You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Nafi'u batayi ba idan
sun gama shirmensu sa shi go domin su ma haushinsu takeji ganin A gabansu Uncle din yaci
mata mutumchi basu nuna damuwarsu ba Sai kace shashashai suka zauna cikin motar duk dai
yadda suke dashi ba kamar ita ba ne.




Aunty tana kallon yanayinta tasan yau halin nata ne ya motsa idan ba'ayi sa'a ba haka zata
kwana ta yini bata kula kowa ba.
Tace"Aunty sannu da gida"

"Yawwa Maryam kundawo Lafiya"? Ina su Nafi'u?



"Suna can gurin Baban gida" tafada yayin da take kokarin shiga farlour nasu,




Tabe baki Aunty tayi tace"Miskili kafi mahaukaci ban haushi"

Ta cigaba da Aikinta cikin kwanciyar hankali.




*******

To Nasir yau kwata kwata bai fita yawo ba tun safe yana part dinshi a kulle bayan ya dawo daga
motsa jiki bacci yake bai tashi ba sai bayan la'asar ,yana duba wayarshi miscall din Dady Har
biyar ,gabanshi ne yafadi a fili yace Lallai yau a kwai rigima a gidan nan.




Mi kewa yayi da jiki a mace ya shige toilet domin wanka Alwala ya daura bayan yaga ma wanka
n yafito ya kimtsa cikin qananun kaya As'usel sannan ya tada Sallah nan cikin dakin nashi
Wanda in da da ne fita zaiyi suyi tare da su Malam Ya'u




Bayan ya idar yayi Addu'oinsa iya yadda ya sawwaqa ya mike daga kan daddumar ,yaje ya
dauki wayarshi yana laluben numbar Dady nashi yasan yau sai ya sha fada




Bugu daya tayi Alh Huseen ya daga gami da gyaran Murya.



Kwantar da kansa yayi kamar wani mummuni yace"Dady barka da Yam a"?



"Barka kadai" mai kakeyi tun dazu nakira wayarka ya kai sau biyar baka daga ba"? Ko kana can
gurin shadgancin naka"
Shafa kai ya soma tamkar yana gabanshi yace"Aa Dady wallahi ina gida ma"



Da sauri Dady yace "kana gida kanaji ina kiran wayarka kaqi dagawa ko sabida kar in dame ka?
Yafada cikin bacin rai!



"Aa No" Dady ba haka bane Bacci nake yi ne wallahi kasan A kwai gajiya a tare dani ban gama
watstsakewa ba" yafada kamar gaske.



"A kwai gajiya a tare da kai Amma duk dare kana waje Dady yafada cikin tuhuma



Dariya yafara qasa qasa yace dady kenan kasan ina da Abokai sosai So Dole in Dan fita mu
gaggaisa da juna"




Tsaki Dady n yaja yace" Mubar wannan Maganar duk Abinda kake ciki nasani Nasir babu
Abunda zaka boye min"



"Ok dady Mubar ta tunda ba kaso" Nasir din yafada hankalinshi kwance



Dady ya cigaba da Cewa" kana sane dai dacewar Monday ta Sama zaka fara Aiki ko A sabon
Asibitinka ko?



"Eh dady Ina sane "




Ok A kwa likitoci da Muka tanada Manya zamu riqa biyansu Albashi mai tsoka domin su ruqa
taimakon Al'umar Musulmi" dady yafada yana sauke nuffashi




"Ok Dady ae babu damuwa nima can Ina da wasu da Nayi wa Alkwarin daukarsu Aiki Abokan
karatu nane duk Mata ne Amma ba"yan Najeria ba ne
Daya a gana take daya kuma can kudu ne ban dai riq sunan garin nasu ba"



Dady yace"in dai ka Aminta dasu ae shikkenan mu dai muna bukatar wa"yanda zasu kawo
mana ci gaba A gurin"




"Eh in sha Allahu Dady Teema da Mery sun San Akinsu zasu kawo cigaba"




Ok sai ka zauna dasu sosai ka yanke musu Albashi ko ?dady din yafada




"Eh in sha Allahu zan kira ko wacce a waya tazo mukara yin intervieo da su"



"Hakan yayi duk Wani shirye shirye ka gama shi kafin ranar bana son shashanci"



"Ok Dady kar kadamu duk yadda kace za'ayi haka"



Kashe Wayar Dady yayi ,



Sai yabi wayar da kallo yana sakin Murmushi ,A fili yace Dady na Momy kenan.



