You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Tace shin zaka iya fada mana abinda malam Ali yazo siya a yammacin 3 ga

wadannan ?

Kallon aliyu tayi ya tuna da labarin da yake ji a unguwar cewa matar aliyu ta biyu tana da cikin yan uku dukda baisan sanda aliyu yayi wani aure ba. Aliyu ko yanajin news dadi yasa yi dinga kiran makotansu yana fada musu anata sanya alkairi. A ransa yace yanzu idan ba karesa ba haka yaransa zasu tashi a wahale kuma malam Ali mutumin kirki ne yamin halacci ya bani

shago kyauta tare da bani jari sannan baya siyan magani wajen kowa saini Dan ya taimaka min.

Nide akwai kamshin gaskiya a maganarta bazan juya masa baya ba. Yace tabbas yazo wajena ya siya magani kuma maganin da ya siya kamar wacce ta Saba siya ce ta rage masa sha'awa ga receipt nan na ko wani wata kamar bill haka yake biya. Saide ranan yace na basa mai karfi

domin ji yake sha'awarsa ya tsananta a ranan Wanda baisan dalilin hakan ba.

Hindatu a ranta tace amma anyi Dan iskan mutumi duk wahalar da nasha lokacin da na ga

result din cewa akwai kwaya a jininsa ne na Nemo shagon da yake siyan magani. Kuma ya tabbatar min ya siyenta shine yanzu zai canja zance?

Tace malam ubaliyo kwantar da hankalinka ka fadi gaskiya babu abinda za'ayi maka yace gaskiya ta kenan. Cewa tayi mun gode a kufule ta wuce kan daddy tace shin da gaske ne ka

aurar da harka ma malam Ali? Yace Sam bansan da wannan zancen ba.

Haka daddy ya zauna ya karyata Samir ya rushe musu komai hindatu ko murmushi take tace toh hotunan da ya nuna fa? Yace wannan hotuna munyi amma Gordon da nake gani bansan

inda ya samesu ba Dan haka technology yayi aiki dashi ya hada hotan.

Tace mun gode malam adamu da wannan nake rokan kotu mai albarka ta gaggauta hukunta malam Ali aka zina da cin amanar matar sa da yayi. Alkali yace lauyan wadda ake kara kanada abin cewa? Tace no my lord babu.

Alkali yace bayan sauraran hujjoji da shaida daga bangare guda biyu kotu ta yanke hukunci ko da Aires ko ba aure tsakanin aliyu da lubabatu toh dole su rabu duba da jawabin mahaifinta wannan case mun rufeshi amma kotu har zuwa yanzu bazata daure malam Ali da laifin FYADE ba domin har yanzu ba wata hujja da aka bayar cewa da gangan yayi Dan haka malam Ali na

"Rabaka da lubabatu saide idan iyayenta ne suka baka aurenta a baiyane, sannan zaka bada"

taran 250k ma ladidi na hakwara 5 da ka zubar Mata. Na daga case na biyu zuwa 15 ga wata

na gaba kamin ya buga guduma luba ta Mike ta ruga da gudu ta rike guduman yan sanda ne sukayi caraf zasu rikota ta zille ta sauko kasa nace kaji taron sakarkaru.

Cilli tayi da gudumar ta tsuguna Alan guiwowinta tace mai Shari'a karka rabamu Dan Allah wallahi bazan iya rayuwa babu shi ba ya kakeso nayi da jarirai alokacin har ana shirin zuba Mata ankwa saboda tayi disrespecting din doka... alkali yace ku dakata me kike fada? Tace ciki ne dani alkali wallahi har cikin yan uku ma kaga hotan yanzu tun kamin a haifesa nakeson ka

raba iyayensu.

