Ni ima takirata kusan 5timez bata dagaba wayan na katsewa saitai dialing number Khaleel ringing daya ya dauka yace  Moonshine gani yanzu nake titin hospital namu murmushi tamai tariga tai alkawarin bazata kara noyemai komiba ahankali tace  Baby that lady is calling me yanzu 5times kenan ban dagaba nace lemme tell you ahankali Khaleel yace  wace lady? Murya chan kasa Hawwa tace  Ni ima! Ranshi ne yaji yana baci dagajin sunanta yace  don t talk to her! I hate her! Murmushi tayi tace  okay shima murmushi yayi yace  thank you telling me ahankali tace  I will never hide anything from you, you re my best friend Khaleel murmushi yamata yashiga cikin hospital nasu yayi parking itakuma tana ijiye wayan tashiga tashi da kyar tana tafiya ahankali tashiga bayin shi tayi wanka da kyar tafito tabude kofa zata wuce dakinta kafafunta suka rike ahankali tace  Subhanallahi! Saikuma ta daure tadaga kafan kadan zatai tafiya kaman an balla wani abu a maranta kawai sai jini dakesa maranta ciwo tabi cinyanta da kallo ta kwala ihu jiri na debanta.  Mommmmmmm tai ihuuuu da duka karfinta amman ina babu mai jinta tacigaba da ihu."

Mom na zaune a falo akai knocking takalli kofa Salman ne cikeda girmamawa yace  morning Ma gyadamai kai tayi tace  ya akayi? Anatse yace  Mrs Khaleel has been shouting and screaming your name in her flat I think wani abu yafaru and Oga yatafi aiki tun dazu

Dasauri Mom tadago kanta zatai magana saikuma ta tashi tace  PA

biyoni wucewa Mom tayi da sauri ta tun kafin takai fakat din

takejin kukan Hawwa dasauri tabude kofa tai sama a kwace taga Hawwa da towel ga blood a legs nata dawani kalan gudu Mom tai wajen tace  meya sameki eh? Arude Hawwa tace  Mommy period yakamani yanzun nan cikina da marana kaman zai fita bantaba hakaba Mommy tarike Mom Mom tace  kawo mata riga PA wucewa PA tayi idanun Hawwa suka shiga

juyawa zata sume Mom na jijigata tana kiranta but shiru ta sume.



EPISODE

PA nakawo mata wani gown da kanta Mom tasaka mata suka dauketa suka

fito sai hospital nasu koda yaushe akwai standby

Please Login or Register in order to submit comment