You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bacci ya sace ta. Haka tayi sati a hospital aja sallamo ta amma aliyu ko motsi

baiyi ba kuma bai shiga coma ba.

Ladidi ko mamar ta ta Kira ga mamakinta aka bar mahaifiyar ta shigo amma an hanasu fita anan me gadi ke fada Mata AI shi yanzu zaman cin turo kawai yake Dan aliyu yace banda bude ma bakinta gate babu abinda zaiyi amma kuma kada a bari ita ta fita kuma suma in zasu fita sai

sojoji sun kalli fuskarsa an tabbata sune ba ita ba.

Haka mamar ta ta zauna da ita kan ta ya sabe kamar ma ya dawo amma de har yanzu bakin

bai sabe ba.

MASHA ALLAH ! TOH ANAN ZAN DAN DASA AYA. MENENE RA'AYINKU AKAN HUKUNCIN

ALIYU? SHIN YAYI TSAURI KO YAYI DAIDAI ? KARDE KU MANTA BAI GAMA HUKUNCIN BA.

YAYA ZA'A WARWARE WANNAN LAMARIN NE WAI? KUNA GANIN LADIDI ZATA SAMU TA

GUDU ?

KU BIYONI A SANNU KUJI YADDA ZA'A KAYA ...

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty

"6th July,2020."

"[7/8, 12:03 AM] My Samsung: * YARINYAR CE TAYI MIN FYADE *"

" *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* "

by miss untichlobanty

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

"TWITTER, miss_untichlobanty"

TELEGRAM miss_untichlobanty

WHATSAPP: 08146448881

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

*IN KINSAN KINA COMMENT ALLAH YA MANTAR DANI BAN BAKI PAGE BA TOH WANNAN

NAKI NE TA WAJE NA *

*CHAPTER 31*

*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS ... *

*Not edited*

A sati na biyu ne aliyu ya farka kamar mahaukaci haka ya tashi yana dafe da zuciyarsa. Dr ne

ya riko sa yana masa sannu yace dr Dan Allah ina suke ? Yace wa? Sunanta ya fada likitan yace AI an sallamesu tun last week.

Sauka aliyu yayi ya fita ana kiransa amma ina ko ta kansu baibi ba inda ya fincike drip dinsa da wayoyin da aka Jona mai suna fidda jini kadan kadan.

Wayarsa ya karba a reception ya fita a cikin mota yake kiran luba itako lokacin ta bar wayan a

daki Dan bataga anfanin sa ba.

Ummi ke suburbudo Mata masifa.. nifa luba na gaji da iskancinnan ace mutum kullum bashida

aiki sai kuka wai ko cewa akayi aliyunnan ya mutu AI iyakarta. Ke ana kare miki mutunci kina shiririta? Bakisan namiji ba ko?

Dauke kai tayi tace amma fi sabilillahi ko ba komai yaci ace ku nemi bawan Allah nan ba mu fa

San inda yake ba wallahi nide a Nemo min aliyu na muci gaba da rayuwarmu. Wallahi duk

zaman da mukayi daku Baku taba bani irin abinda yake bani ba. Tana kaiwa nan ta kara sautin kukan ta. Aunty maryam ne tace Allaaaah? kice abin naki ya girmama kodan banyi mamaki ba tunda har ciki kin dauka... tanzi har fada mana kike ya baki abinda bamu baki ba? Turo baki tayi tace nifa ba haka nake nufi ba. Ummi tace toh me like nufi tace wallahi cikin sati 2 nan ya nuna min soyaiya fiye da uncle abba ne ya bige Mata baki shigowarsa kenan kuma yaji duk rashin

kunyar da tayi musu da gudu ta Mike ta shige daki tana dafe ciki saboda murdawan da tayi

hakan yasa ta tsaya da kukan tana yatsine. Tana nazarin kar ta since daurin da akace an Mata ne saboda gudun da tayi.

Daidai lokacin wani Kira ya sake shigowa wayar ta. Dauka tayi da sauri ganin numbar sa ce yana dagawa ta fashe kuka tana fadin Dan Allah kar ace min aliyos Dina ya mutu yazo yayi min

wani cikin kar ya barni.

Dukda halin da aliyu yake sanda yayi dariya jin surutun da luba take. Shifa Dan koyi bai iya samun Abu ba ko? Murmushi me sauti yayi yace yan Mata na haka kikayi missing Dina harda

kuka ? Toh karki damu ganinan a bakin gate ki Sansa ki fito inanan nayi parking kizo.

Tace la uncle da gaske Kaine? Amma guduwa zamuyi ko? Yace ah ah ba guduwa zamuyi ba

mu da muke da gaskiya menene na buya ? Kawai kibi back door ki fito. Baisan har ta sambado hijab fice ba sunata waya har ta fito.

Shiga Moran tayi tana murmushi kawai ya tsaya kallonta. Yar lukuta take zama ya tabe baki yace luba Anya kin samu dani ma kuwa? Akacemin kusan sati na 2 a hospital amma babu Wanda ya kawo min ziyara kuma ki duba irin kibar da kike yi. Kuka ta fara mai tace uncle dama bakada Lafiya ne ? Wallahi kullum sai nayiwa su aunty maryam kuka cewa basu Nemo min kai

ba kalli ido na.

Ta fada tana zare masa idanu dariya yayi yace wasa nake miki baby na AI nasan kin damu

dani. Kamin kace me mutanenka sula hau yamutse juna. Hijabi kam an Dade da bata takardan sallama.

Knocking din window din aka soma Allah ya taimaka tinted ne da sauri ya zura Mata hijab dinta tana gyara Riga kamin su gama kintaba me knocking din ya kasa yin hakuri ya budesu. Aiko ya ABBA ne bayansa kuwa daddy ne sunyi cirko cirko wani wasan Mari daddy ya fallawa aliyu tare

da finciko sa.

Uncle abba ne ya finciko luba janta ya fara yi tana kafewa tayi shabe shabe da hawaye Dan

"Allah uncle ABBA karka rabamu waiyo jama'a ku taimaka aliyu na. Babban baby, babyn baby karka barni. Farin ciki da bakin ciki ne ya rufe sunan da luba ke kiransa dashi har spark yake sa Masa amma kuma yadda take kuka ke karya masa zuciya dafe kirji yayi yana jin zafi a ransa."

Ciccibarta uncle abba zaiyi aliyu yayi saurin dauketa yace ya ABBA zan iya jure komai anma

banda shiga gonata. Ba haramta maka taba matata yana fadin haka ya shige cikin gida dauke

da ita a hannunsa. Shi daddy yama rasa abin cewa uncle ABBA ko ya saki baki sai zaiyi

magana sai ya rufe ya rasa zagi zaiyi ne ko me?

Bai tsaya ko ina ba sai parlour ya ajiye ta a hankali duka aunty maryam zata lafta Mata ya riko hannunta. Aunty maryam na sadaki da Allah kada ki yabamin uwar yayana. Luba kam makale

uncle aliyu tayi tana fadin kar ka barni Dan Allah.

Ummi tace sannu hamshakiya fashewa tayi da kuka kai nikam naga rayuwa wannan wace irin

jarabta ce? Aliyu ne ya cici be ta zai kaita daki aunty maryam ta janyota tana fadin ajiyeta fitsarraren Allah. Saketa ! Munafuki kawai. Bai kulata ba taci gaba da masifarta.

Ajiye ta yayi akan gadon ta Dan rike ciki tana yatsine yace sannu... sannu kinji baby na? Zan dinga zuwa kullum akwai wani tsani ta baya duk sanda zamu hadu zanzo na daukeki ko? Ta daga kai tace amma uncle ban warke ba fa. Kamar yaro haka ya fara tura kai cikin riganta yana fadin babu abinda zan miki kawai diminki zanji. Ko kinaso nayi wani abun? da sauri ta girgiza kai ya kyalkyale da dariya itama dariyar tayi daidai lokacin aunty maryam ta shigo

hannunta rike da ludayi.

