You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a kirji shi da qafarshi mai sanye da katon takalmi.




Ihu! Anwar yake yana kokarin kwatar kanshi ya kasa !



Motar dady ce tazo ta huce fuuuuu!! Dady yayi daurin da katar da Nura drever yace"kamar
motan Nasir ce waccan ko Nura"



Nura yace"kwarai kuwa Alh.motarshi ce ,ai Nasir din ne ma suke fada Alh da'alama babu lafiya"



"Subahanallahi"

Ko ma baya"
Dady yafada cikin tashin hankali,
[05/06, 18:51] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*

*61*




Nura yayi parking din motar can tsallaken titin da sauri dady ya bude ya fito sabida hankalinshi
ya tashi ganin abinda yake faruwa,



Sam Nasir bai ga zuwan shi gurin ba, yana can yana dukan Anwar sai kace wani mahaukaci,
dady ya daga hannunsa ya tsinka masa mari ,cikin tsananin fushi da bacin rai! Yace"kisan kan
zakayi Nasir iyi mai Anwar yayi maka kake masa irin wannan dukan.?

"Nura ya kwalawa kira, Nura ya tsallako titi da sauri dady yace "maxa dauke shi mu tafi asibiti



Nasir kuwa yana tsaye jikinshi sai tsuma yake ,tamkar wanda yasha tsimin "yan bori ko a
jikinshi marin da dady yayi mishi domin in da sabo ya saba, ka wai ya kama hanya zai wuce
cikin zafin zuciya,ya bar dady a tsaye a gurin,



Dady ya jawoshi cikin fushi ,ya kara kai masa mari yace"wallahi ka shiga taitayinka dani Nasir in
kayi kisan kai babu ruwana, wato duk ,bacin ran da nake ciki kai baka damu ba ko,yausa
rabonka da gida,iyi?



Nasir ya daga kafada yana huci"yace dady mubar maganar ta wuce gidan ka ne kace in fita na
futa shikkenan ai"



Dady yace"ni kake fadawa haka"?



Shiru yayi yana dauke kai!



"Owk ko zaka iya fada min mai ya hadaku da Anwar din kakeson kashe shi ? Ashe kazama Dan
ta'adda ban sani ba"
Dady yafada cikin tu'ajibin abinda Nasir din yake yi.



Zakuda kafada yayi yace"dady babu ruwanka da abinda ya hadamu dashi tsakaninmu ne"



"Wallahi baka isa ba dady yafada cikin bacin rai"

Hankalin shi nakan motarshi,yana lure da Maryam dake faman dukan glass din motar tana
kuka,yayin da abba ya bawa motar baya shiyasa bai lura ba.

Gabanshi ya fadi ,domin yana jin tsoran dady ya gan ta ciki.

Sai ya yi sauri wuce dady ya nufi motarshi batare da yace dashi komai ba.



Dady ya bi bayanshi da kallo cikin mamakin yadda ya tabi ya harshi a gurin, yarasa me yake
damun Nasir a rayuwarshi



Zai bude mota dady ya dakatar dashi ,ta hanyar cewa,"Kasan yarinyar nan Maryam an nema ta
anrasa kimanin a wanni shida kenan tunda ta fito zata makaranta"



Nasir yayi sak! bai waiwayo ba yace"Allah ya bayyana ta.
Dady yace"Ameen



Nasir in dai nine na haifeka "ka wuce muje asibiti gurin yaron nan ,idan kai baka fada min
abinda ya hadaku ba shi nasan zai fadamin tunda yana ganin mutumchi na.

Gabanshi yafadi jin abinda dady n yace "

Yace dady ka tafi a motanka na biyo bayanka,

"Baka isa ba dady yafada lokacin da yake karasowa bakin motar.



Dady ya tsargu ganin yadda Nasir ya diriri ce!

A take dady yace"baka da gaskiya Nasir mai ka boye a motar Wanda baka so a gan...

Kafin dady ya karasa maganarshiya hango mace cikin motar tana bubbuga glass din .



