You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

 Ke naki halalltacce ne ko Samha?" Murmushi tayi ta share hawayen daya kawo a idanunta tace  Kamar yanda Janny take haka shima yake, lokacin da Chadi tayimin zafi na rasa tudun da zan hau na zauna mafita ta kullemin hatta kuWin abinci ya gagareni bare na zuwa makaranta sai na yanke shawarar ha™ura da komai na tafi Algeriya domin neman kuWi, Teemah haka naje wajen wani mutum a unguwarmu da yake fitar da matasa ™asashe don neman abin dogaro da Kai na sanar dashi ™udiri na na tafiya Algeriya ya tsaya ya gama sauraro na sai yace zai min hoto banja ba na amince ya Waukeni hoto ya bani kuWi me yawa tare da waya me layi yace naje gobe zai kirani.

Haka akayi Teemah washegari ina kwance a BQ na gidanmu da ˜anin babana ya karSe ya koreni daga cikin gidan kuma ya kafamin dokar karna ™ara shigar masa gida domin bazan shafawa matarsa da yaransa HIV ba kasancewar ita ne ajalin mahaifana, wayar da Abdullahi ya bani tayi Ring yace nazo na taho da shirina tare da tambayata inada passport nace masa eh amma Zuciyata tayi mamakin yanda za'a tambayeni passport nida zanyi tafiyar mota.

Haka cike da Woki na tafi bayan ya sallami bakinsa ya dubeni yace  Samha na daWe ina tausayin rayuwar da kikeyi tun bayan rasuwar Mahaifanki saboda haka na yanke Miki wani hukunci domin ki samu damar data dace dake akwai wani mutum a Cairo Egypt kenan yana neman wadda zata zauna tare dashi ta kula masa da gidansa tsayin shekara guda zai baki 2.5 millions Dollars a. Cikin shekara Waya kinga kuwa ai kin haye"









Yawan kuWin bai bani damar tunanin irin aikin da zanyi ba haka na amsa nidai haka muka fita da Abdullahi yayi mana Urgent booking zuwa uku na yamma muka tashi sai Birnin Cairo mota aka Turo ta Waukemu aka kai mu wani katafaren gida anan wajen Tara na dare ne wasu motoci sukazo suka Waukeni tun anan na fara raina kaina da jinjinawa haukana Teemah wani gida ne me zubin gidan sarakai aka kaini aka tafi aka barni na rayu tsayin sati biyu Ni kaWai kafin Khazeem yazo gareni ranar da yazo ranar ya samin kuWina a acct Wina da aka buWemin kuma a ranar ne ya bayyana min aikina, na raina kaina nayi kukan da banida mafita a ™arshe dai na bashi dama kinsan damar dana bashi? Zai yi mu'amala Dani har na samu ciki idan nayi ciki na haifa masa baby zai sallameni na tafi na bar masa Babyn, na amince ne saboda bani da mafita haka muka fara rayuwa dashi cikin ikon Allah a watan kuwa na samu ciki Teemah naga gata har cikina ya isa haihuwa akayi min C.S aka cire min Yarona namiji Balarabe me kama da ubansa, idan na kalli yaron nakanyi kuka matu™a da tuna cewa bazan rayu tare dashi ba, bansan meye yazo ran Khazeem ba bayan naji sau™i wata rana ina zaune a Waki ina feeding Jalal ina kuka, ya shigo ya sameni ya tsugunna a gabana yacemin.

"Samha" Wagowa nayi na kalleshi ya sanya hannu ya sharemin hawaye yace  Kinsan dalilin da yasa na zaSi nayi Miki ciki ki haifamin babyn nan" bai bani damar bashi amsa ba yace.











Tun ina ™arami a dokar masarautarmu aka haramta min aure saboda dalilin da har yau bansan wanne bane, shekaruna sunyi nauyi gashi na jarabtu da son samun Wan kaina duk abokaina sunada yara meye yasa Ni zan kasa samarwa kaina Wan da zanke kallo ina jin daWi, banida kowa sai shi kaWai mahaifina ya rasu tun ina ™arami Mahaifiyata ma bayan rasuwar mahaifina tanada cikin ™anina aka kasheta na tsira ne saboda bana tare da Masarauta tunda aka yayeni.

Nayi tunanin ri™e Jalal a gurina saidai na fahimci idan na ri™eshi za'a farauci rayuwarsa saboda haka zan canza Miki ˜asa zan ki raineshi cikin kulawa da gata ya rayu kamar Basarake" wannan shine dalilin zuwana Austaralia ya bani wannan gidan da motar hawa ya zubamin mazajen kuWaWe a acct Wina tun daga wannan lokacin bai kuma neman wani abu a gurina ba muna rayuwa dani da Wansa cikin gatansa da kulawarsa Teemah Inason nayi aure saboda na riga na saba da maza bana iya tsare kaina saidai kuma duk duniya uban Wana shine namijin da nakeso shi kuma har yanzu Emirates Winsu taki bashi damar aure"













Jinjina kai Batul tayi cikin tausayin kansu tace  Duk da haka gara ke Samha maybe society Winku bazasu kyamaceki da Wanki ba nikuwa ´ata zata zama abar tsangwama idan na koma ™asata da wannan na fara tunanin ya zanyi don hanata shiga taskun rayuwa" Waukan yarinyar tayi tace  Ita dai babu abinda ya dameta bacci takeyi hankali kwance" Ranar sati guda yarinyar tace suna Aisha suke kiranta da Jany duk da batasan ma'anar sunan ba zaSin Ma'eesh ne a mafarki haka kwana uku da suna Jalal ya dawo yaro kyakkyawa Masha Allah, kulawa sosai Batul ke samu ita da Jany, cikin watanni shidan da suka biyo baya ne a hankali yau da gobe da kuma yanayin mutanen da take rayuwa a cikinsu itama ta fara sakewa sukan fita beach suyi nishaWinsu, abu Waya da yake neman hana Batul kwanciyar hankali yanda idanun maza ke kanta duk wani motsinta sai ta samu me tankawa duk kuwa da cewa ta™i bada dama.

Cikin hakan ne Samha ta sama mata aiki a babban rastuarent Win da take aiki taji daWi sosai course kaWaici na damunta idan Samha ta fita ta barta, suka sanya Jany makarantar da Jalal ke zuwa kullum zasu kaisu idan sun dawo su Waukosu haka suke gudanar da rayuwarsu, ko a restaurant Win haka take fama da mutane maza da mata Allah yayi mata baiwar mutane ita kam abu Waya da yake dakatar da ita da kula kowa duk kuwa da yanda me masaukinta take bata shawarar sakin jiki tayi rayuwarta da yanci, shine tsoron sake afkawa matsala.











Zuwa wannan lokaci har ta gaji da kiran wayar Ma'eesh ta ha™ura ta sallama tanajin cewa ita kaWai ce kawai keda Jany, tayi nufin shirya tafiya don zuwa ta gano meye yake faruwa saidai tuna turakunan da rayuwarta ta tsallake har Allah ya kawota yanzu yana kashe mata gwiwa karshe ta sanar da Samha sosai ta fusata tace  idan shi bai nemeki ba Mom Jany bai kamata ke ki zubar da yanci ki nemeshi ba ai shine yake da abun nema a gurinki kinga kuwa shi nemanki ya kama" haka ta ha™ura ta sallama.

Yau dake asabar ce basu da aiki suna zaune a parlour Jany ta mi™e ta fara tafiyarta sosai shekara Waya da rabi Batul ta dubi Samha tace  Kinsan me yake zuwa raina?" Girgiza mata kai tayi ta sauke ajiyar zuciya tace  Inason zuwa Nigeria Mahaifiyata nakeson naje na gani" jinjina kai tayi tace  Nima ina shirin yi Miki maganar kika rigani duk da cewa babu abinda na bari a TChad Inason zuwa naga kawaye da yan'uwana da suka wofintar dani kinga daganan sai muyi Nigeria yanzu mu shirya tafiya yaushe kike ganin zamu tafi?"

Murmushi tayi tace  ˜arshen wata ko? Kinga ko 1 month sai muyi mu dawo amma ke me kika gani?" Jinjina mata tayi tace  Hakan yayi zamu tafi da yaran ne ko zamu barsu gidan raino?" Zaro idanu Batul tayi tace  Ni shegiya inji Wan daudu ai ™afata ™afar Jany na bazan iya kwana batare da ita ba ke nifa yanda nakejin Jany a raina banajin kaina" dariya sukayi suka tashi suka fice suka nufi beach yauma kamar kullum a inda suka saba zama suka zauna aka kawo musu kofin coffee kowacce na danna wayarta suna hira sama sama, sallama sukaji a bayansu abinda yasa Samha juyawa tare da kallon me sallamar wanda idanunsa ke kan Batul da ko arzi™in ta Wago ta kalleshi bai samu ba"

Numfasawa yayi yace  Ko zan iya zama?" Jinjina masa kai Samha tayi tare da gyara masa wajen zama ya zauna yana kama hannun Jany yace  ³ar uwar taki kurma ce halan?" Sai yanzu ta Wago ta watsa masa wani mugun kallo tare da mi™ewa taja hannun Jany suka bar gurin, ya bita da kallo cike da mamaki yace  Ni sunana Nuraddeen ana kirana da Deen Wan Nigeria ne ni Kano shine garin iyaye na amma mazaunan Abuja ne Ni kuma ina aiki anan kuma ina kasuwanci, am ™awarki ta daWe tana burgeni saidai yanda naga bata bawa Kowa dama yasa nima jikina yayi sanyi duk da ™arin abinda yasa na™i zuwa gareku da ™o™on barata saboda a farko na zaci matar aure ce sai daga baya nake samun labarin bata da aure"

Zamewa yayi daga kan kujerar yace  Don Allah in da hali ki shigar da ™o™on barata gareta wlh ba da wasa nake ba idan ta amince ko ina iyayenta suke a duniya zan tura nawa ayi magana nidai burina ta karSeni ta yarda da bu™atata" jinjina kai Samha tayi tace  To Deen saidai a gwada wannan kawar tawa dakon son gaibu takeyi ta™i kallon kowa bare ta bashi dama amma zanyi maka bakin ™o™ari" godiya sosai yayi sukayi musayar number tare da bashi ta Batul sukayi sallama ya tafi itama ta tashi ta isa motarsu ta tarar da Batul ta cika ta batse tace  Tuba nake Allah ya taimakeki kinsan Allah ya karrama Wan adam musamman wannan bawan kammalalle Ni tunda nake zuwa gurin nan bantaSa ganin yayiwa wata mace magana ba sai yau yawanci a gefe zaki sameshi yana yan aikace aikacensa" cikin hassala tace  to aku me magana kizo ki kaimu gida ko ki bamu mukullin mu tafi".........







*_Assalamu alaikum everyone_*



*Sunana Fauziyya Tasiu Umar (OUM HAIRAN)*





Yau muna birthday Hairan da Widad dole muyi promo 300 Nrml group VIP 600 please iya yau ne kaWai



Kar kuyi ™asa a gwiwa kuzo ku runguntsuma ku tattaru muji chakwalkwalin chakwakiyar nan me rikita tunani da sanya shau™i, shin ya rayuwar zata kasance bayan kowa yayi baram baram da hanyar Allah? Akwai sauran damar tuna ko lokaci ya ™ure?









And please adult contact ne wannan labarin don Allah in Baki iyawa ki ha™ura don wlh sai na zubar da Abin a wannan book Win.







Via 300 Normal group VIP 600 only

9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence 09031307566.



please Ku daina turamin Evidence ta wannan number 09013718241 course sa™onni suna yawa a kanta.









*In kun shirya>ØÝ Nima na shirya=ØLÜ<Øýß*





*Oum Hairan*

[7/7, 4:51/ PM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*

*_(Kalma Waya)_*





*Oum Hairan*

*______________________________________*

Book 2 page 9-10

*______________________________________*





Dariya Samha tayi tace nidai zanga inda inda zakikai wannan kayan da kiketa tsumawa saidai ki wanke kisa masa pant, Please Teemah tunda dai kin™i ki bada na haram aci aji daWi a ra™ashe a hole yanzu ga zancen gsky yazo Allah kar kiyi sake da damarki Wannan guy Win ya haWu sosai" banza tayi da ita har sukaje gida ta shigewarta Wakinta ta cire kayanta tayi wanka tayiwa Wiyarta ta sanya mata kayan sanyi itama tasa domin yau alamun ya nuna dusar ™an™ara za'a kwana zubar musu.

Room hitter ta kunna ta kulle ko ina kasancewa bata sallah taja ´arta suka kwanta cike da kewar Sangarorin rayuwarta kamar yanda ta saba ta Wauki wayarta ta fara kiraye kirayen numbers cikin numbers biyar data kira Waya ce ta shiga ta Laminu me shayi ta daWe tana ring ba'a Waga ba Saida ta kira so uku sannan aka daga tace  Assalamu Alaikum Laminu Batula ce" ajiyar zuciya ya sauke yace  Hajiya Batulu ta Manzo kwana biyu" murmushin ya™e tayi tace  Don Allah ko zan iya magana da Innata?"  Toh Batulu Ni yanzu ina zan samu Inna Laure ai tunda kikayi aure itama ta tashi ta koma gidan benen da mijinki ya siya mata ta rangaWa aurenta da Idi dillali ban kuma ganinta ba sai watanni biyar da suka wucce da na haWu da ™awarki Murjanatu nake tambayarta labarin Inna Laure take faWamin ai tasai da gidan da mijinki ya bata ta Idi dillali Lagos yanzu haka suna can"

Tashin hankali sosai ta shiga tace  yanzu ya akayi duk haka ta faru Bansani ba Meyesa kullum wayoyinku basa shiga yanzu ina zaka nemonin Murjah?" Cewa yayi  ah ita wannan tana gidansu bata samu promotion irin naki ba duniya tayi mata attishawar tsaki tananan tana fama da ciwon nan na zamani in ta fara gudawa har ™ofar gida" cikin tashin hankali tace  Eh Murjanatun? Yaushe ta gamu da wannan ciwon Innanillahi wa innah ilaihirraji'un don Allah Laminu ka haWani da ita ka turomin account Winka xansa maka kuWi kaima ka ™ara jari"







************





Sosai ya rin™a mata Godiya ya kashe wayar ya kalli mutanen kusa dashi yace  Waye zai iya kaiwa Murja Waya zasuyi magana da Batulu" Isah Wan garuwa ne yace  Ah zan iya amma nawa zaka bani?" Cikin masifa yace  Kaidai kwai maye to kaje ka kai mana sai mu tura acct Win muga nawa za'a Turo mana" karSa yayi ya tafi ya kaiwa Murja tana zaune a zauren gidansu duk ta kwarjale ga ciwo babu kuWin shan magani, daga bakin ™ofa yace mata  Batula ce tace a kawo Miki waya" cike da zumuWi ta karSi wayar, tana karSa kuwa tana kira tace  Batulu kin samu duniya kin barmu a wahala ko nemanmu bakyayi" numfasawa tayi tace  ta ina zan nemeki Janah sama da shekara guda nake kiranki wayarki bata shiga idan na kira ta Laminu me shayi shima bata tafiya da™yar yau Allah ya bani Sa'a na sameshi Janah meye yake faruwa ne ance Inna ta tabar Kano ta koma Lagos ina zan samu lambar da zan sameta?"

Girgiza kai tayi cike da tausayawa kai tace  Ki bari kawai Batulu babu yanda bamuyi ba nida Mamanmu kan Inna karta yarda da zugar mugun mutumin nan ta siyar da gidanta amma ta fitittike taci mutumcinmu har tana cewa ba™in ciki mukeyi mata likkafarta zata ™ara ci gaba zata tashi daga cikin talakawa taka koma cikin danginta masu kuWi haka munaji muna gani ta siyar da gidan da Yake mallakinki wanda Ma'eesh ya baki matsayin Fansar budurcinki Naira Miliyan Wari uku da hamsin, wlh Batul ko la'ada Duk kyauta ta Inna Laure Idi dillali bai barta ta bamu ba cikin dare ya kawo mota suka Webi tsirarin kayansu tunda dama furniture duk a suna cikin ciniki, suka tafi suka bar unguwar nan babu sallama yanzu haka dai zancen da nake Miki wata rana na haWu da Inna ga tsohon ciki a jikinta ga bara tanayi a Lagos na tambayeta ya haka tana kuka tacemin ko kuWin motar dawowa arewa bai bar mata ba ita yanzu Damagaran takeson komawa cikin danginta haka na Wauketa na kaita tasha na biya mata kuWin mota tare da guziri ta tafi Damagaran yanzu haka dai tana Damagaran" cikin tashin hankali tace.













 Amma ciki fah kikace Janah?" Murmushi tayi tace  kuma ™arin ba™in cikin ma tace bana Idi dillalin bane wai Wasu ne suka ganta a wahale shine sukace tazo gidansu ta rin™a karSar abinci kullum suna bata abinci harda ruwan wanka tayi wanka kinsan Inna idan taji gyara kyakkyawar mace ce gata jajir iya wuya bantaSa ganinta tayi ba™i ba, a hakan ne Waya cikin mazaunan gidan ya ritsata wata rana yayi mata fyaWe shine ta samu cikin kuma yace idan ta danganta shi da cikin sai ya kasheta ita kuma gudun kar su nemi rabata da rayuwarta kawai ta yanke shawarar barin gidan shine ta fito tana bara tana kwana a ™asan gada har Allah ya haWata Dani watarana a kasuwa" Tashin hankalin da Batul ta shiga fasalta yawansa ma Sata baki ne haka ta aje wayar Zuciyarta a jagule ta tashi tana zaga Wakin, cikin shekara biyu abubuwa sun rikicewa rayuwarta tana ganin kamar ta samu sau™i ashe akwai wata ™urar a ™asa, shigowar Samha ne ya sata tsayawa tare da zuba mata idanu, Samha ta tako gareta tace  Mene kuma yake faruwa?" Nufar wardrobe tayi ta buWe tace  Dole ya zamemin neman visa don komawa Afrika cikin satin nan Samha idan kin shirya mu tafi tare in kina da abinda zaki ™arasa na tafi Ni kaWai" fahimtar yanda take a dame ne yasa batayi mata mgnr abinda ya kawota ba itama ta fara taya ta shirya kayan tace  Amma bamu sanar da gurin aiki zamuyi tafiya ba gashi kinsa mana tafiyar a ™urarren lokaci" bata iya bata amsa ba haka suka gama suma kwanta washegari suka fita aiki kamar yanda ake ta shirye shiryen zuwan mamallakin rukunin gidajen abincin Na MB Kitchen's haka akaci gaba da gabatarwa cike da annashuwa ita kam batada walwala haka suka tashin washegari juma'a ta kama ranar da shugaban nasu zai shigo bata wani bawa zuwan nasa muhimmanci ba duk da cewa an sanar da ita idan ya shigo taron ma'aikatansa gabaWaya yake haWawa haka idan zai tafi.











Taje wajen aiki tayi abinda zata yi gaf da fara taron ta tafi ambassy domin gama shirye shiryen tafiyara Afrika daya rage saura kwanaki biyu ta tashi daga ambassy gida ta wucce saboda ciwon kai da faWuwar gaban daga sar™eta washegari asabar ce bata da aiki Samha ce ta fita ita kam a gida ta yini sai yamma ne wayarta ta fara rurin neman agaji tayi tsaki tare da danna gefenta cikin kwanakin nan kaWaici yafi mata komai daWi da wannan ko wayarta batason taji tayi rurin neman agajinta.

Bata dawo daga duniyar tunanin datayi nisa a ciki ba wayar ta ™ara Waukan ruri ta Wauka a fusace ganin number ™asar ce ya sanyata karawa a kunneta, sallama aka fara mata da ita ta amsa tare da Nutsuwa don tuna inda tasan Muryar, maimakon haka sai taji an sauke numfashi anci gaba da cewa  Ranki ya daWe gani a harabar gidanku a taimakeni a zo a ji da menazo" sosai mamaki ya cika ta tasan wannan dukka sharrin Samha ne haka dai ta daure ta gyarawa Jany dake bacci kwanciya ta Wauki Wan ™aramin hijjab Winta ta sanya ta nufi inda ake neman nata.

Tunda ta fito idanun Deen ke kanta har ta ™araso inda yake tsaye fuskarta a Waure tayi masa sallama ya amsa tare da zubanta idanu tana ci gaba da latsa wayarta, dama baiyi tsammanin wata tarSa me kyau a gare ta ba domin tunani yakan fidda kamanni bisa dukkan alamu yarinyar tsoron maza takeyi koda yake ga yanda Samha ta basa labarinta ya halatta na tayi tantamar sake yarda da wani namiji a duniya to amma ai ba'a cire tsammani kuma banda abinda shi dama farin banza ai a farau faraun banza yake ™arewa, ita me take tsammani da mutumin da sukayi wannan rayuwar dashi, yafi mata sha'awar taimakon kanta ta gyara gobenta saidai ya fahimci kamar hankalinta baya zuwar mata da haka, but me nema baya ™asa a gwiwa zai dage bakin rai bakin fama don ganin ya mallaketa halalinsa.













Ajiyar zuciya suka sauke a tare ta juya da nufin bar masa wajen domin ta tsargu sosai da kallon da yake yi mata, da sauri ya ri™o hannunta tare da janyota jikinsa ta faWa ™irjinsa yayi saurin ri™e ™ugunta yaja ajiyar zuciya me ™arfi tare da Wora bakinsa daidai kunnenta yace  Kyakkyawar fuska tana ™ara Armashi tare da murmushi gimbiyata don Allah ki daina hukuntani da laifin ™addarar da Allah ya jefoni cikinta a ™arshe Fateemah koma mene Ni a haka nakeson ki zama sirrina kuma uwar ´a´ana ki yarda ki bawa wannan ™as™antaccen bawan dama yaje dake ga iyayensa matsayin Sarauniyar data yarda ta rayu ™ar™ashin mulkinsa Fateemah nayi al™awarin kare miki mutumcinki da ™imarki har fitar numfashina na ™arshe"

Zamewa yayi ™asa ya ri™e ˜afarta yace  Don Allah Mom Jany ki taimaki Deen ki dam™ar rayuwarki data Jany amana a wajensa wlh bazanci amanarki ba, zan rayu ne yanda kikeso"

Tunda ya fara maganar ta zubansa idanu kyakkyawan saurayi Masha Allah son kowa yanayinsa yana fidda wata kala da akafi samunta a halpcase wato ruwa biyu yanada ™irar ™arfafa yanada suma kwantacciya wadda alama ta nuna rashin barinta ta taru sosai shine ya hanata zama irin ta larabawa, da gaske Deen ya haWu.

Cikin kwanakin daya shigo rayuwarta babu abinda yake bata mamaki irin sanyin halinsa, duk wula™ancin da take yi masa bai taSa nuna ya damu ba abu Waya yake faWa mata kullum Mom Jany (Wala™ad karramana bani adam) wannan cewar Allah S.W.T ce don Allah ki bani dama nasan bazan taSa samun matsala da ke ba kiyimin alfarmar so Fateemah"











Rikita mata lissafi yake yi da kalamansa sannu a hankali ya fara cusawa Zuciyarta tausan sa wasu Sangarori na ranta yana bata shawarar to ita me take jira da rayuwa ne? Da bazata nemawa kanta makoma ba kafin ita duniyar da kanta ta nema mata, idan tace Ma'eesh take jira har sai yaushe ne zai waiwayesu meye ya hanashi nemansu tabbas bata taSajin a ranta Ma'eesh baya duniya ba ita dai tafi zargin duk abinda yake bu™ata a gurinta ya gama samu ne shiyasa ya wofintar da rayuwarsu" da wannan tunanin taji ya sake ri™e hannunta yace  Damar farko kuma ta ™arshe Fateemah don Allah...." Wani kuka ne me ™arfi ya ™wace mata da ya sanyata ture hannunsa ta nufi cikin gidan da gudu ta faWa gado ta rushe da kuka me sauti tana yage hularta da Hijjab Winta, daidai lokacin da Samha ta shigo da uwar leda a hannunta ta aje tana cewa  Ananan ana sana'ar kenan? To Allah yabada Sa'a yayi miki tsari da makantar ™uruciya domin tabbas baki daina kuka akan wannan Guy Win da alama ta nuna babu shi a wannan duniyar ba"













Sake fashewa tayi da kuka tace  Ya zanyi ne Samha so nake na saba da rashinsa so nake na cire shi a raina saidai na kasa ta ina zan fara ne?" Murmushi Samha tayi ta zauna a kusa da ita tace  Abinda nakeso ki tambaya kenan kika kasa Teemah matakin cire matacciyar soyayya a rai shine Waukan me rai kisa a samanta kiyi ™o™arin barin matacciya matsayinta Na mara amfani ki bawa rayayyiya power ta hanyar kallon masoyin gsky da idanun rahama Teemah tunda nake dake Deen shine mutum na biyu da ya nuna yana miki so irin na aure dama Hameed bai kai ba domin bashida nagartar zama abokin rayuwa but meye matsalar Deen ne idan kyau kike nema shima ya samu rabonsa Asalin ta inda kyau yake ya Sullo mahaifinsa Balaraben Sudan ne Kano ne amma mahaifiyarsa Balarabiyar Labanon ce Wan babban gida ne gidan addini gidan dattako gidan kamala kuma gidan arzi™i sannan shima ya tara nasa, gashi da sanyin hali da Wabi'a wlh ranar da na sanar dashi wacece ke banyi tunanin zai dawo gareki ba sai gashi washegari ya dawo kuma yake faWamin ya shiryawa aurenki har ya sanar da Abbunsa ya samu matar aure Abbunsa yace ya nema koda kaifin takobi ne indai kin masa suma kin musu duk kuwa da ya sanar da Abbunsa ™addarar data faWa Miki shin Fateemah zakiyi wasa da wannan damar ki saki reshe ki kama ganye, bayan kinsan cewa yanzu duniya ta daWe da tashi daga bacci mata sun daina damuwa da soyayya mafitar rayuwarsu kawai suke dubawa a aure ba soyayyar banza ba da so tari tafi tafiya a dararen farko na cin amarci Teemah ba sonki Nuraddeen yakeyi ™aunarki yakeyi wadda ™auna ita ke Worar da ha™uri da juriya a zamantakewar aure ba soyayya ba"











Sosai yau take fahimtar Samha hakanne ya sata Wagowa tace  Ni kaina zuwa yanzu juriya ta ta fara gazawa Samha idan na™i bawa Deen dama a kaina banyiwa kaina adalci ba domin dama bata cika maimaituwa ba saidai ina jin kamar naci amanar kaina da Zuciyata Samha har gobe Daddyn Jany shine kaWai nakewa kallon namiji" share mata hawayen Samha tayi tace  Shi kika sani ne Teemah but shima akwai maza a gabansa fah wannan Guy Win daga yanayinsa in samu dama zai iya bai dake pri nursery a karatun namiji Yanada manyan halittu ga ™irar ™arfi ga kyau ga hatimin nasara"

Kasa sake cewa komai tayi ta koma ta kwanta Jany

1 Comments On KALMA DAYA Ƙaddarar Da Ba Ta Zaɓa Ba By Oum Hairan
avatar
khadija-zahra

21 hours ago

Reply

wow

Please Login or Register in order to submit comment