Ficewa yayi daga sheshen nasa kai tsaye part din Momy ya nufa kanshi a sunkuye yana faman
daddana wayarshi,




*BINTA UMAR ABBALE*

_MARUBUCIYAR_
*NANA KHADIJA*

*YARO DA KUDI*

*GIMBIYA BALARABA*



πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š
[30/03, 01:54] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?




πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*🐾YARO DA KUDI*🐾
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—

✍🏻
* WRITTEN BY*
*Binta Umar*
~*MAMAN ABDUL WAHABU*~



_*WANNAN BOOK DIN NASIYARWA NE NAIRA DARI BIYU IN KANA BUKATAR CIGABANSHI
GA NUMBAR NAN*_
08089965176




*πŸ…Ώ35*




Daga can bakin get ya hango Mutananshi su Nafi'u sun dawo daga makarantar isilamiyya
Baban gida ya tsayar dasu yana tsokanar Maryam.

Bata tanka masa tayi gaba kawai tabarsu Nafi'u gurin domin tun safe takejin dacin Rai ita a
rayuwarta ta tsani wulakanci da to zarci shiyasa bata shiga sabgar "yayan masu kudin unguwar
ko a makaranta suka hadu kowa harkar gabanshi yake sai kaji suna ta yadda mata da habaici
su nace sai girman kai ita ba" yar kowan kowa "yar mai gadi,
Tana hango Ancle ta dakata da tayi niyyar shiga gurin Momyn ,sai tafasa sabida ganin can ya
nufa shima.




Kan ta a qasa cikin Niqab kamar ko da yaushe tazo ta wuce shi tayi bangaransu,



Yayi mata wata tsawa cike da Neman fitina yace"ke Aljana a kwaba tsaya nan gurin"




Tsayawa tayi jikinta a sanyaye sabida ta tsani wannan sunan da yake kiranta dashi wai Aljana
wannan tsabar qiyayya dame tayi kama.



Ya karaso gurin Cikin Yanayin tafiyarshi ya tsaya daf da ita ya sanya hannu ya fuzge Niqab din
,yana mata wani wulakantaccen kallo yace" Ke Nan gidan ba gidan "yan Shi'a bane sannan
bana "yan izala bane da zaki riqa sanya Abu kina rufe fuska sabida tsabar Munafurci da
Annamimanci wallahi duk randa Na kara ganinki da wannan Abin sai nasa an lalata miki fuska.

Tunda yafara maganar kanta a kasa yake ,sai da yama tadago kai ta dallare shi da idonta da
suke sakashi faduwar gaba,ta zuba masa shi!




Saurin dauke kansa yayi daga kanta gabanshi yana faduwa kamar ko da yaushe in ya kalli
kwayar idon ta.



Sai ta sunkuya ta dauki niqab din kawai bata tan ka masa ba ,tana da gowa ya tattaro yawo ya
tofa mata a fuska yana ya mutse fuska yabar gurin yana duba wayarsa jin kira ya shigo ,Anwar
ne ya kirashi,



Maryam ko Niqab din ta sanya ta goge yawon da ya tofa Mata ta nufi bangaran nasu tana
kukan bakin ciki wai ita yaya zatayi da Uncle ne a rayuwarta mai tayi masa ne mai zafi a
rayuwa.

Allah yasa duk wannan Abun dake faruwa su malam Ya'u basa gani sabida tazarar dake
tsakaninsu da get din
"Yace yaya kai ne mutumi na"



Daga daya bangaran Anwar yace"kai Nifa wannan "yar iskar ta takura min wai yau bata ganka
ba gashi takira wayarka taji a kashe shine tun safe ta addabe ni lallai sai Na kawo ta gidan Ku"



"Wa cece wai"?



"Wacece kuwa in ba Baby ba"



"Mtsss wallahi kar ka sake ka kawo ta nan Allah ranka sai ya baci Ka sake ka nunawa Baby
gidan nan zata zo ne kawai ta takura min"




"To kayi mata waya kawai yanzunan tace dani gata nan zuwa wai in kawo ta" yarinya sai kace
mayya ta makale maka sai kace mu ba maza bane"




"Ae kuwa zan kira ta ni kai Na fara gajiya da nacin ta wallahi"




Dariya Anwar yayi yace "wato gishiri ya salance kenan?"




"Ko daya Wallahi jarabar ta ce ta ishe ni"



"Mtssss ae sai kayi A boy kasamu dama kake wasa da ita billahillazi dani nasamu damar ka da
Sai na ragargaji "yan mata iya son rai Na"

Yaci gaba da cewa yanzu "yaya zanyi gurin yaudarar my Maryam dina ne Wallahi kwana nake
tunanin ta gaskiya yarinyar ta hadu da yawa,
Dariya Nasir yayi yace" kazo kawai da zuman zaka Auri shegiya daga nan sai ka Aiwatar da
qudirinka a kanta yan zunan ma ta dawo daga makaranta Wai ita lallai kintsatsstiya har da rufe
fuska.




_DUK WACCE TA ZAGE MU KAN TA TA ZAGA LITTAFI DAI MUN SIYAR BA MUCE LALLAI
KI SIYA BA DA BAMU YADDA DA KANMU BA BAZA MUCE MUN SIYAR BA SABIDA MUN
SAN A KWAI MASU SIYA IN KE BAZAKI SIYA BA DAMA BAMA BUKATAR KI SIYA DIN
DOMIN BAKI DA KUDIN SIYA SHIYASA KIKE RARAGEFE KIKE NEMAN NA BATI SIDDAN KI
KARANTA ,BABU YADDA ZA'AYI MU BATA LOKACINMU MU YI RUBUTU BATARE DA
MUNSAN A NASIYA BA ,IN HAKANE AIKIN BANZA MUKE YI KENAN DAN ALLAH IDAN KINJI
HAUSHI KIJE KI FARA RUBUTU KIJI YADDA A KEJI KI GANI KO ZA'A SAI NAKI ,HASSADA
DAI GA MAI RABO TAKI CE_

_*INA ALFAHARI DA QUNGIYARMU ZAMANI WRTES ALLAH YAQARA HADE KANMU*_



*BINTA UMAR ABBALE* ✍🏻
[03/04, 02:10] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?



πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*🐾YARO DA KUDI*🐾
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—

✍🏻
* WRITTEN BY*
*Binta Umar*
_*MAMAN ABDUL WAHABU*_



*WANNAN BOOK DIN NA SIYARWA NE NAIRA DARI. BIYU IN KANA BUKATAR CIGABANSHI
GA NUMBAR NAN*
08089965176



*πŸ…Ώ37*
Ya gane wace Maryam Momy take Nufi sai ya ya tsine Fuska yace"Gaskiya Mom Bazan iya ba
Sam bazan dauki kazamai ba ,ki kaita Asibitinku mana banaga kina nuna mata ba"

Kallonsa tayi cikin mamaki tana zuba mishi Abincin tace "karya kake My son kace wa Maryam
kazama wallahi ko mai tsaftarka yarinyar tafika ,kullum cikin Alwala take yarinyar Na burgeni
sabida Addininta"



Dariya yayi yace "Momy wancan yarinyar Mai kama da zabiyan ce tafini tsabta"?

"Yes of Couse " Momy tafada gami da tura masa plate din Abincin gabansa



6ata Fuska yayi kawai yafara cin Abincinshi yana kara jin tsanar Maryam cikin zuciyarshi wai
duk tsabatarsa Yau momynshi take cewa wata ballagaza yarinya ta fishi.




Momy tace"Au!fushi kake Dan Na fadi gaskiya,

"Please Mom Dan Allah kar kikara hadani da yarinyar nan kin San yadda Na tsaneta kuwa
"yafada yana wani tabe fuska,




Zama tayi Cikin kujera tace"Allah ya shirya min kai Nasir Narasa Abinda Yarinyar nan tayi
maka"

Da har ina cewa ko da'ita za'ayi ne"?
Tafada cike da tsokanarsa.



Bata Fuska yayi yace"Mom bana son wannan Maganar please"
Yafada cikin shagwaba tamkar wani yaro.




Alhaji Huseen ne yayi Sallama ya shigo Farlour din Yaron shi biye a bayanshi hannunshi riqe da
Jakar Sa ta Offece da sauransu.
Momy ta Amsa gami da mikewa tsaye tana masa sannu da zuwa.

Ya kalli Nasir ,Wanda ya sha kunu kamar gaske yana cin Abincinshi

Yace"me kuma ya hadaki da Dan gidan naki naga yana wani cin magani"



Fashewa da dariya Nasir yayi Sabida yadda Dady yafadi maganar.



