You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ki samu ki fara girka naki na karashe ina janyota jikina. Toh tace kamin ta kara da na gode sannan zame har ta juya zata koma daki ta juyo ta Dana bakin nan kamar kosai za'ayi rashin mutunci kenan tace toh amma nima sharadi na daya kar kana tabani. Dariya kawai nayi na fita

kar ladidi taji shiru.

Abinda yasa kuwa na rufe Mata waya saboda in tana chatting bazata ji ta gaji ba amma idan taji ta gaji toh ni kadai ne abokin hirarta toh zamu shaku yadda ko taji gaskiyan bazata gudu ba....

fatana daya Allah yasa wannan plan yaci.

TOH MUN DAI GA PLAN DIN ALIYU AMMA TAMBAYAR ANAN SHINE SHIN WANNAN ABU

"ZAI BILLE KUWA? YA SHARADIN LUBA , ALIYU ZAI KIYAYE KO ZAI SABA?"

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty

"24th June,2020."

"[6/26, 7:09 PM] My Samsung: * YARINYAR CE TAYI MIN FYADE *"

" *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* "

by miss untichlobanty

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

"TWITTER, miss_untichlobanty"

TELEGRAM miss_untichlobanty

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

*CHAPTER 22*

AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....

*Not edited*

*SISTER FATIMA TAFEESA WANNAN PAGE DIN NAKI NE ALLAH YABAR KAUNA!*

ALIYU'S POV

Ina saukowa na samu har ladidi ta cinye abincin turo baki nayi nace shine kika cinye babu ni?

Dariya tayi tace ai dana jika shiru na dauka kwanciya kayi sorry ko?

Ajiyan zuciya nayi nace is okay bari inci wancan Dana ajiye toh. Juyawa nayi na koma side Dina ina lissafin inda key din back door Dina yake Dan bama shiga tanan ina shakku in ladidi tasan

akwai kofar ma Dan in ka gani zaka dauka bandakin waje ne.

Koda na shiga na samu har luba ta cinye ta samu guri ta bata rai zama nayi a gefenta nima na bata rai a shagwabe ina fadin wai ku matan nan bakwason na rayu ko? Shine duk kuka cinye abincin? Dariya ta kyalkyale dashi kamin ta sake daure fuska tace Dan nayi dariya ba yana

nufin na hakura bane.

Saukowa tayi daga kujeran ta bude fridge ta dauko guntun abubuwanta na jiya. Miko min tayi na

karba nace kin shiga store kuwa ? Yatsine tayi tace akwai abinda na ajiye ne da zan shiga?

LUBA'S POV

Yana fita babu dadewa sai gashi ya dawo hade rai yayi kamar karamin yaro yace wai bama so ya rayu mun cinye abincin babu shi. Da ace muna shiri da na ja kumatunsa. Oh ! ashe ummi

tace min na dena taba namijin da ba muharrami na bane.

"Dauko masa guntun kayan ciye ciye na nayi na basa ya karba yace kin shiga store kuwa? Yatsine nayi nace me na ajiye aciki da zan shiga? Yace ni na miki ajiya ai je ki duba ina shiga naga kayan alewa, biscuits,chocolates har white chocolates da cakes iri iri kayan flour da su"

nama su meat pie.

Da gudu na fito nace wai uncle shekara nawa zanyi da ka jibgo min kayan nan? Murmushi yamin ya riko hannu na. Harararsa nayi nace me nace ma akan tabani ko so kake ummi ta kashe ni da duka? da sauri ya saka yana fadin sorry... batun dadewa kuwa har sai sanda aka

fasa aurar dake. Yanzu de ki shirya na sayo miki sabin kaya zan karo miki wasu ma kinji?

Nace toh na gode uncle fita yayi nikam nayi wanka nahau ciye ciye na Dan bana gajiya da ci kamar gara kuma gani ba wata auki gareni ba. Da rana ma haka ya kawo min abinci na masa

godiya sannan ya fita.

