You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wani bata lokaci ba
Khadijan ta zo ta bude kofar ganin Suwaiba tsaye tace "Suwaiba lafiya?".

Suwaiba tace "lafiya lau Hajiya ce tace "tana son ganin ku".

To kice "gamu nan".

Da "to". Suwaiba ta amsa
sai da tabi duka d'akunan yan matan ta sanar musu, sannan ta sauko kasa inda ta
tarar da Momyn inda ta bar ta take ta shaida mata gasu nan zuwa kana ta koma bakin
aikin ta.

Ku san a tare Siddeeqah da Khadeeja suka sauko dan sun ruga kowa fito wa a lokacin
falon babu kowa sai TV da yake a kunne yana karatun Al'qur'ani mai girma

Kusan tare suka zauna kan kujera kowa da abinda yake sakawa cikin ran sa, can dai
Khadija tace "sister yau ba magana ne?".

Ita Siddeeqah ba rufi ne da ita ba saboda haka ta mayar wa da Khadija amsar ta da
cewa "yo gani nayi kina wani share ni nayi tunanin kina shigar ma Jiddah ne shiyasa
ki ka ga ban kula ki ba, saboda na yarda na bata da kowa a gidan nan in dai akan
kwatar yanci na ne".

Bata karasa maganar ba Jidda ta sauko ganin Siddeeqah a zaune yasa ta ja dogon
tsaki ta ce "sis Khadee me yisa ki ka zauna tare da wannan abar".

Khadija tace "wa fa?".

Nuna ni tayi da yatsa ba tare da ta jiwo ta kalle ni ba,

ganin haka yasa na mike cikin masifa na kama hannun nasa abaki na ganna mata cizo
kana na koma gurin zama na kamar ba ni nayi ba.

ai kuwa ta shiga yin kuru-ruwa wanda yai sanadin fitowar su Daddy, Ummi ma da take
sama ta ji ihun cikin sauri ta sauko har ta kusan tayi tun tube saboda ko gaban ta
bata kalla ba.

Kafin su Daddy su ce wani abu yah Sadeeq ya shigo bakin sa dauke da sallama amma
saboda ihun da Jiddah take yi babu wanda yaji sallamar.

Da ma-maki dauke a fuskar Sadeeq ya kara so cikin falon ya ma rasa wa zai tambaya
abin da ya faru saboda haka ya jingina da bango ya harde hannayen sa waje guda

* * * * * * * * *
Bayan shigar su Zuby dakin Lubancy ta maida kofar dakin ta rufe da mukulli, kusan
zan iya cewa Lubancy bata gajiya da da romance saboda haka ta shiga shafa jikin
Zuby take ita ma tsigar jikin ta ya fara tashi nan take suka shiga cire ma juna
kaya bayan sun gama suka fada kan katifar Lubancy suna nishi sama sama take suka
fara tso-tse tso-tsan juna suna fada ma juna kalamai masu dad'i.

Wa iya zu billah Allah ka shirya mu kashir ya zuri'ar musulmai baki daya

* * * * * * * * * *
Sam sadeeq bai son hayaniya ganin Jiddah bata da niyar yin shiru ya daka mata
tsawa, nan take tayi tsit kamar ruwa ya ci ta sai shash-sheka da take yi a kai a
kai, sai a lokacin Daddy ya nemu guri ya zauna kana Momy ta zauna ita ma.

Da hannu Daddy ya nuna ma Sadeeq din Kujera alamar ya zauna babu musu ya zauna, an
dauki kusan mintuna hudu babu wanda yai magana can dai Daddy yai gyaran murya yace
ma Jiddah "ke! Tashi ki zauna".
Saboda a lokacin Jiddah a duke take kan ta a kasa tana sash-shekarar kuka.

Ita ma babu musu ta nemi kan Kujera ta zauna kusa da Ummi sai murza idanuwa take
yi.

