You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

woman but kinki bani hakkina I couldn t hold it kokarin fizge hannunta Hawwa tashigayi kirjinta na tafarfasa tace  nace kasaken mini hannu Khaleel cikeda so yace  stop getting angry my baby i love you come here yashiga sata ajikinshi Hawwa na kokawa dashi but saida yasata ajikin nashi ya kankameta sosai yana buga bayanta, kuka sosai Hawwa taji yana zuwan mata jin yanda yasata ajikinshi yana lallashi amman"

"tahana kanta yi tarike kukan gam, peck Khaleel ya manna mata agefen"

wuya cikeda zazzafan soyayya yace  Khaleel is sorry Moonshine ni ke

"kadai nakeso, inhar zakibani bazanje ko ina ba, I so much love sex Hawwa, please kidena cemin no kinji, I m sorry sorry, it s okay my baby yakuri yashiga buga bayanta sai kawai Hawwa taji yadauketa chak ajikinshi ahaukace tace  dalla ka saukeni ka saukeni nace kin sauketa yayi yafito da ita dakinta kan gadon ya sauketa yahaukai zai janyota tadauki pillow ta bugamai da karfi tace  wlh bazaka taba jikina ba wlh kuwa, karka tabani nagaya maka shiru yayi yana kallonta sai kawai ya lumshe idanu yadafa kanshi ahankali yace  okay naji to kwanta muyi bacci cikeda fitina tace  baza ayiba katashi ka koma inda kafito ijiyan zuciya yasauke yajuya mata baya yace  bazan tashi ba sauka tayi daga gadon taja wayanta tabude kofa tafice tasauka kasa kitchen ta shiga ta datse kofa tasaka sakata, daidai wayanta yafara ringing takalla Ammi ke kiranta danne duk fushin datakeyi tayi dan karta gane tadauki wayan tace  Hello Ammi Ammi tace  nakira naji ko kinsha magungunan ne kinsha ? Shiru tayi Ammi tace  daukosu kisha yanzun nan ta katse wayan, fridge Hawwa tawuce tabude gorunan magani ta fito dasu tana huci tabude most of them half cup akace tasha baki takai ta dandana maganin daci tacire daga bakinta yanda Khaleel yabata matarai kawai tadaga maganin ta kwankwada, haka tashiga budesu tana sha dan harda yunwa takeji tarage kadan kadan ta ijiye tai microwaving pepper soup na maganin ma taci sai ta shiga girki kuma dukdan ta manta bacin rai datakeji shan giyanshi yabata mata rai but ba kaman yanda taji yana sex da wata ba sabida tahanashi yaje wani waje, tanayi tana addu an rage fushi, rice ta dafa da stew da beans dakuma juice tafito bayan taji fitanshi agaban kitchen din taga cute note yarubata mata sorry da symbol na heart shiru tayi ta tsaya tana kallon note din sai kawia ta tsallake tawuce takai abincin dinning shima another note tagani sorry Babyna, hararan note din tayi tai hanyar staircase saikawai ta tsaya wlh note ne on every staircase Khaleel yarubuta sorry akai dawani irin sauri tajuya tawuce elevator shima sorry tagani awajen wait badai tun dazu datazo kitchen abinda yazauna yanayi kenan ba? shiga tayi kawai tawuce sama har gaban dakinta note ne da saman gadonta bayi kawai tafada tai wanka taji dadin jikinta tayo alwala tafito hijabi tasa tai salla tana zaune wajen har isha i sannan ta tashi, Noor sai fado mata take arai she really loved the girl batasan mesa ba a bari ta"

tazoba.



EPISODE

Wardrobe tabude ta shirya cikin wani simple half gown na bacci cotton

"mai laushi pink, parking gashinta tayi tana kamshi sosai tawuce gado ta kwanta bacci takeji cus bata sami bacci da kyau yauba Alhamdulillah fushin datake yaragu,"

"Ko kadan ta manta bata kulle daki ba wlh Allah ya mantar da ita tadauka tarufe kashe wuta tayi ta gyara kwanciya tana tofa addu a bacci yadan dauketa kaman an tsikareta tabude idanu tai mika taja pillow ta kankame tasake lumshe idanu ina wani matsiyacin sha awa kawai taji yarufeta juyawa tayi agadon ta mirgina zuwa dayan side din but shiru wani zaki zaki takeji, bude idanunta tayi kawai saita tashi tazauna tareda kunna wutan dakin tana daukan wayanta duka duka is just 9:30 bayi tawuce ta rufe kofa ta tara ruwan zafi tai tsarki da ruwan zafi ko maybe zata daina jin zakin da sugar sugar da wajen kemata sannan tafito ta zauna akan gado tana kwanciya awahale tana sauke ijiyan zuciya ahankali tace  Ya Allah please not today karabani da abun nan kashe wuta tayi ta kwanta but kaman karuwa yake, bude kofan dakinta taji anyi awani firgice ta tashi zaune dan ko kadan bataji motsin Khaleel ba toko datana dan baccin nan yadawo? Dama bata kulle daki ba? Hannu tadaga zata kunna wutan dakin kawai taji an rike hannunta wani shocking jikinta yadauka kamshin dayakeyi kawia yakara haukatata cikinta ya murda yana juyin 360, hannunshi taji akan bombom dinta ya matsa kaman yakama agege bread yace  soft yansh din nan zasushan spank idan muna doggy lips nata har rawa ya shigayi ita batama ganinshi sosai batasan taya akayi yake ganin taba, zatai magana taji saukan fuskanshi kan nata yana kissing nata ko ina breath dinshi da bakinshi nawani irin kamshi yana saukar da kanshi zuwa wuyanta yafara kissing murya chan ciki yace  I love you Hawwa believe me, I love everything about you! I love how you smell, I want"

