You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da murya ta rufe idonta da hannunta tana masa dariya ya shammaceta ya Wagata cak ya azata saman motar ya sake Wora bakinsa saman dokin wuyanta yasa harshensa yana lasar wuyanta yana sakin wani numfashi me tada mata hankali.

Wani irin rikicewar ™wa™walwa take samu lokacin da yake mata komai sai takejin salon Ma'eesh hatta Wumin harshensa bai saSa dana Ma'eesh ba da sauri ta sake tureshi ta rintse idanunta tace  Wayyoh ka bari don Allah Noor!" Cikin sar™ewar murya yace  Sai yaushe?" Da sauri ta buWe idanun ta tar a kansa tana masa kallon tsaf brand Winta na yamutsawa tana ™ara shiga bala'i hatta sautin nasa na yanzu sautin Ma'eesh ne, hannun da yasa yana zagaya idanunta shine ya dawo da ita hayyaci yi firgigit tace  Kaine Noor?" Da rashin fahimta yake kallonta yace  Nine mana Fateemah na canza ne?" Dirowa tayi daga saman motar tace  Zamuyi waya Noor"











Tana faWin haka ta shige gida ya bita da kallo yana murmushi tare da addu'ar Allah ya nuna masa ranar da zata tabbata tashi forever, tana shiga gida ta fara watsi da kayanta tun daga kan mayafi har zuwa dankwali zuwa awarwaro da komai ta zube a saman simintin ta fasa ™arar data fito da Samha da Inna da yaran daga Waki da gudu suka nufota ta faWa jikin Samha tace  Waini Samha anya Ma'eesh ba aljani bane Meyesa duk sanda nake tare da Deen yakemin gizo"

Sake rushewa tayi da kuka tace  Wlh har WanWanon yawun bakinsu iri Waya ne hatta Wumin jikinsu Samha kodai bazai bayyana kansa bane yake zuwar min a siffar Noor?" Dariya sosai abin ya bawa Samha Inna kam ficewa tayi domin maganar ba Tata nace, Samha tace  Mutum ne kamar ke kawai kin ™wallafashi a ranki ne shiyasa Deen yake Miki kama dashi a wannan fannin but ai har yanzu baku kai ™arshen wasan ba da Deen sai anan ne zaki bambance" wani kallo takewa Samha tace  Kina Waukar kamar wasa ko wlh tallahi da gaske nakeyi Deen Komansa yanamin kamar na Ma'eesh ne" cikin fusata tace  to wai meye ne inma yayi Miki Win ai dama abinda kike nema kenan kuma kin samu kuma naga shima Ma'eesh Win kince mamansa Yar Sudan ce to kika sani ko sunada relation ta wani fannin ko kuma haWin country yaja musu gamayyar Yanayin halitta"

Ganin Samha bata fahimceta ba yaWata tashi ta nufi bayi tayi fitsari tayi alwala iya Wan taSatan da yayi har ta ji™e itakam ta rasa irinta ko ya namiji ya raSeta sai yaji shau™in son kusanci ya kamata duk kuwa da kokarin dannewa da take yi da kuma hana abin tasirantuwa ga yanayinta, sallah tayi sannan ta kwanta yunwa yakeji amma ta kasa cin komai sai bayan komai ya lafa ne take bawa Samha labarin abinda ya faru tsakaninta da Mustapha da kuma hukuncin dasu baba me Gari suka yankewa Deen but yace babu gudu babu ja da baya zai Turo manyansa Azo ayi magana Waya ko su bayan ko kuma su faWi me sukeso ayi musu ya amince zai yi".............









*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*







*Contact me*

*09013718241*







*OUM HAIRAN*

[7/8, 8:12/ PM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*

*_(Kalma Waya)_*





*Oum Hairan*





*___________________________________*

*Book 2 page 15-16*

*___________________________________*





Washegari da safe suna kwance a Waki Mal me gari yazo gidan da kansa yasa akayi masa iso Inna tace ya iso ciki haka ya iso Inna ta shimfiWa masa taburma ya zauna suka gaisa yace  Ina ta Manzon ko basu tashi ba" fitowa Batul tayi tace  Gani Baffa na tashi tun subahi ban koma ba" amsawa yayi da cewa  To to ta Manzo hakan yana da kyau dama komawa baccin safe Na mara rabone ai" gaisawa sukayi ta nufi bakin mafitar ruwa ta tsugunna tana brush.