Ban aikata abinda na aikata Dan na Rena doka ba na aikata ne saboda yarana kuma na tabbata kana da yara kuma zaka iya yin komai akansu. Ka duba mana ya mai Shari'a. Yace babu abinda zan iya yi domin kun kasa bada sheda kwakkwara saide ki roki iyayenki da su bashi auren ki abinda kika aikata a yanzu kuma an yafe miki amma ki kiyaye na gaba. Zai buga

gudumarsa a karo na ba ladidi tace KU DAKATA MAI SHARI'A INADA MAGANA.

GENG! GENG!! GENG !!! ANZO WAJEN GA LADIDI NAN DAI KO ME ZATA CE OHO?

SHIN KUNGA LAIFIN LUBA AKAN ABINDA TAYI?

ANYA ALIYU ZAI TSIRA KUWA?

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty

"13th July,2020."

"[7/14, 10:31 PM] My Samsung: *YARINYAR CE TAMUN FYADE*"

" *20% TRE LIFE,80% FICTIONAL STORY* "

by miss untichlobanty

Fell free to contact me on:

"WATTPAD miss_untichobanty INSTAGRAM miss_untichobanty TWITTER, miss_untichobanty TELEGRAM miss_untichlobanty WHATSAPP:08146448881"

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

*sister miemie wannan page din naki ne Allah yabar kana! *

*CHAPTER 36*

*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS ... *

*Not edited*

Alkali yace ke kuma wacece kuma me hadinki da wannan Shari'an? Shigowa kotun tayi tace

nice ladidi matar aliyu wadda ake ikirarin mijina yayi min fyade.

Toh wannan maganar ba haka take ba mijina yayi min abinda yafi FYADE abinda ya ninnika

FYADE abinda ba ko wace mace akewa ba.

Miji na bai taba kyautata min ba kyautatawa ba halin mijina bane baya kyautata ma matansa.

In akace shi mutumin kirki ne an cuceshi.

Alkali yace ke mu ba gasar iya magana mukeyi anan ba in kinada abin fada toh in babu kuma

kada ki batawa shari'a lokacinta.

Ajiyar zuciya tayi tace kamar yadda na fada baiyi min FYADE ba laifi na ne nice na hada tsimi na ajiye a fridge shi kuma yasha lokacin da ya dawo gida an ya dauka juice ne kuma batason ya tasheni a bacci. Kallonta aliyu yayi ya saki baki jin yadda ta feso karya amma de yayi tsit

baice kala ba.

Tace kuma kamar yadda nace ba mutumin kirki kadai bane mijina mutumin arziki ne ga dattako

da iya nuna so da kauna Dan albarka abin alfahari na ... kamar yadda nace bai taba kyautata mana ba bauta mana yakeyi ni da aunty lubabatu.

Aunty maryam haba kawai ta rike luba dake zaune a kasa tana kuka ma kamewa tayi. Toh kode asibitin da taje ya taba Mata kwakwalwa ne.

Lauya hindatu tace look mrs ladidi idan har akwai Wanda yake tursasa ki ki fadi wannan

magana ne toh ki fada ma kotu kada kiji tsoro.

Ladidi tace babu me tursasa ni babu abinda mijina yamin rashin fahimta ce kawai ya faru da

mahaifiya ta kuma de shekaru bai wani ja ba bare nace tsufa ce.

Alkali yace toh ya batun lubabatu da akace zina suke? Tace haba mai Shari'a? Wace Mata ce

zata bari ana zina a gidan ta tayi shiru? Billahil azim ba zina suke ba matarsa ce.

Lauya hindatu tace amma ko kina da bayanin abinda ya samu hakorin ki? Tace AI wai hakwara na ? Ranan da suka kawo mana kyakkyawan news ne tsabar jin dadi aljanu na suka tashi to a

garin su rike nine ma na yaushe mana jaririn mu kuma anan ne na dinga gwara baki na.

Tsumu tsumu lauya tayi wato de ta fadi or what? Alkali ne yace ikon Allah... duba da jawabin da muka saurara daga bakin ladidi kotu tayi wulli da wannan case sannan duk wani laifi da ake tuhumar aliyu da aikatawa ta wanke shi. Malam aliyu Allah ya bada zaman lafiya ya kuma raya

yan uku yana kaiwa nan ya buga gudumarsa yace court!

