You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ke mata har da dadyn

Yace"Rabu da ita ai nakusa yi"

Mom tace "Allah yabada Sa'a dady ni "Yar addu'a ce"

Dady yace"fada kawai kikeyi domin baki ga anyi ba"

Tana kokarin hada musu breakfast tace"Allah da gaske nake dady ,ni Na isa in hana Abinda
Allah yafada ne"



Dady yace "kinyi magana me kyau Madam,



To ,haka dai suka karya cikin raha da Barkwanci ,har Nasir yariqa mamakin dadyn ganin kwana
biyu yana sakin Fuska.



Dady ya kalli Nasir gami da yin gyaran murya yace"to yanzu kai hakan bai fi maka ba,kaga
kuwa yadda ka koma babban mutum



Mom tace"Wallahi nima Abinda nake fada masa kenan"
Kayan sunyi mishi kyau.

Wuyanshi dady ya kallah yana laluben shigiyar sarqar nan,sai a kaci sa'a ya cire

Kwafa dady yayi A fili yace "ai naci kabar sarqar taka da daga yau kabar sakata sai dai ka se
wata"

Shiru Nasir yayi kawai yana cin Abinci,
Shi yarasa gane kan dadynshi yanzu kamar shi sai a ce masa ga yadda zai yi"



Yace"idan ka gama kaje katawo dasu Maryam ,za mu tafi tare dasu domin suma "yaya nane"



Hade Fuska Nasir yayi tamau!lallai yanzu ,zasuyi rigima da dady ,in har yace shine zai dauko
yarinyar ,shi Sam ba yaso ya hada tafiya da ita,
Yayi shiru

Dady yace"ka fahimci wace Maryam nake Magana kuwa"



"A'a yafada yana wani ya mutse fuska!

Maryam da kanneta "Na gurin Malam Ya'u



"Dady sai ni ne dole zan je in kiransu?
Yafada cikin bacin rai!
Yaci gaba da cewa "meye ma Alaqarka dasu dady"
Dan Allah ka kyalesu ,dole za ai ta tambayar yaran waye a gurin tunda dai an San ba naka
bane"

Dady yace"babu ruwanka ,kawai ka tashi ka je kai min Abinda Na saka"



Momy tace"bara Na kira Aunty sai ta turo su kawai ba sai yaje ba"
Domin Momy bata son bacin ran Nasir ko kadan



Dady yace"shi nake so yaje ya tawo da su ai kannensa ne"

Sai mom din tayi shiru ganin dady yafara hasala domin tana mugun gudun bacin ran mijin NATA




Mikewa yayi ,yana kallon Dadyn nasa yace"Afuwa my dady Na tafi"

Sai Mom ta saki fuska tana dariya"

Dady ko kara shan kunu yayi har sai da Nasir din ya fice daga farlour



Ya kalli Momyn yace"narasa Abinda yarinyar nan Maryam tayi masa Na fuskanci basa shiri"



"Wallahi kuwa Ashe kai ma ka fuskanta, gashi yarinyar nada hankali da nutsuwa"



"Kwarai kuwa Dady yafada yana saqa wani Abu cikin zuciyarsa ,a game da lamari,Amma ya
barwa zuciyarsa,




Duk suna zaune ,guri guda bayan sun gama karya wa tsaf dasu Mussaman Nafi'u da Miftahu
,suna cikin do gayan kaya Na wata lafiyaryiyar shadda,har da hula,dama tun Asubah Alh
Hussein ya fadawa Ya'u cewar a shirya yara zai je dasu wani guri

Shiyasa yana shigowa yafawa Aunty Dan haka tana sauke Abin kari ta mayar da ruwan Wanka.
Ta shiryasu tsaf

Maryam ce kawai take Wanka yanzu,

Nasir ya shiga da sallama,
Duk suka Amsa,ya Dan tsaya daga waje yana karewa farloun nasu kallo,Arrama Yau
yace"Nasiru ya katsaya nan ,kashigo mana"
Aunty tace"rabu dashi ,ai yasan shi mai Laifi ne a gurina"



