You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

haifi yarinyar.

Washe gari wato saura kwana daya luba ta koma gida ina bacci a dakina......

TOH KUMA YANZU MENENE ZAI KUMA FARUWA NI YAR MUTUM BIYU JIKAR MUTUM

4? NA DAUKA AN SASANTA AI KAI JAMA'A

NIFA YAU NAMAYI ZUCIYA SHIYASA KUKA JINI SHIRU ACE KULLUM UPDATE BIBBIYU AMMA BAKWA ANTAYO COMMENTS YADDA YA KAMATA? 9& GASKIYA IN BAKU CANJA BA

NIMA ZAN CANJA NI KO KUSHEWA NE MA KUYI MOTSI AI YAFI SHIRU.

INSAN ME KUKE TUNANI AKAN LITTAFIN DA NI BAN DAMU DA COMMENTS BA AMMA

YANZU KAN MAGE YA WAYE

NO COMMENTS NO UPDATE ALLAH WALLAHI.

NI NAYI NAN miss

untichlobanty 14th

"June,2020."

"[6/15, 1:02 PM] My Samsung: * YARINYAR CE TAYI MIN FYADE *"

" *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* "

by miss untichlobanty

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

"TWITTER, miss_untichlobanty"

TELEGRAM miss_untichlobanty

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

*DEDICATED TO DUKA MATA*

"*MAI DAMBU TAWA,UNTICHLOBANTY NOVEL GRPS DA KUMA AYSHA NOOR WANNAN"

SHAFIN NAKU NE*

NOTE EDITED

*CHAPTER 14*

LUBA'S POV

Ana gobe zan koma gida nana tace mu cika bahon wanka da ruwa muyi wanka dukda ko munsan cewa aunty maryam bazata barmu ba shiga mukayi muka fara kokarin kunna kawai

gaba daya fanfon kasan Dana shower tunda a hade suke suka banbaro.

Hakan ko ya faru ne sanadiyyar fada da mukayi akan wa zai kunna ganin ya karye yasa muka Jogana muka fito. Nana tace mummy zata dake mu. Nace kawai ce Mata zamuyi zamu kunna ne sai sulbi ya kwasheni saboda kar na fadi sai na rike shi kuma ya balle. Nana tace zaki dau Levin nace a ah saide ke. Small tace haba yaya lubaaaa! AI kece babba ki dauka please! Kuma

kinga ke bakuwa ce mummy bazata dake ki ba.

"Nace toh na yarda zan dauka amma ya zamuyi muyi wankan? Small tace muje dakin mummy, nace lallai kuwa AI bazata barmu ba zatace zamu karar da ruwa saide muje dakin baki."

Haka muka fito tsogai tsogai daga mu sai pant muka sauko har kasa muka murda dakin bakin

amma a kulle nace kawai mu hakura.

Har mun fara haurawa sama small tace muje dakin uncle nace a ah babu ruwa na. Nana tace

"kai sister bayanan fa kin manta yana fita zuwa wajen gininshi? Small tace yanzu zamuyi mu fito nana tace zo muje kawai tana ja na nace toh amma ke zaki kunna, small ta kunna na zafi"

ni kuma in kashe duka biyu saboda ni zan dau lefin bella famfo. Sukace sun yarda.

Ahankali muka bude muka Ganshi yana bacci ya rufu da bargo har kai Dan haka sadaf sadaf

muka shige cikin bayin wanka mukasha munkai 30 min muna wasan ruwa har mun manta da

akwai wani uncle a daki muna ta kara abinmu.

Koda muka gama fita sukayi akan ni zan bude hanyar ruwa ya wuce sannan na kashe famfo na

biyo bayansu.

Ina kashewa na fito naji kamar uncle na magana shi daya bude bargon nayi ina bubbuga shi

domin ya tashi Dan ummi tace in mutum yana bacci yana magana a tasheshi.

Zafi naji jikinsa nace la uncle bakada lafiya bari in Kira ban karashe ba sanadiyyar matse

"hannuna da yayi irin mutum najin Radadi. Zafi hannuna ya soma na fara kokarin warta ina uncle banaso ka barni, zafi banaso Dan Allah ka tashi banaso."