A bakin kotu kowa jiki a sanyaye yayinda aliyu ke nazarin wani munafurci ladidi ta tsiro dashi luba ko ganin zuciya take Mata ladidi ta riko hannun luba tace sister wai da gaske yaran mu basu zube ba? Wani tsalle luba ta daka a tsorace Dan ita ba haushi ladidi ke bata ba ganin ta

banziya take Mata.

Makalewa tayi ajikin aliyu ladidi tazo da yar sandan ta tace yaya aliyu ina wuni murya a sanyaye yace lafiya ladidi daga nan baice kala ba ta riko hannunsa suka fara tafiya a hankali su uku

kowa da tunaninsa ladidi ba abinda ke Mata yawo a zuciya sai nadamar abinda tayi.

Aliyu ko tausayi ta bashi da tana so da matasa an dauresa a zuwarnan nata amma ta tattare duka laifi ta bashi. Yan jarida da gulma nan sukayi musu ca da tambaya babu Wanda ya kulasu luba ya cicciba yasa a mota ya karbi sandan ladidi ya jingina a gefe itama ya dauketa ya sata a

gefen luba kawai sai suka ga ya fara kuka.

Kewayo wa yayi ta bangaren luba yace fito baby a hankali ta fito ya shiga tsakiya ya miko Mata hannu alamun tazo. Shigowa tayi ya kwantar da ita a jikinshi ya kwantar da ladidi ma dukda

cewa yana jin haushinta amma yana sonta.

Driver yace ina zamuje Alhaji karami? Yace gidana... suna isa suka shiga parlour sake zama yayi a doguwar kujera suka zauna a gefensa kawai sukaga ya dafe goshi ya fara musu kuka kamar yaro. Babu abinda yake tunawa sai yadda ya dinga dukan ladidi kamr bashida imani da

yadda suka sha wahala.

Rungume shi sukayi dukansu biyu suna tayashi kukan. Sallama su aunty maryam baisasun daina ba aunty maryam ke fadin jama'ar Allah ya haka ya zaku mayar damu wasu sususu? Um? Haba aliyu kai haka ake ya zaka dasu a gaba kun wani makale juna kuna

kuka?

Ummi tace toh lubabatu hamshakiya AI sai ki matsa a jikin Mata da miji ko ? Kara fashewa da kuka tayi. Wai ni me kikemin haka ne bazaku barni na huta rayuwa ba? Toh wallahi ko zaman zina muke saide muci gaba in na haihu a daura sabon aure Dan idan tafiya dani kukazo yi

bazan biku ba.

Daddy ne zai dauketa da Mari ladidi ta shiga. A take ciwonta ya fame suka fara sallallami

itakam murmushi tayi tace karku damu hukunci na nake karba.

Zama aunty maryam tayi tare da ajiyan zuciya tayi musu abin tausayi tace don Allah ko zamu

samu bayanin abinda ke faruwa? Hawaye ladidi ta goge tace tabbas na kasance me kaunar

mijina saide ya kasance me bukata amma dukda haka bai dameni ba.

Innayo yar uwata itace ta fara nuna min dole na tashi na tsaya idan ba haka toh tabbas luba zata kwace min shi kishi ya rufe min ido na biye Mata toh sai ta bani sharadi. Idan dai inaso ta

hadani da wani boka mai aiki da iyawa sai na soma zina.

Salati su aunty maryam suka rafka... sukace ladidi ga shirka ga zina ? Tace na nuna Mata kamar na soma zinan amma babu wani zina Dana soma yi domin inason mijina kuma jarumi na

shi daya ma ya isheni.

