You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na gaya miki ki kai masa,ki ce Gimbiya"

"na gaishe shi baki ya siyu, amma tana hutawa har nan da sati biyu."""

"""Maganar ki ita za'a bi, godiya muke."""

"Na koma na wanta jikin kujerar da nake zaune, ina kallonsu suka bi layi suka fita kamar yanda suka"

"shigo, bayan nan kuma na umarci su Mansura da su washe kayan su Wan Wibar mini kayan marmarin,su"

"Wauki ragowar, haka kajin na ce su Wauki Waya."

"Cikin girmamawa da biyayya suka aikata yanda na faWa, tun daga lokacin kuwa sai na koma sama,a inda"

"na umarci su Mansura da su Wauki daki Waya a asa su wanta,ni sai da safensu."

"Bain ciki, takaici, suka saukar mini a daidai lokacin da na tuno da Anwar,na yi tunanin da shi na"

"aura,muna can ya shigo Waki a sunanshi na ango, ina can yana tarairayata da nuna mini kulawa Wari bisa"

"Wari, wannan tunanin yasa na sha kayan baccina, na buWe ofar da za ta fitar da kai barandar da take a"

gaban gidan.

"Na dafa arfen barandar, wanda na mayar da idanuwana na lumshe,a daidai lokacin da wani"

"ni'imtacciyar iska ta kaWa, iska ta dinga Waukar gashin kaina tana juya shi a hankali, hawaye masu sanyi suka tsiyayo mini a kumatuna, a lokacin da tunanin rayuwata ta raunana ya faWo mini,anya kuwa zan"

amince in dinga irin wannan zaman jakadancin? Komai ke tsakaninka da mijinka sai wata ta sani.

"Na buWe idanuwana tare da ware hannayena tamkar ina jiran wani ya rungume ni, kamar an ce in kalli"

"barandar sama wacce take kallon tawa barandar,sai kawai na hango mutum a tsaye, shi ma ya dafa"

arfen barandar ya sunkuyo yana kallona.

"Da Wan nisa, shi ya hana ni in gane ko waye, kuma ga iska tana kaWawa, natsuwa na yi sosai na ura masa"

"ido, ba abin da idanuwana suka karanta mini sai angona Faysal."

"Tsanarshi na ji ta aru a zuciyata a take ban san lokacin da na juya na shige cikin Wakina ba, na mayar da"

"ofa na kulle, na wuce na faWa gadona a inda na kasa tunano komai sai Dad wanda da ya san rayuwar da ya jefa ni ciki, na san da bai fara ba."

"Ni ce har arfe biyun dare zaune a abin sallah ta, ina roon Allah ya kawo mini canjin rayuwar da ta fi"

"alheri a gareni,ni kam na san ba zan iya wannan auran ba, na yi tunanin wai yau ne daren farko (first night) Wina,amma gani nan a zaune ko kalar ango ma ban gani ba."

"arfe shida na safe na farka, hakan yasa na yi saurin saukowa daga gadona, domin gabatar da sallar"

Asubahi Win da na makara ban samu yi ba. arfe tara na safe har na gama komai na sauka asa domin

nemawa cikina abin da zan ci.

"Wani abin mamaki da na gani, shi ne yanda har an gama gyara ko'ina na falon, sai amshi ke tashi,"

sannan kuma gaba Wayan gayyar an matan nan sun hallara waje Waya ni kawai ake jiran fitowata.

"Tausayinsu ya kama ni,a zuciyata na ce bayin Allah, insha Allahu sai na raba ku da wannan angin na"

"bauta,a take na ji ina aunarsu, sannan ya zama dole ma in Wan saki jikina da su, saboda su ji daWi su ma."

"A take na yi murmushin dariya, ""A'a Mansura har kun tashi?"""

Cikin sakan Waya har sun gama isowa bakin matattakalar benan da nake saukowa sun zube asa.

"""Haba, abokaina, ya zaku dinga yi mini haka, tamkar wata wacce ku ke bautawa, na san dole ne ku ba ni"

"girma, amma irin wanda nima zan ji daWinshi ba irin wannan ba."

"Sai na ga wannan ya kalli waccan, waccan ta kalli ar uwarta, na sauko na dinga dafa kafaWar na kusa da"

ni.

"""Ku zo muje."" Suka biyo bayana. Ina zama gaba Waya suka zube asa."

"""Gimbiya mun gaishe ki. Barka da wana?"""

"Na amsa masu da lafiya alau. A nan na dinga tambayarsu sunayensu, Waya bayan Waya, wani abun in yi"

"oarin ba su dariya, amma bayin Allah nan sai na ga sun kasa yin dariya, ga ta kuma suna son yi. Na"

waiga na kalli Mansura.

"""Mansura, har yanzu ban fahimci waWanda ke kicin ba."""

"""Allah ya ja da ran Gimbiya ga mu nan."""

A take na ga an mata masu yau suma.

"""Yaya abinci?"""

"""An gama shirya shi a wajen cin abinci, na Yarima fa?"""

"""Ai can ake haWa masa shi ma."""

"""Su wa ke haWa masa?"""

"""Yana da masu yi masa."""

"*Maza ko mata?"""

"""Maza ne."""

"Na taSe baki, sannan na mie na bada umurnin a kai ni wajen cin abincin. Kai wata duniyar ma in ka"

"shige ta, sai ka ga tamkar yau aka haife ka, saboda ganin sabon yanayi da sabon tsari."

"Duk a cikin falon muke, amma da muka bi ta wata hanyar sai na ga tamkar mun fita asashen turawa,"

wani Wan rukuni ne mai kama da Wan aramin wajen shaatawa an saka masa wasu labulaye masu kama

"da rumen kitso, da ka buWa sai ka ji sun yi kankacakau, madadin tebirin cin abinci da muka baro a falo."

"Sai na samu shi kuma wajen shafe yake da kafet, mai yan gaske ga wani tsakiya mai zagayewa, sannan"

"na ga an shinfiWa wani yanki mai yan gaske,fari mai zanen jajayen fulawoyi, shi ma zagayayye ne,saman"

"shi aka jera kayan abincin,ga tuntayen alfarma guda uku gefunansa."

"Ina zama jakadiya na isowa, ta zube gabana ta kai gaisuwa."

"""Allah ya ja da ran kilishin Gimbiyoyi jakadiya na yi miki barka da Asuba."""

"Na yi murmushi, ""Gimbiya na amsawa jakadiya,kin wana lafiya?"" Sai na ga tana sussunne kai."

"""Jakadiya ba a amsa mini."""

"""Lafiya lau, Kilishin Gimbiyoyi."""

"""Dama Yarima ne, ya aiko ni ya ce a gaya miki yana jiran gaisuwarki, sannan yana gayyatarki karya"

"kumallon safiyar nan,zuwana na huWu kenan a lokacin dai baki fito ba."""

"""Ki gaya masa ina amsawa, amma ki ce kin same ni har na Zauna saman in da zan karya nawa"

"kumallon,sai dai ya jira wata safiyar sai ya ara aikowa."""

"""An gaishe ki."" Ta mie da hanzari ta yi gaba,ni kuwa na buWe kayan cin abincina, amma a cikin sauri an"

"matan nan masu girki suka karSe ni. Farfesun naman kai ne da sinasir a gefe Waya, sai soyayyan dankali mai wai a ciki, ga kunun gyaWa a gefe Waya, ban da ruwan shayi da yake a gefe, da cinyoyin kaji zalla an soya su."

"Bayan na gama ne na umarci su Mansura su zo su raka ni in zagaye gidan, har waje saboda sanin yanda"

"yake duk da wanana biyar kenan a gidan, amma a tare nake da jama'a an biki."

"Samana dai falo ne babban gaske, wanda ya sha kujerun alfarma har kala biyu, kowanne rukuni,kalar"

"kujerun su daban, amma irin na gidan sarauta, sai Wakuna waya biyu kacal, wani gado ne waya Waya a tsakiyar Wakin zagayayye mai kama da wano (Circle), aton gaske,an zagaye shi da wasu labulaye farare,"

wanda sai dare ya yi ake danna wata na'ura wato remote sannan sai ya sauko.

"Gaba Wayansa shinfiWe yake da zanin gadon da ya bazu asan shi, wanda kafet mai laushin gaske ne"

"asan shi, shi ma a zagaye yake, sai daga can gefensa kujeru ne masu zagaye aka yi masu rukuninsu"

"daban, har Wan tebirin tsakiyarsu (Centre table), sai daga kusurwa tebirin rubutu ne har da kujerunsa"

biyu.

"Daga Wan nesa da gadon kuma kujerar kushin ce doguwa, waya Waya, wacce ta sha shinfiWar dardumar"

"sarauta da filillikan ta biyu. Gefe Waya kuwa wani irin kafet ne, amma ba wai irin wanda ni kaina na sani ba, tabbas wannan ya fi kafet Win tsakiya laushin gaske."

"Bangon gidan kuwa Waukar ido kawai yake yi, wanda na yi imani da Allah ba tayal ba ne ba saboda yanda"

"yake Waukar ido. aya Wakin kuwa, shi ma an zuba masa wani irin gado, wanda kan shi kawai ma abin"

"kallo ne, sai kujeru waya uku da ke gefe, sai kuwa rukunin tebir Win kayan Na'ura mai wawalwa"

(Computer).

"BanWakin Wakunan kuwa shi ma wani sabon gida ne, saboda shiga ka ke yi wamin wanka tamkar ka"

"shiga ramin wanka (Swimming pool) saboda asa ya shafe, kuma sam ba ka ganin mai ke asan wamin"

"ne,ko kuwa irin abin da ke manne a bangon gidan ne? Oho, sai dai zaka ga yana ta gudu, tamkar ka shiga"

orama.

Sannan an rubuta zafi da sanyi a jikin wani bango da yake tsaye shi kaWai a can tsakiyar kusa da ramin

"wanka, shi kan shi ramin wankan ka tattaka matattakalar bene,amma shi sai mu ce kamar za ka gidan"

"asa, sannan ka shiga ciki."

"Wasu green da blue Win abubuwa ne lie da Wan dandamalin inda za ka ajiye hannuwanka in ka shiga,"

"wanda aka rubuta sabulu da soso, ma'ana su za ka danna su fito da kansu,in ka gama ma su koma da kansu."

"aton madubi ne wanda za mu iya cewa ya kai rabin bangon banWakin, shi ne ke kallon ka in ka shiga, da"

in ka fito. Tsayawa arasa bayanin ma na san abu ne mai Waukar lokaci.

"Da ka buWe ofar da ke cikin Wakin,za ka ga gaban gidan, wanda yake kallon gaban wani gida wanda na"

"ga Faysal tsaye jiya da daddare,da ka gangaro matattakalar benen,sai aton falo, wanda zan iya cewa"

"tsayawa fassara shi Sata lokaci ne, sai dai awai Wakuna biyu shi ma a asan da banWakinsu."

"In ka fita cikin gidan,za ka samu bene ne zagaye da shi kamar wabo, sai filin tsakiyar,in ka fita ofar"

"shigowa kuwa za ka samu ragowar rariyar gidan, waje kenan inda ke da lambu in ka dawo ta gaban gidan"

"kuma doguwar baranda ce kamar ta asibiti, amma wannan yanayinta kamar aton fayif Win ruwa."

"Tun da zagaye take da shukokin fulawoyi,in kana ciki kamar kana cikin inuwa, ita za ta Wauke ka har ka"

"shiga gidan Faysal, wacce kamar nan naWe take da wayoyi, sai dai akwai ofa biyu in ka zo tsakiyar ta."

"aya ofar za ta fitar da kai filayen wasa na gidan, wanda gaba Wayan zagayen gidan ciyawar nan ce"

"wantacciya mai kama da kafet Win asa, filayen wasa ne kala-kala, akwai na wallon afa, wallon raga, wallon wando, wallon hannu,ar wallon rami da sauran wasanni kala-kala."

"Daga can nesa da wajen kuma wani dutse ne wanda asanshi duk ananan duwatsu ne, ga ruwa mai"

"yau yana gudanya a asansa, wanda za mu iya cewa wajen shaatawa, wajen ya yi mini daWi da sanyi- sanyi. aton dutsen kuwa malale yake, tamkar an shinfiWa a kai wanda sai ka taka kamar ananan duwatsu uku, sannan ka haye shi."

"Ba zan iya cewa ga inda wannan ruwan ke nufa ba, saboda gabanshi duk daji ne,wato dogayen itatuwa"

"ne, masu kama da iccen turare,ko ko iccen fulwaya za mu ce, shi kuwa ruwan kana hango asanshi garai- garai, wanda ananan duwatsu ne ke aiki."

"Muna isa wajen kuwa, na tattaka na haye saman dutsen nan,a nan take sai na ji ai ni na samu wajen"

"zama in dinga hutawa, duk da an keSe wajen hutawa a cikin wajen filin wasan. aya hanyar kuwa, Sangaren lambu ne,babu abin da babu,a cikin wajen, wanda sai da muka zagaya shi sosai, sannan muka fita, shi ma a cikin shi akwai duwatsu, sannan an tanadi wata rumfar gargajiya a ciki, wacce ta sha shimfiWu a inda daga nesa da ita akwai wani Wan aramin gida mai yan gaske, sai dai sun ce gidan"

hutawar Yarima ne.

"Saman dutsen nan mai ruwa shi ne arshen zagayen gidana, tunda ni ba abin da zai kai ni gidan Yarima."

"A nan na umarce su da su Wan kawo mini darduma,zan zauna a saman dutsen,dama ni ba gwanar Wan"

"wali ba, sannan ga ni da son ananan kaya (English wears) duk da dama an Jos haka muke,mun fi baiwa ananan kaya muhimmanci a kan kayan gargajiya."

"Doguwar riga ce kuwa jikina, wacce take Salalliya daga asa, ba ta wuce waurina ba, sai dai aramin"

"hannu gare ta, iya cinyar hannuna, na sa suka Webo mini an ananan duwatsu don kawai in dinga"

jefawa a cikin ruwan.

"Na samu tsayin awa Waya a wajen nan,ni da Mansura da Muslima, sai ga jakadiya cikin hanzari ta zube a"

"can asa, sannan ta nemi iznin hayowa, na bata,a inda ni kuma na kishingiWa a Wan tuntun da suka kawo mini."

*ASAITA BOOK 1*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 10

"""Allah ya taimaki Gimbiya,Yarima ya ce a ce miki yau arfe huWu na yamma ki same shi gidanshi,za ku"

"gaishe da Sarki, da mahaifiyar shi,dama haka al'adar take, domin su ga ya ku ka wana."""

"Na yi shiru, sannan na nisa na fara magana."

"""Ki ce masa ina da ar hidima a gidana, amma shi in ya shirya yazo ta gidana mu tafi in kuma ba damuwa"

"ma iya haWewa a can, ina da ar rakiya."" Sai na ga tana rausayar da kai."

"""Shikenan jakadiya."""

"""To,to,to, Gimbiya ai ba gardama, abin da ki ka ce shine."""

"Ta mie ta gangara ta tafi,ni kuma na cigaba da harkokina, wanda suke yi mini daWi, ga ba rana ko kaWan"

"a ganina sai ma iska da ke ratsa jikina, irin ta sanyin damuna."

arfe biyar na yamma na farka daga baccin da ya washe ni a kan abin sallah ta wanda na tashi da

"mamakin jikina ba hijabin da na saka na yi sallah, sannan an Wora mini kaina a saman filo."

"Cikin Wan hanzari da faWuwar gaba na mie, saboda tunawa da na yi cewa mun yi da Yarima za mu"

"gidansu. BanWaki na shige na watsa ruwa da saurina, ina fitowa Waure da tawul na leo ta barandar sama, ta cikin falo, na kira Mansura,wai dama in tambaye ta cewa Yarima ya aiko,ko ya zo? Ai sai kawai muka yi ido huWu da shi."

"Ya yi tsaye a maimakon in kira Mansura, ganin ya cire gilashin da ke manne a fuskarshi, ya ara Wago"

"idanuwanshi a kaina, ya tuna mini cewa jikina ba riga, na yi saurin shigewa cikin Wakina, tare da wallawa"

Mansura kira.

"Ta shigo da sauri, ""Ya daWe da zuwa?"" Tambayar da nayi mata kenan."

"""Eh, ya daWe."""

"""Tun yaushe ya zo?"""

"""Tun arfe huWu, na zo gaya miki sai na same ki kina bacci, shi ne na gaya masa,ni dai na ga ya hayo"

"saman da kanshi, sai ya sauko ya zauna a nan,mun kawo masa kayan marmari da lemu, amma bai ko kalle su ba."""

"Na yi tsaki, ""maimakon ki ce masa ya tafi zan zo daga baya?"""

Na ga ta zaro idanuwa da sauri.

"""Allah ya huci zuciya,ai ba a mayarwa da Yarima magana, yanzun ka wana a yari."" Nan take sai na tuno"

"yarin nan,nima na taSa zuwanta, ta tsawon awa goma."

"""Ke ki ka cire mini hijabin jikina ki ka sa mini fulo a kaina?"""

"""A'a"""

"Haushi ya kama ni, ""wa ya ce ki ka barshi ya shigar mini Waki?"""

"Ta yi saurin sunkuyar dakai, ba ta ce komai ba, ""fita ki bani waje ki turo mini masu kula da kayana!"""

"""Ai sun ajiye Gimbiya, Allah ya huci zuciya,ga su nan sun fito da su."" Ta nuna saman kujera da Wan yatsa,"

sannan ta yi waje.

"Boyal ne mai ruwan makuba (Coffee Color) wanda ya amsa sunansa, wanda ya sha aikin surfani a"

"wuyansa da hannayensa, amma hannun bai wuce cinyar hannuwana ba, sai rigar kuwa da kaWan ta wuce"

"uguna, amma buWaWWiya ce, wacce ake kira da Stella Style."

"Zanin kuwa ya sha ado, wanda zai Waukewa jama'a hankali,ni kaina mai kayan sai da na ji sun birge ni, na"

"zauna a jikin madubin da ke kusa da gadona, na gyare fuskata."

"Takalmi da jaka ruwan asa ne nasa a afata, wacce jakar iya silin hannu kawai ake rataya ta, da gani ka"

"san desginer ce,wata siririyar diamond na saka a wuyana,inda zobunan hannuwana da Wan kunnan duk"

"kalar sararce, zobe waya biyu kacal ne a hannun nawa."

"an walin Boyal Win ne aka naWo shi, tamkar naWin gwaggwaro, amma a matsayin Waurin Wankwalin"

"yake. Turaren (Network) na zuba a jikina, ban tsaya wani make-up ba a fuskata,saboda gaishe da sirikan"

"dole zan je, sai dai na san dole ta sha farar hoda da Wetlips mai shei,farcena kuwa sun sha fenti ruwan"

asa suma.

"Taku WaiWai nake yi na sauko daga afar bene inda takalmin afata ke fitar da sauti cikin nutsuwa, saboda"

"malalen kafet da ya baje gidan, shi ya hana su ara mai fitar da sauti da arfi."

"Babu kowa a falon sai Faysal shi kaWai da jarida a hannunsa,jin takuna yasa ya ajiye jaridar, amma ba"

"tare da ya kalli inda nake ba, har sai da na iso daidai da shi, sannan na ga ya Waga kai ta gefe Waya ya kalleni,mayar da kan da ya yi ya sunkuyar ya yi daidai da fitar maganarshi a hankali."

"""Something is missing."""

"Na ara kallon jikina sosai, ban ga abin da na manta ba."

"""What?"" Na faWa cikin jan aji."

"""Mayafi,ko kin manta yanzu ke matar aure ce?"""

"Na tsaya na are masa kallo, amma shi ko motsi bai yi ba,a hankali na nufi inda na san zan ga su Mansura,"

"sannan na yafito ta, ta iso da gudun saurinta, sannan na umarce ta da ta Wauko mini mayafi wanda yake iri Waya da takalman da jakata, cikin rawar jiki ta ce to."

"Ko kallon inda yake ban yi ba, na wuce zuwa waje abina,bai ce ala ba, shi ma na ga ya taso ya biyo"

"bayana. Wani abun al'ajabin kuma shi ne dakarun tsaron shi suna nan tsaye am suna jiran shi, a"

zuciyata na ce lallai wannan mutumin da mulkin masifa yake.

"Limousine motar nan mai ofa uku, wacce ta bugeni a titin Ahmad Bello Waya, ita aka buWe mini na"

"shiga cikin takaicinta, ta gefe Waya na ga ya shigo shi ma,a inda bai fi sakan biyu da zama ba, na ga"

"labulaye baae sun sauka da kansu, kenan an rufe mu,ko direban ma bana gani."

"Kujerar gefenmu ba kowa, sai tsakiyarta naga aramar talabijin na aiki,sanyi na ji ya sauka a lokaci Waya,"

tare da wata fitila mai kalar duhuwa ita ma a zuciyata na ce lallai dole a dinga kaWe aan talakawa ba a

sani ba.

"Yanda ya shige wanar kujerar da yake,ni ma haka na wanta linkif a cikinta,tsawon mintuna goma"

"sannan na ga ya cire gilashin fuskarsa da yar, sai ga wani Wan tebir ya Sullo daga asa da walaban lemu amma ba irinsu fanta ba,da kofunansu, wasu walaben ne abin kallo, don ma ina ar gidan masu da shi,"

da sai in ce giyoyi ne ba lemo ba.

"Ya Wora gilashinsa a sama, sannan yasa hannu ya janyo gaban tebirin, sai na ga ashe Wan firji ne ya zaro"

"robar Ice Cream da Chukulat, ya ajiye a gabana, sannan ya Waga walba ya tsiyaya lemo a kofi, ya ajiye a"

"gabana, sai na ga shi ma ya tsiyaya."

"Sai da ya kurSa sau biyu, sannan ya ajiye ni kuwa sai bin shi nake da kallo ta wutsiyar idanuwana."

"""Na aiko da gaisuwata Wazu, amma ban ji gamsasshiyar amsa ba, wanda ke ce mace a arashina ki ke,ke"

"ya cancanci ki aika mini da ita,ko kizo ki gaishe ni."" Ya yi shiru ya ara Waukar kofin ya kurSa lemun."

"""Ki sha mana,sarkin shan zai."""

"Na Wago na kalleshi a zuciyata na ce wa ya gaya masa ina son waWannan kayayyakin, ban amsa masa ba"

sai naga ya Wan sunkuyo kaWan ya Wauki Ice Cream Win ya buWa ya mio mini.

"""KarSi."""

"Na girgiza kaina alamar a'a, saboda mamaki da al'ajabi ya hana ni motsi, ashe ya iya magana mai sanyin"

gaske ko don bai cika yin magana ba.

"""Yasmin!"""

"Na juyo sosai na kalle shi domin mamakin yanda aka yi yasan sunana, ya Wan yi murmushin ASAITA, ya"

"ara mio mini,na sa hannu zan karSa, sai na ga yasa Wayan hannunsa ya rie hannuna, ya kama an"

"yatsuna, sannan na ji ya yi magana."

"""Daga yau don Allah kada ki ara shafa irin wannan fentin, ina son kisa a yanke miki faratan gaba"

"Wayansu,ni ba na so, Allah ma baya so."""

"Na zame hannuna, ""Dole ne ki bi umurnina, saboda ina mijinki, ba ki da wata hanyar rabuwa da ni, tunda"

"kin zo hannuna."""

"Na yatsina fuska. ""Ka manta da ina da abin da zan iya tona maka asiri da shi?"""

"Ya yi murmushi, ""Ai yanzun kan ki zaki tonawa asiri, tunda duniya za ta kira ni da mijin Yasmin ne Wan"

"iska mai bin mata. Amma duk da haka ina roon ki onasu,bana so mu Sata ran mahaifanmu."""

Na yi murmushi na juyar da kaina gefe Waya.

"""Zan ona su, amma sai ka bi dokokina."""

"""Bama za ki same su ba,ki yi shiru kawai."""

"Bai yi wata magana ba, na ga ya koma wana ya ara gyara wanciyarsa."

"Ni dai ar bi ce kawai, saboda ban san ko'ina ba a gidan, har muka iso wani falo. Wata yakyawar mata"

"ce kishingiWe a saman wani tudu kamar na katifa, wanda ya sha shinfiWun dardumai wanda kalolinsu ba sa irguwa. Sai da muka isa kusa da matar, sannan na ga na ma taSa ganin ta. asa na ga Yarima ya zauna cikin ladabi, nima sai na yi yanda ya yi."

"Cikin Wan lokaci anani, na ga matan da ke zagaye da ita suna kawo mana gaisuwa,suna ficewa waje."

"""Barka da yamma Mama."""

"""Barka ka dai yarona."""

"Nima sai na faWi yadda ya ce, ""Barka da yamma Mama."""

"""iyata barka da yau, ya baunta, ina fata baya Sata miki rai?"""

"""A'a Mama, lafiya alau."""

"Sai na ga ya tashi ya haye shinfiWar ya zauna, ya fara wata magana irin ta shagwaSa, mamaki ya kama"

"ni,nan take na ce lallai iyaye, iyaye ne ashe da wanda Faysal ke wa magana lafiya alau ba taama."

"""Mama ni har yanzun Sarki ya hana ni zuwa Malesiya,Mama don Allah ki sa baki ya bar ni in tafi gobe."""

"""Ba fa zai yiwu ba,in dai ka tashi zuwa Honey Moon ne to na san ba zai hana ka ba."""

"""Mama don Allah."" Ya ara matsawa kusa da ita har da rie mata hannu."

"""Kana da naci Yarima a kan abin da ka san ba zai taSa yiwuwa ba. Yanzun ka tashi ka je ku gaisa da Sarki"

"naji an ce ya shigo, kuma na san saboda kai kawai ya shigo. Baby Yasmin ku je ku gaishe da Babanku, ga"

"shi can ya shigo gida,ki yale wannan shagwaSaSSan mijin naki,kin gan shi nan kullum bai girma ji yake kamar a mayar da shi ciki ma."""

"""Mama, kada ta raina ni,ni bana yi mata wasa."""

"""A'a,lallai ni tashi ka wuce ka ba ni waje,marar kunya."""

"""Mama."" Ya faWa a daidai lokacin da shi kuma ya sauko muka tafi."

"Tabbas sarauta sai Wanta, Sarki kam yana mugun aunar Faysal, saboda yanda ya nuna lokacin da muka"

"shiga. Mun shiga Faysal ya sunkuya har asa ya gaishe da Sarki,a inda ni ma na yi yanda na ga ya yi,"

sannan muka zauna gabansa.

"""Faysal na ji aikenka har karo biyu, amma na bayar da amsa Waya, ita ce a'a, yanzun ma a gabanka na ce"

"a'a, ba wai don in Sata maka rai ba, a'a saboda yanzun ba da bane ba, yanzun kana da nauyin iyali a kanka, ya kamata a ce ka tsaya ka kula da su na tsawon lokaci kafin ka yi wata tafiya."

"Faysal ban haWa ku aure da sunan in zalunce ku ba,mu iyayenku mun haWa ku aure ne, saboda muna"

"ganin ku aa ne nagari masu tarbiyya, hakan yasa ni nayi tunanin wacce ta dace da kai ta Sangaren ko'ina rayuwar duniya nan, har izuwa lahira, na ga ba wacce ta dace sai wannan yarinya."

"Wallahi! Wallahi!! Wallahi!!! acin ranta zai iya shafar tsakaninmu da kai,ko da kuwa labari na samu,ka"

"rie ta tsakaninka da Allah, shi so da ka ke gani, a hankali yake shiga cikin zuciya, har ya ratsa gangar jiki,in kuka yi hauri da juna, wata rana sai kun yi murna. Saboda mu ma duk haka aka yi mana,ga shi"

"yanzun ya zame mana alheri."""

"Daga nan ya ci gaba da yi mana nasihohi, sannan ya sallame mu."

"Muna fitowa daga aton falon Sarki,Yarima ya yi gaba ya bar ni a baya,a zuciyata na ce ni dama cewa ka"

"yi in tafi gidanmu,ni ya fiye mini alheri, tunda nima saboda mahaifina kawai nake zaune a gidanka."

"Ina isa falon mahaifiyarsa na ga ban gansu ba, sai na nufi wata ofa nima in nemi inda suka shiga sai na"

jiyo muryar Yarima.

*ASAITA BOOK 1*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 11

"""Mama wallahi yarinyar nan ba ta sona wata-wata, nima har yanzu ban ji ta wanta mini ba sosai."

"Mama taama gareta ga jiji da kai."""

"""Kai ka fara yi mata,ka manta labarin da ka ba ni a baya cewa yi fa tana burge ka,tun ranar da ka fara"

"ganinta."""

"""To Mama ai burgewa ba so bane ba."""

"""To yanzun me ka ke so inyi maka?"""

"""Mama ki yi mata faWa, ita ma ta rage jiji da kai."""

"""Kai ka yi mata."""

"""Wallahi Mama tun da ki ka ce kada in yi mata wallahi ba na yi mata."""

"""Haba Faysal na san ka fa."""

"""Mama ko yanzun fa da zamu zo nan ni na je har Wakinta, sai da ma na jira ta tashi daga bacci. Mama ai"

"kuwa na yi."""

"""Shin wai waya gaya maka rana Waya so ke shiga,a hankali in kuna tare zaka ji kana sonta, amma na gaya"

"maka dole kai ne za ka yi asa ka dinga lallashinta,iyayyar mace ba ta da

Please Login or Register in order to submit comment