Bai yi Niyar shiga ba Amma jin furucin Aunty yasa kawai ya daga Labule fuskarsa a sake ya
shiga ,
Wanda yayi dai dai da fitowar Maryam daga dakinsu Jikinta sanye da riga doguwa mai zubin
"Yar kanti rigar tafitar mata da duk wani hallitar ta hannuta riqe da gyale tana kokarin nan nade
kanta dashi ,batan ta nannade gashinta,yarinyar tayi kyau ba Dan ka Dan ba,
Nasir ya riqa jin gabanshi yana faduwa lokacin da sukayi ido hudu da ita,sai ya nemi yawo
yarasa a bakinshi ,da kyar ya Aro dauriya da jarunmta a saka a zuciyarsa ,yakarasa ya zauna
kujera,
Yace"Aunty A she laifi nayi ,Afuwa Na tuba "
Yafada yana sakin dariya,
Yace kai Na bisa wuyana Aunty"



"Wallahi Nayi fushi da kai Nasir,yau sharabon ka daka shi go min,ai INA jin tun ranar da kadawo
ko"

Yace"Aunty Na manta"
Wallahi pls Aunty ,kai miftahu zo ka tayani bata hakuri"



Miftahu ya taso yana dariya,yace Aunty kiyi hakuri kinji Uncle yana da Kirki

Sai tafashe da dariya ,Malam Ya'u ma ya saka dariya yana mamakin zaro zance irin Na miftahu
*BINTA UMAR ABBALE*



_MARUBUCIYAR_

*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUDI*

πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š
*GIMBIYA BALARABA*

_in kana bukatar cigabanshi ga number nan_
08089965176
[09/04, 15:10] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?

πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*🐾YARO DA KUDI*🐾
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—

✍🏻
* Writting by*
_*BINTA UMAR*_
*MAMAN ABDUL WAHABU*




*πŸ…Ώ42*

_BISSIMILLAHI_



Aunty tace"ai nayi hakuri tuntuni Miftahu,Uncle din naku ne wani'sain bai da kirki"

Nasir ya gyara zama fuskarsa a sake yace"ki dai yi hakuri Aunty ni din ne sai a hankali wallahi
tun da nadawo bana zama kwananan ma za'a bude sabon Asibiti Na"

Aunt tace"kai masha Allahu Dan gidana Allah yasa s fara Aiki a sa'a Allah ya tsare da
tsarewarsa"



Malam Ya'u ma cikin Farin ciki yace "Na tayaka murna Nasiru,Allah ya tsare ka daga sharrin
mai sharri"

"Ameen Ameen ,Nasir din yafada yana Dan satar kallon Maryam dake tsaye gefan Aunty.

Malam Ya'u yace"kaga yanzu sai ka fito da matar Aure ko domin shine cikar mutum"



"In sha Allahu ,Arrama munanan muna dubawa a dai tayamu da Addu'a"




"Addu'a kullum cikin yi muku ita muke Nasiru ,zamu kara a kan wacce muke yi"



"To Alhmdullhi ,Allah yasaka da Alkairi Arrama Allah ya ja kwana"

"Ameen Ameen"Arrama Ya'u yafada yana jin dadin yadda Nasir din yake daukar maganarshi
babu raini ko daya"yace"ina abokin ka Anwaru?

Dariya Nasir yasa yace"tunjiya rabo Na dashi Amma yanzu zan yi kiranshi a waya"

"To to Masha Allah ,ka mikamin gaisuwata"

"Insha Allah zaiji"
Nasir din yafada yana kokarin tashi tsaye.

Aunty ta bugawa Maryam harara tace"tsayuwar me kike nan gurin kina ganin mutane kin
gagara gaishe su.



Maryam ta gyara tsayuwa tana kallon Uncle din tace"Aunty nazo zan gaidashi naga kuna hira
shine Na dakata tukkuna"
Tsaki Aunty taja ,tana hararata
Maryam ta gyara Murya idonta kansa tace " Ancle Ina kwana"?

Saurin dauke kanshi yayi daga kanta ,yana tafiya yace"lafiya Maryam ya kk? Kamar gaske yayi
furucin.
Maryam tace "lafiya lau Uncle"
Yace"dady yace Ku fito zamuje Anguwa"
Tace"to Uncle"
Ya kalli Aunty yace"sai mun dawo Aunt

Mikewa tayi ta biyo bayanshi tana musu addu'oi iri iri tace"yanzu zasu tawo ai Maryam ce
tafiye shirishirta"
Ya saki fuska kamar babu wani kulli cikin zuciyarsa yace"ki kyaleta Aunt kowa da irinshi
,Amma dai kar sukara minti goma basu fito ba"

Aunty tace"in sha Allah"

Yayi mata sallama ya fice daga bangaran nasu.