Bayan ta zauna Daddy yace kafin na fara cewa komai "ku tashi muje muyi dinner".
Gunin sha'awa zaune suke reras a kan dinning din ba ka jin sautin kowa sai karan
cokula saboda Momy ce tayi girkin abincin ba karamin Daddy yayi ba jalof din taliya
ce da kuma farfesun kaza ga farfesun kifi ga kuskus haka ban garen drink ta hada
jus kala-kala dan Momy ba baya ba wajen iya abin ci.

Ina cikin ci Inna ta fado min a rai saboda haka na ijiye cokalin nayi tagumi kwalla
na zubo min, Daddy ne ya lura da halin da nike ciki yace "A a mai gaskiya mai kuma
aka miki?".

Cikin kuka nace "Daddy Inna na tuna tun nazo banyi magana da ita ba".

Yace "ai ba kuka zaki ba ko Sadeeq ki ka ce ma kina son magana da ita zai kira miki
it maza dai na kuka bari mu kammala cin abinci sai a kira miki ita ko".

Ya karasa maganar cikin sigar lallashi nace "to Daddy



* * * * *
My Fan's
Please ku cigaba da bani hadin kai saboda shine karfin gwuiwa ta

Dan Allah Wanda beyi following dina ba dan Allah kuyi yanzu sannan ku cigaba da
danna min vote kuna aje min comment please show me love ❤️
NI DA YAYA SADEEQ

˙·٠•●♥ ‫•●♥ بسم الله الرحمن الرحيم‬٠·˙

Chapter 23



Cigaba da cin abincin nayi ina jin dadi har cikin raina yau zanyi waya da inna,
saboda zumudi ban wani koshi ba na mike daga kan dinning din

Momy tace min "ina zuwa?".

Naba ta amsa da "na koshi ne".

Bayan na wanko hannu na falo nazo na zauna ina sake sake a raina

can shima yaya Sadeeq ya zo ya zauna, na kalle shi muka hada ido ya banka min
harara nima na rama.

Yace "ke da ni ki ke?".

Nace "nima dani kake?".

Ganin ya taso nasan bugu na zaiyi na mike da gudu na nufi dinning ina kiran sunan
Momy, ban kai ga karasa wa ba nayi kicibus da ita, da alamar ta tsorata da yadda
nike kwala mata kira tace "ke lafiyan ki?". Murya ta na rawa nike nuna mata Sadeeq
da saura kiris ya damko ni Allah ya kawo ta.

Sai a lokacin ta lura a tsaye yake sai mazurai yake na rashin gaskiya.

Momy tace "Sadeeq Sadeeq wai sai yaushe zaka girma? To idan ka dake ta me zaka
ji?".

Yace "Allah Momy rashin...".
Cikin sauri Momy ta katse sa da fadin "ban tambayeka ba Sadeeq ba tun yau ba nasan
halin ka idan aka bibiya kai ne ka fara".

Daddy ne ya zo gurin da muke yace "kai dai Sadeeq anyi katon banza abin kunya ka
tsaya kana biye ma karamar yarinya sai kayi ai tunda kaima irin ta ne baka da
hankali, ku wuce mu koma falo".

Ya fad'a yana nuna mana hanya Momy ce ta fara yin gaba Daddy yabi bayan ta, ganin
da gani sai yaya na kalle sa karaf muka hada ido ya galla min hara ra madadin na
rama sai na kwashe da dariya ina yi mai gwalo nace "anji kunya giwa tana fada da
shawo inba ga tsoro ba...".

Ban karasa maganar ba ya damko ni ya toshe min baki ya tsats-tsare ni da idanu yace
"ke dan uban ki yaushe zaki hankali dan kinga su Daddy na shigar miki shine zaki
min rashin kunya dama na dade ina neman wannan damar gashi yanzu na samu zan ragar
gaji bakin yarin ya".

Tuni ido na ya raina fata gashi ya toshe min baki bare na basa hakuri

Ana haka sai ga Daddy ya zo wuce wa ganin Sadeeq matse da baki na yasa shi ma-maki
dan takai ci bai ce masa komai ba illa da yace "bani guri na wuce".

