You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

but still cikeda damuwa yace  Hawwa akanme mahaifinki zai bada auren ki batare dayayi bincike ba? I m not saying that because maybe zasu miki mugunta or something no su basa wannan, kawai dansu baisan menene aure ba, baisan darajan auren ba, mata are like papers zai iya bude this page ya yaga and open another page, so why will your father get your married to such kind of man ? Bayan hannu Hawwa tasa tagoge idanunta tace  sabida he s tired of me, yagaji da yanda nake zaman mai agida ba miji DIG ko kadan baiji dadi ba yasakeyin shiru sai chan yace  to wani help kike magana zan miki ? Share fuskanta tayi tass kaman batai kuka ba takalleshi tace  I want you to come with me Sir muje ka gayama Babana the type of Man Khaleel is cus wai on 23RD this month za ayi biki zan tare, I don t want this marriage I don t want to be victim of circumstance na gayama Babana all I know yaki yarda I m sure ka"

tayani gayamai zai yarda .



EPISODE

Kallonta DIG ya tsaya yana yi kaman mai lissafi na kusan 2min sai

"chan ya sauke ijiyan zuciya yace  Hawwa listen ki fahimceni keba yarinya bace I will be very raw in whatever I will tell you now yadan sauke ijiyan zuciya yace  I m a father inada yara mata babu wanda ya isa yazo yace zai aure yarana nabashi batare danayi bincike ba, for mutanen nan suzo mahaifinki yadauke ki sharp sharp batare daya damu dako kinaso ko bakiso, ko kinsan guy din ko baki sansa ba yabada ke only mean one thing yadanyi shiru yana kallon Hawwa yace  just like rest of the victims parents kema maybe mahaifinki just did it for money ne so kina gani koda zanzo nace gashi gashi mahaifinki zai yarda akashe auren? Hawwa tai shiru yace  saikuma second abu, Hawwa you ve been in this job kinsan yanda aikin gwamnati yake, Baban yaron nan sune Nigeria gabaki daya do you want me to be on the bad side of such kind of people?? Naje nace kaza kaza ko baban ki baice ni ba ne las las zasu gano nine kinsan abubuwan da hakan can cost me? "

"Yasake shiru yace  banda haka this is personal matter not work related, maganan aure ake ni as Oganki ko Boss dinki baikamata na shiga ba sai inzo naji kunya nan gaba cus of What If dayawa dana hararo in the case, what if ke bai sakeki like the rest of the matan ba? What if ya zauna dake har abada? Hawwa you have power what if you somehow influence him ya gyara all those hali and changed? Idan ya chanza is a good thing since he s not a murderer ko wani kidnapper Ahankali DIG yace  just think it through but I don t think is proper for me to interfere Hawwa, kiyakuri but I don t think hurumina ne tunda har Babanki ne yabada ke da kanshi just pray and seek Allah guidance Allah sadaki da alkhairinsa hawaye Hawwa taji ya zubomata sharrrr tai shiru a office din anatse DIG yace  so sorry Hawwa tadade ahaka sannan ta share fuskanta tamike tace  is it okay nai resuming gobe Sir I have to be somewhere ? Gyadamata kai yayi yace  sure take your time wucewa tayi tafita yabita da kallo"

"tawuce tashiga motanta ta tada Maman Noor kawai tafado mata arai,"

she s her only second hope.

"Sanin tana prison hakan yasa tawuce prison na mata, parking tayi tana zuwa ta nuna ID card nata tawuce office na prison warden din ta zauna bayan sun gaisa da Matar Mrs Adebayo tace  wakikeson gani yau Miss Hawwa ? Anatse Hawwa tace  Hadiza Muntari wacce was convicted sabida kidnapping yarta datayi that senate president case ish dasauri Mrs Adebayo tace  ohh Hady we call her Hady anan, ai jiya an fitar da ita, wasu yan sanda sukazo da clearance from court they withdrew the case against her wlh she s so lucky sosai Hawwa ke kallon Mrs Adebayo Khaleel ne ya yafemata sabida jiya ta gayamai she will find evidence against him? Mrs Adebayo tace  why are you looking for her ? Murmushi kadan Hawwa tayi mai ciwo tace  kinsan nine nai investigating case din but well that aside nace ko kunada home address nata yar wani gari ce kinsani ? Girgiza mata kai tayi tace  no gaskiya yar Bidda ce but bamu da address nata Shiru Hawwa tayi saikuma chan tamike tabata hannu suka gaisa tace  thank you"

very much tawuce tafita.