Cikin tsawa dady yace"bude motar naga mai ka boye,ka zama Dan yan kan kai ne"?!!!
[05/06, 18:53] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*

*62*



Nasir ya matsa jikin motar ,yana kallon dady I do da ido yace "dady wai ina ruwanka ne ,nifa
kana takuramin wallahi ,kayi tafiyarka ka kyaleni , in ta fiyata.



Mamaki ya kashe dady domin tun da yake da Nasir duk rashin kunyarsa da tsaurin idon shi bai
taba yi mishi magana makamanciyar irin wannan ba,

Dady ya hasala ,sosai! Ya hankade Nasir daga jikin motar batare da yace"komai ba fara kokarin
bude wa,

Dady na bude motar Maryam ta fado kasa domin tana jikin murfin numfashinta na fita
sama-sama,

A gigice dady ya rafka salati tare da ambaton sunan ta,Maryam"



Shiru babu amsa tana kwance a kasa,da sauri dady ya dauke gami da mayar da ita motar,tunda
motarsa Nura ya tafi da ita,kai Anwar din.

Ya kwantar da ita ,cikin kujera ,yana salati,yarinyar da ake ta faman nema tun karfe takwas
saura nasafe ashe ta na hannun Nasir ko meye dalilinshi oho,



Jikinshi a sanyaye,tace" shiga mota ka kaimu asibiti Mutukar daya daga cikin mutum biyu nan
suka mutu to babu ruwana Nasir

*innalillahi wa'ina ilaiyi rajiun*

Dady yafada jikinshi sai rawa yake yi.

Nasir ya bude mota ya shiga ya ja suka bar gurin.

Dady ya nisa yana sauke ajiyar zuciya mai zafi.

A kausashe yace" menene dalilin kidnaping din "yar mutane ,ko ka dauke ta ne kaje ka lalata
mata rayuwa"?



Nasir yayi shiru yana jan mota,ranshi a bace,da irin mugayen maganganun da dady yake fada a
kanshi tamkar bashi ya haife shi ba.

Sai cin magani yake yana dacin rai!



"Anyway idan kai baka fada min ba,ina fatan Maryam ta tashi lafiya,nasan zata fadamin komai
,tabbas idan abinda nake zargi hakane,babu shakka zakayi mamakin irin mummunan matakin
da zandauka a kanka.
dady ya karashe maganar cikin zafin zuciya,
Ko gezau Nasir bai yi ba,sai ma wani zafi da yake ji cikin zuciyarshi,in ya tuno da yadda yaga
Anwar a kan Maryam jikinta babu riga ,shi kuma ya sabule wando,tabbas yasan halin Anwar da
mace, zuciyarsa ta shiga yin wasi wasi tabbas Anwar yayi sex da Maryam sabida yanayin da
yansu babu shakka haka tafaru.
Ya daki! kan mota da qarfi !sai gumi yake ,idan haka ya zama gaskiya ne babu shakka sai yaga
bayan Anwar a duniyar nan



Minti goma ce ta kaisu, wani kata faran asibiti ,wanda yake mallakin Nasir din babu abinda babu
na kayan aiki, a ciki ,ranar Monday za'ayi bikin bude shi, A ranar Nasir din zai fara zama a ofis
din shi,na cikakken likitan ma(Garny)
Dady ya fito ya bude mota ya fito da maryam din ,kamar yadda ya shiga da ita,

Shi kuma Nasir din ya nufi wani Ofis , dady ya biyo bayanshi da Maryam din a hannunshi

Kan kujere ya kwantar da ita,
Ya tsaya kawai tare da zubawa Nasir din ido



Shiko Nasir kai tsaye karfin Ac ya karo ya kureta ,tuntuni yasan yarinyar suma tayi ,amma ya
lura dady bai gane ba



Ya tsaya a kanta yana kallonta, yana jin wani kunci a zuciyarsa in ya tuno da yadda ya ganta da
Anwar,

Ya fi minti biyu yana tunanin wane taimako zai mata,

Batare da wani dogon nazari ba ya dago kafadun ta ya sanya bakinshi a nata numfashin su na
haduwa da na juna.
Wannan shine taimakon ,gaggawar da yake tunanin zai iya bawa yarinyar
[05/06, 18:54] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*



*63*



Dady hankalinshi ya tashi ganin iskanci da Nasir yake a gabanshi,ya daka masa wata muguwar
tsawa, yace"wannan wane irin iskanci ne,kake yiwa yarinyar mutane haka a ka taimako dan
ubanka"!