Kunya ce ta kama Sadeeq yana sosa keya ya sake ni kana ya matsa a hanya Daddy ya
wuce ni kuwa ina ganin Daddy ya wuce na falla da gudu ina haki kamar wacce tayi
gudun fan fa laki

Momy tace "keda wa kuma? A ina ki ka tsaya bayan mun taho?".

Sai da na zauna akan kujerar da ke kallon ta nace "kedai Momy ki bari kawai kuna
wuto wa ya damko ni ya shake min yuwa tare da toshe min baki, yanzu haka bacin
Allah ya kawo Daddy da kashi na ya bushe".

Momy tace "Sadeeq din?".

Nace "kwarai kuwa".

Zatayi magana kenan ya shigo yana dan so sa keya tace "ka kyauta ka nuna bamu isa
da kai ba".

Zai yi magana tace "za kai shuru ko sai na saba maka".

Bai kuma magana ba ya nai mi guri ya zauna,

bai jima da zama ba sai ga Khadija da Ummi nan bayan wasu yan daki ku Daddy ya dawo
hannun sa rike da na Umar can sai ga jidda nan ita ma fuskar nan tata a kwabe kollo
daya nayi mata na kawar da kaina saboda dariya na so ta kama ni zokai zokai tazo ta
zauna a kan kujera.

* * * * * * * * * *

Aban garen zuby kuwa bayan sun gama sheke ayar su, wanka suka kuma yi a gur guje
kana suka fito kasan cewar a kwai taron da suke zuwa duk karshen mako, toro ne da
manyan mata yan madugo suke sheke ayar su,

sun shirya tsaf cikin wata doguwar riga yar kanti daga kasan ta a yanke yake haka
saman ta shara shara yake kuma hannun bes ne da ita yanayin rigar iri daya ce suka
sa, sai dai kowa da kalar tasa,
Wani katon hijabi suka maka akan yar iskar shigan nan tasu dan ko undies basu saka
ba kuma dama idan zasu taron ba a saka undies kashe wayoyin su suka yi kana suka
daura nikab suka fito lubancy ta rufe kofar ta, alokacin tsakar gidan ba kowa

Sadaf Sadaf suka fice daga gidan dama kafin nan sunyi waya da drivern da yake kaisu
duk karshen mako

Sun kuma ci sa'a suna fito wa yana karasowa ba su wani tsaya bata lokaci ba suka
hau yaja su,

Bayan doguwar tafiyar da sukayi yayi fakin a dai dai get din wani gida mai girman
gaske suka fito yaja motar sa yayi gaba saboda ya saba yana kawo su kuma duk
karshen wata suna biyan sa kudin sa dan haka suka tsara dashi,

duk da bai san me suke aikata wa ba amma yana kyauta ta zaton ba alkairi bane,

Saboda tsaro ko mai gadi ma mace ce tsohuwar soja saboda basa son harka da maza sam

Bayan sun kwan kwasa an buda musu suka shiga gida ne mai girman gaske an kawata sa
da ado irin na zamani sai da suka wuce gat biyu sannan suka samu inda ake toron
mata ne a zaz zaune sun kai su tala tin ko wacce ka gani ba shigar ar zi a tare da
ita,

Basu karasa inda matan suke ba sai da suka cire nikab da hijabin, suka tura cikin
jaga dama ta kalmi mai tsini zuby ta saka take ta shiga tafiya tana gir giza ba bu
abinda bai motsawa a jikin ta, gaba daya hankulan matan ya dawo kan ta a ka shiga
tafa mata ana kiran sunan ta ana wasa ta kana ta sami kujera ta zauna lubancy
tabiyo bayan ta

Sai da aka fara gabar da abinci suka ci suka sha tare da kayan marmari iri iri da
madara bayan sun gama babbar cikin su mai suna Hajiya Turai ta tashi tana kwar
kwasa shigar jikin ta bata da maraba da tsira ra

* * * * * * * * *

Please and please
follow
Comment
Vote

NI DA YAYA SADEEQ

˙·٠•●♥ ‫•●♥ بسم الله الرحمن الرحيم‬٠·˙

Chapter 24

Sai faman yauki take kamar kal kashi bata da tsayi kuma tana da dan jiki taci uban
bilicin kan wani dakali ta hau tace "madugo". suka ce "mu ne". "madudo".
"Mu ne!".

