You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zuwa abaya tadauki car key tafito Baba na zaune a tsakar gida yana wanke kaji shi kadai gaban pampo ganinta yasa yace  ina zaki ya jikin ? Ahankali tace  bari nadan sayo magani Baba da dan damuwa ya gyadamata kai yace  toh shikenan kije karki jima gyadamai kai tayi tafice shiga mota tayi ta tada tawuce gidansu Ni ima babu wani nisa sosai daga layinsu shiga layin tayi har zuwa gaban gidan tai parking tafito tashiga da sallamanta, Mama na zaune a tsakar gida tana gyara wake itada yar makotansu da aka aiko yaranta duka sunyi aure yar aikin ta kuma ta aiketa tana ganin Hawwa tai dan murmushi tace  ahh yau su Hawwa ne agidan shigowa ciki Hawwa tayi cike da girmamawa tace  Mama ina yini murmushi Mama tayi tace  lafiya lau ya kike Hawwa yasu wajen Baban naki ahankali Hawwa tace  lpy lau tazauna awajen tai shiru takasa magana kaman wata marainiya, Mama ta kalleta sosai tabata tausayi dan tausayi duktai wani iri, yarinyar dake zaune Mama ta kalla tace  tafi Husna ki"

"gaida Mamanki kice mata zan shigo anjima tashi yarinyar tayi tafita, Mama ta kalli Hawwa tace  sabida Ni ima kikazo ko? Gyadamata kai Hawwa tayi, Mama tasauke ijiyan zuciya tace  Hawwa dagake har"

"Ni ima ba yara bane, tariga ta sanar dani komi dake faruwa, she s just trying to protect her home so I think is best idan kinyi respecting decision nata and give her space datake so, idan tanaso kudawo da kawancen zata nemeki, don t blame her rayuwa yazama abin tsoro, sai ana sara ana duban bakin gatari fa, kibarta and move on ba dole Hawwa, tunda abu yakai ga haka kifita daga rayuwanta kinji sosai Hawwa ke kallon Mama dake maganan irin ko ajikinta dinnan, wani iri Hawwa taji hawaye na taruwaa idanunta, Mama tace  kidena nacin nan dan Allah antaba kawance dole? Yo amintan dole ne? Idan kuma kin nace sai kinyi to kema Hawwa ki yarda da mijin da Baba yamiki mana Malam Kabiru kiyi auren kowama yahuta kinayi nasan Ni ima zata dawo"

"gareki, kinji kiyi tunani akan abinda na fadamiki Hawwa takarayin"

"shiru zaune awajen akasan simenti, Mama tace  tashi to kitafi ko"

"motsi Hawwa takasa yi, Mama ta tabe baki tace  Allah kyauta, tashi kije dan Allah nima kada ki sake zuwan gida, wacce ta hadamu tace batayi, kowa nasa yasani aduniyan nan ba a kuma dole, just don t take it personal, Ni ima is protecting her space ibada take, a musulunce miji yafi kawa sau dubu ko nine mijina zan zaba bawata kawaba ana zaune lafiya, yanda kikeda wayau da ilimin nan ko kece a situation din Ni ima haka zakiyi wlh put yourself in her shoe, y ata ta samu gidan hutu yo idan kawa zata mata summun bukumun basai aja mata layi ba kowa yayi takansa? Kingani saida safe bari nahadama Malam abincin dare tawuce kitchen abinta, Hawwa kawai tafashe da kuka da kyar ta dafa bango ta mike bayanta har yanzu ciwo yakemata fita tayi ta shiga motanta, taja ahankali tabar unguwan takoma gida. Baba bayanan but tana shiga dakinta taga ya ijiye mata kula zama tayi ahankali tabude kulan kaza ce ta soyu ansaka kulikuli da yaji gasu cabbage, tana ganin girkin tasan Baba yadafa mata dama yace dayana saurayi yayi sana an balangu da su gasassun kaji, hannu takai ahankali tadauki daya takai bakinta daidai nan Baba yayi sallama ya shigo yana rikeda leda ganinta zaune gaban kulan yasa yayi murmushi yace  yauwa Hawwa gashinan naje bakin hanya na sayomiki chivita na"

"grape mai sanyi, ranan nan na dandanashi yamin dadi zakiso shi "

Yazo yazauna kusada ita yana ijiye karafunan a gefe lumshe idanu

"Hawwa tayi jin Baba ya zauna kusada ita tabude su tana ganin yanda duk yadamu yana bude mata juice din, this is the first time takejinta so vulnerable she s tired of being a strong girl, komima na duniya yamata ahankali tadaura kanta jikin hannun Baba gently tasaka hannunta takama hannunshi ta kankame sosai a kirjinta tafashe da kuka mai tsuma zuciya, bala in tashi hankalin Baba yayi dasauri yajuyo yace  Hawwa, ke, Hawwana? Me akamiki mesa kike kuka haka? Hawwa sheshekan kuka take jikinta har rawa yake tarike Baba sosai takasa magana dasauri Baba yadago kanta saikuma yajuyo da kyau idanunshi sunyi jaa yace  zonan Hawwa zo yajawota yasata a kirjinshi tai hugging Baba so tight this is abinda bata tabayiba hugging Baba saidai maybe datana yarinya, bayanta Baba yashiga bubbugawa yace  ya isa Hawwa ya isa, zakisa hankalina yatashi, koma menene ke damunki baifi karfin Allah ba, ya isa Jiddalo na, ya isa, yi shiru yi hakuri"

"kinji, kinada matsala awajen aikinki ne? Girgixamai kai tayi alamun"

a a tana tsagaita kukan tana sauke ijiyan zuciya ba kakkautawa a

"kirjin Baba, ahankali yace  to menene ke damunki ? Murya chan kasa tace  Baba aure nakeso nayi nagaji da yanda kowa keyi dani sabida banyi aureba ahankali Baba na buga bayanta yace  karki damu zaki aure, anmini kwatancen wani Malami na Islamic chemist ranan asabar tunda ba aiki zan kaiki muje muji ko aljanu gareki dake hanaki aure, kokice baki sonsu kosu sugudu zamuji dalili kidena damun kanki namiki alkawari bazan kara takura miki ba, lafiyanki yafi komi mahimmanci agareni Hawwa na, kiyakuri kinji yarinyana yar albarka kiyakuri da rayuwa, komi tsari ne na ubangiji kizama mai juriya da hakuri akwai Allah Hauwa u kinji gyadamai kai Hawwa tayi, Baba yayi shiru chan yadago ta daga jikinshi yace  zafin jikinki ya baci kinsha magani kuwa? Gyadamai kai tayi ahankali Baba yace  to zai sauka, sha"

"lemon kici naman bari naje masallaci, kada kuma kisake kuka kinajina gyadamai kai tayi yadafa gadonta yana mikewa daukan crutches din tayi tabashi ya karba yafice tabishi da kallo saikuma ta kalli abincin"

"bata iyaci, wayanta ne yahau ringing da mugun sauri takai hannunta ta dauki wayan Ammi tagani a screen sanyi jikinta yayi tadauki wayan Ammi ma sake kwantar mata da hankali tayi sun sade suna waya ahaka bacci yayi gaba da ita koda Baba yadawo ganin tayi bacci yawuce yana jawo mata kofa duk ya damu ganin bataci abinci ba. <This message was"

edited>



EPISODE

Washegari around 5 ta farka da ciwon kai har bata iya bude idanu da

"kyau, gashi tai staining kayanta da wajen abinda bata tabayiba, ta tashi tacire kaya da zanin gadon batada karfin wanki a basket na laundry tasa, tasake kwanciya ko daga kafa tayi saitaji akanta, tana ahaka Baba yayi knocking da sallama da katuwan muryan nan nasa yace  zan shigo kofan yabude ya shigo dakin yaganta kan gado hankalinshi yakara tashi ganin sosai Hawwa fa batada lpy, batama iya bude idanu, cikeda damuwa yace  Hawwa na yazo wajen gadon yana dagota jikinta kaman fire Baba yace  subhanallahi, Hawwa zoki"

"lallaba kiyi wanka muje asibiti, kokuma bari kiga nakira Ni ima "

wayansa yaciro daga aljihu yashiga kokarin kiran Ni ima Hawwa na

"kallonshi da kyar harya katse bata dagaba yace  bata dagaba bari kinsan asuba ne hala bata tashi ba, bari nasake kira yasake dialing number saiya cema Baba busy kusan sau 4 yana trying yace  busy busy yake gayamin dan murmushi kadan Hawwa tayi ganin shima Baba tai blocking nashi, cikeda karfin hali muryanta baya fita da kyau tace  Baba karka damu bari naci abinci zan lallaba naje asibitin nasu adubani gyadamata kai Baba yayi yajuya yace  shirya wankan bari nahada miki ruwa sosonta yaduka yadauka yafita yana dungura sanda yashiga kitchen Umma na kitchen din ta banka uban tsaki ko kallonta baiyiba, ruwan da aka ijiyemai nashi na wanka yajuye mata yadauka yafito yatara na sanyi ruwan yayi dalam dalam dan jikinta akwai zafi sosai yakaimata bayi sannan yadawo dakin yabuga mata yace  fito Hawwa fitowa tayi da hula akanta ahankali take tafiya tana dafe kanta da hannu daya hannu daya tana dafe bango, Baba yakama hannunta gwanin ban tausayi ya jinginata a bangon wajen yaci bari nakawo miki kujera, kujera ya dauko yasamata abayin sannan ya shigar da ita yarufo mata kofa, bata taba sani ana irin ciwon kan nan aduniya ba, kowani motsi tayi sai kan ya amsa, tadan jima tabude kofan Baba na jiranta, brush yabata daya koma daki yadauko mata tayi yariketa yakai daki ya zaunar kan gado, Allah sarki da kanshi yabude sip yazaro mata"