Nasir ya dago kan shi ,bayan yaji numfashin Maryam din ya dawo, idan shi jajazir ya ke kallon
dady dashi,shi yana mamaki mai yake damun dadyn shi haka, har da zagi abinda bai taba yi ba,
ranshi a bace yaje ya samu kujera ya zauna jikinshi duk ya mutu ,sakamakon yadda yaji bakin
yarinyar a nashi ya rinka jin wani iri a jikinshi

Dady ko a jikinshi ya nufi gurin Maryam din ganin ta farfado tana kokarin rikitowa daga kan
karamin gadon da take kai.

Ya mikar da ita zaune,sai sannu yake mata.

Sannu a hankali Maryam tafara dawowa cikin hayyacin ta, ta kurawa dady ido ,sai tafashe da
kuka,tana bin ofis din da kallo,lokaci guda ta kwala kara ,ta dirgo daga kan gadon ta rirriqe dady
tana kuka tana nuna masa Nasir.



Dady ya rirruqeta yana tofa mata addu'a sai da tadawo cikin nutsuwarta sannan ya zaunar da
ita kan gadon gami da riqe kafadunta yana nazarin ta.



Ita kam Maryam jikinta sai rawa yakeyi tana kallon Nasir.



Dady yayi gyaran murya yace"Maryam ki fadamin gaskiya duk abinda na tambaye ki,

Daga kai tayi,

Kafin dady yace komai Nasir ya mike tsaye,dady ya daka masa tsawa ,gami da cewa"koma ka
zauna munafinkin Allah ta Allah wato kaji abinda akecewa sabida kasan baka da gaskiya shine
zaka gudu.



Nasir bai ce komai ba ya nufi wata drowar dake gefen a ajiye,ya bude ya fito da kayan dressing
,yana so yayi wa hannunshi inda glass din ya shige masa fatar hannu .

Dady ya bishi da kallo har ya kuma kujerar da ya tashi ,ya zauna,
Ya dauke kanshi



Dady ya kalli Maryam yace"kifadamin Abinda wancan yayi miki zan bi miki hakkin ki ni zan
tsaya miki kinji ko,

Zafi da radadi ne ya addabi Maryam a qirjinta ,ta kai hannu ta shafo gurin da take jin ciwo,jini ta
gani a hannunta,
Dady ma ya gani, hankalinshi ya tashi,yace"maza cire hijab din nan naji kin ki,
*innalillahi*
Dady yafada cikin al'ajabi



Maryam ta cire hijab din tana hawaye ,ita kam wannan masifa ta ishe ta.



Da sauri dady ya kalli jikin rigar ganin yadda jini ya 6ata ta,hankalinshi ya tashi ,sosai ya kalli
Nasir da sauri yace"kazo ka duba min yarinyar nan Nasir, Babu abinda zan ce da kai ka cuce ni"
Dariya ce taso ta kufcewa Nasir ganin yadda ya gigice gaskiya dady yana kaunar yarinyar
sosai,hakan kuma baya rasa nasa ba,da yadda bashi da yara da yawa ne,

Fuskarshi a hade yace"da wane hannu zan taimake ta nima nawa hannun sun fashe duk a
gurin taimakonta, ka kai ta wani hospital din mana dole sai ni"
[05/06, 18:54] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*



*64*



"Baka isa ba"
Dady yafada kai tsaye,ya cigaba da cewa "kai ne wanda ya jawo mata ciwon kai ne kuma zaka
duba ta,dole,babu wani asibitin da zamu ga ka a zaune.