A zabure ya tashi ya saki hannuna ya sauko daidai lokacin aka banko kofar dakin......

AUNTY MARYAM'S POV

Tunda na tashi daga bacci naji gidan shiru babu hayaniyar yaran. Dakinsu na nufa na samu nana zaune a bakin gado yayinda mama ke ban daki amma bansan kaya take sawa ba. Nace ina luba? Tsilli tsilli da ido tayi tun daga nan nasan akwai matsala Dan haka na fice da wuri na

nufi dakin aliyu zuciya ta na wani irin bugu Allah dai yasa ba abinda nake gudu bane.

"Abinda na jiyo shiyasa na fara kuka tun kamin na iso luba ke kuka tana fadin bataso ! A saketa,"

zafi! Hankada kovar dakin nayi na gansu tsamo tsamo shi yana tsaye daga shi sai gajeran wando yayinda take dauke da Dan kanfai kawai.

Mari uku zafafe na sake masa nace aliyu ka bani kunya! na kara masa wani. Ba dauka kai mutum ne me tsoran Allah ashe ba haka bane! Ba kuma wanka masa wani. Girgiza kai take

amma ko in kula..

ALIYU'S POV

Zazzabi yasa na kwanta bacci daga nan bansan me ya faruwa ba sai ji nayi ana tashi na daga mummunar mafarkin da nakeyi. Dakyar na dawo hayyaci na saboda zafin ciwo ga tsorata naga luba najan hannunta tana kuka da sauri na sauko Dan jin menene matsalar dukda jirin da nakeji amma kan nakai hannuna kanta aka banko kofar aunty maryam ce. Daukan ruwan Mari kawai naji kamin tahau wasu maganganu da bansan inda suka dosa ba kuma bayan ko wani jimlar sai ta wanka mini Mari zuwa yanzu na soma jin jiri fadi take kaide anyi asaran d'a asaran kani.

Da haihuwar irinku gara bari wato shiyasa aka ki ayi aure saboda ansan cewa ana murkushe

yaran mutane.

Me gadi ne ya shigo sanadiyyar yadda take daga murya amma bashi daya ya shigo ba da

jama'a ya shigo dan ya gane meke faruwa cikin suna fadin ina kwarton? Aciroshi muci ......

Me gadi ne yace laha'ila ha illallahu Alhaji karami meke faruwa? ban gane ba.

Aunty maryam fashewa tayi da kuka tana nuna ni da luba dake kuka a lungu dan bata taba ganin ran aunty maryam ya baci ba. Ita abinda yafi bata tsoro kar a wauwaska Mata Mari irin na

aliyu saboda ta balla famfo.

Nace Allah bansan meke faruwa ba kawai gani nayi tana kuka ni bacci ma nake zazzabi gareni taba ! jifana aunty maryam tayi da wani kwalba hakan ya datse min magana ta yayinda take

fadin ba dole kayi zazzabi ba? Aliyu na daukeka Lamar kani ashe kai kura ne cikin farar ajiya? shege tsinnenne saina fadawa baban nana. Waya tahau dannawa yayinda na fara salati ina fadin wai karde har yanzu mafarkin nake kode mafarki nane ya zama gaskiya na shiga uku ni

aliyu.

Sassabata akayi sama dani wani yana fadin baka shiga uku ba sai an gicce maka dan kaza

Kazan ka yar kanwar matan wanka zaka lalata?fyade aliyu? Jibgata aka farayi yayinda mafarki na ke zuwa mini tar kamar a gaske domin ko gani nake ilhama akamin. Fadi nake wallahi ni ban Mata FYADE ba suna karya kake.

Ga dai abinda na gani a mafarki

*Innalillah wa inna ilaihi raji'un! Na shiga uku Aliyu FYADE kake Mata? Abban nana kawo agaji. Ihu akayi masa makwabta suka shigo nan aka rufesa da duka kamin aka sassabesa akayi waje dashi domin a gicce masa girman sa yayinda yake salati yana fadin wallahi ba laifi na bane yarinyar ce tayi min FYADE bani na Mata ba.*

*Wani ne yace zama ka tsara ne idan kaka babu gaban ka (CHAPTER 1)*

Salati kawai nake Dan babu sarki sai Allah kuma shi zai iya mini. Waje baki daya suka fitar dani anata duka na gabaki daya jini yamin kaca kaca tun ina ihu da salati har na koma fadin WALLAHI YARINYAR CE TAMIN FYADE bani na Mata ba! Danko zuwa yanzu naga mutuwa

kawai neman tsira nake.

Fadi suke yi mana shiru Dan munafuka. Tsabar na daku kasa magana nayi dagabaya. Tayar mota aka dauko ana kokarin a konani yayinda nake fadin kar kuyi gaggawan hukunci ku

tambayi luba kamin a kashe ni daga nan ban sake sanin inda kaina yake ba.

LUBA'S POV

Ni duk gaba daya tsoran kar a daukeni nake Dan tunda uncle aliyu ya karba toh nima bazan tsira ba abinda wani mutumi ya fada ne yasa naso na gane meke faruwa dukda ban tabbatar ba saboda wasu kalmomin ban taba jinsu ba. Kodai wani ya fadi abinda nayi ma ya aliyu ne ?

Dama yace idan aunty maryam zata mishi duka idan taji toh amma menene abinda za'a yanke.

Tunowa nayi da wani film da aka yanke kan wani da sauri na Mike ina fadin ku barshi karku yanke shi zanbi bayansu da gudu Dan sun Riga sun fice nikam banason na rasa abokina. Ihu

nakeyi wasu Mata na rikeni ko yaushe sukazo oho. Nide fadi nake kar a yanke shi har na suma.

AUNTY MARYAM'S POV

"Lullubi na nema Mata domin jikinta ya soma nuna alamun girma dukda ko YARINYACE. Hankali ne ta shigo min ganin yadda bataso aji masa ciwo na fara nazari. Amma AI irin wannan lamari yaran tsoron mutumin dake musu sukeji amma ita hana dukanta take. Wannan lamarin harda kisa fa, balle ansan halin aliyu na kirki karfa muje kuskure ne! Toh amma ai na KAMASU babu"

suturar arziki.

Amma kuma AI bawai na KAMASU suna tsaka sa aikatawa bane. Ko zina dole a kamaka dumu

dumu sheda hudu kowa ya gani. Anya banyi kuskure ba? Da sauri na fice........

YAU ALIYU NA YAGA TA KANSHI ALLAH SARKI BSBU ABINDA YAKAI KAZAFI

CIWO

"KU BIYONI DAN JIN YA ZATA KAYA, WAI SHIN AUNTY MARYAM ZATA ISA KAMIN A"

KONASHI KO KUWA LOKACI ZAI KURE MATA?

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU DAN ALLAH ACIGABA DA COMMENTS HAR SAI KUN

KARAR MIN DA DATA

INA JIRAN COMMENTS FA!

miss untichlobanty

"15th June,2020."

"[6/16, 2:42 PM] My Samsung: * YARINYAR CE TAYI MIN FYADE *"

" *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* "

by miss untichlobanty

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

"TWITTER, miss_untichlobanty"

TELEGRAM miss_untichlobanty

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

*Hajiya surayyah wannan shafin naki ne*

*CHAPTER 15*

AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....

Not edited

AUNTY MARYAM'S POV

Gudu nake kamar kafata zai fita abban su nana da ya shigo yana fadin wai dagaske abinda shegen yaronnan yayi kenan? Mangajeshi nace bantabbatar ba garin waige nayi Tuntube na gurje guiwan hannu da kafa amma a haka na Mike Dan ciwona ba komai bane akan rayuwar

aliyu. Saida hankali ya dawo min ma na fahimci kashesa zasuyi ni duk na dauka dukarsa za'ayi.

