You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Yasmin nan gidan,kai a ta™aice sai na kore shi gida yake tafiya in dare ya yi. In kuwa suka shige ™uryar Mama sai su ™washi awanni, sallah kawai ke fito da shi,don"

"ma yarinyar na da kunya,waya kuwa in dai har ba ya cikin gidan nan har gajiya muke yi da Wauka, sai na"

"cewa yarinyar ta taimaka ta Wauka, sannan zai bar mana kunnuwa su huta. A fahimtata dai Yarima ya sauko, ita ce dai ke da saura, kuma ka san dan tana mace, akwai kunya irin ta mata,ko Mama kin yi"

"shiru?"""

"""Me zan ce ai kin gama faWa, ´a´anki ne fa, shawarata Waya in har da ragowar zamansu tare,to ki kira"

"Wanki ki ja masa kunne, saboda laifin na wajensa,ai ya ba ni labarin duk abin da ya haWa su tun farko."""

"""Allah ya huci zuciyar Sarki,a ™ara dai duba wannan magana."" Inji Hajiya Kilishi."

"Ya mi™e, ""Zan je in huta kafin tafiya masallaci, zan duba maganar insha Allahu."""

"""Godiya muke,a huta lafiya, sai ka fito."" Inji su gaba Waya."

**** **** ****

"Sarki Jafar Sada ne zaune a doguwar kujerar mulkinsa, amma ta fadar cikin gida, kenan Wakin sha™atawar"

"da yake ganawa da iyalinsa. Ni da Yarima kuma muna zaune a tsakiyar fadar,kowannan mu kanshi a"

"sunkuye a ™asa,ko ban faWa ba kuwa na san daga ni har Yarima gabanmu faWuwa yake yi, saboda na kalle shi ta wutsiyar ido ko motsi ma baya iya yi, saboda sanyi da jikinsa ya yi."

"Cikin Wan satar kallo ta wutsiyar ido na kallo fuskar Sarki, gumi ne ya fara tsiyayo mini a fuskata,tun kafin"

"in dawo da kallon gabana, saboda ganin fuskarsa da na yi ba wani annuri cikinta, ballantana alamar wasa."

"Na ™ara mayar da satar wutsiyar idon nawa ga yarima, na gan shi yana mayar da ajiyar zuciya, duk bayan"

"sakan biyu, ban da gumin da na hango yana yi wa kansa magangara a jikinsa."

"Take kawai sai na ji tamkar in sa haSar mayafina in dinga goge masa, wannan ne ma yasa na ji kamar"

"zuciyata na Wan kiWan da ba sauti, balle ta samu ´an rawa, hakan kuwa shi ya tunano mini daran jiya yanda muka ™wana."

"A daran jiya ni na yi imanin babu wanda ya samu runtsawa ni da Yarima, dalilin da yasa na gane hakan"

"kuwa shi ne,ganin saman Wakinsa da fitila duk da ba mai haske ba ce ba,a tunanina ta gefen gado ce ma ya bari a kunne. Na gane hakan ne a sakamakon le™en da na kusan ™wana ina yi ta labulayen taga ta,wai ko na ga Yarima a ´ar barandarsa, yanda ya saba. Amma har na gaji na haye gadona ban ga ko da ™yallin kayansa ba, wannan ya ba ni tabbacin bai samu yin bacci ba,™ila gara ma ni tunda na samu na shiga bargona na yi lamo. Inji Malam bahaushe ya ce, ""wacce ta fi barci daWi."" To ni dai jiya, wacce ta fi barci"

ciwo na yi.

"Saboda har yatsun hannuna sai da suka yi mini ciwo, saboda jan carbi,wai ko ya suSuce daga hannuna in"

"samu bacci ya Wan Wauke ni, amma sai dai na gaji na ajiye na cigaba da lazimin cikin zuciya, sai dai wani abin al'ajabi zan ce ko abin haushi? Wai har a wannan lokacin sai na ji zuciyata har gangar jikina sun ™i amincewa da suna iya zama da Yarima Faysal, mutumin da yake ta™ama da mulkin ˜ASAITA,shin ko dai"

"ni ce ban san son ba, ban kuma san makarai da makangan so ba? Tambayar tawa babu mai amsa mini ita."

Ganin har ™arfe uku na dare ta yi yasa na mi™e na yi alwala domin in ragewa kaina da zuciyata zafin da

"suka Wauka, sannan in ro™i Allah da ya zaSa mini abokin zama wanda yake mafi alheri a gareni, Anwar ko Yarima, saboda ni na kasa gane wa nake so a cikinsu."

"˜arfe goma na safiyar yau juma'a sai ga Wan aike daga fadar Sarki,magatakarda ya kawo mini sa™on"

"zungureriyar takardar da ta ™ara tayar mini da hankalina,dama daga wanka na fito, cikin nauyin jiki don"

"ma na samu na Wan gyara fuskata, da Wan mutstsuka mai ina shirin saka kayana sa™o ya iso mini."

"Tun da na zauna a gefen kujerar tsakiyar Wakina ban iya ma buWe takardar ba, saboda ji nayi kamar kaina"

"ba a wuyana yake ba,ni kaina ban san iya mintunan da na Wauka ba a nan zaune, sai da Mansura ta shigo sannan na ji tana tambaya ta wai lafiya? Duk maganar da take mini a farko na Wauka mafarki nake, sai da na ji an dafa mini yatsun ™afafuna, sannan na Waga na gan ta a dur™ushe gabana."

Ban san hawaye nake fitarwa ba sai da na dawo hankalina ga shi duk tafiyar nan da na yi ban ji na je

"kowacce duniyar tunani ba,ni dai cewa na yi ko kuwa don haukan minti biyar Win da aka ce duk Wan adam na yin shi duk rana kenan dai shi na yi a zaune."

Mi™awa Mansura takardar na yi na ce karanta mini da ™arfi. Da ta karanta sai na ji ba wata takardar

"tafiya gida ba ce,ko ince takardar rabuwa da Yarima ba, ashe ta sa™on in je Sarki na kirana ce,in an sauko"

"daga masallaci,tana gamawa na ce mata je ki waje ga ni nan zuwa, to ina za ni? Wa zan gayawa? Tunanin"

da na cigaba da yi kenan.

"Cikin mintuna ba™wai sai na ji Aunty Salwa ta faWo mini a raina, na yi sauri na mi™e na Wauko wayata na"

"daddana nambobin, minti Waya aka Wauka, ina fara gaya mata abin da ke faruwa. Ya isa haka ta ce mini,in je tana son ganina,ba zancen waya ba ne ba, saboda haka in tambayi Yarima in fito da wuri,in biya ta gidanta."

"Wannan fa ya bani ™warin gwiwar in shirya in isa gidan Yarima,a yanzun Win nan. Ba™ar shadda ce Galila,"

"wacce aka yi wa aikin hannu, duk ta sha Wigon farin aiki, ™asan zanin kuwa aiki ne mai yanka-yanka, iya kusurwar cinya yake, sai hannu iya rariyar hannuna, duk ya sha tsagun irin na jikin zanan."

"Turare na Wauka hannuna ina shirin fesa shi a jikina, sai na ji murWawar ™ofar Wakina a hankali, ban yi"

"tunanin juyawa in ga kowa ke shigowa ba, saboda ganin ina tsaye a jikin madubi kenan ko wa ye zan gan shi ta cikin madubina. Gabana na ji ya yi wani abu wanda ya ratsa mini naman jikina ya bi ta cikin jinina har ya fito ga saman fatata. In da gashin da ke saman fatar duk ya mi™e tsaye, wannan ne na ji ana cewa"

tsigar jiki.

"""Me ya kawo mini? Ganin Yarima da na yi ta cikin madubina ya shigo da doguwar rigar bacci jikinsa mai"

"wani irin aikin sarauta, amma iyakacinsa bakin ™ofa, ya jingina da ™ofar ya mayar da hannayensa ya goya a saman ™irjinsa ya harWe ™afafunsa da juna, tare da mayar da kai ya jingina shi a jikin bakin ™ofa sannan"

ya Wan Waga kansa sama da turaran a hannuna na Wan wayance na iso wajen da yake a tsaye.

"""Yarima barka da asuba."""

"Ya juyo da kanshi ya kalleni, sannan ya amsa da laSSansa ne kawai na ga sun motsa, har da lumshe"

idanuwa da buWewa.

"""Lafiya?"""

"Ya juyo ya kalleni,a take na ga idanuwansa sun yi jajir."

"""Da ki kaga me?"""

Ya faWa cikin maganar raWa-raWa.

"""Idanuwanka na ga sun yi ja. "

"Sai na ga ya yi murmushin da ya dinga fitar da sauti, sai na ga ya wuce ni ya shiga cikin Wakin ya samu"

"kujerar da ke tsakar Wakin ya zauna, sannan ya Wago hannu ya yafito ni, ya nuna kusa da shi, ma'ana in zo in Zauna. Ban wani nuna damuwa ta ba na iso amma sai na ji na kasa zama saman kujerar na koma gefe Waya na zauna a ™asa, madadin ya yi magana shi ma sai na ga ya zamo ™asa ya zauna kusa da ni, na yi alamar zan matsa, gaba Wayan shi ma ya juyo gare ni tare da kaikansa wuyana. Cikin maganar raWa na ji"

ya yi magana.

"""You hate me. "

Ya ™ara yin sama da kan shi zuwa daidai kumatuna.

"""Sarki ya aiko in je."""

"Na yi saurin faWa ina mai alamar tashi, yasa hannuwansa duk biyu ya rungumo ni jikinsa ta gefena."

"""Yarima."""

"""Yasmin, Yasmin, Yasmin,jiya na ™wana ina ro™on Allah ya cire mini ke daga zuciyata but still... Na lura ke"

"har yanzu zuciyarki ba ta son zama da ni."" Ya yi murmushi."

"""Nayi tunanin in zo in yi sallama da ke, Idan har na fahimci ke har yanzu you don't want to stay with"

"me,saboda ni na san halin Sarki, ba ya sauraran komai idan ya riga ya faWi magana. "

"Duk wannan maganar da yake yi a cikin raWa yake yin ta, irin ta marar lafiya, sannan ga shi ya matse ni a"

"jikinsa, sai shinshinar min wuya yake,yana ™ara tura kansa cikin wuyana,ni kuwa idanuwana a lumshe"

suke ban da numfashina da ke neman Waukewa.

"""Ba zan iya tsallake duk hukuncin da Sarki ya yanke min ba, amma zan Wan yi iya ™o™arina in ga ko na"

samu nasara.

Ya yi shiru a daidai lokacin da ya juyo da fuskata a tasa.

"""Amma na yanke hukuncin barin ™asar. "

"""Saboda me?"" Na faWa a sanyaye nima."

"""Saboda ke. "

"""Kai da baka so... yasa yatsunsa biyu a laSSana yana zagaya su, wannan yasa ban iya ™arasa magana ta"

ba.

"Na yi Wan hanzari kaWan na mi™e, saboda jikina da na ji ya fara rawa."

"""Wai me ye haka Yarima? "

"Na yi irin maganar nan wacce da ji na da ™yar na ™wato ta daga bakina, ya mayar da numfashi ya kai sau"

"ba™wai, sannan ya mi™e tsaye."

"""Sorry. ya juya ya tafi, har ya kai ™ofa na tuno da maganar zuwa gidan Aunty Salwa,na yi masa magana."

"""Yarima,ni zan je gidan Aunty Salwa yanzu, bayan masallaci nima zan wuce Sarki ya aiko in je."""

"""Ki gaishe ta. Kawai ya ce ya juya ya fita,a inda nake tsaye a nan na dur™ushe na yi wajen minti talatin"

sannan na samu da ™yar na mi™e na ™arasa shiryawa.

Ban ™ara ganin Yarima ba sai da na shiga Wakin Hajiya a nan ne take ce min Yarima na cikin ™uryar

"Wakinta a ™wance, ban iya tambayarta ba ko lafiya sai na ji zuciyata tana son ta ganshi, na san kuwa ba zan taSa iya wuce Hajiya in nufi ™ofar dakinta ba, har na zauna na ji ta ce, ""Shiga ciki mana ki zauna man ba™i sun yi yawa, balle ma yau juma'a."" Na ce to, tare da saurin tashina."

"Amma ina shiga sai na ga Yarima ya juyo da kansa ya kalleni ya mayar gefe Waya, na isa bakin gadon a"

daidai lokacin da nake zaro takardar da Aunty Salwa ta bayar in kawo masa.

"""Gashi in ji Aunty."" Ya juyo ya kalleni ya lumshe idanuwansa kamar wanda ake ™o™arin ™ara masa ruwan"

"ledar asibiti, domin ceto ransa daga ciwon amai da gudawa da ya yi masa mummunan kamu. To haka na ga Yarima na buWe idanuwa da ™yar."

"Ya zaro hannu tamkar hannun ya yi masa nauyin Wagawa ni kuwa na Wora masa takardar a kai, madadin"

in zauna sai na dawo falo na biyun Hajiya na zauna saboda ba zan iya zama a wajensa ba......

"Maganar da Sarki ya fara ita ta katse mini tunanin da na tafi, wanda a cikin mintuna biyar kacal na yi shi."

"""Yau ne ranar da muka yi al™awari da kai zaka zo mini da abin da na umarce ka, ina jiranka."""

"Yanda na ji cikin naman jikina na rawa haka kuwa na tabbatar Yarima na cikin halin da ya fi nawa, da jin"

"maganar da Yarima yake yi,ka san a tsorace,a firgice,a nadamance da kuma karfin hali irin na maza yake"

yin ta. Bayan ya mi™e da ™yar ya koma can kusa da Sarki.

*˜ASAITA BOOK 2*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 5

"""Baba ka yi mini afuwa a kan abin da na aikata maka na rashin ™yautatawa,a baya na yi al™awarin ba za"

"ka ™ara kama ni da wani laifi ba na rashin ™yautatawa ba."""

Sai na ji ya rage sautin maganar ta juya izuwa sanyi da rawar murya.

"""Ba..ba yan...zun ina son abin da ka ke so, zan iya zama na har abada da abin da ka ke so."" Ya yi shiru."

"""Yanzun me ka ke son inyi maka kuma? Bacin ka kunyata ni ka tozarta ni a idon jama'a."""

Ina kallo ta wutsiyar idanuwana ya ja jikinsa ya matsa sosai kusa da ™afafuwan Sarki.

"""Baba ka yi mini hukuncin duk da ka ga ya dace da ni, wallahi zan Wauka matsawar dai yin hakan zai huce"

zuciyarka zai saka ka yafe mini.

"""Ka zaSi Waya cikin abu biyun nan,auranka ko sarauta."""

"""Baba duk wanda ka zaSar mini ina so."""

"""In zaSa maka ka ™ara yi mini yanda ka ga dama."""

"""Baba ka yi ha™uri, wallahi kuskure ne,ba zan ™ara ba har abada."""

"""Koma ka zauna, zan yi tunani a kan ka, ke kuma ki gaya mini gaskiya zaki iya zama da shi ko kuwa?"""

"""Duk hukuncin da ka yanke ya yi mini nima."""

"""Tashi je ki ciki."""

"""Na gode."" Na mi™e a sanyaye na nufi ciki."

"Tsayin mintuna arba'in Yarima ya yi shi da Mai Martaba, amma ni ina ™wance saman lan™wasashshiyar"

"kujerar Mama, na yi lamo alamar bacci nake yi, ina ji ya shigo suka shiga ™uryar Waki da Mama sun Wauki mintuna sun kai ashirin sannan suka fito, ina jin shi ya yi sallama ya fita."

"Bayan sallar la'asar ne,Mai Martaba Sarki yasa aka kira ni zuwa fadarsa ta cikin gida, zan iya kiran lokacin"

"da huWu da rabi na yamma,ni da Mama muka shiga fadar wacce ita ´ar rakiya ce, wani sanyin daWi na ji ya sauka a zuciyata,a lokacin da Mai Martaba ya ce Mama ta zauna ita ma. Ba mu fi minti biyu da zama ba sai ga Hajiya Kilishi ta shigo."

"A nan Sarki ya umurce ta da ta zauna, wanda dama alamar da ta nuna Sarkin ne ya aika a kira ta."

"Maganganu, misalai,nasihun da suka yi mini yasa a take na ji zuciyata ta karaya a kan duk wani abu da na"

™udura a kan Yarima na game da wahalar da shi.

"Lallai Yarima ya samu yabo a wajen mahaifansa, da kishiyar Mama, Hajiya Kilishi, ta faWi irin halayyarsa"

"da suke ji, ita ma, sai na dinga jinsa a zuciyata a take kuma na tunano kalaman Aunty Salwa waWanda ta karantar da ni tsantsar so kuma me ye shi da tafiyar da wanda ake so."

"Na dawo hayyacina lokacin da na ji Mai Martaba ya ce, ""³ata ina fatan za ki gafartawa mijinkin"

"abubuwan da ya yi miki a baya, na rashin ™yautatawa, saboda ya yi nadama ya nuna ba zai sake ™watanta miki su ba, ya nuna mini yana son matarsa."""

"Yabo, nasiha da maganganun da Mai Martaba da iyalansa suka yi mini shi ya sanyayar mini da jikina,"

"sannan Sarki ya yi mini al™awarin yi wa Yarima hukunci, matsawar bai gyara halayyarsa ba, ya tabbatar mini da sati Waya ya bani idan har na ga ba daidai ba,in sanar da shi. Irin maganganun mutane da suka yi mini sun sa na ji alamar Wan Wigon wani abu a zuciyata, wanda na tuno da Aunty ta ce wai shi ne alamomin so."

"˜arfe shida saura mintuna goma sha ba™wai motocin ayarina suka shiga get Win gidan Yarima,wai sai na ji"

na tsinci kaina cikin wani irin nishaWin farin ciki. Mu ma muka sauka inda ake ajiye motocin gidana.

Yarima na hango a tsaye ya jingina da Waya daga cikin ragowar motocin da ke ajiye a rumfar ajiye motocin.

"Dukkan hannayensa ya saka su a aljihunsa ™afafuwansa kuwa ya harWe su a waje Waya, tabbas sai na ga"

"ya ™ara yi mini ™yau,ko kuwa don ba™ar T.Shirt Win da ke jikinsa ce ta ™ara haska shi dama abu ga farar fata. Amma yanayinsa ya nuna mini da ganinsa cikin Wan ruWani yake, saboda yana hango motocina sai na ga ya yi saurin mi™ewa tsaye sosai."

"Murmushin da nake yi kuwa,ni na san ya shiga har zuciyata, motocin na tsayawa shi ma na ga ya Wan"

"taho alamar zai iso ga motata, ganin an buWe mini na fito shi ya sa naga yayi tsaye cak, tare da mayar da ajiyar zuciyar da ta fito fili, wanda ya yi ta cikin lumshe idanuwansa duk biyu. A hankali na ga ya zaro hannu Waya daga cikin aljihunsa ya shafi gashin kansa da shi, sannan na ga ya buWe idanuwansa ya Wan"

Waga su kaWan ya kallo ni.

"Ni kuwa tuni har na kusa zuwa inda yake a tsaye, saboda ita ce hanyar da zan bi in shiga cikin gidana,ni"

"kaina na san na canja tafiya, amma wani abin ban mamakin da na yi shi ne ina isa inda yake tsaye sai na"

ji ba zan iya yi masa magana ba balle har ta kai ni ga tsayawa wajensa. Sai dai kawai na yi murmushi na

raSa ta gefensa na wuce.

"""Kin tayar mini da hankalina,kin daWe sosai."""

"Maganar da na ji ya yi daidai lokacin da na zo zan wuce ta kusa da shi, na Wan juyo da kaina na Wan kaWa"

"idanuwana tare da yin murmushin da na san ya ™ara bayyanar mini da ™yan fuskata,´ar lotsawar gefen"

"kumatuna ta bayyana a fili (Dimple), wacce na tabbatar ita ce sirrin fuskata."

"Na juya na nufi gidana a inda ina shiga falo wayar hannuna na yin ™ara, Yarima na ga an rubuta tare da"

lambarsa na yi murmushi na kanga wayar a kunnena.

"""Hey!"" Na faWa."

"""Muryarki ta yi mini daWi a zuciyata, ita kaWai dama nake son ji ko hankalina ya daWa ™wanciya."""

"""Wa ke magana ne ban gane ba?"""

"""Yasmin mijinki ne."" Na yi murmushi na kashe wayar."

Ina aje wayar ´an matan suka yi mini sannu da dawowa na amsa masu tare da Wan Sata mintuna biyar a

"wajensu, domin in basu nasu ha™™in, na lura kuwa hakan na yi masu daWi matu™a. Ina hawa ban tsaya"

"komai ba sai hidimar wanka, saboda ganin magriba ta kawo jiki sosai."

"Yau kam addu'ata ta sha bamban da ta kullum, tunda yau na yi ta ne a kan Allah yasa Yarima ya ci gaba"

"da sona har abada,ni kuma Allah yasa inji ina son shi,in gane son in aikata shi nima, Allah yasa in dinga yi wa Yarima biyayya a kan duk abin da ya umurce ni da shi."

"˜arar wayata ita ta Wan sa na waiga na kallo ta saman gadona, har na kawar da kaina manufata ba zan"

"Wauka ba, sai na yi tunanin ko Aunty ce, wannan tunanin ne yasa na mi™e cikin Wan hanzarina na isa ga"

wayar tawa. Yarima na ga an ™ara rubutawa. Na yi murmushi na kanga a kunnena.

"""Don't say hello to me. Saboda muryarki na rikita ni, ina gayyatarki cin abinci ™arfe ta™was na daren"

"yau."""

Kafin in yi magana har ya kashe. Na koma da baya na ™wanta saman gadona na lumshe idanuwana haWe

"da murmushin daWi,nan take na tambayi kaina shin ko dai ina son Yarima ne? A take na ji ™wayar"

"idanuwana na karanto mini fuskarshi,shin ko wannan shi ne son? Na yi saurin tashi ina girgiza kaina,kai"

"a'a,ni na san ba na son Yarima. Na yi tsaki na mi™e na nufi ™asa wajen ´an matan gidana."

"A hankali suka dinga ba ni labari,a nan har na dinga zolayarsu da cewa ko wacce sai ta gaya mini sunan"

"saurayinta. Muna cikin haka wayar da ke falo ta Wauki ™ara, tana nuna mana alamun an bugo waya kenan. Mansura ce ta yi saurin zuwa ta Wauka, cikin sakan Waya da kanga kan wayar a kunnenta na ga ta yi saurin dur™ushewa ™asa, sannan na ji tana gaishe da mai maganar. Yanda take yi tamkar tsaye take a gabansa, sai dai na ji ta ce, ""To."" Da sauri da sauri na ga ta iso gabana bayan ta ajiye kan wayar ta"

tsugunna tamkar tana neman in gafarta mata daga wani laifin da ta yi mini sannan ta yi magana.

"""Allah ya taimaki Gimbiya, Yarima ne ya ce ki Wauki wayar hannunki."" A take na ji gabana ya faWi, wanda"

"ya yi daidai da kallon agogon da ke manne a kusurwar falon. ˜arfe tara saura mintuna sha takwas,nan na tunano gayyatar da aka yi mini ta zuwa cin abinci ™arfe ta™was na daren yau."

"Cikin Wan gaggawa na nufi sama tun kafin na isa falon sama na ji wayar tana ta kukan kirana, na yi saurin"

"gudu na isa, tare da saurin kanga wayar a kunnena."

"""Hey."" Na faWa cikin muryar da tafi kama da ta marar lafiya."

"""Na san kin gane na samu kaina cikin son ganin ki,shi yasa ki ke wahalar da ni."" Shi ma tamkar ba shi da"

lafiya yake mayar mini da amsa.

"""Sorry."""

"""Ina jiran ki."""

"Bai jira na mayar da amsa ba na ji ya kashe. Na ™urawa kan wayar ido, tamkar zan ga hoton Yarima a ciki,"

"na yi murmushin da ya ratsa jijiyoyin jikina, sannan na mi™e."

"˜arfe tara daidai ina gaban madubina ina kallon jikina, riga da siket ne na atamfar Super Holland, Winkin"

"wanda ya bi jikina ne, shi ne mai (shape) babu wani ™walliya a gaban Winkin sai dai buWaWWan wuya ne mai zagaye. Sai kawai dogon zib tun daga saman wuya har izuwa bakin ™ugu, wanda makamin zuge shi,zamu iya cewa ya yi kama da Wan ™aramin zobe, shi kuwa siket Win irin Winkin nan wanda ™arshensa buWaWWe ne sosai."

"Takalman dana saka, basu da wani tsini sosai, mayafin jikina kuwa kalar takalman ne, wanda suka yi"

"shige da Waya daga cikin ™walliyar atamfar wato ja, turaren (Glorious Lonkoom) shi na feshe jikina da shi, wanda wayar G.S.M ce mai kalar ja a hannuna. Na yi murmushi sannan na tambayi kaina, shin me yasa nake jin farin ciki a zuciyata? Na lumshe idanuwana haWe da tunanin wai ga Yarima nan zai rungume ni"

ta bayana.

"Na buWe ido da Wan saurina har da ´ar ™ara haWe da Wan tsallena, tamkar da gaske, na yi dariyar da na ji"

"tamkar yau ne ranar da aka yi mini wahayi da farin ciki, sannan na nufi gidan Yarima."

"Falon ™asa na yi sallama na shiga, kafin in rufe baki mutane sun kai ba™wai suka zube a gabana suna"

"kirari da gaisuwa a gare ni, na amsa masu cikin nuna nima fa ´ar mulki ce, kafin in ™arasa wajensa,tuni"

an malala mini wata lallausar darduma a wata kujerar da ke kusa da shi da alama ta mulkinsa ce.

"Yarima kuwa yana ™wance a gadon mulkinsa mai kama da katifa,ko in ce kujera mai hannuwa, amma"

"mai faWin gaske, ban da fitilu da ke zagaye da ita, ita kanta katifar mulkin sai ka tattaka hawa biyu"

"sannan ka same shi ana uku ™wance,ke nan kamar kana hawan matattakalar bene."

"Yanda yake a ™wanciyar rigingine nan wayoyin hannu da na gida sun zagaye shi sun kai ba™wai, amma"

"kai da ganinsa ka san hankalinsa ba ya a wajen mutanen da ke zagaye da shi, suna ta fadancinsu,su ma"

"za su kai ta™was, daga ™wancen da yake kawai ya waigo da kansa ya kalleni."

"Hararar lumshe idanuwa ya yi mini,wacce zan iya cewa ta bayar da ma'anoni da dama, gaisuwa,kin mini"

"laifi,™auna,son ganin ki nake,na ji daWin zuwan ki."

"Cikin nuna ban fahimci mai yake ciki ba na Wan Sata fuska alamar na ji haushi,nan take na ga yana girgiza"

"kansa, sannan ya juyo ya kalli mutanen da suka kasu gida biyu. Wasu a wajensa suna yi masa firfita da gyara shi, ban da kirari da suke yi masa. Wasu kuwa suna a kaina ni ma ana yi mini nawa,kallonsu kawai"

ya yi sai na ji suna cewa.

"""Mun bar ku lafiya, ´a´an mulki, waWanda suka gaje shi, godiya muke."""

"Kafin su ce sun yi gaisuwar nan da suke,ko in ce sallama,tuni wani dogari ya iso gabana da faranti a"

"hannunsa lulluSe da farin yanki,a take na fahimci komai wai in ina so inyi musu ™yauta."

Na Wan sunkuyo kaWan na Wauki bandir uku na mi™awa na kusa da ni da hannu na yi masu inkiya da su

"raba. Ai kuwa na sha godiya da kirari irin na ™wararrun dogarawa. Cikin mintuna uku falon ya koma shiru, daga ni sai Yarima da ke ™wance, kamar mai jiran motar asibiti (Ambulance),ta zo Waukar shi."

"Mun samu mintuna biyu a haka, sannan na yi murmushi na ce a zuciyata, mulki sai mai shi, sai kuwa Wan"

"da ya gaje shi. ˜ASAITA, sai Sarki, sai kuwa jinin da ya fito ta sarauta. Na girgiza kaina sannan na yi murmushi na mi™e tsaye na nufi inda yake ™wance."

*˜ASAITA BOOK 2*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 6

"Dole,in zamo ™asanshi, ta wani Sangaren kamar yanda Aunty ta faWa, matattakala biyu na hau, sannan"

na zauna gefe Waya.

"""Sorry."" Na faWa cikin sanyin murya. Ya juyo da fuska ya kalleni,kunyarsa tasa na sunkuyar da kaina, ina"

jin motsawarsa ashe matsowa ya yi ya kama yatsun hannuna Waya.

"""Yasmin kin firgita ni sosai,kin tayar mini da hankali,kin saka

Please Login or Register in order to submit comment