ALIYU'S POV

Ko da rana da ladidi ta zuba mana abinci muka ci guntun na dauko flask din na kawowa luba taci da yamma ladidi taga abinci babu tace Rabin rai nikam ina sauran abincin mu na dazu ne? Yace ai na cinye okay tace min ni kuwa na wuce parlour na kunna kallo ina tunanin yadda zan samu ni da luba mu kar da arna Dan wallahi duk wahalar da tabani tana yarinya saina fanshe

wahalata.

Dan tunda ta shigo gidannan wando na ta daina zama daidai da alamu ladidi na lura amma ta zura min ido ne aiko ganin na kasa hakuri yasa na shiga kitchen din na rungumeta ta baya nace uwar gida zo kiga wani Abu. Tureni tayi tace kai my heart kai ka fiya naci kullum fa sai anyi ni

gaskiya na fara gajiya.

Nace toh AI shikenan sai inje in Nemo mata daidai dani ko ya kikace? Da sauri taci kwalata idonta har yayi ja tace wallahi aliyu ko da wasa karka soma yi mini batun kishiya. Mamaki ne ya kama ni nace ah ah lokacin da na sanar dake batun luba ince nunawa kikayi babu damuwa?

Tace toh na fasa dama nauyinka kawai nakeji a lokacin karkace banason yar uwar ka.

Raina ne ya soma baci nace wato yanzu bakyajin nauyi na ko ? ji min matar nan kuma azo a

bani hakki na ko na karba da karfi! Tace wallahi baza a bada ba ince a jikina yake kaga nifa kalli idona kar! na maka kama da wadda zaka renawa hankali? Toh bari kaji aliyu.....

Ban barta ta karashe maganar ba na sassabe ta sai daki lallai ladidi ta bani mamaki daga yi Mata maganar kishiya? Wato da pretending take ko me ? Kila dai wani abin na damunta ne. Direta nayi kan gado muka fara kiciniya da ita kamar wasa fa ladidi tace batasan yaren ba gashi

gaba daya a matse nake Dan munyi 3 days ba'ayi abun ba.

Ficewa nayi a gidan ko zan samu sauki amma abun ya faskara da yamma na dawo zan shiga dakin ladidi naji ta zuba key. Bangarena na wuce na kwanta amma na kasa komai sai juyi nifa tunda nasan mace toh shikenan kuma bazan iya kwana biyu ban yi abin ba. Amma ta yanzu ta

ruru ne saboda shigowar luba gidana.

Idona ne ya rufe kawai nayi wanka na daura towel na nufi dakin da luba take na sameta ta naje sai barar chocolate take yi sanye take cikin half vest da gajeren wando waiyo lubabatu tana rura min wuta. Bata ankare da na shigo ba kawai na danna ma kofa key na cire dago dakai tayi zatayi min tiara ganin na cire key yasa tace uncle ya da cire key ? Karasowa nayi na kamo

hannunta na zauna a gefenta.

Bata ce min komai ba Dan dama nakan rike hannunta zamewa tayi ta dauko biscuit na ciccibeta na daura a cinya da sauri ta sabira zata sauka tana fadin uncle Mike haka kuma? Rikota kwankwason ta nayi kyam yadda bazata iya sha ba na soma shinshinar wuyanta take hawaye ya soma zuba tace wallahi uncle da ummi ta ganni zata gane Allah tace duk sanda na bari

namiji ya tabani zata gani ni banason in zama yar iska.

Ban kulata ba na zira hannuna cikin riganta take tamike na finciko ta tare da danna ta Kan gado

muka me sauti ta soma uncle me haka ummi fa tace wannan iskanci ne ko lokacin da nake yarinya baka cutar dani ba sai yanzu ni da ummi tayi min dukan mutuwa AI gara Amin auren...

Shinshinar wuyanta nake kamin nakai baki na kunnenta nace my luba ba iskanci zan miki ba wani Abu nake dubawa a jikin ki. Hannunta na kama na daura saman wando na da sauri ta fincike hannunta zata kwala ihu nayi sauri na hade bakin mu. Hawaye kawai take kuma nima

banyi niyan yi Mata wani Abu yanzu ba amma bansan ko zata tsira nan gaba ba.

Bayan na Dan nutsu ne na tashi nayi wanka na barta bakin kirjinta na Mata zafi Dan nan suka fi birgeni tun sanda take karama. Ruwan wanka na hada Mata dukda babu abinda na Mata nasan zatayi ciwon jiki.fiffizga ta soma yi tana fadin wallahi kam tafiya zanyi gidan ummi na ka dakeni

banaso abinda baka yi min ina karama nmba la danne zuciya shine zaka min yanzu?

Wanka na Mata na fito da ita sai kare kirjinta da gabanta take nide ban kulata ba na ciccibo ta dukda cewa a mutukar bukace nake haka na shiryata na nufi kitchen daukar ruwa cikin sa'a kuwa ladidi tana nan take na rufe kitchen din ba shiri na kashe arna sanda na bata wahala Dan

harda mugunta na Mata ina fadin nan gaba kiyi min rashin kunya kiga ikon Allah.

PLEASE AYI MANAGE DA WANNAN WALLSHI BANA IYA TYPING INDA AKE SURUTU

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty

"26th June,2020."

5 -

* YARINYAR CE TAYI MIN FYADE *

" *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* "

by miss untichlobanty

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

"TWITTER, miss_untichlobanty"

TELEGRAM miss_untichlobanty

WHATSAPP: 08146448881

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

*NOTE: WASU ZASU IYA SAMUN PAGE DINNAN DA DAN MOTSA JIKI DUKDA CEWA NAYI IYA BAKIN KOKARI NA WAJEN GANIN NA DANNE WASU ABUBUWAN TOH DAN ALLAH

YAN UWA BADAN NA RENAKU BA KUYI HAKURI IDAN WANNAN PAGE DIN TASA KUKA JI

"WANI YANAYI , BA DA NIYYA NAYI BA NAGODE DA KAUNAR KU GARENI*"

*CHAPTER 23*

AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....

*Not edited*

LUBA'S POV

Yau naga ta kaina wai me uncle yake nufi ne? Ya za'ayi yama yi tunanin yin wani Abu dani

bayan ko sanda nake karama bai min komai ba? Innalillah wa inna ilaihi raji'un.

Dukda nasan inada shiririta amma da hankali na kawai ni irin mutanen nan ne masu barkwanci amma inada kula da nazari sosai kamar yadda kuka sani tun ina yarinya Dan haka aje shiririta

zanyi nasan me nake.

Drower da uncle aliyu yasa na ajiye wayata na bude Dan na Kira aunty maryam amma sai naga wata wayar ce da fatar fefa karantawa na soma paper kwanan ta uku wai fadamin yake ya canja min waya ne saboda kar a gano inda nake a aura min mai gadi. Hawaye ne ya zubo min nace kut*mar ka uncle aliyu Dan iska fasiki toh wallahi fita zanyi daga gidan ba koma gida ba

sanar ma aunty maryam kana cin amanar ta banza azzalumi kawai laifina ne da na tsaya har

na yarda dakai.

Kofa na murda na fito parlour zan bar side din naji kofar a garkame. Zubewa nayi a wajen na

cigaba da kuka na ina nazarin yadda zan bar gidan.

Washe gari inajin shigowarsa da sauri na shige daki tun daga ranan muka fara wasan buya

dashi har kwana 5. Kuma kullum sai na yi kokarin fita amma ba hali nayi kuka har na gaji.

Ina kitchen ina girki naji an rungume ni ta baya ana shinshinata ko ba'a fada min ba nasan shine Dan haka take na fara masa anbaliyar hawaye... uncle kayi hakuri Dan allah kada kaci min mutunci wallahi ni ba mazinaciya bace abinda nayi maka ma yarinta ce kada ka rabani da

mutunci na a matsayina na diya mace kas.....

UNTICHLOBANTY'S POV

Datseta yayi ta hanyar juyo da ita da karfi a zafafe ya hade bakinsu yana mai sakale hannunsa a mugunta yayinda hawayen dake zuba a Idon ya kara karfi. Nimfashinta ne ya soma daukewa

ta fara kamewa Dan haka ya saki baki ta shaki numfashi.

Hannunsa ya zira cikin riganta ya daurata akan canter tace na shiga ukuna uncle in kanayiwa

iyayenka karka wulakanta ni Dan Allah ka barni ni wallahi ko me kwasan kashine zan aura ka barni nayi waya da aunty maryam yanda kayi min alkawari.....

Murmushi kawai yayi Dan ya Riga ya tura kansa cikin riganta baki daya.. yauma sanda ya latsa luba yadda yakeso kamin ya barta. Kamar mutumin arziki sai gashi da suma wai zai Mata gashi

ganin daga gashi zai Saba layi yasa ta fara tureshi.

Rikota ya fara yi ya hade hannunta guri guda ya fara tsotsar kunnenta a hankali ya rada Mata ko da wasa karki sake ki fadawa kowa idan ba haka ba ranan babu abinda zai hanani kin ji

ko fincike hannunta tayi nan suka kama kokuwa Allah ya bata sa'a ta gatsa masa cizo. Ta sauko

da gudu ta fita ta kofar da yake shigowa back door dinshi har ta isa gate mai gadi yace ai ogansa yace masa kar a barta ta fita.

Kuka da magiya da take yiwa mai gadin yasa ladidi fitowa tace yaya meke faruwa? Da shike me gadin ma Dan hannun aliyu ne yace wallahi yanzu tazo gidan nan wai za'ayi Mata aure ko me shine nake cewa ta koma gida. Zaro ido ladidi tayi a ranta tace aure kuma? Da aliyu na fa

kenan cab AI gara na bata gun buya.

Riko hannunta tayi tace da gaske luba aure za'a miki da aliyu ? Zata musa kenan ta hango aliyu ya ninke hannu a kirjinsa idon nan kanny kamar na munafiki Dan maita. Tunowa tayi da abinda

ya fada Mata. A ranta tace toh amma AI in na fadawa ladidi AI bazata bari yamin komai ba.

Take wani Abu yace ji banza kin manta makiyiyar ki ce? AI koda ta taimaka miki kin gudu kinsan biyoki har gida zaiyi ya kaiyade niyarsa gara kiyi shiru ki samu hanyar tsira. Rungume ta tayi tace aunty ladidi ki rufamin asiri kamin zancen auren ya lafa na koma gida. Ladidi a ranta tace

mi yazomin da sauki ma sai ta yi min duk wasu aikace aikace na.

Shigo da luba gida tayi aliyu yayi murmushin gefen baki ya shige ciki baice komai ba da

daddare ya sauko cikin sweatpant da shirt dinshi lokacin luba na jera dining table tana ganinshi

jikinta ya dauki rawa shiko uban namu yana shafa gemu yace ah ah wa nake gani kamar hajiya

luba ? Dariya kasan ladidi tayi tace itace fa dazu tazo wai ta kawo mana ziyara murmushi yayi irin ni zaki mayar Dan iska? Kamin yace gaskiya ta kyauta... Allah yabar zumunci de.

Dining table din ya nufa yaja kujera dake gefen inda luba ke tsaye ya zauna dukda ba nan ya Saba zama ba ta daki idon ladidi ya shafa mazaunan Luba. Numfashin ta ne ya sarke ta saki plate din dake hannunta.

Da sauri ladidi ta kallosu tana fadin lafiya luba ? Daga zuwa kuma sai barna? Cikin sanyin

murya take Mata maganar Dan tunda luba tace batamin aliyu ta soma Dan Santa saboda Dana kiyaiyar ta kishi ne.

"Baki na rawa luba tace kiyi hakuri zan kuka nan gaba insha Allah... murmushi tayi Mata tace ba komai. Plate din ta soma tsincewa tana sakewa a cikin kwandon shara lokacin ne ladidi ta lura da yadda hannunta ke bari, tace lafiyan ki kuwa luba? Ya like bari ko zazzabi na damunki ne"

girgiza kai tayi.

Ladidi tace ko sanyi kikeji kinsan kawun naki ta ko ina ya banka AC a gida saikace mutuware. Batace komai ba ta gyara ta dibi abincin ta zata haura sama ladidi tace haba luba zo zauna muci tare mana nemi waje kinji? Da shike dining din me mutane 3 me sai ya kasance babu

yadda luba zatayi dai ta zauna a gefen aliyu.

Dosana mazaunanta tayi ladidi tace zauna mai kyau mana a darare sai ta zauna suka fara cin

abincin ladidi sai santi take musu shi kuma ogan yana tsokanarta.

Idonsa na kan ladidi suna hira amna hankalinsa na kan luba. Batayi aune ba taji yasa hannu a cinyarta yana shafawa kuma dama Riga da wando ce tasa Dan a kayan daya bata babu na

arziki sai su ya boye sauran lefen.

Gyara zama tayi ta ture hannunsa tsana kai abinci baki Wanda rabi ya zube a kasa saboda

yanda take bari kamar mazari. Hannunsa yakai tsakiyar kafanta ya sh*fa......

Mikewa luba tayi ta falla a kuje ta shige dayan dakin da suka taba kwana sanda aka kawo ladidi Dan taga zata dameta da tambaya. Itadai ladidi abin ya Mata wani iri amma sai ta basar lila

wani abin ke damunta.

Luba ko tana shiga ta fashe da kuka... ohni luba naga rayuwa. Shiyasa akace ba'a shaidar mutum yanzu uncle aliyu mutumin arziki me tarbiyya shine ya koma haka? Da ace bai canja haki ba da na yarda na aure San amma yanzu kam

Bazan iya ba... bazan iya zama da mazinaci ba wallahi. Dama ace nayi juyi na bude idona

kawai naga ashe mafarki ce toh da lallai sai nayi sallah saboda gdy ga Allah.

Ni yarinta na nakeson komawa na gyara abinda nati na shige na aliyu da duk haka bata faru ba.

Da tunane tunane a wajen nayi bacci ko sallar Isha'I banyi ba. Cikin dare naji ana shasshafa ni

kamar a mafarki na bude idona Dan yanzu bana bacci me nauyi saboda nasan akwai zaki a gidan. Kokarin tureshi nayi naji hannuna a daure... bakina ma a rufe cire min Riga yayi ya soma min wasu irin salo Wanda basa wani tasiri a jikina saboda kwakwalwa ta bata sa hakan a cikinta ba banda azaba babu abinda nakeji kuka kam tun inayi har na daina shi kuwa sai sambatu yake

shi daya ganin zai zame min wando yasa ni fara burburwa ina murginawa.

Dena wasa yayi da kirjina ya soma yin kasa yana sumbata na wai shi zaimin dabara ya zame

min Dan kanfai na Dan bansan yadda akayi da wando na ba.

Ganin naki tsayawa yasa ya daura min duka nauyinsa nishi na fara dakyar dakyar shi kuma sai lumshe ido yake sai yanzu yamin magana yace my luba baby babu abinda zan miki Dan Allah ki

bari na duba kallon wajen kawai zanyi.

Magana nakeson gaya masa amma ba hali lallai ma mutumin nan wai me ya mayar dani ne?karuwa ok me sai yazo yayi ta min tabe tabe da lashe lashe sai kace maye bayan yanada

matarka? Banda ma rainin hankali wai kalla zaiyi.

Zare min Dan kamfai yayi ya soma.......(kawai ku hikayo a zuciyar ku Dan gaskiya bazan iya

rubutawa ba hakan baya cikin tsari na dan hk baiwar Allah me cewa nayi filla filla kiyi hkr saide ki nemi wani)

Zafi sosai nikeji Dan haka na soma botsarewa ina masa kuka Buga masa kafa nayi a baki

lokacin da ya dago shan numfashi.

Jini ne ya soma zuba ya kafe ni da ido yana wani nazari Wanda ko shaka babu mummunar

nazari ce....

CABDI WAI SHI ALIYUN NAN ME YAKE NUFI DA LUBA NA NE? DA YAFADA MATA

GASKIYA AI TOH AMMA KUMA KILA YANA TSORON KAR TA GUDU DA GASKE NE.

ALLAH SARKI LUBA! WAI WA YAKE TAUSAYAWA LUBA NA NE?

*AYI MIN AFUWA AN JINI SHIRU TAFIYA CE TA KAMANI MUNA BIKI SHIYASA BANA

SAMUN LOKACI NAYI RUBUTU! AYI COMMENT KO NAYI FUSHI KUNSAN COMMENTS DINKU SHI ZAISA KO BANIDA LOKACI NA KOKARTA NA RUBUTA MUKU*

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty

"28th June,2020."

6 -

"[6/29, 9:56 PM] My Samsung: * YARINYAR CE TAYI MIN FYADE *"

" *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* "

by miss untichlobanty

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

"TWITTER, miss_untichlobanty"

TELEGRAM miss_untichlobanty

WHATSAPP: 08146448881

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

*CHAPTER 24*

AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....

*Not edited*

"Kallon na yayi na Dan wasu mintuna kamin ya tashi ya zauna yana jinjina al'amarin yace banga laifinki ba, laifi na ne... Dan zan karbi hakki na shine za'a fitar min da jini. Jin shiru banyi magana ba yasa ya hau gadon ya jingina da allon gado. Since min bakin yayi a take nace wani hakkin ka? Zinar da zakayi dani ko me ? wallahi uncle ka bani kuka ne yaci karfi na kasa"

karasawa.

"Janyoni yayi ya kwantar a kirjinsa, ba hannu bare na turesa bugun zuciya ta na tsananta yace"

luba ki yarda dani zan miki bayanin komai nan ba da jimawa ba.

Nace malam ni dalla ka since min hannu ba zakin Baki nace kayi min ba. Ajiyar zuciya yayi

Wanda ya bani haushi ji nake kamar na shake shi Dan bakin ciki Dan iska kawai har wata ajiyan zuciya yake saukewa bayan ya gama tsotse ni...

"yana sincemin hannu na Mike da sauri ya riko hannuna ya daura akan wandonsa yace uwar gida sarautar Mata Dan Allah kiyi min wani abin ko naji sauki wallahi in na kara kwana ban kusanci mace ba akwai mugun matsala. Harara na aika masa na warce hannuna, zan sauka"

yace luba kina barin gadon nan kashinki ya bushe.

Hade rai nayi Dan banaso nayi kuka nace AI kanada Mata ta sunna kaje ka sauke maitar ka a kanta mana ko ni kakeso ka mayar karuwa shaddar kasuwa... finciko ni yayi da karfi na fada jikinsa. Cikin in ina kamar maye Dan jaraba Yace kinga wannan kumburin dake bakina Wanda ke kikayi min? Toh ya zama dole Kiyita lasa har sai ya sabe ko kuma kiga yadda ake wasan

manya!

Matsar kwalla na soma kamar me ciwon baki a hankali na ciro harshe na na lasa. Da sauri na

rufe idona. Daura hannunsa yayi a kumatu na yace luba Dan Allah ki taimaka min kinga ke kika ceto rayuwa ta ma sanda kike yarinya ki rufa min asiri ki bani kadan kawai kinji?

Kamar zaki haka na bude ido na banka masa harara nace au kai abinda ya tsaya ma a zuciya kenan yo kai ka taba ganin inda aka kama yaro akan kuskure ko laifinsa? Saide ay masa gyara kuma kunyimin na dauka. Shine yanzu kai ka raboni da gida wai za'a min aure kila ma karyace

kawai kashirga min... au na manta toh dama mai zan tsammata a wajen Dan iska?

Bige min baki yayi da karfi yace ni kike cewa Dan iska luba bayan tsinuwar Allah da kike kwasa kuma harda zagin mijinki? Har abin yakai ki kirani Dan iska? Luba ko ba aure ai a girme na

girmeki ba mutunci bane ki zage ni.

Akan hanci nake kallonsa nace sannu Dan rainin hankali maidani yar iska... wai mijina... bakaji

kunyar kwantara karya ba? Hannu na ya riko na fincike ya riko kugu na bayan ya Mike.

Cuku cuku na soma yi masa amma ya rikeni gam yace kinga dalilin da yasa naki fada miki ko? Nasan bazaki yadda ba amma ga wayata ki kira aunty maryam kiji. Bige wayar nayi ta fadi atake ta fashe nace wallahi tallahi aliyu idan ka kara cemin ni matarka ce sai na gaura maka Mari. Take hannunsa yabar kwankwaso na Dan yayi mamakin rashin kunyar da na masa naci gaba da cewa ni nasan cewa daddy na bazai taba yi min auren sirri ba kuma ko yamin dole

ummi zata sanar min.

Nide kaji na fada maka idan ka sake ko da wasa ka kuma rabata saina yi ma wulakanci kuma azo a miyar dani gidan ubana da wannan na fice nabar masa dakin. A parlour na zaunada ludayi na a hannu ina kada kafafu na ninke hannun sai cika nake ina batsewa. Can kuma na

fashe da kuka ina fadin allahumma ajirni fi masibah...innalillah wa inna ilaihi raji'un.

Da haka har bacci ya daukeni aliyu kuwa kuka ce ta rubuce masa Dan cin mutuncin da luba

ta masa babu abinda ya tuna sai ranan da akayi masa kazafi. Ya kamata ya sanar da su aunty maryam akwai matsala suyi Mata bayani Dan babu anfanin boye Mata.

Fitowa yayi kar ladidi taji shi shiru kawai yaga mutuniyar sa ta shanye baki ga ludayinta a gefe

tana kasar bacci dariya ta bashi yanzu bayan naushi kuma za'a kwala masa ludayi? Kai luba de har yanzu ba'a girma ba.

Daukarta yayi har daki ya kwantar da ita hannun riganta ne yadan buda uncle harda sauke

ajiyar zuciya na fa ya cire Mata riga ya soma bidiri colin bacci ta soma bashi Dan ita ta dauka mafarki ne kuma kunsan wasu suna mafarki suna reacting....

Can dai abin ya fara wuce gona da iri ta bude ido wani mugun faduwa gabanta yayi ganin abinda aliyu ke Mata kokarin tashi tayi taji shi baki daya ya sauke Mata nauyinsa. Sanna ya kika hannunta da katifa lashe Mata cibiya yake baki daya tsikar jikinta ya tashi hade bakinsu zaiyi ta kauda kai yayi dariyar mugunta yace ko ki jiyo ko ki gane kuranki luba. Juyowa tayi amma me

making ta masa abinda yake so kawai sai ta tufa masa yawu.

Shiru dakin yayi bakyajin komai sai hucinsu da karar AC ita na haushi da bakin ciki shi kuwa na

takaicin abinda ta aikata aiko ya sankameta bai dire ko ina ba sai dakinsa.

Wasu zafafan sako yake aika Mata amma bata karbar ko wanne Dan babu abinda take sai kuka

Please Login or Register in order to submit comment