You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na kamshin sa komi na nan yanda suka bari, ga boxer shi akasa, shiga tayi ahankali ta duka da kyar ta dauki"

"boxer shi da jallabiya data gani ta tattara takai laundry basket saita shiga zare zanin gadon da duvet, katifansu baiyi komiba taje dakinta ta dauko sabon zanin gado ami shegen kyau da bargo blue ta shimfidamai na da duk takai laundry basket sai kawia taji takasa fita ta zauna bakin gadon tai shiru, Khaleel sai zuwa mata rai yake, tasan yana gidan kan bai fitaba dan bataji an bude gate ba, ijiyan zuciya ta sauke ta fuzar da iska ahankali tace  was I too harsh? Sai kuma taji kaman tai kuka dukta damu sosai feeling very very very bad and sad duka, ijiyan zuciya ta fuzar takasa fita daga dakin har 12 nadare wlh hakan yasa ta tashi ahankali tana dingishi tafita daga dakin tawuce takoma asalin dakinta ta kwanta akan gado tai shiru tana kallon saman dakin saikuma ta juya tana kallon side, ahankali ta daga hannunta tadaura akan kumatunta tana tuna yanda yake mata kisses awajen da wuyanta saikawai tafashe da kuka wlh tadamu sosai ahankali tace  I didn t mean to hurt you saikuma tace  why am I even feeling bad? Who s Khaleel? Shiya sani koma ina yaje yayi zaman shi karma yakara dawowa tasake juyawa da kyar tana folding hannuwanta a kirji ta tsare kofa a idanu takasa kulle idanu, every breath nata Khaleel take tunawa idan tarufe idanu shitake gani kamshinsa takeji dudda ta chanza bedsheet na gadon ahaka wajajen 2 barawon bacci ya"

saceta.

"Yanda Hawwa bata runtsa ba shima haka Khaleel bai runtsa ba, dudda Dr"

"dayazo dubashi yamai alluran bacci but baiyiba, he s angry with her"

"but he loves her dearly, he wanted to give her space saiyaji yakasa"

"bacci, he s just feeling her scent, tashi yayi yawuce fridge nashi yaciro wani kwalban alcoholic wine ya kalla yanaso yabude yasha kozai iya bacci saiyaji ranshi ya kara baci wurgarwa yayi yatashi kawai yabude kofa yafito yasauko kasa around 2:30 yabude kofa yafita yawuce flat nasu, ahankali yabude kofa yamaida yarufe ya kulle ya kashe wutan falon sama yawuce yabude kofan dakinshi yaga dakinshi agyara an samai zanin gado mai kyau dakin na kamshi murmushi yayi kadan for the first time sai kawai yafada bayi yayi wanka yafito da towel ya goge jikinshi yayi feshe feshe ahaka ba kaya kawai yafito yataho dakin"

daya batta ganin bata ciki yasa yawuce dakinta yabude yashiga.

Cikin bacci Hawwa taji ana kissing neck nata ahankali tashiga bude

"idanunta daidai tana budewa Khaleel na bugamata wani mummunan gwatso dayasa Hawwa tawani gantsare tanaji kaman ana zare mata rai, riketa Khaleel yayi kaman zai karyata idanunshi sunyi jazur yace  you were so rude you think I can t punish you ? Ya chaki gindinta har tushen dayasa Hawwa tawani bankare zata kwace kanta tana nishin azaba, ya danne ta yace  how dare you hurt me ? Yashiga cinta da masifan karfi Hawwa har numfashinta na neman daukewa tarikeshi tana wani kalan jiniya tama kasa magana sabida zafi azuciye Khaleel yamata tsawa yace  say sorry!  Sorrrrryyyyyyyyy Hawwa tafadi tana wani kalan kuka kaman zata mutu hakan yasa yayi slowing down still fucking her yanajin yanda take kuka in pains yace  I will make sure baki kara kwadayin yimin rashin kunya ba, whoever I turn out to be or what ever I m ni mijinki ne okay! Yamata ihu da sauri Hawwa ta gyadamai kai jikinta na rawa yace  I am your man! Khaleel is your man! I will never let you go! Did you hear that! Gyadamai kai tayi tana haki tace  yes! Cikin fushi yace  I love you! Hawwa I love you! I fucking love you! Kawai yacigaba yadaga kafafunta yana bugamata missionary"

"Hawwa ta dauka mal iakan mutuwa ne yazo mata in Khaleel form, duk sex din dasukayi they had duk taji zafi extremely ma, but wannan dana punishment ne she s feeling the sex in her body like punishment, the way Khaleel ke juyata kaman waina saida ta raina kanta, ganin kaman zai halakata yasa kawai ta rungumeshi tana wani irin kuka mai tsuma zuciya tace  Husby wlh bazan karaba wlh zaka kasheni, I m sorry,"

