You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da Jalal da Samha keta buWa kayan da Deen ya kawowa yaran itadai tayi nisa a duniyar tunani Saida Jany ta haura samanta tana cewa  Mom, Dad she's call you"

Numfashi ta sauke me tsayi kafin takai dubanta ga wayar still dai shine batason Wagawa amma kafin ta gama yanke hukunci Jany ta kara mata a kunne suka sauke numfashi tare shiru ya ratsa tsakani kafin yayi ™arfin halin cewa  Yaushe ne tafiyar taku?" A gajarce yace  Jibi" shiru yayi sannan yace  Naso tafiyar yazo Waya da tawa amma babu komai Nima cikin satin nan zan taho in yaso sai ayi komai a gama idan kika bani dama ma har bikin sai ayi mu dawo matsayin ma'aurata mu buWewa rayuwarmu sabon babi ko?" Murmushi tayi ta ™uta tace  Wai kai baka zuciya ne?" Dariya tambayar ta bashi ko babu komai yau yanada Sa'a tunda har tayi masa magana, yace.













 Bamani da ita akanki Fateemah na matsu naga na mallakeki kinsan me? Tunda na haWu dake bantaSa cewa Allah ya zaSamin alkhairi tsakanina dake ba abu Waya da nake faWa masa ya gajarce mana wannan zaman yasa da wuri ki zama matata na baki baby ki haifamin twins" Dariya sosai ya bata tace "Shikenan and Ni nace Allah ya tabbatar maka da alkhairin dake tare dani Deen komai na rayuwa alkhairansa yafi ai" narkewa yayi kamar yana gabanta yace  Amma dai kin daina wahalar Dani yanzu zaki aureni ko?" Murmushi tayi tace  Idan Allah ya aura makani ya zanyi, Ni zaSinsa nake nema" sunyi hira sosai shi kansa mamaki yakeyi tare da jin daWin yanda masoyiyar tasa ta saki jiki dashi aje wayar sukayi tare da yi mata al™awarin gobe zai zo yanason ya ganta matsayin wadda ta bashi damar ya zama jagoran rayuwarta.

Alwala tayi tasa kayan bacci ta kwanta Zuciyarta cike da tunani barkatai so take ta kawar da tunanin Ma'eesh kamar yanda kowa ke bata shawara saidai ta kasa duk kuwa da cewa itama batajin zata iya yafe masa wofintar dasu da yayi indai yana raye kuma lafiyarsa ™alau cikin duniya, ta ha™ura koda son sa zai zama ajalinta ta amince saboda abinda ta fahimta da rayuwa kawai ka rayu inda ake bu™atar rayuwarka" Washegari kuma da wuri yazo ya kawo mata uwar siyayyar da yayo musu ita da Jany da Jalal idan yayi wani abin har tausayi yake bata gashi da kara bai taSa siyawa Jany abu bai haWa da Jalal ba wannan ya ™ara masa ™ima a idanun Samha taketa kafa masa gwamnatinsa, ranar Litinin kuwa zakara ya basu Sa'a a Nigeria suka sauka garin Kano suka kwana biyu tare da bawa Janah manya kyautuka da kaita asibiti aka Worata akan magani ashe ma ba HIV Win bace sanyi ne yaci jikinta fiye da tunani, washegari sannan suka Wauki hanyar Niger cike da zullumin abinda zasu tarar.........







_Am so sorry yau naje asibiti na gaji kuyimin ha™urin gobe_



*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment 09031307566.*







*Oum Hairan*

[7/8, 7:43/ AM] Oum Hairan: SIGNED MARRIAGE

*_(Kalma Waya)_*







*Oum Hairan*



*____________________________________*

*Book 2 page 11-12*

*____________________________________*





Sun isa Niger da dare a babban birnin ™asar suka sauka suka kwana wani katafaren hotel da safe suka shirya suka fito domin nufar Damagaran tun fitowarsu wata hamsha™iyar mota take musu horn basu kula ba domin basu ma kawo dasu Win ake ba har Saida matashin buzun ya fito a motar cikin shigarsa ta buzaye ya iso garesu yayi musu sallama Samha ce ta amsa tare da kallonsa ya zame ™allen daya rufe fuskarsa dashi saboda yanayin hunturun da akeyi ya kama hannun Jany yana mata wasa yace  Da alama ku Win ba™ine ko zan iya sanin masaukinku?" Da farasanci yayi maganar Samha tace.