Ta cigaba da cewa "ba tare da bata lokaci ba kamar yadda muka saba ako wani mako
yau ma hakan take a matsayi na na shugabar wannan kungiya ina mai kara farin cikin
sanar daku yau ma akwai shagali dan mun yi sabon kamu".

Raf Raf Raf suka dunga tafa mata ana ihu

Haka dai masu mukami a cikin kungiyar su kai ta futowa cikin shigar da bata da
maraba da tsirara suna bayani kana su koma su zau na
A karshe dai ko wa ya tashi suka yi layi kana wata Hajiya turai tace "bari naje na
kira manyan matan su zo su zabe ku dare na yi

ta wata hanya ta bi bata jima ba sai gata da wasu mata datti jawa da ganin su matan
manya ne dan fatar su luwai luwai sai sheki take yi suma ba wata suturar arziki
suka sa ba, bayan sun iso, Hajiya turai ta ce "to kun dai gansu nan gogag-gu ne a
harkar ba abin da basu iya ba ku koma gefe zan dunga kiran su daya bayan daya duk
wacce taga wacce tayi mata sai tayi magana amma baza ku zaba su wuce biyar ba".

Take gurin ya kaure da ihu aka hau tafi Raf Raf Raf

* * * * * * * * * *

Daddy yai gyaran murya yace "Alhamdu lillah ina mai kara jad-dada godiya ta ga
Allah ma daukakin sarki daya a ramin lokaci domin na kara tuna tar daku dan gane da
wasu abububuwa da na lura suna faruwa a gidan nan,

Ya kalli Momy yace "ko kina da abin fada?".

Tace "bani da shi".

Yace "to madallah

yace to kai Sadeeq "Momyn ku tazo min da batun wai ka sama ma Matar ka makarantar
kwana haka a kayi?".

Ya karasa maganar yana kallon Sadeeq

Kamar da gaske Sadeeq yace "wallahi Daddy saboda na temaka mata ne, nayi tunani
naga idan anan ne ba lallai ta maida hankali tayi karatun kirki ba amma acan idan
bata ganin idan wanda ta sani sai ta fi maida hankali".

Cikin gamsuwa da maganar Sadeeq Daddy yace "idan hakane kayi abu mai kyau, yaushe
ne, zaka kai ta?".

Yace "gobe ne daddy dan na gama shirya mata komai".

"Ka kyauta Allah yayi albarka haka ake so".

"Ameen ameen Daddy".
Sadeeq ya ce

In banda faduwa ba abin da gabana yake yi sai na rasa me ke min dadi yanzu gobe
wannan mugun zai raba ni da farin ciki na sosai nike jin kuna a raina nayi narai
narai da ido ban san sanda kalla ta fara zubo min ba

Momy ta kalle ni tace "kiyakuri ki daina kuka ki kaddara tun kafin Allah ya halicce
ki ya tsara miki yadda rayuwar ki zata kasan ce, ba kuka zaki ba gode ma Allah zaki
da ki ka samu masu tsaya miki akan karatun ki dan wallahi wasu irin wannan damar
suke so amma basu samu ba insha Allah zaki ga amfani karatun nan gaba".

Naji dadin nasihar da Momy tai min saboda a rayuwa ta ina son nasiha kuma ina dauka
sosai hawaye na na share nace "to Momy insha Allah zan jure".

