You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

matsawa baya da sauri cike da firgici suka kalli juna da CEO sukayi murmushi ya mi™e yace  Good job Khareemah kin cika al™awari kuma na gode da wannan kyautar da kikayimin banyi tunanin zaki samu fiye da abinda na hasaso ba naji daWi"" da iya haka ya koma ya zauna kan wata kujera dake gefe ya zaro wani files tare da wata jaka ya turata gaban CEO yace  Wannan al™awarinki ne tun jiya da kika turomin hoton naji ™imar abinda kika bani yafi ™arfin Abinda na furta bayarwa 3ml Dollars ne a nan ita kuma zan sallameta and kisa hannu a wannan takardar sannan itama ta samin hannu daga yau ta zama ma'aikaciyata"

"Sangare na ikon sashina zatayi aikinta don cimma muradanta"""

"Ba tare da damuwar komai ba CEO ta sanya hannu a wannan takarda inda ita kuma Batula ta mayar da hankalinta ga kallon Janah da tayi ™asa da kanta tana danna wayarta, mi™o mata takardar CEO tayi tace  Sign Mr Taheer and congratulations"" Wagowa tayi cikin sanyin muryarta ta halitta tace  Bansan da sign Win ba Kuma bansan a kan me zanyi sign ba Explain me please"" aje biron hannunsa yayi ya zuba mata idanu yana mamakin yanda sukayi hidden Winta abinda ya kamata ta sani har suka kawota matakin da bazata kuSuta ba"" cikin Hausar sa da bata fita sosai yace  Meyesa Khareemah? Meyesa baku sanar da ita komai game da abinda zatazo tayi ba?"" Murmushi Samy tayi tace  Ba kowanne lokaci tsayawa yiwa wanda bai gama fahimtar rayuwa Explain yake da muhimmanci ba DG koma Meye zai faru Batula zata iya muma a farko wannan sana'ar bata zama zaSin mu ba saidai kawai mu bamuyi turjiya ga zaSin ™addara ba na ZaSi Lesbian matsayin hanyar samun Nutsuwa kuma sirrintacciyar hanya ta neman kuWi na CEO ta zaSi Anasexual domin samun manyan kuWaWen shiga inda ™awarki take neman maza da lesbian, shin Meye a ciki don ke naki ™addarar tazo Miki me sau™i different jinsi zaki rayu dashi rayuwar da tafi dukkan rayuwar da mukeyi yanci, wlh tallahi Batula tunda kikasan Soyayyen sirrinmu dole kiyi sign wannan file Win ko kuma kiyi ta rayuwarki"""

Šagowa Janah tayi idanunta cike da hawaye ta kama hannun Batula da tayi zaman ´an bori

tace  Ba duk rayuwa ce zaSin mu ba ™awata mukan zaSi wata rayuwar ne don mafitar mu da kare mutumcin kanmu don Allah karkiyiwa kungiya gardama wlh tun jiya dana bada labarinki na tura hotonki ™ungiya ta karSeki tare da zaSa Miki Sangare me sau™i ko amince kisa hannu a takardar nan

"Batula komai zai yi daidai ne bayan shekaru biyu kiyi ha™uri"""

"Wani marayan kuka ta saki daya sanya Ma'eesh saurin Wagowa yanajin wani irin ™unci da wani irin tausayin ran da bai shirya sallama mutuncinsa ba, muryarta ya tsinkayo tana cewa  Kin cutar dani Murjanatu kin yaudareni kin yaudari Innata me nayi Miki Janah? Meyesa zaki zaSamin wannan rayuwar ta ™as™anci da wula™anta ga tarin zunubin da har ka ™are rayuwa ba zai daina bibiyarka ba."

"Janah koda nake tsananin son kuWi bantaSa yarda da wannan ™azamar rayuwar ba, Ni Batula karuwanci, Janah karuwanci.... Innanillahi wa innah ilaihirraji'un"" murmushi suka kalli juna sukayi CEO ta mi™a mata takardar tace  Wlh sai kinsa hannu a takardar nan Batula in ba haka ba ki tabbatar zamu kasheki mu kashe banza ai ita bariki dama haka take kowa bayasonta yake yinta"" aje takardar tayi a gabanta tare da mi™a mata biro ta karSi biron hannunta na rawa ta fara"

"karanta takardar me rubutu kamar haka"""

"_ Ni Fatima Taheer na yarda kuma na amince zan rayu da Ma'eesh Nazhan fiye da mijina na tsayin 2 years ba tare da musu gardama da turjiya wa umarninsa ba.""_"

"Šagowa tayi ta kalleshi taga yanda ya mayar da hankalinsa ga danna system Winsa ta toshe bakinta da hannunta tare da Wora biron kan takardar jikinta na rawa tayi sign Win aka mi™a mata wata takai hannu zata karSa yace  No Khareemah!"" Da sauri ta kalleshi tace  Kamar ya no DG?"" Tasowa yayi ya sunkuya ya Wago Batul dake kwance a ™asa tana wani irin kuka me tafasa zuciya ya ri™e hannunta da take ™o™arin ™wacewa ™am cikin nasa yace  Batul batada ra'ayin Karuwanci don haka bazata sanya hannu a takardar ™ungiyarku ta karuwai ba, zata keSanta dani kaWai ne har zuwa lokacin da contract Winmu zai ™are"" Da sauri tace  Akan me DG?"" Šaga mata hannu yayi yace  Ba aronta kika bani ba bare ki tambayeni dalili Khareemah idan daganan har ™arshen rayuwa naso Batul ta zama tawa Ni kaWai kinsan na isa saboda haka karki ™ara"

"tambayata dalili kuje kawai Khareemah get out of my side!"""

"Da sauri ta Wauki jakarta ta nufi ™ofa suma suka mi™e domin fita tayi saurin kamo hannun Janah ta dur™ushe a gabanta tace  Don Allah Janah ki cetoni Wlh tunda na taso a rayuwata babu kalmar dana tsana kamar KALMA ŠAYA TAK wato karuwa meyesa zaku maishe Ni karuwa meyesa zaku rusamin plan wlh duk duniya Yunus nake burin mallakawa sirrina """

"Janyewa Janah tayi tace  kiyi ha™uri Batula"" da wannan ta fice itama ta mi™e da nufin bin bayanta ya dannawa ™ofar Password ta datse ta kuwa sake zubewa a gurin taci gaba da rera kukanta me cin gaSoSi tana nadamar yarda da Janah da tayi a rayuwarta ashe ita ce makamin da za'ayi"

amfani dashi a yanke mata farin cikinta tayi nadamar sanin Janah a rayuwa.

"""Zamu iya tafiya?"" Ya furta tare da buWe ™ofar ta mi™e da sauri tare da bin bayansa domin bayan hakan batasan wani abu daya dace tayi ba ta staircase ya sauka itama tabishi yana saukowa aka buWe masa wata mota ya shiga baya tare da nuna mata gurin zama itama ta shiga duk a tsorace take ™asan zuciyarta na addu'ar Allah yasa gida zai mayar da ita wani mutum ne yazo ya shiga motar yaja suka fice duk da cewa batasan ko ina a KD ba tabbas ba hanyar barin gari suka Wauka ba, maimakon hakan sai taga wani guri da yake mata nuni da Airport ne nan cikinta ya juya ™irjinta ya buga tayi saurin rintse idanunta tana furta Innanillahi wa innah ilaihirraji'un, La'ilaha illah anta subhanaka inni kuntu minazzalumin"""

"Kallonsa tayi lokacin da taji hannunsa saman mararta yana yawo dashi cikin sanyin yanayi yace  Ni ba mazaunin KD bane ina zaune A Abuja amma Asali Ni mutumin Rasha ne Batul banida nufin cutarwa dake""............."

"[6/29, 10:29 AM] Oum Hairan: *KALMA ŠAYA*"

*OUM HAIRAN*

*                                                                                       *

*Yanayin tsarin labarin nan baya bu™atar tambaya adult contact ne Please kar ki bibiya inkinsan bazaki jure ba.*

*                                                                                       *

*Fpg 5-6*

*                                                                                         *

"Janyewa tayi a jikinsa tace  Don Allah ka bani dama na koma gurin Innata wlh bantaSa sha'awar wannan rayuwar ba"" bai kuma ce mata komai ba har lokacin da zasu tashi yayi ta kuwa tubure bazata hau jirgin ba ganin tana neman tara masa jama'a Ya ciro wani gongonin Spray ya fesa mata take ta fita a hayyacinta tayi baya luuuuuu zata faWi yayi saurin tarota ta faWa ™irjinsa ya Wagata cak ya nufi step na jirgin ya zauna a kujerarsa itama ya zaunar da ita a Tata ya Kwanto da ita jikinsa tana baccinta na fitar hayyaci shi kuma yana kallonta yanajin wani irin sa™on sha'awa na zuwar masa ya sauke numfashi yana shafa bayanta zuwa ™asan boobs Winta tare da jera ajiyar zuciya."

"Sai yanzu tun bayan mutuwar Aimah yaji ya samu macen da zai iya haWa jikinsa da nata sai yanzu ne yakejin zai sake farfaWo da lafiyarsa tabbas yana matu™ar son kasancewa da mace at any time amma ba kowacce irin mace ba bayason farar mace jinsin sa yafison cin ba™ar fata itama ba kowacce irin ba™ar fata ba, yanada kishi bazai iya haWa jiki da wacce ta riga ta san maza ba shine dalilin da yasa yaji ko nawa ne zai kashe a samo masa Virgin ya buWe da kansa kamar yanda yaci alwashin buWe Aimah ajali ya™i bashi dama."

Matse cinyarsa yayi saboda yanda tayi juyi a jikinsa ta tura masa nononta ya sanya shi jin sandarshi tana mi™ewa yayi saurin tura hannunsa cikin rigarta ya kama nipples Winta tare da sauke

numfashi kasancewar a VIP suke hakan ya bashi damar jan zip na rigar ta Batul ya

zareta tare da Zubawa shaffafen cikinta da matsakaitan nonuwanta idanunsa da suka canza

kala zuwa jajaye

"A ransa yana raya anya yarinyar zata iya Waukar lalurarsa kuwa kamar bazata iya ba saboda ya fuskanci rauni a tare da ita, hannunsa yasa ya kama nipples Winta yana murzawa a hankali tare da kallon fuskarta."

"Babu alamun zatayi hayyaci bisa dukkan alamu batada ™arfin jini Spray Win daya fesa mata yayi aiki wa gaSSanta sosai harshensa yakai kan nipples Winta sai kuma ya janye  Bai kamata na fara mata ta haka ba akwai gajiya da damuwa a tare da ita ko yaya yanada kyau na bata dama"" da wannan ya tursasa zuciyarsa ya ha™ura ya rungumeta a jikinsa taci gaba da baccinta cikin kwanciyar hankali, har sukaje Abuja bacci takeyi haka ya kuma saSarta kamar wata baby ya sanyata a mota yaransa sunata gaisheshi kowa so yake yaga wacece saboda dukkansu abinda"

ya sanar dasu yayi aure ne a Kano zaije ya taho da matarsa.

"Cikin Asokoro wani katafaren layi motocin da suka Waukoshi a airport suka parker Ex-court nasa suka buWe masa mota ya kuma Waukanta ya nufi cikin gidan da ita kallon kallo sukeyi kowa da mamakin baccin na Amaryar ogan nasu kamar yanda ya sanar dasu, to shima yana shiga ya nufi sama da ita ya buWe Waya cikin haWaWun Wakunan baccin da Allah ya ni'imta gidan dashi ya kwantar da ita a wani haWaWWen gado da ya gaji da ™awatuwa ya Zuba mata ido yana mata wani kallo da shi kansa ya kasa sanin na meyene tare da faWuwar gaban da kullum yake tambayar kansa meye yake kawota, yarinya kyakkyawa Masha Allah son kowa ga ™uruciya don gabaWayanta bata wucce 19 years ba."

"Fita yayi da sauri ganin ta fara motsawa ya nufi wani Wakin ya fara rage kayansa ya nufi bathroom ya sakarwa kansa ruwa maganganun da suka tattauna Wazun a office Winsa na KD da ™awayen Batul suna dawo masa, kwanciya yayi cikin jacuzzi ya kwantar da kansa cikin ruwan yana wasa da penis Winsa tare da tambayar kansa  Meyesa sukaci amanarta sukayi amfani da mutumcinta don samun biyan bu™atarsu? Meyesa basu sanar da ita asalin aikin da zatazo tayi ba? Meyesa daya bu™aci a sama masa yarinyar da zasuyi Auren mut'a da ita don gujewa dattin zina aka kasa samowa tare da sanar dashi bazai samu ba amma kuma aka samo masa wacce zaiyi amfani da ita ta zama sirrinsa yayi komai batare da komai ba kuma ba tare da amincewar ta ba kawai don kuWi? KuWi dai a takaice sunfi dan Adam mutumci a wannan ™asar data cika da"

"azzalumai? Meyesa suke zagin shuwagabanninsu bayan suma a tsakaninsu azzalumai ne?"""

"Tunani barkatai yake zuwa ransa game da Batul, ajiyar zuciya ya sauke ya ™arasa wankan nasa ya fito ya shirya tare da Waukar waya ya latsa number kitchen cikin few minutes sai ga cheeps Winsa ya taSa bell Win yace  Ka kawomin coffee da bugger ka tambayi Madam me take bu™ata"" yana faWin haka ya juya shima ya fita, sallah ya tayar yayi la'asar da Magrib da akeyi a daidai lokacin."

"Juyi ta rin™ayi a gadon tana laluba gefenta kamo pillows da tayi shine ya dawo da ita duniyar mutane ta buWe idanunta da sauri tare da kallon gefe da gefenta ganin inda take kwance ya sata buga tsalle ta dira ™asa tana ™arewa Wakin kallo tsoronta na ™aruwa firgicinta na nunkuwa tana ™ara ware injin idanunta a kan Wakin da ko mafarkinta bai taSa kaita irinsa ba, taSa fatar jikinta tayi tare da sake kai hannunta ta taSa gadon da iyayen shimfiWun da suke lulluSe dashi ta sauke wata ajiyar zuciya me ™arfi tunda take rabon da ta kwana a gadon karfe ma tun shekara biyar baya lokacin da zata fara karatun N.C.E da Inna ta Saida gadonta suka haWa da yar ribar awarar da suke"

ajiyewa da kuWin da Yunus yake bata idan ya samu sukayi registration.

"Lallai ne yawo a gari sanin gari, taSa ™ofar da akayi ne yasata saurin Nutsuwa tare da matsawa gefe jin ba'a shigo ba ya sata nufar ™ofar zubawa bottle na door Win idanu tayi ta kai hannunta dake rawa ta danna open take kofar buWe cheeps ya rusuna cikin ladabi yace  Sir yace na tambayeki me kikeson ci ko sha?"" Yayi maganar da harshen turanci, Allah ya taimaketa Wan karatun da tayi da gamje² batayi na banza ba hakan ya bata damar cewa bata bu™atar komi ya jinjina kai tare da ce mata  Ok Madam tnks"" da haka ya juya itama ta juya ta nufi wata ™ofa ta tsaya jikin bango tana tuno dalilin zuwanta wannan guri daga kyautar 20k ne Inna taji a ranta ko me zai faru da ita sai ta biyo Janah yanzu ga halin data faWa rayuwar mata da miji da jinsin da ba naka ba  Rasha? Ni ina nakejin Rasha? Meye haWin Buzun Damagaran da Wan Rasha me zai yi mata me zatayi masa?"" Hawaye ne ya ™wace mata kukan da bacci ya rabata dashi ya dawo mata sabo tace  Ni kuma ™addarata kenan ko da wanne yanayi zata fara oho? Allah nikam wannan mummunar ™addara tayimin tsauri tabbas Inason kuWi but ban shirya samun su ta"

"Haram ba"""

"Da™yar ta mi™e ta shiga bathroom tsayawa tayi kallon toilet Win kafin ta fara tunanin ta inda zatayi wankan lallai ta godewa Allah da bata zama zindi™iyar jahila ba Sangaren boko ta samu na fidda kai kunya Sangaren addini ta samu na bautawa Allah badan haka ba yau da ta wula™anta, wanka tayi tana amfani da iliminta da kuma idear karance²n da takeyi ta Wauro towel ta fito tana fitowa taga Wakin fayau da haske takai dubanta ga jikin ™ofar tare da ja baya da sauri tace"

" Wayyoh!"" Yanda tayi tsallen ta ja da baya yayi Bala'in burgeshi yayi ajiyar zuciya"

"yace  Kince da Samuel baki bu™atar komi Nima zaki faWamin hakan ne?"" Yanda ya tsare gida"

"yasata yayumar duvet tace  Ni na ™oshi ka fita ka bani guri ku fa fararen fatan nan bakuda tarbiyya kawai namiji ya rin™a shiga Wakin mace ba muharramarsa ba """

"Batasan ya iso gareta ba Saida tajita baje a gado numfashinta yana Waukewa ta buWe idanunta da sauri tare da Wauke numfashinta ashe flat yayi mata a gadon ya danneta shi gashi ba kaWan ba kuma ya haWe bakinsa da nata sai ™o™arin ™watar kanta takeyi ta kasa ™arshe tanaji ya zare towel Win ya massheta haihuwar uwarta yasa hannu ya dam™i ™asan nononta ta kuwa saki wani gunji me wahala tare da Wura masa yawu a baki ya mayar mata da abinta Saida yaga ta haWiye sannan ya zare bakinsa ya kama hannunta duka biyu ya ri™e ya Wora bakinsa a nipples Winta ya fara lasa da harshensa tayi wata irin mi™a tare da haWa ™arfinta don ta tureshi maimakon haka ma sai ya kuma narkewa a jikinta ya sake cafkar nipples Win nata da bakinsa ya fara tsotsarsu kamar wani jariri wata azaba na ratsa ruhinta tana wasu irin hawaye Zuciyarta na wani ™unci kirjinta na bugawa da ™arfi sarai yaji yanda Zuciyarta ke bugawa but ya tsorata da yanda yaji zuciyar tata tana harbawa amma jin zafin yanda take ™o™arin yi masa rashin kunya ya sashi ya™i barta yayita tsotse mata nono tamper sa na hawa ™arshe ya dire hannunsa saman Cutty nata ya kama belinta yana murza saman yana wasa da yatsansa a tsakiyar wajen, tuni ya rikita mata lissafi jikinta ya saki duk da irin azabar da takeji a breast Winta but yanayin da jikinta yake amsa sabone a duniyar ta"

bata taSa riskar kanta a yanayi me kama da wannan ba.

"Saida ya tabbatar da ya kashe mata jiki sannan ya janye bakinsa a nipples Winta yayi ™asa ya buWa gabanta ya zubansa idanu ya lumshe ido kamar dama ta shiryawa hakan abinta a gyare tsaf harshensa ya sanya ya kama Clatoric Winta ta saki ajiyar zuciya tare da cewa  Wash!!!"" Yanda ta furta wash Win ya ™ara masa ™aimi ya sanya harshensa ya rin™a lasar gabanta yana karkaWa harshensa, wani daWine me fitar da hayyaci yake ratsata ta ™an™ame kansa cikin rawar murya tace  Don....don Allah ka bari ahhhhh! Ohhhhh!! DaWi please "" ˜an™ameshi tayi jikinta"

ya Wauki rawa shi kuma yaci gaba da sosata duk wata Nutsuwa da tayi saura a Batul Saida ya rabata da ita a wannan lokaci bai ™yaleta ba Saida yaji tayi release.

A hankali ya zare bakinsa daga gabanta ya haura samanta ya juyo da kanta ya Wora bakinsa a kuncinta ya lashe hawayenta yace  Gsky ne Bamu da tsaurin tarbiyya irin society naku amma koma menene Bama yiwa mutum komai sai ya amince Batul Ni ba mugu bane rayuwata nakeson gyarawa nasan tunda kike baki taSa samun kanki a wannan yanayin na yau ba faWa min

"gsky kinji daWi?"""

"Tureshi tayi yayi dariya yace  Daga baya kenan Batul zan karSi nawa ha™™in but nafison ki saki jiki Dani bana burin yi Miki dole duk da cewa don hakan nasa aka nemoki but naji Zuciyata bata amince da yi Miki dole ba, kinsan wani abu?"" Lumshe idonta tayi yaci gaba da zubar da hawaye yasa harshensa ya lashe  Wlh bantaSa sarrafa wata mace ba a rayuwata sai a kanki bantaSa sucking wata mace ba a duniya sai akanki Please ki zama tawa Ni kaWai wlh komai zanyi Miki Batul kar kiyi ™o™arin gudu daga sashina baxaki taSa Sacewa ganina ba tunda na amsheki ki karSeni mu rayu har Baby ki haifamin """

"Tureshi tayi ta mi™e ta zari towel Winta ta Waura tace  Ni kuma saboda asara a barikin har Wan dakan kuka zan Wauko Allah ya kiyaye"" ba duk abinda ta faWa ya fahimta ba domin Hausar sa kaWan kaWan yakeji amma ya fahimci gatsali tayi masa saboda haka ya sake harWota ta faWo jikinsa yace  kiyimin magana da Yaren da nake fahimta seriously Inason Baby but ko bazaki cini ba zaki haifamin baby's "" Wani mugun kallo ta watsa masa ya kama kuncinta yace  Yeah"

"Batule Bijinki yano so baby's "" Duk da abinda ke cin Zuciyarta Saida tayiwa Hausar sa dariya"

"ta tureshi tace  Dama kana surutu?"" Yaji daWi da ganin ta fara sakin jiki dashi yace  Rewa ma ina iyawa inde kanaso mata"""

"Bata kulashi ba ta shiga bathroom Win ta sake wanka ta fito ta tarar dashi ya buWe wardrobe ya Wauko mata rigar bacci ta karSa ta kalli rigar ta kalleshi ya Waga mata gira ta sauke numfashi tare da ajiyewa ya lumshe ido tare da zama ya ri™e kansa ta Wauki rigarta zata mayar ya ™wace yace  Bazaki sa wannan ba zakisa ™azami me datting wannan zakisa muje shop mu dawo muyi kwanci"" bawai damuwa ne babu a ranta ba yanda ya ta™ar™are yake yiwa Hausa fyaWe shine abinda yake bata dariya haka ta karSi rigar ta saka badon tanaso ba sai don tun asalinta batason jayayya."

After dress ya bata da Waura ya ri™e hannunta suka fito ya aje mata takalmi ta sa yana ri™e da hannunta yana wani janyota jikinsa suka fita ashe taro ya tara na ma'aikatan gidan gabaWaya suka gaisheta da girmamawa yayi masu bayanin itan matarsa ce su bata girma fiye da yanda zasu bashi subi umarninta fiye da umarninsa. Godiya sukayi ya jata suka fice Ex-court nasa suka taso ya dakatar dasu iya me buWe masa motane ya buWe mata sannan ya buWe masa ya shiga kamar yanda ya basu umarni yaja da kansa suka fice itadai kallon ikon Allah kawai takeyi to ba fahimtar Yaren nasu takeyi ba bare ta san me suke tattaunawa.

"Wani babban shopping Mall suka isa samanshi An rubuta Nazhan shopping Mall sosai ta kalli wajen ta kuma kallonsa badon kar ace batasan komai game da Abuja ba da tace babu kamarsa, haka suka shiga suna tafe tana biye dashi a baya idan ta tuno Innanta sai gabanta ya faWi sosai takeson jin Inna da halin da take ciki, gaba yayi yanata zaSar mata kayan amfani bai"

fahimci bata tare dashi ba Saida ya waiwayo ya hangeta jikin ™ofar shigowa mall Win ya ciji lips

kawai yaci gaba da abinda yakeyi ba tare da ya sake nemanta ba bayan ya gama zaSar mata ya fara duba yanayin aikin na yau tare da kiran ma'aikatan yana tambayarsu abinda ake bu™ata suka sanar dashi tare dayi masa congratulations na auren da aka sanar dasu yayi shidai fita yayi domin hankalinsa na wajen Batul.

"Bai ishe ta jikin ™ofar ba don haka ya fita kamar yanda ya tsammata tana tsaye jikin mota ya sauke ajiyar zuciya domin har yanzu yanajin tsoron kar tace zata gudu, rumfa yayi mata da ™irjinsa yana sunsunar wuyanta yace  Kinsa bijinki aiki yaushe nema kena aikeni"" haushi ne ya cikata ta tureshi tace  Ku wai duk garin nan yan iska ne kowa Wan iska ne! Kamar kai?"" Zuba mata ido yayi tare da haWiye wasan dake kan fuskarsa yace  Meye ya faru?"" Cikin karyewar zuciya da kukan da ke cinta tace  Ba wanine yazo yake cemin wai zan sammasa kaWan shima ya Wana kuma wai shi manhood Winsa Big size ce "" A fusace yace  What? Ke me kikace"

"masa?"" Cikin sangarta da taSara tace  To Ni me zance masa cewa nayi masa ni bansan meye Manhood ba"" cije lips yayi yace  Ok muje gida ki sani yau"" batama fahimci me yake nufi ba ta shiga motar tana cewa  kuma bakaganshi ba ya Fika kyau don shi farinsa daidai misali ne kai kuwa kayi wani dau dakai kamar wani zabiya Allah idan tsautsayi yasa aka auramin kai san na rin™a shafa maka bluar ka rin™a risina wannan abu ai saika firgita mutum cikin dare"""

Shidai ba fahimtar komai da take cewa yakeyi ba don haka bai kulata ba sai huci yake yi har sukaje gidan ya buWe motar tare da bawa jone umarnin hauro da kayan sama na kitchen kuma a shigar dasu kitchen itama fitowa tayi ta nufi cikin gidan ta shige Wakinta ta kulle harda danna

key ta kwanta baccinta me daWi ya Wauketa........

*Paid book 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay Evidence of payment

09013718241*

*Oum Hairan*

"[6/29, 10:29 AM] Oum Hairan: *KALMA ŠAYA*"

*OUM HAIRAN*

*                                                                                       *

*Yanayin tsarin labarin nan baya bu™atar tambaya adult contact ne Please kar ki bibiya inkinsan bazaki jure ba.*

*                                                                                       *

*Fpg 7-8*

*                                                                                       *

"Kusan raba dare yayi yana juyi ya kasa bacci ga Wabi'arsa tunda ya balaga yasan kansa bazai iya tuna ranar da ya kwana shi kaWai ba tabbas shi mutum ne me capacity yana kishin shigar da jikinsa jikin kowacce ™azamar mace amma hakan baya hana ya bawa mace damar ta sarrafa shi har sai yayi release sannan ya sallameta ta tafi, yau kuma hakanan ya jarabtu da son yayi sex saman Hood Winsa har wani zugi takeyi masa ya dage kuwa yana murzata da shafa twins Winsa don samawa kansa Nutsuwa sosai bayason yima yarinyar dole yafison ta bashi da kanta shine dalilin da yasa ya rabu da ita amma yanason yaji ya samu Nutsuwa kamar yanda a baya yake samu da Natasha kafin su watse dalilin fahimtar tana kula wasu mazan da yayi."

"Shi mutum ne da yake kishin duk abinda ya yarda zaiyi rayuwa dashi Natasha itane ta cire masa jin zai iya sake yarda da wata mace a rayuwarsa ya rasa Aimah saura sati Uku aurensu akaje har gida aka harbeta yana wannan jinyar Natasha ta bayyana gareshi ta sabar masa da kanta duk da ga al'adar ™asarsu idan ka rasa Matarka

1 Comments On KALMA DAYA Ƙaddarar Da Ba Ta Zaɓa Ba By Oum Hairan
avatar
khadija-zahra

21 hours ago

Reply

wow

Please Login or Register in order to submit comment