 Eh zamu karasa Damagaran ne can ammasaukin mu" ba tare da tunanin komi ba yace  Sara kan gaSa Nima can nayi muna iya tafiya tare?" Da sauri Samha tace  Ah haba ai Bama Wora maka nauyi ba kaje kawai muma muna tahowa" waya ya zaro yace da drivensa yaja motar ya tafi zai taho da ba™insa" da sauri Samha tace  Aa kar ayi haka muje" Batul da batasan me suke tattaunawa ba Samha ta kalla tace  Muje Hajiya mun samu lipt zuwa Damagaran Win" bata ja ba duk da bata bada fuska ba saboda ta lura hankalinsa a kanta yake.











Address Win gidan ta rin™a basu suna bi cike da mamaki Ansar zai yi magana Anwarr ya hanashi sunyi tafiya me Wan tsayi sannan suka isa ™auyen ³ar kuka inda sukayi parking gaban gidan me unguwa suka fiffito suna kallon garin cikin shekara bakwai da tayi batazo garin ba matu™a ™auyen ya canza ga ra™umansu nan turke gaban gidajensu.

Wasu matasan buzaye sukaga sun nufosu ita dai bata iya gane wani cikinsu ba suna ™arasowa suka fara gaisawa dasu Anwar ya tambaye su me garin yananan, nan suka sanar dasu yaje gona amma bashi jimawa yaka zakkuwa itadai Batul kallonsu tayi tayi musu Godiya ta nufi cikin gidan gabanta na faWuwa Zuciyarta fal da tunanin irin kallon da zasuyiwa juna ita da Inna Laure, sallama tayi daidai lokacin da Inna ta fito daga makewayi, tana ganin tilon Wiyar Tata ta saki butar ta nufi Batul da gudu tana cewa "ga Batula ga Batula" nandanan dukkan matan dake Wakunansu suka firfito domin ganin Wiyar data sallamu duniya yau a gidansu kowa kallonta yakeyi da mamaki suna kallon Jany da tsoron mutane yasata kan™ame mamanta tana kuka tana cewa a Wauketa, Samha dake shigowa itane ta Wauki Jany tana cewa da ita  Ke kin cika rigima Jany meye kuma na kukan?" Jansu Inna Laure tayi har Wakinta itadai Batul kallonta takeyi cike da tsoro badan Inna haihuwarta tayi ba da bazata gane ta ba saboda muguwar ramar da tayi tunda take bata taSa ganin Inna tayi ba™i ba sai wannan karon, haka suka shiga dakin da aka shimfiWawa ledar buhu a ™asansa da Wan karamin gadon ™arfe Inna ta kuma shimfiWa musu darduma sunata kallon kallo da Batul bayan dukkan matan gidan sunzo sun gaggaisa yaran ma sunata zuwa ganinsu suna cewa wai ba™in Turawa ne sukazo, to jiki yaci kuWi sun saje da masu jajayen kunnen.











Kallon Nutsuwa Inna tayiwa Batul tace  Yanzu Batul akwai daWin da zaisa ki manta Dani a duniya inanan abin duniya yayimin zafi nadama ta baibayeni inata tunanin ta inda zanjiki ko na ganki ke kuwa kina can kin samu guri kin manta dani" girgiza kai tayi wato har yanzu Inna tananan da SirSushin halinta wai ta samu duniya ma take cewa ba tambayarta zatayi halin da rayuwarta ta shiga ba, murmushi kawai tayi ta share hawaye tace  Inna wannan ™awata ce Kuma uwar Wakina Samha a lokacin da aka saceni daga Nigeria aka kaini Austaralia bayan kin siyar dani a hannun matsafa sun Waukeni sun kaini can da zummar idan na haifi wannan yarinyar dake jikinki wadda kuka siyarwa da ubanta Ni na shekara biyu, su kasheni su kashe yaron da na haifa don cika burinsu na tsafi.

