You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

biya numfashin da kika sha ba...yanzu in Allah yace ko wani numfashi daya da raka'a daya zaki biyasa toh kwana nawa zakiyi a duniya?

"Tayaya zaki biyasa rai da ya baki, yayi ki a mutum, yayi ki me hankali... cikin addinai sama da dubu 200 yayiki musulma... ta yaya zaku biyashi ruwan da mukasha, ruwan saman da tsirai"

sula fito kai nace ta yaya zaku biya shi kanshi tsoran da kuke shukawa?

"Ba wayonka bane zaisa in kunyi shuka ta fito, ko ta fito ma sai taki albarka... nawa ne suka shuka bata tsiro ba. Ku har kuma ganin kun wani sha wahala a shukar toh abar batun aiki da inji ma ko da hannu kayi aikinka kawai ka tone ka bule da kasa ne kaje ka rashe a gindin bishiya. Toh wai karfin da ya bakan ma da yace sai ka biya fa? Daya Baku arzikin gona nawa kuka biyashi? Ya Baku Mata wasu har suka mutu basusan mace toh ku gode Allah ma kunada sha'awa wasu al'auran ma babu... a haka ne wasu yan iska saboda rashin godiya Allah suke lalata yaran mutane. Wata ga farin jinin amma da an aureta za'a sakota ta dinga kwabo kenan"

kamar tamaula saga hannun dogo zuwa hannun gajere.

"Wallahi ko Allah ya halicce ka maraya, abincin da zakayi ma bakada shi kafi Wanda daga cikin uwarsa ma babu rai ya fito tunda kai ka shaki iska. Ko musulunci da Allah ya bamu dan yana son mu ne yana kaunar mu. Da yayi niya sai ya halicce mu ya barmu kamar dabbobi kuma mu mutu ya kamamu ya Kona kuma hakan ma yayi mana rahama ne. Rahamar Allah ne yasa ya"

haramtawa kansa wasu abubuwan.

Ya haramta ma kansa zalinci amma mu da shi ya haccemu dubi yadda muke zaluntar yan uwan mu bayan ya haramta mana muma amma shi ko ranar alkiyama rashin zalincinsa ne zaisa zai

nuna maka laifukanka tas sannan ya tambaye ka ko ba kai bane ya baka dama ka kare kanka.

Yo Allah na tuba yanzu ko nan nan gwamnati jihanku kukeson gani ai sai kun cika form. Amma

a lamarin Allah babu wannan tausayinsa ne fa yasa zai bamu aljanna bayan rashin mutuncin da kuke shukawa a duniya.

Sau nawa kukeyin laifi kuce astaghfirul lah kuma ya yafe kenan ko zancenta ba'ayi ba? Bayan kun gama sheke AYA kuma sai ya Baku aljanna.

Da sai ya bari kun taho niki niki da ladan ku sai ya tare ku yace duk rahama da yama sai ka

biyashi. Kun isa? Wane mutum inji mutuwa.

Dan nace miki je ki nemi kudi ga yadda zakiyi ba yana nufin ni zanci riba bane ke zakici riba ni ko bazai karenina da komai ba kuma bazai rageni ba tunda inada komai toh haka Allah yake duk aikin addinin nan da kuke kanku kukeyi ma Dan haka in kunyi Rowan kunki yin sadaka

kunyi wa kanku ruwa kun cuci kanku babu ruwan Allah..

Toh ku saurara kuji.... nasan kuna mamaki... wasu na nazari yanzu toh duk rahama nan da Allah yayi mana shi baya bukatan wani Abu daga garemu ne ? Tunda ko addini da mukeyi kanmu mukeyi wa... ki nutsu kiji me zaki bawa Allah haka kaima Dan uwa saurari abinda

mahaliccinka ke bukata...KU KADAITA SHI SHI KADAI.

"Idan kukayi masa wannan shikenan kun fanshi kanku toh amma kadaita Allahn a baki? Ah ah a ZUCIYA NE..amma kuma idan har kayi imani dashi toh ko ba'a ce ba zaka bi umarninsa. Anan ne wasu suka Sami matsala.. zasu sabawa Allah iya son ransu da anyi magana suce tsoran Allah a zuciya take suna kafa hujja da hadisin da manzon Allah SAW yace ""attakuwa ha huna"" yana ishara zuwa zuciyar sa. Tabbas riya(yin ibada badan Allah ) rubutune akan ruwa bashida"

wani anfani a wajen Allah toh amma dole kabi umarnin Allah babu gudu ba ja da baya.

Idan ko akace Allah yace kuyi kaza ko kubar kaza ko manzonsa ya fa da amma kuka Saba

bakuyi kunsan a maganance me kuke cewa?

ALLAH NI NA YARDA AKWAI KA AMMA BAZANYI KAZA BA KO BAZAN BAR KAZA BA. MANZON ALLAH NAYI IMANI DAKAI INA SONKA AMMA BAZAN YI KAZA BA KO BAZAN

BAR KAZA BA.

KAI KU SAURARA WALLAHI A AJIYE BATUN BAUTA GEFE IDAN TSAKANI DA ALLAH KUNASON MUTUM IN YACE KUYI KAZA KO DAN FARIN CIKINSA ZAKUYI... MATA NAWA NE ZA'ACE MANZON ALLAH YACE ... SUCE MIJINA YACE.. MIJINKI MIJIN BANZA HAR ZAKI HADASA DA ANNANBI? WAI MAZAN MA SAI KAJI SUNA MAMA TA TACE... EH MUNJI MAMARKA TANADA DARAJA KUMA DOLE ATI MATA BIYAIYA TOH AMMA WA YACE AYI

MATA BIYAIYAR?

Oh Allah ne ko? Toh wai ku ban gane ba ince da hakkin mijin da hakkin matar Dana iyayen

da koma wayen Allah ne da manzon sa suka ce ku bayar toh wai toshewar kwakwalwa ta Dan Adam ne kesa kubi Wanda suma Allahn zasubi.

Yanzu idan shugaban kasa yace yi kaza kana fitowa sai jikanshi toh abar batun jika ma sai dansa yace karkayi bazakuyi ba ko? Toh imagine matsayin Allah da mutum kunsan Allah kuwa

da girman zatin sa?

Fans: untichlobanty ya isa haka Dan Allah kuka kike samu

(yeeeeyeee )Untichlobanty:

Ummi: wallahi wannan magana taki tasa na kara jin sabuwar nadama a zuciyata Dan Allah Mata kada kuyi kuskuren da nayi dukda na tuba bansan da wani idon zan kalli Allah

ba

Fans: ummi kiyi hakuri

*AUNTY MARYAM*

1. Toh aunty maryam mu fa bamu gane inda kika dosa ba har yau munji shiru bakiyi wa luba

bayani ba kuma munga sai canja zance kuke.

Ans: toh AI nima ban gane me kuke cewa ba wani bayani ne akeso nayi wa luba ko na samun

admission wai?

SHIRU BABU WANDA YAYI MAGANA... JIJJIGANI AKA FARA YI GANIN NA KWANTA. UNTICHLOBANTY KI RUBUTA MANA... INA GANIN BIBBIYU KAMIN NA RUFE IDO NACE KAI ABAR NI DAN ALLAH MAGANIN MURA NASHA BACCI NAKE JI. DAGA NAN NA ARCE

TARE DA FARA NINSHARI KAMAR RAGON LAYYAR DA DUSA TA MAKALEWA

FAN: Wallahi untichlobanty bakida dama yanzu kin gama sa mutane kuka kuma zaki

samu dariya sai kace tababbu.

NIDE SOSHE SOSHE NA FARA TAS TAS KAKEJI INA KASHE SAURO..

FANS:

ALIYU: babyn aliyos ki fesa maganin sauro kinsan untichlobanty dinmu ajebo ce yanzu sai

jikinta yayi ja saboda ciwon sauro.

Mmn ilham: kuma bamason malaria ta kamata

Nana: kaikai bakisan immune dinta ba ko? Banda mura kamin kiga malaria ta riketa sai an irga

yawan shinkafa buhu 10

Mama: aini bansan dalili ba untichlobanty tana burgeni.

Untichlobanty:(cikin gigin bacci ) very soon zan Baku update

Fans: cikin bacci ma mafarkin yin update take.

Y2k: wannan ai maiyar bacci ce

Untichlobanty: dadin abin bana yawun bacci. Fans:

Y2k: kut dama ba bacci kike ba? Ku kamota.

Untichlobanty: kafa me naci ban baki ba?

Saknerh: ku barta Dan Allah kar ta kasa mana update gobe

KAI BAN TABA YIN RUBUTU ME YAWAN WANNAN BA. FATAN AN

"NISHADANTU,FADAKARTU DA KUMA ILMANTUWA."

FATA NA GARI MASOYA NA A TSIMAYI CHAPTER 29 GOBE DA IZININ ALLAH!

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty

"5th July,2020."

7 -

"[7/6, 12:18 PM] My Samsung: * YARINYAR CE TAYI MIN FYADE *"

" *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* "

by miss untichlobanty

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

"TWITTER, miss_untichlobanty"

TELEGRAM miss_untichlobanty

WHATSAPP: 08146448881

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

WANNAN SHAFIN NA DUKA FANS DINA NE INAJIN DADI ALLAH YA BARMU TARE.

*CHAPTER 29*

*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS ... *

*Not edited*

Haka aliyu ya dinga zirya zirya yana safa da marwa yama rasa me zaiyi su aunty maryam ne suka shigo asibitin rai a bace yana shirin gaishesu likita ta fito Dan Haka ya juya yace doctor ya jikin nata? Murmushi tayi kamin tayi magana yace wallahi mahaukaciyar kishiyarta ce ta jefi

cikin nata.

Itadai dr murmushi take masa ya kasa gane Mata tace malam Ali saide ayi hakuri amma ta rasa abin cikinta sannan munyi Mata daurin mahaifi. Don Allah idan zai yuwu muna bukatar ka kaurace Mata na wata 2 zuwa uku zaro ido yayi jin maganar nata amma kamin yace wani Abu aunty maryam ta juyo dashi ta daukewa da Mari. Ummi be tasa mai ta dayan gefen daddy da

uncle ABBA suka kai masa wani zafafan Mari masu kyau a tare sanda ya fadi kasa.

Ganin idon likita yasa suka ja shi suka fita waje tana mamakin dalilin nasu na yin haka tunda ba

shi ya batar da cikin ba. Murmushi kawai tayi ta tabe baki ta shige office dinta.

Su aliyu ko suna fita aunty maryam tace kaide aliyu kayi asara a da can baya kazafi nayi maka amma yanzu fa saboda tsabar kai Dan iska ne daga kai maka yarinya tayi hutu kamin ta Sami admission sai ka tumurmushe ta? Magana zaiyi uncle ABBA ya naushi bakinsa take jini ya balle mai shiko fadi yake da fari na dauka shiririta ce irin ta ladidi amma wallahi ka bani kunya zina?

Zina fa? Wallahi ka cuci mahaifin mu domin su ba mazinata bane.

Cikin kuka aliyu yace me kuke magana akai ne? Ku fa kuka aura min ita aunty maryam ke da hajjo kuka kaita har gida na a sirri yanzu kuma kuke wannan zance? Wallahi tunda nake ban

taba yin zina ba kuma bazanyi ba.

Daddy ne yace dallah yi mana shiru Dan iska wallahi ka cuceki kaci amana muna ganin ka iya sallah ashe ko alwala babu. Girgiza kai tayi tace wallahi billahil azeem ku kuka aura min luba

lokacin akan naira 30k sanda take 10yrs a babban parlour. Wai me kuke nufi ne ? Me take

"faruwa ne toh? Aunty maryam ne tace shege Dan iska da ni uwarka ce da na daga maka n*n* mara mutunci, ya za'ayi mu aurar da yar mu a sirri? Kuma ma tana shekara 10 kai bakada hankali ko? Toh ina ma shaidar ka? Yace ita fa da kanta ta dage ni zata aura lokacin da tayi"

shek......

Shakar wuyarsa ummi tayi tana fadin ka cuceni waiyo ni na sake kuskure a karo na biyu Dana

yadda dakai duba da baka cutar min da yata a karo na farko ba(a lura fa duk yadda aka gaskata mutum kar a yadda dashi 100% Dan shaidan yana nan)

Dakyar aka kwaro shi daga hannunta shiko ido yayi ja ga rashin da ga tashin hankali da azaba. Wayarsa ya raruma yace kungani gayanan dukda wayar da ce mukayi hotunan nan a ciki wallet

dinsa ya zaro ya nuna musu Wanda wanke yar karama kunsan hotan da.

Dariya uncle ABBA yayi yace amma aliyu ka maidamu tatsitsai... idan ba rainin hankali ba ya zaka nuna mana hotan ranan haihuwarta kace mana hotan aurenku ne ? Yace AI ranan aka daura toh ga na ranan da aka kawo kin ita. Kwalla masa Mari ummi tayi tace Dan......

"ka,wannan ranan da ta gama makaranta ne da hanuna na shiryata. Wallahi saina dauki yata kuma hikima ce zata rabamu Allah ya kaimu ta warke jikinta ya warware yadda zata iya jigilan"

kotu zaka gani.

Kuka take kamar mace me yasa kaddara take masa haka ne me yasa za'a rabashi da matar

shi? Rabin ransa?

Zaman dabas aliyu yayi Dan dabara ta kare masa ya fara salati yana goge kwalla dungure masa kai aunty maryam sukayi tace ko da wasa kada ka kara zuwa inda yarinyar nan take sannan mu hadu a kotu ummi ce ta supale Zara fadi daddy ya rikota da sauri ciki akayi da ita

wai ashe hawan junta ne ya tashi aliyu ko fadi yake ya Allah idan dai bazamu rayu tare ba toh

kasa na mutum itama ta mutu.

Duk wannan tirka tirka da hauma hauma da tashin hankali da aka shiga da kuma sabani da aka

samu ya samo asali ne daga sanda ladidi taje wajen bokanta ga yadda lamarin ya kasance:

Suna isa zama sukayi sukace boka munzo ne domin ka duba yace ke dakata tun kamin

kizo na duba... babu wata karayar arziki da zai samu saima ALKHAIRI washe baki tayi tace a

toh zama daram kenan. Yace ke yar bil Adam ban gama ba koda nace miki zaiyi tafiya karya

yake yana tare da yarinyar nan ne.

Dafe kirji tayi tace ban gane ba! Yace tabbas yarinyar nan dake gidanku matarsa ce ! tace

k*tma! Matarsa?! Eh lalle za'ayi ta saina masa hauka na shuka ma aliyu rashin mutunci har mace irina zai ci amana da wannan abar? Yarinya siririya kamar mayu sun kamata?

Innayo ne tace ke zauna musan me za'ayi. Boka nikam ka kara mana bayani ya akayi hakan ta

"faru? sanar dasu yayi cewa auren sirri akayi. Shiru innayo tayi, ladidi ko fadi take a kasheta"

kawai boka a kashe min ita. Innayo tace baza'a kasheta ba AI in kika kasheta baki Mora ba kin mata me sauki...

Ke ya dace ki kasheta da hannunki amma ba yanzu ba sai mun fara koyawa Dan renin hankalin mijinki hankali tukunna. Boka so nake a shafe auren nasu baki daya kowa da suka daura auren a sirri a shafe ta a kwakwalwar su. Har ladidi da kai kanka boka so nake ku manta kai nima na

manta.

Boka yace ku dai zaku manta amma ni bazan Mata ba innayo tace hakan ma yayi karatun littafi

yamin Rana.

Ladidi tace ke innayo nifa an bani labarin wani littafi KURUCIYAR MINAL itama haka ayush

tasa aka shafe suka manta juna har kusan shekaru nawa amma fa daga karshe sanda suka sake haduwa gara a kasheta kawai kowa ya huta innayo tace wallahi ko kinyi asara.

