You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng ÿþ# Real eeshow

"_*Paidbook ,Amount Nml grp 300,Vip 800, pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai"

kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_

Book 2



"Yana Waura haWaWen rolex a hannunsa kamar kullum ba wanda ya tarar a falo se Meemah datasha uwar kwalliya kamar wadda zata gasar kyau abinka da miskilin mutum ya fiske kamar besan da zaman wata halittaba yayi hanyar waje cikin ™issa ta mi™e haWe da cewa""Ya Abdallah kaifa nake jira mutafi su Mum duk sun tafi airport Win""."

"ba tare dayabi takanta ba ya cigaba da tafiyarsa abunsa ganin be kulata ba yasata ta fita cikin sauri tabi bayansa lokacin data fita har security Winsa sun buWemasa sabuwar G-box Winsa yana niyyar shiga cikin sauri ta ™arasa gurinsa tana niyyar shiga kallo daya jefeta dashi ne yasa ta fasa shiga ya shige abunsa har Sani driver ya tada motar yaji Man of the world cikin husky voice Winsa yace""tashiga motar security mutafi""."

"""okay Sir""."

nanya fita bejimaba ya dawo ya tada mota suka fara tafiya .

"Jingina yayi da jikin kujera ya rasa meke damunsa akanta daya rife idanunsa ita yake gani wani sashi na zuciyarsa se tsunkuninsa yake kan yaje gurin aiki koze ganta wani murmushi ne ya suSucemasa ya rasa na menene a fili yace ""wai meke damuna ne narasa dalilin dayasa dana rife ido ba wadda nike gani se wannan yarinyar anyako ba mayya bace""."

"tsaki yayi sakamakon duk yanda yaso kauda tinaninta zuciyarsa ta hansa har suka isa airport yanata tsaki bemasan sun iso ba sakamakon duniyar tinani daya lula suna isa cikin nutsuwa Sani driver yace""Sir mun iso""."

"firgigit ya dawo daga duniyar tinanin daya shiga yace""ok ""."

yafita yazagaya ya buWemasa a hankali ya zuro haWaWWen takalminsa waje gabaki Waya idanun mutanen gurin na kansa kowa so yake yaga wanene ze fito daga motar sake zuro Waya ™afar yayi ya fita ba™aramun Waukar hankalin matan dake gurin yayiba yafara cikin takun zaratan maza ko takan Meemah bebiba yana shiga cikin gurin ya tadda Rahma rungume jikin Granny tana ganinshi ta saki Granny ta ruga da gudu tayi kansa shima a nashi Sangaren buWemasa hannuwa yayi alamar ta taho garesa hakance takasance kuwa tana zuwa ta rungumesa cikin

"murna ™ara rungumeta yayi tsam a ™irjinsa yanajin wata irin ™aunar ™anwartasa na ™ara shigarsa sun daWe a haka kafin su saki juna yakama hannunta murmushi Ammi tayi tare da cewa""ja'irar yarinyar badai ni kikaiwa haka ba kan wannan sangamin zakizo ki sameni ina zaune a shararren gurina nima bazan kulaki ba kuma kya koma gurin sangamin kifara kwana badai Sangarena ba kije can duk abinda ze cinyeki ya cinyeki banda asara tunda dai ba Wana ya cinye ba""."

"dariya gabaki Waya gurin sukayi hadda Mommy dake ta faman ya™e Abbih yace"" yau kuma keda"

"™awar taki ake jin kanku kuma""."

"""eyi aiwai ita me Wan uwa tana ganinshi ta sakeni tayi gurinsa""."

"dariya Rahma tayi tace""tuba nike ™awata nike Ammina""."

ta™arasa faWa tana me kama kunnenta alamun bada ha™uri nan suka Wunguma suka shiga

motocinsu seda zasu shiga mota Rahama ta lura da Meemah nan taita farinciki suka shiga mota Waya suka nufi gida.

"Tsaye suke a bakin titi suna jiran me napep Inteesar tace""Aunty sekuma yaushe zaki dawo"". Waga kai sama Badi'ah tayi alamun tinani sannan tace""jibi zan taho sekuma Allah yakaimu biki ya tashi""."

"""kai Aunty dan Allah kizo da wuri""."

"""ki kwantar da hankalinki insha Allahu da wuri zanzo"". ""yauwa Auntyna""."

tunda suka fara magana Jameelah ke sakin wani shu'umin murmushi wanda ita kaWai tasan ma'anarsa karaf sukayi iso huWu da Khadijah dake ™o™arin tsaida me napep harara suka sakarma juna kwafa Khadijah tayi nan suka yi sallama da Aunty Badi'ah tashiga napep sukuma suka juya saurin yin gaba Khadijah tayi tabarsu binta sukayi da kallo gabaki Wayansu suka cigaba da

tafiyarsu har suka isa gida.

"Suna shiga gida Jameelah ta™ara narkewa tayi kalar tausayi alamu batason binsu saboda aga laifin Khadija sosai ran Inteesar yakai ™ololuwar Saci ganin yadda Khadijah keta ware Jameelah tana Wari-Wari cikin muryar kalar tausayi tace""Aunty Inteesar se anjuma""."

"""kitaho mutafi man""."

"""a'ah Aunty banason ina hana ´ar uwata sakewa naga Khadijah kamar batajin daWi"". ""rabu da ita sakarai ce batasan nata ba zanji da ita""."

"""dan Allah Aunty karkiyimata komai domin banason ranta yana Saci ata dalilina""."

"ta™arasa faWa tana mai shigewa Wakinsu sosai tabasu tausayi tana shiga Waki taWan le™o taga yadda duk ransu yaSaci dariya tayi tare da cewa""gaskiya Ummah naga plan Winnan naki yana tafiya yadda yakamata""."

"""nidai abinda nike so dake ki™ara shigewa jikinsu harki samo lambarsa daga nan aiki ya™are"". ""ai"

"anjumannan zanje insaci numbersa a wayarta zasu gane kurensu dangin matsiyata kawai"". ""yauwa tawan""."

nan sukaita hirarsu ta tsara plan Win da zasu mallakeshi.

"""Kewai Khadijah wacce irin mahaukaciya ce ya yarinyar nan tana binmu sauda ™afa amma ke kina nunamata rashin ™auna ™iri-™iri Ummih wallahi bakiga yadda yarinyar tabamu tausayi ba saboda yarinyar ta natsu taita nunawa Khadija soyayya amma tayita wula™antata""."

"""wallah Ummih ba tuban Allah da Annabi tayi ba Wazu ina kallonta tana harar Aunty yazanyi in nike inso wanda kullum ™o™arinsa yaga bayana nikuma ina ™ara shigemasa kamar wadda batasan ciwon kanta ba ""."

"yin kanta Inteesar tayi a harzu™e zata doketa saurin Soyewa bayan Ummih tayi tana huci tace""ni kike faWama bansan ciwon kaina ba Khadijah saboda kin rainani to wallahi senayi maganinki matsawar baki fita daka harkata ba mara mutunci kawai""."

"""wallahi bazan fita daga harkarki ba Aunty ina na fita daga harkarki wazan kula""."

"dakatar dasu Ummih tayi ta hanyar Waga musu hannu tace""ke Khadijah banason rashin kunya meye dan ´ar uwarku tabiku ai duk arzi™ine wallahi idan baki dena wannan halin naki ba watarana sena karyaki sakarai kawai kuma na™ara ganinkinmata wani abu zakiga yadda zanmiki wallahi""."

"nan Ummih tayita yimusu faWa ana cikin haka wayar Inteesar tayi ™ara dubawa tayi taga sunan Pure one na yawo akan screen Win wayar murmushi tayi tare da Wagawa tayi tare da cewa"" salamu Alaikum ina yini""."

"daga Waya Sangaren ko amsa gaisuwarta beyiba kamar wani mejin haushinta yace""!!!!!!!!!!!!!"

