You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yana ambaton Allah har lokacin sama, cikeda tausayi yace  sorry tsayuwa yayi da kyau yana jingina da bango yana kallon fuskan Khaleel dahar ya duka yana kwasanmai crutches din yataso yabashi da sauri, ahankali yace  sorry, are you hurt anywhere ?"

Yashiga duba Baba yana kakkabemai gaban riganshi yasake komawa

yadaukomai slippers nashi wari daya ya duka gabanshi ya ijiyemai Baba

"yasaka, Khaleel yasake tasowa for the first time yayi hausa ganin"

"kaman mutumin bai gane turenci ba yace  kaji ciwo? Akwai inda kema zafi? Girgizamai kai Baba yayi yace  thank you Allah maka albarka babu inda kemin ciwo y ata ne dai ke ciwo Kaman zaiyi kuka yace  kirana akai y ata Hawwa tayi hatsari tana asibitin nan ko kasan inda ake tambaya? Ni wama yakawota nan? Bamuda kudin biyan irin wannan asibitin, Innalillahi wa Innailaihi raji un Allah karufamini asiri Baba yana maganan yana kalle kalle he s just distabilize, ahankali yasa hannu yamai pushing door din, Baba yasake kallonshi yace  nagode kaji yashiga ciki Khaleel yabishi, sannan yamai pointing dakin da Hawwa take ciki yace  kaduba wanchan dakin dasauri Baba ya kalli Khaleel saikuma ahankali yace  nagode ko yaro ya sunanka ? Dan kyafkyafta idanu Khaleel tayi sau biyu yakai hannunshi ya shafa kanshi kaman mara gaskiya ahankali yace  Ibrahim Khaleel ahankali Baba yace  nagode Allah maka albarka Ibrahima bari naje gyadamai kai Khaleel yayi ahankali Baba yawuce Khaleel"

yabishi da kallo saikuma yawuce yafita dasauri.

Baba na kaiwa wajen dakin ya hango Hawwa kwance ga bandage a goshinta

"da hannunta shima ansa bandage ga ciwo a lips dinta sosai an samata drip kala uku all at once bude dakin yayi yashiga yana salati da sallallami yarike hannun Hawwa kawai saiya fashe da kuka yama kasa magana, shigowa dakin akayi wata nurse ce tace  sannu Sir kaine mahaifinta ? Dagowa Baba yayi yana share hawaye yace  eh tace  Baba muna bukatan information nata dakuma signature ijiyan zuciya Baba yasauke yana karban takardan gabanshi na faduwa yace  toh Allah karufamana asibiti nawane duka abubuwan nan? Nawa zamu biya? Dan murmushi nurse din tayi tace  karka damu Baba bawan Allah daya kawota yabiya kudin komi tatas Dasauri Baba yace  ohh Allah waye shi? Yana ina nagode mai ? Murmushi nurse din tayi tace  ai naganku tare just now kuna magana awajen kofa baki Baba yarike yace  Ibrahima? Yanzu shine daman amman shine bai sanar dani ba kuma harda nunamin dakin, to Allah yamai albarka, Allah yarabashi da iyayenshi lpy, bari nayimai godiya sainazo na cike yamika mata paper zai tashi dasauri tace  yatafi ai yadai ijiye wayanta da jakanta dani, ijiyan zuciya Baba yasauke saikuma ya shiga rubutu, tass Baba yayi komi yabata tafita chan takawomai wayan Hawwa da"

"jakanta Baba ya karba yana tofamata addu a, Ammi tashiga kiranshi"

dagawa yayi Ammi na kuka sosai tace  Malam kakai wajen Hawwan yaya

take ? kaman ba Baba ba yace  ya isa ya isa dena kuka gatanan dai Alhamdulillah banga likitan tukunna ba amman ance convulsion tayi a mota harta jawo hatsari wani bawan Allah yakawota asibiti yabita kudin komi cikeda damuwa Ammi tace  Alhamdulillah Alhamdulilah nima ina hanya Baba yace  Allah yakawoku lpy wayanshi Baba yadauka yashiga kiran Ni ima ya sanar da Ita kawarta tai hatsari amman baya shiga hakan yasa ya nemi number Baban Yaseer yakira ringing daya yadaga anatse yace  Baba barka da warhaka cikeda damuwa Baba yace  Aliyu Hawwa tayi accident gatanan a asibiti rai a hannun Allah yanda zuciyan Baban Yaseer yabuga yakusan fitowa yace

 wat?! Baba Hawwa tayi hatsari! ?