Yace"Dady barka da dawo wa"

"Barka mutanan Momy yaya kinji"
Dady yafada tamkar da yaro karami yake.

Sunkuyar da kai kawai Nasir yayi yana cin Abinci sabida yasan halin Dady din yanzu sai yayi ta
Nanata Magana.



Momy tace"Wai daga yi masa maganar Aure shine take shan kunu,

Tsaki Dady ya ja kawai yana kokarin hawa sama yace ke ce ma kika damu dashi ai dama yanzu
ya dace A yi masa Aure ko da da naqi sabida yakara Hankali ya kammala karatunshi sabida
haka kana fara Aiki to ka nemo matar Aure kaji Abinda nace ko"
Yafada yayi hayewarsa sama ko saurarar Nasir din bai tsaya yayi ba.




Cokali da yake cin Abinci dashi ya aje yana kallon Momy yace"kinga Abinda nake fada miki ko
Mom ,nasan halin dady da daukar dumi ni yanzu yaushe Na isa Aure duk Abokai Na babu
Wanda yayi Aure sai kai !!impossible ni kwata kwata ba yanzu zanyi Aure ba yafada gami da
ture kujerar da yake kai ya mike tsaye kawai ya nufi kofar fita ko saurarar Nom din da Abinda
take cewa bai yi ba




Yana fita motar Anwar Na sako kai cikin gidan,

Sai ya dakata sai da Anwar din ya fito ya gyara parking sannan suka wuce part din sa suna
dariya gami da shaqiyanci kamar yadda suka saba.
Zama Anwar yayi cikin Sofa yana fadi wallahi yau nagaji Anya zan je club kuwa,



Tsaki Nasir yayi yace"kai!!Alhaji Dady fa yafara taro March wallahi kajifa ,wai in nemo matar
Aure.



Hannu Anwar ya bashi suka tafa ,yace Allah Alh"!!

"Wallahi nake gaya maka"

"Dady din da bayason yayi maka Aure yanzu yaushe ya sauko Kuma"?

Tabe baki Nasir yayi yana daga kafada yace"oho"!! Ni dai Abinda nasani kawai shine duk
yarinyar da ya matsa min Auranta zatasha wuya wallahi domin ta Amince ta shiga rayuwata A
lokacin da bana ra'ayinta"



"Kai Babah!! Ka yadda kawai Auran zai zame maka garkuwa in naka Sani ba,"
Anwar yafada yana dukan kafadarsa,




*BINTA UMAR ABBALE*



_MARUBUCIYAR_

*NANA KHADIJA*

*YARO DA KUDI*



*GIMBIYA BALARABA*

πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š
[04/04, 14:51] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?

πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*🐾YARO DA KUDI*🐾
πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅
✍🏻
* writting by*
*Binta Umar*
*MAMAN ABDUL WAHABU*

*MRS AHAMAD GWADABE*




*πŸ…Ώ38*




"Kai ba yanzu ba,Yasin kaji Abinda Mom take cewa ,Wai nayi Aure ko tasamu yara,nine zan
haihu yanzu ,Tabb!!
Yafada yana wani zakuda kafada.



Dariya Anwar din ya fashe dashi yace"waya gan kan da da ,Tabb shikkenan girma yazo Baba
Nasir"



Duka Nasir din ya kai masa yana Jan tsaki yace"Wallahi ko Aure nayi bazan haihuwa ba ,yanzu
kai kanka kasan yadda Na tsani tara yara"



Anwar yace "kai kana maganar Auran ma ,ni a tsarina ai babu maganar Aure a yanzu sai
nagama more rayuwata.

Hannu ya bashi suka tafa ,suna qyalqyala dariya



Ya mike tsaye ,yace bara nayi Wanka mu fita ko,
Wai ina wan can Dan iskan yake ne? Yana nufin Abbas.

Anwar yace"ka kira wayarsa mana ,ina zaton baya kusa ,domin dazu nakira wayar ba'a daga
ba".



Yana kokarin bude kofar toilet din yace ,yana can Makale da wannan yarinyar tasa tamkar wani
maye,

Dariya Anwar yasa yace "ni rasa Abinda yakewa kwakwa a jikin yarinyar Wallahi".
Nasir yace" in yazo ka tambayeshi mana ai ko wace mace,tana da tata Baiwar".