Daddy ya cigaba da cewa "na dawo kan ku, ke Jiddah".
Ta dago kai ta kalle sa yace "da ke kuma Siddeeqah".

bana son tone tone ba tun yau ba ina lura daku a cikin gidan nan bakwa ga maci ji
idan nayi magana wa Momyn ku magana sai tace min ba haka ba, amma yan abu buwan da
suka dunga faruwa a yan kwana kin nan yasa naji ba bu Daddy kuna yan kana nun ku
daku kun iya fada har haka, a gaban mu kenan fa muna da rai, to idan kasa ta
lullube fuskar mu ya kenan? Ku saura ra da kyau ku jini bana son na kara ganin irin
haka a gidan nan ko naji labari zanyi mummunan saba muku kun ji ni?".

Yai maganar yana kallon mu

Amma sai mukai shiru bamuyi magana ba

yace "ku tashi ku yafi junan ku kuyi ma junan ku sallama saboda Allah ya la'anci
mai tada fitina".

Yi mukai kamar ba muji abin da yace mana ba

yaya sadeeq da mun gama kai shi ban go ya taso da zafin sa zai dake mu Daddy yai
saurin hana shi

Yace "ka bisu a hankali yara ne nasiha zaka musu yanzu sai suga muna takura musu
ne".

Ba dan ran Sadeeq yaso ba ya koma ya zauna

Nasiha daddy ya fara yi mana mai ratsa zuciya yana kara tunatar damu duniyar nan ba
komai bace kuma duk mai yanke zumunta ba zai shiga Aljanna ba haka dai yai ta tuna
tar damu! jiki na yayi sanyi matuka na gamsu da duk abunda ya fad'a saboda haka na
mika ma Jiddah hannu babu yabo ba fallasa ta miko min mukayi musabaha

So sai Daddy yaji dadi dan ya nuna farin cikin sa yai ta samana Albarka

Khadija na zun buro baki tace "wai ni da Umar me mukayi? Daddy baka sa mana Albarka
ba".

Murmushi Daddy yai irin nasu na manya kana yace "ai ban ware ba Khadeeja Allah yai
muku albarka gabaki dayan ku".

Khadija na Dariya tace "amin Daddy".

Fira muka shiga ta ba wa ina basu labarin kauye ana kwasar dariya can dana tuna
banyi waya da inna ba nace "yaya".

Bai dago ya kalle ni ba dan hankalin sa akan waya yake

Momy tace "baka ji ana magana ba?".

Sai alokacin ya dago kai yace "lah wallahi Momy banji ba me tace".

Tace "yo kace bakaji ba taya kasan ita tayi magana? Allah ya shirya ka Sadeeq".

Siddeeqah tace "dama Momy so nike ya kira min Inna".

Yace "Inna tayi bacci yanzu ki bari sai gobe idan Allah ya kaimu kan ki tafi zan
kira miki ita ki mata sallama".

Murya ta a dakile nace "to".

Yace "Momy na manta ban fada muku ba nima gobe zan koma kaduna ana nema na a office
din mu".

* * * * * * * * *
Dan Allah kuya kuri da jina da kukai shiru kwana biyu

Ku cigaba da yimin comment da vote please

Kuyi following dina 💞

NI DA YAYA SADEEQ

·٠•●♥ ‫•●♥ بسم الله الرحمن الرحيم‬٠·˙

Dan Allah kuyi following dina
Comment
Vote
Share

Chapter 25

Momy ta ce "amma sai ka kai Siddeeqah makaranta ko?".

Ya ce "bani ne zan kaita ba Farooq ne zai kaita ni da safe ma zan wuce".

Sai alokacin Daddy yai magana ya ce "yau na kara tabbatar da rashin hankalin ka,
matar taka ta sunna zaka bari wani kato ya dauke ta a mota, yayi tafiya mai nisa da
ita? Tun wuri ka canza tunani wannan sakarci ne".

Daddy na gama fadar haka ya mike ya nufi bedroom

Momy ma ta ce "Sadeeq ma kare maganar da safe zan bi bayan Daddyn ku".