EPISODE

Ni ima na kwance adakinta dan tun rannan maganan kirki baya shiga

"tsakaninsu, shima Baban Yaseer ya tattarata ya ijiye a gefe dan baison wahala da hayaniya, idan yashigo dakin yazo daukan kayane, yanda ya tattarata ya watsar abin bakaramin cimata rai yakeba, duktai wani iri kaman ba itaba, batada aiki sai shan kayan matan da Mama ta aiko mata dashi sabida duk randa zasu shirya yadawo yaga chanji, tana kwance awajen taji muryan Baban Yaseer ya ambato sunnan Hawwa, mummunan faduwa gabanta yayi dasauri ta zabura tamike tsaye tasauka daga gadon tai wajen kofa tasa hannu tabude tafito tahaderai tai folding hannu a kirji tana kallonshi, daidai lokacin Baban Yaseer yana sauke wayan daga kunnenshi da bala in damuwa yakalleta yama manta basa wani maganan kirki fada suke yace  Hawwa had an accident Wife, Innalillahi! Suna asibitin Leadway, je dauko mayafi lets quickly go, ya Allah please keep Hawwa safe for me, please please please, yi sauri wife dauko mayafi yayi maganan duk yadamu baimasan meyake fita daga bakinshi ba, tunda Ni ima ta ayr1 Baban Yaseer bata tabajin bakin ciki kansa kaman na yanzu ba, yanda yakeyi wlh koda"

tana labour room zata haihu bataga kalan rudewan nan atattare dashi

"ba, kirjinta kaman ana sassake kitsen wajen sabida suyan dayake mata"

"na azaba, azuciye tashigo cikin falon yana kallonta danya dauka akwai wani abu dazata dauka awajen, batai wata wata ba tasa hannu tadauki car key shi dake kan table tarike gam a hannunta, Baban Yaseer yakalleta dasauri, Ni ima tace  we are not going da mahaukacin damuwa akan muryan Baban Yaseer yace  me kikace? Kallonshi tayi afadace ta matso dab dashi tana hucin kishin fitina ganin yanda baya hayyacinsa sabida kawarta tace  Hawwa ta mutu ma idan zata mutu is not my business tunda ba yar uwanmu bace ko munhada jini da ita ba, kuma bazaka ba wat is your business with her? Nagadai kawata ce ba"

taka ba? Kataba ganin ina shigema abokananka maza? Baruwanka da Hawwa baki Baban Yaseer yabude zaiyi magana Ni ima taci numfashinsa tace  Aliyu stay away from my friend! Hawwa kawata ce she has no business with you! Baruwanka da ita! Wayataba cewa dole sai miji yadauki responsibility kawar matansa? Get a hold of yourself kadaina bin

"kawata kuma ba zakaba! Tun bayan abinda yafaru ranan yadan bata space cus yasan she s not okay, amman yaudai no, damuwan daya ciki ma jin Hawwa tayi hatsari bazai taba iya tsayawa gardama da ita ba he just want to see kanshi gaban Hawwa, hannu yamika mata strictly yace  give me my car keys faduwa gabanta yayi yanda yahade rai yana tabashi key bama ta maganganun datamai yakeba ta masoyiyarshi dake asibiti yake baidama lokacin biyemata suyi fada hakan yakara tunxurata cikeda karfin hali tace  bazan bayarba, nace bazaka je ba, uban me kahada da Hawwa? I m tired of yanda every little thing you will be running to her rescue, rannan haka kafita tsakar dare without thinking twice Aliyu kabar ni da yaranka biyu cikin gidan nan katafi wajen wata, wat if mu wani abu yasame mu? Wat if barayi sun shigo?"

"I m your wife you know nikeda hakki akanka ba Hawwa ba, bakada wani business or what so ever da abokiyata, wlh bazan bada key nan ba cikin kakkausan murya Baban Yaseer yace  this is the last time zan miki magana, hand over my car key! I don t have time for argument ko bala i dake, ruhina, zuciyata da kuruwata basa nan suna wajen Hawwa"

"da gangan jikina kawai kike magana, give me the damn car key Ni ima yanda kalaman Aliyu ke samata bakinciki kaman ta hadiye zuciya ta"

"mutu awajen, ita Aliyu ke gayama magana haka, jitayi koma mexai faru yafaru kaman zata haukace da bakin ciki tace  wlh saidai kome zakayi kayi bazakaje asibitin nan ba, bazakaje wajen Hawwa ba, ina matarka"

kana gayamin kuruwanka na wajenta da gangan jikinka nake magana

"kawai tafashe da kuka mai ciwo tace  macuci, maciyi amana kawai,"

"mayaudari, kawata zaka so har kana haukacewa akanta haka dame Hawwa tafini? Baban Yaseer kaci amanata wlh kaci amanta, Allah ya kashe Hawwa! Allah ka dauki ranta afito da gawanta daga asibitin na& & n hannu dayaga ya kaimata mari a fuska sai kuma ya tsaya chak hannun na gab da landing a fuskanta tareda sauke hannun kasa yana huci sosai jin addu an datama Hawwa, hannunshi tabi da kallo daya dunkule da yanda yake huci tace  ni zaka mara sabida Hawwa eh Baban Yaseer? Ni matar ka? Ni Ni ima zaka kusan daurama mari sabida kawata? Baban"

Yaseer ni ?.

Bai tankataba cus baiso fushi yadebeshi yayi wani abun dazaiyi nadama

"nan gaba, baiyi believing in hurting women ba, but harga Allah Ni ima is pissing him off, baima fahimci this whole anger da fushi da wani tantrums nata ba akan zancen nan shi baice zai auri Hawwa ba out of goodwill bawai dan bazai iyaba no sabida kawai bayason yabata beautiful years of friendship nasu, and again bai sanar da Hawwan ba, Hawwa have no idea yana sonta so what is all this haukan da Ni ima keyi? Hannunshi yasa yakamo nata azuciye zai karbi key din Ni ima tashiga kokawa dashi tana kaimai duka da hannu daya tana haki.  Wlh bazan bayarba saidai ka kasheni ka amsa murde hannunta Baban Yaseer yayi Ni ima tai kara tace  Aliyu you re hurting me sabida Hawwa, wannan rawan jikin da haukacewan sabida best friend dina kakeyi,"

"Aliyu I hate you, how could you? Why will you fall in love with Hawwa?"

"Meta fini dashi? Yarinyar datai kwnatai sabida bakin jini? Yarinyar da Babanta ke rokon mutane suzo su aureta, rawan jikin menene kakeyi dame Hawwa tafini ? Hannunta ya murde da karfi ya karbi key sannan yanunata da hannu amasifance yace  Hawwa tafikida komi! Tafiki hankali! Tafiki natsuwa! Tafiki ilimi! Tafiki kyau da iya murmushi! Tafiki kunya! Tafiki iya girki! Tafiki kwazo! Tafiki kwarjini da haiba! Daga ranan bikinmu rannan dana fara haduwa da Hawwa naji inama ita na aura bakeba! Haryau har gobe I wish inama Hawwa na fara sani not you! I wish itane matana! Hawwa will never act like this! Hawwa carry kanta with dignity! She respects kanta! She knows what she s doing unlike ke, look at the way kike behaving kaman dakikiya! I"

explained something for you but brain dinki yakasa comprehending ko

"ascertaining duka abinda nace, bayan you forced me to speak cus kece"

kikaje kikamin bincike who sent you to check my phone? Kina bincikamin waya who do you think you re? Kece ke aure na? Kinama

"Hawwa wishing mutuwa kawarki that did everything in her power for you! Kin dauka inda inaso na aureta bazan iyabane? Kira daya zanma Baba angama magana, I explained everything for you but still jibi yanda kikeyi? What is all this classless attitude? For wat exactly? I hate razz woman idan kika zama one I will terminate aurenmu cus ban iya"

"ihu ko fada ba, bakina baida kyau, don t push me, if you push me wlh wlh saina auri Hawwa kuma agidan nan zata zauna! Don t push me to the wall Ni imatullah! Kadakai yayi yawuce yafita abinshi Ni ima tafashe da kuka sosai awajen kaman ta kashe kanta yau tayi dana sanin sanin Hawwa, ita Baban Yaseer zai kira dakikiya Innalillahi, batun"

yau yafara son Hawwa ba?.



EPISODE

Khaleel na zaune a premises na asibitin kan wani hadadden kujera dake

"under wani shade na flowers yana jiran suzo su daukeshi dan sunce sun kusa akwai traffic a hanyan school na Noor sabida accident din nan, kuma hakanan baiso yakoma ciki sabida Baba tunda yagane Baban Hawwa ne yakejin nauyinsa hakanan, motan Baban Yaseer daya danno kai cikin hospital din Khaleel yabi da kallo, wanda kallo daya yama motan yagane motan sabida plate number shi kanshi baisan how come ba but yatuna rannan yakalli plate number motan kuma yazauna akanshi baimasan me dalilin da plate number wani random mutum zai zauna akansa without permission ba, haderai yayi tamau yabi motan da kallo, parking Baban Yaseer yayi nesada inda Khaleel yake zaune yakashe motan yafito yana sanye da riga da wando na shadda mai ruwan goro dayamai kyau, yakafa hula akanshi, haskenshi yafito bau ga bakin glass akan idanunshi, zagawa yayi zuwa bayan motan yabude yafito da manya manyan ledojin for you supermarket yayi shopping yarufe motan yawuce yana tafiya anatse, abu Khaleel yaji ya tsayamai a wuya sai"

kawai yatashi da hannu yakira security asibitin yazo da gudu yace

 Yallabai gani cikeda isa yanuna Baban Yaseer yace  seize ledojin

"da mutumin chan yazo dasu dasauri security yakalli Baban Yaseer saikuma yakalli Khaleel daya haderai sosai yadan rage murya yace  Oga mezan gayamai? I can t seize abinshi ihu Khaleel yamai ranshi abace yace  tell him we give our patients food, we don t accept akawo musu anything daga waje it s a law daga yanzu go! Khaleel yafadi aharzuke security yajuya yatafi da sauri shikuma ya tsaya awajen yana kallonsu dudda baiji meyake fadiba but dan bacin rai daya gani akan fuskan Baban Yaseer yamai dadi dan murmushi yayi yana tsaye awajen saiga Baban Yaseer

Please Login or Register in order to submit comment