You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

baki tayi ta Wauki wata kanannaWaWiyar hula ta Wora saman sumarta data baje saman bayanta ta yafa mayafin a kafaWa ta zura takalmi suka fito sai yanzu ta gaisa da danginta da suka cika gidan yan uwan Inna da ™annen mahaifinta Inna tace  motoci ne guda biyu aka kawosu jiya yace saboda zirga zirgar da zakuyi yanzu key Win wacce za'a baki?" Murmushi tayi tace  ki bani na tawa Inna girgiza kai tayi tace  Aa bazaayi haka dani ba Ta Manzo yaba kyauta ai tukuici ki hau tasa don Allah"







Cikin za™uwa tace  Shikenan bani key Win" remote Win Inna ta mi™o mata duka ukun ta fita compound na gidan ta latsa na farko wata hamsha™iyar mota ta amsa mata ta nufeta gabanta yana faWuwa ta shiga ta zauna Janah da Samha suka fara baza mata hoto suna mata kirari Janah tace  Wannan amaryar tafi kowacce amarya a shekarar nan Capacity" dariya tayi data sanya kyawawan ha™oranta suka bayyana yar siririyar wushiryarta ta bayyana Janah tayi maza ta baza mata hoto ta shiga motar suka tafi.

Wani katafaren gurin kwalliya da gyaran jikin amare ne me suna MB Bridal Beauty nan Janah tace su tsaya suka tsaya Batul ta tsaya tana ™arewa wajen kallo iyakar haWuwa tun daga haraba gurin ya haWu ta sauke ajiyar zuciya wani sihirtaccen ™amshi na tashi a gurin, suka taka suka hau saman kamar yanda Janah tace musu, suna shiga taga ma'aikatan suna zubewa suna gaisheta tare da wata irin girmamawa ita dai bata fahimci komai ba ta Wauka dabi'arsu ce girmama customer.

Wata kyakkyawar mace ce ta fito da ganinta kasan ba tamu bace cikin hausarta da bata fita tace  Barka da zuwa Hajiya mu shiga daga ciki" babu musu sukabi bayanta a parlour tace su Janah su zauna ita kuma suka shiga ciki matar tace  Ranki ya daWe sunana Nuriyyah Surukarki ita ta bani damar yi Miki gyaran da ba'a taSa yiwa wata amarya irinsa tace keWin ta musamman ce" ™asa tayi da kanta batare da tace komai ba, tun daga wannan lokaci suka fara gyaran jikin wannan amarya taga masifa yanda ake durzar jikinta da haWin dilka saida tayi kamar tace ta shiga uku ta lalace" iya gyaran na rana Waya tayi wani fitinannen kyau da haske, sai yamma Hajiya Nuriyyah take sanar da ita gidanta zasu wucce akwai abubuwan da bazasu yiwu a shagon ba da tayi tunanin zuwa gidansu to kuma aikin baya bu™atar hayaniy.





Saida su Samha suka shiga maganar sannan ta yarda suka tafi can Win Jany kam da Jalal a Inna suka barsu a takaice Saida aka Wauki sati guda ana wannan gyaran jiki ita kanta Batool bata gajiya da kallon kanta tayi wani fitinannen kyau ga wani zaunannen ™smshi daya zauna daram a jikinta ko wuccewa tayi sai guri ya haura sama da 1 hour yana ™amshinta duk wannan abinda akeyi tsakaninta da Deen sai test ko kuma Muhsin yazo ya kawo mata sa™o baya Waga wayarta sosai abin yake ™ular da ita amma ya zatayi da tayi masa complain ma cewa yayi da ita haka al'adarsu take idan biki ya rage saura sati biyu amarya da ango basu ™ara magana sai a gidansu, sannan yace mata tayi ha™uri da duk wani Event susa ayi musu saukar Kur'ani suyi sadaka su taimaki marasa ™arfi da miskinai yafi su kashe kuWaWe a Event.

