You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na taje shi gaba Waya ya bi bayana, sai she™i yake,dama"

"Tubarakallah! Ga shi ba™i™™irin, tamkar izgar ba™in doki,dama asali ni ba mai Waura Wan™wali ba ce ba,"

"saboda haka ma baya cikin tunanina, sai dai na Wan yanko ™alilan daga cikin gashina ya sauko gefen"

"fuskata, wanda yake Wan saka ni aikin gyara shi idan na du™a ajiye ´an kayan lasawa a gaban mutane......."

*˜ASAITA BOOK 1*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 3

"Fararan takalma ne a ™afata, sannan sar™a da ´an kunne ne a wuyana, amma na (Diamond), wanda duk"

"sun ™unshi agogon hannuna da zobunan hannuna guda huWu, ba™in fenti ke li™e a farcina na (Lamp paint), haka ba™in jam baki ne manne a leSSuna na, wanda ke she™i."

"Lallai ni kaina na san na yi ™yau, wannan ™yau nawa kuwa ina ta™ama da shi,ga takalma na masu tsinin"

"gaske ko'ina na kai (Ice Cream) Win nan sai sun yi mini magana,ni kuwa dama ba mace ba ce mai son magana, wannan yasa sai dai in yi musu murmushi wanda ´ar lotsawar gefen kumatuna ke bayyana (Dimple)."

"Ina cikin rarrabawa ne kuwa har na kawo wani tebir a tsakiyar Wakin taron, na ajiyewa na gabana,na"

"ajiyewa Wayan na kusa da shi, sai na ji mutanen nan biyu na cewa."

"""Allah ya ja da ran Gimbiya,Yarima na gaishe ki."""

Na samu na gyara gashin da ya rufe mini fuska. Gabana ne naji ya yi mummunan faWuwa a daidai lokacin

"da na Wago kaina na ga mutumin da motarshi ta bige ni,a tsakiyar titin unguwar Ahmadu Bello way,wanda tamkar ya banke akuya shi ne kishingiWe a cikin kujera ko motsi ma ya kasa yi don mulki zan"

ce ko ˜ASAITA.

"Na yi masa kallo wanda ya kai na minti uku, a inda na ™ara karantar fuskarshi,a cikin kallon da nake yi"

"masa ne naga da ™yar yasa hannu ya cire farin gilashin da ke manne a saman idanuwanshi, sannan na ga"

"ya lumshe idanuwansa duka biyu, sannan ya buWe."

"Da hannunsa mai gilashin nan ya Wan yi masu nuni kaWan, sai naji sun ce, ""Yarima na amsa gaisuwar ki."""

"Nayi murmushi da ke bayyanar mini da asirtaccen ™yauna, wanda na yi shi ne don haushi da takaici da"

"nuna masa cewa nima fa na isa,™yau yake ta™ama da shi, nima a™wai wanda ya fi nasa a jikina."

"Na rausayar da gashin kaina, ya shafi fuskarshi, sannan na sunkuya na Wauke kayan lasawata,ice cream"

"da lemuna har ruwana, na mayar a gaban na kusa da shi, sannan na mi™e na yi gaba abina,a zuciyata na"

"ce, sai dai wata ta kawo maka ba dai ni ba, nima nan da ka ke ganina sarauniyar kaina ce, iyayena kawai nake wa shagwaSa sai kuwa yayyena."

"Tsakanina da Dad da a™wai nisa, sannan ga shi cikin jama'a yake, waWanda suke manyan mutane ne."

"Wannan ne ya hanani in isa wajen Dad in nuna masa azzalumin mutumin da ya kaWe ni, sannan ga tsoro ina ji, kada in tafi wajen tsurkun nunawa Daddy shi, wani ya ce yana sona a cikin mutanen da yake tare"

"da su,ni kuwa sai angona Anwar."

"Bayan Wakin taro ya nutsu ne aka bayar da umarnin cewa amarya da ango su shigo Wakin taron, cikin"

"mintina goma (Martina Desginer) jikina da ™walliyar dark blue les mai dige-Wigen fari, musamman domin"

ta gyarawa ´an matan amarya jiki aka Wauko mana ita.