"Tabbas dukda bani na Kira mutanen nan ba na rafka babban kuskure Dana daga murya har aka jiyoni. Toh amma kusa kanku a kafata, idan kuna zargin kanin mijinkida lalata yar kanwar ku wadda kuke sonta kamar yarki, amma bakiyi komai ba saboda kina ganin zargi ce kawai kuma yaron nada hali mai kyau kwatsam kukayi arkabo da abinda na gani zaki iya natsuwa? Kema kinsan bazaki iya ba. Yanzu ko zargin wata ake da yin sata sai akaje gidan biki itama taje akayi sata kowa ita zai soma zarga."

Wasu ma gar da gar zasuce ta fito musu da abinsu......

Dai dai ana shirin kesta masa ashana na cafe ashanar tare da cewa ku barsa kuskure ne bashi ya aikata ba wanine sannan ya daura masa amma itama yarinyar babu abinda aka Mata kawai tsorata tayi. Ba fadi haka ne Dan na wanke musu suna dukda ko nasan zai iya zama gaskiya ko

karya.

"Salati suka rafka suna fadin da munyi kuskure, kuma duk rashin bincike yaja mana domin ko da mun tsaya munyi bincike kamin mukayi masa wannan duka. Wani mutumi yace tabbas munyi mamakin cewa malam Ali zai iya aikata irin wannan Abu amma toh ganin daga gidansu aka fadi"

yasa bamu musa ba.

Ciccibarsa sukayi suka hada ruwan dumu sukayi masa wanka akan zasu dawo dashi a Kira masa likita yayinda na koma gida ina yiwa kaina Allah ya isa dukda ko nasan abinda nayi daidai ne amma dukda haka nayi kuskure ciwon dake kafata ne suka soma ciwo ina shigowa gida na

duba naga ashe dayan kafar kwalba ce ta yanke ni.

Sanda likita yazo duba lubabatu da nurse ya taho nan ta dinke mini kafar tawa. Yana cikin yi mana bayani akan cewa tsoro da firgita yasa luba sumewa saboda yarinya ce kwakwalwarta bai

shirya da daukan kayan firgici irin haka ba aka shigo da Aliyu take suka shiga dubashi nikam

nama rasa abin yi bansan sanda ummi kanwata suka iso ba sai ji nayi tana kuka tana bani

hakuri.

Yinin ranan kowa jugum muka wuni su nana ko gidan kakanninsu na wajen uba aka kaisu. Dakin aliyu akaje aka taru lokacin daya farka dan bazai iya tafiya zuwa parlour ba yayinda na

dauki luba.

Mijina ne ya bude mana taron da addu'a sannan ya kalli aliyu yace ya fadi komai daya sani luba

kuma ta saurara dakyau idan yayi karya ko guda daya ne ta fada kar taji tsoro za'a siya Mata kwalin biscuit Kato.

UNTICHLOBANTY'S POV

"A hankali aliyu ya tsara musu komai daya faru saboda ciwon dake gefen bakinsa, tun daga haduwarsu had zuwa yau iya abinda ya sani be boye komai ba dukda ko yaji kunyar wasu abun. Kallon luba kowa yayi da ido yayi da ummi ta Mike zata falla Mata Mari da sauri daddy ya rikota zaunarta yayi tana zabura hakan yasa luba ta sake fara kuka. Aunty maryam ce ta falla"

Mata Mari tukunna ta nutsu aka cewa luba tayi shiru ta fadi ko gaskiya aliyu ke fadi ta daga kai.

Shiru akayi kamin aunty maryam tace toh ya akayi tasan duka wadannan abubuwa a shekarunta. A Dan tsorace take tana kallon idon uncle Ali Dan neman amincewa ta fada koko murmushi ya Mata ya gyada kai domin shima yana son yasan ta yaya ta San wadannan abubuwa. Itako muryanta har rawa yake Dan uncle aliyu ya fada Mata laifi ne amma tunda yace

ta fada kila zai kareta.