Matu™a ta shiga mamaki da wannan sauyin lokaci Waya da take fuskanta gurin angon nata Duk yanda taso fahimtar dashi tanada mutane da zasuzo mata waWanda sukayi zama dasu a Austaralia ya barta tayi Event ko Waya ne fir ya nuna rashin amincewarsa yace shi albarkar aurensa yake nema da samun dawamamme zaman lafiya da zuri'a Wayyiba ranar taci kuka tasha takaici gashi duk wanda ta nemi shawararsa sai yace to ta ha™ura mana ai yafita gaskiya.

Haka ta ha™ura ranar Event ta zama ˜ur'ani day haka suka shirya cikin wasu manyan hijjabai harda ni™af sukaje gurin, tabbas Zuciyarta ta gas™ata ba babu bace ta sashi soke mata Event da gaske albarkar aurensa yake nema domin duk wanda yazo sai an haWa masa complete tea basket madara Milo Nescafe Lipton da Envelope me Wauke da Dala Wari da hamsin bayan kyautar ™ur'ani da sallaya da casbaha da hisnul Muslim da kowa yake samu, anci ansha an ™arya kasusuwan kaji an tauna tsokar raguna, karfe tara taro ya tashi wanda ya zama na farko daya kafa tarihin bam mamaki a birnin Kano.

Suna komawa suka tarar an kawo kayan lefen da ya tashi kan kowa, goma saura amma dangin amarya da dukkan yan unguwa kowa a tsaye yake cirko cirko saboda al'ajabin wannan lafe iya akwatuna guda Wari biyu ne banda iyayen akwatunan kaba suma guda hamsin Wasu kalar akwatunan ma tunda Allah ya halicce ta ko a film bata taSa ganin irinsu ba saboda girmansu da ™awatuwarsu, Itadai amarya tsoro ne ya kamata na wannan abu me kama da saida rayuwa, zuwa yanzu ta fara dasa ayar tambaya akan Deen ta fara tantama akansa, shi Win waye ina yake samun kuWi in kuma yi masa ake shin iyayen nasa su waye da basajin asarar barnar da kuWi haka?.........







*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay.*







*Contact me*

*09013718241*

[7/11, 11:42/ AM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*

*_(Kalma Waya)_*





*Oum Hairan*





*____________________________________*

*Book 2 page 23-24*

*____________________________________*







Washegari ta kama ranar juma'a a tsarin bikin ranar yini ce washegari asabar a Waura aure hakan ce ta faru sunyi yininsu ba ™arya ankar uwar kuWi a kuma ranar ne akayi kamun amarya, ranar amarya taga al'ada su irin nasu kamun ma na masu hannu da shuni daban yake dana yaku bayi a iya dangi ma da sukazo kamu sun haWa kuWi bana wasa ba wai kuWin Lipton nasu na buzaye, suka rin™a hotuna da amarya wata baturiyar tsohuwa tazo ta rungumeta aka rin™a kafta musu hoto matasan dangin suna tsokanar tsohuwar suna cewa  Granny ta rungumi kishiyarta Granny tayi mubaya'a" yanda kowa ke nuna mata ™auna da kulawa a wannan ahli ya tashi kanta batasan sanda ta kama hawaye ba, gsky ta aminta Deen Wan gata ne babu ™arya, kowa murna yake tayashi na samunta matsayin iyalinsa duk da cewa kuwa ta samu na™asu amma babu kyara babu tsangwama haka suke nuna mata soyayya, sunata carafke da Jany da kamar sune suka raWa mata sunan suna cewa da Granny ga Namesake Winta dama sunanta yace zaisa indai aka haifa masa baby girl to gashi ya cika al™awari, da suka tashi komawa ne Granny tace yace a tafi da Jany ta fara shiga danginta kafin Mom Winta ta biyo baya.

Haka aka tafi da Jany yarinyar tanata yima mamanta baybay itadai don anfi ™arfinta ne but tafison tilon Wiyarta a jikinta ko yaushe, bayan sun gama bidi'arsu sun tafi ne suma suka fara shirin kwanciya kasancewar dare ya shiga a lokacin ma 11:30pm zare kayan jikinta ta rin™ayi Waya bayan Waya tana ajiyewa faWuwar gabanta na nunkuwa ninkin wanda take fuskanta kusan sati biyu kenan, kwanciya tayi a gadon kanta yana kallon sama Zuciyarta na ™ara hargitsewa, tayi nisa sosai a cikin tunani taji wayarta tayi ™ara alamar shigowar sa™o ta Wauka da sauri zuwa yanzu ta matsu taji daga gareshi.