Koda ta kaini akayi mana aikin akace za'a saka luba ta tsaneshi bazata soshi ba ko kadan. Inata jin dadi har akyi min rasuwar nan kace min tafiya zakayi idan baka je zaka samu karayar arziki toh sai naje ayi mana aiki kar mu rasa dukiya 'ya'yan my me zasu ci? Anan boka ke sanar

min babu wata tafiya kawai kana tare da luba ne abin ya kona min rai sosai.

Anan innayo ta bada shawarar a mantar daku komai naji tsoron hakan domin nasan girman

aure amma sai naji na kasa bijire ma abinda tace.

Toh tun daga lokacin muka mance komai harda ni kuwa sai dazu ina bandaki boka ya baco min.

Ina ganinsa naji tabbas na sandan kuma a take na tuna komai.

Boka yace ladidi nasan kina mamakin mai ya kawoni kuma nasan kin tuna komai ban taba yin aiki da nake ta nadama da Dana sani irin naku ba saboda aure na lalata nasa ake yi musu ganin mazinata. Ladidi ki sani ke kanki duk abinda kike yi cousin dinki ladiyo ce tasa na tsafe ki saboda tana son mijinki. Shi yasa ko me ta fada baki yin musu. Ki sani bakida laifi ko kadan a

abinda ya faru domin kema ba a haiyacin ki kike ba.

Ladidi ni kaina wannan aiki da nake dole ce ta sani domin tunda mahaifi na ya rasu kawu na ya kaini wajen wani malami wai makarantar allo karyace babu wani malami matsafi ne haka na koyi tsafi sai wata 10 da suka wuce na fahimci tsafin da nake ma shirka ce Dan yana kota mana addinine tare da murde wash abubuwan ya koya mana tsafi mu Wanda muka iya yace mu

waliyai ne kuma baya bari mu nemi fatawa wajen kowa.

Cire gashin dake kansa yayi ya wanke fuskarsa wallahi da na lallashi ashe ma matashi ko yaya

aliyu bai kai ba. Anan ya dukusa ya bani hakuri yace ya cire jarabar da yasa ma aliyu domin dama innayo ce tace yace bazai iya ba Dan sanda taje wajena da fari kamin ta kaini.

Yace min amma bazai iya tunatar daku ba sai akan sharadi daya sine zaku tuna. Idan har na tona asiri da baki na kowa zai tuna amma dole rayuka guda biyu zasu salwanta idan ko ban fada ba bazaku taba tunawa ba kuma bazaku yarda ba. Aunty maryam tace gara fa da kika

gane bamu yarda da taysuniyar nan ba.

Ladidi tace zaku tuna karku damu yanzu mu jira zuwansa Dan yace idan na fada jikinsa zai yi

masa Saba toh zaizo ya warware sai ya tuba ya kuma nemi Ilimi sadidan me kyau ba wadda

akayi Mata mix me cuwa cuwa ba.

Kamin ta rufe baki ya baco kamar ba boka ba so handsome dashi ya durkusa ya gaishe su.

Aliyu ya kada cewa komai luba kuwa gyangyadi ma take Dan she can't come and kill herself.

Yace zan tuna muku kuma ladidi ta bada rayuwa daya wato na innayo yanzu na biyu ne bamu

samu ba.

Ladidi tace a dauki tawa a na biyun mana a zabure bokan yace Sam bazan iya ba ladidi kinsan irin s take yayi shiru kamin yace adai nemi wani. Luba tace indai za'a dena mana ganin mun

tana yin zina toh why not a dauki baby daya a ciki na? Aliyu ya bige Mata baki yace ke

shashasha rufe mana baki.

Shiru tayi tace toh ni gaskiya kar a sake cewa nayi zina. Yace toh ni bari na dauki duk wadda naga dama yana fadin haka ya rufe ido aiko kowa ya Mike mai kai masa damka nati me girgiza

kai nayi ladidi tasa hannu zata bude idon nasa kawai sai ga gawa.......