"Gwaggwarona kalar fari, haka takalmana, da jaka ´ar sagale a hannuna,´ar siririyar sar™a ce mai kalar"

"fari a wuyana, wacce zamu iya kiranta da suna Diamond, gashin kaina kuwa nannaWe shi na yi waje Waya, tamkar naWin da Indiyawa ke yi wa gashinsu."

"Wetlips ne kawai a laSSana, sai dai zagayan saman laSSan nasa masu jagira mai kalar fara. Kowa ya"

"hango ni, sai ya yi zaton ni ce amaryar, sai dai don ita amarya ta sha bamban a duk inda take, gefen"

"amarya nake, shi ma abokin ango a gefen angon yake, kenan mun jera layi a kan mutane huWu-huWu, maza biyu mata biyu."

"Dole Wakin taron ya kaure da surutai don ma dai taron manya ne har ihu ma sai anyi, saboda ni kaina"

nasan mun yi ™yan da za a iya Waukarmu a matsayin (Magazine) Šinkunan zamani ne a jikinmu in ka

ganmu tamkar an shirya mu ne domin a sa a Magazine Win (Ovation Magazine).

"Fitowarmu ke da wuya, sautin kiWa ya canja a hankali ya soma tashi, wanda har muka isa wajen"

"zamanmu,saman Wakin taron daga gefe Waya, saboda gefe Waya an bar shi ne saboda ´an wasa."

"Abin ka ga garin da ya tara yarurruka kala-kala, wannan yasa kusan yare ashirin suka yi raye-rayensu da"

"wa™o™in su, sannan aka koma wasan ™wai™wayo, inda ´an Legas suka yi nasu a kan zamantakewar"

auratayya da tarbiyyar yara.

"³an wasa kuwa shahararru ne, irin su Pate Odochi,Sam Loco,Ramsy Noah,Geneve Nneji,Liz"

"Benson,Mama G. Gaskiya wasan ya yi ™yau, dole ne ma fili ya Wauki tafi,abin ka ga mutanen da ba su da"

"Addini duk da ita ma Jos da sau™in Addinin, amma yanda suka shirya shi ne kamar da gaske, shi ya burge"

"ni. A nan take na ji ina son yin auren, saboda rayuwar da suka nuna."

"Kamar an ce in Waga kaina, sai na hango wannan sakaran mutumin wanda ya kaWe ni ya wani ™wanta a"

"kujera sai fizgar kai yake yi, kowa ya kewa, Oho. A zuciyata na ce yau ka faWa, da Dad zan haWa ka,kasha dukan tsiya."

"Bayan fitarsu ne sai fili ya Wan ruWe kaWan da hayaniya,in Wan kalla sosai sai na ga ashe shahararrun ´an"

"wasan Hausa ne na jahar Kano waWanda muke gani a cikin talabijin yau ga su a fili, kamar su Iyaye Alhaji Ibrahim Mandawari, Alhaji Hamisu Iyantama,Kabiru Na ˜wango, Shehu Hassan Kano,Usaini Sule ˜o™i,Kabir Mai Kaba. Tare suke da ´an fim Win su maza da mata. Sai iyayen fim din su mata na biye da su kamar su Hajara Usman salihar mace,Saratu GiWaWo macen da kowa ke so, Jamila Haruna kin fi kama da"

matar Gwamna da dai sauransu.

"In na tsaya lissafawa ba zamu gama ba,sun yi wasan ™wai™wayonsu a kan samu da rashi sannan da"

"mutuwa da kuma ™aunar iyaye da ´a´ansu, wasan kuma ya sanyayar da zukatan mutane, wanda a take"

"kowa ka kalla ya yi la'asar, tamkar yana jiran Mala'ikun mutuwa su iso kanshi."

Bayan nan kuma Waya bayan Waya aka dinga tashi ana magana da ™o™on fitar da sautin magana da ™arfi

"(Microphone), iyaye,abokan arzi™i, shuwagabanni,a inda har wani shugaba a nan Jos ya baiwa ´an wasan Kano ™yauta ta motoci guda biyu, saboda yawon wasa da suke yi."