"please please Husby kaji tausayina kadena min sex din nan, wlh banda"

"Mama, Mamana tarasu, marainiya ce ni ita kanta batasan metake fadi"

"ba sabida azaba, ahankali Khaleel yashiga slowing down the part datace batada Mama really touched him hugging nata back yayi ya kankameta ajikinshi yace  I love you Hawwa, I will be a better person for you, stop hating me, give me a chance, try and stop seeing me as wat you use to know me as, see me as mijinki and qualities dina see me for me don t see my flaws I love you, I love you, I love you, I love you, I love you& . Yadan bankare tana jinshi yakawo sannan yadaura bakinshi kan nata yakalleta da idanunshi dasuka kankance sukai ja sosai yace  I love you Hawwa! Wani iri Hawwa taji jikinta somehow saitaji kalman azuciyanta ya ratsata, kama lips nata yayi yana kallonta itama haka seeing love nata da gaske in his eyes, kissing nata yafara ahankali jikinshi na rawa yakama hannayenta yadaura kanshi yace  hold me please kamashi tayi ahankali yacigaba da kissing nata kaman yayi shekara baiyiba idanunshi na juyawa sai kuma ya kwanta a gefenta still kissing her suna ahaka harya fara slowing down kiss din bacci yayi awan gaba dashi yana jikinta na alluran da akamai, sosai Hawwa take kallonshi sai taji kawai yabata tausayi zuciyanta yamata wani iriiiii, idanunshi sun kumbura she knows he cried, tanajin yanda gabanshi ke motsi har lokacin a jikinta yana diddiga yana sauke ijiyan zuciya sosai ya rirriketa kaman wani zai kwaceta, samin kanta tayi da shafa bayan kanshi da hannayen ta dake wajen sai kawai taji ya kara kankameta cikin bacci sosai da muryan bacci da baya fita sosai yace  I love you Hawwa! I love y& & . Har ranta taji kalman jikinta na amsawa ta runtse idanunta gam she doesn t know why dudda yamata mugunta but ganin he came back to her dudda yayi fushi yatafi and he wasn t drunk and he s still holding her like this kaman za a kwace ta telling har yana sonta har acikin mafarki saitaji zuciyanta yawani yi sanyin dadi she felt good, manna fuskanta itama tayi anashi tana shafa kanshi kaman wani dan baby ta tafara lusnhe idanu still tana kallonshi, Khaleel is very very handsome ga lips dinshi so pinkish, sake kankameshi tayi tana karajin tausayinshi sosai aranta dakuma wani iri azuciyanta, ahaka"

bacci ya kwasheta mai dadin gaske.



EPISODE

"Wuraren 5 Hawwa tashiga bude idanunta, dayake sunyi bacci sunbar dim"

"side lamp a kunne she could see everything, ganinta tayi ta shige jikin Khaleel gabaki daya ta kankameshi shima haka, bacci sosai yake mai nauyi yariketa kaman wani zai kwacemai ita sun rufa da bargo, tsareshi tayi da idanunta he looks so handsome gashin sajenshi dana gemunshi sai wani sheki suke, he looks so innocent da babu wanda zai taba tunanin he s a bad boy, babu wanda zaiyi tunani this his mouth kan kiss mace, babu wanda zaiyi tunanin harijine Hawwa tafadi aranta duk tana kallonshi without knowing mesama take kallonshi haka, aogon bangon dakin ta kalla yakamata ta tadashi yayi sallan asuba, ahankali takai hannunta tadaura saman fuskanshi tadan shafa tawajajen sajen murya ataushashe kaman mai whispering tace  Khaleel, Khaleel, Khaleellll cikin nauyin bacci yamirgino yahau jikinta sosai yace  uhmmm yadaura kanshi kan boobs nata, kawai taji kirjinta yashiga bugawa there something or some type of way feeling datakeji game da Khaleel idan yana mata abubuwa haka, babu anything ajikinshi sai kankameta yake, gently tadaura hannayenta akan bayanshi ahankali tace  Khaleel ashagwabe cikin bacci yace  uhnnn tapping bayanshi Hawwa tayi gently feeling very soft azuciyanta tace  wake up and pray saika dawo kayi baccin ka toh ko motsi baiyiba tadan barshi sabida he s really enjoying the sleep Khaleel daya saba sallan asuba by 11 na safe wani zubin har after 12 ma na rana, sometimes ma by 4 idan yatashi daga hangover yake biyan bashin salla."