Dafe kirji tayi tana ja da baya tace waiyo Allah nayi gamo ke luba Dan ki me kukeyi haka.

Kwala ma aliyu ludayi tayi tace daga ta munafukin Allah. Kamar ba shi aka daka ba ya tashi a nitse sumbatar ta yayi ya Mata alamun zai kirata. Aunty maryam tace daga baya kenan bani wayar nan ba musu luba ta bata tana kuka wai aliyu zai tafi have kin manta me nace ne? Tace

a ah yace toh yimin smile in tafi ina tuna kyakkyawan fuskarki.

Ya ABBA ne yace wallahi aliyu daga yau idan ka kuma zuwa kusa da yarinyar nan ba ni ba kai ka dauka baka taba samun Dan uwa ba kai daya aka haifesa kuma iyayen ba su ne iyayenka ba. Yana kaiwa nan ya fice domin ita luba takaici da tashin hankali ko arzikin gyara riganta bata samu ba Allah de yasa aliyu ya Dan gyara Mata amma ciki duk a waje. Kukanta kawai take ta

basu baya.

Ganin aliyu yaki motsi yasa aunty maryam cin kwalarsa har bakin kofa tayi cilli dashi tace kadai ji me wanka yace kana sake zuwa inda take saide ka nemi wasu dangin. Ba dai mu ba sannan

ta rufe masa kofa.

Mikewa yayi ya nufi gidansa domin hotel din daya kama kudin sati 1 ya biya. Yana zuwa me gadi yana masa sannu amma ya ga ko kallonsa baiyi ba balle yasa ran zasuyi musabaha.

Komawa tayi ya zauna yana tunanin Anya lafiya kuwa ? Yadda kusan 2 weeks bai dawo ba.

Yana shiga dakinsa ya fada ya sakarwa kansa ruwa ... kneel down yayi ya kurma wani ihu. Ja idonsa yayi ya fito ya fita bayan yasa jallabiyarsa ya nufi chemist. Sanda me chemist din ya tsorata yadda ya gansa yace subhanallah malam Ali Karde abin ne ya tashi gashi ko bakayi sa'a ba babu maganin ya fadi haka yana kallon saitin kanwar luba. Mamaki ne ya kamashi

ganin bata wani tashi ba amma idon aliyun yayi ja da wata irin murya yace malam ubaliyo yau

ba na ragewa nake so ba. Ba kara karfi nakeso.

Zare ido malam ubaliyo yayi yace ka tabbata malam Ali kasan fa yanayinka natasha magani ba ma katseshi yayi yace hanzarta malam ubaliyo miko masa yayi shiko ya ajiye masa 2k bai

jira canji ba ya fice abinsa. Har ya fice ya dawo zu ladidi sun shanya baki suna bacci sanda ya dawo ne ya ganta a kitchen gaban sink tana wanke kwanuka dama already ya watsa maganinsa dan haka idonsa a rufe ya raru mota ya yaga Mata riga tare da dafe Mata baki yana lalumo c*ndom din daya siya tare da maganin Dan gani yake idan ya kusanci ladidi ba dariya

yaci amanar luba.

Dagata yayi ya daura akan island yana shirin yagata yaji ta bayansa ance innalillah me nake

gani aliyu Dama zaka iya zina da uwata juyowa tayi taga ladidi ya juya yaga tabbas uwarta ne sanye da kayanta Dan haka ya saketa yana yaga ledar kororon robarsa.

Sassaban ladidi yayi uwar ko ta tsorata sosai da ganin yadda abinsa ya Mike. Tausayawa yarta tayi Dan tasan yau bazata rayu ba. Itako a yadda ladidi ke bata labarinsa ba karamin aikinsa

bane ya hadesu biyu. ( kaji wani Shari a wajen tsohuwar nan kai jama'a)

A daki ko aliyu yana ajiye ta ya sanya kariyarsa yana kallonta ta shige ban daki. Screwdriver ya dauko bayan ya kara watsa wata kwayar ya zama 3 yasha. Wanda a ka ida ko daya mutum yasha ba kanta bare 3. Ganin kofar zata bata masa lokaci kawai ya balle ta ya ciccibo ta yasa

hannunsa ya danna kanta da katifa ya bude Mata wuta.

Kuka yake saboda bukatar da yakeji ko Mata dari aka basa sun masa kadan tun kamin aje ko ina yayi nadamar action dinsa amma tunda ladidi ce tayi sanadin tabasa da mai dauke masa hajarsa toh itama sai taji a jikinta. Itako ladidi ihu take me har bakin ya mutu ta suma ta farfado ta kuma suma sanda tayi suma har 6 a na 7 ne bata farfado ba wanka sukayi cikin jini amma Sam abin aliyu bai ma San anayi ba aliyu ji yake kamar yanzu ya fara dukda ko tun 5 na yamma ake Abu daya. Shima in ya suma sai ya farfado Dan shima asabar yake ji amma in ya barta toh

tabbas ba shakku zai mutu.

Uwar ladidi ko tun tana kuka har ta hakura ta fara shirin Jane izar ladidi. Shima de me gadi yaga ta kansa yadda aliyu da ladidin ke kuka kasan babu na dadi a ciki.

Ganin azabar taki karewa ne yasa aliyu ya hankade ta yayi sumarsa ta 3 a gefenta.

KAI AKWAI PROBLEM GASKIYA TSORO YA KAMANI DAN HAKA NI ANAN ZAN DANGANA

NA KUMA YI LUF A BARGO NA INA JIRAN COMMENTS DINKU.

KU SABADO MIN VOTES SANNAN KUYI SHARING DOMIN WASU MA SU SAMU.

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO

Miss untichlobanty

"7th July,2020."

"[7/9, 6:57 PM] My Samsung: * YARINYAR CE TAYI MIN FYADE *"

" *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* "

by miss untichlobanty

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

"TWITTER, miss_untichlobanty"

TELEGRAM miss_untichlobanty

WHATSAPP: 08146448881

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

"*WANNAN SHAFIN NAKU NE YASMEEN DARLING, UMAIMA DA SADIYA MUTANE NA"

ALLAH YABAR KAUNA *

*CHAPTER 32*

*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS ... *

*Not edited*

Bai farka ba sai da asuba lokacin abin ya Dan lafa masa maganinsa na ragewa kuma ya watsa

a wannan karan take ya gyara jikinsa ya rafi kallon likita domin jin ko ya Sami matsala ... domin dukansu biyu sun zubda jini musamman ladidi.

Uwar ladidi ko bata rintsa ba tana ta kuka aliyu ya kada hanjin tsohuwa taga bala'I tana jin karar fitar motansa ta nufi dakin tana Kiran ladidi diyata don Allah kada ki mutu waiyo waiyo fita tayi

Kira me gadi yace shi Sam ogansa yace kar a bar ladidi ta fita.

Durkusawa tayi har kasa tana hadashi da Allah ya tausaya Mata ya Nemo mota akasa ladidi

shabe shabe da jini kamar Wanda tayi gamo da yan Sara suka.

Bayan aliyu ya isa asubiti suka tattauna da likita nan yake ce masa yayi babban kuskure domin

kuwa abinda yayi zai iya illatasa matar da yayi wa haka ko tabbas illa ta sameta saide ayi fatan

Allah ya takaita. Daga nan ya bashi maganin da zai gyara masa tafiya ya jare mai jijiyoyi domin mahadin kwankwaso da kafarsa ta kage.

Tun a hanya ya Kira wayar luba hajiya shiru. Tunawa yayi da tamai ido jiya sanda aka kwace wayar tunda ba waya daya gareta ba. Dayar Latin ya Kira aiko kamin bugun farko ya karasa ta dauko da kaji muryarta kasan farin ciki take shima cikin jin dadi yace my lubcy a hankali tace

na'am yace ki shirya na kusa Isowa mu fita mu hada wani baby ko?

Tace ka manta me dr tace ne? Kar fa a Sami matsala mu kasa shaidan wani ni tsoro nakeji yace nima wasa nake miki kawai so nake muyi hira in kaiki yawo kiga gari. Batasan sanda ta diro ba tace kace wallahi dariya yayi Dan yasan halin yan Mata basu iya magana ba yace zan

miki karya ne lubcy a jinyace ta girgiza kai tunawa da baya ganinta yasa tace a ah.

Yace na shigo layin zan faka mota na sai nazo ta saitin ginin nan kihau tsanin ki sallamo sai na cafe ki. Tace karfa ta warware daurin da akace anyi min kasan fa likita tace banda hawa sama

da jijjiga sosai yace toh ni zan tsallako na goyeki sai na tsallaka dake toh tace.

Alokacin har ta gama saka Arabian gown dinta ta mulka mai ta shafa roll on shikenan ita ba

ruwanta da karya ka'idar Allah da manzon sa kuma saboda tasa hakan a ranta sai ya zamto Mata babu wani tsanani.

Aiko hakan akayi tana zuwa wajen har ya diro tattare riganta tayi ta dale dama ta saka legging

ta washe baki sai kuma tayi dan yatsine tayi tace kai aliyos Dina nifa wannan cikin ko zamuje ayi min wanki ne dukda dr tace ba wata matsala amma nakeji zafi idan na motsa marata.

Yace karki damu munyi magana tace zai nayi miki hakan saboda rainin da kika samu a jikin

mahaifiyar shiyasa ma tace na kaurace miki har sai kin yi wata ukun kar a Sami matsala saboda kinsan wai bakikai 18years ba so jikinki bai gama kwari ba.

Kin shirya ko ki rikeni kam kam Dan yanzamu Dira Dan ma na saita ma motata so samanta zamu sauka. Kankameshi tayi suka sauka suna dariya. Suna shiga motan suka hango mai gadi

da wani mugun sauri sukayi kasa aliyu ya rufe glass suka kwanta a kasa.

Haka de me gadin yayi leke leken sa ya tafi domin sautin dirowar da sukayi yaji shiyasa ya kewayo. Dariya yayi ya dago yana tsammanin tayi dariya ita ma sai yaji shiru. Kallon yayi yaga kamar tayi bacci ta hada gumi tashinta ya soma yaji shiru. Ya zare ido karde suffocating tayi

saboda rashin numfashi?

.........

Bangaren ladidi ko suna isa asubiti aka karbe ta tambayar mahaifiyar Tata ake me ya sameta

? Tace wallahi wannan mara imanin ne ya kusance ta nima saura kiris kuka ne ya kwace

Mata aka bata hakuri yayinda akayi recording cewa raping dinta akayi.

Yan sanda aka Kira sukayi filing case din nan aka Nemo tsohuwa aka sa a lungu domin ayi

Mata tambayoyi. Batasan yadda akayi ta saki fitsari ba Dan a tsorace take.

Kwantar Mata da hankali wata yar sanda tayi cleaners suka gyara wajen suna yatsine kune San

halinsu tambaya aka soma yi Mata:

Mama don Allah ko kinga Wanda yayi Mata wannan aika aika? Tace sosai ma kuwa dannan mijinta ne fa. Zaro ido yan sanda matan sukayi harda me dafe kirji mijinta fa kikace? Kinsan

cewa yanzu haka dinki 3 aka Mata? Wanene mijin nata? Fada musu tayi.

Sukace mama ko kinsan dalilin da yasa yayi Mata wannan wulakanci? Tace ah ah gsky nima ban sani ba. Nifa kawai jiya da rana muna bacci yunwa ta dameni na tashi na dafa taliyar yara (noodles) naci nayi nat ina cikin wanke kwanuka kawai naji an danko ni shiru tayi suka fara

bata karfin guiwa taci gaba.

Kamin na ankare an yaga mini Riga ana shirin rabani da zanina. Diyata Sato matar tasa tayi masa tawa ta baya ya sakeni ya sunkuce ta daga nan ban sake sata a idanuna ba sai a wannan yanayi wallahi kana daga falo amma kana jiyo karar gadonsu. Ihu ko nayi imani da Allah har

makotan mu sunji.

Yace mama kar in datse miki hanzari ke me ya kaiki gidan? Tace AI ba yau aka soma wannan ba. Nifa yaran nan suna zaman lafiya cikin so da kaunar juna har mariki kuma kawun yar autan tawa ladidi ya rasu sukazo akayi sutura har take fada mana baya kasar yasa baizo ba. Toh bayan ta koma ne ta kirani take sanar dani ai yar kanwar matan yayansa Wanda akwai

alkawarin aure a tsakanin su take zargi suna cin amanar ta.

Nace kar tayi wata magana har sai ta Sami sheda kwatsam sai ta sake kirana wai ta tabbata zina suke harma da ciki amma ta jefi cikin da alamu ya zube nayi Mata fada da nasha nace kuma ta sanar da yan uwansa anan suke ce Mata tayi daidai da ta zubar da shege kuma zasu

yi maganin aliyun tunda zina ya koma yi da yarsu.

Toh ban sake jin duriyar su ba sai kirana tayi wai aliyu ya Mareta har sanda ya cire Mata hakori 5 nan ne na tattare nawa ya nawa nazo mu zauna AI in yana da mutunci zaiji nauyin idona.

Bamu sashi a idon mu ba har tsawan sati biyu jiya kawai sai gashi anan ne ya keta wannan

rashin mutunci.

Hakuri aka bata sosai akace kince kuna da mai gadi ko? Ta daga kai sukace toh bari muje. Godiya da sallama sukayi Mata suka tafi zuwa gidan aliyu.

Me gadi na hangosu da sauri ya shige ciki yana rufe gate yana zare idanu Dan yasan za'a rina shi duk a tunaninsa ok yan fashi ne suka shiga gidan ya shanya baki yana bacci da daddare

domin baiyi tsammanin kwantar da aliyu yayi Mata bane.

Domin shima yaga kanwar luba sanda aliyu ya shigo kuma ba'a Jima ba ya jiyo ihunta. Gate din yan sanda suka hau dokawa kai ka bude mana kofa tambayoyi za'ayi maka. Jiki na mazari ya bude. Inspector din yace masa ya kake Abu kamar bakada gaskiya ne? Shiru dai yayi ya basu

benci suka zauna.

Yace mai Kaine me gadin gidannan ko? Yace nine yallabai yace masha Allah.

Toh na tabbata dai kaga yanayin da aka fitar da matar gidannan yace eh kwarai na gani ranka shi Dade. Dan sandan ya lura a tsorace yake yace masa kwantar da hankalinki amsoshi kawai muke so.

Shin ko akwai wata yarinya da ta zauna a gidannan bayan matar sa. Yace tabbas yallabai yana da wata yarinya wadda yace mana matarsa ce toh amma de mu bamu shaida auren ba kuma bamuda labari saide kuma kaf anguwar nan anyi masa sheda shi mutumin arziki ne kuma nine me ganinsa shekara da shekaru ban taba ji ko ganinsa da wata da sunar mu'amala ta aure ba

sai wannan yarinyar wadda take yar kanwar matar yayansa ce sunan ta lubabatu.

Har a filing nan ma wani zubin in sun dauka ina waje basusan ina daki ba zaka ganosu suna wasa da guje guje Wanda ke nuna basuda rashin gaskiya Dan da zina ce ina tunanin bazai

nuna ba.

Tun yaushe yarinyar ke gidannan? Yace tun kamin hajiya tayi tafiya dukan fito ta kofar baya amma gsky na manta sanda ta shigo ko yadda akayi ta shigo. Dan sandan yace a matsayinki na me gadi bakasan yadda akayi wani ya shigo ba? Yace na sani amma na manta. Yace kana

cutar mantuwa ne yace ah ah bani da ita.

