You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta saka tai rolling gyale kanta tadauki bindiganta ta makala a a gun vest nata tafito bayan tasaka boot tadauki wayan taga abraham yaturo mata location din kawia ta dauki wayan Ya Allah zuciyan Hawwa yana saman kanta not kirji bamatasan metake ba key mota kawai tadauka tafito tayi wajen motocinsu ta danna taga motan dayayi kara ta shiga tai connecting location din da motan kawai taja motan

aka bude mata gates tafita.



EPISODE

"Hawwa fa nada zuciya na bala i, matsiyacin gudu take shararawa akan"

"titi kaman wata namiji babu tsoro ko daya aranta na accident or something, 45min yakaita wajen plate number Khaleel yawanci Lee ne ajiki, kuma motan tinted ne dudda ansan Lee yana ciki dan har gidan da ake party nashi ne so ambar motan yashiga sabida sun dauka securities nashi ne dan dagashi sai Sam sukazo, probably he will be high lokacin da za a tashi daga party so is reasonable bodyguard nashi suzo dan babu bodyguard dinshi tareda shi."

"Shiga Hawwa tayi tai parking idanunta sunyi jazur kaman wuta kaman zata kashe kanta takeji tafito tawani buga marfin motan tawuce wajen duk ana kallonta securities dake wajen sai kallonta suke but babu wanda yace mata wani abu, she comes with Lee car and wearing police uniform so they believe security shi ce ita but new recruit dan basu santa ba, tana shiga wajen yanda taga mata tsirara ana shaye shaye ana rawa some are even having sex wlh taji kaman zatai hauka duk tagama kalle kallenta bataga Khaleel ba, direct stage da DJ ke kai"

Hawwa ta wuce tasa hannu ta cizge wayoyin datagani azuciye music ya

"mutu wajen yayi tsit aka dakata da rawa, ta dauki microphone dake"

"wajen taja wani nishi tana bin kowa na wajen da kallo tace  Khaleeel! Kowa ya kallota banda Khaleel da mata ke jikinsa tsirara suna tattabashi gabaki daya baya hayyacinsa, DJ yace"

 officer how far na why you go off our thing they no settle you ne ? Yayi kanta zai dafa mata kafada Hawwa tace  idan hannunka ya sauka ajikina saina karyaka nacire hannunka and feeds it to dogs trust me you will be armless harka mutu wlh saida kirjinshi DJ yabuga kai duka wajenma dudda yaran manya ne but kowa ya tsorata da hijabi

"police woman da aka gani tana masifa, she s so feisty, gata kyalkyawan bala i, ga tsayi, ga kwarjini dawani kalan izza, azuciye Hawwa takara kai mic bakinta tanabin ko ina da kallo tace  Khaleeeel! Wani zabura Khaleel yayi yana kokarin tura matan dake jikinshi abuge yace  y& & yes Wife! Juyawa Hawwa tayi ta direction dataji muryanshi ta kalleshi suna daga wani lungu a zaune tareda su Sam da duk suma sun bugu ga mata guda biyu ajikinsu da babu komi a jikinsu sai wani tsinannen igiyan pant irin strippers din nan ne, hawaye ne suka cika idanun Hawwa tana kallon Khaleel da yasan yaji muryanta ya amsa yazauna yana layi but baisan inda kanshi yakeba, ga matan suna jikinsa har lokacin yarda microphone din Hawwa tayi tafara tafiya azuciye wlh kawai aka shiga gyaramata hanya kowa na kallonta tawuce inda suke aguje matan suka tashi suka gudu bata cemusu komiba cus her fight is not with them, tana zuwa takama hannun Khaleel bude idanunshi yayi yakalleta dudda yana cikin maye but saida yayi wani murmushi yawani tashi yafada jikinta yarungumeta sosai yace  wife I m hungryyyyyy runtse idanu Hawwa tayi kuka na so ya kufce mata amman tahana kanta ana kallonsu ciroshi tayi daga jikinta takama hannunshi tarikeshi zasu wuce Sam yatashi yana tangadi yarike hannun Khaleel yace  where are you taking my brother I brought him here not y& & .. bai karasa maganan ba Hawwa ta daukeshi da mari jikake tassssssss! Wlh saida Sam yafadi akasa ya zauna dabas yadagata kuncinsa yana kallonta, Hawwa ta zaunar da Khaleel taduka takama kwalan rigan Sam dake kallonta looking high tace  duk randa ka kara kuskuren kawo mijina irin wajen nan i will trash you so well da saika gane baka da wayau did you hear me? Ta dakamai tsawa daya amsa ko ina voice dinta with so much izza, arude Sam ya gyadamata kai yace  okay dan wlh ya tsorata da Hawwa sosai, tasakeshi ta wuce ta"

daga Khaleel yakara rungumeta yace  I m hungry wife kokarin fita

dashi daga jikinta tayi yaki fita hakan yasa she just hugged him back

"tashiga tafiya dashi ahaka akafara woooohhh they look so cute together yanda Khaleel ya kankameta kanshi na kirjinta yanda take tafiya dashi hugging him back ahankali gudun karyaji ciwo or something shows this 2 love each other extra-ordinary much, tawuce mota dashi tabude baya kwantar dashi tayi ta gyara kafafunshi ta kulle motan tadawo gaba ta zauna tasa child lock kafin tana"