Har 5:30 jin ana shirin tada salla yasa takai bakinta saitin kunnenshi tai ihu.  Khaleellllll! Afirgice Khaleel yatashi daga jikinta ya zauna itama tadanja kanta ta zauna da kyar tadan kauda kai daga kallonshi tace  kaje kai salla tsayawa yayi ya kalleta yana lumlumshe idanu saitaga ahankali ya juya ya sauka daga gado yatashi tsaye saikuma yayi tangal tangal kaman zai fadi dasauri Hawwa ta taso ta tareshi gabanta na faduwa ganin akwai bacci idanunshi sosai tace  Khaleel wani irin juyowa yayi yay hugging nata murya chan kasa na

bacci sosai yace  must I go wife? Bacciiiiii lovingly cikin

taushin murya cikeda lallashi tace  ka daure kaje please ko raka a

daya kasamu ahankali yace  okay sakinta yayi yajuya yafita daga dakin ahaka yawuce nashi yafada bayi agurguje yayi wanka yasaka faran

jallabiya yana kamshi yafice.

Hawwa na zauna bakin gadon ahankali tanajin zafi dan tashin datayi

"dazu takama Khaleel, iska ta fuzar ta tashi tana dafa bango tana gwale gwale da kafa tawuce bayi yanda Ammi takoya mata tayi tadade a ruwan zafin dan har gari yasoma haske ta tashi tashiga wankan tsarki wlh harta soma gajiya da jika gashinta she needs to nemi yanda zatayi tai kitsa gashin."

"Fitowa tayi tadanji dama tai salla sannan tadauki balm tashafa ta tashi ta nemi wani riga da skirt na atampa tasaka harwani sheki Hawwa keyi na amarci kaman ba itaba Allah yasani duk ciwo yau tanaso taje ta gaida iyayenshi it looks somehow bata taba zuwa ba it doesn t matter idan relationship nata da dansu sai ahankali iyaye iyaye ne, gyara dakin tayi tafito turare tafara kunnawa sannan tashiga sauka daga staircase tana kallon dinning da Khaleel messed it up da abinci"

"kitchen ta shiga tadauko tissue towel packer tazo tashiga gyara wajen, takardan am sorry daya mata duka tai cleaning ta kunna turare a falo sannan tashiga kitchen nata she doesn t know ko zasuci but taga kullum sunada abincin yan gayu agidan hakan yasa taji bari tayi fankasau harda su Mom takwaba flower da yeast babu abinda batadashi sannan tasaka cowtail a pressure cooker tafito ta kwanta akan kujera danta gaji ta warware kafa."

"Tana wajen aka bude kofa afirgice ta tashi zaune da kyar gabanta na faduwa tadai daure, Khaleel ya maida kofan yarufe yana kallon ko ina a falon dake kamshi yataho wajenta da sauri yace  you re not well why do you keep working? They re people in this house da this is work nasu uhm dan sauke kanta tayi kasa tana wasa da hannunta ahankali tace  I don t need any help zanyi komi da kaina binta yayi da kallo yanda takeyi yasan he did her dirty last night, ahankali yace  come here sai kawai yayi hugging nata lamo tayi"

ajikinshi tana sauke ijiyan zuciya murya chan kasa tace  ina kwana

"murmushi yamata yace  morning my baby, wats that awesome smell a"

"kitchen are you cooking for me? Dan gyadamai kai tayi yayi wani murmushi yace  mezan tayaki yi kafin naje na shirya natafi aiki? Dan kallonshi tadago kai tayi duk saitaji wani iri, tashi kawai Khaleel yayi yadauketa sukai kitchen din yasauketa gaban gas yace  don t move an inch just be telling me wat to do or bring yakawo stool ya zaunar da ita yace  mezanyi ? Kallonshi tayi sai ahankali ta nunamai roban data kwana flour data rufe tai wrapping da towel, dasauri yawuce yadauko yakawo mata karba tayi tabude yana kallonta yanda tamai kyau sosai hannunta takai zatasaka yace  wait wait wait dasauri tashiga cire boturin jallabiyan shi saiya cire jallabiyan dawani irin sauri Hawwa ta dauke kanta dagashi sai boxer dudda he s not erect but kaga gaban wandon saikaji tsoro, jikinshi a mummurde wucewa yayi ya daura jallabiyan kan kofa yatafi wajen tap ya wanke hannunshi yazo yace  juyawa zakiyi? Gyadamai kai tayi tace  but ka barshi zanyi I can do it Dasauri yace  no I will do everything for you yakai hannunshi cikin kwabin flour din saikuma yaciro hannunshi da gudu yace  wayyooo it s somehow a hannuna dan murmushi kadan Hawwa tayi kawai takai hannunta zatasa aciki tajuya dasauri yasaka yana kallonta yace  yazanyi Kulu ? Kallonshi tayi jin sunan daya kirata dashi ta harareshi tace  turn it around Kulu"

husband .



EPISODE

"Dariya kadan Khaleel yayi jin amsan da Hawwa tabashi, kasa juyawa"

"yayi sabida yanda abin kemai wani iri a hannu sai kawai Hawwa takai hannunta ahankali tadaura kan nashi da sauri ya kalleta tashiga juya hannunshi

Please Login or Register in order to submit comment