You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

miji tai aure ke baki auren ba, lamarinki naga alamu saina shiga ciki nai dumudumu sannan zakisan da gaske nake kinajina ko ? Kasa magana Hawwa tayi sabida ji datayi tuwon dake bakinta ya makale mata a wuya, WLH DUK WACCE KO WANDA YAKARANTA MIN LITTAFIN NAN BATARE DAYA KO TA BIYABA BA BAN YAFEMATA"

BA HAR ABADA HAR ANADA!!!

07012181461 chat me up and pay is 3k Document

Telegram group inda zaki karanta complete is 1k

Baba yacigaba.  Idan akai nasara Malam Sama ila wanda ya samo

"yanada dan abinyi ko cikin dalibansane zan badake dasauri Hawwa takalli Baba tace  amman kisani saikinbar aikin nan gaskiya zakibar aikin dasauri Hawwa ta kalli Baba, Baba shima kallonta yake yace  kwarai, me ake da aiki? Aure shine rabin addinin diya mace, aure bautan Allah, aure ibada ne kuma sunna ne, dan Allah idan mijin kwarai yafito yanuna baison aiki zaki barsa duk shirme ne aiki da yawon banza, inada yan gonaye saina saida mu dinga cin abinci, Hawwa idan bakibar aikin nan ba bazaki auru ba kowa zaita guduwa kinajina ko ? Sauke kanta Hawwa tayi kasa batare datai magana ba, daidai nan wani yaro yabugo sallama yana shigowa tsakar gidan yace  wai Malam Sama ila yace nayi sallama da mai gidan annuri ne ya fadada a fuskan Baba yashiga kokarin tashi yana daukan crutches dinsa yace  Ya Allah, Ya Allah kasa Malam ya samawa Hawwa na miji zanyi azumi"

tasami miji da sauri yafita Hawwa tabi Baba da kallo kafin ta sa

hannu ta dauki cup da ruwa ke ciki zata sha ko abin wuyanta zai sauka

"takai baki Umma tafito ranta abace tasami waje tazauna tace  ai alhakina bazai taba bari kisami miji ba duk wahalan banza mahaifinki yake ijiye cup din Hawwa tayi ta kalli Umma still abincin na wuyanta, Umma tai murmushi tace  ni da mahaifinku tun muna yara aka mana alkawarin aure, muntaso tiryan tiryan munason juna rana daya ya hadu da mahaifiyarki marigayiyi ta kwacemin shi yajuya yace sam bayasona mahaifiyarki tasa saida aka sami matsala adanginmu, kuka ne, roko ne babu wanda banmai ba amman yace baya sona haka ya auri uwarki nakasa wani auren, sai bayan shekaru goma da sukai hatsari ta mutu shi kafafunshi suka koma haka sannan yazo ya aureni yadauramin wahalanki akai lokacin kina yar shekara shidda, tamoreshi ni na sameshi a gurgu ai bazaki taba ganin daidai ba dan murmushi kadan Hawwa tayi kaman bazatace komiba saikuma tasa hannu tadauki cup tasha ruwan tass ta ijiye ta kalli Umma tace  Umma kenan ai ko azaban dakika azabtar dani yabiya koma wani kalan laifi Mamana tamiki, kibar tunanin dakikeyi, lokaci kawai baiyi bane, duk sanda lokaci yayi zanyi aure Umma, bakece dalilin ba tayi maganan tana mikewa Umma"

"tace  sai ayi mugani, mara kunya kwantai kawai ."

Fitowa Hawwa tayi daidai zataje dakinta taji Baba na kwalamata kira

"yana shigowa gidan da saurinshi.  Hawwa, Hawwa, Hawwa, Jiddah tsayawa tayi chak tace  na am Baba cikeda farin ciki Baba yataho yace  maza shiga ki sanyo hijabi kifito munyi baki, Zainabu ke fito da tabarma ki shimfida anan tsakar gida yana maganan ya shiga juyawa Hawwa ta bishi da kallo kirjinta na mata zafi saikuma tawuce tafada dakinta itakuma Umma tafito da tabarma ta shimfida musu shigowa Baba yayi ga Malam Sama ila gakuma wani dan tsoho haka da akalla zaiyi 50 plus yana sanye da kaya masu dan mutunci da hula akanshi ga gemu kaganshi siriri kaman iska zai kwashesa, ga yar gemunsa siririya da gashin duk yayi fari fari Baba yace  bismillah ku bismillah ku zama sukayi Baba ya kwalama Umma kira da katon murya yace  Zainabu kawo musu ruwa Malam Sama ila yayi gyaran murya yace  to Malam Hamisu bayan maganan damukayi dakai kwanakin baya nabada sanarwan kaman yanda kace sabida shi d a dakake gani nakowa ne Baba yace  kwarai! Malam yace  Hawwa yarinya ce mai"

"hankali datai boko tana aiki a matsayin yar sanda, maza da dama sun"

fito but gaskiya yawancinsu gajiyayyu ne ko matayensu na gida basu

"rike ba balle su kara da Hawwa, shi Kabiru daya zomin da maganan shi kadai na aminta dashi "