Shiru Nasir yayi,dama ya fadi haka ne kawai,dan ya bata wa dady rai,amma ba zai iya yadda
wani ya ga jikinta,tun a mota ya lura,gefen kafadar ta ,ya samu matsala,tun lokaci da yafasa
glass din, shareware yayi kawai ,ya bar dady yana ta fadace-fadacensa.




Maryam tayi sauri tace"dady ba sai an duba min ba in mukaje gida zan cire glass din da akai
na ai babu matsala sosai"



"Akwai matsala Maryama ,kiyi hakuri yayi miki dressing a gurin kinji ko ,sai muje gida,ina so ki
fadamin duk abinda yafaru bayan fitar ki daga gida zuwa makaranta



Daga kai tayi tace"to dady"

Cikin zuciyarta tana addu'a Allah yasa Nasir yace "zai bata magani ba sai ya dubata ba,sabida
in haka ta faru dole sai ta tube rigarta ,tanajin ciwon kasan Brest din ta da saman kafadarta,



Dady ya buga masa tsawa gami da cewa"kana batawa mutane lokaci kazo kayi abinda yake
gabanka ,mu wuce gurin Anwar,din ka kira Nura a waya ka tambayeshi wane asibiti ya kai shi"




A nutse Nasir ya mike sai yanzu yake jin radadi a hannuwanshi ,amma dake namijin gaske ne
,bai nuna ba,ya dauki kayan aiki da hannun ya karasa in da suke zaune,
Dady sai hararasa yake yi.



Maryam din ya kalla ya wani sha kunu ,yace "je ki kwanta cikin waccan kujerar" ki cire wannan
rigar dake jikinki cike da bada umarni yayi maganar.



Maryam tayi tsili-tsili tana zare ido ,kamar kace kyatt! Ta zura da gudu jin furucin Nasir din wai ta
cire rigarta Lallama



Dady yayi masa wani mugun kallo,yace"baza ta cire rigar ba, wannan maganar banza ce kake
yi mtsss,kai ba likita bane duk yadda zakayi ka duba ta kasani bai sai ta cire riga ba a haka
akeyi"



Nasir ya sauke ajiyar zuciya yana daga kafadu ,sama,alamun babu abinda ya dame shi,yace
"ok shikken tunda haka kace ,dady ni gaskiya bazan iya dubata a haka ba, ciwon fa yana jikinta
dole sai ta cire Na duba in da glass din ya shiga kasan dai sharrin kwalaba a jikin mutum , a
kwai matanan da suka fita komai suna zuwa mu dubasu in lalura ta samesu, dady na karbi
haihuwar mace sama da dari a america ,to mai zai dame ni mai zai dagamin hankali a jikint...



Dady ya katse shi da cewar"wadan nan ba musulmai bane ,muko nan muna girmama
musuluncin mu yin hakan ya sabawa shari'a".
Cikin mamaki Nasir ya ke kallon dady nashi,wai shari'a ,to ai shari'ar ma ta yadda da abada
taimakon idan abu irin wannan ya faru kamar dai haka,kwalba a jikin mutum a hatsari ce,amma
ya lura dady ,sam bai gama fahimtar yadda ka'idojin aikin likata yake ba.

Ka wai sai ya wuce yana kokarin barin gurin batare da yacewa dady komai ba,har yanzu
zuciyarsa sai faman tafasa takeyi ji yake zai iya kashe Anwar idan yakara arba dashi.



Babu yadda dady ya iya ,sabida shima ya fahimci dole sai hakan tafaru, ya kalli Nasir din yana
kokarin zama kan kujerar da ya tashi ,yace "shikkenan zo ka dubata a wuce gurin, duk abinda
kayi mata kanka"



Duk da a cikin bacin rai yake hakan bai hana shi sakin Murumushi ba jin maganar da dady n sa
yake ,wai in ya cuceta kansa, dady kenan a kwai fada, shi yana mamakin fadansa,kuma ya lura
shi kadai yakewa fadan,kamar bashi ne ya haifeshi ba.
Dady bai karacewa komai ba ,ya mike ya fita daga dakin,
[05/06, 18:54] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*



*65*



Dady na fita Nasir ya karaso kuda da Maryam Fuskarshi a hade

Ita kuma sai kallonshi take, wannan karon tayi alkwarin kwatar kanta a hannunshi ya daina
ganin gazawarta




Yace"ke dan ubaki ni zaki kulle a cikin daki ko"?