"kinsan dai ayush din karamin kwakwalwa gareta shiyasa ta bari suka kuma haduwa ai su banaso aliyun ya manta auren, lubabatu ko kinji dai an boye Mata kenan dama can bata sani"

ba.

Toh in yan uwan nasa sun mance kinga zina kawai yake yi da ita. Kinga zasu ci mana sa

sannan sai mu kashe yar iskan yarinyar amma idan shima ya mance toh AI an gama case kawai wani aure za'a Mata babu wata matsala kinga bamu basu kwakwa ba kenan. Ladidi tace toh abin yayi amma boka kamin wannan. Ya batun kara jarumtar nan nifa banji wani sauyi

ajikinta ba kuma dai nasan aikinka ba karya.

Kaga inada jarabebben miji kuma alhazawa na har 3 biyu suma ba wasa ga mijin nawa ma kara himma yake kullum. Wani suki burutsu yayi kamin ya kalleta yace wani tangarda aka samu lokacin da na aiki aljanin ya sauya halittar sha'awanki toh na mijinki ya sauya kuma a halin

yanzu ni nayi fada dashi sannan irin wannan aiki Wanda yayi ta shi ke gyarawa.

Dan haka zanyi kokari mu shirya dashi ya gyara aikin kamin wannan lokacin saide kisha maganin yahudawa. Tsaki taja tace ni babban aiki ma yanzu a gaba na wa yake ta wani Alhaji. Ajiye mai damin Kudi tayi tace toh muna jira boka mantar damu. Yace tabbas zan mantar damu amma in kuka manta kuka ganku anan zaku rufeni da tambaya Dan haka zan mayar daku gida

kuma kuna bacci kamar yanda aka kwanta daku.

Yakai minti talatin yana wasu abubuwa kamin ya batar dasu ya kaisu dakinsu kuma suna masu

bacci kamar ma basuje wajensa ba sannan suna masu manta komai.

Hakan yasa ko da ladidi ta dawo gida batasan suna tare ba abinda yasa har ta zargesu saboda yadda luba ta murmure da kuma shakuwar da suka kara yi har de Allah yasa taji abinda suke

fadi ranan na.

" AYI COMMENT KO NAYI KUKA, AMMA GASKIYA LADIDI TA GAMA KASHEMU BAKIDAYA. WANNAN WACE IRIN RIKICI NE TA TSINKO MA SU LUBA? KU BIYONI DOMIN JIN YADDA ALIYU ZAI HUKUNTA LADIDI DOMIN NAYI IMANI DA ALLAH SAI YA BATA"

KASHI.

WAI YA ZA'A KAYA NE KUMA TA YAYA ALIYU DA LUBA ZASU DINGA HADEWA? SHIN LUBA IN TAJI ME SU AUNTY MARYAM ZATA YARDA DASU KO ALIYU ZATA YARDA? KAR KU MANTA TA BADA KAI NE SABODA KWANTAR MATA DA HANKALI DA AUNTY MARYAM

TAYI.

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty

"6th July,2020."

"[7/6, 11:38 PM] My Samsung: * YARINYAR CE TAYI MIN FYADE *"

" *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* "

by miss untichlobanty

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

"TWITTER, miss_untichlobanty"

TELEGRAM miss_untichlobanty

WHATSAPP: 08146448881

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

WANNAN SHAFIN NA DUKA FANS DINA NE INAJIN DADI ALLAH YA BARMU TARE.

*CHAPTER 30*

*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS ... *

*Not edited*

Luba batasan wa ke kanta ba yayinda aliyu yaki komawa gida kuma yaki ci banda ruwa ba

abinda yake sha har ya rame.

Har dare bai koma ba yana tsaye a waje harsu ummi suka tafi gida aka barta da aunty maryam lokacin ne ya shiga Dan ganin matarsa domin hakurinsa ya kare. Da sallama ya shiga kamin ya karasa aunty maryam tace rike abinka ka koma. Na rantse da Allah aliyu kada ka bata min rai

ka fice daga dakinnan kaji na fada ma.

Kuka ya fara Mata aunty maryam kada kuyi min haka koda kowa zai juya min baya ke bazaki juyamin ba. Tace dalla can rufe min baki wallahi ni ba baya ba har keya na juya maka ka fita domin ganin ka koma min rai yake. Bai kulata ba ya karaso da sauri ya kama hannun luba ganin

ta fara kokarin bude ido.

Sannu! Sannu lubabatu na ina ke miki ciwo ? Me zakici? Kinajin yunwa? In kawo miki ice cream? Dafe kanta tayi tana kara kankame hannunsa da nata ke ciki murmushi tayi tace uncle

aliyos da gaske babyn mu ya mutu.

Aunty maryam ne tayi musu shiga sauri tace iye ? A lalle yar banza ashe da yaddarki.. no

wonder har murmure wa kikayi daga zuwa gidansa. Yar iska wato kema kinsan dadi ko ? Shine zaki baje min taburmar rashin kunya ko?

Kama hannun sun tayi ta raba tace toh AI sai ka fice ko Dan uban yarinya yace ko kusa da ita kazo sai ya kasheka. Luba ne ta zauna da sauri tana yatsine fuska saboda zafin da taji amma de wannan ba shi yafi muhimmanci ba. Tace kisa kuma ? Me aliyu na ya muku zaku kashe min

shi? Aliyos ka basu hakuri ta fadi haka tana shigewa jikin shi fuskarta ko tuni ya jike da kwalla.

Aunty maryam ne ta banbarota da sauri tana fadin ji jaka ballagaza tanzi na gane me ya faru wato da kika bishi da farko baki samun abinda kike nema ba shine da kika girma kika sake komawa ko? Toh AI burinki ya cika kinji me muke ji harma da kyautan ciki aka biki. Allah na

gode ma da ka barar da shegen nan ba tare da ya shaki iskar duniya ba.

Aliyu me yace kul aunty maryam ina miki ganin uwa saboda ya ABBA shi ya reneni yamin gata amma idan kika kara sheganta min da to mari ta tsinka masa tace sannu fitsararre dande

nasan iyayenka suna da kima ne kuma ba yan iska bane da kaima na kiraka da shegen.

Ficewa yayi hannunsa akan kumatunsa yama rasa me zaiyi tunani akai gida ya nufa ya samu ladidi ta daura kafa daya akan daya ... dadinshi daya da ita batada kazanta toh amma ina anfanin tsaftar? Wuce ta yayi Dan bakin cikin yau ya wadatarshi gobe a daura daga inda aka

tsaya.

Gabanshi tasha tana wani jijjiga tace sannu ubale ai babu inda zaka.. bayan ka gama lalata da shegiyar nan kaci amana ta yanzu kuma kace zaka wani shige daki. Kautar da ita yayi yana

huci Dan yasan yadda yakeji yanzu in ya riketa bazai Mata da dadi ba.

Kwalarsa taci tace billahillazi sai ka fada min uban wa yace ka ci amanata? Wato shine harda wani babynka ko? Kai bakaji kunya ba cikin shegen?

Kwalla Mata wani Mari yayi sanda ta zube a kasa ya rikota ta riga ya dagata. Kirjinta ya kama

kam yana janta tanan har kitchen suna shiga ya hankadeta ta bige abin plates suka fado kwalba biyu suka shige Mata hannu.

Cup ya dauko yace rike maza rike karba tayi da sauri har bari jikinta yake yace yauwa. Toh

"dama ina zargin ke kika hado min munafurci za'a rabani da matata, kika kashe min jini kuma yanzu kike kiransa da shege ko? Toh zaki biyani shege na Dan ni dama yan biyu nake sa rai."

Wani cup ya dauko ya dauko hannunta daya fashe yasa a ciki yace wannan cup din shine ba Hassan ko Hassana kuma wallahi in kika cire hannunki jini bai cika cup din ba wuka ya dauko a drower ya lashe wukar kamar maye. Aiko wani sauyi cikin ladidi ya bayar ajiye wukan yayi ya falla Mata Mari bakin ya fashe yace yauwa toh zanyita falla miki Mari na zagar min yara da

kikayi jinin bakin naki kuma shi nakeso ya cika wannan kofin a matsayin usaini ko usaina.