Ilai kuwa wata ba™uwar number ce ta Turo mata sakon, _"Aysha ta girma Wife ina fatan kin shirya karSar wani babyn soon ko?"_ Murmushi tayi ta rubuta masa _ Yeah Inason sama mata me Waibe mata kewa banso ta taso da kaWaici kamar Ni"_ Sake turo mata yayi da cewa _"Na matsu naga wannan lokaci Fateemah wlh ji nake kamar ba zan kai goben ba, idan na tuna saura 10 hours ki zama mallakina halal wadda bazan fuskanci ™alubalen komai a sanda nake gabatar da komai ba ji nake farin ciki yana neman kai numfashina ™arshe, don Allah ki kula dani Bea....."_ zabura tayi ta tashi zaune ™irjinta na bada wani dam! dam! Ta sake kallon sa™on tare da maimaita  Bea! Bea fah?" Maza tayi ta kira layin amma babu amsa tayi kira yakai uku sannan akayi rejected sa™o ya shigo da cewa.

_ Ki daina gaggawa duk abinda kikeson sani zaki sanshi nan da 24 hours kinji_ da haka ya kashe wayar ta koma kiran layin Deen still shima sa™on ne yace mata _ Don Allah Zumata ki kwanta Saida safe banso ki makara wajen tashi da asuba kiyi mana addu'ar shiga rayuwar aure cikin nasara kinji, so nake mu fara da twins Idan mata ne mu samu Fateemah da Sukaina idan maza ne musa musu Nuraddeen da Taheer"_











Komawa tayi ta kwanta tana murmushi tare da yin addu'a ta shafa ta ja duvet ta rufe jikinta Samha dake chat ta kalleta ta kawar da kai, wannan dare baccin Batool rabi da rabi ne iya daWin bacci idan ta tuna gobe iyanzu tana gidan Deen matsayin matarsa sai tashi tana me riskar kanta da faWuwar gaba a haka aka cinye daren asubayi tayi sukayi sallah gidan ya kacame da hargowar yan biki wannan ya sasu sulalewa suka tafi gidan ma™ota acan sukayi nasu yinin kasancewar ba'a Kano za'a Waura auren ba a ³ar kuka ne yasa basusan meye ya wakana ba ™arfe biyu na rana ta idar da sallah kenan sa™o ya isheta a waya ta Wauki wayar da sauri cike da faWuwar gaba hannunta da dukkannin jikinta yana Sari, so take ta buWe sa™on saidai tsoron me zata gani a jiki takeyi itadai tasan yau ita ne ranar ™arshe kuma tana cikin awanta na ™arshe matsayin mallakar kanta da mahaifiyarta cikin ™asa da yan mintina da™i™u ko awa take shirin zama mallakar waninta kuma ikonsa lumshe idanunta tayi lokacin da Janah ta karSi wayar ta buWe sa™on ta fara karantawa a bayyane _ Alhmdllh! Alhmdllh!! Alhmdllh!!! Fateemah bayan kawo result na gwajin jini da kwayoyin hallitarki da bayyana nawa yau dai burina ya cika na amsa sunan mijinki na sunnah Alhamdulillahi ya rabbil azeezul mannah! Fateemah nayi al™awarin kare mutumcinki da ™imarki har fitar numfashina na ™arshe, na gode Fateemah"_

Zabura tayi ta mi™e jikinta yana ci gaba da rawa hankalinta na ™ara tashi wani irin yanayi na shigarta jiri na Wibanta abinda ya sabbaba mata zamewa ta zauna tanajin wani ba™on al'amari yana shigarta wanda tunda take bata taSa fuskanta ba a rayuwarta.











Wani irin zazzaSi taji ya fara sauko mata ta kwantar da kanta bisa kujera tana furta "hasbunallahu wa ni'imal wakil" daidai lokacin wayarta ta fara Ring ta kai idanunta ga sensor Win tare da tura hannunta kamar wadda jijiyoyinta suka daina aiki ta Wauki wayar ta kara a kunnenta suka sauke ajiyar zuciya tare ta kuwa rushe da kukan da ita kanta batasan ba meye ba, numfashi ya sake saukewa yace  Me kikewa kuka Fateemah?" Cikin sar™ewar murya tace  Shikenan yanzu Nuraddeen Shikenan?" Ajiyar zuciya yayi yace  Hakane Fateemah Shikenan iya Shikenan Win ita zan iya faWa Miki Ina tayaki murnar samun farin cikin da ya sallama farin cikinsa danke, nayi al™awarin bazan barki a duhun da kike ciki ba Insha Allahu a yau zaki san komai game dani kuma zaki fahimci komai game dani!"

Numfasawa ya kuma yi sannan yace  Motocin da zasu Waukeku zuwa airport suna hanya ku zama cikin shiri Amaryarmu bani Samha Inason magana da ita"

Mi™awa Samha wayar tayi Samha tace  Ango kasha ™amshi yau kam baki ya buWe kenan" ajiyar zuciya yayi yace  Samha don Allah karku Sata lokaci mu daga Niger Sudan muka dawo kuma yau zaku taho yanzu haka motocin Waukar amarya sun taho Muhsin shine jagora kamar yanda yayi al™awari" daga haka ya kashe wayar Samha ta saki baki tana bin wayar da kallo, yanda taji Muryarsa babu walwala babu wani cikakken farin ciki ya sanyata tafiya tunanin to meye yake faruwa musamman a gaSar furucinsa na ™arshe da taji Muryar ta kama rawa, to dake ba huruminta bane haka ta mi™awa Batool wayar tana cewa  Wannan sauye sauye sunyi yawa Janah kinji fah yanzu Bama Abujan zasu zauna ba Sudan za'a tafi da amarya kuma a yau Winnan" itadai Batul banda kuka babu abinda takeyi wanda ta kasa gane na meyene, itadai bazatace kukan rabuwa da Inna take yi ba domin dama ba tare suke ba sannan bazatace kukan tunanin haWuwa da Namiji takeyi ba domin tasan namijin da take tunanin samun samansa a naci abune me wahala sannan ba kukan ™iyayyar Deen takeyi domin kuwa ita ta zaSeshi cikin tarin manemanta tace shine gwarzonta domin ya cancanta, sannan Jany ta ma rigata samun gurin zama a gidansa, to kukan me take yi ne ita?.













Tambayar da tayiwa kanta kenan bata da amsa, batasan tsayin lokacin data Wauka ba ita dai taji ana cewa  Inna ga amaryar anan" Shigowa Inna tayi ita da Baffa Khamilu da Baffa Maigari suka zauna a saman kujera Suka sauke ajiyar zuciya Baffa Khamilu yayi gyaran murya tare da salatin Annabi yace  FaWimatu haka Allah yake ikonsa, tabbas wannan lamarin yin Ubangiji ne bana mutum ba don Allah kiyi ha™uri da abinda zakiji ko kuma gani dukkanmu munsan zaki shiga mamaki amma ya za'ayi da tsarin Ubangiji shi komai nasa tun kan ya halicci duniya ya gama tsara shi kiyi ha™uri FaWimatu kuma kiyi biyayya da mijin da Allah ya zaSa miki Insha Allahu zakiyi alfahari dashi wlh bazan yaudareki ba mijinki Innanki ne kawai befi sonki ba itama don kar na shiga hurumin Ubangiji ne yasa na faWi haka, Yaya in kana da abin faWa ka faWa sun jima suna jira kuma tafiyar da tsayi donma jirgin gidane" Nan Baffa Maigari yayi mata nasiha me ratsa jiki kafin daga bisani Inna tayi mata tata ta rungume Inna tana wani irin kuka me ratsa ruhi da™yar su baffa suka rabasu aka sanyata a mota Inna Tabi'ah ™anwar mahaifin amarya da suka ciki Waya sai Inna Saude da suke uba Waya sannan Inna Jamila matar Yayan Inna Laure sai ™awayen amarya guda biyu Samha da Janah su sai ma™ociyarsu Aunty Jamila sune zasu raka amarya, motoci suka lula bisa titi babu abinda yake tashi a motar da amarya ke ciki sai sautin ajiyar Zuciyarta inda Muhsin dake zaune a gefe ya kirawo yayan nasa a waya ya kara a kunnensa yace  Muhsin kace ta daina kuka nayi mata Al™awarin duk yanda taso haka zamu rayu Muhsin Don Allah wlh banason kukanta"