KAWAI ME NA SHIGA UKU! ALIYU YA DAUKA KO LUBA? LADIDI? AUNTY MARYAM? UMMI KO DADDY? KODE UNCLE ABBA NE? KO WATA FAN DINA YA DAUKA NE MA?

WAIYO ALLAH

TOH KARDE KU MANTA KUYI VOTING TARE DA COMMENTING SANNAN KU TAYANI

SHARING. NAGODE DA KAUNA TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO....

Miss untichlobanty

"14th July,2020."

"[7/16, 1:33 AM] My Samsung: * YARINYAR CE TAYI MIN FYADE *"

" *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* "

by miss untichlobanty

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

"TWITTER, miss_untichlobanty"

TELEGRAM miss_untichlobanty

WHATSAPP: 08146448881

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

*MAKIYA DA MAHASSADA DA MASUJIN HAUSHINA BAN MUKU KOMAI BA WANNAN

PAGE DIN NAKU NE. ALLAH YABAR KAUNA!d' DAN KAUNA KE KAWO KIYAIYA KO?*

*CHAPTER 37*

*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS ... *

*Not edited*

Yace toh ni bari na dauki duk wadda naga dama yana fadin haka ya rufe ido aiko kowa ya Mike

mai kai masa damka nati me girgiza kai nayi ladidi tasa hannu zata bude idon nasa kawai sai ga gawain wata Mata da na innayo sun baiyana.

Cikin kaskanci duk diwa da kazanta na fita daga jikinsu. Ya nuna dayar matan yace kunga wannan matar sunanta jummala itace matar kawuna kuma itace ta bada shawarar a koya min tsafi akayi min karya cewa almajiranta za'a kaini. Bata taba kyautata min ba saide ta kuntata

"min, ba ta da aiki sai hada guri a unguwa yau tana can gobe tana can. Aikin kenan."

Wannan kuwa ya fada yana nuna ladidi yace inajin ba sai nayi dogon bayani ba itace innayo cousin din ladidi. Wannan da kuke gani shaidaniya ce tazo wajena tace taga mijin ladidi kuma ya Mata amma bataso ta dameshi cikin sauki Dan za'a gane takunta so take a bata ma ladidi

suna sai ta rabasu.

Batasan cewa tun lokacin akwai lubabatu ba ni ko na sani amma nayi shiru abina. Anan tace na sa duk abinda ta umarci ladidi tayi kuma hakan akayi ban taba aiki ya subuce ba sai akan ladidi lokacin da tace ta soma zina amma ladidi ta kasa saide bazata ketare maganarta ba Dan haka tayi pretending haka innayo ta kawota wajena da duk wani kullu da ladidi tayi bata cikin

haiyacinta.

Malam aliyu saide kayi hakuri dukda nasan maganar da zan fada bata da wani muhimmanci saide hada guri toh amma yadda ladidi ta kasa cin amanar ka yasa sai kuma tayi shiru bakin

aliyu na rawa ga hawayen nadamar abinda tayi wa ladidi na zuba mai yace in...ina..ji..jinka.

Ajiyar zuciya ya sauke yace wannan dalilin yasa na fara son matarka amma kuma tana da aure ni kuma babu abinda nake darajawa irin aure. Da naso tsafi daya zanyi ladidi ta zama tawa

amma bazan iya cin amanar aure ba.

Faduwa aliyu yayi gaban ladidi ya kwanta a cinyarta kamar yaro yana gunjin kuka yana fadin

ladidi na ki yafe min kinji.

Babu Wanda bai share kwalla a wajen ba yace tabbas ke din nagar tacciyar Mata ce Wanda samun irinki sai an tona.

Bayan wani lokaci boka har yayi tsafi ya watsar da gawan a jeji bayan aljanu sun zukesu sun busar dasu. Tashi yayi jiki a sanyaye yace yan uwana ni zan tafi zanje na kwana ido biyu na warware duk wani aiki da nayi cikin jahilci sannan kuma na nemi tuba kuma na roki Allah ya

yaye min son ladidi kar na cutar daku a kanta.

