You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da za a tareta ace ina zataje batasani ba kawai dai tasan bazata taba zuwa gidan Ni ima ba, batason tana burdening Ni ima da problem nata, tana fitowa ta tare keke tashiga ciki tama rasa mema zata gayama keken inama motanta na tareda ita, samin kanta tayi da gayama keken yakaita layinsu Excellency tun kafin su shiga wajajen aka taresu ahankali ta kalli keken tace  dan Allah kajirani anan zan biyaka inason na shiga gidan nan nadauko motana ne da dan saurinsa yace  kai Hajiya, da akwai inda zani gaskiya bazan iya jiranki ba gyadamai kai tayi tace  ba matsala nawa zan baka ?  Dubu biyu kirga kudin tayi ta bashi"

yatayata sauko da akwatin security dake maingate din yace  Hajiya

daga ina kekuma? Wakikazo nema anan ? ID card nata ta nunamai tace

" I m officer Hawwa, dazu i came for work nabar motana anan gyadamata kai yayi yace  hold on tana tsaye awajen yawuce yashiga office nasu yana waya kusan 10mins tana tsaye sannan yafito yace  kibar akwatin ki anan u can go inside gyadamai kai tayi tawuce ciki, almost kowani gate taje sai an tareta haka dai at last tashiga compound din ga ma aikata babu wanda yace mata wani abu tawuce wajen motarta tana sauke jakanta na baya tana ciro car key dinta hakanan taji ajikinta ana kallonta samin kanta tayi da dago kanta sama Khaleel ta hango tsayi a balcony dakinshi asaman bene yana huro hayaki daga bakinshi ga wata ta rungumeshi da bataga fuskanta ba dan"

macen ta bata baya.

Chak Hawwa ta tsaya tanamai kallon kaman tazo wajen ta kasheshi tana

"tuna abinda yamata dazu, shima haka comfortably yake kallonta bayako kyafta idanu yana zukan shisha daya daga cikin matayen sa da aka kawomai yau na shafashi tana manmannamai kiss ajiki tana sanye da arnen kayan bacci abinda yakirata kawai tamai kenan he just want mace ta matse shi, faduwa gaban Hawwa tayi ganin macen na mannamai kiss a wuya da sauri ta daukekai jikinta na wani iri tawuce wajen motanta tabude kawai ta shiga taja motan tafito daga parking space saikuma ta tsaya ta sauke glass na motan tareda dan leko da kanta ta kallo saman still kallonta Khaleel yake kur yana busa hayaki da yatsu Hawwa tamai alamun f*ck you sannan takoma cikin motan taja motan tai gaba abinta, hakanan Khaleel yasami kanshi da dan sakin murmushi kadan, the first ever gurl datamai f*ck u aduniya, yarda pipe na shishan yayi kawai yajuya yarinyar yasa ta rike glass na benen wajen, yaja zip din wandonshi kawai yaciro abin ya caka mata babu tsoro ko kunyan ma aikatan su ko yan aikinsu dudda suna sama ana ganin fuskokinsu da movement nasu bai damuba, yafara yi yanadan murmushi yana kallon gate har saida yadaina ganin motanta yana nishi sama sama yana dan sumbatu about 20min yayi sannan yatureta tafadi awajen tajuyo tana kallonshi maida dick dinshi yayi cikin wandon yaja zip sama sannan yajuya"

yawuce ciki abinshi yafada gado sai bacci.



EPISODE

Tana fita ta tsaya ta dauki box ta loda a boot sannan taja motan tana

"danna waya ta turama DIG message kan bazata iya zuwa aiki gobe ba, tunda dama gobe Friday zataje zaria wajen Sister Mom dinta batada lafiya, baidauki lokaci ba yace permission granted, agidan mai ta tsaya ta cika motanta kawai tafada titi da daddaren nan tayi zaria"

daga Abuja.

"Wasa wasa fa Hawwa ta tafi, da farko Baba ya dauka zai iya daurewa"