Ba dan ran Sadeeq yaso ba ya ce "Allah ya tashe mu lafiya". saboda yaso su gama
magana tun yanzu, dan shi har cikin zuciyar sa ba zai kai ta ba

* ** * * * * * * * *

A ban garen Zuby kuwa suna ta sheke ayar su inda wa'innan manyan matan suka zabi
wa'inda sukai musu kana suka shiga wani daki mai girman gaske yana dauke da manyan
katifu masu laushi an lailaye su da zannuwan gado masu kyau da tsari

Ko wace mace mata biyar ne a kanta biyu suna wasa da dukiyar fulanin ta yayin da
biyu suke kasan ta suna wasa da HQ din ta daya tana sunmbatar ilahirin jikin ta

Baka jin karar komai sai sautin kukan dadi da suke yi

*** * * * * * * * * *

Jiddah ta ce "Sis Khadee ni na tafi na kwanta sai da safe".

Ta ce mata "Allah ya tashe mu lafiya".

Da gan gan da zata wuce ta murje min yatsa Allah yaso Umar da yaya Sadeeq sun lura
da ita

Aikuwa na taso na ingije ta ji ka ke kum alamar ta bugu da wani abun, koda na jiyo
ina huci sai naga da teburi ne ta buge goshi

Kafin ta kwallara kara yaya yai sauri ya toshe mata baki, kana ya ce "wai ku
wa'inna irin yara ne? Kwata kwata ba kwa son zaman lafiya yadda kasan kuna ganin
hanjin juna, da ina dauka waccan ce mara gaskiya". Ya fadi haka ne yayin da ya nuno
ni da yatsa, ya cigaba da cewa "ashe kema da naki laifin, kin dai san halin waccen
yarinyar bata barin sai ta kwana ki kula yar daba ce ko a kauye tsoran ta ake".

Kallo ni yai muka hada ido da shi na galla masa harara na ce " aikin banza idan
kura na maganin zawo ta fara yi ma kanta".

A ransa yake mamakin irin karfin hali na, wani lokacin ina burgesa yadda nike nuna
bana tsoran sa bare nayi shakkar sa bai kuma tanka min ba

Har yanzu toshe yake da bakin Jiddah sai numfar fashi take kamar wata marar lafiyar
da take jin jiki

Ummi ce tace "ni dai bacci nake ji sai da safen ku".

Da dayan hannun sa ya daga ta cak ya haura sama da ita saboda baya son su Momy su
san abinda yake faruwa

Khadeeja da bata ga komai ba Umar ta tambaya ya shiga labar ta mata abinda ya faru

Dogon tsaki taja kana ta haura sama tana jin babu dadi ita wallahi ta gaji da
wannan abin da suke yi sam bata son hayaniya

Kan kujera Siddeeqah ta koma ta kwanta tana fadin "wash wallahi Umar na gaji".

Kusa da ita ya matso yace "wai Aunty Siddeeqah na tambaye ki mana".

"Ina jin ka Umar".

"wai wani abun ki ka ci ki ka zama mai karfi? Ko kina training ne?".

Sai da na kal kyale da dariya nace "meye kuma training? Ban san sa ba bare nayi,
kuma ba wani abu da nike ci, kawai ni bana son rainin wayau nasan inada tsokana
amma Jiddah ita take tsokana ta, ba ni ce ke tsokanar ta ba".

Ya ce "hakane Aunty Siddeeqah amma dan Allah ki dunga hakuri".

To kawai nace masa saboda naga zai raina min hankali wai na dunga hakuri caf sai
dai idan bata taba ni ba amma maganar hakuri bata taso ba

Nace dan zo ka danna min kafa ta "

To yace yayin da yazo ya fara danna min ahaka har bacci ya kwashe ni ban san
lokacin da Umar ya tafi ba

*** * * * * * * * * *

Sai gurin karfe dayan dare komai ya lafa a wurin su Zuby wanka sukai ta shiga sai
ka samu mata gurin hudu a cikin bayi saboda bayin da dan girman sa babu laifi, a
cikin bayin ma sai da su ka dan ta'ba tsotse_tsotsen su kana suka yi wankan suka
fito, har da Zuby a cikin wa'inda su kai wankan saboda haka ta fara kin tsawa cikin
sauri ta maida kayan ta

gaba daya hankalin ta ya koma gida saboda tasan yanzu haka hankalin Daddyn su ba
akwan ce yake ba gashi ta kashe wayar ta bare ta kira Mama a waya ta tambaye ta
halin da ake ciki

Tsaki taja a fili ta ce "shiyasa wallahi bana son zaman da Abba yake a gida saboda
kwata kwata bana sakewa".