Ya bude kofa kenan aliyu yace malam boka... kowa sanda ya murmusa saboda sunan bai zauna ba da gyara murmushi bokan yayi yace musa ne sunan aliyu yace Ayya mallam musa ka

bani minti kadan mana muna zuwa aunty maryam son Allah a bashi abinci.

Kamo hannun ladidi yayi suka haura sama suna shiga daki ya rungume ta yace ladidi na ...

nasan ban kyauta miki ba hakan yasa naji ban canceki ba. Shin ko zaki iya duba girman Allah ki yafe min? Makalewa tayi a jikinsa tace dama can ni ban rike ka ba na yafe ma duniya da lahira.

Yace ladidi kinga a sanadin mu da kuma son da bokan nan yake miki yasa ya gano gaskiya sai nake ganin bamu kyauta masa ba idan har muka barshi ya tafi bai sameki ba. Ladidi tace me kake nufi? Yace idan har bazai sameki ba me zai hana na sakeki ki auresa ? Kinga muma sai muyi irinta ansar yadda suka dinga bawa muhajirun matansu kuma sai na bashi aiki a a karkashina karki damu baza ku bar gidannan ba muna tare kinga dama na siya gidan makotan

nan namu sai ku zauna a ciki ko ya kika ce?

Tace yanzu kenan zan zama ba matar ka ba? Yace ba dole ladidi ni zan zauna dake in baki yarda ba amma bakaga yardar ki shi zaisa mu zaunar da musa tare da mu kinga bazai koma ruwa ba kuma Allah zai bamu lada. Ki duba zuciyar ki akwai ko da dogon sonsa ne idan ma babu kina tunanin zaki soshi? Murmushi tayi yayi dariya yace aiho wato dama kina crushing

aure nane ya rike ki ko? A hankali ta daga kai yaja Mata hanci yace haba mu didi ba ko kunya?

Kuma kike narke min a jiki a sai kisa na fasa AI toh nide yanzu bazan yarda ki tafi ace kina tuno

kusantar mu ta karshe ba kin bani dama na gyara? Ta tureshi tace jimin kai in nayi ciki fa ta ya kuma za'ayi sakin ? Fuskar yara yayi Mata yace toh zan samu kiss daya?

Shiru tayi ya like ta gini ya sumbace ta na lokaci mai tsayi kamar bazaiyi numfashi ba ya rungumeta kam ya sumbaci goshinta suna murmushi suna hawaye. Yace bye my ladidi saduwa ta gari yana fadin haka ya raba jikinsu yace toh kinsan de mai hakan yake nufi ko daga kai tayi yace na sai yayi shiru ya kasa karashewa Dan gabi yake ya kaskantata yace na warware

iriyar auren mu guda daya ladidi.

Rugowa tayi da gudu zata rungumeshi tana kuka tace kin manta me nace ne bai halarta ba abinda zakiyi. Fadawa gado tayi ta fashe da kuka shima ya zauna a kasa yayi tagumi Anya zai

iya? Kawai abinda ya gani a idon musa yasa zai rabu da ladidi Dan ko tsananin kishi ya gani

lokacin da ya kwanta a cinyarta .

Ga kalama da musan ya furta sanda yake shirin tafiya kar shedan yafi karfinsa ya tsoma kanshi a ruwa. A hankali ya fito ya karaso wajensu kowa yayi jungum jungum luba kamar kulya ta makale a lungun kujera ya kalli musa dake zaune yana tattaba yaysunsa da alamu istigfari yake yi yace masa Dan uwa musa kaje ka gyara ayyukanka la shirya ko? Daga ladidi ta gama idda

za'a daura muku aure nine ma waliyinta.

