You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"daga fadan gaskiya".

Nace "ba wani gaskiya ke dai tashi mu tafi, tunda mun gama shiri,

" To" Fadeela tace min kana ta Mike muka fito, kitchen muka nufa, bayan mun karbi
breakfast din guri muka nema, bayan mun gama ci muka tafi class.

Wannan kenan

To Kwanci tashi asarar me rai kuma babu wuya a gurin Allah.
NI DA YAYA SADEEQ

•●♥ ٠•●♥ ‫˙·بسم الله الرحمن الرحيم‬

No editing

Chapter 31

____Kwanci tashi asarar me rai kuma babu wuya a gurin Allah.

a bangaran su Zuby abinda ya faru kuwa shine,

kwatsam wata rana suna cikin gidan da suke yin mitin, kamar kullum yadda aka saba,
manyan mata suka zo suka zabe su suna tsaka da sheke ayar su, mai gadin su taji ana
buga get koda ta bude matan yan sanda ta gani da bazata iya shaida a dadin su ba,
ture ta sukai suka kutsa cikin gidan kai tsaye, har cikin katon falon suka shiga
inda suka ganewa idan su zahiri take suka shiga jibgar su, ko wacce sai da taji
saukar kulki a jikin ta tasan cewa an musu cune, haka yan sandan suka tarasu a guri
guda, can na hangi Zuby da Lubancy sai raba ido suke, koda suka fito motocin yan
Sanda ne sunkai goma Sha biyar da DSP Sadeeq ya ke jagoran ta, haka aka tarkata su
aka kai su sell, koda labari yaje kunnen Abban Zuby ba karamin cikin tashin hankali
ya shiga ba duk da alokacin baya Nigeria gashi bikin ta da Maheer a lokacin bai
huce saura wata uku ba, ba shiri ya dawo nigeria, bai zarce ko ina ba sai gidan sa,
da zuwa direct dakin Mama ya nufa koda ya buda kofa take kansa ya fara juya masa,
saboda abinda ya gani, Mariya ce kwance bisa kan gado ga kartai har biyu suna
kwanciya da ita, take ya fara ambatar innalillahi wa'inah ilaihi rajiun, haka yai
ta ambatar sunan Allah, Mariya kuwa bata ji shigowar kowa ba sai alamar fita da
taji, hakan yasa tace ma abokan shashan cin nata "su dakata, kamar taji alamar
mutun" amma sukai burus da ita suka cigaba da aika aikan su, tuni Abba ya kira yan
sanda kiran gaggawa, ba'a dauki wani lokaci mai tsayi ba sai gasu, nan ya nuna musu
dakin da su mariya suke haka suma aka tarkato su sai police station, anan Abba ya
sake ta kuma ya mata Allah ya isa, saboda ta cuce shi kuma ta cucu rayuwar yarsa,
yace taje ta gani taci amanar aure, shiko Sadeeq koda yaga Zuby a cikin su baiyi
mamaki ba Saboda abokin sa Maheer ya fad'a masa, kuma dama tun sanda sukai fadan-
nan bai kuma koma mata ba, hakan yasa da Maheer yace mai ita zai aura bai ji komai
ba, Maheer abokin Sadeek ne tare suka gama secondary school din su dake nan Abuja,
abunda ya jawo to nan asirin su shine, Sumayya da ake cewa yar leken asirice, ashe
kanwar Maheer ce kuma shi yaturo ta tun kamin ya dawo kasar Kamal makocin su Zuby
ya fad'a mai abunda yake zargi akan Zubyn, hakan yasa yace kanwar sa tayi basaja
taje, abunda basu sani ba har Video tai musu alokacin kuma ita ce wacce ta jefar da
takadda a gurin wannan shakatawar, hakan yasa Maheer sanar wa Sadeeq shi kuma ya
hada rundunar yan sanda, yayin da Sumayya ta musu jagoranci ta kai su har bakin get
din, kunji ta yadda asirin jigagan yan luwadin ya tonu.
koda DSP Sadeeq yazo yana tambayar matan Dalilin dayasa suke yin wannan mummunar
dabiar saboda yanaso ya gama hada bayanai ya mika su kotu,