Yafada lokacin da yake shiga ban dak in.
Tabe baki Anwar yayi yace"ni kam banga Abin so a jikin ta wallahi ,wahalar da kansa kawai
,yake ai mata Masu Abin Fada sai yarinyar gidan nan".



Wanka yayi ,gami da daura Alwala kamar gaske ,ganin daf da kiran sallar magariba a ke.



Ya fito jikinshi daure da towul ga wani a hannusa yana goge kansa

Kai tsaye in da kayansa suke ya nufa ,yafito da wasu kananun kaya masu kyau da tsada ,da
Alamar wani kamfanin A jikinsu Na kasar America da Alama kayan sabbi ne.



Ya shirya tsaf ,bayan yayi shafeshafensa kamar mace ,ya dauki tarin sargoginshi ya saka a
wuyanshi ,gami da daura a gogonsa Na fama ,dama manya manyan zubunansa suna hannusa
kullum
Ya saka person Cap din shi Mai bala'in tsada ,gami da fese jikinshi da turarirrika kusan kala
Biyar masu Asalin kamshi da tsada,
Gaskiya Nasir yayi Bala'in kyau ba karami ba ,kayan sun Amsheshi,sosai kasancewarshi Fari
cikin ,kaya Masu duhu hatta da hular kanshi baqa ce ,shiyasa ya zama tamkar ka sace ka
gudu,ga kyau Amma babu kyawun zuciya.



Duk wannan Abun ,Anwar Na kwance kan bed ,din Nasir yana latse latse a wayarsa,

Ya dago kai yana kallon Nasir din,

Ya mike zaune sosai gami da bawa Nasir din hannu ,suka cafke tace"Kai A boy ka!!kauce Kaga
yanda kafito kuwa Alh"
Yafada yana wata dariya,
Lallai yau Kace A kwai rigima gurin baby"

"Mtsss Nasir yaja ,yace"kai rabu da wannan yarinyar ,ita take haukanta ,domin tasan ba'auran
ta zanyi ba ko da Mata sun qare"



Mikewa tsaye Anwar yayi ,yana gyara zaman wandon shi da yake sabulowa ,yana wani irin Abu
da kafada ,"yace Baby kenan ai ta rikice a kanka"
"Ai sai tai tayi "Nasir yafada
Hakadai suka fice suna ta zantunkansu duk a kan baby n dai.

Bayan Sun fita harabar gidan ,Nasir ya Nufi can in da motocinsa suke aje ,shi kuma Anwar ya
nufi gurin Malam Ya'u dake zaune kan benci yana daura Alwala, Baban gida tuntuni ya shiga
gida.



Ya karasa Gurin gami da Mika masa hannu kamar gaske yace"Arrama barka da yamma"



Cikin Mamaki! Malam Ya'u ya dago kanshi yana kallon Anwar din ,domin tunda yake dasu ,basu
taba yi masa kallon Arziqi ba,wani lokacin ma yanaji ,suna yiwa Nasir dariya gami da shaqiyanci
in ya tsaya yana sauraronsa,

Sai shima ya Mika masa hannu ,fuskarsa a sake yace"barka kadai ,Anwaru ,yaya Manyan ka?

"Lafiyansu lau"Arrama
Ya Yau?

"Alhmdullahi"Malam Ya'u yafada gami da mikewa,jin za'a tayar da sallah



Sai Anwar ya zira hannu cikin Aljihunsa ya fito da tarin kudi masu yawa ,ya mikasu ga Malam
Ya'u ,yace "Arrama ga wannan A dan yi hidama da yara
Abin sai ya bashi Mamaki yace"kai ko Anwaru mai zanyi da wannan kudi haka,Aa nagode kaji
ko ,bana bukatar komai domin Alhji ya dauke min duk wata da wainiyar yara,

Qasqantar da kai Anwar yayi ,yace "Haba Arrama ,Dan zatin Allah ka karba mana ,ina bukatar
ka sanya ni cikin Addua ne ,nima ina bukatar lada nasan da cewar dama babu Abinda ka nema
karasa a gidan nan"



Tausayi Anwar din ya bashi ,sai ya dafa kafadarsa yace"karka damu ,yanzu dai jeka dauro
Alwala mu shiga Masalaci ,in mun dawo sai muyi maganar.