Tunda tafito tana tafiya zuwa parking space ta hango Khaleel tsaye

"jikin motarta tsaye yana sanye da dogon wando da shirt dabai saka boturan sama ba, faduwa gabanta yayi akwai tracker a motarshi ne datake ja yanzu? How did he know tana nan? Daurewa tayi ta karasa ko kallo bai isheta ba tazo zata wuceshi tabude motan ya fizgota tadawo baya kaman paper azuciye Hawwa ta buge hannunshi tace  don t touch me again! Stop touching me! dan zaro manyan fararen idanunsa Khaleel yayi yace  someone is in a bad mood today wow! Yadanyi dariya yana kallon yanda tahade fuska tana kallonshi yace  smile"

"it s Sunna! Hararanshi tayi jin abinda yace tace  so kasan sunna tashiga fizge hannunta yaki saki sai kawai yabude bayan motanta dan tariga tai unlocking car din da key hannunta tun dazu datazo wajen, yaturata cikin motan yashigo shima da sauri ta matsa baya tamai ihu.  Wai mehaka? Leave me alone! Dan cute smile yamata yace  sabida kinga matar nan an saketa is that why you re in this bad mood? Ja idanun Hawwa sukayi takalleshi azuciye tace  even if it means me bringing down the whole world searching duk lungu da sako I will do"

it! I will get Evidence and I will show Baba and my entire family the

"kind of person you re! Khaleel just know this and keep it at the back of your mind bazan taba zaman aure dakai ba, you re a worthless"

boy da baisan darajan mata ba! You don t value mata! You treat us

"like trash! And I refuse to be one of your victim Khaleel na kallonta yadan rage murya yace  konama wasu kenamawa? Why do you hate me? Ihu Hawwa tamai tanaji kaman ta shakesa tace  I hate you sabida you re a piece of thrash! I hate you sabida you re a f*ck boy! I hate you sabida you re a playboy! I hate you sabida you think life is just about women, money and parties! Kace nikamawa dazan tsaneka? Tadanyi shiru kadan takalleshi da masifa eyes nata tace  kasan abinda ake cema ciwon y a mace na y a mace ce? I hate you sabida abinda kama all those women daka wulakantar dan tabe baki yayi yace  I don t want them why should I keep them? Hawwa afusace tace  you don t want them why did you marry them and ruined"

their life eh Pop boy ?.



EPISODE

Dan shiru Khaleel yayi yana kallonta ganin yanda zuciyanta ke

"tafarfasa, she s really angry today, and as far as he s concern he didn t ruin any girls life rather he makes their life even better and colorful, all of them and family nasu are living large yanzu, lumshe idanu yayi yabudesu kadan ya kalleta murya chan kasa yace  I can t stay 2days without having s*x! Wani irin yammm kunnen Hawwa yayi jin abinda yafadi tadan dauke kai daga kallonshi da sauri, murya chan kasa yace  I started getting married at 24yrs, call me anything ni ba mazinaci bane Mommy na auramin su ne nayi s*x runtse idanu Hawwa tayi da kyar tabudesu zuciyanta na radadi yanda yake magana akan mata tace  sannu Moms boy! Mata sun dawo maka toys for your selfish satisfaction eh dan gata ? Kallonta Khaleel yayi asanyaye Hawwa taji kaman zata kama da wuta ganin yanda hankalinshi kwance tace  okay nima so kake na shiga cikinsu tell me I will be your 10th wife ko 20th? Anatse kai tsaye kuma yace  14th wife actually! Wani zuciyane ya debi Hawwa batasan sanda tayo kanshi takama gaban riganshi ba fearlessly ta jijjigashi ranta na kuna tace  how dare"

you marry me Khaleel? Sabida kaga nakai 29yrs banyi aure ba is that

why you took advantage of desperate state na Baba na and use the

"perfect timing ka aure ne eh talk? Tayi maganan Hawaye na cika idanunta sosai tana kallon fuskanshi ta rike gaban shirt nasa gam gam,"