Komai ta fada musu har zuwa yadda sukazo dakinsa aiko ummi ta kwalla mata mari tana ashar. Shegiyar yarinya wato duk sa min kunne da kike ashe gane me ake cewa kike ? Dama ni nasan baki dena shafa man nan ba wato har tsimi na kika sha ko ? Toh yau sai naci yar kaza

kaza. Daddyn luba ne ya kwalla ma ummi Mari sannan aunty maryam ma ta kara Mata daya.

Aunty maryam tace kaji shashashar Mata duk wannan laifinki ne luba batada laifi ko kadan. Banda karamin kwakwalwa ce dake ya za'ayi kina komai a gaban yarinya kuma har ki kwana daki daya da ita? Bakida hankali ko? Kallon daddyn tayi tace haba abban luba kaima kasan bai

dace kuna kwana daki daya da yara ba ya akayi kayi sakaci?

Cikin kuka yace wallahi maman nana nayi Mata maganar haka yafi a kirga akan mu gyara

dayan dakin da muka mayar store room sai su koma can amma sai tace ai ba hankali ne da ita ba da taga na takura shine tace idan ta yaye kanin ta sai su koma tare Dan kar luban taji tsoro.

"Kuka ummi ta fara tana fadin sai yanzu na gane kuskure na , na cuci yata ni da kaina sakaci na"

ya jawo mini matsala. Wallahi ban taba yi da wata niya ba sam ni ban ma dauka laifi ne hakan ba. Dan Allah luba ki yafemin. Luba de kuka take Dan ta maru me kyau.

Aunty maryam ne ta kwantar da luba a gadon aliyun kamin ta kewayo bangaren da yake ta tsuguna tace aliyu ka yafe min abinda nayi maka amma ya kamata nina ka fahimce ni! yace aunty ki tashi don Allah ni bakiyi min komai ba haka uwa ta gari ya dace ta zama kawai nan gaba kiyi bincike akan Abu kamin zarar da hukunci kuma nima AI da laifi na da ace nayi aure da wuri da haka duk bata faru ba da na dauko masifa ta na juye kan Mata ta. Dan murmushin jin kunya kowa yayi luba kam tama fara bacci sai hajiyar zuciya take Dan yau taga

masifa.

Ana cikin yiwa ummi nasiha luba ta firgita ta tashi da sauri ummi tazo gefenta tana lafiya yata? Luba ko fadi take kar ku yanke shi! Karku yanke shi! Ruwa aka yaiyafa Mata a fuska akace babu Wanda za'a yanke yi shiru kinji? Toh tace tayi luf ta kwanta ta rufe ido amma bacci ya kasa

daukanta.

Bayan an gama da ummi aka jiyo aka jiyo toh saura kai aliyu maza ka fito da Mata kayi aure nan da wata 3. Da sauri luba ta tashi tace nifa ? Bazai aureni ba? Uncle ABBA yace ba kyau shiga maganar manya kinji luba tashi ki fita kuma ke yarinya ce bazakiyi aure ba. Bori ta fara

musu itama Allah sai aliyu ya aure ta da suka lallaba sukaga taki saduda sai aka Nemo bulala.

Ana dukan ta tana ihu amma fadi take itama sai uncle aliyu ya aureta. Aunty maryam ne ta ceto ta a hannun abbanta tayi Mata magana ta fahimta amma tace Sam fa sai de kawai an yarda zata auri aliyu. Aliyu yace kin Mata me na fada miki ne tace babu ruwanta. Dan itafa gani take

auren irin wasa da yara keyi na aure ne kuma kunsan yara da naci.

"Dena kulata sukayi tahau musu kuka, taki cin abinci har abin na damunsu basusan tana kewaya wa ta bayan katanga tasha madara ko yogurt ba. Haka tayi sati sai tasha kamshi tukunna take shan shayi ko abinci. Su suna damuwa ita kuma ta dauki abin a wasa tanaso tayi winning su yarda su kuma sunaso ta ta hakura. Ganin idan ba yarda sukayi ba zata kassara kanta yasa"

suka kirata parlour lokacin satin gidan su aunty maryam ne Dan ankai wata ana daru da ita.

Zama tayi a kujera aka Kira aliyu Wanda already ya samu Mata nafeesa shekarar ta 24 har ansa rana.