to eat you! yayi maganan yana sauke hannunshi saman boobs nata ya

matsee lightly Hawwa taji ruwa na zuba daga jikinta Ya Allah wani

"dadi taji tama kasa wani abu, jawota jikinshi yayi yasata acikin chest nashi da babu kaya cikin wani erotic voice dake whispering yace  I promise I will never hurt you ever again! I will worship you, kome kikeso I will do it for you, Hawwa ina sonki yayi maganan yana daura dayan hannunshi kan fuskanta yana squeezing boobs nata sosai feeling yanda nipples nata ke getting very hard yakai bakinshi zai daura kan nata kamshin da bakinshi keyi na sauka kan fuskanta runtse idanunta Hawwa tayi gammgammm ga sha awa tanaji kanta na karanto mata wasu abubuwa.  He s lying! Maganan me shan giya dasu shisha zaki yarda dashi? Yagama saduwa da wata agabanki shine still zaizo yatabaki da jikin? Wayau zai miki yayi amfani dake yana gamawa kema ya sakeki kaman yanda yama tajiya, wayau yake miki Khaleel dan iskane me award wani irin zuciyane ya debi Hawwa tawani koma baya before lips nashi su taba nata tadaga hannunta jikake tasssssssssss! Ta yankama Khaleel mari mai rai da lafiya tana huci tasa hannu ta kunna wutan dakin ta kalleshi kaman yanda yake kallonta ya dafe kuncinshi nunashi Hawwa tayi da hannu tace  listen here Khaleel just because an mana aure doesn t mean nai accepting naka! Karka kara kuskuren kai hannunka katabani! Wlh idan kasaba samun sauran mata bazaka taba samuna ba nafi karfinka! Bazaka taba samun jikina ba, na tsaneka,"

"dana baka jikina gwara nabama Aliyu Baban Yaseer mijin kawata Ni ima Wlh marin datamai baimai zafiba kaman last statement datamai, gaban riganta Khaleel ya fizgo yajawota yasheke yace  me kikace? Faduwa gabanta yafarayi sabida yanda taga idanunshi takasa maida maganan"

"amman still cikeda karfin hali tace  sakeni, cikani, I know kai dan giya ne, dan party, mai aure aure zaka kara rapist akan crowns din naka ne? Sakinta yashiga yi trying to calm kanshi down cikin murya mai dan zafi yace  I m not a rapist but kibani hakki na! Ina bukatan ki! I want to dis virgin you tonight, I m tired of being understanding husband kibani pussy Madam wani yirrr Hawwa taji jikinta ya amsa maganan batasan sanda takoma baya zata tashi ba cikeda bala i Khaleel yace  you think you re stubborn ko wlh saikin bani hakki na Hawwa saina ci gindinki yau! Kaman zata dakeshi tace  wlh kai dan iska ne Khaleel dalla leave me jibi yanda kake maganan batsa tayi maganan zata wuce yawani fizgota yarike azuciye sai kawia jikin Hawwa tafara rawa tace  me& ..m& .me haka ?"

boxer jikinshi yashiga cirewa agabanta ta runtse idanu dasauri zata

juya mai baya yawani juyo da ita yace  look at me damn it open you

"eyes! Yadaka mata tsawa dabata san sanda tabude idanun takalleshiba ta firgita yana huci sosai yace  ni kika kira dan iska ko ? Faduwa sosai gabanta yashigayi kawai saitaji wani irin tsoro da shakkan Khaleel yakamata takasa magana, tahowa gabanta yayi azafafe da saurinta harda gudu gudu tahau komawa baya yawani biyota saida takai bango tashiga nunfashi dasauri dasauri takasa magana hancinshi yakai yadaura awuyanta yana sniffing runtse idanu Hawwa tayi da karfi tsigan jikinta na mahaukacin tashi bakinshi yakai daidai saitin kunnenta yakai hannunshi kan cinyanta yana shafawa zata harde kafafun yace  budesu kaman magic tabude kafafun taba waremai, ahankali yashiga tafiya da hannunshi zuwa sama yana feeling how moist she is kawai Hawwa taji saukan hannunshi agabanta wani irin nishi tayi cikinta na daurewa tace  wayyoooo Rabbi!!! Murya chan ciki Khaleel yace  this dan iska can make you this wet ? Yayi maganan yana matse clits nata kawai Hawwa ta taho dasauri zata shiga jikinshi ta kankameshi uncontrollably yace  don t you dare tsayawa tayi chak kafafunta na rawa ahankali yace  you called me names I will prove to you cewa yes Khalelyn ki dan iska ne, nabaki 10minutes this guy dakikace kinfi karfinsa zakizo garesa kawai yaciro hannunshi daga kasan nata yana kallonta kaman yanda take kallonshi da idanunta dasuka kankance yakai yatsanshi daya gama kwakuleta dashi yasa abaki zai tsotsa wani iri Hawwa taji sai kawai ta dauke kai maranta kaman zai fashe sabida jaraban sha awa bar1nma yanda taga yana tsotse yatsanshi ihssshshhhh!!!"