"Yanuna mutumin yace  dudda Kabiru ba a unguwan nan yake ba but anan aka haifesa anan yataso marigayi mahaifinsa aminina ne, Matan Kabiru biyu yanada yara goma sha daya, Alhaji ne yasauke farali, yanada gonaki sannan shi principal ne a makarantan gwamnati ta cikin Bwari Baba jikinsa har rawa yake yace  uhmm Masha Allah da kyau Malam yace  yanada rufin asiri daidai gwargwado sannan yanada gidan kansa, danamai magana ya nunamini ai ya dade da kaunar Hawwa azuciyansa shi tsoronsa aikinta, baison mace mai aiki ballema irin nata aikin na yan sanda zaiso tabar aikin, sharadinsa kenan saiya kawo kudin aure, sati biyu zuwa uku inhar kun yarda yakeso adauka ayi auren ayi komi koba hakaba Alhaji Kabiru ? Anatse ya gyadakai yace  kwarai Allah gafarta Malam hakane dariya Baba yayi irin na manya yace  indai aiki ne matsalan bakada matsala Kabiru kaman tabar aikin nan tagama, hana karya dai kasan irin aikin nasu dole kaje ka kai takardan barin aiki dan idan baka kaiba ana iya zuwa a kamaka koba hakaba Malam to zanso kabarta taje tabasu takardan ayi signing komi tarabu dasu lafiya koba hakaba ? Kabiru yace  hakane, indai wannan ne ba matsala Abba zata iya zuwa washe baki Baba yayi kaman an basa kujeran makka Baba yace  Malam tashi muje waje shi saiya gana da Hawwa ba musu Malam Sama ila yatashi yayi hanyar zaure Baba yawuce jikin kofan Hawwa ya bubbuga yace  maza kifito kinada bako Hawwa sannan yawuce waje yana murmushi sosai. Kusan duka abinda suka tattauna a kunnen Hawwa, dan koda bataji maganan kowaba zataji na Baba cus Baba akwai katuwar murya, she s feeling so sad and so angry with Baba, like akanme zatabar aikinta bayan bawaima auren ya tabbata bane wat is wrong with Baba? Why is he so blind and obsess with tayi aure da he s not seeing clearly, she s regretting abinda yasa bataje aiki bama yau dan dataje da bazama a sameta a gidan ba balle amata wannan maganan kusan 15mins tabata aciki kawai babu yanda zatayi mahaifi mahaifine hakan yasa tadauki wani nude color hijab tasaka dayamata bala in kyau tazo wajen kofa tadan daga labule ta leko compound din, amai taji yazo mata wuya cus this is not the man datai imagining living life with, he s too old for her! He s not handsome at all, he s too slim kaman ana dibanshi ayi miya, gawani"

"dogon baki dayake dashi kaman na fish, yawani zauna akan tabarman"

"kaman wanda yazo wa azi, itafa tanada taste, she loves fine classy"

"men dasuka iya gayu not this types, ijiyan zuciya tasauke tace  Hawwa calm down lumshe ido tayi tabude sannan ta fuzar da iska daga baki kafin tasa hannunta tabude net, karan bude net din yaji dasauri Alhaji Kabiru yajuyo yazuba mata wasu mayun idanu azuciyansa yace  mace har mace wayyoo Allah, na sameta bakaramin hutawa zanyi da itaba, Allah ne ya taimakeni Babanta yabada sanarwan nan daban isa na tunkareta da zancen soyayya ba in reality yahade fuska cus bayason ta rainashi wannan da har sanarwa ake ana nema mata miji tayi"

"kwantai dole yanuna mata shi mai tsada ne infact she s lucky ma yazo, jahadi yazoyi sabida tadinga binshi sau da kafa sabida karya gudu shima, duk yanda yaso yajaye idanunshi karya kalleta yakasa tundaga kan kafafunta yake kallo har ka, kallon dayake mata kaman zai tashi"

"ya lasheta, abin yakara tunxura Hawwa ta dauke kai har takai gaban tabarman taja ta dakata ta tsaya dan jitayi bazama ta iya zama kusada shi ba, agogon hannunshi yashiga kallo yace  da fitan Babanki zuwa yanzu kimanin minti sha biyar, haka kikaga babar ki na batama Babanki lokaci ? Dasauri Hawwa ta zubamai shegun idanunta da saida yaji gabanshi ya yanke ya fadi rasss dahar hakan yasa bakinshi ya shiga rawa yabasar yamike tsaye da sauri yace  nan da kwana uku zan kawo kudin aurenki dan haka ki tabbatar kinyi resigning daga aikin nan kafin nazo, and kuskuren dakikai na yau kada ki saka gwada kwatankwacin irinsa yashiga saka takalmansa zai wuce Hawwa ta mike hannunta daya ta taresa kaman irin ta tare dan cikinta dinnan da"

kakkausan murya tace  Kai! .