"tana tuki yabude kofan yafita taja motan sukabar wajen saida tahau babban titi tafashe da kuka is this her life now? Looking after miji haka? Shine mata, party da shaye shaye, another 1hr dan tashiga traffic yakaisu gida tai parking ta share fuskanta tasss tafuzar da iska tafito tabude baya takamashi tana dagashi dasauri yabude idanu kadan yana ganin itane kawai yakai hannunshi yana taba boobs nata yana kokarin jan riganta sama abuge yace  wife zansha nonooooooo kabar da hannunshi Hawwa tayi har saida hannun yabuge dasauri takama hannun tarike tama rasa mezatayi tace  let s go inside fito dashi tayi tasa hannunshi akan kafadanta bamaya iya tsayuwa da kanshi dasauri su Salman sukazo yace  let s help you with him Ma dasauri Khaleel yashige jikin Hawwa ya kankameta yace  don t touch my wife why are you so close to her yasa hannu daya yashiga ture Salman back abun gwanin ban takaici da dariya duka, jawoshi Hawwa tayi yasake shigewa jikinta anatse cikin karfin hali da dauriya tace  don t worry Salman I can manage thank you gyadamata kai yayi yawuce dashi da sauran security duk sai Hawwa tabashi tausayi, he was happy dayaga Oga ya chanza har yana zuwa aiki but look at him, saikuma ahankali yace  it s gradual process sha yayi two days baisha komi ba, baije party ba is something Oga baitaba kwana biyu baisha komi ba bai kuma taba komiba wlh kodako da watan ramadan ne yana abinshi da daddare ."

Daki tawuce da Khaleel duk Mommy na kallon komi tasama like tun fitan Hawwa ma da PA ta sanar da ita anga Hawwa nafita murmushi tayi tace  da kyau Khaleel hakanan ahanaka more rayuwa Kofansu Hawwa ta shiga dashi ta maida kofan tarufe tasaka key tana rike dashi suna zuwa falo tawani turashi kan dogon kujera ranta yayi masifan baci tawuce sama fuuuuuu Khaleel yatashi yana tangal tangal gaban wandonshi yamike yashiga binta daki Hawwa tabude kofa tashiga tafashe

da kuka sosai.



EPISODE

Stairs Khaleel yafara hawa yana faduwa yana kiranta cikeda maye.

" Wifeeee..I& I& . Faduwa yasakeyi saikuma yatashi yana kalle kallen jikinshi kaman mai neman abu saiya shiga cire kaya harda boxer duka ya yarda awajen gabanshi yayi mikewan jaraba, ganin yanata fadi yasa yashiga crawling harya hauro saman yawuce gaban dakinta yabude kofan kai tsaye yashige Hawwa na zaune bakin gado idanunta sunyi jazur taga yashigo yayi kanta yana tangal tangal zai fada jikinta Hawwa ta tashi dasauri yafadi agado, fashe mata da kuka yayi yace  I want sexxxxxxx Wife kallonshi Hawwa take tama kasa magana, saikuma yasake tashi yayo kanta azuciye tace  Khaleel don t touch me! Bazan taba hada jiki da wanda baya hayyacinsa ba zai riketa Hawwa ta wucesa kawai ta zare key kofa tafita daga dakin taja kofa kafin yazo ta kulleshi aciki tazauna gaban kofan tanajin yanda Khaleel ke kuka sosai yana kiranta ahaka har 3 nadare, Khaleel yakasa bacci kaman zai mutu har giyanma tasoma sakinshi dan yakasa samin abinda yakeso, lallabawa Khaleel yayi yaje bayinta yasakan ma kansa ruwan sanyi, Hawwa taji karan ruwa hakan yasa ahankali ta mike ta bude kofan tashiga tajuyoshi yana wanka, closet tashiga ta cire kayan jikinta tasa kayan bacci tafito daidai shima yana fitowa daure da pink towel dinta a waist nashi daga bayinta har lokacin gabansa a mike ya kalleta idanunshi sunyi jajawur"