*MAN OF THE WORLD*

Sighn and update by Real eeshow

_Dan Allah sisters mukasance masu ri™e amanar juna dan Allah idan kinsan baki biyaba karki

karantamun idan kuma kinbiya dan Allah karki fitarmun._

_*Daga Al™alamun ´ar Mutanen Gwarzo.*_# Real eeshow

"_*Paidbook ,Amount Nml grp 300,Vip 800, pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar"

"Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_"

Book 2



"""ki fito muna jiranki a ™ofar gidanku""."

"ya gimtse wayarsa ba tare dayaji tabakinta beyiba shiru tayi tashi ga duniyar tinanj taji muryar Ummih tace""lafiya kike tinani mamana""."

"Soyayyar ajiyar zuciya ta sauke tare da ™a™alo murmushin ya™e tace""bakomai Ummih ba tinani nake ba""."

"""kidena saka abubuwa a ranki dukkan tsanani yana tare da sau™i kuma ha™uri baya taSa faWuwa ™asa banza komai kikaga yafaru da bawa to da sanin Allah kimi™awa me duka komai dake damunki insha Allah bazaku tama wofanta ba kedai a kullum ina muku nasiha daku ri™e gaskiyarku da amsar ™addararku hannu bibiyu""."

"""insha Allah Ummih na""."

"Ummih zatayi magana kenan Khadijah tace""Ummih wai Abbah har yanzu beyimiki zancen kayan Wakin Aunty bane naga har yau ba'ah saimata ko tsinke ba gaskiya Abbah baya kyautawa da bikin Jameelah akeyi da yanzu yashiga ya fita yayimata""."

"""kewai wacce irin me kunnen ™ashi ce ne da bakyajin magana ne iyi meye naki akan kayan Wakin ko dole se anyi kayan Waki ake aure""."

"Wage labulen Wakin Abbah yayi har yana huci yace""yayi munafuka to yaudai Allah yakamaki wato"

"idan nafita tara ´a´anki kike kina ™ona namana to banyafe ba suWin da kike kaiwa ™arata me suka isa suyimun bakuma zanyi ko zare ba inkinyi zuciya kiyimata naga abinda yazama dole""."

"Mi™ewa Imteesar tayi tana gyara zaman hijab Winta dakamata tsawa Abbah yayi haWe da cewa""kee kuma ina zaki""."

"jiki na rawa tace""shine yazo yana waje""."

"washe baki Abbah yayi yace""toh toh shine kuma kika tsaya san iyawa kika shanyashi"". ""ba shanyashi nayi ba Abbah yanzu ya kirani""."

"""toh sarkin tsari kota ina aka Sullomiki sekinsan yadda zaki kare kanki""."

"muryar Uwar Gwarama sukaji tace""kaima dai Malam aikasan an tsotsa a mama yaza'ayi barewa tayi gudu Wiyarta tayi rarrafe ai halin uwarta halinta har son nuna ita ta Allah ce fir'auna"

"a zuciya duk ita ta biyo"""

"""saura kuma inya baki kuWi ki Soye kiga yadda zanyi dake""."

"""gwara dai ka gayamata domin tana iya ma™alewa ta kawowa uwarta""."

"jiki a sanyaye ta fice sukaci ka haWu da Jameelah na fitowa daka Wakinsu tana ganin Inteesar ta wani wage baki tace""Aunty dama yanzu nake shirin zuwa gurinki""."

"""Allah ko ""."

"""eyi wallahi inason intura whatsapp ne nawa yayi expired""."

"""aiko fita zanyi Sis sede nabaki wayar idan kingama turawa ki ajemun""."

"wani farin cikine ya mamaye zuciyar Jameelah a zuciyarta tace""yau zan samu cikar burina daka yau keda Zaid har abada shegiya tsinanniya sarkin rashin wayo""."

"a fili kuma murmushi tayi tace""Yah Zaid Winne yazo ne Aunty naga irin wannan wankan haka ai wannan sekisa ya kifa Aunty""."

"mi™amata wayar tayi haWe da yin murmushi tace""kudai bakwa rabo da shiririta ingoni sena dawo""."

"ta™arasa zancenta tana ciremata password ta mi™amata ansa tayi tare da sakin wani shu'umin murmushi tace""adawo lafiya Auntyna maganin kukana""."

murmushi kawai tayi ta wuce abinta tanajin wata irin ™aunar ™anwarta na shigarta.

"Tana fita ta hangeshi tsaye shida babban amininsa Muhseen sun haWe cikin ™ananun kaya sunyi matu™ar amsar jikinsu sunyi sharr dasu cikin nutsuwa take tafiya kamar wadda take tausayin ™asa tsaki Zaid yayi ya shige cikin motarsa cikin masifa yace""baza ka taho mutafi koko haifarmu tayi da seta gama isarta zata fito kamar wata uwarmu nina ™iji jinin ba™in wula™anci ko wani abun mukazo nema gurinta da zata rainamana hankali sannan tabamu"". ""anya ko Zaid hankalinka Waya Inteenka cefa""."

"a zafafe yace"" koma wacece da Allah Malam ka taho mutafi inbazaka shigoba ni zan wuce"". ""to Invitation Winda zamu batafa""."

"""nafasa ko dolene satayi gayyar kashigo mutafi""."

"ganin Muhseen bashi da niyyar shiga ne yasa yiwa motar key ya tafi a guje tare da bulamusu uwar ™ura mamakine yakama Muhseen a zuciyarsa yace ""anya ba wani abun Inteesar tayiwa Zaid ba kuwa domin naga kwana biyunnan koson inyimasa maganarta bayayi wanda da har so yake ayimasa zancenta gaskiya da abinda yake faruwa bara inji tabakinta koma meke akwai zanji""."

"jiki a sanyaye ta™araso gurin nunawa tayi kamar bataji duk abinda ke faruwa ba a tsakaninsu ba cikin girmamawa tace""ina yini Yah Muhseen""."

"sakarmata murmushi yayi haWe da cewa""amarya bakya laifi kokin kashe Wan masu gida lafiya"

"™lau""."

"murmushin ya™e kawai tayimasa haWe da cewa""hmm haka dai kace Yah Muhseen amma ni ai bankai ba""."

"""harma kin wuce domin ninasan halin kayana mekika yiwa abokinane naga ya™i tsayawa"". ""hmm wallahi ba abinda nayimasa ""."

"""tino dai domin hakanan baze ri™a jin haushinki ba daliliba""."

"shiru tayi secan tace""wallahi nidai a iya sanina ba abinda nayimasa""."

"""ok zan tambayeshi inji dama zuwa mukayi mu tambayeki events nawa zaki sekuma iv Win Waurin aure da zamu baki ya™i tsayawa ""."

"ba™aramun sanyi jikinta yayiba sakamakon jin abubuwan dataji Zaid na faWa akanta ta girgiza kai haWe da cewa""ba abinda zanyi Yah Muhseen ""."

"waro ido Muhseen yayi hakan dayayi seda yabawa Inteesar dariya yakama baki yace""haba ™anwata baki isa ba kinko san yadda muka daWe muna jiran wannan ranar ta bikin Zaid kuwa da zakice haka ""."

"""a'ah wannan dole mutumina yari™a jin haushinki walkahi ace biki kamar na Zaid ba'ayi komai ba sekace bikin bazawara to bazeyiwu ba dole ki faWi abunda za'ayi inke bazakiyi ba mu zamu haWa dakanmu""."

"""toh nidai Yah Muhseen walimah kawai zanyi sauran kuma nabarmaka komai a hannunka duk abinda kace haka za'ai""."

"""ok yanzu kika yi magana zan tsara komai insha Allahu"". ""tom ""."

"""yauwa gobe zan dawo tunda kinga jibi za'ah fara biki gobe zamuzo mu kawomuku kuWin ™unshi"

"koma dai meke akwai zamuyi waya ina Tweeny Win taki"". murmushi tayi tace""tana gida inkirata ne""."