Murmushi yayi yace  Kana karSar aikin zata daina Big Bro" kashe wayar yayi sukaci gaba da tafiya, suna zuwa airport suka shiga jirgi aka basu izinin tashi suka Waga zuwa birnin Khartoum, shigar dare sukayiwa Sudan amma duk da haka parke suka tarar masu Wauke da tutocin ™asar sun jeru reras gwanin sha'awa, fitowa sukayi kasancewar motocin guda goma sha biyu ne biyun tsakiya aka sanya amarya da mutum biyu Wayar kuma sauran mutane suka shiga suka Wauki titin masaukin amarya.

Ba wata doguwar tafiya akayi ba daga airport Win suka shiga wata unguwa da Mazajen sojoji suke gadi nan Winma layi na biyu suka parker jerin wasu manyan gidaje cikin wanda yafi kowanne girma suka shiga zubin gidan zubin ginin manyan attajiran duniya a cikin gidanma sunyi tafiya me Wan tsayi sannan suka parker suna fakawa wani sassanyan kiWan tarSar amarya ya soma tashi, aka buWe mata motar kowacce kusurwa soji ne ke gadinta Inna Saude ta kamo hannunta Samha ta kamo Wayan hannun suka fito da ita ji kake ana sakin harbi ta ko ina sosai suka tsorata Saida wata matashiyar budurwa tace  Ba ya™i bane sanarwar zuwan amaryarmu ne" ajiyar zuciya suka sauke suka fara tattaki zuwa wani Sangare da yafi kowanne Sangare haWuwa da ™awatuwa suna ri™e da hannunta anata zubansu kuWaWe da turare gabaWaya gidan wani ™amshi yake me sanya kasala.









Step suka taka suka haura Wannan budurwar ta buWe ™ofar parlour da ya girmi hasashena wajen haWuwa Saida suka wucce parlour uku kowanne in ka shiga sai kaga kaidai iyakar ganinka baka taSa ganin wanda ya kaisa haWuwa ba hatta Samha a wannan rana Saida ta zama ´ar ™auye Zuciyarta tana raya mata to sukuwa waye Deen ne a duniya Wan waye shi?"

Muryar wannan matashiyar kyakkyawar budurwa ce ta katse mata tunani da cewa  Alhmdllh mun gama namu Amaryarmu yanzu nasan tunanin haWuwa da angonki bazai baki damar fahimtar komai ba saboda haka gobe Insha Allahu in Kin dawo cikin nutsuwarki na gabatar Miki da kaina" Juyawa tayi wajen ba™in tace  Yawwa kuma muje na kaiku masaukin ku kuyi wanka kuci abinci ku kwanta dare yayi nisa mukam yau kwana zamuyi wajen bikin al'ada ango da amaryarsa ne kawai zasuyi bacci saboda gajiya"

Šaya bayan Waya suka rin™a zamewa suna barinta Saida ya rage daga ita sai Samha a Wakin tana zaune ™asan manyan shimfiWun wani tausassan carpert me laushin masifa wanda za'a iya kiransa da katifa, Samha tace  Meyesa kika ri™e hannuna Batool kinsan dare yayi nisa ki barni naje na kwanta nima" cikin Muryar da ta gaji da kuka tace  Karki tafi ki barni Samha ki bari Mu kwana tare wlh tsoro nakeji, Samha bana Soye Miki komai da gaske tunda nake a rayuwata bantaSa riskar kaina cikin tsoro zullumi da firgici irin na wannan ranar ba, na kasa gane dalilinsa, abu Waya da nake iya ayyanawa shin ko dan banida abin bawa mijina da zai yi alfahari dashi a wannan ranar ne shiyasa nake a tsorace?" .........









*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*









*Contact me*

*09013718241*







*OUM HAIRAN*

[7/11, 8:56/ PM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*

*_(Kalma Waya)_*







*Oum Hairan*





*____________________________________*

*Book 2 page 25-26*

*____________________________________*





Sake ri™e hannunta Samha tayi tace  Da kin daina damuwa da abubuwa marasa muhimmanci ki nutsu ki tunkari abinda ke gabanki, Batool ba wannan tunanin ne ya kamaceki ba yanzu tsayawa ki fahimci irin wannan babban Family Win da kika shigo da irin Wabi'unsu, nidai daga yaransu sai naga kamar basuda matsala Amma kuma baka iya tantance halin abokin zama har sai ka zauna dashi, ˜awata ji nake dama nice yau a zaune a gidan Khazeem matsayin matarsa ta sunnah ranar ban san wanne irin farin ciki zanyi ba...." BuWe kofar parlourn da akayi itace tasa Batool zabura tana neman Mi™ewa tare da furta  A'uzubikalimatullahi tammat min sharri ma kalak" kallonta Samha tayi tare da mayar da ita ta zaunar da ita ta zame hannunta daidai lokacin da ake taSa ™ofar Wakin da suke ciki, sosai cikin Batool yayi wata yamutsawa da Saida taji wani ciwo ya biyo bayanta ta lumshe idanunta lokacin da Samha ke buWe ™ofar, ita kanta aminiyar ta amarya a tsorace take domin sosai kokwanto ya shiga Zuciyarta ta dasawa wannan aure ayar tambaya ba kaWan ba.

Matsawa tayi daga jikin ™ofar tare da buWewa ta sauke idanunta kan Deen da yake tsaye sosai ya fito matsayinsa na ango fuskarsa babu cikakkiyar walwala kuma bazaka ce cikin fushi yake ba, sanye da manyan kaya zubin na sarauta.

Shigowa yayi Wakin da cikakkiyar sallamarsa abinda ya sanya Batool sauke ajiyar zuciya me ™arfi musamman lokacin da ya zauna a saman kujerar dake fuskantarta, ita kuwa Samha zubawa mutumin dake tsaye a jikin ™ofar ya juya bayansa yana kallon gefe idanu tayi, da iya wuyansa da shi kaWai take gani ta tabbatar cikin abokansa larabawa ko turawan da suke rayuwa dasu ya zaSi wani matsayin babban Amininsa.











 Ya ka tsaya a waje ka ™araso mana Yaya dare na ™arayi kuma kasan al'adar gidannan yanda take" Juyowa yayi abinda yasa Samha yin baya da sauri tare da rufe bakinta da yake shirin subcewa, ba kowa ta gani ba sai Ogansu shugaban rukunin Gidajen abinci Companoni da asibitocin MB kitchen's MB drinks da kuma MB Hospitals wato Dr MA'EESH NAZHAN. Takowa ya farayi cikin wani isasshen taku me cike da ™asaita izza da kwarjini ya tsaya jikin ™ofar ya zubawa Batool dake zaune kanta a ™asa tana sauke ajiyar zuciya akai akai idanunsa da suke wani lumshewa kamar wanda yasha giya tare Wan motsa bakinsa kamar me son yin magana, sai kuma yayi shiru tare da kallon Sangaren da Deen yake a zaune.

Gyaran murya Deen yayi Batool da Samha suka Wago suka kalleshi a tare yayi murmushi yace  Kunyi mamaki ko? Bani ya kamata nayi magana ba kuyi ha™uri haka tsarin yake banyi azarSaSi ba, amm Fateemah ina Miki sannu da zuwa cikin wannan babban ahli namu me cike da soyayyar juna tausayi da jin™an juna, me cike da sallamawa sadaukarwa da kuma Amincewa, sannan ina Miki Barka da zuwa matsayin suruka ta farko a wannan gida namu me albarka kuma mata ga Babban Wa babban Yaya kuma babban Aminin mahaifinmu wato DR MA'EESH NAZHAN......"











A gigice kuma a firgice ta zabura ta mi™e tare da cire malulliSin fuskarta ta kai dubanta ga Deen dake zaune tare da maida idanunta kan Ma'eesh dake tsaye jikin ™ofar parlourn hannunsa harWe a ™irjinsa yaci ado na ban mamaki, sake dawo da idanunta tayi kan Deen ta kuma Waukarshi takai kan Ma'eesh inda ta zubansa idanu tsayin lokaci idanunsu na cikin na juna fuskarsa Wauke da murmushi gefe kuma cike yake da fargabar irin tarSar da zai samu gurin Jarumar tasa.