Nan ta kwashe labarin komai ta labartawa Inna Laure Aikuwa ta shiga tashin hankali da Wimuwa tayi kuka kamar ranta zai fita ta rin™a yiwa Samha godiya data gatanta mata Wiyar tana.

Suna tsaka da wannan tattaunawa ne Mal Garbu da yake matsayin uba a gurin Inna Laure ya shigo, kasancewar shi ™anine ga baban Inna Laure ya kalli Batul yace  Ke ar ba™auyiyar kawai kizo da ba™i ki barsu a waje badan ´an gari bane Wagga Wiya da tabawa mutane kunya Laure Wiyan Alh Khamilu ™anin me unguwa dake zaune a Niamey ne ya kawosu yaron nan mazaunin France Anwarr yake kamar ko?"











Dafe kai tayi tace  Kai tsohon nan har yanzu kananan da azarSaSinka to naga bani suka biyo ba wannan sarkin kwashe²n ce ta Webosu" tashi yayi ya fita ya shigo dasu aka shimfiWa musu wata dardumar suka gaisa da mutanen gidan har suna zolayar Anwarr yaushe zai yi aure ko sai ya gama cin bokon?" Murmushi yayi yana kallon Jumaire matar Mal Garbu yace.

 Inna Jumre Ni ai na samu mata a gidanki gani sai ki ™waWani ki cinye dama rabonta ne ya hanani ganin kowa sai gashi yau nayi gamon Katar gashi cikin ikon Allah tuwonku manku ko ™anwata?" Wata harara ta watsa mashi da ta sanya hantar cikinsa kaWawa yayi ™asa da kai Jumre tace  Kai kuwa Anwaru ina zaka kai Ta Manzo Wagga Wiya da shaiWan yayima fitsari a ™afa ta zama karuwar ™asa da ™asa ita zakace zaka Wiba to kuwa kasan kaima uwayenka basu barinka saboda haka ka ruha mamu asiri ka barmu mu ™arasa da ™warinmu"

Koda bashi aka faWawa maganar ba Saida ta girgiza shi kuma ta Sata masa rai ya kuwa haWe rai yayi shiru itama ganin kallon da Mal Garbu yake yi mata yasata lallaSa tsufanta tayi gaba abinta.











Tashi Anwar da Ansar sukayi sukai masu sallama da cewar zasu dawo zuwa dare dai lokacin ne suka samu hutawa sukayi wanka sukayi sallolinsu duk da cewa duk basu nutsu da gidan ba da alama Inna ba zaman lafiya sukeyi da mutanen gidan ba sai zubar musu da maganganu sukeyi suna yan wa™ensu na mutanen ™auye na habaici, itadai Inna tsumu a Waki bata cewa ™ala ganin abin nasu bana daraja bane ya sanya Samha samun Batul tace mata  Nifa ba komi raina yake Wauka ba Teemah duk da cewa Innanki tayi kuskure amma bai kamata zuwanki yasa waWannan ™auyawan matan suyita yi mata Wan bikin nan ba magana ta Allah zan kira Anwar yazo su nema mana hotel mu kama idan kuma da wani abu da za'ayi to ayi amma idan naci gaba da zama a wannan gidan tsaf zanmusu duka" share hawayen daya zubo mata tayi tace  Nima bazan iya zama a nan ba kinji fah yanda suketa ™yararmin Jany duk ta™i sakewa sai kuka take yi" kiran Inna sukayi Samha ta sanar da ita sufa zasu shiga gari su nemi masauki  Nan Inna take faWa masu suyi ha™uri Haladu ™aninta yazo ta karSi mukullin gidan Mahaifin Batul Win da tasa aka kwaskware zata koma ciki da zama itama zaman gidan ya isheta kullum sai sun sata kuka akan rashin Batul Win yanzu kuma ta dawo da yarinya tasan abin ™aruwa zai yi" haka akayi Halliru yana zuwa ya rakasu ba laifi gidan yafi wanda suka baro kyau domin ginin zamani ne ya gama ginawa kenan zasu dawo Yar kuka da zama Allah yayi masa rasuwa dake sunyi canjin kuWi sosai a Kano haka suka cire kuWi aka siyo musu katifu guda biyu manya six by six sai ™arama guda Waya ta yara suka sanya Waya a Wakinsu Waya a Wakin Inna gefe suka saka ™arama ta yara suka saka glub aka simunte bayin cikin kwana Waya suka mai da gidan yanda sukeson ya kasance kafin su tafi domin kuwa tuni Batul tasa a nema mata gida a Kano kuWaWen da suke account Winta da Ma'eesh ya zuba mata sunada nauyi sosai sannan ga na wajen Lateef suma batayi komai dasu ba Gara ta nema musu gida inda babu wanda ya sansu su zauna su nutsu su nemi mafitar rayuwarsu.















Da safe sukaje gidan me unguwa inda nan ne aka haifi Mal Daheer mahaifin Batul sosai sukayi murnar ganinta Musamman kakarta mahaifiyar babanta da mugun halin Inna Laure yasa basa ga maciji dake tun jiya sun san da zuwanta gurin Anwar da yake matsayin abokin wasa gareta domin da Mal Šaheer da Alh Halliru yan turaka suke ma'ana ubansu Waya zumunci ne dake bayinsa sukeyi ba domin shi Mal Šaheer da ba™in halin Inna Laure ya ishi danginsa sukace sai ya sake ta ne shi kuma yace yanason matarsa bazai rabu da ita ba ta wannan sukaji haushi suka sallamawa Inna shi shine dalilin da yasa ko sun shigo ™auyen ³ar kuka Inna bata bari Batul taje ta gaida dangin mahaifinta kwatsam kuma sai gashi lokaci guda Inna ta sauko.

Tunda sukazo kullum suna ma™ale da Deen a waya nan yake gaya mata shima nan da kwana huWu zai taho, a Sangare Waya kuwa Anwarr daya taho Damagaran da niyyar kwana Waya sai gashi ya nemi gurin zama duk da cewa Batul ta™i bashi fuskar yace mata komai amma matsayinsa na Wan uwanta yasa bata wula™antashi.

Kwanansu biyar da zuwa Deen ya kiratd yake cewa da ita yana Damagaran ta bashi address, sosai suka cika da mamaki matu™a nan take bashi kwantancen inda za'a kawo shi ta tashi ya shiga wanka ta fito ta she™a kwalliyarta cikin shigarsu ta buzaye.

Tana tsaka da shiryawa Anwar ya shigo ya tsaya yana kallonta ta Wago tayi masa murmushi tace  Yada kallo haka Yaya Anwar?" Ajiyar zuciya yayi yace  Aa babu komai wankan ne ga kin karSeshi Masha Allah"







*Contact me*

*09013718241*







*OUM HAIRAN*

[7/8, 10:29/ AM] Oum Hairan: *SIGNED MARRIAGE*

*_(Kalma Waya)_*







*Oum Hairan*





*____________________________________*

*Book 2 page 13-14*

*____________________________________*







Ajiyar zuciya tayi tace  Allah da gaske nayi kyau da shigar gado na, wow! Hammah Anwarr kace zanja magana...." Numfashinta taji yana barazanar Waukewa tayi maza ta dawo hayyacinta ta sauke idanunta kan Anwar daya ™ure mata guri numfashinsu na dukan juna ya sanya hannu yana zagaye lips Winta tare da janyota ya shigar da ita jikinsa ya Waga kanta sama yace  Kalli waWancan tsuntsayen Batul basu burgeki gani ba?" Šaga kanta tayi ta zubasu kan wasu kyawawan tsuntsaye da ko a Turai bata taSa katarin ganin ™ananun tsuntsaye masu kyawunsu ba bakinsu yana cikin na juna Wayan yana rerawa Waya kukansa me jan hankali, sosai tsuntsayen suka sanyata a shau™i sosai ta kamu da sha'awarsu da kewar abinda sukeyiwa juna, ta kuwa lafe a jikin Anwar me fitar da wani sihirtaccen ™amshi me kashe jiki.

Bata fahimci abinda take aikatawa ba Saida taji saukar Muryarsa a dodon kunnenta yace  Kamar haka ya kasance Ni dake ne ™anwata cikin wannan shau™in da begen rayuwar da zanji daWi zanji kamar nafi kowa Sa'a, saidai ba™in cikina nasan kin fahimci me nake nufi amma kin™i nunamin ganewarki bari nasa ran zaki juyo ki dubeni, Batul Ni ba yaro bane shekaru na sun fara nauyi fah inada shekaru talatin da biyar na kusa alba'in kinga dole ina bu™atar abokiyar rayuwa, wlh ban fahimci haka ba Saida idanuna ya sauka a kanki, dama zaki bani dama tabbas da na nunawa duniya irin saarki da kika sameni matsayin abokin rayuwa"......















Tureshi tayi ta nufi ™ofa zata fice ya sake cafkar hannunta yace  Laifi ne don na buWe maki Zuciyata Batul meye ne kikeso na baki shi wlh Ni ke kaWai nakeso ki bani dama kinsani komai son da wani zai nuna Miki bayakai yani da jininmu yake gudana iri Waya don Allah ki bani dama Batul"...... Ficewa tayi daga Wakin ta nufi Wakin Inna inda suke hirarsu ita da Samha tanawa Jany kitso tana cewa  Yo ace a barwa yarinya kai ba'a kumbushe matashi Wagga wannan suma mu a nan ai baki lalata zaiyi"....... FaWowarta cikin Wakin ne yasa Su Inna mi™ewa suna tambayarta  menene?" Tsayawa yayi jikin ™ofar  Bafa wani abu bane Inna kawai don na ro™eta alfarma ne shine take wannan abin Wlh Inna Inason Batul kuma ina raye bazata tafi dangin wasu ba"

Murmushi Inna tayi tace  Anwaru kenan ba laifi bane don kaso ´ar uwarka amma kasan ™ura zaka tayar idan maganar nan ta fita sanin kankane uwayenku basasona bare su so halwata, ta yaya kake tunanin zasu yarje maka auren ta Manzo?" Sosai zuffa take keto masa amma dake Buzun gaske ne sau cewa yayi  Nifa Inna zata soni to kowama ya barni bana neman tallafin kowa wajen kula da iyali na" da™yar Inna ta lallaSashi ya tafi sannan itama ta fito suka dubi juna da Samha, Samha tace  Ke kiji wata lukutar masifa Teemah wannan Anwar Win da gaske gaSo ne daga ganin Sarkin fawa sai miya tayi za™i kuma fah akwai ™ura wlh don jiya da mukaje gaida Inna Yaure Tayi wata magana dana kasa gane me take nufi lokacin da take cewa  Tunda Allah yasa kin dawo cikinsu basu kuma bari kiyi nisa dasu zasu sama Miki Samrayi cikin Samarinsu buzaye su amra miki kin tuna lokacin kuma kinsan lokacin Anwar da Mustapha suna wajen suma har sun kalli juna kallon dana kasa gane wanne iri ne inda Mustapha yayi saurin cewa  Inna Inaso nikam in za'a bani shi kuma Anwar yayi ™wafa ya fice kin tuna?"











Numfashi ta sauke tace  Ina sane Samha duk wannan abinda sukeyi ai babu wanda ya Isa goge zanen ™addara Ni har yanzu fa banjin akwai mijina a cikinsu kawai dai suna abinsu ne in banda haka Ni yanzu yama za'ayi ace za'a min aure a zaunar dani a ´ar kuka suma sun san bazai yiwu ba, ke nifa gabaWaya Niger ma ba ta™amarsu Niamey ba to Ni batamun a zama ba"

Wayarta ne ya shiga ruri tana dubawa taga number Deen ta kalli Samha tace  Deen ne kije gareshi ki shigo dashi" fita tayi iya kuma ta koma Wakin Inna ta Wauki awarwaronta ta saka tana fitowa suna shigowa idanunsa a kanta tayi saurin janye nata tana murmushi, ya sauke ajiyar zuciya ya shiga inda aka saukeshi bayan sun gaisa da Inna ya zauna itama ta shigo da sallamarta ya amsa idanunsa na kanta tana shirin zama ya ri™o hannunta tare da zaunar da ita a gabansa ya saki wata ajiyar zuciya me ™arfi yace  Alhmdllh Fateemah ranar da za'a kaiki gidana irin wannan dressing Win zakiyimin wlh kin tashi kaina kin ji™amin aiki ji nake dama abani dama yau Win nan!"











Cike da kunya ta zame hannunta ta zauna tana sunne kai kamar wata muminar gaske tace  Noor kasha hanya, ya gajiya" lumshe idanunsa yayi yace  Bangaji ba sai yanzu dai kike gajiyar Dani" Sosai sukayi masa sauka me kyau shayinsu na buzaye shine yafi komai burgeshi yasha shayi babu ™arya a ™arshe yake faWa mata Sudan zai wucce ya dawo ya tarar Mom da Dad duka suna can daga can kuma zasuyi waya da ita a basu lokacin da zasuzo ayi komai a gama a tsayar musu da lokacin bikin.

Itadai batace masa komai ba haka Inna tace ta rakashi ya gaisa da uwayenta suna tafe cikin garin cike da shau™in juna zuwa yanzu da gaske zuciyar Batul ta fara buWewa a hankali ta fara koyawa kanta soyayyar Deen, yanda hadari ya lulluSe sararin samaniya ya ™arawa yinin masoyan armashi suna tafe suna hirarsu ta ™auna har suka isa gidan me gari sukayi Sa'a yana zaune a faWa shida yan uwansa suna ganinta suka washe baki Baffa Lame yace  Aa ta Manzo yanzu muke tamtamnawa akanki sai gaki dama Wiyan halak ya™i ambato kice ba™o kikayi daga birni" zama tayi cike da kunyar iyayen nata suka gaisa da Deen tayi ™asa da kai sunason tayi masu bayani ita kuma kunya ta hanata.

Sai shine yayi ™arfin halin gabatar da kansa sukayi shiru na lokaci kafin daga bisani Mal me gari yace  Ta Manzo bamu guri ko?" Cike da girmamawa da kunya ta tashi ta fice tana fita Suka haWu da Almustapha a ™ofar fada yace  Yawwa amaryata dama yanzu nake shirin zakkuwa gareki ance kinyi ba™o daga Nigeria cikin Wiyan iskan da sunka Sata mani rayuwarki ko? To maza ki dakatar dashi zowa gareki ki hwaWi masa niya ammijinki yanzu haka taWi yaje gaba ga manya kinjiya"









Wani mugun kallo ta watsa masa tayi gaba abinta Zuciyarta na rawa ita kam bata yarda da wannan zama da akace Deen yayi ba to me zasu hwaWi mashi da sai batta gurin?" Ji tayi an dam™i hannunta ta juya taga Mustapha ne yake mata wani kallo yana washe mata baki takaicin yanda yake mata kallon ne yasa batasan sanda da zuba masa wani mari ba, ta ja da baya da sauri tana huci idanunta ya kawo ruwa tace  Mustapha tun ranar da na shigo garin nan nasan akwai irinku da yawa marasa tarbiyya marasa Wa'a kuma marasa manner ta furuci, don Allah kar mu ™ara gauraya dakai a gonata zan keta alfarmarka....."

Cikin bala'i yayo kanta Anwar dake tsaye nesa dasu yayi saurin janyeta hakan ya kara fusata Mustapha yace  Har kece zaki cewa wani bashida tarbiyya shin ke waye ya baki tarbiyyar Sallamamen Uban naki da shima bai isa ba gurin gyatumarki ko kuwa ita Laure idon Naira Win ce ta baki tarbiyyar da saboda kin kwankwaWi ta har kikayo Wiyan dakan kuka a gantalin barikin naki yo bandama anason taimakonki mi zaayi dake Ni aggareki balle ki bani guri duk an rarakeshi......"

Wani marin Anwarr ya zabga masa daya sanyashi zubewa a ™asa yana tashi kuwa ya zare takobin dake rataye a jikinsa yayi kan Anwar ya Waga zai buga masa tayi kukan kura ta shiga gabansa Aikuwa Allah ne ya kiyaye ya sauke mata ita a allon kafada a Anwar Win yayi mata daukar jaririya ya kauce da ita daga gurin shima ya zare tashi takobin yayi kan Mustapha yana huci abinda ya sanyata fasa ™arar data sanya uwayen nasu fitowa daga zauren Mal me gari da™yar suka raba rigimar suna muzurai suna cin ™wafa kowa aka janye shi inda ita kuma Deen yazo ya kama hannunta suka bar gurin duk jikinta yana rawa.









Inda motar data kawo shi take nan suka nufa har yanzu kuka takeyi wannan shine karo na uku a zamanta na sati Waya a garin nasu da akayi mata gori akan ™addarar da bata zaSeta da kanta ba sosai ranta yayi kunci takejin bazata yafewa duk wanda yayi silar Sata mata Future ta rayuwa ba, dur™ushewa tayi ta saki wani marayan kuka daya ™ara tashin hankalin Deen daWi da wanda yake ciki ya tsugunna gabanta yace  Sunce bazasu bani aure ba Ni bare ne, sunce sunada samari a wannan dangi da yawa marasa aure ciki ma akwai biyu da suka nuna suna son aurenki Fateemah na fito da wannan raWaWin tashin hankalin me maimakon ki kwantar min da hankali sai ki ™ara jefani a tashin hankali meye yasa zasu hanani ke bayan na riga na gama lissafa rayuwata dake Fateemah don Allah kar su rabani dake kome sukeso xanyi musu in sunaso na dawo rayuwa a cikinsu ne ma na yarda a nemamin fili xanyi gini zansai ra™uma zanyi naWi Wlh Fateemah har yawon tallan kanwa in sunaso zanyi inda akanki ne"

Sake rushewa tayi da kuka tace  Meyesa ™addarata ta zama mummuna Deen ban zaSi rayuwata ta zama a haka ba, ban shiryawa ™addara me muni ba amma ya zanyi an gina rayuwata da tubalin toka yayi kyau amma daga ™arshe bai ™arko ba Nuraddeen bantaSa riskar rayuwa me ™unci irin rayuwar da nayi da Daddyn Jany ba duk kuwa da na soshi bantaSa tunanin gujewa muradansa ba duk kuwa da nasan gaba zasu ™alubalanceni, Nuraddeen Meyesa bazasu barni nayi nesa dasu ba zasuce a cikinsu zasuyimin aure bayan duniya bata taSa yimin goron ™addarata ba Saida na dawo cikin dangina, ™aryane Nuraddeen bazan iya aure a wannan ahlin ba ko kowa bazai fahimceni ba ni zan fahimci kaina so nake Jany ta rayu kamar kowa taya zan yarda da rayuwa cikin mutane masu ™abilanci irin DANGINA"........







Idanunsa da suka kaWa sukayi jawur ya Wago yace  Yaushe zaki koma Austaralia?" Girgiza masa kai tayi tace  Bana burin sake barin ™asata batare da aure ba ina gudun ™addarar da tafi wacce ta gabata muni ta faWo rayuwata don Allah Nuraddeen don Allah ka yarda duk wuya kace saini nima zance sai kai bayan iya karSar Wayan waWanda suke shirin zaSamin ba"

Share mata hawaye yayi yace  Ba gudu ba ja da baya sai sun bani rabona da ya ratso ta hannunsu ko suna so ko suna™i Fateemah ke Win tawa ce" haWe bakinsu yayi guri Waya Saida numfashinta ya Wauke saboda wani sinadari da WanWano da bazai taSa gushewa a ™wa™walwarta ba ta janye da sauri tana gwama numfashi yayi mata murmushi yace  Special gift ne My Zumata yau sai nayi wanka idan naje masauki na ko zaki rakani ki ™arasa ladanki!?" Ya ™arashe maganar yana narkar

1 Comments On KALMA DAYA Ƙaddarar Da Ba Ta Zaɓa Ba By Oum Hairan
avatar
khadija-zahra

21 hours ago

Reply

wow

Please Login or Register in order to submit comment