Mayar da hankalinsa ga Inna yace  Dama duba da cewa kinada ha™™i akan Wiyarki ta Manzo yasa nace zanzo da kaina na sanar dake hukuncin damu waliyyanta munka yanke game da amrenta Duba da abinda ya faru tsakaninta da yaron nan Mustapha Wan wajen Lame yasa muka fahimci idan anka amra mata shi ma bassu zaman lafiya shiyasa mukaga tunda dama wannan yaron Anwarr ya nuna shima yana da soyuwa gareta a massashe da amren kansa, to Alhmdllh mun kira Alh Khamilun mun gumtsa masa kuma shima yayi fatan alkhairi yanzu dai an tsayar da lokaci Wai da amren su Ladiyo da Jumme sai ki fara shiri kema"

Batul da tunda ya fara maganar tayi zaman dirshan a gurin ta Wago da sauri tace  Amma Baffa saboda kar hakan ta faru nikkawo maku zaSina jiya kuma yace zai turo uwayensa cikin satin nan...." Da™uwa Inna tayi mata tace  Ungo nan ta Manzo ince dai Maigari shine madadin ubanki dukkuwa duniyar nan shine ya faWa kike maida masa?" Dur™ushewa tayi gaban Inna tace  Wlh Inna bana fatan wannan dalilin yasa na ™ara maki nisa ban iya auren kowa a duniyarga inba Deen ba, Meyesa zaku yimin dole, bayan baku sabarmin da hakan ba Wai wollah bani amren Anwar saidai kowa ya ha™ura wahala tau ce bata shuWe ba"











GwaSe bakinta Inna tayi tace  Bakiyin shiru ke nan" cikin fusata Baffa Maigari yace  Yo in batayi haka ba ya za'ayi mu gane Ita wacece Laure ai hakan shine yake tabbatar mana da irin nonon da ta tsotsa da irin tarbiyyar da ta samu to dama barewa tayi gudu Wiyanta yayi sassarhwa ai Idan batayimin haka ba bazan tabbatar da itan jinin Šahirun Inna Yaure da Lauren Buban Bugaje bace mutanen da suka zaSi fita daga danginsu don su rayu babu me sanya musu idanun su tsula tsiyarsu son ransu, Laure sai Ta Manzo tayimin hakan zan tabbatar da ita ce yarinyar nan da aka cire mana Zakka a dangi ta shiga duniya har ta kawo mana Wiyan shege cikin ahlinmu ba, banji haushi ba ko kaWan Laure irin tarbiyyar data samu kenan saidai kuma ihun kurwa baya hana ruhi motsi tunda na riga na zartar sai an aiwatar in ba haka ba to saidai ta koma inda babu ™waSar taci gaba da rayuwar da shi farkan nata data kawo mana wai har yana ce mana shi amrenta zaiyi yo wanne aure ne bayan gashi har Wiya sun haifa dashi gashinan yarinyar haske ne kawai tayo na uwarta amma kama da komi daka ganshi kasan shine yayi cikinta da rana ma domin in dare ne da an samu cuWin kamanni"











Kuka sosai Batul takeyi haka ya tsallaketa ya bar gidan yana jaddadawa Inna sati Uku saura bikin don haka su fara shiri Niamey za'a kai amarya Anwar ya riga ya gama gininsa daganan zasu wucce France tunda acan yake zaune" Samha ce ta kama hannunta suka koma ciki ta zube a katifar tana wani irin kuka me gunji tace  Anwar fah Samha wlh bazan aureshi ba saidai su kasheki"

