You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ban dam™ar amanar rayuwata gareta ba amma hakan bai hanata karSar hukunci na ba dole kema ki karSi hukunci Bea""........."

Sha™a yayi mata bata wasa ba wadda ta sanyata kakarin mutuwa jikinta banda rawa babu abinda yake yi inda shima jikinsa Sari kawai yake yi ya cije lips Winsa har jini sukeyi idanunsa da suka kaWa sukayi jawur sai zubar da hawaye sukeyi zuciyarsa na bugawa da ™arfi inda taketa shusshura ™afafu tana kakarin mutuwa shikam bai sake ta ba Saida yaji ta daina numfashi sannan ya sake ta a ™asa ya Wauki gum dake ajiye saman Bedset ya saita ™irjinsa ya Wana ta kawai

ya saki kunamar ji kake tau.............

*_INTERMISSION_*

_Wasan yanzu zai fara_

*Alhmdllh nan shine ™arshen book 1 kamar yanda na al™awarta shi kam book 2 na kuWi ne idan ki/ka naso ka tura 500 Vip 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment

09013718241*

*Oum Hairan*











[7/3, 11:36/ AM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*

*_(Kalma Waya)_*





*OUM HAIRAN*





*_______________________________________*

*Yanayin tsarin labarin nan baya bu™atar tambaya =ØÝadult contact=ØÝ ne Please kar ki bibiya in kinsan bazaki jure ba.*

*_______________________________________*

*Book 2 page 1-2*

*_______________________________________*





Tashin ™arar harbin tayi daidai da tsayawar motar Su Mommy da Sheikh Muhammad Saleem wanda suke ta nemansa lungu da sa™o sai yau aka sanar dasu yana Lagos kallon juna sukayi tsakanin Mom Sukaina da Muhammad Saleem ta dafe ™irji tace  Zai iya yin komai Akheey mu shiga Ma'eesh bashida hankali akan abinda yakeso babu abinda bazai iya aikatawa ba ya faWamin Wazu yace sai ya kashe kansa zai huta Akheey ka taimaka min...."

Suna maganar suna shiga ciki saman suka haura suka buWe Šakin farko babu kowa a ciki hakan yasa Muhammad Saleem buWe daki na biyu shima babu kowa sai tarin kwalaben giya da tarkacen kwalaben syrup basu tsaya bi ta kansu ba suka buWe Šakin ™arshe tare da zaro ido Mom ta shiga da gudu tana  Furta innanillahi wa innah ilaihirraji'un Muhammad Shikenan ya aikata ya kashe kansa wayyoh Allah na Ma'eesh ka tashi wlh nayi maka al™awarin bazaka ™ara rasa abinda kakeso ba a duniya muddin ina raye, kwanciya tayi a cikin jinin tana rungume dashi tana wani irin kuka me ban tausayi tana shafa kansa tare da kiran sunansa a saitin kunnensa.

Ji tayi yaja ajiyar zuciya ta tashi da sauri ta dubi Muhammad Saleem dake dur™ushe gaban Batul tace  Akeey bai mutu ba...." Da sauri ya nufoshi bazai iya Waukarsa ba hakance tasa Mom sauka ta nemo masu masa hidima suka shigo da sauri suka Waukeshi suka sanyashi a mota sannan suka Wauko Batul suka ja motar a mugun guje suka fice daga gidan babban asibitin da yafi kowanne kyau a jihar Lagos nan suka kaisu Dr Ma'eesh ba Soyayye bane a asibitin domin yawan kawo magungunansa da kuma Waukar nauyin marasa lafiyar data kama sai an fita dasu waje yasa suke kiransa Help Man.











A gaggauce aka shiga dashi teather room domin suna dubawa suka fahimci matsalar itama Batul gado aka bata tare da sanya mata na'urar taimakon numfashi cikin ikon Allah suka samu suka janyo Wan sauran numfashin da yayi saura a jikinta Mom dake zaune a gefenta tana sharar hawaye tare da zubawa yarinyar idanu duk yammatan da Wan nata yakeyi tana saninsu bata taSa jin son wata a ranta ba amma wannan ™aramar yarinyar tayi mata sosai taji so da tausayinta sun ratsa ruhinta tare da tunanin ™addarar data fito da ita daga gidan iyayenta ta zaSi shigowa bariki a wannan ™ananun shekarun nata har Allah ya haWata da Ma'eesh.