Yace toh shin akwai lokacin da mai gidan ya Dade bai zo ba kuma babu hujja ? Yace eh kwarai satins biyu baizo ba sai jiya.. jiyan ma yanayinsa ba daidai ba sai kuma na jiyo ihun hajiya babba har kusan dare sai naji shiru yau kuma naga an fita da ita ranga ranga yadda aka fita da

hajiya karama gidan kyau.

Yace wacece kuma hajiya karama gidan kyau? Me gadin yace afwan hajiya lubabatu amarya nake nufi karamar matar tasa yarinyar ga hankali ga kayan zuciya Dana fuska da ka gani kasan

Alhaji yana samun nutsuwa da kwanciyar hankali a gurunta.

Tagumi inspector ya rangaba yace Dan kari makari. Wannan case din naku da fari na renasa amma yanzu Kan naga abin babba ne wato kaima kasan da batun cikin kenan? Me gadi yace ciki kuma? Dan sandan yace bakasan cewa karamar tanada juna biyu kamin ya zube ba yace ah ah ban sani ba amma kila shine dalilin da yasa randa aka fita da ita rai a hannun Allah qashe gari Alhaji yayi wa hajiya ladi jina jina Dan sandan ya jinjina kai yace mun gode fatan zaka bada

shaida idan an nemeki a kotu yace insha Allah.

Police station suka koma aka bugawa aliyu sammaci shine ana tuhumarsa da laifin domestic

violence and rape wato cin zargin iyali tare da FYADE.

Bangaren aliyu ko.........

KO AJIKINA CHAPTAR YAU KO A JIKINA DIN DILILIN DIN... YA MINI NA FADA MUKU YA

MINI DADI BABU RUWANA

KAR KU MANTA KU ANTAYO COMMENT TARE DA VOTES SANNAN KUYI SHARING. KO AYI COMMENT KO NASA ALKALI YA GARKAME MUKU ALIYU IN NAJI COMMENT KUMA

NASA YA DAFA TUDUN NA TSIRA.

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU

Miss untichlobanty

"9th July,2020."

"[7/10, 6:49 PM] My Samsung: * YARINYAR CE TAYI MIN FYADE *"

" *20%TRUE LIFE,80% FICTIONAL STORY* "

by miss untichlobanty

Feel free to contact me on :

WATTPAD miss_untichlobanty

INSTAGRAM miss_untichlobanty

"TWITTER, miss_untichlobanty"

TELEGRAM miss_untichlobanty

WHATSAPP: 08146448881

Your little sis loves you and don't forget to follow me!

*CHAPTER 33*

*AFWAN FOR THE TYPING ERRORS ... *

*Not edited*

A bangaren su luba kuwa kwantar da ita yayi a kujeran baya ya fara bata hura Mata iska ganin

da karfi ta shaki numfashi ta soma ja da karfi da alamu tana bukata.

Ajiyar zuciya ya sauke yace sannu baby na sannu kinji? Me ta sameki nasan de ba haurowan da mukayi bane ko shine? Girgiza kai tayi tace numfashi nane ya kage. Dama satinnan bana

iya zama wajen da babu iska ko an kunna ac sai nabar window a bude.

Yace subhanallah shine baki fada min ba? Toh muje asubiti ko? Kai ta daga Dan ita ma tanaso tasan matsalar ko an taba Mata wani abun ne a ciki. Amma karfa su jiyo wata masifar gara ma

su fara yawon in ma mutuwa ce daga baya ta mutu Dan bazata yadda ta mutu bata ci abinci ba.

Dariya aliyu yayi yace hajiya ta ina jinki fa. Ba a tunani kike wannan maganar ba dariya tayi tace

kaga kaifi na? Yace karma ki damu babu wani batun mutuwa.

Park suka tafi sukayi ra wasanni da ciye ciye sun mance shaf da sunada wata matsala ganin yamma yayi yasa yace muje asubitin nan sai na mayar dake gida. Turo baki tayi tace amma uncle dole ne sai naje gidan?

Please Login or Register in order to submit comment