Wannan ne ya buWe fili aka dinga yi musu ™yaututtuka. A ™arshe abokin ango ya fara faWin halayyar

"abokinsa, ya kuranta shi, inda ni ma na tashi na yi, duk fa da harshen Turanci,dama su ni an iya turancin"

hanci (Slang) shi nayi a wajen. Ni kuma na san duk wanda ya ganni a tsaye ya ji turancina kuma ba zai

"taSa Waukar ni bahausa ba ce ba, sai dai ´ar ™asar tsallake."

"Ango ya yi godiya, amarya ma haka, daga nan sai aka dinga rarraba abinci wanda duk ka ke so, sai ma an"

tambaye ka wanda nan kuma masu raba abincin Hotel Win ne ke aikinsu (Waiters).

"˜arfe biyu da rabi na dare aka tashi ba wai watsewa ba, saboda in na tashi ne ake samun damar gaisawa"

da jama'a na nesa da na kusa. A lokacin Wakin taron da wajen ya baje da jama'a ana ta gaisawa tare da yin hira da su a gidan talabijin.

"Da ™yar na samu na je na gayawa Dad cewa na ga mutumin da ya kaWe ni, kafin in waiga in nuna masa"

"shi ya Sace mini,wannan yasa na yi saurin jan Waya daga cikin ™awayenmu na fita wajen Hotel Win, domin in samu damar Waukar lambar motarshi."

"Cikin Wan sauri-sauri muke tafiya, a inda na ci karo da wani, wanda har sai da muka haWu da juna sosai,"

"turaren da ke jikinsa kuwa, irin mai sanyaya zuciya ne, ina jin ™arar faWuwar jakata da wani abu a"

"™asanmu, duk wannan bai fi cikin sakan uku ba, maimakon in kalli ko waye sai na du™a don Wauko masa wayar hannunsa, wacce ta faWi tare da jakata."

"Šagowa ta kuwa ta yi daidai da du™awarsa ya Wauko mini jakata yana Wagowa ina shirin ba shi ha™uri,"

"saboda a zatona ya yi tsaran iyayenmu, sai kawai haushi ya kama ni a take kamar yanda na lura al'ajabi ya kama shi mutumin da nake faman nema in nunawa Dad Wina,shi ne muka yi karo da juna."

"Na rasa me zan ce masa, na yi tsaye da wayarsa a hannuna, shi ma da jakata, ganin shi ba shi da niyyar yi"

"mini magana, saboda tsananin girman kai, yasa nima na ™i tanka masa, sai dai na fizge jakata da ke hannunsa ta ™arfin tsiya, sannan na jefe shi da wayar da ke hannuna, ta faWi ™asa ta tarwatse."

"Wannan ta yi daidai da tahowar wasu gungun shuwagabanni, za su wuce gamu mun tsare hanya,™awata"

"Uwani ita ta janye ni cikin sauri sannan na ga ta sunkuya ™asa tana tsince masa tarwatsatstsiyar wayarsa,"

"wanda ta bi shi da sauri don ta bashi, saboda gungun mutanen sun yi gaba da shi."

Wai sai da na Wauki mintuna biyar a tsaye sannan na yi saurin tunowa da lambarshi fa zan Wauka ta mota.

"Na fita cikin zafin nama ina ta waige-waige, amma ko kalar mai rigar sa ban hango ba."

"Na gaji da waigena har na juya zan koma ciki, sai na ji Uwani na ™wala mini kira na yi saurin waigawa"

"domin in gano inda take, saboda na ma san na gane mutumin nan, amma sai na ganta ita kaWai, na yi saurin taryar ta, ina tambayarta."

"""Ina yake, ina yake?"""

Wai tambaya take wa? Na ce mata wanda ki ka kaiwa waya. Sannan ta nuna mini motar da yake ciki

"wacce ta kusan fita daga hotel Win, ba kuma za a iya hangen lambar jikin motar ba, balle a Wauka."

"Haushi ya kama ni na dinga yi mata faWan masifa a taron nan,a haka har aka tashi wannan taro, ina cikin"

Sacin ran rashin Waukar lambar motar nan.

"Bayan mun je gida na sanar da Dad abin da ya faru,nan ya ce inyi ™o™arin Waukar masa lambar in na yi"

"haka, to shi kenan in sa ido, na amsa masa tare da ™udirin sai na Wauke ta in Allah ya yarda, amma har"

muka gama biki ban ™ara ganin ko mai kama da shi ba. Wannan kuwa ba ™aramin takura ni ya yi ba.

**** **** ****

"Bayan ™wanaki arba'in da huWu da gama bikin Fatima da mijinta Ibrahim, wacce take da mahaifinta da"

"Dad abokan wasa suke. Ni kuwa bayan bikin ban ™ara zuwa inda take ba, sai yau ranar Asabar saboda in"

samu Ibrahim a gida shi yasa na bari sai Asabar.

"Cikin isa nake jan motata zuwa unguwar Ring Road,domin kai wa Fatima ziyara, daidai wajen bada hannu"

"ne wajen unguwar Ahmad Bello way,na tsaya bai fi mintuna biyu da tsayawa ta ba ina jiran a ba ´an layinmu hannu, sai kawai na ga ™ato ya buWe murfin motata a gaba ya shigo, ina ™o™arin yi masa magana na ji buWewar baya,waigawar da zan yi sai naga ™arti uku zaune a cikinta, sun nuna mini bindiga, wanda"

na gaba ya ce mini.

"""Kiyi shiru,ki ja mota kawai muke so!"""

Ban tsaya gardama da su ba na mayar da hankalina ga tu™ina inda aka ba mu hannu.

"""Titin hannun ki na dama za ki bi."""

"Haka Wayan ya ce mini. Ni dai na san ba zan Sata ba a garin nan sai dai in kashe ni za su yi, saboda haka"

ban razana ba.

"Duk inda suka ce in nufa,nan nake bi da motata, har zuwa wani mahaukacin gida, wanda yake Wauke da"

"yawan fitilu, duk da safe ne ba kunna su aka yi ba, amma ganin su a tsaye shi ya nuna mini yawansu."

"Titin get Win gidan muka mi™e, tamkar za mu wani garin, bayan mun shiga get Win gidan waWanda yake"

"Wauke da sojoji sun kai goma sha biyar,ni kuwa ganin sojojin ma ya ™ara mini ™warin giwar in sakin jikina"

"ma, sai da muka dinga wuce gidaje zan ce ko gine-gine, sun kai ba™wai sannan suka ce in tsaya a ™ofar"

"wani gida mai bene,wanda saman shi yake zagaye da barandar sama."

Da gani zagaye yake kamar ™wano kenan circle ta can sama na hango ™yallin wani mutum ta labule ya

"Wan Wago masu hannu, daga nan sai suka ce in yi gaba na ja mota muka nausa cikin wani daji, duk fa a cikin harabar wannan gine-gine. Bayan tafiya ta kai ta kilomita uku, sannan na ga mun iso wani gida mai dogon gini kamar ginin Choci."

"Nan aka umarce ni da in tsaya in fito daga motar, ba wanda ya taSa ni cikin su, suka nuna mini hanya har"

"cikin gidan nan. Mun wuce wurare da dama, sannan na dinga ganin ragar ™arfe da mutane a ciki, wannan"

"ya nuna mini gidan yari ne aka kawo ni,abin da ban gane ba,shin ziyara aka kawo ni inyi ko kuwa ganin wani,ni dai na san ban yi laifin komai ba......"

*˜ASAITA BOOK 1*

*NA*

*MARYAM KABIR MASHI*

Page 4

"Abin tausayi na gidan (Yarin) gidan maza, saboda duk sun bi sun rame, sun ™are,ga su nan da ™yar suke"

"magana, masu Wan ™arfi ne ke mi™ewa su zo su kama ™arfen suna yi mana magana wadda bana ganewa."

"Matattakalar bene muka haye ni da su, wanda nan naga mata birjik a Waure a zuciyata na ce laifin me"

"suka yi waWannan bayin Allah, har da masu tsohon ciki da masu ´a´a, ga su nan a kukkulle,ni dai ´ar"

"kallo ce har aka kai wani Waki na ga an buWe shi wai in shiga,ban musu gardama ba muka shiga tare da su."

"Gado ne ™arami irin na ´an makaranta amma wanda bashi da sama, sai Waya a kusa da shi da wata"

"™wance tana bacci. Ba su yi mini magana ba Waya daga ciki ya buWe wata ™ofa,nan na ga ashe banWaki ne,"

"Waya ya buWe famfo a kusa da ni, na ga ruwa ya zo, duk dai ban yi magana ba."

"Sai da na ga duk sun fita suna shirin kulle ni a ciki, sannan na yi masu magana da harshen Turanci."

"""Baku gaya mini komai ba har za ku tafi."""

"Šaya daga cikinsu ne ya ce, ""ki zauna za a neme ki."""

"Ya juya ya tafi ban ce masu komai ba,nima na Wan kalli gidan nan na zauna."

"Tsayin awa Waya, sai na ga matar nan ta tashi, tana ganina ta taso a hankali ta iso wajena ta zauna."

"""Yaushe aka kawo ki?"""

Naji ta faWa da Hausa. Na kalleta sosai.

"""Ko ba™ya jin Hausa?"""

"""Ina ji,Wazun aka kawo ni."""

"""Me ki kayi?"""

"""Ba komai"""

"""To Allah ya taimake mu"""

"""Musulma ce ke?"""

"""Eh."""

Daga nan muka dinga hira da ita.

"Ina nan har ™arfe tara na dare, sannan naga waWannan mutanen sun buWe in da muke sun shigo, Waya"

"daga ciki ne ya ce in taso, na yi wa wacce muke tare sallama mai suna Mabaruka. Tana kuka na bar ta tausayinta ya kama ni. A motata muka kuma shiga na ja har gaban gidan da muka tsaya da rana."

Muna tsayawa na Waga kaina sama sai na hango mutum zaune a barandar saman bene ya mi™e tsaye

"sosai ya juyo tare da dafa majinginin barandar, cewa suka yi in fito, na fito na kalleshi sosai, cikin sakan uku na gane mutumin da ya kaWe ni watanni huWu da suka wuce."

"Me zan ce masa ni kuma yanzu bai yi magana ba, nima ban yi masa ba. Na girgiza kaina na juya na koma"

"motata har na tashe ta Waya daga cikin ™artin nan masu sanye da fararan T.shirt, ya sunkuyo ta gilashin da nake tu™i ya ce."

"""An baki last warning saboda haka yana gargaWinki da kada ki ™ara shiga layin gonar shi, balle har"

"ganganci ya kai ki kice za ki ratsa tsakiyar ta, ina fatan kin fahimta?"""

"Na Waga masa kai kawai, na ja motata har na yi nisa na tsaya na le™o da kaina na Waga masa babban Wan"

yatsana ma'anata a nan za mu haWu wata rana.

"A mota ne na yi tunanin ba zan gayawa Dad kome ya faru da ni ba, amma ni da kaina zan Wauki mataki"

"wanda ko a hanya ya hango ni sai ya ce a sake wata. Har na isa gida ina tunanin hanyoyin da zan bi, amma na rasa su, saboda haka na ajiye lamarin, na dangana shi da ba aikin gaggawa ba ne."

"Sai da Mamee ta Wan yi mini faWa a kan nayi dare, goma saura kaWan, na san banida gaskiya na dinga ba"

"ta ha™uri,gudun kada ta gayawa Dad shi kuwa ba wasa a lamarin sa, idan har ka taSo shi. Kun san iyaye dai."

"Bayan na yi wanka na shirya jikina ne na gabatar da sallolin da ake bina, daga nan ban iya yin bacci ba,"

saboda tunanin hanyar ramuwar gayyar da nake son haWawa Yarima.

Wannan dalili ne yasa na tunano da litattafan novel na Turanci na shahararren marubucin nan (James H.

"Chase). Na san a cikin litattafan sa akwai idea zan iya samun wata hikima a ciki. DaWi, murmushi, dariya, suka saukar mini a lokaci Waya, wannan ya sa na kashe fitilar gefen gadona na koma na ™wanta, tare da tabbacin yanzu bacci zai zo mini. Haka aka yi kuwa,sallar Asubahi ma Mamee ce ta tashe ni."

"Da ™yar na shawo kan Mamee ta amince na fita, shima don na ba ta tabbacin iyakata Bookshop na nufa"

"domin neman wasu littattafai, cikin saurin da bai fi na mintuna talatin ba na dawo,lode da litattafan James, sun kai goma sha biyar."

"Tun da na haye sama Wakina ko motsi na kirki ma bana son yi, abincin rana kuwa sai da la'asar na samu"

na ci shi. Sai da na Wauki ™wanaki goma ina nazarin litattafan nan da birona da zungureran littafina a

"gefe,in ta kama in rubuta in kuwa tawa muguntar ta faWo in rubuta."

"Wani lokaci a falon Dad,nake shigewa saboda kada a dameni, sai na ji dawowarshi, sannan in koma"

"Wakina, na gama karantawa saura haWa ayyuka. To yaya kenan?."

"˜arfe ta™was saura na safiyar Litinin wacce ta yi daidai da ™wanana biyu da gamawa, na je na samu"

"Katung Maigadi nan na zauna na gaya masa bu™atata, a take ya ce ai wannan duk abu mai sau™i ne, tunda da akwai shi, sannan akwai abokanansa,in zan tura da kuWi kawai su zasu kawo mini aikin da suka shirya. Na yi murna ™warai da gaske, sannan na ce ya bani ™wana Waya."

"Saboda na jima ban fita ba, shi ne na tambayi Mamee zan je gidan Aunty,ta amince mini. Ina isa gidan na"

"ce mata kuWi nake so, na dinga narke mata kamar zan yi kuka, har sai da ta bani dubu goma, na bugawa Yaya Habib waya na ce masa kuWi nake so ya ce zai turo ta account Wina wato banki."

"Sai da na haWo dubu talatin, sannan na Wauki ashirin a nawa (account) Win na haWa, na zo wajen Dad"

"kuma na dinga fadanci cewa litattafai zan siyo, ya bani, saboda ganin da yake ina yawan karanta su, ya bani talatin. To saura Mamee, na girka mata kuka tun da ita ba wasa."

"Ganin duk ranar kuka kawai nake, shi ne ta tausaya mini ta dinga lallashina, har tana tambayar me nake"

"so, shi ne na gaya mata cewa account Wina ba komai a ciki, shi ne nake son kuWi in siyi litattafai, shi ne Dad ya bani kaWan ,nan ta ce nawa ne? Na ce ashirin, ta ™irgo ta ba ni."

"Bayan ™wanaki tara, ya zo ya ce mini komai ya haWu, amma aikin farko kenan,yau wajen ™arfe biyar na"

yamma in bi ta hanyar Bank Road saboda ruwan da ake yi na san yanzu zai kai har nan da tsayin lokaci a yanda (weather forecast) ta nuna.

"Cikin ruwan sama mai tsanani na bi hanyar Bank Road,hanyar da bata cika mutane sosai ba, sannan tana"

"da haWarin bi a lokacin ruwa, ga shi yau garin na Jos shugaban ™asa ne ya kawo mana ziyara, saboda"

"ganewa idanunshi tabbacin zaman lafiyar da aka samu yanzu a Jos, madadin rikicin da aka samu tsawon lokaci ana yi a baya. A cikin shekara ta Wari biyu da uku (2003)."

"Wannan yasa sai motoci WaiWai ke yawo a garin,na laSe da motata a gindin wata babbar mota na ga"

"motocin Yarima sun wuce cikin gudu sai da suka yi nisa, sannan na ji sun bugo mini waya da in tafi,nima"

"in bi hanyar, cikin natsuwa na dinga tu™ina, balle kuma yanda ake tafka ruwan sama."

"Ban fi tsayin tafiyar kilomita Waya ba, sai ga shi na same su motocin su sun tsaya, ga ruwa ana yi balle su"

"samu damar Wauko wasu,ga ba motoci masu giftawa, saboda ruwa da ake yi kamar da bakin ™warya."

"Tun daga Wan nesa na ga mutum a tsaye da lema yana Waga mini hannu, daidai motarshi Yariman, na"

"tsaya na zuge gilashina,nan wannan yake mini bayanin zan bayar da motata za a mayar da Yarima gida."

"""A'a ka ce masa sai dai ya fito in rage masa hanya,me ma ya samu motocin naku?"""

"""Kawai gani muka yi motarmu ta tsaya,mun Wan tsaya gyarawa sai ta bayanmu ta kama haya™i, ba mu"

"lura da ta Yarima tayoyin sun sace ba sai da muka ta da ita da sunan shi a isa dashi gida."""

"""Ka gaya masa in ya amince, amma gaskiya bana bayar da aron motata ni in tsaya nan har sai an kaishi"

"an dawo ba,ka tuna ni macece."""

"""To Hajiya."""

"Mayar da gilashina na yi na zuge, ina kallonsu sun Wan jima, sannan na ga sun zagayo da sauri dukkansu"

"sun kara masa lema tare da baza babbar riga,wai gudun kada ruwa ya ji™a shi,a haka suka kawo shi har"

"motata, inda aka buWe masa baya ya shiga."

"Ya koma ya ™wanta yanda yake yi, kafin wani ya zagayo ya buWe gaba,ni har na ja motata, amma don"

"˜ASAITA ko motsi bai yi ba, balle magana."

"A Hill Station Hotel na yi fakin da motata a wajen harabar ajiye motoci, ina fita suna isowa da ba™a™en"

"kaya dogaye suka nuna masa bindigogi a cikin motar, mutane ne sun kai goma."

"""Fito!"" Haka Waya daga cikinsu ya ce, cikin ta™ama ya fito a daidai lokacin da ni kuma na cire ba™in"

gilashin da ke manne a fuskata.

"Tabbas ko ban faWa ba na san mamaki ya dirar masa a lokaci Waya don dai namiji ne mai ji da mulki, shi"

"yasa bai nuna razanarsa a fili ba. Duk fuskokinsu manne suke da safar fuska ba™a, wanda gilashi ba™i ne"

ke manne da fuskarsu.

"""Alhaji doka ta Waya"" wani daga cikinsu ya faWa da harshen Turanci."

"""Na farko za ka bi Madam zuwa sama, ba na bu™atar ka nunawa wani cewa kana tare da mu,in kuwa ka"

"™i."" Ya Wago hoto duk dogarawansa ne tsare da bindigogi."

"""Zamu Wauki rayukansu a yanzu, sannan mu Wauki naka."""

Sai a yanzu ya samu ya yatsina fuska ya yi magana cikin isa a hankali.

"""Okey,no problem."""

"Na yi gaba yana biye da ni, na waiga na ce masa."

"""Ka je ka biya kuWin Waki ni nayi gaba."""

"Bai ko kalleni ba, ya yi wajen biyan kuWi ni kuwa na haye sama."

"Tsayin minti sha biyar sai ga shi ya mi™o mini makullin da aka rubuta No.120, Waki na Wari da ashirin, ina"

"tafe yana biye da ni har Wakin. Na buWe na shiga ya biyo bayana, sannan na juyo na fito na mayar da"

™ofar na kulle. Na sauko na bawa Katung makullin.

"""Ku ™arasa sauran aikinku, amma kada ku yi masa komai, kuyi komai cikin mutunci,kun san babba ne ku"

"™arasa haWa komai, ina fatan kun gane?"" Suka amsa eh. Na mi™a masa dubu talatin a biya a Wan ci abinci."

"Bayan ™wana uku na dira a hotel Win da ™arfe goma na dare, wanda su Mamee ma basu san na fito ba,"

na sa makulli na buWe shi yana kishingiWe a gado yana karatun mujalla ta Turanci (Tell) da ido Waya ya

Wago ya kalleni.

"""Za ka iya tasowa mu tafi yanzu."""

Bai ce komai ba ya mi™e ya zura babbar rigarshi da ke gefe Waya ya biyo bayana.

"A motata har wannan gidan da yasa aka kai ni, amma inda yake da alama dai gidansa ne,kafin in shiga sai"

"da na rufe fuskata da wata ba™ar fuska mai tafe da kitso, sannan na Waga wata ™atuwar ambulan na ce"

masa.

"""Ko ba™ar magana ka gaya mini sai na kai wa Sarki wannan ambulan Win da ba zaka san ko meye a ciki ba,"

"sai nan da Wan wani lokaci."""

"Ya buWe murfin motar ya fita ba tare da ya ce mini ™ala ba,ya juya ya tafi abin sa, nima na ja motata sai"

gida.

"Duk da na yi masa haka, amma ban ga alamar razana ba a jikinsa, wannan ta sani kaina na ce lallai"

"wannan ya cancanci ya hau gadon mulki, saboda ba a san matsoracin Sarki, ga shi kuma da iya ˜ASAITA,"

"na yi dariya ni kaWai, nayi murmushi kuma

Please Login or Register in order to submit comment