"""a'ah kibarta nakirata a waya muji schedule Win ita data tsara"". ""toh ""."

nan yayimata sallama yana mamakin canzawar aminin nasa lokaci Waya shiga gida tayi

shikuma ya wuce.

"Zaune yake akan haWaWiyar kujera system nakan cinyarsa yana operating Winta tashigo Wakin ko ba'ah faWaba yasan ba wanda ze shigo masa kai tsaye se Sweetheart Winsa da gudu ta™araso inda yike tare da yin hugging Winsa ta baya tace""I miss you Ya Abdallah""."

"sauke system Win dake kan cinyarsa yayi tare da cewa""miss you too dear ina zaki kika sha wannan wankan haka kamar wadda zata gasar kyau""."

"ya™arasa faWa yana jan kumatunta kyalkyalewa tayi da dariya tare da cewa""shan ice cream zaka kaimu sannam inaso inyo shopping Win wasu abubuwa""."

"murmushin daya ™ara yimasa kyau yayi hakan yasa Meemah dake tsaye tana kallonsu ™ara narkewa a duniyar ™aunarshi yace""menene wasu abubuwa kiyi list kibada su Abubakar su siyomiki man Sweetheart kinga kingaji da yawa ki huta""."

"cikin shagwaSa tace""Allah Allah ni bangaji ba ka shirya ka kaimu yaushe rabona da ™asar please Bro""."

"jamata kumatu yayi tare da cewa""toh shagwaSatuna bara na shirya muje kizauna a falo kijirani""."

"ya™arasa zancensa tare da kallon bakin ™ofa Meemah yagani tsaye ta shagala da kallonsa Waure fuska yayi kamar be taSa dariya ba tsallen murna Rahma tayi tare da cewa""seka fito Bro dan Allah fito da wuri domin so nike mu zagaye garin Abuja""."

"""toh ""."

nanta mi™e cikin farinciki suna haWa ido da Meemah yajefeta da wani kallo tafice ba tare data

shiryaba.

"Cikin wata dakakkiyar gizna yafito brown se Waukar ido take ba™aramun amsar jikinsa shadda tayi ba abinka da cikakken namiji me jini a jika daWan sassarfa yake sakkowa daga stair zaune yasamu su Mummy suna hira Rahma naganin sakkowarsa ta mi™e zumbur tare da cewa""tashi mutafi Sis ga Yayah nan""."

"mumrmushi Mummy tayi tare da cewa""toh ´ar gidan Yayah se tafiya ko to adawo lfy"". ""Allah yasa Mum""."

"cewar Meemah murmushin gefan baki yayi tare da cewa""Mum semun dawo"". ""toh adawo lfy kardai ayi dare""."

"""insha Allah ""."

yafaWa yana tafiya nansuka tafi.

Tsaye suke a gurin jeweleries suna dudubawa juyamusu baya yayi yana waya yana katse

wayar ya juya yana bin jeweleries Win gurin da ido sexy eyes Winsa ne ya sauka kan!!!!!!!

*Wannan littafin na kuWine inbaki biyaba dan Allah karki karantamun inkuma kinbiya dan Allah

karki fitarmun mu ri™e amanar juna Sighn and udate by Real eeshow MAN OF THE WORLD*

Votes and comments

_*Daga Al™alamun ´ar Mutanen Gwarzo.*_# Real eeshow

"_*Paidbook ,Amount Nml grp 300,Vip 800, pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai"

kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_

Book 2



"Wasu diamond necklace se Waukar ido suke guda biyu iri Waya ba™armun kyau suka yimasa ba hakan yasashi kai hannu ya Wakkosu jin muryar Rahmah yayi tace""wow Yayah ya akai idanunka ya hangomaka wannan haWaWen necklace Win ba tare damu mungashi ba"". ""baku da ido ""."

"""hhh kaji Yayah bani dan Allah""."

"satar kallon Meemah yayi ta gefan ido yaga yadda ta tsaresu da ido tanata zabga smiling murmushin gefan baki yayi tare da cewa""gashi""."