Kafin Anwar yace komai ,Nasir ya karaso gurin ,ya mikawa Arrama Hannu suka gaisa ,sannan
,suka nufi Massalaci ,tare suka shiga cikin massalacin ,suka bar Anwar yana daura Alwala a
Turin
Kamar gaske.
*BINTA UMAR ABBALE*

_MARUBUCIYAR_

*NANA KHADIJA*

*YARO DA KUDI*



πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š
*GIMBIYA BALARABA*




_In kana bukatar cigabanshi ga number ban_
08089965176
[06/04, 00:51] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?



πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*🐾YARO DA KUDI*🐾
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
✍🏻
* writting by*
*BINTA UMAR*
_*Maman Abdul Wahabu*_



_Bissimillahi_rahamanin rahim_

*πŸ…Ώ39*



Bayan sun fito daga massalacin ne,Anwar ya kalli Nasir yace"A boy ka ga Na bawa Arrama kudi
yaqi karba kasa baki mana"



Nasir ya kalli,Arrama Ya'u yace"haba Arrama ka lar6a mana ka sanya masa Albarka ,bai baka
da wata niyya ba"



Malam Ya'u yace"ai ban qi tataku ba Nasiru kudin ne suka yi yawa ,ni Ahalin yanzu ban da
bukata dasu,
"Dan Allah Arrama ka kar6a ,dani da Anwar duk daya ne kuma tamkar "yaya muke a gurinka
,Albarka kawai yakeso ka Sanya masa,"

Da kyar dai Malam Ya'u ya kar6i kudin hannun Anwar ,yana shi musu Albarka da fatan shiriya

Tare suka koma cikin gidan ,Malam Ya'u yayi ban garensu ,su kuma suka Nufi mota da nufin
fita.



Suna fita daga gidan Anwar yasaki dariya ,yace"gaskya mutumin nan ya burgeni sosai Sam Na
fuskanci bai da zalamar kudi.




Murmushi Nasir yayi kadan yace "kwarai kuwa Arrama yana da wadatar zucci ni zan fada maka
halinsa.




Anwar ya gyara kwanciya cikin kujera yana lumshe ido ,yace"gaskya Na kwaidaitu da yarinyar
nan,wai me yasa jiya baka bari Na Dan ta6a bane kafito ka hana,gaskya naji haushi ,wallahi shi
Kumar wan can sarkin shisgshigin naga sai wani tada jijiyar wuya yake a kan yarinyar,



Dariya Nasir yayi har da dukan sitiyarin motar yace nafa gaya maka Abdul son ta yake duk
wannan haukan da yakeyi.




Anwar ya zakuda kafada yace"Can da yawarshi Alh' Duk wani hargaginsa baya damuna Duk
Abinsa ,sai dai ya Samu saura ,domin sai na cimma nufi Na a kan ta.



Shiru Nasir yayi mishi

Ya kalleshi yace"E yane!! Wai ya naga kai ma kana wani basarwa ne ,kar dai kace min ka jan ye
qudirinka a kan ta"



Daga kafada Nasir yayi gami da ta6e baki yace"No kuje Ku karata kai dashi da ita babu ruwana
,sannan duk Abinda ya biyo baya Kar Wanda ya neme ni ,Babu Ruwana ,
A dage Anwar ya ke kallon Nasir din yana wani tabe baki yace"to dama wa zai sa ka ka ciki ,kai
dai ka zuba ido kawai duk Abinda ya biyo baya INA da maganinshi wato kudi"Kare magana



Dariya Nasir ya saki yana dukan kafadar sa yace"baka da mutumchi fa ,wai Dan Allah mai ka
gani jikin yarinyar ka gigice haka,Wanda ni duk gane gane ban ganshi ba.



Yace lafiyaryiyar Sura kyau Na Asali da Lafiyaryiyar Fata sai mitsitsin bakin yarinyar yana tafiya
da imanina.



Cikin Abinda bai fi miti guda ba Nasir ya tariyo siffa da kammanin Maryam din yana so ya
gazgata zan can Anwar din ,duk da cewa bai wani cika kallon ta ba sabida Tsoron da take bashi
kuma har'hazar yau in ya kwanta bacci sai yaga sifarta cikin baccinsa yarasa wace irin masifa
ce wannan




Gabanshi yafadi! Da ya hango yanayin durinta rabbas yasan yarinyar tanada zubi duk da take
yarinyar a yanzu qirjinta a cike take babu masa ka tsinke wuyanta har da wani guru ,in ya shiga
gurin Aunty wani sa'in tana zaune babu hijab yake kare ma jikinta kallo a fakaice,
Baya sakewa ya kalli fuskarta,
Shiyasa ya tsani mace tasaka hijab a cewarsa duk takurawa ne .
Amma in ba haka ba duk lokatan da yake ganinta cikin hijab da niqabi take shiyasa baya ganin
wani Abu



Sai ya riqa mamaki yaushe har Anwar ya fahimci yarinyar ta Tara Abubuwan da ya lissafa.