"amman ya kasa wayanshi yadaga yashiga neman number Baban Yaseer, da kyar ya gane number yayi dialing, Baban Yaseer na zaune a falo yana aiki da system dinshi Ni ima na gefenshi tana kallo a Zee world su Yaseer kuma na wasa da IPad dinsu wayanshi yahau ringing kallon wayan yayi ganin Baba yasa yakalli Ni ima da hankalinta ke tv yace  Baba is calling me wife dan faduwa gabanta yayi cus ba kasafai Baba ke kiran Aliyu ba, katse wayan yayi yakira Baba da kanshi Baba yadaga yana gaishesa ma bai tsaya ya amsa ba yace  Aliyuu unnn nace ba mutuniyan taku na wajenku ne ? Yana kallon Ni ima yace  Baba meke faruwa? Cus baiso yace  eh ko a a batare dayasan abinda ke faruwa ba ahankali Ni ima tace  sa wayan a speaker wayan yasa a speaker yace  Baba wani abu ya faru ne? Da dan damuwa kan muryan Baba yace  eh to kusan hakan, daman na sanar da aminina Malam Sama ila cewa yadan sakamin sanarwa ina nemawa Hawwa miji, kowa yafito yanuna yanaso zan bayar haderai tamau Baban Yaseer yayi Baba yashiga bada labarin har karshe, hannun Ni ima har rawa yake ta shiga kiran Hawwa amman bata dagawa, Baba yace  kawai so nake naji inda take hankalina ya kwanta amman dai inhar bata yarda da auren Alhaji Kabiru ba kam saidai tabar gidan nawa tayi zaman kanta adan fusace Baban Yaseer yace  Baba wai mesa kake haka? Idan kaje ka jefa Hawwa cikin wani hali fa? Ita yarinya ce dazaka mata dolen dole saita auri wanda kakeso Baba, bazaka bata dama ta kawo wanda takeso ba, Baba an gayamaka batada mai sonta ne ? Ranshi ya bala in bacci harya nuna akan fuskanshi yakalli Ni ima dake kallonshi still tana dialing number Hawwa yace  did she answer your call wife? I need to know inda take daga ta dayan bangaren yace  saida safe Baba bata"

gidanmu zamu gwada kiranta idan mun gano intda take zamu sanar da kai

ya katse wayan ya ijiye laptop yatashi da dan zafi yasa hannu ya

"karbi wayan Ni ima yayi dialing number nata da kanshi Ni ima na kallonshi luckily Hawwa tadauka tace  Best ina driving ne, I know Baba ya kiraki don t tell me anything dasauri Ni ima ta tashi takarbi wayan tace  naji I don t want you to tell me anything and nima I will not tell u anything Hawwa, but just tell me kina Ina yanzu naji kina hanya, ina zaki ? Shiru tayi kaman bazatai magana ba tace  wajen Ammi zani a zaria faduwa sosai gaban Ni ima yayi tace  Hawwa going to zaria da daddaren nan ke kadai a mota are you okay? Kin manta yanda ake kidnapping ne a hanyan ahankali Hawwa tace  I will be fine karki damu cikeda damuwa Ni ima tace  Hawwa why can t you come to me eh kika kama kik& &  key mota dataga Baban Yaseer yadauka yayi kofa yasa dasauri tazare wayan daga kunnenta ta katse tace  Baby ina zaka ? Slippers yashiga sawa yace  zaria tahowa wajen tayi dasauri tace  zaria this night ?  if anything happens to Hawwa wani abu zai iya samuna! Yafadi da karfi dayasa chak Ni ima ta tsaya shima ya tsaya yana kallonta jin abinda yafito daga bakinshi saikuma yadan dafe kanshi yace  just stay with the kids, text me her aunt home address yana maganan yafice tana tsaye awajen taji ana budemai gate, hannunta da aka rike yasa tai firgigit tajuyo tab dinta Yasmeen tabata tace  Mommy I want to sleep dan murmushi ta kakalo ta mata ta kalli Yaseer ma tace  okay muje ku kwanta kama hannunsu tayi tawuce dakinsu dasu bayi ya kaisu sukai fitsari sannan tahau gado dasu tace  addu an bacci addu a sukayi taja bargo ta rufesu tana kashe musu wuta ta rungume su, wasu hot tears taji sunabin kuncinta hannu takai ta share amman sun kasa daina fitowa jin alamun sunyi bacci yasa ta tashi tafito daga dakin tazo falon ta zauna tana kallon system nashi very important aiki yake da Oganshi yasashi yayi yaturomai by 11 na daren nan, gashi yanzu 11 saura, zama tayi tasake fuzar da ijiyan zuciya sannan tadauki wayan nata hannu tasa ta goge fuskanta tass sannan ta shiga turamai address din, kafin tai dialing number Hawwa amman harya katse bata dagaba"

"message ta shiga ta turamata.  Be safe Hawwa, I m worried about you, Allah tsare hanya kusan 2min saiga reply na Hawwa tace  I know you are worried, don t be nakai zan kiraki, love you Best love you"

best din takalla sai taji wasu hawaye masu zafi sun sake zubomata

tashi kawai tayi tafada dakinta iPad dinshi dake saman drawer side nashi na bed ta kalla yawanci yana daukanshi da daddare yadanyi

"karence karance, samin kanta tayi da dauka, hoton family portrait"