"yar doguwan rigan da yagani na atampa green, ya ijiye mata kusada ita, tabishi da kallo yanda yake dingisawa yadauko mata mayyukanta yakawo gadon ya ijiye duka kusada ita murya chan kasa yace  sa kaya ganinan zuwa yawuce yafita, da kyar ta tashi tadauko su pad, pant bra tashiga shiryawa ahankali tasaka green atampan da Baba yadauko, dogon riga very simple yet stylish dinki dan har collar gareshi rigan, ta zauna ahankali kome zatayi kaman kanta zai fadi, dan karamin gyalenta green ta dauka ta yafa tasake kwanciya agadon Baba yashigo da shayi a hannu yazo gadon yazauna kusada ita yace  zoki sha muje hannu tadagamai alamun bazata iyasha ba, tana lumshe idanu saikuma dan gajeren bacci yayi gaba da ita wuraren 7 ta farka, jikinta har kyarma yake sabida zazzabi kaman ana tsinka hanjin cikin jikinta, idanunta sunyi jajir, gyalen tasake dauka tayafa dan bazata iya daurin"

"dankwali ba ta lallaba ta mike tana daukan wayanta da handbag da car key a hannu tasaka flat shoe black tafito, Baba na compound tafito yamike dasauri yataho da sauri yana kallonta yace  kin tashi dan"

murmushin karfin hali tamai tace  bari naje asibitin su adubani

Baba yace  zaki iya tuki kuwa da ciwon kan nan ? Murya cha kasa

tace  zan iya Baba karka damu har mota yarakata ganin hankalinshi bai kwanta ba da fitan ita kadai yasa ahankali tace  Baba ko Ni ima zata iya dawo dani kazauna kaji gyadamata kai yayi ya maida mata

kofan yarufe ta tada motan taja Baba yabi motan da kallo.

"Ahankali take tukin, da kyar take iya bude idanu har jiri jiri take"

"gani amman sabida karfin hali haka tashiga hanya jikinta kaman wuta, ko kadan bata gudu sosai cus jiri take gani, har layi take, hospital nasu na yan sanda takeso taje tunda Ni ima tace tadaina zuwa hospital nasu wanda shine hospital datake using idan batada lpy, sunkai wajen traffic light na zone 3 ta tsaya tana jiran yakai turn nasu tawuce, dan tsayawan kawai yasa taga idanunta sun fara ganin duhu, kawai idanunta suka fara kukkullewa suna firfir, internally taji kaman an kunna wani engine na vibration a jikinta, kawai jikinta yafara rawan da bata iya controlling tana fisfisgewa tafara"

convulsing.

Bakin rigiman Noor yasa yau yatashi da wuri cus tace shizai kaita

"school, tunda suka shiga motan nan surutu takemai, ganin an kirashi yafara waya yasa ta barshi tawuce window tamike tsaye tana kallon hanya ganin sun tsaya chak, motan dake next to them a layi yar corolla data tsufa ba irin tasu ba ta kalla, ihu tayi tace  Dady loook someone is sick, Dady someone is shaking, I think is Fairy Angel Anty, Daddy! Yarinyar tai ihu dayasa Khaleel yadan dakatar da wayan dayake yazo wajen yace  Princess menene ? Leko da kanshi yayi shima idununshi suka sauka kan Hawwa dake convulsing ita acikin mota ita kadai kanta na karkacewa yawu nabin gefen bakinta, daidai tawani mike ta sandare ta danna gear motanta yayi gaba yana arnen gudu jikake kakakakaka!!!! Motanta yana dukan motocin dake gabanta with speed& "

"Dawani irin gudu Khaleel yabude bayan motan yafito yanabin motanta da gudun bala i acikin traffic din nan some people ma nafitowa dan some people ma haka dan anga Hawwa na convulsing, every gudu da Khaleel yake he s telling her in his mind don t die! Don t die! Saida motanta yahada 5good cars suna gudu saida sukakai jikin wani trailer ne akai gwarap! Dole motocin suka tsaya hakama nata ya tsaya but"

"still pushing nata keyi sabida kafanta, glass na gaban motanta ya"

"tarwatse, lafiyayyen accident Hawwa ta hada, Khaleel yana zuwa wajen"

"motan nata dake hayaki sosai yashiga budewa jama a nataruwa ana tayashi budewa ana zuwa wajen sauran motocin yana kallonta Khaleel yana kokarin bude motan yanda har airbag na motan yafito, bude motan yayi nasaran yi yashigo jini nabin hannuwanta da goshinta ya zare sitbelt dinta, Hawwa tafado jikinshi tana convulsing, dasauri yariketa yana zare kafafunta daga gear, lips nata na jini sabida yanda take biting nasu zata cigaba dasauri Khaleel yakai hannunshi yasa abakinta ta shiga tattaunewa, daidai Salman da bodyguards nashi da mopol dinshi na zuwa wajen, rike Hawwa yayi gam ajikinshi yace"

" Salman pay all damages, I m taking her to the hospital! ."



EPISODE

Washegari around 5 ta farka da ciwon kai har bata iya

Please Login or Register in order to submit comment