Daga wacce zata ce kawar tace tai sila sai wacce zata ce mijin ta ne baya bata
hakkin ta, haka dai ko wacce da abinda zata ce, abinda ya qara bama Sadeeq takaici
harda matasan yan mata da bazasu wuce 18 to 19 ba, Zuby dai ba bakin magana saboda
yadda take jin kunya ji take kamar ta ha'ka rami ta burne kanta, acikin su wanda
yafi tsayawa Sadeeq a rai shine abinda daya daga cikin su tace wai ita da kishiyar
ta ne suke yi a gida, har suka shiga cikin wani group na yan madugo zallah, daga
nan aka kara buda musu ido, sosai Sadeeq yaji maganar ta dake shi tsoron matan
yanzu ya kara kama shi, Allah abin tsoro mata abin tsoro, lalacewar har ta kai ga
kishiya ta nemi kishiyar ta, saboda sun maida aure ba a bakin komai ba, sunyi
Fatali da darajar sa sunci mutuncin sa, badon Annabi Muhammad ya roka kar a halakar
damu ba, da tuni an dade da kifar damu, saboda duk wani abu da aka halakar da
mutane akai muna aikatawa, an halakar da wata Al'umma akan tauye mudu da suke, ku
fada min shin yanzu bama tauye mudu? An halakar da wata Al'ummar, akan luwadi, shin
ku fada min yanzu bama aikatawa, an halakar da Al'umma da dama saboda yawan sabama
ubangijin su, amma ku duba fa maye ba'a aikatawa a wannan zamanin, shan giya caca
zina luwadi madugo, tauye hakkin wani zagin shuwagabanni cin amana, rashin yiwa
iyaye biyayya, zagin malamai, cin dukiyar maraya, da dai sauran su, Allah ya bamu
ikon gyarawa, idan muka gyara muma sai muji dadin rayuwar, haka dai yai ta jinjina
lamarin yana yin rubuce rubecansa, a farar takarda, shi wallahi mamakin masu luwadi
da madugo yake yi ko mai suke ji a jikin juna, ace wai mace da mace namiji da
namiji, masifar tayi yawa dole annoba ta damemu shin ko kun sar masifar da yake
haifarwa? Wallahi duk wanda ya mutu yanayi bai tuba ba wuta ce Makomar sa. Dan
yanzu abin yayi yawa, iyaye ku saka ido akan yayan ku ku lura da tarbiyar su, ko
kawa ce idan tazo wajan yarki kika ga ana shiga daki a rufo kofa wallahi ki
bincika, zamani ne Allah ya kawo mu dole sai mun dage mun tashi tsaye akan tarbiyar
yaran mu, saboda zaki tabawa yarinyar ki tarbiya rana daya wata shegiyar kawa tazo
ta rushe.

To bayan kwana biyu kotu aka mika su, inda Alkali ya yanke musu hukuncin shekara
goma sha takwas-takwas a gidan yari tare da horo mai tsanani, akace duk wacce
hukuncin bai mata ba zata iya daukaka kara.

ita kuwa Mariya da abokanan fasikancin ta hukunci jifa aka yanke musu har sai sun
mutu kasancewar su masu aure kuma sukai Zina, oh ni rayuwa ina zaki damu wai kina
matar aure wace irin jaraba ce da bazaki kama kanki ki rike mutuncin ki ba, saboda
ki samu Aljannar ki Allah dai ya ganar damu.

* * * * * * * * * *
Bayan wasu shakaru haka Rayuwa ta cigaba da tafiya cikin hukunci Allah gashi har
mun rubuta jarabawar mu ta JSCE,, aminci da shakuwa mai karfi ya cigaba a tsakani
na da Fadeela, sosai muke kyautata wa junan mu, dan Ammi komai tare take siyo mana,
haka nima komai tare yah Sadeeq ke kowo min idan zai zo min bizitin, haka idan nice
naje gida idan zan dawo hutu komai biyu nike zuwa mana dashi, dan sau biyu su Momy
da Inna suka zo min, na kyara girma na ban mamaki ni kaina mamakin yadda nai girman
nike, idan ka ganni sai kace na kai irin shatakwas din nan, ga wayau na masifa da
nai, sosai kama ta da Ammi take kara bayyana, dan dalibai da dama ce min suke diyar
firinsifal.

na hadu da Sadiya kanwar yah Farooq a lokacin da yaya Sadeeq yazo min bizitin yasa
aka kira ta, itama tun daga ranar muke zumunci amma ita ba hostel dinmu take ba,
duk inda ka ganni zaka ga Fadeela da Sadiya haka ake cemana yan ukun Firinsifal,
dan da angama karatu muke zuwa ofishin ta, sosai yanzu nike jin turanci dan ko
magana da hausa ban fiye yi ba, dan jina nike babbar yarinya.

Senior Jamlah kuwa sun bar makarantar, sunyi candy, kuma koda tana nan ma, ban bari
ta dake ni ba, dan kuwa karar ta nakai staff sai dai zagi da tsangwama idan mun
hadu, sosai school Momy na Saudat take kula dani, shiyasa ban wani sha wuya ba
gashi yanzu har zan barta.

Yau ne muke zana fefar mu ta karshe kuma cikin azumi ne home economy ne ya bada
wuya gaskiya, duk wacce ta fito hol zakiga tana goge gumi, bayan na gama na fito na
iske Sadiya zaune na jiran mu, nan muka shiga farar yadda fefa tai zafi, muna cikin
firar sai ga Fadeela nan itama tace, "wash rabon da fefa ta bani wuya irin na yau
wallahi na manta ku tashi muje mu shirya, dan da alamar wasu daliban ma sun fara
tafiya".

hostel muka mufa inda a hanya muke ta haduwa da class mate din mu da akazo daukar
su , dama duk munyi musayar numbers saboda dayawan wasu daga cikin mu ba nan zasu
yi senior ba,

Ahaka muka karasa hostel muka shiga hada kayan mu bayan mun gama muka raka Sadiya
itama ta hada nata.

Office din Ammi muka je, da sallama dauke a bakin mu muka shiga inda muka same ta a
tsaye tana hada takardu, bayan mun gaishe ta, tana dariya ta kalle ni tace Yata duk
kinfi kowa kosawa ko duk zumudin za'a Dande ne? tunda kince acan zakiyi Sallah"

Dariya nai kasa kasa nace, "Allah Ammi ba haka bane kawai kewar gida nike".

Tace "ai na gama ku tashi mu tafi gida daga can sai mu dauki hanyar Abuja"

Dama tuni nayi waya da Yah Sadeeq nace ba sai yazo daukar mu ba, Ammi zata kawo mu,
dan tace "tana son zuwa ta gaida Inna saboda ina yawan bata kabarin ta"

A tsakar gidan su Fadeelah muka tarar da kannen ta yan biyu wato , Aysha suna kiran
ta da little easha sai Aliyu suna ce mai Dady, haka yaran suka taho suka rungume mu
dama mun saba dasu dan ina zuwa gidan idan anyi mana hutu yaya bai zo daukana da
wuri ba, muna wasa da dariya muka karasa falon gidan, ciki Ammi ta shiga dan ta
shirya haka ma Fadeelah, ya rage da gani sai Easha da Dady da Sadiya sai wasa muke,
ahaka Ammi ta fito ta iske mu tace "ina Fadeelan?"

Sadiya ce tace "bata fito ba"

"Fadeelah Fadeelah" Ammi ta kwala mata kira, sai gata ta fito itama tayi fes da ita
cikin shigar wata atamfa mai tsadar gaske, atamfar tana da kaloli da yawa a jikin
ta mai digo digo, yayin da ta yafo mayafi brown, haka jakar ta da takalmin ta duk
brown soboda akwai brown a jikin atamfar, duk da Fadeelah ba fara bace amma tayi
mutukar kyau, yayin da Ammi ke sanye da doguwar riga yar dubai mai ruwan kasa ta
yana mayafin ta fuskarta sanye da siririn gilashin ta na lura bata rabo dashi, dan
ga little Easha nan duk sanda zan ganta itama dashi nike ganin ta,

Ammi ta kalli Fadeelah tace "dadi na dake nawa duk sanda aka shirya tafiya kece a
baya".

Fadeelah tace "haba Ammi yanzu haka na dade?".

Ammi bata kula ta ba tace "ku tashi mu tafi rana na dad'a yi"

Dama su little Easha a shirye suke saboda haka muka dauki hanyar Abuja, a hanya
muka tsaya a restaurant muka siya abinci mukaci, da misalin karfe biyar na yammacin
ranar juma'a muka isa makekyan gidan su Khadija, yayin da Ammi tai hon mai gadi ya
bude mata ta sulala ciki, gurin faking din motoci tai faking kana ta bude mana
kofa, da gudu na fito ina ihu na nufi cikin gidan Momy da Ummi na tarar zaune suna
cin kayan marmari a falo, fadawa cinyar Momy nai, itama kamani tai tana min oyoyo,
ban tashi daga kan cinyar ta ba sai ga Ammi ta shigo bakin ta dauke da Sallama,
koda Momy ta dago kai da Zimmar amsa sallama, sai tai maza ta tureni ta Mike tana
fadin "Amina" ita ma Ammi idon ta zaro tace "Aisha" kollon kallo muka fara bin su
dashi, ganin kowannen su idon sa na zubar da kalla, a dai dai lokacin Yah Sadeeq ya
shigo gidan ganin Momy da Ammi na zubar da kwalla yasa yai turus yana jimami ya
karaso falon.

Ganin basu san ma ya shigo ba yai gyaran murya yace "Ammi Momy ku zauna mana
lafiya"

Momy ce tai karfin hali tace "dan Allah ku fada min mafarki nike ko kuwa ido na
biyu ne Amina ce fa kanwar Daddyn ku goggwan ku Amina ce fa"

Ni kuwa da naji an ambaci Amina mikewa nai zunbur ina dad'a kare mata kallo, a
cikin wannan yanayin Daddy da Umar suka iske mu, koda Yaga Ammi take yashiga murza
ido yana fadin "Aisha Aisha kina ganin abinda idona yake gani ko kuwa gizo din take
min kamar yadda ta saba?"

Momy tace "ba gizo take maka ba Aminan ka ce ita ce"

Take muka ga Daddy ya fadi yana mai sujja ga Allah, bayan ya dago yazo ya rungume
Ammi, nan fa dakin ya kaure da koke koke baka jin karar komai sai shash-shekar
kuka, harda su little Easha mukai ta kuka wuy-wuy shi kuwa Sadeeq ba hawayan amma
idon sa yai jajur, mun dauki lokaci mai tsayi muna yi daga bisani yah Sadeeq ya
shiga bamu hakuri, to bayan komai ya lafa Ammi ta samu guri ta zauna,

ni kuwa tashi nai na haura sama, dan na samu nai wanka na canza kaya, dakin Khadija
naje dan na amsa mukulli na amma sai naji kofar ta a rufe, hakan ne yasa na nufi
ban garan yah Sadeeq, nayi sa'a a bude na samu kofar, koda na shiga ban zarce ko
ina ba sai bathroom din sa, ina shiga na hada ruwan wanka, koda na fito kamshin
turaran sa dana ji ne ya tabbatar min da yah Sadeeq ya shigo, ina waigawa na gansa
zaune a bakin gado, ya kura min ido, kunya ce ta kamin saboda tawul din dana daura
dan karami ne ko cinya ta bai gama rufewa ba, na kasa dago kai na kalle shi, shi
kuma ya kasa dauke kai daga gareni, hanyar fita bedroom din nayi amma sai naji
kofar a kulle gam, jiyowa nai na kalle shi yana Murmushi yace "ina zaki bayan na
rufe kofar ai tun na shigo na fahimci kina ciki da naji alamar ana wanka, nasan
babu mai shigo min daki sai ke, shiyasa na rufe kofar dama a yunwace na dawo, ashe
zan samu mai kore min kishin ruwa na"

Gaba na ne ya shiga buguwa dan yanzu sarai nasan maye aure kuma nasan abinda yake
faruwa a tsakanin miji da mata, ji nai kamar an samin shokin na kasa gaba na kasa
baya, haushin kaina ya kamani dana shigo bangaren sa, taku naji anayi da sauri na
juye tsaye na gansa gaban madubi yana cire kayan jikin sa, gabana ya cigaba da
faduwa, na shiga yi masa magiya, amma ko kala bai ce min ba, ya shige bayi abin sa,
ya dauki lokaci mai tsayi can sai gashi ya fito da tawul daure a kugun sa, ba
karamin kunyar sa bace ta kamani amma shi sai naga ko a jinkin sa, gefe na kawar da
kaina saida ya gama shiryawa yazo gabana, kama hannu na yai yazo ya zaunar dani
akan bakin gadon, shima ya zauna muna fuskantar juna yace "nasan yau rana ce ta
farinciki a gareki, saboda Allah ya amsa adduar da muka dade munayi, ina tayaki
murnar haduwa da mahaifiyar ki Siddeeqerh" ni dai ban ce mai kala ba, ya daura da
"gashi kuma kin zana JSCE din ki shima ba karamin nasara bane". hannu na ya kama ya
fara murza tafin hannu na, nai sauri na kwace ina fadin "maye haka yaya ka buda min
kofa na fita kada aga na dade, nasan yanzu sun fara nema na ga yunwa inaji, yace "
to ai banga magana ba amma ya jarabawar da dadi ko?"

Nace "eh Alhamdu lillah"

Kirjina naga ya kurawa ido nai sauri na sa hannu na ka kare nace "wai yaya maye
haka kasan dai matar wani ce ni amma duk kabi sai kura min ido kake"
Banyi aune ba naji ya hada baki na da nasa yana tsotsa nayi ta kokarin kwacewa amma
na kasa saboda yadda ya matseni a jikin sa. Saida ya gaji dan kansa ya sakeni yana
maida wahalallan numfashi

Ni kuwa nayi tsuru-tsuru kamar wacce ruwa yaci ta.

Idanuwan sa sun kada sunyi jawur yace " wannan shine Punishment din da zan dunga
miki aduk sanda kika kara ambata min wani" yana gama fada ya mike a kasalance ya
bude kofar, ina ganin haka na zura a guje, yai saurin kamo ni yace "ke wai har
yanzu baki yi hankali bane? Banason naga mace na gudu ki kama kanki baki san kin
girma bane?"

"naji" na fada ina kunkunai nace "sakeni to"

Naci sa'a ban hadu da kowa ba direct dakin Ummi na zarce, ina shiga dirowar kayan
ta na bude na dauko doguwar riga yar kanti mai ruwan madara, da sauri da sauri na
kintsa na fito. Saboda na kosa na kara ganin Ammi a matsayin Mahaifiyata...

Please
follow
Comment
Vote

NI DA YAYA SADEEQ

•●♥ ٠•●♥ ‫˙·بسم الله الرحمن الرحيم‬

No editing

Chapter 32

______Koda na sauko zaune na samu su Easha da Dady karami da Umar afalo suna wasa,
bayan na zauna, na shiga tambayar su Ina su Ammi Little Easha tace "suna dakin
Momy".

"to" nace na mike na nufi part din Momy baki na dauke da sallama na kusa kai, a
zaune na same su cikin dan karamin falon ta. Da alamar tattaunawa suke, nan kasa na
zauna gurin Daddy nace "Daddy ina yini bamu gaisa ba "

Yace "lafiya lau Siddeeqah ya makarantar?"

"lafiya lau Daddy"

Yace "an kare ko yanzu sai cigaba?"

Nace "eh Daddy amma gaskiya ba makarantar kwana zan koma ba na gaji"

Yace "to shikenan nima nayi tunanin haka, kuma lokaci yayi da zaki tare a gidan
mijin ki in yaso sai ki cigaba da karatun acan" kaina a kasa ni dai ban
ce komai ba, na mike ina tambayar Momy Khadija, tace ta aiketa gidan kawar ta
Hajiya Nafisa ," to" nace nan na bar su na fito, kitchen na shiga dan na taya
Suwaiba aikace-aikacen kayan shan ruwa dan naga kamar aikin zai mata yawa ita
kadai, munayi ina mata firar makaranta, a haka Ummi da Fadeela suka isko mu.

Muna nan kitchen din Sadiya tazo tai mana sallama direban su yazo daukar ta, nace
mata "sai mun hadu a Dande"

"to" tace tana dariya ta tafi
da dare misalin karfe 10:00 pm dukkanin mu zaune muke harda yah Sadeeq, da yah
Mubarak wato yayan Ummi, kuma shine zai auri khadija, tun wata biyu da suka wuce ya
kare karatun sa a harkar computer, yanzu haka aiki yake a karka shin wani company,
kowannen mu kagani fuskar sa dauke da annuri, Ammi ce tace "Yaya Ali wai yaushe
zamu je Dande ne dan na kosa naga Inna na wallahi nayi kewar ta" yana Murmushi yace
"ki kwantar da hankalin ki nan da Jibi ma sai mutafi in yaso dukkan ku sai kuyi
sallah acan tunda sallar saura kwana biyar, dakanan ma ayi maganar tarewar yarinyar
nan da kuma bikin Su Khadija"

Ammi tace "to shikenan Allah ya kaimu"

Da lokaci bacci yai nace "dole Ammi a dakina zata kwana"

itama dama tana son kebewa da diyar tata, yayin da Fadeela tace ita A dakin Ummi
zata kwana saboda jinin su ya hadu , Jiddah kuwa tace ita da Little Easha zata
kwana dan itama jinin su ya hadu, Dady karami kuwa cewa yai tare da Umar shi zai
kwana, Khadija na dariya tace yanzu ni ba Wanda zai kwana dani ai shikenan, sai mun
hadu da asuba "

Tana gama fadar haka ta haura sama, muma da daidai da daidai mukai ta watsewa.

Nida Ammi a daki fira muka dasa ta tsakanin 'ya da uwa ina kwance kan cinyar ta
nike ce mata" Ammi wallahi Abba na bai da mutunci kamar bashine ya haife ni ba"
Ammi tai saurin toshe min baki tace "ki daina fadin haka koma yaya ne dole ki bashi
kima da daraja saboda shi din mahaifin ki ne" na ce amma fa Ammi tun nataso ban
sanshi ba ban taba ganin shi ba, bai taba turo dai dai da naira goma yace a saimin
sabukun wanki ba, Daddy ne ya tsaya min tsayin daka akan komai na rayuwa ta, sai
Momy Allah yai mata Albarka wallahi tana kula dani, ko ita ta haife ni sai haka dan
ba'a taba nuna min banbanci a gidan nan ba, haka fa lokacin Aure na da Daddy yaje
kar kiga yanda Abba na yaci mai mutunci nan dai ta kwashe labarin komai ta fada
mata, idon ta cike da kwalla take ce min "nayi hakuri ba yin kansa bane asiri ne
amma Abba na yana mutukar so da kauna ta insha Allah nan bada jimawa ba komai zai
zo karshe".

Bayan kwana biyu ya kama ranar zamu je Dande lokacin Sallah sauran kwana Uku da
misalin karfe goma na safe dukkanin mu a farke muke kowa sai shiri yake bayan mun
gama shirya wa, mota uku mukayi da Ammi da Momy da Daddy babba da Umar da karamin
Daddy mota guda suka shiga, yayin da Khadija da Jiddah da little Easha suka shiga
motar yah Mubarak, ni da Ummi kuwa motar yah Sadeeq muka shiga inda na zauna gidan
gaba Ummi na gidan baya muka dauki hanyar Dande sosai yah Sadeeq ke tsulala gudu
ahanya, na lura dashi yana son gudu a mota, mu dai Allah ne ya sauke mu lafiya, duk
da idan nai hutu ina zuwa Dande amma ba laifi ta dan samu canji dan yanzu haka ana
basu wutar nefa kuma asbitin bayan gari an dan gyara shi, a kofar gidan Inna mukai
farking da futuwar mu yaran unguwa akai ta kallon mu ana ga yan Indian nan sun zo,
sau tari dama ni haka suke ce min yar indiya, dayin fakin din mu, sai ga motar yah
Mubarak nan shima ya danno kai, muna kokarin shiga saiga motar Daddy nan ita ma ta
kunno kai haka muka dunguma gunin ban sha'awa da burgewa yaran layi kuwa sai kallon
mu suke,

Bakin mu dauke da sallama muka shiga, babu kowa a tsakar gidan saboda haka muka
dunguma cikin falon Hajiya Inna, a zaune take tana kallon talabijin "tsohuwa mai
ran karfe" na fada yayin da na isa gare ta na fada kan cinyar ta.

Tana dariya ta baka min duka tace "dagani ja'ira kada ki karasa ni"

Turo dan karamin baki na nai nace "inna ki dai ji tsoron Allah yanzu ni ina naga
nauyin da zan karya ki"
Kallon mu inna ta shiga yi daya bayan daya kana tace "Karami wa nike gani wannan
kamar Amina na? Ko ido na ne kuma wa'innan yaran na waye?". Wato su little Easha da
Fadeela take nunawa.

TA dora da cewa "ko tsufan nawa ne yake rudar dani Karami?". Ta ambaci sunan Daddy
1

Da gudu Ammi ta isa ga Inna ta rungume ta tana cewa "nice Inna nice Aminan ki ce"

Sai hawaye shar-shar yai ta zuba daga idanun inna jikin su Daddy yai mutakar
sanyaye suka samu guri suka zauna

Inna sai sumbatu take tana cewa "ashe da rabon mu gana ashe da rabon zan sake ganin
ki, bayan wa'innan shekarun, dama ni ban fidda rai ba kullum cikin addua nike ina
rokon Allah idan kina raye Allah ya bayayyana mana da ke, Allah maji rokon bayin sa
gashi ya amsa mana, jikin kowa yai sanyi nan mukai ta taya Inna kuka ba mai
lallashin wani saida mukai mai isar mu, sannan mukai shiru,

Cikin kuka mai tsuma zukata, Ammi tace "Inna ku yafe min nasan na tafi na barku
cikin matsanancin tashin hankali nima ba a san raina nayi ba, alokacin ban san inda
hankali na yake ba, ni dai nasan kafin faruwar abun Habiba kiyasha ta tazo daki na,
ina hada ido da ita naji gabana yai mummunan faduwa daga nan tace min "dauki
shegiyar yarinyar ki ki kaima uwar ki banason na kara ganin ki arayuwa ta ki tafi
nesa da wannan garin, sai na same ni da bin umarnin ta ban dauki komai ba sai
mayafi na, na saba Siddeeqah a kafada na fito, a harabar gidan naga Alhaji
Sulaiman, kallo daya na masa naji na tsane sa, haka na wuto shi yana so yai min
magana kuma ya kasa, idon sa cike da kwalla na bude get na fito, ban zarce ko ina
ba sai gidan ki Inna kina gani nana ki ka shiga tambaya ta lafiya? Me yasameni amma
ban ce miki uffan ba na aje miki Siddiqah na fito, tafiya nai mai nisa da kafa ba
tare da nasan inda na dosa ba, yamma ta fara yi saboda haka dare ya fara lillbe
yini nagaji ga yunwa ga kishin ruwa, nan na zube a kasa gefan kwalta, wani mai mota
ne yazo wucewa da ya ganni ya taimaka ya dauke ni, bayan ya sakani a mota asbiti ya
kaini, bayan sun gama duk wani gwaje gwajen su basu ga komai a tare dani ba illah
yar yunwar da ta galabaitar dani, kwana na biyu a asbiti aka sallame ni, wannan
mutumin ya dauke ni kamin nan tun a asbiti yake tambaya ta, akan ya suna na kuma
ina ahali na, amma babu uhm babu uhm uhm, sai dai nai ta bin sa da ido, hakan yasa
ya fahimci ba kalau nike ba, da yike babban malami ne, shine fa ya dauke ni ya
kaini gidan sa gurin matan sa anan garin katsuna, inda sukai ta nema min magani har
Allah cikin ikon sa ya bani lafiya, bayan na dauki tsayin sheru bana

Please Login or Register in order to submit comment