"90% of the highness is gone but he s still 10% tipsy but yana hayyacinshi yana ganin idanunta yasan tayi kuka, dauke kai tayi zatai kofa danta fita taje dayan dakin ta kwanta karaf Khaleel yarike mata hannu ahankali, muryanshi yayi bala in sanyi dan yasan yayi laifi yace  Moonshine! Chak Hawwa ta tsaya kirjinta na tafarfasa, murya chan kasa cus yasan yayi laifi but first thing first he s extremely honey kaman zaici babu yace  please, please Hawwa I know you re angry but please kibani hakkina after mun gama we will talk about"

"everything yadanyi shiru, ahankali ganin batai motsi ba yashiga"

tahowa kaman mai tsoro kafin finally ya iso bayanta yayi hugging nata

"ta baya tanajin saukan ruwan jikinshi anata, murya chan kasa Khaleel yace  please allow me to do sex my dick is aching sosai, I want sex, please kiyakuri dan girman Allah yayi maganan kaman dan yaro yasan yamata laifi he s even scared yakai hannunshi yana daga riganta sama zai taba gabanta tajuyo azuciye tai ihu tace  Khaleel! Kabar da hannunshi tayi tareda tureshi yayi baya kafin ya tsaya on his feet da kyar dan da mugun zuciya ta turashi, she s trying so hard so hard karta gayamai magana the last time she regretted abinda tayi, tadaure ahankali tace  the only thing, I mean the only kalma nakeso naji yafito daga this your filthy shaye shaye mouth is na sakeki Hawwa sabida na tattara nabar gidan nan this night! Ka sakeni! Ka sakeni! I can t stay in this marriage with you! Kasakeni! "

"Sarawa kan Khaleel yayi jin kalman da Hawwa ke fadi, yadafe kanshi yana lumshe idanu baimaso conversation din yawuce haka, kai yama hakura da sex din, baitabaji yana tsoron kalman saki ba sai akan Hawwa, hakan yasa ahankali yataho yabi ta gefenta zai bude kofa yafita Hawwa tace  namaka magana shine zaka wuce kafita? Juyowa yayi yakalleta idanunshi sunyi jajur ga fear akan fuskanshi, ahankali yace  I know you re angry, I get it but I didn t marry you just to miki this thing you re mentioning I don t even wanna call the name, ni da ke sai mutuwa zai rabamu nunashi Hawwa tayi da yatsa daga sama har kasa with such disgust tace  namaka kama da matar dazata dinga zama da mutum irinka har karshen rayuwa? Dan giya! Fasiki! Dan party! Mazinaci! Runtse idanu Khaleel yayi yabude su kadan yakalleta yace  ni bantaba zinaba I swear Hawwa, I swear! Wani dariya Hawwa tayi na bacin rai da soyuwan zuciya ganin Khaleel ya raina mata wayau tace  I don t blame you nasan kai jahili ne bakasan komiba, bakaje islamiyya ba saisa bakasan menene abinda naga mata biyu nayi ajikinka da jikinka ba awajen party how come basu sa ka kawo ba? Uhmm tell me Pops boy Hawwa tai folding hannunta a chest tana kallonshi, Khaleel yayi shiru yana kallonta kalman jahilin data kirashi namai radadi aranshi sosai, ijiyan zuciya yasauke ahankali cikeda so yace  I m sorry I went to the party, I didn t wanna go wlh but Sam begged me narakashi and danaje da kyar ma nayi one shot of tequila sai na dan sha shisha shima kadan I didn t know why I even got high haka abinda nasha baikai yasa nayi this high ba,"

"maybe anyi conc (concoction) ne, but I promise I will not do it again"

please forgive me kinji my Angel runtse idanu Hawwa tayi cikeda

"taurin kai tana tuna yanda matan ke gogamai nonuwa a kirji suna shafashi sosai tace  Allah saika sakeni yau, nagaji, nagaji bazan zauna dakaiba Khaleel, na tsaneka na bala i! I hate you down to my bone marrow, I hate youuuuuuu! jikin Khaleel har wani tsinkewa yakeyi sabida yanda Hawwa ke maganan cikin fushi, tace  how would you feel idan Noor ta auri miji mai halinka? Dasauri yakalleta Hawwa tace  Khaleel baka tunani da Noor na dakin nan kashigo abuge kana yin tsirara fa how would you feel yarka ta ganka ahaka, in this state, kai wani irin katon banza ne? You are a fool Khaleel! Hawwa ta zubamai zagi dayasa Idanunshi sukai jaaaaaa, cikin kunan rai tace  and Hawwa can never stay in marraige with a fool wanda babu abinda iyayensa suka koyamai, there s nothing in your brain Khaleel sai iskanci, your parents did terrible job raising you! Babu any values dasukai installing on you! Hannu Khaleel yadaga yakai zai mareta saikuma yakasa ya dakata, ahankali yace  don t insult my Pops and My Moma Hawwa na wani irin

Please Login or Register in order to submit comment