"Khaleel yayi shiru yaki magana ganin ranta abace yake yau sosai cikeda bakin ciki ganin yaki magana Hawwa tace  how dare you take away the only evidence danake sa ran zan samu na nunama Baba wayekai eh? Khaleel I don t deserve you, after good 29yrs banyi aure ba clocking 30 I ve been so patient cus nasan Allah will reward me for imanin danayi, why will I end up with the worst person dana sani aduniya you!? I m too good to be your wife, you are a bad bad badddd person Khaleel I hate that kai Baba ya auramin! Tai maganan hawaye na saukowa daga idanunta tana kallon cikin kwayan idanunsa kaman yanda yake kallonta shima, all this while batai kuka ba sabida tanasa ran she will have something to show Baba but yau da Khaleel yayi outsmarting nata sai taji duniya yamata zafi, duka takaimai a robust chest dinshi hawaye na dauka daga idanunta tace  I hate that kai Baba ya auramin! I hate you Khaleel I hate hate hate you na tsaneka! Na tsaneka tafashe da kuka tana kaimai duka sosai akirjinshi duk yana kallonta asanyaye, cikin kuka tace  I remembered the day daka fadamin one day sainai kuka ina begging naka for mercy agaban that super market cikin kuka har shesheka take hawaye har gemunta tace  you won! You won! You won Khaleel, I m sorry for everything Ibrahim! I m sorry for being rude, for insulting you calling you jobless, I m sorry for everything dan Allah kasakeni! Please divorce me dan Allah tashiga kuka sosai bana wasaba, bata taba sanin zata iyama Khaleel kuka hakaba, ahankali Khaleel ya lumshe idanunshi da hannu daya ya fizgota yasata ajikinshi  leave me leave me Hawwa tai ihu amman saida yasata ya kankameta sosai tun tana hargowa hartai"

shiru ajikinshi tana kuka ahankali.

Lumshe idanu Khaleel yayi yana shakan cool kamshin datakeyi dayamai

dadi sosai tana kuka yakai bakinshi saitin kunnenta yana matseta ajikinshi ta yanda bazata iya fitaba murya chan kasa yace  I m glad kinyi admitting defeat Kulu Khaleel never loose a fight! Mace bazata taba winning dina ba! Zatai motsi yariketa gam ahankali yace  I will never divorce you Kulu! This Khaleel you hate so much saikinyi

rayuwa dashi har abada! Yadanyi dariya kadan mai sound yace  maybe

da baki tsaneni ba danai letting naki go awani irin hankali yace

" and I will sex you just like yanda nakeyi da all the rest of those girl creatures, I will add you to the collection of women I slept with! Yanda Hawwa ke fizge fizge kaman zata tashi amman yahanata fita daga jikinshi, yakara kai bakinshi wajen kunnenta yace  kinata neman evidence akaina bayan nine keda evidence akanki yayi wani makirin murmushi yace  imagine Baba yaga video or pictures of when you were trying to rape me kina shamin baki, grabbing my shirt just like yanda kikayi dazun nan, trying to reap off my shirt and strip me naked, how will Baba feel? Fizgo kanta Hawwa tayi daga jikinshi ta sauka gefe takalleshi da jajayen idanunshi tace  wat are you talking about? Ko zanyi raping maza aduniya trust me i will never go for national cake irinka da karabama all matan garin nan jikinka! Shiru Khaleel yayi yana kallonta babu macen data taba gwada kalan zagin da Hawwa kemai, she just called him national cake, dan ijiyan zuciya ya sauke, wayanta dake inda take zaune yanuna mata yace  check your phone? Dasauri Hawwa ta dauki wayan tabude, tana dubawa taga yatura mata hoto ta iMessage guda daya inda take saman kanshi bakinta akan nashi tarikemai gaban riga duka jikinsu ajike hannunta yahau rawa takalli Khaleel da sauri cus she s confuse, kanshi yadan sosa irin na iskancin nan yace  I have the video inhar u finally took off the shirt kina shamin this yanuna mata nipples dinshi cikeda iskanci, yadan kalli saman motan kaman mai tunani yadaura yatsa abaki saikuma yacire yakalleta yace  I will just start crying to Baba ince yarshi beat me up

Please Login or Register in order to submit comment