Lumshe idanunta tayi tabbas tayi suruka ko mene zai faru sai ta Waura wannan auren kalamansa na daren da abin zai faru da yaje Sudan wajenta, da yake gaya mata suka dawo mata  Mom zuwa yanzu na fahimci ™addarar Batul itane ta kawoni Nigeria wlh bazan taSa rayuwa da ciwon da nakeji a raina ba, Mom Meyesa zaace bazan aureta ba Please Mom Inason ta zama tawa Ni kaWai na faWawa Dad yace babu aure a tsarin rayuwata har abada Mom ko za'a Waura na mutu nidai Inason a Waura ta zama halal gareni nayi al™awarin zan gyara kuma zan bata kariya forever please Mommy kiyi wani abu Zuciyata nauyi takeyi"

Share hawayenta tayi ta mi™e ta isa jikin window tana kallon WaiWaikun mutanen dake kai kawo a asibitin tace  Ko zai zama aikina na ™arshe saina datse wannan Sarnar da hannu na" ajiyar zuciyar da taji Batul ta sauke ne ya sata juyowa da sauri ta isa gare ta tuni ta cire Robar Oxygen Win daga hancinta ta Salle ruwan dake jikin ta ta mi™e tana shirin ficewa ta ru™ota da sauri tace.

 Batul ina zaki?" Juyowa tayi ta zuba idanunta kan matar da shekarunta bazasu wucce 45 ba tana mata kallon son ganewa saidai ta kasa ganeta amma tabbas tayiwa fuskar kallon sani.













Janye hannunta tayi ta kuma yin gaba da sauri Mom tace mata  Ni mahaifiyar Ma'eesh ce Batul ki dawo ki zauna shima yana samun kulawa" da sauri ta juyo ta zube gaban Mom sai yanzu kuka me ™arfi ya ™wace mata tace  Me nayi masa yakeson kasheni me yakeson sanar Dani Mom bansan komai ba" murmushi tayi ta kamota tace  kiyi ha™uri idan ya warke zai faWa Miki ko meye Batul Ma'eesh bai taSa son wata mace kwatan wanda yake yi Miki ba ya amince ya aureki ko zai rasa kansa ya aminta ya rayu dake da komai daya shafeki ki kwantar da hankalinki zai fahimceki shiWin mutum ne me namijin kishi"

Kallon Mom takeyi da rashin fahimta daidai lokacin da Shaikh Saleem ya shigo ya zauna idanunsa kan Batul yace  Batulu ta Manzo ke kin tashi kenan sannu shima Allah ya tashi kafaWunsa...." Wata zabura tayi tace  Eh.... abbuh meye ya sameshi Ma'eesh ™alau yake nice naci amanarsa bansan naci ba shiyasa ya yanke shawarar kasheni!...." Sauka tayi daga gadon ta dur™usa ta Wora kanta saman cinyar Mom ta rushe da kuka tace  Wallahi cikin hayyaci na bazan taSa haWashi da kowa ba nafi sonsa da kaina Mom shine jin daWina shine farin cikina shine ya sanar Dani kaina shine ya koyamin son kaina da sanin abinda nakeso Mom bai taSa yimin dole ba yabar komai donni cikin sati biyu tak Ni meye zaisa naci amanarsa meye zaisa na haWashi da wani me na rasa a wajensa da zanyi masa kishiya? Mom ki faWa masa ke zai yarda dake Fateemah bazata taSa haWashi da kowa ba shi kaWai takeso na yarda na mutu akansa Mom dan Allah Kar ya tafi ya barni idan ya mutu nima mutuwa zanyi"











Bubbuga bayanta Mom tayi tace  Zai tashi Batul sai kun haifamin jikoki kinji" saurin Waga mata kai tayi sukayi murmushi ita da Muhammad Saleem ya mi™e ya fita ya kawo musu abinci da™yar tasha tea dukkan hankalinta da Zuciyarta yana kan Ma'eesh" da yamma aka sallameta Mom da ita suka koma gida Shaikh Saleem shine ya zauna tare da Ma'eesh, Saida ya kwana biyu sannan ya fara samun kansa yana farkawa My Bea ya fara kira Shaikh Saleem ya isa gareshi ya taimaka masa ya tashi zaune yace  Abbuh ina Batul don Allah kar kacemin na kasheta wlh nasani nasan ba yin kanta bane" duba na tsanaki Muhammad Saleem yayi masa yace  Batul tana lafiya tana tare da Mom Winka taka lafiyar ake nema yanzu"

Girgiza kai yayi tare da mi™ewa ya nufi hanyar fita bai dakatar dashi ba domin yasan ba tsayawar zai yi ba Saida ya dangana da harabar asibitin ya Wauki shatar mota ya faWa mata inda zata kaishi Mom tana parlour taga ya buWe kofar ya shigo ta mi™e da sauri tana masa kallon mamaki ya dubeta yace  Ina Bea?" Sama ta nuna masa ya nufi saman dafe da ™irjinsa ya buWe Wakinta ya shiga ya isheta kwance ta zuba wa Morocco POP Win dakin idanu da alamun tayi nisa a tunani bataji shigowarsa ba sai jin Wumin bakinsa tayi saman nata ta buWe idanunta tare da sauke ajiyar zuciya ta tura hannunta cikin sumarsa kawai ta rushe da kuka tana ™ara shigewa jikinsa.













Bubbuga bayanta yake yi a hankali yana hura mata iska a kunnenta tare da furta  Stop crying Bea sorry please" ajiyar zuciya ta rin™a jerawa can ta Wago ta zuba idanunta cikin nasa ta shafa sajensa tace  Ina missing Wumin jikin mijina ruhina na azabtuwa da ™aunar me bani kulawa Ma'eesh yaushe na fara sonka ne?" Murmushi yayi ya Wora bakinsa a kunneta ta janye tare da kama kuncinsa tace  DaWina bashida control akwai Mom a gidannan kuma kasan dai bakada lfy and dare yayi maza go sleep"

Bai takura mata ba domin zuwa yanzun kunyar abinda yayi mata yakeji duk da ya fahimci kamar bata ma damu ba, ™warai Batul duniyar daWinsa ce shi yanzu abinda zai rabashi da ita ai kawai a ™addara rashin rai a gangar jikinsa ne.

Cikin mintunan da basu wucce goma ba yaji numfashinta ya canza ya sauke ajiyar zuciya tare da janyewa daga jikinta ya tashi ya buWe kofat da yaji ana taSawa Mom ya gani tsaye jikin ™ofar tace  Kazo ka tafi Wakinka ka kwanta" shafa kansa yayi yace  Zan tafi Mom please babu abinda zai faru Inason muyi wata magana important da Bea ne" jin yace magana ya sata juyawa ta koma ™asa but ranta bai amince da Ma'eesh ba duk da bata rayu dashi rayuwa me tsayi ba ta fahimci shi Win mutum ne da yasan daWin mace ita kanta tasan bata isa ta hanashi mu'amala da Batul ba.

Komawa yayi ya kwanta nesa da ita kaWai ya zuba mata ido ya kasa bacci feelings na addabar ruhinsa gashi ciwonsa baison ruwa tunanin abinda ya dace yayi kawai yake yi mirginowa Batul tayi jikinsa cikin bacci ta tura masa boobs Winta a ™irjinsa, Saida numfashinsa ya Wauke

ji tazo dakanta tashige jikinshi, ahankali yasaki wani unexpected ajiyan zuciya saboda yanda ya ri™e numfashinsa for so long wani kalan sanyi yaji yana wani irin ratsa shi jinta akan jikinsa ahankali yaWan du™o dakansa ya kalli fuskarta she s still sleeping ta turo pink lips nata she looks damn cute! Wani kalan jumping up joystick Winshi yayi acikin wando dayasa ya lumshe idanu tareda buWesu yaWan karkace gefe yana ™o™arin rabata da jikinshi cus he s loosing control nasa gabaWaya.