Fuskarshi babu yabo babu fallasa yace"kai duk yaushe ka fahimci haka,kuma wa yafada maka
tanan ake gane cikkakiyar Mace"



Yace jiya duk Na gane ko menene ,kar ka rai namin hankali ka rainawa kanka,kai kanka kasan
Yarinyar ta hadu iya haduwa,kawai kace bata yi maka bane San koko daukar rai ,nasan in da
tayi maka da tuni an wuce gurin ,yadda kake da bala'in son Mata,
Sai yasa dariya,ya cigaba da cewa kabari in Dan Dana tukkuna sai in fada maka yaya Abun
yake"
Tsaki Nasir taja cikin wani bacin rai Mara dalili yace"karya kake wallahi in ci raguwarka kai
kanka kasan duk bariki Na bana bin sidi sai sabo"

Kai dai da kake ganin zaka iya da yarinyar ga hanya nan ,Ai ban hana ba ,in tazo ta dafe ka
shikkenan domin kamar mayya haka yarinyar take.




*BINTA UMAR ABBALE*

_MARUBUCIYAR_



*NANA KHADIJA*

*YARO DA KUDI*

*GIMBIYA BALARABA*

πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š
_in kana bukatar cigabanshi ga number nan_
08089965176
[06/04, 19:30] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?



πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*🐾YARO DA KUDI*🐾
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—

✍🏻
* Writting by*
_*BINTA UMAR*_
*Maman Abdul Wahabu*




_Bissimilla rahamanir rahim_
*πŸ…Ώ40*



"Ko ma mecece ,babu Ruwa na idan sarai Mayya ce ta haife ta Wallahi sai Na biya bukatata"
Anwar yafada yana danne danne a wayarsa Alamun babu Abin da ya dameshi.




Shiru Nasir yayi yana zan can zucci sabida yasan Halin Anwar ciki da bai ,in har ya kyalla ido ya
ga mace yana sha'awa ko ta halin qaqa sai ya biya bukarsa.



Sai ya share kawai yabar maganar ,suka fada wata hirar ,Amma lokaci zuwa Lokaci yana jin
faduwar gaba ,zuciyarshi tana fada masa rashin dacewar hakan.
Wata zuciyar kuma tana cewa to me ye ruwanka kawai ka kyalesu ,dama ai ka tsani yarinya,sai
kawai yabi Abinda zuciyarsa take fada masa,

Haka suka karasa club din ,gurin cike da matasa Maza da mata ,sai cashewa suke ,Abin babu
kyawun gani.
Suna fitowa guri ya dauki iho ,da sauri Nasir ya karasa cikin gurin,a kasa mishi kida ,ya riqa
rawa Baby tazo ta Rumgumeshi tana kiss din shi kamar ta cinyeshi



*****
Daya saura Na dare Nasir yayi Parking din Motarsa ,yafito shiru harabar gidan Malam Ya'u ya
shiga gida,
Sai masu gadin dake tsaro a waje,tare da karnika a kwan kwance a harabar gurin.



Dady Na jikin window din shi ta Sama tun da yaji karar motar Nasir ya taso yazo ya tsaya dama
,jiran dawowarsa yake ,
Ya saki labulen ya kuma ya zauna gefen kado ,gami da dauko waya na kokarin kiran Nasir din



Bugu daya ,ya daga cikin Sallam
Dady yace"kazo yanzu ina son ganinka"
Ya kashe wayar bai saurari Abinda Zai ce ba.



Toliet yayi saurin shiga ya watsa ruwa ,gami da wanke bakinsa sosai domin ya Dan taba ,duk
da ba ya shan wacce zata bugar dashi to Amma warinta baya buya,
Yafito daga shashensa ,da nufin zuwa kiran da dady yake masa ,domin yasan Rigama ce kawai
da takurawa a cewarsa dady har yanzu bai San me rayuwa take ciki ba.




A farlour ya tadda Dady a zaune
Ya karasa ya zauna cikin kujre yace"Dady barka da dare"

"Barka"Dady yace kana ya cigaba dacewa ka dawo ne"?