Kinga idan kika biya min toh ba bashi... haka ya dinga falla Mata Mari JININ yana zuba cikin cup din zuciyar sa fa shima ta girgiza saboda karfin kimanins balle yadda yake bin sunna baya dukan mace amma haka kawai yaji ya tsani ladidi fiye da tsanan da yayi ma kafirai baisan cewa

shirkan da take bane yasa ya tsaneta.

Bai barta ba Sanda ta cika cup biyun nan lokacin hakware 5 sun fice. Daurewa yayi a farin leda guda biyu lokacin ta suma ma. Yaiyafa Mata ruwa yayi ta ja numfashi amma ta kasa motsi fuskarta baki daya ta sauya halitta. Ya miko Mata kulli biyu na jini yace yauwa yanzu so nake kiyi musu addu'a ko auntyn su. Shiru tayi yace ko bazaki karba bane. Karba tayi Dan bazata iya magana ba. Yace toh maza yi musu addu'a bakinta ta juna alamun bazata iya magana ba ya

dauko wuka da sauri ta bude bakin amma sai jini kawai ke zuba yace Mike muje.

Tashi yayi zatayi bayansa yace no no ai sarautar ki tafi haka queen ladidi Ai ke ta kan carpet din kwalabe zaki bi maza taka da girman ki kinji sarauniya? Kukanta ne ya tsanan ta. Itakam bata

taba shiga urin wannan masifa ba tunanin yadda zata gudu kawai takeyi.

Fartanya ya cillo Mata yace maza toh ki haki rami ki bunne min JININ naki da kika biyani 'ya'ya na dasu ni zan tafi hotel wajen yan Mata na ko? Kada ma kiyi tunanin guduwa Dan sojoji da yan banga ke kewaye da gidannan. Mikewa yayi daga tsugunon da yayi yace oya hug me amarsu a rungume ni. Kin motsawa tayi yace bazakiyi ba? Da sauri ta Mike tana dingisawa ta rungumeshi

baisan sanda hawaye suka zubo masa ba.

Wallahi yana kaunar matarsa amma da ya ganta yakeyin kamar ya yankata da sauri ya ture ta ya shige mota ya figa a guje. Hotel ya kama daki suit me ciki da parlour yana shigowa kuwa ya fashe da kuka numfashin sa ne ya soma daukewa nan ya tuna yabar maganinsa a gida domin

da hawan jini aka haifesa.

Kiran dr zaiyi wayarsa ba kati Allah yaso yana da Mobile banking app sayan kati yayi daga account dinsa ya Kira dr yana dagawa yace masa zuciya ta zata tarwatse ahhh ban taba jin

irin haka ba ina kaza kaza hotel room number 158 yana kaiwa nan muryarsa ta soma sarkewa

yana fadin dr ka hanzarta zan mutu daga nan numfashin sa ya dauke.

Luba ko tunda aliyu ya fice ta fara kuka aunty maryam me nayi miki kikeso ko rabani da aliyu na sannan wani zance kike cewa munyi zina bayan ke da kanki kikace na kwantar da hankalina zakiyi min bayani tace ni? Kema ya tsurkuta niki karayar ne zaki lafta min ? Toh bani bace wata

ya sadaki da ita kukayi magana.

Murmushi luba tayi tace ko wani abun mukayi muku ba dace kuyi mana wannan hukuncin ba wallahi muna son juna mu. Gwaba Mata baki tayi tace ji yar iska mazinaci kikeso. Toh wallahi baki isa ba..sautin kukanta ne ya karu tace aunty maryam kuyi hakuri Dan allah kada ku rabamu

na rokeki.

Aunty maryam bata ko kalle ta ba ta kwanta abinta tayi bacci itako haka ta dinga kuka har karfe biyu da rabi kamin

Please Login or Register in order to submit comment