Murmushi Samha tayi tace  Mukam zuwa cikin waWannan bauWaWun mutane baiyi mana rana ba munyi gudun Gara mun haikewa zago wai dama duk dangin uba haka suke ne Teemah ko namu ne a haka? Shin Wiyansu Ladiyo da Jumme suma amren dolen za'ayi musu ko kuwa sai ke da bakida gata?" Cikin kuka tace  Samha mubar garin nan" da sauri tace  ina zamu Batul da ranar auren wani a kanki?" Ta mi™e ta fara haWa kayanta tace  Ban shirya zama ajalinsa ba ban kuma shirya Waura kambun mutuwa ba shiyasa nace Miki mu bar musu garinsu sai suyiwa wata amren dolin but wlh duk duniya namiji Waya ne zaSina da ban sameshi ba na riga na ha™ura a barni na rayu da wanda raita ta karSa take fatan ya zama madadinsa"

Murmushi tayi tace  Kar muyi gaggawa Batul mu jira zuwan Uwayen Deen muga irin karSar da zasuyi masu daganan kuma sai muyi abinda ya dace" bata kuma cewa komai ba ta zauna tana yamutsa sumarta tace  Oh God! Samha Meye laifin Deen ne da zasu Wora masa abinda babu ruwansa Samha wlh shima ba sonsa nakeyi ba na zaSeshi ne da fara koyawa Zuciyata sonsa don mafitar rayuwar Jany kamar yanda kika bani shawara, taya ma wai zan yarda nayi aure a wannan bauWaWen dangin? Waini ko bazanyi farin cikin bane na ha™ura"





Cikinsu babu wanda ya kuma magana sun Wauki lokaci a zaune ko break sun kasa daga ™arshe suka shirya samun shiga gari suyi shopping suna fita suka haWu da Anwar daga kallon da yaga Batul nayi masa yasashi sanin lallai sa™o ya isheta yayi murmushi yakai hannu zai Wauki Jany ta janye Wiyarta ta Wagata tayi gaba sai Samha ce sukayi magana yace su jirashi yazo ya kaisu amma fir Batul ta™i haka dole ya ™yalesu ransa babu daWi shikam baisan meye yasa Batul ta™i karSarsa ba, duk kyansa duk gatansa ace a cikin danginsa ne mace take nuna masa tsana bayan duk matan da ke bibiyarsa.

Komawa yayi gidansu ya shige Wakinsa ya kwanta yini sur bai fito ba shirun Inna Hari taji tayi yawa ko abincin rana bai fito yaci ba, hakan ya sanyata shiga Wakin ta iskeshi kwance a ™asa ya zubawa selling idanunsa da suka kaWa sukayi jawur ta zauna a gefensa yace  Anwar Kai baka iya sanya abu a ranka ba kaima irin ubanka ne Ni wlh banga abinda zaisa ka damu ba bayan dai gata nan ta kusa zama taka" zuba idanunsa yayi kan Inna Hari ya mi™e zaune yace  Da gaske takeson Guy Win tunda na fahimci ba don farin cikinta sukeson rabata da zaSinta ba don wata manufa ne sai naji Gara na ha™ura na barta ta zaSeni da kanta nasan nafisa cancanta"

Numfasawa yayi yaci gaba da cewa  saidai kuma bakin al™alami ya bushe Mamee sun ™ara rura wutar ™iyayyata a zuciyar Batul bantaSa son abinda nakejin zan iya Waukar kowacce kasada akansa ba sai akan Batul amma Mamee hakan zai faru ne idan bata Waukeni a yanda ta Waukeni yanzu ba Inason na rayu da ita ne rayuwa me daWi saidai ita tanamin kallon takobin dayake shirin sare farin cikinta garata Mamee inajin kamar na ha™ura banson amsa sunan azzalumi tun a neman amre zataci gaba da kallo na a haka ne har cikin amren"





Shafa kwantacciyar sumarta tayi tace  Meye kuma Azzalumi Anwaru bakai ne azzalumi ba uwayenta ne kuma kasan HwaWuwar gaba asarar namiji ka dake idan ka Wauka zata sauko itan Wiya mace ce Anwaru (Hal jaza'ul ihsanu illal Ihsan) sakamakon me kyautatawa a kyautata masa inada tabbacin idan da irin mu'amalarka zaka mu'amalanci Ta Manzo wlh sai tasoka fiye da son da takewa wannan Sudanies Win kaidai ka wasa zuciyarka ka ™arfafa ™addararka Ni wlh tamsayi kaka bani wannan bazaurar Wiya duk ta susuta mana samarinmu Ni har yanzu banga irinta ba......"