Dady Na tsaye a harabar gurin hannunshi ruqe da key din mota yau ba ya sha'awar a tukashi
shi dakanshi zai yi drevin .
Nasir yakara so gurin zai karbi key din ,dady yace Ina su ke,"?

"Gasunan fitowa dady"

"Masha Allah"

"Dady kawo key din mana"

"Aa yau sha'awar dreving nake je ka huta kawai"



Dariya Nasir yasa yana mamakin rigimar dad din shi

Kawai sai ya wuce ya Nufi Motar Dady ya bude yayi zamanshi ,
Yana wani mugun jin haushin yarinyar ganin yadda take bata musu lokaci dady yayi shiru
sabida baya son laifinta ko Dan,Wanda in da shi yayi haka da tuni dady ya balbaleshi da fada.



Can ya hangi tawowarsu ita dasu Nafi'u ,yayi saurin dauke kansa,yana jin wani yamm! A
jikinshi,nan da nan jarabarsa ta motsa domin shigar da yarinyar tayi ta tafi dashi,yau babu hijab
ga qirjinta a waje yana gani ta cikin Riga,kamar su tsone mai I do a tsaye!!
Ya riqa takurewa jikin mota yana sauke Numfashi ,gaskiya yarinyar nan ta cuceshi,
Suka karaso motar tare da Dady yana ta jansu da wasa,ya bude musu ,bayan motar suka
shiga,

Shima ya shiga ,ya kalli Nasir Wanda ke zaune ido nshi a lumshe.

Yace"kai layarka kuwa"?

Ido guda ya bude domin bayason dady ya fahimci halin da yake ciki ,yace "lafiya dady kai na ne
yake Dan ciwo kadan"
Dady ya tada mota ,yace"zaka fara tsirface tsirfacen naka ko,? Daga haka sai dai in nemeka in
rasa gurin taro ka fakaice da ciwon kai!! Wai Kai meyasa baka son mutanene?
Murmushi yayi Na gefan baki yana cije lebe,shi kadai yasan halin da yake ciki Dan idan
jarabarshi ta tashi bata sarrafuwa ta dadi. In bai kwar ba,yanzu tunaninshi ma yadda zai je ya
zauna tsawon Awanni gurin taron batare da ya rage Abinda yake tsinkolunshi a mararshi ba,

Yace "Sorry My dad ,Da gaske nake fa yanzu nan nafara jin jiri kasan bana son zafi ko
hayaniya"

Dad yace"sai ka nemi guri guda ka zauna ,Amma yau komai Abinka sai ka zauna an tashi a
taron nan dakai"

Kwanciya ya gyara cikin motar still idonshi Na rufe yace"To dady duk Abinda kace haka za'ayi"

Maryam tayi tsuru a baya ita da qannenta tana jin maganganun da da Uba ,gefe tana mamakin
Ashe Uncle yasan darajar iyayenshi,ganin duk Abinda dad dinshi yace baya musa masa,




*BINTA UMAR ABBALE*



_MARUBUCIYAR_
*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUDI*

πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š
*GIMBIYA BALARABA*

_in kana bukatarshi ga number nan_
08089965176
[10/04, 15:13] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?



πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*🐾YARO DA KUDI*🐾
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—

✍🏻
* writting by*
_*BINTA UMAR*_
*MAMAN ABDUL WAHABU*
*πŸ…Ώ43*




_BISSIMILLAHI_




Ma keken guri ne cike da Mutane maza da mata yara da manya ko wannensu zaune cikin
kujera cikin manyan rumfuna
Gefe kuma motoci ne manya manya kowa ya aje tashi hatta "yan matan dake gurin kowacce da
tata motar,kana ganinsu kasan "yan matane masu Amsa sunansu gurin ilimi da Arziqi gami da
wayewarka ,gasunan dai kowa da irin shigarshi ta rashin kamun kai ,kowacce tana hurawa "Yar
uwarta hanci tamkar ba a gurin taron Sada zumunchi suke ba.