A kasa ya zauna sukace toh aliyu kaga dai abinda kanwar ka ko harka ne zamuce ta dage akai

me kake gani? Yace au ita dama bata bar zance ba? AI ni na dauka wasa take. Kunsan shiriritar ta ku barta kawai.

"Bata rai tayi tana hura hanci Dan ta kara girma sosai in ka ganta zakace takai shekara 8 race Allah uncle ni ban yarda ba. Aunty maryam ce tace ka dalla yi mana shiru, ya ABBA yace aliyu idan yarinyar nan tayi shekara 10 bata hakura ba toh da ta gama secondary zaka AURETA kaga shikenan ma asiri mu a rufe Dan idan ba haka ba wannan Terere da ya faru in anzo"

aurensa sai ya taso kasan jama'a da kara gishiri wa zance Dan tayi manda.

Dafe kirji aliyu yayi yace ya ABBA aure fa kace? Ya ABBA yace kwarai kuwa zaka AURETA!

OH NI UNTO NA BANU YANZU KUMA WANNAN JAGWAL DIN DAGA INA TA

BALLO? KAI JAMA'A

SHIN KUNA GANIN YA DACE DA SUKA YARDA DA SHIRIRITAR LUBA? KUNSAN FA BA HANKALI GARETA BA ITA A GAME MA TA DAUKI ABUN AMMA KARKU MANTA TAKI

KARATU YASA SUKA YARDA.

KUNA HANGO JAGWAL A GABA KO BAKU HANGOWA. SHIN ZATA YARDA KO KUWA ZATA

FASA IN TAKAI SHEKARA 10 ?

KU BIYONI DAN JIN YADDA ZA'A WARWARE WANNAN CAKWAKIYAR. AMMA DAI LUBA

TANA RUWA.

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty

"16th June,2020."

4 -

"[6/18, 7:30 PM] My Samsung: * YARINYAR CE TAYI MIN FYADE *"

" *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* "

by miss untichlobanty

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

"TWITTER, miss_untichlobanty"

TELEGRAM miss_untichlobanty

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

"*JANNAT,SUMAYYA YARIMA, SA'ADATU TIJJANI, ZAKIYYA and MATAR MANYA wannan"

shafin naku ne* Allah yabar kauna

*CHAPTER 16*

AFWAN FOR THE TYPING ERRORS....

Not edited

ALIYU'S POV

Wannan wace irin magana ce ake min ace in aureta? Taya ma zasu biye shiriritar yarinya ? Ajiyar zuciya na sauke. Dadin abin ma ance in takai shekara 10 za'a sake tambayar ta. Toh ni ince wa nafeesa me? Dukda Cewa tana da hakuri amma ace tun kamin ayi aure a fada ma

kishiyar ka? Lamarin nan da sake.

Kallon ya Abba Nayi nace Toh Allah ya kaimu nan da shekara 4 Daga nan aka Shiga sabgar

biki na.

Akwana a tashi har Anyi aure na nida nafeesa Muna zaman lafiya mata me hankali da biyaiya

samun irinta Nada mugun wahala. Tasha wahala sosai saboda 'bari da tayi yafi sai 4 Daga nan tahau jinya har Allah ya amshi ranta.

Daga nan na auri salma itama a hatsarin mota ta rasu. Kamin kace me na auri mata 6 amma

duk babu mai tsawan rai kuma duk na kwarai ne saide abinda baza'a rasa ba.

Lokacin da luba tayi shekara Goma muna zaune mu mun mance da zancen ma Dan gani ake shirman ta ne ta manta kawai muka jiyota tana fadin indai zaman nan na batun aurena da uncle

Ali ne toh ban fasa ba. Kallonta muka tsaya yi iko sai Allah yarinyar nada abin mamaki.

Yaune aka daura aurena na 7 da ladidi a yanzu shekarun luba 12 itane kirjin biki anata rawar kai. Inda Allah ya taimaka bata iya rawa ba Dan haka da akace za'a yi party tace baza ayi ba

dama nima banaso ladidi ce ta dage.