A Hassale yace  Zaki fara ko Mamee bazan Wauki taSa martabar Batul ba, ko mece inasonta a haka haba don Allah Bama dole ta™ini ba tunda tazo wannan garin kujera jifanta da munanan kalamai wai mutum yakan iya canza ™addara tai ne?" Murmushi tayi tace  Aa Anwaru ayi ha™uri Ni ban™in Ta Manzo kawai dai yanda ka susuce ne yake bani mamaki cikin kyawawan buzayen Wiyoyin dake wannan gari an baka ka™i yau kuma gaka kwance kakai kanka inda baka da gurbi" bathroom ya shige itama ta mi™e ta fice daga Wakin ta kawo masa abinci bai ci na kirki ba yanayi yana duba agogo.

Sukuwa suna fita suka nemi abin hawa ya fitar dasu cikin garin Damagaran tare da kiran Deen sukaji inda yake suka karasa suka gaisa sun jima tare dashi sannan ya shirya suka fita kasuwar sukayi siyayyar Samha ce tayi musu siyayyar suko guri suka samu suka tsaya ya dubeta sosai yace  Wani abu ya kuma faruwa ne My Zumata?" Ajiyar zuciya ta sauke tace  Yaushe zaka tafi?" Murmushi yayi yace  Munyi magana da Dad yace na zauna gobe zai shigo Niger zasu taho da yayansa sai suje garinku su nemamin aurenki" ajiyar zuciya ta sauke tace  Naji daWin hakan saidai Allah yasa su amince" nan ta sanar dashi abinda suka yanke, yayi ajiyar zuciya yace  Basu canza hukuncin Ubangiji Fateemah mu barwa Allah shi yasan me yake rubuce a allon ™udura" da wannan sukayi sallama suka nufi gida shi kuma ya koma masauki.









Tunda suka koma ko a ido ta™i yarda Anwar ya sanyata in ya kirayi wayarta ma bata Wagawa haka suka cinye kwana biyun da rana kuwa Noor ya kirata yace ta faWawa su Baffa Maigari ga ba™insu nan, haka ta sanar da Bana Haladu shine ya sanar dasu zuwan ba™in suka shigo garin da jiniyarsu suka parker tarSa sosai suka samu gurin su Baffa Maigari sannan suka zayyana musu abinda ke tafe dasu sukayi shiru na tsayin lokaci kafin daga bisani Baffa Maigari yace.

Munyi tunanin zai sanar daku gskyr abinda muka sanar dashi da bai wahalar daku ba Alh wato wannan yarinyar mun riga munyi mata miji yanzu haka bikin ma saura sati biyu da yan Woriyar kwanaki kuma kunsani bisa ga al'ada in ba dole ba yarinya ta rasa masoyi cikin dangi mu Bama kai iri waje gonar gida bata shuku ba saboda haka muke baku ha™uri wahalar daku da wannan yaro yayi yarane na zamani kai haifesu baka haifi halinsu ba, itama haka muke fama da ita shiyasa ma mukaga Gara mu bada ita a gida a rin™a kwaSarta ana mata tsawa"











Duk yanda Abbuh da Wan uwansa zasuyi sunyi abin yaci tura haka suka tashi jiki babu ™wari sukayi musu sallama suka tafi basu sanar da Deen abinda ke faruwa ba Saida suka haWu a Sudan suka zaunar dashi sukayi masa nasiha tare da nuna masa ya ha™ura ya nemi wata tunda sunce bazasu bawa bare ba inda shi kuma yakejin duk kalmarsa ta ya ha™ura kamar suna watsa masa dalma a zuciyarsa haka ya tashi jikinsa a mace ya shige Wakinsa yaja bargo ya ™udundune zazzaSi ya sauko masa wannan lamari yayi kama da neman rayuwarsa waWancan bauWaWun buzayen sukeyi, shiru har dare har wayewar gari bai fito ba har rana ta kuma Wagawa hankalin Mom ya™i kwanciya ta tashi ta nufi Wakin nasa ta buWe ta shiga tare da isa gadon da sauri tace  Nuraddeen kashe kanka zakayi akan mace haba Deen Meye yake damunka da zaka kwanta a Waki kayita rawar sanyi" cikin ciccijewar murya yace  Mom..... Mutuwa zanyi...." Da sauri ta haura gadon tana danna masa ™irji tace  Ka rufamin asiri Deen wlh bazaka mutu akan mace ba ka kwantar da hankalinka nayi maka al™awarin indai nice mahaifiyarka sai sama maka wadda tafita" cikin azabar ciwo yace  bazan samuba Mom please"