"Kallonta yayi yay mugun murmushi yajuya naked yabar dakin Hawwa ta dago kanta tabi black ass nashi da kallo tsigan jikinta na tashi sha awa na rufeta na masifa kaman takirashi yadawo yacigaba da abinda yake mata kawai jikinta yashiga zabura kaman mai ciwon hauka tsabagen sha awa, har wani fizge fizge take tana sosakai tsigan"

jikinta natashi.

Dakinshi Khaleel yashiga ya zauna yana kama dick dinshi dakemai ciwo

"sosai kaman ba shine yayi sex jiyaba wayanshi ya kalla sai kawia ya dauka number Baba yaciro yayi dialing ya kwanta ahankali yana nishi da kyau bala in bukatan Hawwa yake, Baba na dagawa yace  Ibrahima incedai lafiya naga shadaya harda minti hudu? Cikedajin ciwo"

Khaleel ya danne dick nashi akan gado ahankali yace  Babaa faduwa

gaban Baba yayi jin muryan Khaleel cikeda so yace  Ibrahima na meya

"faru uhm? Fadamin wani abune? Allah yasani da wani shedanin sheri yaso yahadama Hawwa da za a turomishi ita sai muryan Baba da sigaan dayamai magana yasa kawia yaji hawaye sun zubomai murya ciki ciki yace  Baba Hawwa batasona ta tsaneni bansan mezanyi ta soni ba yayi maganan yana huci sosai kawia he became so emotional maganan datamai na Baban Yaseer na dawomai yanajin ciwo, Baba muryanshi har rawa rawa yake yace  Ibrahima menene eh? Fadamin yarona meya faru me yahada ku ? Muryanshi nadan rawa yana shesheka yace  Baba duk duniyan nan Hawwa ce kadai ta tsaneni sai kawai Khaleel yafashe da kuka dayasa Baba yace  Kai Ibrahima mehaka? So kake ta rainaka waya gayamaka anama mata kuka? Dena dena? Meya hadaku ? Girgizama Baba kai yayi yace  bakomi banmasan mesa nakiraka ba saida safe Baba ya katse wayan dasauri ya ijiye, Ammi na dakin Hawwa da Baba suna hira dan gobe zata koma zaria tsaf taji duka maganan Khaleel budan bakin Baba da jikinshi yayi la asar yace  Zainabu wani kalan jarabawa ne wannan? Hawwa kashe bawan Allah zatayi? Ke bazamu kaita wajen Malamai ba? daga gani taki yardan masa har yau jibi yanda yake kuka waya Ammi tadauka zuciyanta na tafarfasa ranta yayi usulin baci tai dialing number Hawwa."

Hawwa na bayi tana faman tsarki da ruwan zafi kaman zatace wayyo Allah na taji wayanta na ringing karasa abinda takeyi tafito tana tafiya adudduke daure da towel dan rigan baccin yabaci daidai wayan nasake ringing taga Baba ke kiranta

"Faduwa gabanta yayi ahankali takai waYan kunnenta taji Baba na cewa ta dauki tawa kiran, karban wayan Ammi tayi strictly Ammi tace  me kikama Ibrahim? Faduwa gaban Hawwa yayi takasa magana sai bakinta da yahau rawa, Ammi tace  kina Ina yanzu? Ahankali tace  dakina dan shiru Ammi tayi chan tace  Hawwa inhar bakije ga shimfidar mijinki ba dagayau wlh wlh na yafeki har abada! Baba ya karbi wayan"

yace  Zainabu kwakwalwan karfe gareta Hawwa bata gane magana abaibai yace  ke Hawwa ni Babanki nace inhar bakije kinba Ibrahima hakkinsa

ba da daddaren nan ban yafe miki ba duniya walahira wlh saida safe Baba ya katse wayan Hawwa tabi wayan da kallo jikinta na bari takara

tsugunnwa jin maranta katse kanta na daukan chaji gabanta na faduwa



dumdumdum!.EPISODE

Dudda yanda cikin Hawwa ke murdawa bai hanata kartai mamakin yanda

"Khaleel zai kira iyayenta yama gaya musu irin maganan nan ba wani kalan mara kunya ne shi wai? Doesn t he have some shame?Wayanta ne yashiga ringing har

Please Login or Register in order to submit comment