"ansa tayi tare da cewa""wannan ta hannunka fa ""."

"yana lumshe sexy eyes Winsa kyakyawar fuskarta yagani lokacin daya kamata tana ma hotonsa kiss sake tinowa yayi da lallausan lips Winta daya yiwa kiss batare daya sani ba murmushi ya suSucemasa bazato yana duniyar tinani yaji karaWin muryar Rahama tace""gaskiyane Yayah niko zanso inga Auntyntinnan tawa me sa'ah haka datayi wuff da zuciyar Wan uwana lokaci Waya haka naga ka mutu akanta haka amma ko wacece me sa'ah ce zanso ganinta dan nasan Wan uwana bazeyi zaSen tumun dare ba nifa harna ™agu danaga photonta dannasan ba baya bace Yayah meye sunanta ""."

"murmushin dabe shirya yinsa bane ya suSucemasa ya shafa yalwataccen sajensa tare da satar kallon Meemah daketa faman doka murmushi a tinaninta ita yake nufi murmushin gefan baki yayi haWe da cewa""ina ruwanki zata bayyana nanda lokaci ™alilan kedai kullum ki wanke ido"

"domin nasan kema zaki yaba da ita 100%""."

"Wani farin cikine ya lulluSe zuciyar Meemah a zuciyarta tace""ashe dama shima yana sona yaketa jamun aji yana nunamun kamar bayasona nifa dama nasan yana sona domin duk wani namiji me lafiya ya ga irin shigar da nikeyi dole hankalinsa ya tashi aiko yanzu zan fara nunamaka zallar ™auna ashe dama bason wannan kucakar yarinyar yakeba kenan dole inzo inzage gurin nunamaka zallar ™aunar da nike maka""."

"jitayi Rahama ta taSata tare da cewa""yadai Sis tunWazu naketa magana kinyi shiru koke bakyason kiga matar da Yah Abdallah ya mutu akanta ne""."

"""inaso inganta man Sis""."

ri™e Waya sar™ar yayi a hannunsa ba tara daya saka cikin kayan siyayyarba suka nufi gurin biyan kuWi suka biya suka nufi hanyar oasis.

"Šaure yafito da towel a ™ugunsa hannunsa kuma ™aramin towel yana sharce gashin kansa ta mirrior ya ga abokinnasa kama haSa yayi alamun mamaki yace""mutumin shine zaka ™araso koka taSani""."

"harara Muhseen ya maka masa tare da cewa""yanzu ai seka koma tunda nima bakason ganina"". ""nina isa ince banason ganinka""."

"""harma kayi yawa tunda ka iya tozartani a idon duniya muje gurin yarinyar nan domin bata invitation shine sekace wanda ze bar gari kashiga zazzaga ruwan masifa ta inda kake shiga batanan kake fita ba kafin ta ™araso kabar gurin aini a tinani ko wani abun tayimaka bekamata koni na sani ba seka hukuntata iya kaida ita shine so na ha™i™a bakazo kana tozartata a gaban kowa ba idan ni kayi a gabana ai wani be kamata kayi a gabansa ba domin su magauta haka suke so yarinyar nan ko mara ha™uri ce bekamata kayimata haka ballema ita bameson fitina bace dan Allah abokina abinda nakeso dakai koda wani abun tayimaka kari™a bari daga kai se ita seka nunamata abinda tayi ba daidai bane seta gyara ba tare da wanima yaji abinda kuke cikiba""."

"zama Zaid yayi kan kujerar gaban dressing mirrior tare da cewa""zancen gaskiya ba abinda yarinyar nan tayimun abokina kawai lokaci Waya naji na tsaneta koson ganinta banayi kai datake matsowa bakaji wani shegen wari na fita daka jikinta ba kamar jaSa zahirin gaskiya kuma banajin zan iya rayuwa da ita domin se yanzu nagane ba ajina bace Jameelah ce daidai da"

"class Wina""."