Kafad'ar ta taji an dafa cikin sauri ta dago da yan kananun idanuwan ta ta sauke su
kan wata yarinya da ganin ta bazata wuce 18 years old a duniya ba

"Hy".

"Hello".

Suna na Badiyya amma ana kira na da Badyy

Zuby ta ce "nice name".

Badyy ta ce "ko zaki bani number ki".

Sai a lokacin Zuby ta kare ma Badyy kallo yarinya ce karama kirjin ta a cike yake
kuma itama babu laifi akwai mazaunai

Kamar wata mayya Zuby ta lashi la'b'ban ta tace "amma dai baki dade da shigowa
cikin wannan kungiyar ba ko saboda naga babu ke a cikin group d'in kungiya ta
karasa maganar cikin salon yanga

Badyy ta ce "eh yau ne na fara Zuwa hajiya Tubalas ce ta kawo ni".

"Yauwa Koda naji saboda a wannan kungiyar tamu kowa ya San kowa". Zuby ta fada tana
kara gyara bra din ta.

* ** * * * * * * *
Acan daki Sadeeq ne kwance sai juyi yake ya kasa bacci saboda ciwan marar da ya
taso shi gaba, da kyar ya iya furta "Allahumma Lah sahla Illah ma ja'altuhu sah'lah
wa'anta ta'ja'aulul huznah iza shi'itah sah lah''.

Sosai cikin ya cigaba da murda mai ganin juyi a daki shi kadai ba shine mafita ba
yasa ya mike cikin karfin hali ya fara bin ban go idan cikin ya murda mai sai ya
tsugunna idan ya lafa ya cigaba a haka ya sauko step din bai lura da Siddeeqah da
take bacci a falo ba gabad'aya siket din jikin ta ya tattare guri daya sai fararen
siraran cinyoyin ta suka baiyana gunin ban sha'awa

Bayan ya shiga kitchen din durowoyi yay ta budewa har Allah ya bashi sa'a yaci karo
da abin da yake nema take ya dauki kofi yajika kanwar bai tsaya wata wata ba ya
kafa baki yana gama shanyewa ya jefar da kofin, take cikin sa ya fara hautsina wa,
amai ya fara taso mai anan kitchen din ya tsugunna yai ta kyalayawa kamar hanjin
cikin sa zai fita

bayan ya gama yaji cikin nasa ya lafa masa cikin juriya ya mike hannun sa akan
marar sa ya fito

Sai alokacin ya lura da Yar matar sa kwance duk ta takure guri daya

Abu buwa da dama zuciyar sa ta fara raya masa akan ta

Saboda haka ya matso kusa da ita ya zauna kan kujerar

Cinyoyin ta ya kura ma ido sai ya kai hannu ya taba sai ya janye

NI DA YAYA SADEEQ

Ramadan kareem✨ 🌙
Ramadan kareem ✨🌙
Ramadan kareem ✨🌙

Ina fatan kowa yana cikin koshin lfy ya Azumi
Allah ya karbu ibadun mu 🙏

Please dan Allah a daure ayi min
comment
Da
vote

Alfar Mar wannan wata da muke ciki na Ramadan ayi following dina 😎

* * * * * * *

·٠•●♥ ‫•●♥ بسم الله الرحمن الرحيم‬٠·˙

Chapter 26

___Ya dauki tsayin lokaci a haka yana kallon tsala tsala cinyo yin nata,
daka bisani ya mike yana mai jin haushin kansa ko me yagani a jikin wannan kwailar
yarinyar? Haka ya tambayi kanshi ganin bashida amsa yaja dogon tsaki duk abinda
Sadeeq yake yi

Please Login or Register in order to submit comment