˜an™ameshi tayi ta™i rabuwa dashi tana turo baki tace  Am sleep DaWina" wani gwauron numfashi ya sauke hakan yasa gently yakira sunanta.









 Batul bata buWe idanuba sai ™an™ameshi data kumayi, wani kalan bala'i take shigar dashi jijiyoyin sha awarsa suka tasomai ahankali yakai hannunsa ya Waura akan bombom Winta ya shafa a nutse is so soft bata saka pant ba silk rigar baccin datasaka yakarama ass Win wani new sweet texture, bakinsa yakai saitin nata datake turowa cikin bacci ahankali yayi grabbing lips don da sauri he is so so damn horny dauke hannunsa yayi daga kan bombom Win nata yakai kan boxes na jikinsa yana jan wandonshi ™asa yakai hannu yaciro joystick Win dahar numfashi take tsabar yanda yatashi tsaye samSal sannan ya shiga gyara mata kwanciya yana hawa samanta yana kissing nata kaman zai ciremata baki a hankali ya fara yaware ™afafunta dalilin da yasa tafara motsi kenan tana ™o™arin buWe idanu domin ware ™afafunta nata dayakeyi tafarajin zafi, shigewa in between legs nata yayi yanakai joystick Win wajen hole Win jikinsa ko ina Sari yake yana wani kalan sauke ajiyar zuciya akai akai heart Winshi na racing kaman za a kwacemai ita yadanna joystick Win da karfinsa cikin hole Win nata ta saki ™ara da ™arfi wadda baya ko tantamar indai Mom ba a ™asa ta kwanta ba to zata iya jiyowa.

A hankali yana motsa joystick nashi yana zame mata rigar jikinta inda ita kuma ta ™an™ameshi tana jan numfashi tare da buWe idanunta tar cikin nasa, bisa ga mamakinta sai taji ruwa ya Wiga idanunta ta lumshe tare da buWewa ashe hawaye ne ke bin idanunsa.











Sosai har yanzu yakejin ciwon yanda ta fita da ˜afarta ta bawa Lateef damar shigan masa ita ya daina kula kowa akanta ya tsare komai nasa a Nigeria ya killace kansa tsayin watanni biyar da yayi a Nigeria bai taSa yarda ya buWe jikinsa ga wata mace ba sai ita kaWai but ita ta kasa yi masa wannan gatan yanzun Lateef yana kallonsa a banza ita kaWai ce takamarsa itama ta zama ba ikonsa shi kaWai ba ya zaiyi ta zama tashi shi kaWai ne tabbas gaba idan hakan ta kuma faruwa akwai yiwuwar zuciyarsa zata fito daga ™irjinsa bazai iya sharing Batul da wani namiji ba a duniya itan ruhinsa ce duk duniya yanada tabbacin yafi kowa sonta da burin kasancewa da ita.

Babban abinda yake ™ara sashi a tashin hankali in zasuyi Auren musulunci sai an cire cikin jikinta tayi istibra'i sannan ne za'a Waura musu aure me tsarki, gashi yanzu Batul ta fisa jaraba bata iya jurewa rayuwa babu shi a kusa da ita shin meye mafitarsu kenan shima a kansa bazai iya wata biyu ba tare da ya cita ba gashi yanason ya hana kowa dama a kanta.

Da waWannan tunane²n ya samu yayi release ya ™an™ameta yana kissing nata ta ko ina, hannu tasa ta share masa idanunsa tace  Har yanzu kana zargina DaWina?" Girgiza mata kai yayi yace  Ba yin kanki bane na sani Bea na rasa yanda zanyi na hanasa damar sake shigarmin kene a gaba Bea duk duniya bantaSa samun abinda idan ina tare dashi nake neman damuwa na rasa ba sai ke ya za'ayi kuma ki zama tamu mu biyu taya zan nutsu Bea ke fah? KeWin da na fansar da rayuwata don taki keWin da na hana kowa dama a kanki Batul keWin da tun ina yaro ™arami nake ganina ina rayuwa a cikin ni'imarki Bea na zana hotonki a Wakina Dake Russia tun banfi shekara goma ba ko lokacin da nayi soyayya da Aimah banji abinda nake ji akanki ba, nayiwa Aimah al™awarin zan rayu da ita kaWai a Zuciyata a daren da CEO ta turomin hotonki na ™aryata kaina kuma na tabbatar da cewa yanzu ne na samu wacce zan rayu da ita kaWai a Zuciyata Bea a wannan daren ban iya bacci ba na matsu gari ya waye kizo gareni na mallaka Miki komai nawa na baki komai tare da yi Miki al™awarin rayuwa tare mutuwa tare babu abinda zai shiga tsakani bare ya rabamu, Bansani ba ashe kece jarabta ta kece ™addarata kuma kece wahalata Batul bansan komai game da kasancewata cikin ™ungiyar asiri ta duniya ba nidai kawai na taso na ganni mafi ™an™anta a cikin mutanen dake rayuwa a cikinta domin a lokacin dani da Lateef munfi kowa ™arancin shekaru Bama jituwa tun muna ™ananu dashi hassali ma farautar rayuwar juna mukeyi inda mahaifinsa ya kasance mafi kusanci da Dad Wina sannan amanarsa. Batul na tsani Lateef fiye da tsanar da nayi masa a baya tabbas cikin biyu dole Wayan mu ya zama ba™on lahira, Ni na karSi Musulunci don ina son musulunci kuma Inason nabi addinin mahaifiyata shi kuma Lateef ya karSu Musulunci don kene yanason yayi amfani da musulunci ya rabani dake, bansan da wannan ranar ba shiyasa ban shirya mata ba tabbas sun fini ™arfi tunda shi da mahaifina suka haWa kai sukeson ganin bayana domin ™ungiya ta tabbatar dani bijirarre ne a cikinsu tunda suka sake na sanki kafin su bani umarnin saninki dole sai sun rabani dake zasu cimma burinsu a Kanki Batul...........

[7/4, 2:57/ PM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*

*_(Kalma Waya)_*





*OUM HAIRAN*





*_______________________________________*

*Yanayin tsarin labarin nan baya bu™atar tambaya =ØÝadult contact=ØÝ ne Please kar ki bibiya in kinsan bazaki jure ba.*

*_______________________________________*

*Book 2 page 3-4*

*_______________________________________*







Tunda ya fara maganar idanunta ke kansa har yayi shiru bata Wauke kanta daga kansa ba Zuciyarta ta cika da tsoro da firgici tsananin tashin hankali haWi da nadamar kasancewarta a wannan rayuwa da ba ita ta zaSawa kanta ba, so take tayi magana saidai furucinta ya gaza fita hakan ya sanyata mi™ewa ta nufi bathroom baiyi ™o™arin dakatar da ita ba har ta fito daga wankan ta tsaya tsane jikinta shima ya tashi yaje yayi yan dabarunsa ya dawo ya tada sallar da baiyi ba cikin kwanaki biyun da yayi a kwance sannan ya Wauki ™ur'ani mai Tsarki yana so ya karanta amma kunyar Ubangijin da halin da yake ciki ya hanashi furta koda harafi Waya dole ya rufe ™ur'anin ya zubawa bango idanu yana share hawaye lokaci bayan lokaci tashi yayi ya fita tare da Waukar waya ya danna number babban yaronsa James Alexander bugu Waya ya Waga yace masa  Kana da labarin inda Lateef yake?"

Jinjina kai yayi yace  Sir meye haWina dashi da zan san inda yake saidai idan wani aiki kakeso ayi a kansa a fara yanzu" jinjina kai yayi yace  Inason a samin idanu kan duk wani motsinsa lallai Inason sanin komai game dashi'' dariya Alex yayi yace  Babu matsala Sir za'ayi yanda kace" aje wayar yayi ya juya domin tafiya Mom ya gani tsaye a bayansa ya sunkuyar da kai yace  Mom...." Šaga masa hannu tayi tace.