Bala in faduwa gaban Alhaji Kabiru yayi yabi hannunta dake dab da

"tabashi a saitin kirjinta da kallo that s so milky yana shinning da fararen kumbanta dasuke nan dogaye a gyare sosai yadai daure da kyar dan hakanan yaji kawai yana shakkanta wlh tsoro ma yaji tana bashi, sauke hanunta Hawwa tayi tadan tako ta tsaya agabanshi daidai kusan tsawonsu daya dan Hawwa nada tsayi, cikin wata kalan sansanyar lalatacciyar voice na cikakkiyan mara kunya tace  kasan what I do to men like you a office dina? Tayi maganan slowly tana kallon kwayar idanunshi kaman yanda yake kallon nata, yatsanta ta daga tayi pointing goshinsa sannan tashiga sauke yatsan kasa yana bin yatsan da"

idanunshi hartakai yatsan wajen gefen gabansa tace  i thrash men

like you! Dum dum dum gabanshi ke fadi yana kallonta dan she could

"see fear a idanunsa batasan wani kalan baiwa Allah yamata ba but maza na dan tsoronta saidai idan bata zuba musu idanu ba, dan duko da fuskanta tayi takawo dan da nashi tace  Idan you don t want to end up akan table dina nayi thrashing naka! Avoid Hawwa! Bazan taba aurenka ba! Ka kama kanka da sharadinka kabar gidan nan dan komawa baya tayi tana kallonshi sannan tajuya abinta yabita da kallo zuciyanshi na bugawa dum dum dum har lokacin kaman zai fito sannan"

yayi hanyar zaure da sauri.

EPISODE 17

Fadawa dakinta tayi tacire hijabinta ta yarda ta zauna kan gadon tayi

"tsaki, ba a wani jimaba Baba yayi sallama yana bude kofan abinda baicika yiba da wuya yazo dakinta saidai ya aiko akirata da sauri ta tashi zaune shigowa yayi yana murmushi sosai kana ganinsa kasan yana cikin farin ciki yace  Hawwa kinga Alhaji Kabiru ko ai sai yanzu Malam kemin kwatancen mahaifinsa da kyau wlh nima naganesa aminin mu ne yayi maganan yanajan kujeran wajen kayan kwalliyanta ya zauna yana ijiye crutches nasa a gefe dasauri Hawwa ta tasauka kasa ta zauna Baba yace  Alhamdulillah nagode ma Allah Hawwa, to yanzu yace yanason kibar aikin jibi zai aiko da magabatansa da kudin aure kinji Abu tahadiye daya tsaya mata awuya she respects Babanta so much and she loves him alot sabida ko ba komi duk wuya duk runtse yariketa ta taso a hannunshi ai bai bari Umma ta azabtar da itaba, sai dai wanda bada saninsa ba, yayi makesure tai makaranta yabiya mata WAEC dudda anan ya tsaya da biyan komi ita tasa kanta a university da kudin dinki datakeyi tun tana yar 3yrs ta taso taga Mamanta na dinki wlh bata taba koyan dinki ba samin kanta tayi ta iyawa dan Baba yabata keken dinkin Mamanta as shine gadonta ahaka tayi school, Baba supported school nata tunda babu miji while sauran kanninta daga sunyi WAEC Baba ya aurar dasu, bayan tagama criminologist kawai taji tanaso tashiga police nan fa saida aukai fada da Baba but daga baya ya yarda taje police school a Kano tafito tafara masters kafin ta sami aiki, she loves Baba and tanaso tarabu"

"dashi lafiya, but this she can t do, tabar aiki wazai rike gidan"

bataso suyi fada hakan yasa tace  shikenan Baba amman bansan sanda

"zasuyi approving resignation later na ba Baba sosai yayita murmushi ganin batamai gardama ba yasa yace  inhar sunyi signing kafin auren da sauki zan iyama Kabiru magana ya barki kicigaba da zuwa ai naganshi mutumin arziki ne mai saukin kai, Allah miki Albarka kinji"

"Mamana gyadama Baba kai tayi takalleshi jin sunan daya kirata dashi, Kafin yatashi yafita yana kwalama Umma kira dan yabata labari."

"Lumshe idanu tayi, aduk fadin duniyan nan da Baba da Umma kawai take tolerating itama Umma darajan Baba takeci forget suna fadansu but Baba he deeply cares for her, batason wani abu dazai dagamai hankali tariga ta girma yanzu tundadai ba dukanta Umma zata iyayiba tariga ta"

shafe chapter ta cus she s her least problem.

Wayanta ta dauka dan kiran Ni ima taga Alert 1.5Million ya shigo

"account dinta dasauri tashiga taga DIG ne yatura musu da sauri ta kunna data taga yayi magana a group din dasuke just su hudu yace  the vice president appreciate efforts namu with some token, i sent kowa his share, Weldone guys get some rest i will see you tomorrow at work taga su Hayatu da Abraham sunyi godiya itama tai typing thank

Please Login or Register in order to submit comment