Luba ko tace indai akayi dinner sai ta bata sauran ba'ayi ba wannan ms baza ayi ba. Dan haka

aka fasa akayi Karin ango kawai aka kawo min amarya ta.

LUBA'S POV

Uncle aliyu kamar me aljanu da yayi aure se matar ta mutu ni da fari na dauka wasar buya suke mana ashe tafiya yama sunan wajen ? Yauwa ashe tafiya barzahu sukeyi duk sanda yayi aure toh gidansa nake weekend an hanani an hanani amma naki ji har an gaji. Aunty maryam tace AI idan ina zuwa ko wani lokaci bazaiyi dauki na ba amma nayi biris. Ba lura so suke na manta da zancen Niko kullum da na tashi daga bacci abinda nake tunawa kenan Dan bazan taba yarda

suyi winning ba. Kenan fa na zama loser.

Matan sa nada kirki duk sanda naje suyita bani labari muna hira tun ina kankanuwa ta. Har goyona suke aunty nafeesa kam har cemin take idan na auri uncle aliyu ni zan dinga tayata

wanke wanke. Niko sai na kyalkyale da dariya Dan abin birgeni take ashe de baza tayi Nisan

kwana ba nati kewarta.

Wasu idan aka fada musu cewa zai aureni da fari basa yarda amma idan suka ga banida matsala shikenan sai mu dinke Dan ni inason aiki sosai komai na gani sai na taba ko anyi shara

sai nayi nima. Gani da surutu ba comma bare full stop.

"Satin bikin uncle aliyu da aunty ladidi na shigowa na soma dauki, nayi can nayi can dukda yanzu shekarata 12 na soma game kishi amma ban damu saboda na Saba ganinshi da Mata."

Bari na Baku labari in kuka ganni zakuce nakai shekaru 15 Dan mugun girma nayi.

Dinki naje karbowa dukda anyi anyi na bari a karbo naki Dan nasan telan Dan jagwal ne. Aiko koda naje ya yanka be dinka ba. Tada ma yan shagon hankali nayi sanda akayi a take aka bani ba zuburo Bali da yasha Jan baki sosai na dau ledar kayana na bashi 1500 nace yasin Rabin

kudin zan biya saboda an bata min rai.

Kamar uwarsa jiki na ruwa yace jeki ba matsala kai ilu tara Mata me adaidaita sahu. Jiki na rawa kuwa ya tara mini ina tafiya suka Nemo ruwa da sobo suka kora Dan na caja musu kai ba

kadan ba.

Ina dawowa naji ana wani batu wai za'a yi party nace in anyi shegiya nake. AI da gangan ake cewa za'ayi bayan ansan cewa ban iya rawa ba. Amma usilin zance babu rawar da ban iya ba tunba na bazo bazo ba. Kawai banish ayi party ne Dan a islamiya ance mana babu kyau amma nasan da na fadi wannan za'a kafa mini hujja da abinda nayi ina yarinya Wanda nasan abin ya

faru amma na mance da abubuwa sosai bazan iya hada labarin ba saide a takaice.

Aiko da alamu uncle aliyun ma bayaso Dan babu wasting time yace angama uwani AI abinda kike so shi za'ayi. Nasan gatse yayi min a wasa mikewa nayi ina tsalle zan fice nace haka

nakeson ji ubale na. BIYONI yayi da gudu na arce ina dariya.

Karin ango Akazo yi da shike maman su uncle ABBA ne shuwa shiyasa uncle Ali ya Dan dauki

haskenta yayinda uncle abban yadau duhun mahaifinsu Wanda yake kanuri gaba da baya hakan yasa ba Karin angon da hausawa keyi akayi ba. Kaulu akayi wato original din na kanurai.

Karkashi ne za'a Dama ka lakata ka taba ma ango a hannu kayi masa addu'a sai ka lika kudi. Niko abin yanamin dadi lokacin muna shiri Dan ango ya kusa zama. Su nana sonata hura hanci wai na janyo baza'ayi party ba nace nifa rawa

Please Login or Register in order to submit comment