Shiru tayi,gami da dauke kanta daga kanshi,



Ya ce"magana nake dake,munafuka mai fuska biyu ,dan uwarki mai ya kaiki motar Anwar
kifadamin ko yanzu ,in kaca-kaca dake,!!
Yafada cikin tsawa



Cikin nutsuwa tace"taimakona yayi daga hannun azzalimi irinka"



Cikin mamaki Nasir ya dago kai yana kallonta

."waye azzalimi" yafada jikinshi na tsuma



Shiru tayi taqi tankwa



"Owk nine azzalimi ko,to yanzu zan nuna miki zalinci kara ra



Mikewa tayi cikin zafin nama zata gudu,

Ya damke ta gami da makure ta jikin bango ,ya kureta da jajajen idanunshi masu bata tsoro
Ita sai ta sama sa nata idan masu kassarashi,

Jukinshi ya mutu sosai

Ya dauke kanshi ,cikin tsawa yace "idan baki daina kallon ba sai na lahanta miki ido, mayya
kawai.



Ya sake ya koma kan kujera ya zauna,cikin bada umarni yace "kicire duk kayan jikinki,wato
kema kin San dadin namiji shine kika cirewa anwar riga yana sosa miki kina jindadi,to duk zanci
ubanku ke dashi.



Maryam ta tsaya tana kallonshi,cikin mamaki sharrin sa wai ta cirewa Anwar riga,



Cikin tsawa yace"kara maimata maganar dazu



Maryam tace"in har sai na cire rigata sannan zaka duba ni to sai dai in hakura da ciwon.



Wani mugun kallo ya watsa mata yana ya tsine fuska,yace"da dai ina sha'awarki yarinyar
,amma banda yanzu ,sabida ni bana cin sauran wani,duk "yan matana nine nake fara saninsu
,sabida haka kije ki jika abinki kisha sadaka kika bani bazan karba"
Yafada yana wani zakuda kafada




Maryam tafashe da kuka tace"Allah ya isa tsakanina dakai uncle ni ba"yar iska ba, c... Rufemin
baki!! Yafada cikin tsawa yaci gaba dacewa,ke ba "yar iska bace kika mikamasa kirjinki yana
sosa miki"



Cikin kuka tace "uncle duk kai ka jawo min ,mai nayi maka,zaka dauke ni ka kai ni gidan ka keta
min haddi na,ai gwara Anwar din a kanka"



Nasir ya taso a fusace yazo ya tsinka mata mari,yana huci! Yace yes dole kice haka mana "yar
iska tunda Anwar ya dandana miki kinji yadda abin yake ba,duk zanyi maganunku ke dashi
Maryam ta mike da sauri zata gudu ya ruqeta,da duk hannunwanshi ,ya fara kokarin cire mata
kayan jikinta
[05/06, 19:00] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*

*66*

Kuka take yi tana tankwabe masa hannu duk a kokarin ta na ganin ta hanashi cire mata rigar
jikinta,tunda yayi nasarar cire mata hijab.



Ya daka mata tsawa ,gami da cewa, " in baki tsaya na duba ki babu ruwana, wallahi kuma karki
sake naji kin fadawa dady cewa nine na dauke ki ,sai nayi miki muguwar illah a rayuwarki!!



Maryam ta kamkame jikinta ,yayin da Nasir yayi nasarar cire mata riga,ta sanya hannuwanta
duk biyun ta kare kirjinta dashi, sai kuka takeyi cikin zuciyar in banda Allah ya isa babu abinda
take masa.

Duk tsananin sha'awar Maryam da take cin Nasir ko gezau bai yi ba lokacin da yayi arba da
qirjin Maryam abinda yake mutukar tayar masa da hankali ,duk sai yaji abin ya fice masa,a ka
sabida shi mutum ne mai tsananin kishin tsiya shiyasa ba ko wacce mace yake kulawa ba.