Motar Dady ta shiga gurin
A nutse yayi parking yafito yana gaigaisawa da jama'a cikin barkwanci kamar yadda yasaba

Nasir yafito daga mota yana wani ya mutse fuska,gami da bin gurin da kallo a dage!!

Hanifa dake zaune can nesa ta hangi fitowarsa ,gabanta yafadi ,domin tazata bazai zo gurin
taron nasu ba sabida taga ba kasa fai yake zuwa bah.
Sauri tayi ta mike tana gyara rigar jikinta ,wacce tafito mata da duk wani sassa Na jikinta, da
wani mitsayacin takalmi mai tsayi ,ta nufi inda Nasir din ke tsaye jingine jikin mota,fuskarshi
babu yabo babu fallasa,yana kallon dadynshi yana gaisawa da jama'a cikin farin ciki
Ta karasa gurin cikin wata irin tafiya ta daukar hankali duk wani sassan jikinta yana motsawa
mussaman qirjinta,

Tun daga nesa ya hangi ta wowarta gurin yayi saurin dauke kansa yana ya mutse fuska,cikin
ransa yace yarinyar nan zatazo ta takurani yanzu



Ashe Mubina ta ga lokacin da Hanifa ta mike domin tarar Nasir din,ranta ya baci in da A kwai
wacce ta tsana bai wuce Hanifa ba duk da tana a matsayin "Yar uwarta ,sabida tana son Abinda
take mugun so,
Sai kawai ita ma ta mike tsaye cikin yanayin shigarta ,ta durfafi inda suke tsaye,



Hanifa ta karasa gurin fuskarta a sake ta ke gaida Dady har da tsugunawa ,Dady Ya Amsa cikin
farin ciki yace"ina Babanki yake"
"Gashi can zaune ai kai kadai a ke jira dady a fara gabatarwa"
Dady yace"masha Allah"

Ta karasa kusa da Nasir cikin iyayi da kwarkwasa tace"Ya Nasir dama talaka Na ganinku
,Yaushe kadawo daga ,America ne?

Fuskarshi ya Dan saki kadan yana bin ta da wani kallo irin nasu Na"yan duniya ,yace "Me zaki
min kike nema Na ,? In kin damu dani ai kina da number Na meyasa Baki kirani ba"



Farin ciki ya lullube Hanifa ganin yadda Nasir ya ke kulata ,ta matso daf dashi kamar zata
rungumeshi tace"haba my Love ka manta ne ,Amma kasan ina kiranka ,ba ka dagawa ne ko
kuma in ka daga kace baka gane ne number ba"



Numfashi ya sauke a hankali yana lumshe ido jin wani irin mugun kamshi da Hanifa take
bugawa ,Wanda yakara saka shi cikin wani yanayi gata tsaye daf dashi ta turo masa kirjinta.



Yace"karya kike yaushe kika kirani a waya kika ce kece har da zan kashe miki waya"

Cikin mamaki take kallonsa tace"kadai manta ne ,Amma najima INA kiranka ka Na nuna baka
gane wacece ba"



Tabe baki yayi yace"mybe lokacin karatu ya sha min kai"

Dady ya waigo yana kallonsu fuskarshi a sake yanajin dadin yadda Nasir yake sakewa da "yan
uwansa yanzu,ya kalli Nasir din yace "ina su Maryam din"



"Suna cikin mota dady"



Dady ya bata rai! Yace"sai ka barsu cikin mota haka ake baza ka jagorancesu ba"owk yi musu
magana su fito cikin "yan uwansu
Dady yafada yana tafiya



Ranshi a bace ya bude mota yanawa Maryam wukantaccen kallo fuska a hade yace"Ku fito"

Cikin tsarguwa Maryam ta bude mota suka fito ita da qannenta a darare take bin gurin da kallo
Gaban Hanifa yayi muguwar faduwa ganin wacce tafito daga bayan motar dady yarinyar
Maigadin gidansu Nasir ce,yarinyar da tayiwa muguwar tsana sabida tarin baiwar da Allah ya
aje mata,
In taje Hutu gidansu Nasir har bataso yarinyar ta shiga part din momy sabida yadda take jin
wani mugun kishinta gashi momyn tai ta ji da ita,wannan ne dalilin da yasa ta tsaneta.!




*BINTA UMAR ABBALE*

*MARUBUCIYAR*

*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUDI*

πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š
*GIMBIYA BALARABA*

08089965176
[12/04, 03:03] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?




πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*🐾YARO DA KUDI*🐾
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*writting by*
_*BINTA UMAR*_
*MAMAN ABDUL WAHABU*




_ALLAH MAI JI NE KUMA MAI GANI NE_




*πŸ…Ώ44*



Hanifa tabi Maryam da wani irin kallon Wulakacin tana tabe baki tace"My love wannan fah"? Ina
ce yarinyar mai gadin gidan Ku ce ko"?
Domin ya ba kantawa Maryam din rai yace"Eh ita ce mana, ke kin ga tana kama da Family
namu ,duba da kyau Yarinya kamar zabiya"

Hanifa ta sheqe da dariya tace"wallahi my Nasir baka da kyau,eh ko da yake Maganarka haka
take domin irinsu in ka giftasu sai kaji har qarni suke"

Tabe baki Nasir yayi bai ce komai ba yana hangen karasowar Mubina gurinsu,
Cikin zuciyarsa yace "ke ma kizo duk zan iya daku shashashai kawai , ni Sam! Bana wani
sha'awar Auran zumunchi daku"

Maryam Na jingine jikin mota kanta a kasa tana jin duk irin cin mutumcin da suke mata ,idon ta
ya Tara hawaye tana ta kokarin mayar dasu,sabida bata bukatar zubowarsu gurin,dalili kuwa
tasan in dady ya gani ran Nasir ne zai baci,,
Dama sai da tacewa Aunt bata son zuwa gurin Ta balbaleta da fada wai bata son mutane,ita
kuma wulakaci take gudu.



Mubina ta karaso gurin ta hararar Hanifa ,Tace"Sarki shishigi da kwala kai har anzo Neman
magana ko"?

Hanifa tai mata nata kallon Na Tara saura kwata tace"ke kai sarkin shishshigi ,ke ko kunya bakiji
ba kinzo gurin Mijin kanwarki a haka,Dan Nasir Mijina ne ba Na wata "yar iskar ba"

Tofa!!
Baki yasan Abinda zai fada Amma bai San Abinda za'a mayar masa ba.

Shareta kawai Mubina tayi sabida ta Riga tasan halin Hanifa da muguwar rashin kunya,yanzu
sai ta zage babu Abinda ya dame ta.

Tun kafin tace komai Nasir yace"my Aunt Ina kwana? Yafada cike da zolaya da Neman magana

Aiko jakar hannunta ta kwala masa tana harararsa cikin so da kauna tace"Wai tuntuni bana ce
ka dai na ce min Aunty ba"

Yana dariya yace"kamar yaya in dai Na kiranki da Aunty bayan nasan ke din Aunty Na ce tunda
kin girme ni, in haka ne kuwa ban zama *YARO* Mai biyyaya ba"

Dariya Hanifa take yi tana kallon Mubina da tayi kici kici!! Da fuska a sabila da ta tsani Nasir ya
kira ta da Aunty a cewarta girman da tayi mishi ai bai taka kara ya karya ba,du du du ko
shekara daya bata bashi ba.



Tace"please Bana so kawai tunda nace bana so ka daina kirana da haka ,kawai ka zabi sunan
da ya dace dani ka kirani dashi"



Hanifa tayi karaf!! Tace "wane suna zai kiraki dashi bayan sunanki Aunt Mubina,ai irin wannan
sunayen da kike mafarki ,sai da ya kira ni dasu".



Nasir yana tsaye yana kallonsu Fuskarshi dauke da Murmushi,gefe kuma yana mamakin
haukansu ,wai son shi suke,duk su biyu shi kwata kwata bashi da ra'ayin Auran zumunchi,Ba
wai Dan basu yi mai ba dukkaninsu babu ta yarwa Dan sun Amsa sunansu Na mata masu Aji
da kyawu ga ilimi uwa uba nasaba da tarin dukiya



Mubina taja tsaki tana kallon Hanifa a dage! Tace"bani da lokacinki ni ke kike haukanki"

Ta kama hannun Nasir tace "muje ga guri can Na tanadar maka,sweetyna"

Babu wata damuwa ya bita,sunyi taku Uku ya tuna da.su Maryam
Shaf! Ya manta dasu wallahi

Ya jiyo yana kallon gurin,tana tsaye jikin mota ita kadai har yanzu kanta a kasa ta kasa dagowa
,Amma duk tana jin Abinda suke yi

Yace"ke!! "
Tayi sauri ta dago kanta gami da zuba masa idanuwanta masu rikitashi,sai yayi saurin yin kasa
da nasa idon gabanshi yana faduwa,
Yace"ina su Nafi'un suke"?

Sai tafara waige waige domin ita duk a zatonta suna gurin a tsaye suna wasa,

Babu su babu dalilinsu sun shiga cikin Jama'a

Da sauri! Ya fizge hannunshi daga Na Mubina ,ya karasa jikin motar da take jingine ,yayi mata
rumfa ,har tana jiyo hucin numfashinsa,yace"Wallahi ki nemo kanneniki kar ki sake ki sako
sunana a gurin Dady ,shashashar yarinya kina can kina kallon Munafurci da kauyanci kin saki
yara a wannan gurin ,to duk in da suke ki shiga ki lalubo su"

Maryam ta diridirce sai raba ido take a gurin tanaso ta hango su Nafi'u ,babu su babu Alamar
su.
Tuni hawaye yafara zuba daga idonta.

Mubina ta karaso gurin ,tana kallon Maryam,cikin izgilanci ta kalli Nasir tace"Wannan fah daga
ina"!!
*BINTA UMAR ABBALE*

_MARUBUCIYAR_

*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUDI*
*GIMBIYA BALARABA*

πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
08089965176

🐾 🐾
[23/04, 23:57] +234 808 996 5176:

πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
* YARO DA KUDI*




✍🏻
* Written by*
_*BINTA UMAR*_
*MAMAN ABDUL WAHABU*




*ZAMANI WRITES ASSOCIATOIN* 🀝🏻

_KABI DUNIYA SANNU SANNU YADDA KA DAUKE TA HAKA ZATA DAUKE KA ,DUNIYA
BUDUWAR WAWA ,ALLAH KASA MUGAMA LAFIYA_




_BISSIMILLAHI_




*πŸ…Ώ45*



Hanifah ta karaso gurin tace "kin gama da mu ne ,yarinyar maigadin gidansu ce,tazo kalan
dangi"
Tsaki Mubina taja Tanawa Maryam kaskantaccen kallo tace"to waya gayyace ta zuwa nan in
banda shishshigi irin Na talakawan daji ,Malama ki zauna a Matsayinki bama bukatar bara gurbi
cikin danginmu"
Vrystupid!! Tafada tana wani ya mutse fuska

Maryam ko hankalinta baya Kansu da duk Abinda suke tana can Neman "yan uwanta,kokarin
barin gurin take batare da tace musu komai ba,Mubina "Yar zafin kai! Ta janyo ta da qarfi gami
da tsinka mata mari tace" kamar ni "Yar me gadi ina mata Magana ta shareni Dan raini to yau
zan nuna miki matsayin ki,tafada tana kokarin kai wa Maryam din duka.
Abdul latif yayi saurin karaso wa gurin yana hararar Mubina ,yace"ke dai anyi babbar kwabo
wallahi me tayi miki kike dukanta"?

Shiru Mubina tayi tana kauda da kai sabida tasan Halin Abdul yanzu sai ya ramawa Maryam
din.

Ya kalli Nasir Wanda yayi kicin kicin! Da fuska yace" nan ka gayyato ta azo a ci mata mutumci,?
Wai me yasa baka da kirki ne"?



"Mtssss!! Nasir ya ja yace" kaga dallah Malam kar ka dame ni ,Kaje ka tambayi Dady dalilin
zuwanta gurin Ashe kai ma ka fahimci bata da Alaqa da nan din ,zakazo kana min surutu a
kai,yana gama fada yayi tafiyarshi ya barsu tsaye a gurin



Abdul ya kalli su Hanifa yana harara yace"wallahi babu ruwanku da yarinyar nan nasan
halinku,in dai kuka yi mata wani Abin ,Allah sai Na saba muku"

Cikin kunkuni Mubina tace"Tsabar shishshigi ne kawai in son ta kake kafito kafada,ka daina
boyewa"
Tayi tafiyarta itama Mubina tsaki taja tayi gaba ta barsu tsaye a gurin.



Abdul ya kalli Maryam dake goge hawaye yace" kiyi hakuri kinji Maryam ,ki riqa taka tsan tsan
da Nasir da Abokanshi ,babu ke babu su Hanifa,tunda sun girmeki nasan halinsu basu da kirki"



Cikin sanyin Murya tace"Nagode Ya Abdul Allah ya saka da Alkairi,

"Babu komai ,yace wuce mutafi ko"

Tayi diri diri tana kara goge hawayenta,tace"su Nafi'u ne suka bace cikin gurin nan tun dazu ban
gansu ba"
"Subahannallahi"

"Garin yaya"

"Wallahi muna tsaye a tare a gurin ,nan"

"Owk karki damu kinji ko mybe sun shige cikin yara"

Muje ki zauna yanzu zan sanya a duba su babu in da zasuje tunda a kwai security a gurin"



Jikinta a sanyaye tabi bayanshi tana da ta sanin zuwanta gurin,



Duk Abinda suke yi idonshi a kansu har suka so suka zauna bai dauke idonshi ba yana jin
haushin Abdul latif ganin yadda yake wani shishshigewa Maryam din.

Yayi saurin dauke kanshi daga kansu ganin Maryam ta dago kai tana waige waige .

Yana jin Mubina Na faman naniqarshi tana masa magana qasa qasa, Nan da nan jikinshi yafara
Daukar zafi,yanayin shi ya soma sauyawa dama ya kwana yanajin wani mugun feeling a tattare
dashi ,tun jiya da yayi ar ba da Maryam babu hijab yake jin wata muguwar sha'awar ta,



Idonshi a lumshe yake yana jin duk irin surutun da mubina take masa ya share ta, domin
shiyasan Halin da yake ciki,
Minti Uku ya bude idonshi yana kallon in da Maryam take zaune,babu ita babu dalilinta,sai ya
bude idon gaba daya ,yana bin ilahirin gurin da kallo ko zai ganta,nan ya hango Naf'iu da
miftahu kusa da dadynshi sai gaisawa suke da jama'a.

Ya zakuda gami da Dan ture Mubina ,daga jikinshi yana kokarin mikewa tsaye

Ta riqe hannunsa GAM! Tana lumshe ido tace"ina zakaje sweetyna"

Bai kalleta ba yace" Ai kena kikayi da zaki tambaye ni,yanzu zandawo" sakin hannunshi tayi
,tana lumshe idon ta tana jin wani mugun sonsa yana bin ilahirin jikinta,Gaskiya tana son Nasir
sosai shiyasa taci Alwashin Auransa ko ta halinkaka



Sosai yake duba Maryam Maryam din cikin harabar gurin ,dake guri ne me mugun girma,can
baya ya Nufa yana lalubenta lungu da sako gurin tsitt! Tamkar babu wata hallita a
gurin,gabanshi yafadi! Lokacin da ya hangota zaune gidin wata bishiyia kanta tsakanin
kafafunta da'alama kuka take.




Babu wata damuwa ya karasa gurin ,gami da daka mata wata muguwar tsawa!! Ta tashi a
furgice! Zata ruga da guda ,yayi sauri riqe tam!! Ya matse a jikinshi gami da jingina bayanta jikin
bishiyar yana sakin ajiyar zuciya.




*BINTA UMAR ABBALE*



_MARUBUCIYAR_
*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUDI*

πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š
*GIMBIYA BALARABA*



πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
08089965176

🐾 🐾
[24/04, 00:00] +234 808 996 5176:

πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
* YARO DA KUDI*




✍🏻
* writting by*
*BINTA UMAR*
_*MAMAN ABDUL WAHABU*_




🀝🏻
_*ZAMANI WRITES*_
*ASSOCIATION*




_ko wane bawa yana tafiya da kaddarashi mai kyau ko Mara kyau,hakika cikar mutum mumini
shine yadda da qaddara, me kyau ko Mara kyau,Allah ka bamu ikon cinye dukkanin jarrabarka_
_Bissimillahi_



*πŸ…Ώ46*




Maryam ta diririce tana kokarin gudawa ganin yadda Ancle din ya matseta jikin bishiya yana
shashshafa mata jikinta ko ina,sai ta fashe da kuka tana ture shi,Cikin kuka tace"Uncle meye
haka ,Abinda kake min bai dace ba haramun ne ai kata irin wannan Abin"