Yanda jikinsa yake rawa yasata kiran likita yayi treatment Winsa Dad ya shigo Wakin ya mi™a mata waya yace  Tun Wazu Junior yake kiran wayarki" karawa tayi a kunnenta tace  Babana ya Austaralian?" Cikin mutuwar jiki yace  Not Lucky Mom still banganta ba ance tana Cairns duk inda nake tunanin zan iya samunta naje babu wani bayani Mom inajin tsoron wani abu ya faru da ita" Hamm ta sauke ajiyar zuciya itakam tana ganin jarabawa duk akan mata ´a´anta suke neman zaucewa.

˜wallar idanunta ta share tace  Indai ana nema za'a dace Junior ™addararku ce nidai banji a raina Batul ta mutu ba ta Suya ne saboda tsoron sake maimaituwar abinda ya faru a baya Insha Allahu soon zata bayyana gareka" lumshe idanunsa yayi tare da kwantar da kansa saman pillow yace  Kuma zata soni Mom tun kusan sati Waya gabana yake faWuwa" murmushi tayi tace  Bazata taSa daina sonka ba" ajiyar zuciya yayi yace  Yaushe Bobbo zai dawo?" Kallon Deen tayi tace  Shima yana kwance ciwon soyayya ne yake damunsa yanason wata buzuwar yarinya da suka haWu anan Austaralian Su Dad Winku da Shaikh Muhammad Saleem sunje nema masa aurenta iyayenta sun wula™antasu sunce bazasu bawa bare aurenta ba, shine yake kwance tun jiya babu ci babu sha gashi ma suna shirin auradda ita.













Murmushi yayi ajiye wayar tare da shafa sumarsa ya zubawa ™aton hoton Batul idanu dake ajiye a duk wani guri da yake zama hatta office na ma'aikatun da yake jagoranta kowanne sai ya sa™ala wannan hoto.

Juyawa yayi ya kafama hoton idanu yana mayar mata da martanin Murmushinta yace  Nayi mafarkin kina rayuwa dani a zuciyarki Bea ki dawo mu gyara rayuwarmu muyiwa Jany gata nasan yanzu tanason ganin Dad Winta Batul ke rayuwata ce"

Tashi yayi ya fara goge hoton tare da kissing lips Winta yace  Bakisan komai game da mijinki ba nasan zaki karemin kanki ki adanamin daWina ko?" Dariya yayiwa kansa tare da shafa kwantacciyar sumarsa yace  Soon zan baki ™anin Jany naga kina tashi da™yar na tsokaneki muyita zagaya compound na gidanmu kinaso ko?"...............











*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*







*Contact me*

*09013718241*

[7/9, 11:02/ AM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*

*_(Kalma Waya)_*





*Oum Hairan*





*____________________________________*

*Book 2 page 17-18*

*____________________________________*







Komawa yayi ya kwanta tare da buWe wani hotonsu da yayi musu ranar darensu na farko bayan komai ya kammala lokacin da Dad ya kirasa yake masa hannunka me sanda akanta ashe shima rayuwar farin cikinsa yake nema, sosai yayiwa Allah gdy lokacin da ya samu labarin abinda ya faru a ™ungiya lokacin da Daddynsa yayi ™o™arin haikewa daWinsa ashe zata iya kare kanta itama? Murmushi yayi tare da Waukar cup Win Wine Win dake samen bedset ya kurSa ya ajiye tare da yamutsa sumarsa cikin shekaru biyun abubuwa da yawa sun faru shi kansa karfin addu'ar mahaifiyarsa ce da kuma nisan kwana ya kawosa wannan lokacin.

Sake zubawa hoton idanu yayi as emerging ace yanzu ne suke cikin wannan rayuwar yasan zasu rayu cikin kwanciyar hankali, babu wani tarna™i da zai shigo rayuwarsu bare ya hana musu farin ciki.

Lumshe idanunsa yayi tare da Waukar wayarsa ya fara kiran layin Batul na Nigeria ya kira sau ba adadi baya shiga kamar ko yaushe sake yamutsa sumarsa yayi ya tashi zuciyarsa nayi masa zafi ya zubawa ™asan gidan nasa idanu yana kallon WaiWaikun mutanen da suke kai kawo ya busar da iska me zafi tsayin lokaci zuciyarsa har nauyi takeyi masa kullum tsammani yakeyi na ganinta bai rabo da Melbourne a tunaninsa ko nan ta koma da zama shine har Sydney but kullum amsar tasa shiru ce ya gaji da yawo tsakanin ™asashe zuciyarsa kullum tana faWa masa Bea Winsa tana kusa dashi to amma mene yasa ta kasa nemansa?













Lumshe idanunsa yayi ya kwantar saman garun yace  Dole zata nemeni to ta ina?" BuWe idanunsa ya sakeyi, lokacin da yace mata gashinan zuwa Australia Bayan ya shigo Austaralia a hanyarsa ta zuwa gidan da yake tunanin Lateef zai yi camping nata komai ya faru da ya zamo silar Sacewa junansu gashi yanzu komai ya wucce ya zama tarihi babyn da suke burin hallakawa wadda ta dalilinsa suke son su jefata a ™ungiyar asiri, yau tanada shekara kusan biyu a duniya.

Yanajin duk wani motsin gudan jininsa a cikin nasa jinin yana rayuwa da kewarsu kullum da wannan damuwar yake kwana a mafi yawan darare takan hanashi bacci, yana tsoron halin da zai riske Batul a ciki duk da cewa baya zargin faruwar wani abu domin kuwa masifar da aka Wora mata ta feeling kafin mutuwar Lateef ya sanar dashi ya karyata wannan ma shine dalilin da yasa ™ungiya tayi Allah wadarai dashi tare da janye masa tallafi a ™arshe suka bayar da jininsa ga dodon tsafi wannan ya faru ne ranar da Batul ta haifi Jany ranar ne duk wani ™ulli da aka shafe shekara sama da 30 ana kullawa ya rushe, ranar ne al™aluman tsafi suka ™wacewa dukkan wani wanda ya dogara da kungiyar Emenisty ranar ne kuma ruhika suka rabu da gangar jiki da yawa, still dai a ranar ne asirin Soye ya fito fili haka dai a ranar ne jinin wasu manyan hadiman ™ungiya ya halarta ga dodon tsafi ciki harda Daddy da Lateef da shi kansa Ma'eesh Win, a wannan rana ne a gaban idanunsa akayiwa Amininsa a farko ma™iyinsa a ™arshe Lateef dandatse aka cire gabansa da marainansa aka gasawa wasu manyan jakadun ™unguya a cewarsu saboda jin daWin kansa da burarsa ya rusa musu shirinsu na shekara sama da 30 shi kuwa Dad tik sukayi masa suka jorner masa wani abunsu na tsafi ya rin™a zu™e jini da ruwan jikinsa Saida ya ™afar dashi ™af sannan ya faWi matacce.