Wani mugun abu ne yazo ya tokare masa a makoshi ji yakeyi kamar ya shaqe mata wuya ya
huta da wannan bala'in da yakeji a zuciyarsa game da ita ,shi kanshi yarasa ko menene.



Tankwabe hannuwanta yayi daga kan qirjin na ta data kare, yana ya mutse fuska yace"ubanki
kike boye min iyi? Mai kike dashi a haka, duba ki ,sha sha sha kawai stupid!! Cikin zafin zuciya
yayi maganar , bai saurari koke koken da takeyi ba ya ciccibe ta yaje ya daura kan wani
karamin gado ya kwantar da ita, yana bin ilahirin jikinta da kallo so yakeyi yaga iya wane guri
glass din ya fasa a qirjin nata,



Babu yadda ya iya dole ya sanya safa a hannuwanshi yaje ya dakko kayan aiki,



Maryam ko tana kwance tana kuka bakin ciki kamar ranta zai fita,uncle ya cuceta ,ganin yadda
ya ke kalle mata jiki.
Har yanzu hannuwanta na qirjinta ta kare,wai bataso ya gani.
Cikin rashin imani yazo ya tankwabe hannun a karo na biyu fuskarshi a murtuke, ya ciro wani
abu mai tsayi yana da dan kaifi, ya daga mata Brest guda ,inda ya hango wata labcececiyar
kwalba ta makale a gurin jini na fita, Ya sanya wannan abin ya fara aikinshi



Maryam ihu take kurmawa kamar ranta zai fita ,shi ko babu abinda ya dameshi ,sai da ya ciro
kwalabar sannan ya sanya auduga a gurin ya tsane jinin dake fita, a gun ,ya cire ya dauko wani
magani ,shima ya sanya auduga ya dangwalo ,ya manna a gurin ciwon cikin rashin tausayi!
Maryam ta fasa kara jin wani mugun radadin zafi yana tsirga mata a ko wane sassan jikinta ,riqe
masa hannu tayi ,tana kuka tace"please uncle ka kyaleni haka,kar ka kashe ni ,na tuba ancle
wallahi bazan fadawa dady komai ba"

Share tayi ya cigabah da aikin shi,yanda yayi wa kasan Brest din nata haka yayiwa saman
kafadar ta,inda ya ciro wata katuwar kwalba,yana ji tana kuka gami da rokanshi yaki saurara
mata,sai da yayi dressing din gurin yadda ya kamata,sannan ya sanye plasta ya manne gurin
tsaf!
[05/06, 19:00] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*



*67*



Yana gama aikinshi ya matsa daga gurin , zuciyarshi sai faman tafasa takeyi, key din shi ya
dauka ya fice daga ofis din sai huci yakeyi shi kanshi yarasa wace irin masifa wannan kishin
yarinyar kamar ya kashe shi duk wata sha'awar ta da take damunshi ya neme ta yarasa.



Maryam tashi tayi da kyar ta lalubi rigarta ta saka ,sai faman kuka takeyi ta sauko daga kadon
a hankali ,taje ta dauki hijab dinta ta saka,ita ma ta fita ,dady ya daga kai ya kalli Nasir lokacin
da ya fito ,hankalin shi ya tashi,ganin Nasir din yana muzurai,yace"kai lafiya kuwa"?
Ina Maryam din"?



Kafin yace komai Marym ta fito tana goge fuska ,dady ya saki ajiyar zuciya, yace"sannu
Maryam kinji ko,yanzu mai yake miki ciwo"?




Dady ya bata tausayi ganin yadda ya damu da lamarinta ,sosai dattijon yake burgeta,itama tana
bala'in kaunarsa kamar yadda yake kaunarsu,tace "babu komai dady sai dai zugi da nake
ji,shima nasan maganin da'akasa a gurin ne,"
"To
Masha Allah ,Maryam Allah yakara kiyayewa kinji"

"Ameen dady nagode"
Maryam tafada kanta a sunkuye



Yace"shige muje mota kinji naga wancan yafito yana zare ido kamar mara gaskiya,dafatan dai
bai miki komai ba"?