"A gigice Muhseen ya Wago jin furucin abokinsa murya na rawa yace""anyako Zaid kana cikin hankalinka kuwa Jameelah fa ™anwar Inteesar wanne irin mummunan abu kake ™o™arin aikatawa haka""."

"du™awa Zaid yayi a gaban Muhseen kamar wanda zeyi kuka yace""niko nasan menake cewa Muhseen zancen gaskiya bazan kwari zuciyata ba na tilastata kan abunda bataso ba dan Allah ina ro™onka daka tayani neman mafita domin idan na rasa Jameelah wallahi zan iya samun babbar matsala Inteesar kuma dan Allah kazo muje nabata ha™uri domin gaskiya yanzu bana ra'ayinta& & ""."

"cikin tsananin Sacin rai Muhseen ya bugamasa tsawa tare da dakatar dashi da hannu yace""nagaji da jin wa'innan miyagun kalaman naka marasa daWi kuma bari kaji infaWamaka karka indai seda sa hannuna zaka samu Jameelah wallahi bazaka taSa samunta kuma daka ranar daka aikata wannan mummunan aikin da kake ™o™arinyi karka ™ara nuna kasanni domin ni bazan iya rayuwa da mutum butulu irinka ba mayaudari wanda besan abinda kemasa ciwoba mezaki da ragowar maza yarinyar daba abinda tasani sebin maza""."

"a zafafe Zaid yaci kwalar Muhseen yana huci idanunsa sun rine se uban huci yake yace""kai waye da zaka ri™a faWan munanan kalamai akan farincikina to bari kaji infaWamaka abinda bakasani ba kan Jameelah a shirye nake dana Sata da uban kowa dan haka iname gargaWinka da indai kanaso mushirya dakai kaso abinda nake so ""."

"fizge jikinsa yayi daga ri™on da Zaid yayimasa cikin Sacin rai Muhseen yace""ni ba kowa bane"

"face abokinka meson ganin cigabanka amma tunda kace zaka iya Satawa da uban kowa kasani daka yau bani bakai kowa ya kama gabansa ko a hanya kaganni karka ™ara nuna kasanni ka manta dani a babin tarihin rayuwarka banza butulu kawai""."

"a harzu™e Zaid yace""seme ninamafi son haka sarkin takura kawai kai kaje ka aureta man shine zan tabbatar dakai ba butulu bane Wan sa ido kawai rayuwarka ko tawa""."

"nan Muhseen yafice rai Sace tsaki Zaid yayi yacigaba da shafarshi yana gama saka kaya wayarsa dake kan gado tashiga ringing zama yayi a gefan kan gadon tare da jawo wayar hakan yayi daidai da katsewar kiran buWe wayar yayi yashiga cal log dan duba waye mekiran wani kiran ya™ara shigowa ba™uwar number ya gani har ze jefar da wayar yafasa ya Waga tare da karata a kunnensa daga Waya Sangaren Jameelah naji anWaga tasaki doguwar ajiyar zuciya tare da cewa""Yah Zaid ina yini""."

"jin muryarta ne yasashi lumshe idonsa haWe da buWe lokaci Waya yace""lafiya ™lau dawa nake magana""."

"ya™arasa faWi tare dason ™ara tabbatarwa dakansa ba gizon data saba yimasa bane murmushi Jameelah tayi me sauti wanda ya™ara narkar dashi a duniyar ™aunarta ta™ara narkar da murya tace""au Yayana baka ganeni bane ™anwarka ce Jameelah""."

"""a'aahhh kice Malama ce""."

"""eh Yayah nice ya gida dasu Ummah"". ""lafiya ™lau ™anwata ya dalibanki"". ""Alhamdulillah ai se anjuma zasu zo Yayah""."

"""ok masha Allah Malama Jameelah yaushe nima za'ah fara koyamun karatun nima"". dammm ™irjinta ya buga sakamakon jin ze ™ureta dakyar ta aro jarumta tace""haba Yayah aiku manyanmu ne kune masu koyamana mukuma mu koyawa na ™asa damu""."