A lokacin da suka juyo gareshi ne suka nemeshi suka rasa gashi shi kuma a gurin yana kallonsu duk yanda sukaso ganinshi ta cikin madubin tsafinsu ya gaza nuna masu shi and end ma idan suka cika binciken madubin tarwatsewa yakeyi ko kuma wanda ya dage wajen gano shi ta cikin madubin kawai aji ya saki ™ara ya faWi matacce, a wannan halin Saida ya kwana uku babu ci babu sha gashi a Waure shidai baisan ya akayi ba kawai ya wayi gari ya ganshi a kwance a wani Waki ya buWe idanunsa yana ™arewa Wakin kallo can yaga wani mutum Waure da wani abu me kama da ganye a gabansa irin dai shigar nan ta arnan daji shidai daga haka ya kuma fita daga hayyaci ya kuma farkawa ne ya gansa a gefen titi a tashe mutane sun zagayeshi da™yar cikin tambayoyin da ake ta yi masa ya iya amsar wayar wani yasa number Mijin mahaifiyarsa, daganan Saida ya shafe wata shida baisan komai dake faruwa dashi ba a duniya yake a lahira yake oho.

Bayan watanni shida ne ya farka cikin wani gigitaccen yanayi Allah yasa ™aninsa Bobbo da Mijin mahaifiyarsa Alh Hakeem suna tare dashi suka rirri™eshi tare da fara tofa masa duk addu'ar da suka san zata zama waraka gareshi kusan awa guda sannan ya dawo hayyaci ya sauke idanunsa kan Mahaifiyarsa yace  Kin ganta can tana kallo na nace tazo ta™i zuwa Mom ki faWa mata ba raayina ne yasani zama cikin matsafa ba gadarmin kukayi Mom ki faWa mata itan haske ce ga rayuwata itan itace ™addarata kar ta gujeni Ni Wim don ita kaWai aka halicceni Mom Batul tanason rabani da ³ata idan ita ta gujeni ta bani ´ata....."













Rufe masa baki tayi ta kalle Abbuh Hakeem tace  Har yanzu yaron nan bai dawo hayyaci aci gaba da basa kulawa" jinjina kai yayi Bobbo yace  Mom a ™ara sauke masa Kur'ani zai samu relief sosai sun rikita masa ™wa™walwa ne ta yanda bazai iya tuna komai ba but anyi nasara tunda ya farka da hoton Budurwarsa da Wiyarsa akwai yiwuwar komai ma zai dawo masa a ™wa™walwa saidai kuma dole ne sai an saka tsaro akansa fah kinsan bai saba zaman guri Waya ba, nasan zuwa yanzu sunsan bai mutu ba kuma zasuci gaba da bibiyar sa don ganin bayansa kamar yanda sukaga bayan Lateef da Daddyn Junior"

Jinjina kai tayi tana share hawaye duk ita ta jawa Wanta shiga wannan masifar daga bijirewa maganar iyaye taje ta jefa kanta a masifa shima ta jefashi gashi ya cinye rabin rayuwarsa bai amfana da komai ba sai kaico da kaucewa tafarkin addinin Muslunci kullum kokawa suke ita da mahaifinsa akan ganin yabi addinin kowanne ita tayi nasarar jansa zuwa musulunci amma kuma Daddy ya juya mata tunanin yaro da tsari na addininsu na yahudanci yanzu ita ina zasu fara neman Batul tana tsoron kar taje tayi aure kan aure, koda yake abin zai zama me sau™i tunda a cikin Musulunci suke dukkansu to amma shima auren yarjejeniyar da sukayi ita da Ma'eesh Win yanada asali a Addinin yahudanci tunda shidai ta fahimci addini biyu yake bi abinda yayi masa daWi a Addinin Musulunci shi yakeyi addinin Ubansa ma yahudanci zaSa yake daga ciki ya Wauki wanda yayi masa daWi.











Sosai aka dage masa da magungunan Islama ™arshe ma gidan Shaikh Muhammad Saleem ya koma da zama inda basu barshi ya ™ara fita daga ™asar ba Saida suka tabbatar da samun lafiyarsa, tashin farko Kano yaje inda ya samu mugun labarin Inna ta Saida gidanta ta koma Lagos koda ya koma Lagos ya gama bulayinsa bai ganta ba haka ya Wauki hanyar Austaralia inda kai tsaye Melbourne ya sauka ya

1 Comments On KALMA DAYA Ƙaddarar Da Ba Ta Zaɓa Ba By Oum Hairan
avatar
khadija-zahra

21 hours ago

Reply

wow

Please Login or Register in order to submit comment