Sam! Baya cikin hayyacinshi , ya zira hannunshi cikin rigarta yana kokarin taba mata qirji,Marym
ta fasa ihu tana tunkude shi Amma kamar tana ture dutse sabida qarfin ba daya bane

Kwata kwata Nasir ba ya cikin hayyacinshi domin dama a cikin tsananin sha'awa yake shiyasa
yakasa gane wacece a gabanshi, jikinta yayi mugun sanyi gwiwarta ta sage ,sai kawai ta silale
ta zauna gurin yabi ta ya danne yana ya mutsa ta,bakinta ya kama yasaka a nashi yana tsotsa
cikin kwarewa Da iya bariki.



Maryam hawaye ne kawai yake zuba a idonta tayi - tayi ta ture Uncle daga Jikinta Abin gagara
sai kawai ta zubawa sarautar Allah ido tana addu,ar Allah yakawo mata dauki, hannunshi ya
zira ta bayanta ya zuge zif din rigarta yana shafa bayanta hade da son sabule mata hannun
rigar,
Still bakinshi Na sarke da nata yaki saki!



Wani qarfi ne ya zo mata ,nan take ta kama fatar gefan kunneshi ta garzawa cizo sosai!



Abinda Nasir bai taba ji ba kenan domin ya saba da "yan matanshi in suna holewarsu Lallabashi
suke hade da Sosa masa kunne yanzu yaji sabanin haka,nan take yadawo cikin nutsuwarshi
yana tunanin dawa yake tare,




Mikewa yayi da Sauri lokacin da ya tuna wannan yarinyar ce mai sifar Aljanu yake Romance da
ita ,jikinshi Na rawa ya mikar da ita tsaye gami da kifa mata mari,yace"Dan Uwarki Baki isa kija
ra'ayina ba,domin baki kai matsayin da zan hada jiki dake ba,ya tattaro miyau ya tofa mata a
jiki,yace mutukar naji wannan Maganar wallahi sai nasa an yagalgala min ke,sai nasa rambow
yayi miki kaca_kaca!!
Wuce kibawa Mutana guri!! Yafada cikin muguwar tsawa,

Da sauri ta matsa daga kusa dashi tana kukan bakinci tana kici-kicin mayar da Ziff!! Din ta da ya
zuge,takasa



Da sauri yakara so in da take tsaye ya joyo da ita a zafafe ya mayar mata da zif!! Din idonshi
tar! A kirijinta yana kallo

Tayi sauri ta yafa mayafin ta nan nade wuyanta dashi gami da rufe qirjin tunda gabar rigar Net
ne shiyasa ana ganin tudun breast di ta,gabanta sai faduwa yakeyi tayi gaba batare da ta
waiwayo ba




Yace" keee!! Ta jiyo da sauri ,
"Wallahi kika gayawa dady namiki wani Abu sai nakusa kasheki domin Na lura dady a kanki zai
iya tsine min"



Jikinta Na rawa tajoya ta tafi Cikin zuciyarta tana nemawa Uncle din shiriya gurin Allah gefe
guda ko tana takaicin yadda Ya Cakuda mata jiki kamar wata matarsa,Abinda bata tabayi ba
tunda Allah ya hallice ta.
Zama yayi jikin bishiyar bayan yaga wucewarta Nuffashi ya ke sauke gami da lasar bakinshi
,wata muguwar sha'awa Na yunkoru masa sai ya fara hade jikinshi tamkar ya saki kuka,
Yarinyar nan ta cuce ni a fada Afili, gabanshi yafadi da ya tuna yadda ya riqa jin Sugar lokacin
da yake tsotsar bakinta,ga fatar ta da mugun taushi, har yanzu yana jin ,tudun Braest din ta a
nashi qirjin ,Ajiyar zuciya yariqa saukewa gami da ciccije baki ,ya daga hannunshi duk biyun
yana kallo ,tunda yake hulda da Mata iri-iri bai taba kama Abinda ya Gigitashi irin Na wannan
yarinyar ba,Dam!! Dasu a tsaye gashi sun cika masa hannu babu masaka tsinke, A halin da ake
ciki yanzu ita kadai kawai yake Muradi,
Ganin hakan baza

Please Login or Register in order to submit comment