You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba nawa bane illa shirin Ubangiji?"
Waya ta tashiga k'ara Wanda yasa muka maida kallon mu a wurin.
Bawan Allah ne dan haka na kauda kaina,
Ameena tasa hannu ta dauka,
Zuciyar ta tak'ara bugawa daga bugun da takeyi, sakamakon sunan da tagani, a gaban screen, wato Raina!
D'aga wayar tayi,
Batare da yayi sallama ba yaci gaba da cewa,
"Am Anee kin gane ki fahimce ni, ganina da kikayi a matsayin Abdul bawai yana nufin har yanzu ina matsayin Abdul dinda tabaki labari ba, dan kuwa nasan ta baki labarina, nazo ne mukai k'arshe da ita, sai da nazo na gano Ashe itace Antynki, dan haka karki damu babu wani bakon al,amari da zai shigo ni naki ne, ba wadda zan aura sai ke, Dan yanzu ni ba karami bane da za,ayi iko dani,
Amm kinaji na,? Anee kinyi shiru?"
"Ina jinka cigaba da abinda kake fad'a,"
"Au ke din ce,? To ina so kisani karki yarda ki bata wa Anee rayuwa, idan ba haka ba rai zai baci,"
Cikin kakkausar murya Ameena tace,
"Abdul bari kaji ta ko ina na ishi kaina, koma zan nuna maka kai har yanzu kana karka shin ikon wasu, koma kasan irin kalaman da zaka fad'a mun,"
Cilla wayar tayi ta bugi k'asa,
Banga laifinta ba dan kowa ita ta siye wayar,
Ban koma kan wayar ba na shiga toilet,
Lalle duk abinda ya faru nice sila,
Sam banyi ma Ameena adalci ba idan nabar Bawan Allah yaci gaba da fad'a mata irin wad'an nan zafafan kalamai,
Haka shima ban mishi adalci ba idan nasaka mishi da abinda yafi cancanta,
Cikin kuka Ameena take zayyanema Falmi da Aisha abinda ya faru,
Aisha tace,
"Yanzu wannan shine abin kuka Ameena? Yarinyar da yaron ai duk a hannun ki suke sai yanda kikaga dama,
Yanzu dai wannan ba abun damuwa bane zamu magance matsalar nan da wata d'aya ayi bikin auren kinsan bana son abinda zai dameki"
Falmi tace,
"Ai daganin irin wannan yarinyar ko mijin ki ne zata iya karbewa bale saurayi, yanzu ai wannan da sauk'i tunda muna da mahaifiyar shi a hannu idan taso ta kawo muna matsala zansa a rufe kamfanin gaba d'aya, kuma duk wata hanya tata na rufe ta, yanzu zanyi waya da ita bikin wata d'aya,"
Turab tayi ajiyar zuciya tace,
"To ai matsalar shine bana son abinda zai cutatar da Anee ina son yarinyar, gashi ta kwallafa rai akan shi kamar yadda na kwallafa rai na,"
Aisha tayi tsaki,
"Ke ni bana son shirme akan wata banza zaki bar muradin ki,? Aure kamar kinyi idan kuma yarinyar taso ta kawo muna matsala sai muyi waje da ita,"
Haka dai suka yi ta planning yanda zasuyi,
Ameena dai bataji shawarar ta gamshe ta ba amma ba yadda ta iya,
Dan kuwa ji takeyi da tarasa Abdul gwara ilmin ta da dukiyar ta sun bace,



K'ak'a k'ara k'ak'a,!
Ya zata kasance,?


Pls follow this link to like my face book page
https://www.facebook.com/Queen-Mermue-Novels-Fans-436431613362583/
Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen2⃣)

WHATSAPP NO:
+2347039625239


Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment