You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Mom ce ta dubeshi tace  Kaita part Wina acan Dr zai dubata" da sauri ya kalli Mom zai yi magana, but yanda taga ta tsare gida ne ya sanya shi kwantar da Batool ya Wauki doguwar riga ya saka don tsaf towel Win zai zame a ™ugunsa.











Šaukarta yayi a sanyaye ya nufi hanyar da zata kaishi part Win Mom tana biye dashi har suka shiga ya kwantar da ita bisa gadon Mom ya zauna a gefenta yana shafa fuskarta yana kallon smile face Winta yana sauke numfashi time to time, a haka likitan tazo ta fara dubata ta Wago tace  Mom dama ta taSa samun accident da akayi mata Winki yanzun sau mun kuma bin Winkin ta ciki da waje shine ya farke, ba'a bita a hankali ba kuma a cikin firgici take sanda abin ya faru shiyasa ta shiga wannan yanayin, kuma zata iya kwana da yini a haka yanzu Asibiti zamu tafi da ita ayi maza a Winketa kafin gurin yayi tsami" kallonsa Mom tayi yakai hannu ya share hawayen idanunsa tare da juyawa ya fita da sauri.

Yasan da yabita a hankali kamar yanda ya bita farkon sex Winsu duk da haka bata faru ba wannan abu da ciwo zafi irin na Winki a gurin da ido yake gani ma bashida misali ina kuma ga a private part na jikin mutum? Zama yayi gefen gadon ya buWe zanin gadon ya zuba masa idanu yana hawaye nadama sosai zuciyarsa takeyi, wayarsa ce taci gaba da Ring yakai hannu ya duba Mom ce, to mi zatace masa mi zaice mata? Yasan bai wucce tayi masa maganar Winkin ba shikam da hannunsa bazai iya Winke Sarnar da yayiwa Bea Winsa ba, yau kam ya sallama duk ma wanda zai taSata ya taSata indai zata samu lafiya ya yarda"

Sake shigowar kiran ne ya sashi Wagawa Muryarsa na rawa yace.













 Mom! Please ayi abinda ya dace bazan iya yin komai ba" ajiyar zuciya ta sauke tace  Right Good night" da wannan ta kashe wayar shikuma yaci gaba da zama bazai iya tantance tsayin lokacin daya Wauka a zaune ba, shidai tsinkayo kiran sallar asuba ne kawai a kunnensa, haka a gajiye gajiya irin ta aikin zuci ya yatashi ya shiga bathroom ya tsarkake jikinsa yanda dick Winsa duk ta Saci da jini ya karyar masa da zuciya daya fito riga kawai ya canza yasa boxes ya shimfiWa sallaya ya tada raka'atainul fajri can yaji an fara kiran shiga sallah ya tashi ya fita ya nufi masallacin sukayi sallah haWuwa sukayi da Abbuh da Deen Abbuh yace masa  Kunyi waya da Mom Winku kuwa ya jikin matar taka?" Shafa sumarsa yayi yace  Yanzu idan na koma zan kirata" shikam Deen bai iya ce masa komai ba ya shige part Winsa.

Yana shiga ya Wauki wayarsa ya kira wayar Mom bai bari tace masa komi ba yace  wanne asibiti ne?" A gajiye tace  Central" kashe wayar yayi ya nufi Wakinsa ya Wauki key na daya daga cikin motocinsa ya fito ya shiga tare da ficewa daga gidan da sauri, ba ma'aikatan gidan ba hatta sojojin dake gadin unguwar sun cika da mamakin ganin fitar motar gidan cikin dare yanzu kuma da asuba motar MB ta fito to ina zashi? Rashin sanin ta inda zasu nemi amsa ne yasa suka kama aikin gabansu.











Har zuwansa bata dawo duniya ba suka gaisa da Mom ya fara duba magungunan da aka bata da drip Win dake ma™ale a hannunta ya fice bai jima ba ya dawo ya haWa wata allura ya zu™a a sirinji ya kama Wayan hannunta ya Waure ya bubbuga jijiya ta fito ya dam™i jijiyar yasa cellular a jiki ya fara matsa mata allurar a hankali yanajin kamar jikinsa take shiga, baiso taSata ba amma bazai iya jure zamanta cikin wannan sumar ba shine kawai dalilinsa nayi mata allurar bayan ya gama ya zare drip Win ya Waura wani Wan ™arami bayan ya zuba wasu magunguna a cikinsa ya jona mata wata Na'ura ya haske mata fuskarta da ita, ita dai Mom tana gefe tana kallon ikon Allah duk yazo ya hargitsa Wakin, koda likitocin ma suka shigo basu iya ce masa komai ba to masu abu da abinsu ai saidai suja baya suyi kallon ikon Allah.