"""a'aaah ™anwata kice dai bazaki koyamunba dai""."

"""zan koyamaka man amma ba yanzu ba dama kira nayi naji ya lafiyar Yayana""."

"""aiko naji daWi ™anwata idan da kina free baki da wa'inda zaki koyawa karatu anjuma danazo kin rakani unguwa""."

"""kaji Yayah meze hanani rakaka aiko sunzo nabasu ha™uri na tafi raka babban Yayana inmun dawo na koyamusu kazo kawai na rakaka baka da wata matsala""."

"""nagode ™anwata da kulawarki gareni idan kin shirya kiyimun flashing senazo na Waukeki mutafi"". ""bakomai Yayah ka taho yanzu mutafi a shirye nike nanda 8pm ma dawo""."

"""toh gani nan zuwa"". ""yauwa""."

nanya kashe tare da Waura wayar a ™irjinsa ya rungume yanajin ™aunarta na™ara nunkuwa mi™awa

yayi yaje bakin mirrior ya™ara turare a jikinsa tare da saka hula matching Win kayansa ta Wauki wayarsa da car key Winsa ya nufi down stairs.

A falo yasamu Mum Winsa da Yasmeen zaune suna hira cikin girmamawa ya™arasa inda suke

"ya langwaSar da kansa tare da cew""Mum sannu da hutawa""."

"""yauwa Son ina zuwa haka naga kasha uwar kwalliya kamar wanda zashi gasar kyau kodai gurin Wiyae tawa zaka""."

"sosa ™eya yayi alamun kunya tare da cewa ""eh Mum can zani"". ""ok idan kaje kace ina gaisheta""."

"""zataji""."

"Yasmeen da kanta ke cinyar Mum ce tace""Yayah wai wanne event Aunty zatayine naga guri na"

"™urewa har yau bamu sani ba""."

"dammm ™irjinsa ya buga yawun bakinsa ya ™afe lokaci Waya a zuciyarsa yace""bazan sanar daku gaskiyar al'amari ba domin nasan halin Mum zata iya yimun wani abun""."

"yana cikin zancen zuci yaji muryar Mum tace""kayi shiru saboda tanaso tashiga cikinsu ne ayo komai da ita""."

"wata dabara ce tafaWomasa yasaki murmushi yace""Mum nima na tambayeta mezatayi tace wai ita batason ayi bidi'ah a bikinta batason komai wai idan akayi bidi'ah a biki befiye albarka ba na rasa yadda zanyi da ita dana dameta da maganarma harda yimun kuka nikuma banason abinda"

"zeri™a Satamata rai shiyasa na ha™ura nima""."

"Murmushi Mum tayi a zuciyarta tana ™ara godewa Allah daya bata kamilar suruka a fili kuma tace""aiko daughter bata isaba dole ayi ko kamune duk salahancinta kuwa ina za'ayi biki sulungudi kamar na mutuwa""."

"""wlh kuwa Mum kinji Auntynnan tawani kwafsa mana data bari ansha shagali aida ba haka ba nifa harta Satamun rai ""."

"murmushi Mum tayi tace""da gaskiyarta gaskiya yarinyar nan tanada hankali shiyasa nake ™ara godewa Allah dayayimun kyautarta a matsayin suruka samun irinta a wannan zamanin se an tons kari™a dakyau Zaid domin yarinyar bata da laifi insha Allahu zan kula da ita tamkar Yasmeen ka gaisheta kace nace dole ayi kamu""."

"""zataji Mum sena dawo""."

"""toh seka dawo Allah ya tsare"". ""Ameen ""."

nanya fita yabar Mum da Yasmeen sunata yabon Inteesar.

Direct unguwar su Inteesar ya nufa ya tsaya daka Wan nesa da gidansu yayi parking yayi hakan yayi daidai da fitowar Hauwah zata shiga gidansu Inteesar daga nesa ta hangi kamar motar Zaid mamakine yakamata ganin ya tsaya nesa da gida shiga gida tayi cikin sauri Jameelah dake raSe a

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment