You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nufi gidan Daddy wanda akayi camping na Batul a ciki abun mamaki dukkan komai na gidan ya daskare ya zama gunki hatta mutanen dake hidima a gidan dukkansu sun zama kwarangwal domin an tsafacesu ne ta yanda bazasu iya guduwa ba.

Shidai zuciyarsa na rawa haka ya shiga gidan ya fara Ratsa faluka da Wakuna har ya kai Wakin ™arshe na gidan inda anan aka ajiye Batul ya shiga ya fara bincikensa abu biyu ya samu a Wakin daga wayarta sai zoben diamond daya sanya mata daren da zai tafi South Africa Wauka yayi yana juya zoben a hannunsa kafin ya Wauki wata takarda da ya gani a yashe a ™asa cikin wani bushasshen jini sai yanzu ya lura da tarin Glass Win dake Wakin da kuma kwarangwal Win dake kwance cikin ™ura da jini bushasshe, haskawa yayi sosai tsutsa duk ta gama cinye mutumin dake kwance mace ce ko namiji bai sani ba da™yar cikin tashin hankali ya Wauki takardar rubutune akayisa da rashanci da jini.











 Zaka Sameta a duniya ne bayan ruhina ya mutu soon Matarka tana Cairns ta kashe gangar jikina amma ruhina zaici gaba da bibiyarta har sai na cika burina, nasan zakazo bayan ta haihu an kashe gangar jikina ta biyu a gabanka......"

A tsorace ya rin™a kallon kwarangwal Win tare da ja da baya ganin yana wani irin motsi tare da wata irin curewa waje guda wannan bushasshen jinin ya zama Wanye ya rin™a haWewa yana curewa ™arshe ya zama kamar ™wai wannan kwarangwal Win ya Wauka ya ma™ala a zuciyarsa take saiga wata hallita ta tashi tana ™yal™yala dariya ta cafki wuyansa tana ™o™arin kashe shi cikin wata murya wannan dodon ya fara cewa  Ma'eesh jiran zuwanka mukeyi dama munsan dole zaka biyo Matarka da Wiyarka hahaha dole mu shanye jininka tunda ka hanamu na Matarka da ´arka sai mun kasheka! Hhhhhh sai mun kasheka..... Jini.....zansha jini..... Hhhhhh jinin Wana zansha....."









Cikin fitar hayyaci ya rintse idanunsa ya fara karanto wata addu'a da Muhammad Saleem ya bashi yace saboda tsaro domin har yanzu ana biyar rayuwarsa waWancan matsafan da aka sadaukarwa dashi tun yana cikin uwarsa sunanan sun sake shiri a kansa, addu'a yakeyi sosai yana ri™e ma™ogwaronsa inda daga baya yaji an saki wata ™ara an sakeshi wuta ta kama Wakin ganga ganga take yaji wani hucin zafi yana neman narkar dashi haka ya fita a guje daga gidan da ashe gabaWayansa ne ya kama da wuta yana fita ya nufi tashar jirgin ™asa ya shiga na Sydney Saida yayi sati biyu yana karSar magani sannan ya fara fita inda a sati na uku ya nufi Garin da yafi rayuwa inda ya baza kasuwancinsa da duk wasu halattatun kuWaWe dake hannunsa wato Cairns garinsa na haihuwa kenan nan ne state origin nasa domin shi ba haifaffen Rasha bane kuma ba haifaffen Sudan bane, lokacin da dangin Mom suka koreta bayan tsira daga kaidin Dad da yayi masu ™aryar musulunci ya nemi aurenta iyayen suka™i ita kuma ta kafe saishi ™arshe sukaje aka Waura musu aure batare da amincewar iyayenta ba ya Wauketa ya tafi da ita Rasha.

To bayan iyayenta sun koreta sunce bazasu raini Wanta na shege ba Shine ta yanke shawarar barin yankin gabaWaya nan zuciya ta raya mata ta tafi Austaralia, acan ta samu wani gidan abinci ta fara da wanke wanke da shara bayan ta haihu ne kuma ta samu miji Wan kasarta ne ta Sudan mazaunin Austaralian Wan kasuwa sukayi aure dashi anan ne kuma ta haifi Nuraddeen sannan Nuwairah da Muhsin ta haWa kan yaranta huWu harda Ma'eesh wanda yanada shekara biyar ne Mahaifinsa ya gano inda take yaje ya sace Wansa a lokacin mijinta ya gina mata katafaren gurin cin abinci na yan Africa a ™asar Austaralia, a haka suka raineshi idan Nazhan ya sace shi sai ya Wauki shekaru baya tare da ita, haka itama idan ta samu dama ta sace shi sai ta Satar dashi ta tura shi Nigeria gidan yayanta Muhammad Saleem don ya samu ilimin addini, shidai a haka ya girma tsakanin ™arya da gaskiya.

Ajiyar zuciya ya sauke tare da kai idanunsa ga agogon da yake ma™ale jikin bangon wajen hutawar 2:30am ya sake sauke ajiyar zuciya ya nufi dakin baccinsa ya sake wanka yayi alwala ya tayar da sallar nafila zuwa yanzu so yake ya koyi mi™a Komansa ga Allah tare da neman mafita a gareshi kamar yanda Mom take sanar dashi kullum ya jima yana kaiwa Allah kokensa kamar yanda kullum Mom Abbuh da Shaikh Saleem suke faWa masa da Wan uwansa Nuraddeen, bai koma ya kwanta ba Saida yayi sallar asuba kasancewar unguwar tasu babu musulmi sosai a gida yake Sallah bayan ya idar ne ya kwanta bacci ya Waukeshi kamar kullum dai mafarkinsa na Abar ™aunarsa ne saidai yau yanayin damuwa ya ri™eta a ciki abinda ya sanya shi yana tashi ya fita ya nufi Waya cikin gidajen abincinsa sadaka yakeson yi domin fatan duk masifar da zata shigo rayuwar masoyiyar da Wiyarsa tazo musu da sau™i umarni ya bayar na cewa yau duk wanda yaci abinci a gidajen abincin nasa kar a karSi kuWinsa sannan ya nufi babban Companynsu na drinks ya zauna a office Win ba tare da iya hassala komi ba, ganin hakan bai masa bane ya kuma fita ya nufi asibitin da yake aiki, haka yake yini yawo tsakanin masa'antun nasu ba tare da ya iya taSuka komi ba"...........









*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay.*







*Contact me*

*09013718241*







*OUM HAIRAN*

[7/9, 8:31/ PM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*

*_(Kalma Waya)_*





*Oum Hairan*





*___________________________________*

*Book 2 page 19-20*

_________________________*__________*







Fasalta irin tashin hankalin da Batul ta shiga lokacin da labarin irin wula™ancin da su Baffa Maigari sukayiwa iyayen Deen wannan ma Sata baki ne tayi kuka kamar ranta zai fita a ™arshe taja bakinta tayi shiru iya Samha ce tasan shirinsu, haka ake ta shirye shiryen biki bata cewa kowa komai Samha ce ta sanar da Inna Laure zataje Niamey akwai ™anwar babarta zata kai mata katin biki kuma zata iya kwana biyu a can, ba tare da tunanin komai ba tace  Ai kuwa badan kar na Wora Miki nauyi ba da na baki wasu yan kuWaWe kinyo mana siyayya kinga babu abinda aka siyo har yanzu" satar kallon Batul Samha tayi tace  To Inna mu tafi tare mana dama Nima nayi tunanin hakan in yaso saita zaSo irin abubuwan da take so Kinga lokaci sai ™urewa yake yi saura kwana takwas fah Waurin aure"

Ba tare da tunanin komai ba Inna ta zuge jaka ta zaro kuWi zata basu Samha tace Inna kibar kuWin nan idan Batul ta tafi Wakinta sai kija jari mu muna da kuWin da idan dukka auren zamu Wauki nauyi na bazamu girgiza ba"

Yarda Inna tayi suka shirya Samha tace  Inna bari mu tafi da yaran nan saboda kar su dameki da ™iriniya suma mayi musu siyayyar kayan fitar biki" cewa tayi  Eh fah WaWannan koWaWWun ´a´an naku sai ku ai kuje da abinku inba haka ba magana ma ta isheni a garin nan" sudai suna samu suka fice kai tsaye daga Damagaran motar Katsina suka shiga basu suka shiga Katsina ba sai dare suka nemi hotel suka kama bayan sun shiga Wakin hotel Win ne suka kalli juna Samha tayi dariya tace  In sun san wata ai basusan wata ba kulle wayarki tun a nan bamu sake kunna MTN line sai mun keta hazo yanda duk nacin me naci bazai iya biyomu ba"













Zama Batul tayi dafe da kai tace  Allah sarki Inna yanzu nasan kanta zatayi wabi cewa zasuyi ita ce tasani na gudu Ni kuwa wlh dana auri Anwar gara na kare rayuwata a Webe kwanukan MB kitchen's dariya sosai Samha tayi tace  Kedai kawai kina son rayuwa da Deen kinga haWaWWen Guy Wan ™walisa ana shirin manna Miki wani garan ™auye koda yake Anwar bashida laifi kawai dai wayewarmu ce ta girmi tunaninsa, sai wani ihu suke a France yake yo inda France tana cikin wayayyun ™asashe meyesa su basu waye ba, nifa wlh na matsu naga lifestyle naku da Deen nasan za'a Wauki darasi"

Murmushi tayi tace  Hmmm bakiga lifestyle ba tunda bakiga rayuwarmu da Ma'eesh ba Samha Bama gajiya da cinye juna fah gashi da za™i nifa badan kar nayi ™arya ba zan iya cewa Yafi zuma daWi"

 Ma'eesh! Ma'eesh!! Nikam kamar nasan wannan sunan Batul? Ohhhh Manager na MB kitchen's sunansa kenan yanzu daganan ina mukayi?" TaSe baki tayi tace  Muje Kano muga gidan da aka siya daganan mu koma Abuja idan so mu Waga ko me kikace?" Jinjina kai tayi tace  shikenan hakan za'ayi" wanka sukayi sukayiwa ´a´ansu sukayi sallah suka kwanta bacci.

Kiran Deen ne ya shigo tana Wagawa tace masa  Ka koma ne? Murmushi yayi yace  Jiya naji damar jikina yau na sauka a Austaralia course Yayana bashida lfy shima but ya fara jin sau™i, ya shirye shiryen biki?"











Murmushi tayi tace  Nima ina hanya cikin satin nan" zaro ido yayi yace  Ya batun bikin naki?" Murmushi ta sakeyi tace masa  Bazan cuci kaina bane Noor tunda sun hanamu aure to Nima wlh bazan auri wanda sukeso ba su barni na rayu da ™addarata" ajiyar zuciya yayi yace  Idan kikazo sai musan abinda ya dace kawai muje Embassy a Waura mana aure tunda parents Winki sun™i Waura mana" dariya sosai abin ya bata yace  Haba Deen abin na kaWo ai ba hauka bane nayi Sign married sannan yanzu nazo nayi Embassy married ai kayimin faWan nabi komai a hankali, tunda dai komai lokaci ne"

Kwantar da kai yayi yana kallon Ma'eesh dake gefensa yace  Nace da Bro Wife Wina a Waya cikin Restaurants nasa take aiki idan kin dawo zamuje mu gaisheshi yasa mana albarka, ko na haWaku ku gaisa?" Saurin girgiza kai tayi tace  Aa ka bari dai nazo sai muje mu gaisheshi ai yayanmu ne bai kamata ayi masa gaisuwar mi™e ba" Murmushi yayi yace  Hakane kinyi gsky yanzu yaushe zaku taho?" Haka sukayita hirarsu tare dayi musu al™awarin zai sama musu visa urgent, haka kuwa akayi kwana biyun da sukayi a Kano sunga gidan da Batul ta siyawa inna gidane me kyau ya ™awatu duk da ba wani babba bane Saida ta zubanta komai na amfani hatta kayan abinci sannan ta bawa Janah kuWi masu yawa tace taje ta Waukota ta dawo da ita nan" washegari kuwa Zakara ya basu Sa'a sai Cairns shigar dare sukayi shigar dare sukayi sosai domin Saida suka yada zango a Canada sannan suka Wauki hanyar Austaralia.















Dake Turai ba Africa bace a daren suka dangana da gida domin kuwa a airport Win suka ishe Deen yana jiransu kallo daya tayi masa ta tabbatar da ramarsa sosai ya bata tausayi ta kwantar da kanta a jikinsa tace  My Noor ka rame da yawa don Allah kar ka sanya damuwa a ranka komai yanada lokaci" shafa kuncinta yayi yace  Bazasu gane bane Fateemah inashan wahala fah ina bu™atar abokiyar rayuwa wlh" murmushi tayi a ranta tace  Gara ma kai baka WanWana ba but a zahiri ce masa tayi lokaci zai zo soon Insha Allahu.

Saukesu yayi bayan sun biya ta Restaurant nasu sun karSi abinci a ™aramin office ya tadda Ma'eesh yana zaune ya zuba uban tagumi ya taSashi yace  Har yanzu bazaka rage damuwar nan ba Bro no condition is permanent please ka rage damuwa ko dan lfyrka" kifa wayar yayi a ™irjinsa tare da danna sweetch Winta ya zubawa ™aninsa nasa idanu yayi yace  Ka Waukosu ne?" Jinjina kai yayi yace  Abinci ma muka biyo su karSa sai su wucce gida Bro na mutu akan Babyn nan Teemah ta haWu sosai rayuwa ta ce?" Murmushi yayi yace  Allah yasa rabonka ce Deen Kaje ka kaisu gida dare yayi Ba zamu haWu a wannan karon ba Ni gobe zan koma Sudan banason mutuwa a garin nan gara naje na mutu a gaban Mom ta dafa kaina tayimin addu'a Inason bata duk wani abu dana mallaka idan na mutu ta nemi Batul ta batashi ita da babynmu su rayu rayuwa me inganci"











Mi™ewa yayi ya fice in da sabo ya saba da WaWannan kalaman na yayan nasa kullum abinda yake cewa kenan matarsa da Wiyarsa shi ya fara sarewa yanda ya baza ma'aikata ake neman yarinyar nan inda tana raye da tuni an ganota" jan motar yayi ya kaisu gida sukayi masa godiya suka shiga Wakinsu kawai suka gyara sukayi sallolinsu suka kwanta baccin gajiya sun fara mantawa da sanyin Austaralia gashi sun dawo lokacin saukar Snow abin ba sau™i haka suka sa shirga shirgan kayan sanyi suka kwanta bacci kuwa ya sacesu cikin dare ta farka a firgice tana furta  Innanillahi wa innah ilaihirraji'un!" Abinda ya tashi Samha tace  Ya akayi?" Ajiyar zuciya tayi tace  Na godewa Allah daya zama mafarki Samha kwanan nan Ma'eesh ne ya dawo a mafarki na, na fara cire shi a raina har ina jin a raina fah ko bayyana yayi gareni bazan iya sake rayuwa dashi ba saboda hankalina bazai kwanta ba zama da matsafi" tsaki Samha tayi tace  Wlh da kayan haushi kike yanzu yaushe zaki koma aiki yanzu nake gani gobe Shugaba yana neman dukkan ma'aikata zai yi taro dasu zai koma ™asarsa shan magani" taSe baki tayi tace  Gsky gobe ba zanje ba zan huta shi kuma Allah ya bashi lfy"

Komawa sukayi suka kwanta da safe Samha ta tafi aiki ita kam zamanta tayi a gida da yamma Deen yazo yake ce mata Bro yakai airport nan suka shantake da hirarsu ta masoya.













Haka rayuwa taci gaba da tafiya ta kowanne Sangare babu daWi Inna ta fuskanci ™alubale daga ™arshe ne Alh Khamilu yazo ta zayyane masa komai Aikuwa ya rufe yan uwan nasa da faWa yace sunci amanar maraici Meyesa yarinya zata kawo wanda takeso su™i bashi su haWata da wanda bataso, yanzu in a baya sunce laifin uwarta ne yanzu kuma na waye? Waye yake da alhakin sake fantsamarta duniya?" Dake yanada citta a hannunsa take sukayi nadama suka bashi ha™uri duk kuwa da cewa shi ce masa sukayi batada manemi ne shiyasa sukeson haWata da Wan uwanta, da kansa yaje ya bawa Inna Laure ha™uri yayi mata jagora har Kano inda suka samu lambar Batul gurin Janah bai bar sabon gidan Inna ba Saida ya kira Batul lokacin tana gurin aiki ta Waga suka gaisa yace  Batula baki ganeni ba ko? To ubanki ne Khamilu" cike da kunya tace  Lahhh Baffa ina yini ya gida da mutan gidan?" Dariya yayi yace  Kinci uwaki ´ar ™aniya to ki turomin number surukin nawa sai jiya nake sanin abinda ya faru wlh banga laifinki ba Batula Ni daWi ma naji da kika nuna musu kin san kanki ke kam yanzu idan ba'a rarrasheki ba ai ba'ayi Miki dole ba"

Cikin kunya tace  To Baffa na gode" tana aje wayar ta tura masa number Deen tayi wani tsalle ta rungume Samha tace  Ke burinmu ya kusa cika yanzu baban Anwar ya kirani yace na tura masa number Deen nasan maganar aurenmu za'ayi wlh na gaji da haWiyar ™wayar kashe sha'awa nima Gara naje na warwasa na baje masa ya lasa ya tsotsa yaci ya ™oshi" dariya sukayi tare da tafawa suka kama rawarsu ta yan Iskan gari, ranar basu bari sun tashi ba gida suka koma harda haWa ™waryan party Suda ™awayensu tun basusan me ke faruwa ba.

Da dare kuwa kiran Inna ya isheta ta Waga suka gaisa tace  Yanzu sai yaushe zaki dawo a yau Winnan ˜anin Mamar saurayinki yazo sun kawo dukiyar aure da sadaki Miliyan biyar an tsayar da ranar aure wata guda me zuwa".......









*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*





*Contact me*

*09013718241*







*OUM HAIRAN*

[7/10, 11:18/ AM] Oum Hairan: SIGNED MARRIAGE

*_(Kalma Waya)_*







*Oum Hairan*







*____________________________________*

*Book 2 page 21-22*

*____________________________________*









Wata alkafura tayi ta tashi a gadon tace  Inna 5Ml saidani zaki kumayi?" Dariya abin yaba Inna Laure tace  Ba saidaki zanyi ba Batool abinda suka kawo kenan sunce saboda yanayin faWuwar Naira abubuwa sunyi tsada kuma irin wannan auren ba shiryawa akayi ba dole sai jin ™ai ya shiga, yanzu dai yaushe zaki dawo Kano?" Ajiyar zuciya tayi Samha ta karSe wayar tace  Inna mu bari sai bikin ya rage saura sati biyu inaga Zaifi" a haka suka bar abin sukaci gaba da shirye-shiryensu sabon babi na soyayya ya buWe tsakanin Batul da Deen ko yaushe suna manne a waya ko suna chat kasancewar tun kwana biyu da sa ranar bikin ya tafi Nigeria da yake anan yake ra'ayin zama a Abuja yanata gyare-gyaren gidan da zasu zauna ranar da zasu tafi ne wani abu me kama da almara ya faru suna zaune a reception suna jiran cikar lokaci wani ™amshin turare da bazai taSa Sacewa a ™wa™walwarta ba ya ziyarceta abinda ya katse mata numfashi na tsayin da™i™u ta mi™e zumbur tare da fara dube² ajiyar zuciya tayi ta koma ta zauna tare da dafe kanta.

Samha dake kallonta ta dafa kafaWarta tace  Me kike nema?" Ajiyar zuciya tayi tace  Babu komai" janye hannunta tayi tunda tace babu komi tasan bazata mata bane, da wannan aka fara kiran matafiya suka tashi suka shiga jirgi bayan kowa ya gama zama jirgi ya tashi bakin Batool Wauke da addu'ar neman kariyar Ubangiji, har yanzu kuma hancinta bai daina jiyo mata ™amshin daddaWan turaren da ta gaza jinsa a gurin kowa sai a gurinsa shi kaWai wato Ma'eesh inda taketa satar kallon gefe da gefenta amma bataga wata alama da take nuna akwaishi a gurin ba.

Ba su so tafiyar tazo musu a karkatse ba but dole haka suka ha™ura ashe jirgin yawo suka biyo Saida suka tsaya a Japan suka kwana biyu abinda yake ™ara bata mamaki kuma ya koma tsoratata yanda wannan ™amshin turaren yake bibiyarta idan ta duba kuma taga babu kowa.











Daganan suka tashi sai Canada daga Canada suka dira a birnin tarayya suka kwana Waya abinda ya bata mamaki duk kiran da takewa Deen wayarsa bata shiga daga ™arshe aka turo mata sa™o.

 Kiyi ha™uri na turo Muhsin zai Waukeku zuwa Kano Nima zan biyo bayanku Fateemah ina Wakin taro ne" Jinjina kai tayi babu Sata lokaci batare da tambayar address ba saiga wani sa™on ya kuma cewa  Zai kiraki ™aninmu ne zama kiga kama" tana gama karanta da™on kira ya shigo wayarta ta Waga  Sosai gabanta ya faWi jin Muryar tasa, yace  Auntyna ina jiran ku" saurin sauke wayar tayi a kunnenta tace  Nikam na shiga uku Samha komai nashi yake zamemin, meye haWin ™anin Deen da Muryar Daddyn Jany?" Murmushi Samha tayi tace  Wannan mayen mutumin zai kashe Miki aure idan bakiyi da gaske ba, yoni na taSa ganin wannan masifa kin damu da mutumin da neman sanin yanda kike da lafiyar Wiyarsa dake hannunki ma ya gagareshi"

Iska ta furzar tace  Inashan wahala da Zuciyata akansa Samha kema kin kasa fahimta ta wlh na faWa Miki a yanzu ko bayyanarmin yayi bazan Waukeshi nabar Deen ba but kinsan meye yanzu yake zuwa raina? Shin daga shekara biyun yarjejeniyar ta ™are kenan?" Tsaki Samha taja tace  Wai yarjejeniya toke ubanwa yace Miki aure kukayi kawai kunyi iskancinku ne amma ko a kafirci aure a curch ake Waurashi bare a musulunci da sai anyi siga waliyyay sun haWu an bada sadaki shaidu sun shaida sannan aure ya Wauru"















Bata kuma cewa komai ba suka isa jikin motar ta Zubawa Muhsin ido da yayi caraf ya cafe Jany yana cillata yana dariya dimple Winsa na lotsawa hatta dariyarsa irin ta Ma'eesh ce hasken tsananin kamar har ta zarce misali hasken fatar sa ne kawai ba irin na Ma'eesh ba shi nasa da sirkin duhu a ciki saSanin Ma'eesh da yake tar irin hasken Turawa har wani Waukar idanu yakeyi. Juyowa yayi yana kama hannun Jalal ya rusuna yace  Gaisuwar ban girma matar Babban Yaya Uwar sha lelen Mom!" Zuba masa idanu tayi ya buWe musu motar suka shiga ya lura da kallon ™urullar da take yi masa but yasan dalilinta domin kaf gidansu babu wanda suke kama ta Kwabo da Kwabo irin shi da Mijinta duk kuwa da cewa Uwa suka haWa koda yake dukka da Mommy suke kama dama Deen da Aunty Nuwairah ne suke basuyi kama dasu sak ba su sunfi kama da Abbuh Hakeem amma a hakan akwai wasu yanayiyyika da suma ake cewa suna kama da Mom, jan motar yayi a guje kiWansu na Sudanies na tashi a motar ita kanta motar ™amshin turaren da yake rikita mata lissafi takeyi, Samha sai magana takeyi mata ita kuwa kanta ya kulle sai juya mata yake yi musamman da take jiyo hirarsu da Jany, yarinyar tana masa surutu shima ya dage sai tayata yakeyi yana ce mata  Babyna yau taga Dad Winta, kina cikin alkhairi yarinya"

Nisa na tsakanin Kano da Abuja ita dai Batool sai ji tayi yana cewa da ita  Matar Big bro ko baki gaji bane mu juya?" Firgigit tayi ta dawo hayyaci ta dauki jakarta ta fito ta nufi gidan ya Waga murya yace  Am Matar Big bro sai nazo Waukar amaryata" cije lips Winta tayi ta nufi cikin gidan tana ayyana ya fahimci halin da ta shiga da ganinsa ma shine yasa yake neman zautata.











Duk yawan mutanen dake tsakar gidan na Inna bata iya kula kowa ba ta shige Waki ta fincike mayafin kanta ta wullar tare da zubewa kan gadon tana furta  Innanillahi wa innah ilaihirraji'un Allahumma ajirni fi musibati wa'akalifni khairin Minha!" Jin yanda lazumin "hasbunallahu wa ni'imal wakil" ne yasa Samha zubanta ido tace  Na lura da rikicewarki tun fitowarmu da kikayi arba da wannan kyakkyawan guy Win, ya hayyu ya ™ayyumu Teemah An ™ure kyau a wajen nan nifa Saida nace to wai samarin aljanna sun fara kawo mana ziyara duniya ne?"

Mi™ewa tayi tace  Kinsan me ya bani mamaki? Samha bayan Muryarsa da yanayin dariyarsa da kuma kama ta zahiri dana gani hatta tsayinsa da faWinsa irin nasa ne, Jany bata kama dani but daya Wauke kasa bambamce bambancin tsakaninsu nayi, kince Jany tana Wiban kama da Deen shi kuma wannan me Jany takeyi dashi?" Kama hannunta Samha tayi tace  Ba kama bace gaurayar jini ce, wallahi azza wa jallah badon nasan komai game da Jany ba babu yanda zaayi naga mutumin nan Wauke da Jany naki bada shaidar shine ubanta, saidai karki manta duniya tanada faWi kuma dukkanmu Allah Waya ne ya haliccemu sannan inaso ki rin™a tuna abu guda Waya nasabar gari Waya ma tana bin jini, Batool kince Kakar Jany ammana mahaifiyar Daddynta itama Sudanese ce kuma kince Ma'eesh da mahaifiyarsa yake kama Kinga kenan maybe ko sun haWa wata ala™a ta jini ta nesa ma bata kusa ba, wannan dai ™anin angonki me jiran gado ne nan da 10 days Kinga kenan bashida ala™a da Ex-husb Winki a cewarki"











Komawa tayi ta zauna tana sake dage kanta tace  Idan ko ya zama haka maganar gaskiya zan sanar da Deen banason wannan ™anin nasa a sashina saboda zai rin™a firgitani Samha Ni kaWai nasan me nake gani a tare da yaron nan kuma na fahimci ya gane yanda na ruWe da ganinsa har wani zolayata yake yi" dariya Samha tayi tace  Wannan ango yana ganin rayuwa tun yanzu za'a fara kafa masa dokar wanda zaizo da wanda bazai zoba" bayi ta shiga ta sakarwa kanta ruwa tana wankan taji shigowar Janah fitowa tayi suka rungume juna tace  Kaga manyan mata ke batool kiji tsoron Allah wannan uwar ™iba da kikayi me kikeci ne a Turain"

Murmushi tayi taci gaba da shafa manta tana gamawa ta zura riga Janah tace  Ba kwanciya zakiyi ba kitse Sarkin bacci tashi zakiyi muje ga motarki can ta rigaki zuwa ki jamu ki kaimu inda angon namu ya ce zamuje gyaran jiki na kwana takwas" kallonta tayi tace  Wai ina kikasan Deen ne Janah?" Dariya tayi sosai tace  Taya bazan san Deen ba bayan kusan koyaushe yana gidannan"

TaSe

1 Comments On KALMA DAYA Ƙaddarar Da Ba Ta Zaɓa Ba By Oum Hairan
avatar
khadija-zahra

21 hours ago

Reply

wow

Please Login or Register in order to submit comment