Cikin ™asa da awa Waya suna tsaye suna kallonta sukaga ta fara motsa ™afarta can ta saki wata ajiyar zuciya me ™arfi ta fara ™o™arin daga hannunta tare da matse idanunta tana motsa bakinta alamar magana zatayi, matsawa yayi ya janye wannan fitilar ya kasheta ya zauna a gefenta ya kamo hannunta ya buWe bakinsa cikin nauyin furuci yace  Sorry Bea" da wata muguwar azama ta janye hannunta ta fara ™o™arin tashi yayi saurin ri™eta ya tsugunna daidai kunnenta yace  Bakida lfy ba'a bu™atar motsi me ™arfi Bea me kike bu™ata?" Saurin buWe idanunta tayi ta saukesu akansa ta kuwa ™walla ™ara tana cewa  Ka fita Ni ka fita ka fita nace mugu mara tausayi....."











Duk da cewa baya cikin yanayi me daWi yanda take acting taji maza role Saida abin ya bashi nishaWi ya sunkuya daidai kunnenta yace  Au haba! Ashe mijinki bashida tausayi" ayyah so sad sorry Na tausayawa matar mara tausayi, raguwa dake sai kauWin bala'i daga ihu Waya har murya ta dashe Miki"..... Dundu yaji Mom ta sakar masa a baya yayi ™asa tare da sakin yar siririyar ™ara yace  Ohhhh Mom! Cewa fah tayi banida tausayi...." Watsa masa ruwa tayi tace  Idan baka ficemin anan ba zanci ubanka Ma'eesh jeka bana bu™atarka" sosai kai yayi yace  Ok na gama nawa dake na dawo Miki da wannan raguwar Inlow Win taki hayyaci is good zamu sake jamewa yarinya sai anyi miki Winki har a baki"

Duka Mom takai masa ya fice yana dariya tace  Zanyi maganinka ne Ma'eesh dani kake zancen" shidai mota ya shiga ya nufi gida yana shiga suka haWu da Deen suka gaisa yace masa  Ya me jikin?" Shafa sumarsa yayi yanajin kunyar ™anin nasa yace  Ta fa ji sau™i dama raki ne kawai irin nata" murmushi yayi yace  Ai ka fita raki Ni wlh ba ™aramin tsoratani kayi ba jiya da dare" murmushi yayi suka shiga ciki a dinning suka zauna suka fara breakfast ya kira Nuwairah yace ta shirya masa nasu Mom yana rufe baki suka shigo Batool na kwance jikin Mom idanunta ya sauka kan Deen da yayi saurin yin ™asa da nasa idanun saboda wata faWuwar gaba daya riski kansa a ciki nandanan duk wata walwalarsa ta gudu, kowa yana musu sannu da zuwa banda shi da kamar ma ya tafi wata duniyar daban.











Mi™ewa Ma'eesh yayi da nufin taimakawa Mom ta kaita ciki ta tureshi tare da sakawa Mom kuka tace  Ni ka tafi ka barmin nan banason ganinka" dariya sosai abin yake bashi yace  ok na tafi Bea sai nazo Waukanki anjima" yana faWin haka ya kalli Deen daya mi™e ya fice shima ya fice kowanne ya nufi part Winsa.

Kwanciya yayi sosai yakejin bacci bashi ya farka ba Saida yaji ana taSa ™ofar ya tashi yasa rigarsa ya fito tare da buWewa, Samha ce ta gaisheshi ya amsa tare da cewa  Tana part Win Mom" juyawa yayi ita kuma ta nufi part na Mom ta ishesu a parlour har yanzu akwai ragowar yan biki a part Win na Mom suka gaisa Mom ta kalli wata dake gefenta tace rakata Wakina ba™in Matar MB ne"

Rakasu tayi suka taddata kwance ™udundune cikin duvet saman lafiyayyen gadon suka zauna Tare Da buga pillown da kanta ke kai, ta sauke ajiyar zuciya tare da wani zabura zata tashi Samha tace  Haba amarya yada tsorata haka?" Ajiyar zuciya ta sauke tana gyara kwanciyarta ta zubawa Samha ido can tace  Allah ya isa wlh duk ke kika jamin masifar nan Saida nace Miki bazan auri Deen ba kika matsa har Saida kikaga na yarda ashe shima makasata zai kawoni, jiya na sadda™ar ma na mutu na gama wai sai Wazu Nuwairah take faWamin ashe Farkeni wancan mugun mutumin yayi zai haWemin gindi da takashi da™yar Allah ya cetoni bayan nasha Winki kamar ™warya wannan bala'i har ina nikam wlh ™afarku ™afata.

Dariya sosai Samha tayi tace  Waini ya kuka ™are ne har bis ta Waurin sin haka da wuri banyi zato ba fah, koda yake ai dama yafi zuma za™i nasan ko bezo ba ke kyaje" yun™urawa tayi ta tashi tace  Ni wai meye yake faruwa Samha har yanzu a duhu nake kuma naga Wazun da muka dawo daga asibiti Deen ko kallona baiyi ba shikam wancan mugun Saida Mom ta koreshi sannan ya ha™ura ya tafi"











Murmushi Nuwairah dake gefen Batool a zaune tayi tace  Dama fah dashi aka Waura aure bada Akheey Deeny ba kinsan yanda abin ya faru?

Tun ranar da Baffanki yace ki tura mai number Deen zasuyi magana ranar ne komai ya faru ya faru a wannan ranar bayan sunyi waya da Deen shima ya tura masa number Shaikh Muhammad Saleem ne suka yanke washegari zasu kawo kuWin aure da sadaki domin dama a lokacin suna Abuja su duka.

Haka kuwa akayi ranar suka kai komai aka tsai da biki wata guda, Aikuwa take Deen ya haWa hotonki da nasa ya fara bazawa a media tare da turawa makusantansa don neman addu'arsu a wannan aure da zaiyi, kinsan meye ya faru? Kawai Muhsin yana kwance a cinyar Mom yana zuba mata taSararsa kawai yaji ta zabura tace  Innanillahi wa Innah ilaihirraji'un" abinda ya janyo kowa dake parlourn har Nuwairah dake shigowa suka nufeta da sauri ganin yanda jikinta ke rawa, da sauri ta nufi Abbuh ta nuna masa hoton tace Abbuh wannan ba matar Ma'eesh bace wadda ta Sata yaketa nemanta tsayin shekaru kusan uku?" Duban hoton abbuh yayi sosai tare Wagowa yace  Anya kuwa Sukhaina kinsan fah buzuwa ce wannan ita kuma waccan ba ance bakanuwa bace Ni kinsan dake bansanta ba" daidai nan kira ya shigo wayar Abbuh number Shaikh Muhammad Saleem ne don haka ya Waga da sauri Saleem yace  me nake gani ne Hakeem yarinyar nan da Deen zai aura matar Wan uwansa ce Batool wadda ta Sata Winnan fah" Nan Abbuh ya sauke waya tare da zama yana furta  Innanillahi wa innah ilaihirraji'un" dukkansu zama sukayi zugum cikin rashin abinyi daidai lokacin Ma'eesh ya faWo parlourn a hargitse alamar da take nuna yaga abinda ke faruwa zama yayi a ™asa jikinsa na rawa yana dafe ™irjinsa take ya fice daga hayyacinsa abinda ya ™ara tashin hankalin kowa suka cukuikuyeshi sai asibiti a nan ake faWawa Deen maza ya dawo Ma'eesh babu lafiya, washegari kuwa sai gashi dama dake ya shirya tahowar nan fah aka koma kallon kallo kowa ya™i faWa masa musabbabin ciwon na Ma'eesh domin kuwa shima alama ta nuna idan yasan dalilin ciwon zai iya shiga hakan tunda anyi lokacin da akace bazaa basa aurenki ba angani.









Saida Ma'eesh ya kwana uku a wannan hali sannan ya dawo cikin hankalinsa yana tashi kuwa yasa Deen dake kula dashi ya kira masa Mom, dawowa sukayi tare ya sake dubansa yace ina Abbuh?" Shima kiransa akayi suka zauna ya sauke ajiyar zuciya ya buWe baki a wahale yace  Don Allah ko zai zama ajalina kar kuce zaku hanashi auren Batool Mom na ha™ura na bar masa ita ba rabona bace"....... Rufe masa baki yayi yace  Aa Bro bazai taSa zama haka ba indai Fateemah itace yarinyar da kake ciwon nan a kanta to ka ™addara taka ce Ni na ha™ura domin ka fini sonta kuma ka fini bu™atarta sannan itama kai takeso kullum burinta Daddyn Jany a rashinka ne ta karSeni ko yanzu ta sameka bazata kalleni ba, nasan zakayi mamakin yanda akayi na sani, Jiya da yamma Abbuh Saleem ya kirani yake faWamin abinda ke faruwa sai a lokacin ne na gano dalilin da yasa a farkon neman aure na da Fateemah danginta sukace bazasu bani ba har suke cewa nine mahaifin Jany ashe da gaske Ni Win ne, ´ar Wan uwana ce"

Murmushinsa ya faWaWa yace  Wlh duk yanda nakejin Fatimah a raina Ni nasan tafi dacewa dakai sannan ko ba kai bane sanyi wannan sadaukarwar Bro kayimin alfama kar kace min a'a sannan Inason a Soye mata kai so nake na baka ita as surprised nasan zatayi farin ciki da hakan" da wannan ya zari layinsa da kika sani ya bawa Mom yace duk maganar da zakuyi da Ma'eesh kuyita da layin a zuwan shine, tun daga wannan lokacin ne kuma komai ya canza shirin biki ya koma na Ma'eesh akeyi bana Deen ba har kawo yanzu da kika tabbatar da waye mijinki a cikinsu".............







*Promo price 300 VIP 600 today only, via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*









*Contact of evidence*

*09031307566*







*OUM HAIRAN*




Downloaded From https://tknovels.com.ng


1 Comments On KALMA DAYA Ƙaddarar Da Ba Ta Zaɓa Ba By Oum Hairan
avatar
khadija-zahra

21 hours ago

Reply

wow

Please Login or Register in order to submit comment