Kanta a kasa tace"dady babu abinda yayi min"



"Yawwa Allah yayi miki albarka, dady tafada cike da tausayin yarinyar.



Nasir na cikin mota yana jiran su ranshi duk a dagule yake,dady ya matsa lallai sai sunje duba
Anwar yana ganin in yaje zai iya karasa shi mutukar sukai ido biyu



Dady ya bude mata kofa, yace"shiga ki zauna kinji, cikin jin kunya Maryam tace"dady da
kanka,ai zan iya budewa"



"Nasani ai na hutassheki"

Babu yadda ta iya tashiga bayan motar tana jin nauyi sosai Lallai Alh huseen samun kamarshi a
duniyar nan sai an tona.



Dady ya bude kujerar gaba kusa da Nasir din ya zauna ko kallonshi bai yi ba.




Nasir din ma haka,ya kunna mota suka bar hospital din




Dady yayiwa Nura waya suna wane asibiti'"?



Nura yace suna Malam Aminu, kai tsaye yace"ma Nasir din su wuce Malam Aminu
Bai ce masa komai ba ya cigaba da dreving din shi




Maryam ta dago kai cikin rashin sa'a suka hada ido dashi ,yai mata wani banzan kallo ,tayi
saurin yin kasa da idonta, a zuciyarta tace"ban taba ganin mugun mutum kamarka ba,mai
zuciyar fir'auna"



Anwar ya na kwance a gadon asibiti,bayan likita ya duba shi, sosai shima ,sai da a kayi masa
dinki a fatar lebanshi inda Nasir ya fasa sai gwiwarshi da kafadarshi, Gaskiya Nasir yayi masa
lahani sosai,sai nuffashi yake fitarwa na wahala,yana tunanin irin Wulakacin da rashin
mutumchin da zai yiwa Nasir ,in ya far fado.
Dady yayi Sallama dakin da Anwar din yake kwance, likita a kansa,nan suka gaisa da dady
cikin mutumchi da girmamawa. Likitan ya juyo yana kallon Nasir ,shima Nasir din ya kalleshi ,
Dr Dini ,ya ce" kai Nasir Alhussen ,dama kana duniyar nan"?



Nasir ya saki fuska kamar bashi bane mai nukufurci nan yace"ya akayi ne dini, inanan wallahi,
kace har ka fara aiki kai"



"Dr dini ya saka dariya gami da rungume Nasir din yace"gaskiya naji dadin ganinka Nass ,sosai
kasan bayan shekaru biyar da suka wuce da rabuwarmu a america,na dawo nan na karasa
karatuna a jami'ar bayaro wallahi to ban dade da kammalawa mahaifina ya samamin aiki a
wannan asibitin, dama kai ai ka dauko karatu mai zafi sosai ,ina fatan duk ka kammala"?



Cikin sakin fuska Nasir din yace" sosai kuwa,kasan duk abinda nasa agaba Allah yana
taimakona, yanzu zancan da nake maka ma ranar Monday zan fara aiki a sabon asibitina,an
kammala komai, da komai,



"Alhmdullhi na taya ka murna mutumina bukatar ka ta biya, Allah yasa a fara a sa'a

Nasir ya bashi hannu suka tafa ,suna dariya, Dr dini, ya kalli Maryam dake rabe a bayan Nasir
tana zare ido,yace"kai! Mutumina kace kananan kana shagalinka"



Nasir ya dinke fuska ,yana nuna masa dady, nan da nan Dr dini, ya shiga hankalinshi domin
kwata kwata ya manta da dady, dady kuwa duk yana kallon su, bai ce komai ya wuce gurin
Anwar dake kwance ,yana kallonsu wato Nasir bashi da mutumchi , wallahi sai ya tona masa
asiri gurin mahaifinshi.
[05/06, 19:00] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*



*68*
Dady ya
karasa kusa da Anwar din gami da dafa kafadunsa,yace"sannu Anwar,wato kun girma,ba
kusan kun girma,har yanzu Baku dai na shirme,ba ko"?