 Meye haWinka da Lateef?" Numfasawa yayi yace  Ba komai Mom zan ji da Sangaren" girgiza kai tayi tace  Dole Inason jin meye ya haWaku yanzu bayan a baya anyi muku sulhu" shafa sumarsa yayi ya nufi parlourn ta biyo sa a baya tana cewa  Dole nasan akwai wata tsakaninka dashi Ma'eesh har kullum abinda nake yawan faWa maka shine dai zanci gaba da faWa maka, wlh wanda yabar Allah to Allah ya barshi idan kuwa Allah ya bar mutum to zai Barka ne da iyawarka, gwanintar iyawa tasa ka faWa halin da kake ciki yanzu har ka jefa wanda baiji ba bai gani ba, yanzu kai meye shirinka game da gyara kuskurenka? Ma'ana game da rayuwar da kukeyi da wannan yarinyar Batul?"

Shiru yayi baice komai ba kuma bai shirya cewa ba domin Bama shi da abin cewar, murmushi tayi tace  in bakada abin faWa Ni inada shi" Wagowa yayi ya kalleta tace  Yeah Son ba'a gyaran Sarna da Sarna abu guda Waya ne yake za'ayi Batul zata koma gaban iyayenta zatayi istibra'i in yaso sai mu nemi aurenta tazo matsayin Mata" da sauri ya Wago yace  amma Mom ba na™i ta taki bane akwai matsala ne a cikin hakan na farko Batul tanada cikina a jikinta sannan tun lokacin da Su Dad sun sanya mata ciwon feel Mom tana rasa control idan ta bu™aci namiji ta rasa zata iya yin komai don ta samu Nutsuwa, kinsan komai Mom tunda kema kin shiga kwatankwacin yanayin tunda macijiyar nan tasu ta tsafi ta bayyana tayi mata tsartuwa a gabanta idan ba karya tsafin akayi ba bazata zama daidai da mutane ba, Mom kinsani tunda suka riga suka ™ulla irin auren da muka ™ulla da ita kanta da Lateef to ko bataje inda yake ba shi zai hawo daddumar sihiri yazo gareta ya baje kolinsa.











Mom ya zanyi ne waini ya akeso nayi ne?" Tunda ya fara maganar take kallon Wan nata cike da tausayawa cikakken mutum kyau dukiya da nagarta jin ™ai da tausayi a baya duk ya haWa son Zuciyarta dana mahaifinsa sune duk suka jefa shi a wannan tsaka me wuyar, tayi nadama ta zaSi Addininsae fiye da soyayyar ta amma har yanzu kuskurenta na baya bai daina taSa halwarta ba, shin ita ya zatayi ne me zatayiwa Ma'eesh ya samu farin ciki ya rayu da walwala kamar kowanne Wa? Meyesa suka zamo tarna™i kuma barazana ga dukkanin burukan rayuwar Wansu??"

Tashi yayi ya nufi Wakin da Batul ke kwance ya buWe ™ofar ya shiga da sauri ya fara dube dube bayi ya nufa bai ganta ba ya dawo ya haura gadon ya fara watsi da kayan dake kan gadon still babu ita babu dalilinta abinda yasa shi a tsananin mamaki zuciyarsa tana harbawa da ™arfi ya ta™ar™are ya saki wani ihu daya sanya Mom banko Wakin da gudu tana cewa  Ya akayi kuma kai dawa?" Bai iya bata amsa ba sai nuna mata gadon da yakeyi takai dubanta gadon babu Batul babu dalilinta tace  La haula wala ™uwwata illah billahil aliyul'azeem Ma'eesh ina ta shiga kuma?" Cikin fuzgar numfashi yace  Sun Wauketa Mom sune suka Wauketa Dad Mom!"....

Wayar landline ta Wakin ce ta fara ihun neman agaji suka kalli juna takai hannu zata Waga ya dakatar da ita ya mi™e da™yar ya nufi inda wayar take ya Waga tare da sallama. Dariya aka she™e masa da ita har Saida ya koda da sauraron dariyar yana shirin aje wayar yaji ance  Alaji Ma'eesh kasa a bibiyi rayuwata a lokacin da ka daWe da makara Ni na kwana da wannan shirin, iya abinda ya faru yanzu kaWai ya isa ta tabbatar maka da Ni na daWe da shiryawa.













Da zan baka shawara guda kada ka wahalar da kanka neman inda zaka gano Batul har abada ta zama tawa Ni kaWai duk wani ™ulli daka iya sake baka damar nemanta ka samu na jima da kunceshi, abu Waya ne yasa na baka damar mallakarta tun farko saboda nasani bani ke da damar farko ba sannan bani da lafiyar samar da Wa da wannan na ha™ura na danne Zuciyata na baka damar ka yanzu damar tawa ce Ma'eesh Batul tawa ce Ni kaWai zan massheta gurin hutawata ta dindindin sannan zan raini cikin da kake shirin lalatawa zan mallakeshi matsayin nawa har abada"

Bai bashi damar magana ba ya kashe wayar abinda ya sanya shi cilli da wayar ya daki bango tare da zarar key na mota zai fice Mom tayi saurin ri™oshi tace  Ina zaka a daren nan ka barshi da ita mana ya gani idan zai iya sarrafa tunaninta" girgiza kai yayi yace  Bazan iya ba Mom Batul fah Mom....." Dafashi tayi tace  Da zakayimin biyayya da komai yazo da sau™i Ma'eesh na karSi Batul kuma zan mallaka maka ita nayi maka wannan al™awarin amma Bama bu™atar gaggawa komai a hankali zamu bisa" neman guri yayi ya zauna cike da zullumi da tunanin dalilin da zaisa a hanashi Waukan matakin daya dace a daidai wannan lokacin.





**********************





Batulu kuwa a Sangarenta baccinta takeyi cikin nutsuwa babu wani abu dake damunta kai daga ganin yanda take murmushi a cikin baccin kasan mafarkin da take yi me daWi ne cikin baccin taji ana shafata tare da sunsunarta ta sanya hannunta ta Wauke hannunsa a jikinta tare da yin murmushi ta no™e kafaWa daidai lokacin daya Wora harshensa saman lips Winta ta ture bakinsa tace  Kuma dai Ma'eesh" ™amshin dake tashi a bakin nasu ne taji ba iri Waya ne wanda ta saba dashi bane ta buWe idanunta a hankali tare da kai hannunta saman sumarsa da sauri ta ™arasa buWe idanunta jin sumar ba irin wacce ta sama tura hannunta a ciki tayi wasa da ita bace idan taso ma tayi masa kitso.

Zabura tayi da sauri tare da wuntsilawa ™asan gadon tace  Innanillahi!" Tana kallonsa tana ja da baya tace  Wai kai waye kai ne me kake so me kake nufi dani? Inane nan, ina Ma'eesh!?" Ta ™arashe maganar a karkatse saboda yanda ya ™ure mata sauri ya Wora yatsansa saman harshensa yana mata wani kallo me Wauke da ma'anoni da jajayen idanunsa idanunsa da sai yau ta lura da kalarsu jan lips Winsa ya lasa ya buWe baki kamar me jin bacci yace  Wanda kika sani ne mamallakin komanki Batul kin dawo ™ar™ashin ikon me iko kin dawo ™ar™ashin mulkin me mulki daga rana irin ta yau zaki wanzu a da'irata matsayin abar hutawata!" Dariya yayi sosai sannan ya Wago haSarta da ™arfi yace  Bayan fashin kuWaWe har na rai Zanyi akan muradi na daWaWWe hhhhhhhh Batul soon zan zama Dad batare da na saka ™wai ba Ni dama haka ™addarata take za'a sakamin ne na ™arasa kulawa ™arshe a ™yan™yashe min na raineshi da izzar ikona"











Dariya ya kuma fashewa da ita tare da dam™ar wuyanta yace  Nayi tunanin zaki bamu haWin kai cikin sau™i

1 Comments On KALMA DAYA Ƙaddarar Da Ba Ta Zaɓa Ba By Oum Hairan
avatar
khadija-zahra

21 hours ago

Reply

wow

Please Login or Register in order to submit comment