You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sannan na haye gadona na wanta."

"Bayan wana biyu ne na taka da kaina har get Win gidan sarautar nan, wajen sojojin nan muka gaisa"

"amma a cikin Satacciyar fuskar nan, sannan na kawo atuwar ambulan (envelope), na mia masu na ce."

"""Saon Yarima ne daga asar Sudan."""

"Suka Wan dudduba ni da motata, sannan suka ce sai na zazzage kayan ciki, na ce masu ba zai yiwu ba,"

amma su buga masa waya su sanar da shi cewa yana da bauwa ta kawo masa sao amma kun ce sai na

buWe....

*ASAITA BOOK 1*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 5

"Nan take suka buga masa, sai ya ce a karSi saon kawai a kawo masa, ya san da shi,ni kuwa na juya na yi"

tafiyata gidan Auntyna.

"angaren wajen Yarima kuwa,kaset ne aka kai masa da hoto waya Waya. Ya sanya kaset Win,lallai ya san"

"na isa, hoton wance yake ba riga a jikinsa da bargo lulluSe daga afafunsa zuwa ugunshi, sannan"

"irjinsa yarinya ce wance a daidai lokacin da yake rungume da ita, ya kai bakin shi ya sumbaci goshinta"

nan aka Wauki hoton.

Kaset kuwa daga inda ya Wauki yarinyar ne har zuwa hotel Win da shiga Wakin hotel Win duk dai yarinyar

"Waya ce, da takarda wacce na gaya masa, idan har ya ara sawa aka kama ni ko ya yi oarin sawa a yi"

"mini wani abu zan kai wa Sarki kaset Win da hotunan da kaina, na yi sallama."

"Tabbas ni kaina na san na gama da Yarima, saboda yanzu ba shi da wata hanyar yi mini wulaanci,sai dai"

"ni inyi yanda nake so a garin nan, da ya nemi takura mini da na tona masa asiri da undin kaset Win da na"

"Wauka a matsayin Sata masa suna. In kuwa haka ta faru, sarauta kuwa shi da ita har abada."

**** ****

"Yamma ce yanzu wacce ta nuna arfe biyar har da wasu mintuna goma, yanayin sanyin daminar garin"

"sun haWa sun mayar da garin tamkar dare ya yi, sanyi kuwa mai shiga cikin tsokar jiki."

"Motocin da na gani a harabar gidanmu a lokacin da na shigo da motata, shi yasa na Waga hannuna na"

"kalli agogon da ke maale a tsintsiyar hannuna, tabbas waWannan koma su waye bain Daddy ne, da gani"

"ka san manya ne na gaskiya, saboda ganin manya-manyan (Jeep) da na yi har wajen biyar,ban da"

ananan (Pegeout 406) ga zungureriyar motar nan irin ta Yarima Limousine Cadillae.

"Don dai kalarsu ce ba Waya ba, kuma wannan mai murfin ofa huWu ce, kenan babbar ta Yarima ce,na"

"samu na raSa tawa motar daga gefe Waya, sannan da Katung ya iso nake tambayarsa su waye? Nan ya nuna mini bai san ko su waye ba, amma manyan mutane ne (Big Men)."

"Mamee na falo ita ma da wasu mata har biyar, ina isowa na sunkuya har asa na gaishe su, sannan na isa"

"ga Mamee, na sumbaci kumatunta alamar na dawo kenan har zan wuce sai na ji Mamee na cewa."

"""Ai itace wannan."""

"Wata mata wacce take zaune ita kaWai a doguwar kujera wacce da yar take motsi, ita ta yi ar dariya ta"

ce mini in zo.

"Ina zuwa na zauna asa kusa da ita, sai na ga ta shafi gashin kaina wanda yake a buWe ta ce."

"""She is beautiful, she deserves to be the Prince's wife,amma daga yau ki dinga kula da rufe gashin kan ki,"

"saboda yanzun kin zama babba."""

"Ta faWa da harshen Hausa, sannan ta ce in tafi. Ina tashi na kalli Mamee kallo mai alamar tambaya,"

"amma sai na ga ta kawar da kanta, na taSe bakina na haye sama, zuwa Wakina."

"Bayan kamar mintuna goma sha biyar, sai ga Mamee ta shigo Wakin da nake ta mio mini wasu riga da"

zani na Wanyan watin less (Cotton less) mai launin kore wanda ya chiza wato ruwan kayan sojoji (Amry

"colour) da takalma ruwansa, amma mai haske (light green) da file Wanwalin sai, da abin sagalawa a"

"wuya, duk ruwan takalman. Da wani irin English Gold wai duk in saka a jikina."

"Tambayar Mamee nake, amma ta i ba ni amsa, sai dai faman shirya ni take yi hatta shimi da siket Win"

"duk kalar kayan ne,ni kaina na san nayi yau, balle raba gashina biyu da Mamee ta yi ta sakko mini su a gaban irjina, wanda ya sauko mini har kusan rabin cikina."

"Fuskata kuwa ta sha gyara,ni kaina ban san Mamee ta iya walliyar kece raini ba, sai yau, tun da ita"

"Mamee ba ta walliya,iyakacinta ta murza hoda kawai da Wan walli a idanuwanta. Ta umarce ni da in"

"biyo ta,na bi bayanta a hankali wanda take ce mini taku WaiWai zan dinga yi."

"Dama ni sarkin iya ASAITA, shi na dinga yi. Mun isa falo na ga matan da ke zaune duk sun ruWe, na yi"

"zaton iya nan kawai za mu tsaya, amma sai na ga an nufi sashen (Sitting room) Win Dad,Wakin"

shaatawarshi da ni.

"Muna kai wa ofar Wakin na ga Mamee ta ara fesa mini wani Desginer Win turare, sannan ta ce."

"""In kin shiga da kin kai tsakiyar falon ki durusa ki gaishe su, amma da harshen Turanci, ban da sakarci,"

"ban da shagwaSar da ki ka saba yi wa My dear,kina ji na?"""

"Na ce, ""To Mamee,wai su waye,me suka zo yi?"""

"""Baki da amsa yanzun sai sun tafi."""

Na Wan kaWa kai na shiga.

"""Tafiyar nutsuwa."" Haka na ji Mamee ta ce."

"Yawan mutanen falon Dad su suka sa na fara rikicewa wajen tafiya, amma tunanin kada in kunyata"

"iyayena,shi yasa na yi saurin sanyawa jikina nutsuwa a take, hankalina kam ya tashi, sai dai ban yarda na nuna ba, saboda ganin dattijon mutum da na yi a hakimce a saman kujerar kishingiWewa, har da sa masa"

darduma mai laushin gaske a saman kujerar.

"Ban da mutane biyu da ke tsaye a kan shi, suna sama da asa da wani aton abu mai gashi, faWin shi"

"kamar aton faifan bakacan masara, sai dai bazar gashin jikinsa da kalar ja da yalo da ke jikinsa da mariin da suka fito da shi, zai nuna maka mafici ne."

"Amma na fi ganin shi a cikin talabijin, shi ma sai in an nuno wani sarki. A zuciyata na ce dan kinibibi duk"

"A.C Win da ke falon Dadyna, amma sai an yi masa fifita."

"Yanda Mamee ta ce inyi haka na yi,bacin duk dama hankalinsu ya dawo kaina tun da na shigo. Dad Wina"

"ne ya iso ya kama ni ya tashe ni tsaye, sannan ya fara magana."

"""Your Highness this is My daughter Yasmin."""

"Ya tafi da ni har gaban wannan mutumin,ya tsugunnar da ni."

"""iyata Wago da kanki."""

Na Wago.

"""Very fine lady,na tabbatar Wana zai yaba da ita."""

"""Haka ne, haka ne, ai ba ja.""waWannan mutane na tsaye bayansa suka faWa."

"Sannan ya kama hannuna muka mie tare da shi, shi wannan mutumin ya juyar da ni na kalli ragowar"

"mutanen da ke baje a asa, sai dai wasu uku da ke zaune a kujera daban-daban."

"""Wannan ita ce matar da na zaSawa Wana Faisal, ina fatan ta yi?"""

"""Ta yi, tayi."""

"""Waziri ta yi?"""

"Ta yi,ta yi."""

"Sai na ji wazirin ya wala kira, amma ban ji yanda ya kira sunan ba, sai na ga wasu mata su huWu sun"

"shigo Wauke da farantai lulluSe da kaya a ciki, da wani farin gyale sun ajiye gabana."

"""yauta daga waziri."" Inji wani ya faWa."

"Aka dinga shigowa da kaya kala-kala,ni dai ina daga tsaye, daga a ce yauta daga wa ne, sai daga wane,"

bayan kamar minti ashirin aka sallame ni na tafi. Raina a Sace na shiga falon Mamee bain da na gani da

"waWannan mata, shi yasa na Wan saki fuskata, sannan na sunkuya na yi masu sallama na haye sama."

"Komai cillar da shi nayi daga tsaye, takalma,tuntun saman kaina,sarar,awarwaron, na faWa a gado."

"""Me ye wannan?"" Na tambayi kaina."

"""Me su Dad ke nufi da ni,yautar da ni suka yi ko kuwa siyarwa? Yanzun manufarsu in rabu da Anwar"

Proposed Wina? Mutumin da nake auna.

"Mamee fa ta san yanda nake son shi, shine zata je ta yadda a haWa ni da wanda ban taSa gani ba,"

"hawaye suka gangaro mini,shi kenan rayuwata ta raunana, tun da za'a aura mini wanda ba na so, yanzun ba za'a barni in zaSa ba kamar yanda Aunty Salwa ta zaSa?."

"Kenan an nuna mini a gidan nan an fi son Aunty Salwa da ni, yanzu duk aunar da na ga ana nuna"

"mini,ashe duk arya ne, ashe iyaye ma na yaudarar aansu,anya kuwa ma su suka haife ni? Ban yarda ba,ila dai ruona suke yi, shi yasa za su haWa ni da Wan gidan sarauta ko sarautar wane gari ce ma? Oho. Ko dai cikin dangin Mamee ne waWanda ba su Musulunta ba, na ga suma yansu ya yi yawa irin nata."

"Tashin motocin da na ji, shi yasa na rarrafa daga gadona na Waga labule ina leensu."

"Suna wucewa na sauko ina dire-dire na kuka, na shige banWaki,dama na sani da ban tafi da wayata ba,"

"duk ita ta janyo mini, da bata nan ai da ba za'a kira ni in zo ba. A banWaki nake wannan tunanin da kuka mai fitar da sauti, to an fa tuno da Allah duk da dama muna kiyayewa mu a gidan nan."

"Nan take na yi alwala na fito,ai sai sallah, kafin a kira sallar magriba na yi nafila ta kai goma, ina ji Mamee"

"ta leo Wakina ta koma,ganin ina sallah."

"arfe tawas saura minti huWu,Mamee ta shigo ta ce in je inji Dad."

"Na Wago kaina, na kalle ta kawai, na mayar."

"""Ba ki ji ni bane?"""

"""Na ji Mamee yanzun zan je."""

"Tana fita,nima na bi bayanta. Bayan kamar minti biyar."

"Yana kishingiWe a inda ya saba hutawa, duk bayan sallar isha'i, Mamee na daga afarshi zaune tana yi"

masa matsar yatsun afa.

"""Yauwa,autar Daddy zo nan."""

Na isa na zauna asa Wan nesa da shi.

"Ya Waure fuska, irin alamar in babba zai yi maka maganar da yake ganin so yake yaro ya Wauke ta da"

"muhimmanci na gaskiya, sannan ya kira sunana."

"""Yasmin."" Sai na ga Mamee ta tashi ta fita, sannan ya ci gaba."

"""Yasmin,kin san kowanne uba yana son ya ga aanshi sun fi na kowa Waukaka,yau, asali, tarbiyya, miji"

"nagari, idan mata ne,in maza ne mata nagari. To balle ku aana da ku ke a zuciyata tun ranar da na haife ku har izuwa yau. Ku kanku kun san ba wanda nake so a duniya in har suka wuce iyayena sai kuwa ku da mahaifiyarku, kamar yanda nake aunar Manzon Allah (S.A.W) haka na koya muku sonshi da aunarsa,a matsayinku na aana, na horar da ku tarbiyyar bautawa Allah da bin sunnar Manzon Allah"

(S.A.W).

"Kamar yanda ku ka san ba wanda zai ba ka ladan bautar Allah,sai shi Allah, haka ba Wan da ya isa ya biya"

"iyayenshi ladan tarbiyya da haihuwarshi da suka yi sai shi Allah, amma ana son a yi masu biyayya, ga duk"

"abin da aka ga suna so da wanda suka umarta idan dai har an tabbatar bai saSawa shari'ar Muslunci ba,"

"da abin da Manzon Allah (S.A.W), ya zo mana da shi."

"Ko da kuwa sun zama suna masu tsanar abin da suka umarce su, da iyayya mai tsanani to yin biyayya ga"

"abin da suka faWa Win nan, shi zai sa su sadu da rahamar Ubangiji, wata rana kuma su aunaci abin,su yi"

wa iyayen godiya ta musamman da addu'a idan sun riga sun rasu.

"Yasmin,kin san dai duk cikin ku ukun nan,ba wacce nake auna da so, sai ke. Ke ce ar da take wance a"

"cikin zuciyata a koda yaushe,ke ce ar da nake ganin nan gaba za ki aunace ni, ki kula da rayuwata."

"Ki tuna na haife ki, nayi miki tarbiyya tagari, na baki ilmi, na wadata ki da abinci mai yau, na kawo gida"

"mai yau na gina na saka ku,ya na same su, wacce wahala na yi? Oho,ni dai ku ji daWi,yau rana ta zo ta ki nuna mini Waya daga cikin son da ki ke yi mini,ki nuna mini iri-irin biyayyar da zaki iya yi mini ko da bayan"

raina ne.

"Ki sani Addini ya yarjewa iyaye su zaSawa aansu mazaje na gari, idan har an mata ne, ko samari,"

"amma in sun zama aure ne na biyu, bazawara,ko bazawari, shari'ah ta ce a bashi dama ya zaSa, ba wai don ba zai iya zaSa da farko ba, a'a saboda Allah kaWai ya san hikimar da yake nufi a nan."

"Yasmin yau na zauna a asanki ina roonki wata alfarma waya Waya, amma girmanta ya fi arfin"

"Najeriya gaba Wayanta, nauyinta kuwa ya fi arfin teku, amma a gare ki in kin yi,abu ne mai saui da"

rashin nauyi.......

*ASAITA BOOK 1*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 6

"Kada kiyi tunanin na yi miki haka ne don in cutawa rayuwarki,a'a na yi ne domin ina ganin na isa a gare ki,"

"kuma na san ke yarinya ce mai biyayya, mai aunata, na yi ne domin in sakaki jin daWi da annashuwa a nan gaba, ranar da hankali ya huda miki jiki."

"Ke kin san dai yanzu nafi arfin a kalleni ace zan je waWayin wani abin duniya,ko zan kai aana domin"

"waWayin wani samu na duniya ke kanki kin san nafi arfin haka, sannan kin san na mallaki abin da zan iya ciyar da ku har arshen rayuwarmu,ko na riga ku mutuwa, zan yi alfahari da cewa na bar muku abin da za ku tafiyar da rayuwarku har ku bini inda na tafi."

"Yasmin na san kina son Anwar,na san zakiyi farin ciki yau a ce shi zan aura miki a matsayin miji a gareki,"

"amma ki sani yawancin abin da ka fi so,in har ba ka same shi ba, to ba alheri ba ne a gareka, ta yiwu alherin na ga wanda ba ka son nan."

"Yasmin ni mahaifinki nake son baki hauri a kan hana ki auran wanda ki ke so Anwar,Ina neman alfarma"

"a gareki da ki yi mini biyayya zan haWa ki aure da Wan Sarki Jafar,ki yi hauri na san da takurawa. Yasmin ki taimaka ki fitar da ni kunya, sannan ki sani,ni ba irin iyayen da suke kai tallan aansu ba ne ba, na fi"

arfin haka nan.

"Ko kuwa kuna da yawa a gabana, balle ku biyu ne, da kansu suka zo har gidan nan neman wannan"

"alfarmar, ban sani ba, sai yau, ban taSa jin labari ba, sai dai ganin su nayi sun zo, ban san abin da ke tafe da su ba, sai da suka faWa,ban san wanda ya ba su labarin ina da Wiya ba, sai da suka faWa cewa wajen"

taron bikin gidan Alhaji Kabir suka ganki.

"Shi ne Sarkin yasa aka dinga cigiyar ke ar gidan waye, ba su samu ba sai wannan satin, shi ne Sarkin ya"

"zo da kansa wai gudun kada in ga da wasa ake yi. Ban san ko waye ba a cikin aansa ba, sai dai ya ce zai"

"turo shi cikin satin nan ya zo ku gaisa,ku daidaita kafin nan da lokacin bikin. Wannan da ki ke gani shine Sarkin nan garin na musulmi."""

"Gabana ya faWi shi kenan gidan cin mutane ma za'a kai ni, saboda waWannan mutane na gidan yarin in ba"

"cin su ake ba,ai ya isa a sake su su koma gidajensu, da gani ma sai an shanye jininsu, sannan a cinye tsokar a yanda na ga sun bushe a tsaye."

"Nan take na yi dana sanin kin gayawa Daddy abin da Yarima ya yi mini wata uku da suka wuce, da na sani"

"wata Waya da wani abu da ya wuce da ban Wauki fansa da kaina ba, da na faWa an Waukar mini,na san da yanzu Dad ba zai yarda ya aurawa wani Wan gidan ba ni ba."

"Shi yasa aka ce ta yaro yau take, amma ba ta arko, ga shi dai ni yanzu ba damar in faWa Daddy ya ga"

kamar zan tozarta shi ne a idon duniya.

"""Yasmin na ji kin yi shiru."""

"""Dad ai na san ba zaka zaSa mini abin da ka san zai cutar da ni ba, saboda haka na amince da zaSinka"

"matsawar in ka amince da in naga abin cutarwa zan zo in sanar da kai, kuma zakayi saurin Waukar matakin gaggawa a gareni,ka ba ni gudummawar ka ta uba."""

"""Na yi miki wannan alawari, sannan ni ma kin tunasar da ni zan faWa masu da wuri tun kafin akai ki, na"

"gode Allah ya yi miki albarka, ya baki ke ma aan da za su yi biyayya a gareki,ki yi hauri na san na"

"takura miki."""

"Na ce, ""Ba komai."" Na mie na koma cikin gida."

**** **** ****

"Shi kenan,Rayuwata ta raunana, tun daga ranar da Daddy ya gaya mini maganar aurena, har zuwa"

"yau,wanaki tara kenan, ba ni da wata walwala,in ma naWan yi ta, to gabansu iyayena ne,gudun kada su yi wani tunani na daban."

"Amma ni a Wakina,ko motsin kirki ma bana son yi saboda tsananin tunani da kuma rabuwa da masoyina"

"Anwar,wanda muka rabu muna kuka ga junanmu. wanaki huWu da suka wuce, amma har yanzu Win nan"

"sai da ya bugo mini waya, kullum kuwa rie nake da kan wayata ina kallon hotanshi wanda shi ne (Screen"

"Saver) Win wayata,hoton fuskar wayata."

"Na kasa fita ko ina yawon da na saba, balle in isa gidan Aunty in gaya mata halin da nake ciki,ko gidan"

"Fatima amarya da na yi niyyar buga musu waya kuwa, sai in ga matsalar tafi arfin faWa a waya."

"arfe huWu da rabi ina zaune a kan abin sallah ta, sai na ji wanwasawar ofa, da yar na ce a shigo."

"Yaya Habib, na yi tsalle na ruga na rungume shi, ina yi masa oyoyo, madadin mu koma asa, sai na janyo"

shi cikin Wakina na mayar da makulli na kulle ofata.

"""Yaya zauna tambayoyi zan yi maka,dama ina neman ka, saboda ina cikin tashin hankali, amma kada ka"

"gayawa su Mamee, ba na nunawa a gabansu."""

"""To ina jin ki."""

"Nayi saurin tsugunnawa a gabanshi, shi kuwa yana saman gado zaune."

"""Yaya su Mamee kuwa su suka haifeni ko riona suke yi?"""

"""Kina da hankali kuwa, da tambayar taki kenan ta mahaukata?"""

"""Yaya don Allah ka da ka juya mini baya, kai dai ka amsa mini,zan gaya maka dalili."""

"""Eh,su suka haife ki."""

"""Kana da wayo sosai a lokacin da Mamee ta haife ni ina jaririya,kana ganin tana ba ni nono a gabanka?"""

"""Wai ke yau ko kin yi gamo da aljanu ne?"""

"""Wallahi Yaya da hankalina,kai dai ka amsa mini don Allah."""

"""Zan iya tuna lokacin da take shayar da ke, har ma nake cewa ki sam mini nono in sha, ana yi mini dariya,"

"har in je in kai ararsu ga Daddinmu."""

"""Kuma ka ga suna so na?"""

"Ya mie tsaye, ""bana son sakarcin banza, zan yi miki duka yanzun nan."""

"""Don Allah Yaya ka yi hauri."""

Sai nasa kuka.

"""Wai Yaya wai Wan Sarki Jafar za'a aura mini,ban san ko waye ba a cikin aan nasa, shi ma Dad wai ya"

"amsa shi zan aura,ni kuma bana son shi, koma waye a cikin su, duk azzalumai ne fa."""

"Na saka kuka na mie na cakume shi.ina ji ya saukar da ajiyar zuciya, ya Wago kaina."

"""Haba Yasmin ar anwata,ki yi tunanin irin son da Dad yake nuna miki yanzun haka in za ki buWe zuciyar"

"Dad shima baya so, Amma,zan je in tabbatar da me yake faruwa."""

"""Kada ka gaya masa cewa na ce bana so."""

"""Ba zan faWa ba,kin ji anwata."""

"Ya goge mini hawayen fuskata,sannan ya juya ya fita."

"Bayan mintuna hamsin ne Yaya ya shigo, ya yin da ya nuna mini sai dai in ta addu'a kawai, saboda"

"aurena ba fashi, yanda yake gaya mini ma har sun tsayar da ranar Waurin aure, da sarki Jafar,nan da wata"

biyu shi ma domin mu samu shauwa da juna.

"Iya bayanin da Yaya ya yi mini kenan, ya fita shi ma jikinsa a sanyaye, ban taSa shiga tashin hankali ba"

"tun da nayi wayo sai a cikin wanakin nan tara, ban taSa tunanin za'a samu abin da zai girgiza min zuciya ba, amma yanzu ga shi na samu wanda Yake neman kawar mini da tunanina."

Yau wana goma sha bakwai da zuwan sarki Jafar kenan ya rage saura wanaki arba'in da uku yinin

"bikina, sai yau ne aka ce ai ga Faysal wanda zai zama angona, duk da sanyin da ake yi, amma sai da na ji tamkar an watsa mini ruwan zafi."

"Mamee ta shigo ta umarce ni da in shirya in isa falon Daddy na yi bao, lallashi, nasihohi,Mamee ta dinga"

yi mini na kada in nuna masa halayyar sakarcina. Ni kuwa ba ta san gani nake ma ba ta aunata.

"Dogon siket da riga ne,irar asar Japan nasa a jikina, dogayen hannu gare su har idon"

"hannuwana,buWaWWan wuya gare su tamkar irin Winkunan da ake ya yi yanzu a Najeriyarmu, sai dai tare yake da Wan ziririn mayafinsu wanda za mu iya cewa iya wuya kawai ya tsaya."

"Mamee ta lulluSa mini shi, ta sako leSe Waya a gaban irjina,Wayan kuwa ya nufi bayana, gashin kaina"

"kuwa yana can baya aka tattara shi, sai an wayoyi da ta Wan gyara mini su ta sako su gefen fuskata,"

wanda ya bi irjina ya wanta.

"Na sha turare da gyaran fuska, abin ka da kalar ruwan asa mai cizawa ne,siket Win sai ya yi mini"

"yau,rigar kuwa baa ce mai yalali a gabanta, Wan mayafin kuwa kalar siket Win ne,baaen takalma na saka a afata, waWanda suka yi daidai da rigar, na Wauki baar wayar hannu na rie a hannuna."

"Kafin in yi sallama in shiga, sai da na lea ta kafar labule,jiri ne yasa na koma baya da arfina, na sulale"

"asa na zauna, wanda na samu da yar na isa ga bango na jingina,gumi ne ke ta tsatstsafowa daga jikina,a take na ji yunurin amai a lokacin da cikina ya juya."

"Cikin zafin nama na yi gudu zuwa Wakin Dad Wina,na shige banWakinsa,amai kam tamkar in zazzago kayan"

"dake cikina, na samu da yar na waye shantalin matsatstsan siket Win jikina na gabatar da fitsari mai yawan gaske, daidai lokacin da aman ya Wan tsagaita mini."

"A saman tudun da ake tsugunnin lalurar bahaya anan na zauna, tsayin mintuna goma, sannan na samu"

"da yar na Wauraye jikina na mie, isa na yi ga madubin da ke manne a jikin (Wardrobe) Win Dad na kalli jikina yanda na faWa a lokaci anani, sannan na zauna saman wata ar kujera mai Wan tebir a gefenta na kunna ar aramar fankar da take a samanta, wacce zan iya cewa daidai fuskata kawai da wuyana take baiwa iska."

"Shi ma domin in samu gumin da ke fitowa a jikina ya tsaya, Wan wanda ya fito kuma ya tsotse. A take"

"kuma dabara ta faWo mini na in dinga karanta ""Innalillahi wa'inna ilaihir'raji'un!"""

"Cikin ananin lokaci na ji na samu nutsuwa, na isa ga gefen gadon Dad,na Wauki farar butar da Mamee"

"ke ajiyewa, domin gyarawa Dad fuska, na ara gyara tawa fuskar na fice, sai falon Daddy,inda bao ke"

"jirana wanda ganin shi ya tayar mini da hankali,wai shi Yarima Faisal."

"Na yi sallama na shiga,a lokacin da wasu mutum biyu ke zaune a asa a kowanne gefensa, biyu kuma na"

"tsaye saman kan shi gefe-gefe, biyu na bakin ofa a tsaye, sun saka ofar a tsakiya Waya ne ke tsaye"

tsakiyar kanshi ta baya yana firfita shi da wannan aton maficin nasu.

"Da yar ya Wago ido Waya ta gilashi ya kalleni, maimakon in ga ya nuna razana da mamaki,sai dai na ga ya"

"Wan yatsina fuska, ya ara gyara wanciya a kusurwar kujera ya kishingiWa, sannan na ga ya Wan Waga hannu kaWan."

Sai na ji sun Wauki magana gaba Wayansu na tsaye duk sun yi saurin zubewa suna cewa.

"""Takawarki lafiya,ar manya, Gimbiya taka a hankali ar ASAITA,matar ASAITA,Yarima na gaishe"

"ki,yana yi miki sannu da isowa."""

aya daga cikinsu ya yi saurin isa kujerar da zan zauna yasa wani abu mai kyau kamar abin sallah ya

"shinfiWa mini, Waya kuwa ya yi saurin isowa bayana da aton maficin nasu ya fara yi mini fifitar tun Ina"

tsaye.

"A take nima na fara nuna irin tamu isar ta mata, na zauna tsakiyar kujera na mayar da afa Waya a kan"

"Waya na Wora, ina Wan juya jikina a hankali. Yarima Faisal mutumin da muke takun saar iyayya da"

"shi,mutumin da ya kaWe ni da mota, kamar ya banke akuya, shi ne yau ya zo wajena a matsayin mijin da zan aura mu yi zaman aure mai tsayi, na gani."

"An Wauki mintuna goma, gaba Wayan falon shiru yake, sai masu gadin ke cewa ana gaishe ni, can sai Waya"

daga cikin waWanda ke asa zaune ya fara magana.

"""Allah ya taimaki Sayyada, Gimbiya, Wan Sarkin Sarakuna,Yarima na gaishe ki, kuma mun zo nan ne"

"domin amsa gayyatar da ki ka yi mana ta alheri, wannan da ki ke gani dai shi ne Sadukul ummati."""

"""Eh,Yarima kenan wanda yake jiran gado,yau ko gobe ko anjima ma."""

"""Haka yake, gaskiyarka ne, Sarkin dogarawan zamani."""

"""To shi ne muka zo a kan """

"Na Wago masa hannu, ya yi saurin cewa,""Dole ne in bi umarni,shiru ma hankali

Please Login or Register in order to submit comment