Anwar ya ya mutse fuska yana kokarin mikewa zaune, yace"dady , a rayuwata babu wanda ya
tabayi min wulakanci irin wanda Nasir yayi min dazu,amma ko dame yake taqama dashi wallahi
sai na rama"



Dady yace"wannan kuma abinda ya shafeku ne, babu ruwana kuje Ku kashe kanku ,sai dai duk
Wanda yayi kisa a tsakaninku ,to kar ya saka sunana, yanzu abinda nakeso dake ,kagayamin
mai nene ya haddasa wannan rigimar"



Anwar ya ya mutse fuska yana jin radadi a jikinshi yace"dady ka tambayi Maryam duk zata fada
maka dalili,yarinyar nan tun safe kuke nai manta ,ko"?



Dady yayi saurin daga kai gami dacewa kwarai kuwa,mai yafaru"?




Ya zakuda kafada,gami da nuna Nasir da hannunshi yace"to ga Wanda ya sace ta nan ya kaita
can guest house din shi da gina can bayan gari,inda yake kai"yan matanshi, can ya kaita zai
lalata, dama ya Dade yana hakonta,shine na gan ta tafito daga gurin tana kuka, nayi sauri na
sata a mota na, shine fa ya biyo mu wai sai ya kashe ni"
Dady ,bai yi mamaki ba sabida dama ya zargi haka , ya daka wa Anwar din tsawa gami da
cewa ,"ka fadamin cewar Ya keta mata haddi kokuwa,mutukar kayi min karya domin kare shi
,kai dashi sai nayi shari'a daku"




Anwar ya tsorata da ganin yadda dady yake huci yace"Dady waqa abakin mai ita tafi dadi ga
Maryam din nan ka tambaye ta,zata fada maka komai"
Ya juyo yana fuskantar Maryam din yace"hakane maganar Anwar ko kuwa"?

Maryam ta diririce batasan sanda ta daga kai ba



Dady yayi salati ya sanar da ubangiji yana bin Nasir da kallo wanda yayi tsaye ,yana kallonshi
ko gezau bai yi ba,sai dai abinda ya bashi mamaki bai wuce ,Maryam ba wato ita sharri zatayi
mishi,Sam! Hakan bai dameshi ba

Dady ya ce"Nasir kaci amanata kaci amanar malam Ya'u ,to bari kaji wallahi summa tallahi,baka
da mata sai Maryam,ka rubuta ka ajiye,



Anwar sai da ya kusa wuntsilowa daga kan bed sabida bai yi tunanin irin wannan hukuncin dady
zai yanke ba,

Shiko Nasir ko a jikinshi ,Lallai da akwai rigima mutukar dady yace ,zai aura masa yarinyar ,dan
shi yanzu wata irin tsana yake mata , amma can kasan zuciyarshi kishi,yana tsunkulinshi in ya
tuno lokacin da Anwar ya danneta a mota,yana wasa da Brest din ta.
Sai yaji kamar ya kashe kansa ya huta.
[05/06, 19:01] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*

*69*



Babu fargabar komai yace"dady ka kwance wannan rantsuwar taka, kasan halina in nace
banason abu ba na so sabida in ka ce lallai sai na zauna da yarinyar nan ,zakaji kunya sabida
yadda na tsaneta haka na tsani mutuwa ta bana kaunar in bude ido in ganta,




A fusace dady ya tsinka masa mari,ya ce wato ina fada kana fada ko Nasir,turawa sun bataka
da rashin kunya,ko su ai da suka Baku "yancin kai,ba sai wa iyayensu rashin mutumcin da kake
yi min Nasir,nafada na kara fada mutukar ni na haifeka ,to baka da matar Aure sai Maryam,in
yaso in an kai maka ita ka kashe ta,dan naga alama zaka'iya



Dr dini dake tsaye yana sauraronsu ,sai yanzu yafara gane inda maganar take ,sai

Please Login or Register in order to submit comment