Sunkuyar da kai Nasir yayi domin bashi da tacewa ,ya fuskanci dady yaga lokacin da ya shi go
gidan.



"Wato har yanzu kana nan a kan bakanka ko Nasir"
Yawace Yawace nan bazaka bari ba ko"
To babu Lafi ae" in sha Allahu gobe muna da taro a family house idan ka ga dama kaje" dady
yakarashe maganar cikin bacin rai!



Dady yi hakuri zan je in sha Allah, Nasir din yafada

Dady yace"ae nasan Halinka ba zuwa kake ba yanzu dai ka ce zakaje ,zuwa gobe kuma ka
qirqiri qarya kace kana da uziri"



Dariya Nasir yasa yace"Wallahi dady zan je in sha Allahu"

"Allah ya kaimu ,idan mun tashi daga taron zamu zaga gida Jan Marayu da Asibitoci kamar
yadda muka saba"



"Owk Dady Allah ya kaimu ,karfe nawa za'a fara taro"?

"Karfe takwas ne dady yafada,yace katin yana sama,

"To Masha Allah ,Allah ya kaimu gobe ,kace zamu gaisa da "yan Uwa sosai Dan Na jima ban
hadu da wasu ba"




"Ai duk lefinka ne dady yafada yana mekiwa tsaye, yace ni zan je in kwanta sai da safe"
Nasir yace
"Owk dady Allah ya bamu Alkairi,nima nan zan kwana domin kar in makara

"Hakan yayi dady yafada yana hawa sama



To Nasir kuwa kallo ya kunna ,tashar dake sako waqoqin turawa a kama yayi ta kallace kallacen
sa ,sai wajan biyu da rabi ya ya kashe Tv ya nufi dakinshi dake Farlour nan"




Washe gari da wuri ya tashi ya shirya tsaf cikin dogayan kaya ,Na wani mugun yadi mai bala'in
tsada ,blue ne kalarsa yayi masw Dan karan kyau ,da yasan yadda kayanmu Na hausa suke
fito dashi da ya riqa sakawa
Ya Dora hula kanshi hular tayi masa kyau I tama blue sumarshi ta fito sosai baka kirin sai sheqi
take yi ya daura Agogo Na zallar fata mai tsada takalminshi mai gidan ya tsu ya saka kamfanin
Gucci shima yayi masa kyau sosai ,ya fesa turarririka sunfi kala biyar ,sai qamshi yake yafito
farlour




*BINTA UMAR ABBALE*

_MARUBUCIYAR



*NANA KHADIJA*

*YARO DA KUDI*



πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š
*GIMBIYA BALARABA*

_in kana bukatar cigabanshi ga number nan_
08089965176
[07/04, 21:53] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?



πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*🐾YARO DA KUDI*🐾
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
✍🏻
* writting by*
_*BINTA UMAR*_
*Maman Abdul Wahabu*



*πŸ…Ώ41*



Momy Na bakin dainnig ,ta hangi fitowar Nasir da ga dakinshi,sai ta saki baki tana kallonsa ,
Fuskarsa a sake ya qaraso gurin ya nemi gu ya zauna'
Yace"Mom yane yana kina ta kallo Na ne"



Murmushi tayi tace "ba dole in kalleka ba my son kaga yadda kayi kyau sosai"
Dan Allah ka ruqa saka manyan kaya kajiko"



Dariya yayi ,gami da duba a gogo,yace"Mom kenan ai ni wallahi yanzu bakiji yadda Na takura
ba,
Nasan halin dady bazai bari mu je da kananun kaya ba ,shiyasa ,Na saka"



"Ai kam "Momy tafada ,taciga ba dacewa "shima ai naga Uwar Babar rigar da yasaka Kamar
me zuwa daurin Aure"



Dady yace"eh daurin Aure Na ake sai yaya"

Da Sauri Mom ta waiga jin maganar dady yana sakkowa daga sama
Tace"Au Ashe kaji mu"

Yana zama cikin daya daga cikin kujerun cin abinci yace naji Ku sarai"



Dariya Nasir yasa"yace dady An tashi Lafiya?

"Lafiya lau Na tashi"

Yace"dady dama kishiya kaiwa Mom ,wai kananun yara take so"

Ranqwashin kanshi Mom tayi tace"yaushe nafada"
Dariya suka

Please Login or Register in order to submit comment