A hankali ta fara takawa kamar me tsoron ruftawar ™asa ta isa gareshi ta tsaya a gabansa cikin wani irin juyawar kai da kuma maimaituwar kalaman Deen a memory na Brain Winta wanda ya sabbaba mata zubewa a ™asa sumammiya abinda ya sanyasu nufota gabaWaya, Waga musu hannu yayi yace  Zatayi yafi haka Deen Fateemah bata karSeni ba naga haka a cikin kallon da tayimin na minti Waya da second 23 but karka damu Kaje kawai zanji da Sangarena" Wagowa Deen yayi yace  Babu matsala Bro?" Murmushi yayi yana kallon Samha ya motsa Wan ™aramin bakinsa yace  Itama ka kaita masauki babu abinda da zai gagareni akan Bea" juyawa Deen yayi ga Samha yace  zamu iya tafiya" babu musu sai na kullewar kai ta bisa suka fita daga Sangaren ta cafki hannunsa da ganin yanda jikinsa yake rawa tace  Ya haka Deen meye yake faruwa ne?" Neman guri yayi ya zauna dafe da kansa ya Wago idanunsa da sukayi ja yace  Ya zanyi Samha ya fini sonta kuma ya fini bu™atarta Ni shaida ne akan hakan"











Kallo takeyi masa irin na rashin fahimta kafin tace  Shi ya akayi ya santa meye ala™arka dashi da zaka ha™ura da Matarka ka bashi Deen anya kuwa dama babu manufa a shigar ka jikin Batool da dagewa akan aurenta, Nifa tun ranar da muka dawo Nigeria na dasa ayar tambaya akanka kawai nayi shiru ne saboda kar na tada husuma tsakaninka da Teemah amma wlh ban yarda dakai ba Deen dole akwai wani abu da kuke Soyewa, Waye DG a wajen Batool da zaka bashi aurenta shin shiWin ma kansa waye ne?"

Tunda ta fara maganar bai katsi hanzarin ta ba har Saida takai ™arshe yaja ajiyar zuciya ya mi™e yace  Dare ya riga yayi kuma kun kwaso gajiya ita nasan dole zatayi bacci ishasshe yau kema kije ki kwanta Insha Allahu gobe zaku fahimci komai, itama Matar Yaya rashin sanin komai ne yasata shiga wannan halin amma ke shaida ce duk duniya Batool babu namijin da takeso sai Daddyn Jany to akanme zan cutar da zukatan masoya don son Zuciyata Ni Waya Samha wanne daWi zan samu wanne farin cikin zan samu a lokacin da Fateemah tazo gidannan matsayin matata kuma tayi ido biyu da masoyinta uban Wiyarta a matsayin Yayana wanda na daWe ina burin haWasu ™addara bata haWa su ba, shin kina tunanin in ita tayi nufin yimin biyayya Zuciyarta zata barta tayimin biyayya? Ko kuwa shi Big Bro wanne hali zai shiga a lokacin da nayi nufin haWashi da surukarsa su gaisa kwatsam yaga Yarinyar da yake i™irarin matarsa ce kuma uwar Wiyarsa sannan yarinyar da yake jinya saboda ita ya zaSi sadaukar da rayuwarsa don rayuwarta.

Samha taya waWannan abubuwan zasu haWu kuma na kasance nine shamaki a tsakaninsu? Akwai wani abu ™waya Waya da kowa bai fahimta ba kuma bai sani ba, Samha idan Ma'eesh ya rasa Batool a wannan karon wlh bana ko tantama musulunci zai iya rasashi saboda rayuwarsa akwai giSi a cikinta wawakeken da sai anyi da gaske za'a cikeshi, kije ki kwanta

1 Comments On KALMA DAYA Ƙaddarar Da Ba Ta Zaɓa Ba By Oum Hairan
avatar
khadija-zahra

21 hours ago

Reply

wow

Please Login or Register in order to submit comment