"nasune ne as wall paper, tadade tana kallon Baban Yaseer a hoton sannan tai kokarin duba wayan taga password shiru tayi tana tunani sai kawai tasaka birthday na su Yaseer taga yabude tashiga cikin wayan, tana dube dube chan ta shiga gallery wayan, hotunan Hawwa taci karo dasu a gallery, dasauri ta shiga ciki hotunan duka na wayanta ne wanda ko Hawwa batadasu dan ita ke snapping nata, tun hotunan su na primary and secondary school, da hotunan datake mata occasionally, da hotuna datama Hawwa adakinta tana sanye da rigan bacci mai kyau ga boobs nata da sukai showing dasauri takai hannu tai deleting wannan, saikuma hotunan datagani wayanda Hawwa nafitowa daga gidansu da hotunanta in different places kaman stalking dinta ma yake yana bibiyanta batare data sani bama ita Hawwan, ganin zuciyanta zai buga yasa tashiga marking pictures din tai deleting everything ta maida iPad din ta ijiye tana sauke ijiyan zuciya saikuma tafashe da kuka"

sosai na tausayin kanta.

Sosai Hawwa ke gudu akan titi da daddaren nan zuciyanta gabaki daya

"yazo mata wuya, bini bini take goge hawaye, she can t even explain d kind of pain datake ciki today has been a bad day for her, daidai ta shigo kaduna around 12 tayanta ya faci gangarawa gefen hanya tayi kawai tai parking tadaura hannayenta asaman fuskanta tafashe da kuka sosai tace  Ya Allah maisa ban sami mijiba? Nayi imani da kaddara mai kyau da mara kyau, I accept whatever you choose for me Ya Allah, ina salla, ina azumi, ina nafilfilu, ina karatun Al Qur ani, bantaba fasikanci ba, bantaba shan giya ko wani abu na maye ba, inama iyayena biyayi, ina taimakon mutane, daidai gwargwado ina bautamaka Allah cikin murya mai rauni sosai tace  Ya Allah kaji tausayina kaji Ya Allah, Ya Allah kabani mijina nima, Ya Allah ka kawomin mijina nima, Ya Allah ka aurar dani da gaggawa banson yanda hankalin Babana yake atashe sabida ni, nazaman mishi abin kunya, dani ake kwatancen shi, Ya Allah ka tausaya mini kaji tafashe da kuka sosai she missed mamanta she missed her, kusan 1hr ita kadai a motan nan babu tsoro ko fargaba aranta koma yatakama takama din kawai, idanunta a lumshe bawai bacci takeba but jikinta duk ya saki taji ana bubbuga marfin motanta  Hawwa Hawwa, Hawwa talk to me, Hawwa kaman ana kiranta daga nesa hakan yasa tadan bude idanunta kadan, ganin hasken flash na"

haskota yasa gently tajuyo da rinannun idanunta ta kallo glass na

motan shima ganin haka yasa Baban Yaseer ya haska mata fuskanshi

"sabida taga shine, wani irin kafeshi da idanu Hawwa tayi batun yauba taga soyayyanta a idanun Baban Yaseer but koda mistake bata taba saran zamata bashi chance ba saisa bata cika zuwa gidansu ba saidai ta sami kawarta awajen aiki kosuyi outing tare, She will never ever betray her friend koda baban Yaseer ne d last man aduniya, but yau for the first time ganinshi cikin tsakiyan daren nan yazo yabi wannan hanyan tundaga Abuja yazo nemanta bayan he came to her rescue earlier today yasa ta tsareshi da idanu tana tambayan zuciyanta could Baban Yaseer be the man she just finished asking God for? Is Allah testing her? Mijin best friend dinta? She rather hakura da auren gabaki daya aduniya tayi alahira, sosai take kallonshi hankalinshi amugun tashe yake buga kofan ganin yanda take kallonshi yana Hawwa open, kusan 2min tadauka tana kallonshi kafin gently ta danna lock motan yayi unlocking kanshi yabude motan da sauri yaduko yana kawo fuskanshi daidai nata cikeda tsantsan so da kulawa da damuwa yace  Hauwa u!"

"Are you okay? Tsare shi da idanu tayi sai kawai hawaye ya gangaro daga idanunta dasauri yashiga ciro handky daga aljihunshi jikinsa har rawa yake yace  don t cry and don t be afraid I m right here,"

Aliyu is here .



EPISODE

Kawai tausayi taji tabama kanta saisa takasa rike hawayen dan tana

"cikin jarabawan rayuwa, she s 30 batai aure ba babu miji, kowa is pressuring her, her biggest support, her biggest fan is her best friend Ni ima da tun suna yara suke tare, kawancen amana da iyayensu sun zama daya ma, she s not a small girl when she sees love she knows love, wani irin kaddarane wannan? Baban Yaseer can never be her amsa nooo please Ya Allah not my best friend s husband,

Please Login or Register in order to submit comment