Kowa kallonsa yayi a tsorace luba ta Mike da sauri taja hannunsa suka shige dakin da ladidin take tace masa uncle me kakeyi haka ya zaka saki aunty ladidi lokacin da aka gano batada laifi? Yace lubabatu sanda muka tattauna AI bayanin yadda sukayi da ladidi tayi Mata. Kamar zaucacciya taje gefen ladidi ta zauna kallonta kawai take sai ta rigumota ta soma kuka ba abinda ke Mata ciwo sai yadda basu Saba da ladidi ba kamar yadda ta Saba da sauran

matansa.

Tace aunty ladidina tanzi da gaske tafiya zakiyi waiyo ni lubabatu Dan Allah karki ba barni kice kin fasa. Girgiza kai ladidi tayi tace kiyi hakuri lubabatu in da rabi zamu sake zama tare kuma yanzu ma ba tafiya zanyi ba nan nan makota ne gidan da zamu zauna. Girgiza kai luba take tana fadin amma AI mijin mu ba daya ba Dan Allah ni muci gaba da zama ko fada ne munayi

kullum karki barni dannalkah wallahi bazanyi dadin rayuwa babu ke ba

Yake ladidi tayi tana goge kwalla tace kanwata ki dena kuka kinji karki manta fa ba ke daya bane a jikinki kuma ai ga uncle aliyun ki ko? Karki damu time table ma zamuyi yau in an yini a gidanku gobe a gidan mu zaku yini kuma kinga yanzu ma muna tare tunda anan zanyi idda kamar yadda sunna ta nuna mana kinji ? Toh luba tace suka fito su uku suna murmushi. Su

aunty maryam da suka koma yan kallo gashi sun tuna komai da ya faru ras suka........

GASKIYA BAN TABA RUBUTA CHAPTER YA TSIMANI HAR YA SANI SHARAR KWALLA BA SAI WANNAN... WAI SHIN KUMA YA TSIMAKU KO NI DAYA CE? KU FADA MIN A COMMENT SECTION SANNAN KARKU MANTA KUYI VOTING TARE DA

SHARING. INA KAUNARKU LODI LODI.

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty

"16th July,2020."

"[7/17, 6:09 PM] My Samsung: * YARINYAR CE TAYI MIN FYADE *"

" *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* "

by miss untichlobanty

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

"TWITTER, miss_untichlobanty"

TELEGRAM miss_untichlobanty

WHATSAPP: 08146448881

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

"*SIS WASILA, FATEEMA DA MARYAM WANNAN PAGE DIN NAKU NE*"

*(FINAL)CHAPTER 38*

*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS ... *

*Not edited*

Mikewa su aunty maryam sukayi uncle ABBA yace toh malam aliyu mu zamu wuce abinda ya faru a baya a tafe mu tunda de kasan ba laifin mu bane mantuwa ce ni bazan iya cewa komai

ba saide Allah ya bada zaman lafiya.

Tunda kuma kunyi shawara kamin kuka yanke hukunci mu bazance komai ba. Aunty maryam tace mun kuma gane kuskuren mu na auren sirri da mukayi muku muna kuma bawa iyaye shawara kimin rintsi kar suyi ma yaransu aure a boye ko na dole domin duk sun Saba addinin

musulunci domin hakan bai taba faruwa a zamanin magabata ba.

A kwana a tashi wasa wasa cikin luba ya baiyana ya girma kuma ladidi ta fita a iddarta. Kullum

kaman yaya da kanwa ita da luba suna dinke idan aliyu ya dawo daga wajen aiki tsakaninsu gaisuwa. Daga nan ya shige ciki luba tabi bayansa.

Yauma kamar kullum suna kitchen luba an bararraje akan island kamar uwar Mata ladidi na dama Mata kunun madara. Sallamar aliyu da musa sukaji domin kuwa shugaban leburori aliyu ya bashi tunda daga karatun primary ya tsaya amma ya jona yaki da jahilai kuma yana skill acquisition na computer so yana sa rai yayi using certificate dinsa ya shiga jami'a nan da

watanni 7.

Mika Mata kunun ladidi tayi tace

Please Login or Register in order to submit comment