You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kingama ki mi™awa wa'incan sarakan ba™in halin"". ""wallahi kuwa ai kinfisu mugun abinsu yakoma kansu tsinannu kawai dama wannan Wince taWakko halin uwarta zam ba abinda tabari na uwarta Wayarko se tsiya""."

"""wlh kuwa""."

"suna cikin magana Aunty Badi'ah tashigo zama tayi kusa da Uwar Gwarama daketa shewa da ™awayenta cikin yin ™asa da murya tace""gaskiya Ummah abinda kikeyi a gidannan bakya kyautawa kin raba yarinyar nan da Zaid duk haka be ishekiba sekin ™ara da yimusu habaici gaskiya abinda kike bakyau wallahi shi rabon bawa baya taSa tseremasa shiWa na kowa ne"". ""yanzunnan Badi'ah ni kike ™o™arin zagi saboda wa'incan mutanen daba ™aunarku sukeyi ba shine har kike ™o™arin cin mutuncina""."

"""kiyi ha™uri Ummah ni karki taramun mutane""."

jin Uwar Gwarama na niyyar yimata tonon silili yasata yimaza ta fita tabarsu nan sunata maida yadda akai.

"�angaren Inteesar ko tana shiga gidansu Hauwah tashiga tattara kayan dukda tasan na Zaid ne tana gamawa ta kalli Khadijah da Hauwah daketa maida yanda akai cikin sanyin murya tace""Khady gashi kukaiwa Jameelah kayannan wayarnanma kiciromun layina ki haWamata da ita""."

"""wacce irin waya kuma aiko baza'ah mayarmasa da wayaba koda ubansa yake yawo saboda kema aikin Sata lokutanki masu amfani gurin yin hira dashi ko biyanki yayi yayi shima ai anyi drow be isa anmayarmasa da wayarsa ba""."

"cewar Hauwah daketa faman huci sauke numfashi Khadijah tayi tare da cewa""wlh kuwa Aunty Hauwah ba wata waya da za'ah mayarmasa aishi yayimata kyautarta""."

"basu rife baki ba sega su Hafsah yayyen Jameelah sun banko ™ofa suna cewa""afitomana da"

lefan ™anwarmu tunda ba gado kar ayimana barbaWe.

"a harzu™e Khadijah ta mi™e cikin masifa tashiga cillamusu akwatuna cikin tsanani Sacin rai tana cewa""ga tsiyarku nan kunyi kaWan muyimuku barbaWe dama abinda mutum yakeyi gani yakeyi kowama yi yakeyi mezamu da wa'innan wula™antattun kayan marasa tsarki""."

"""ai dole su zama marasa tsarki tunda ba yar uwarki aka kawowa ba sede a cigaba da ganta falfala a titi ""."

tas Khadijah ta zagesu Hauwah na

"tayata ™arshe har wayar dayaba Inteesar seda suka basu ido kawai Inteesar ta zubawa su Hauwah har suka gama tsiyarsu fashewa da wani matsanancin kuka Inteesar tayi hankali tashe su Hauwah sukayi kanta suna haWa baki gurin cewa""lafiya kike kuka Besty""."

"cikin shashekar kuka Inteesar tace""shikenan na rabu da Zaid Besty banjin zuciyata zata juri rashinsa a tare dani inawa Zaid son daban taSa yiwa wani mahaluki son da nikewa Zaid ba meyasa ya zaSi ya rabu dani a lokacin da rayuwata take tsananin bu™atarsa meyasa zemun al™awarin da baze iya cikamunba shi yacemun yayimun al™awari baze taSa barina ba matsawar bani nabarshi ba nima kuma nayimasa segashi abin takaicin tunkafin aje ko ina shi yafara karyawa meke bibiyar rayuwata ne Besty tunda nike a rayuwata bantaSa samun farincikiba se shigowar Zaid rayuwata yanzu kuma ya rabu dani nida farinciki munyi hannun riga""."

ta™arasa zancenta tana me fashewa da matsanancin kuka sosai tabasu tausayi rungumeta Hauwah tayi tana jijjiga bayanta alamun rarrashi suna cikin haka sukaji muryar wata matashiyar

"budurwa na cewa""salamu Alaikum""."

"""Wa'alaiki salam""."

"cewar Khadijah data le™o matashiyar yarinyar da zasuyi sa'anin juna da Inteesar ce tace""Aunty ina yini""."

"a tinaninta Inteesar ce cikin sakin fuska Khadijah tace""lafiya ™lau"". ""dama Abbanku ne yace azo a faWamiki kifito zamu tafi""."

"cikin rashin fahimta Khadijah tace""bangane ba""."

"""nice ™anwar mijinki Abdallah""."

"faWaWa murmushi Khadijah tayi tare da cewa""au ™anwar angon Aunty ce ke shigo muje Auntyn tana ciki""."

"""toh""."

"Rahama tafaWa a zuciyarta tace""amma gaskiya wannan tanada kyau a tinanina naWauka itace Auntyn tawa Allah yasa itama Aunty mekyau ce kamarta domin banaso Yayah ya rainata"". suna shiga cikin Wakin Hauwah Khadijah tace""Aunty Inteesar ga ™anwar mijinki nan tace kije Abbah na kiranki""."

"saurin share hawayen fuskarta tayi tare da ™a™alo murmushi tace""toh sannunki da zuwa""."

"a zuci Rahama tace""wow masha Allah amma gaskiya Auntynnan tahaWu ai wannanma hartafi wadda ta rakoni kyau dole ya Abdallah ya kalleta domin ko mace taga wannan dole tabita da"

"ido ballantana namiji""."

"a fili kuma murmushi Rahama tayi tare da zama kusa da Inteesar tace""yauwa sannunku ina yininku""."

"""lafiya ™lau ""."

"cewar Hauwah Inteesar dake ™o™arin Waura Wan kwali Rahama ta wutsiyar ido gani tayi kamar tana yimata kama da wani amma ta rasa inda tasan fuskar ganin takasa gano inda tasan fuskar ne yasata cewa""sannunki yaya sunanki""."

"""sunana Rahama"". ""masha Allah""."

"""amm dama Abbanku ne yace ayomiki magana zamu tafi ""."

"damm ™irjin Inteesar yabayar cikin dauriya tace""Besty Wakkomun ankon Asma'uh nasa"". ""toh""."

nan tashirya cikin atamfar ankon Asma'uh me colour Win dark blue da light blue Hauwah tasata dole tashafa powder da lipstick se kwalli ba™aramin kyau tayiba kamar kasaceta ka gudu abinka da farar mace setayi fes da ita se ´ar ramar lokaci guda datayi hijab tasa light blue wanda yayi daidai da colour Win patan Win jikin doguwar rigarta tasa takalminta da jakarta masu sau™in kuWi duk light blue zuwa wannan lokacin jikinta ya™arayin mugun sanyi dakyar Hauwah takamata suka

fita falo inda su Khadijah ke zaune suna jiransu.

"Tundaga takalminta Rahama tafara kallonta har zuwa kyakyawar fuskarta data ™arayin fayau da ita ba™aramin kyau tayi ba saurin isa gareta Rahama tayi tare da cewa""Auntyna gaskiya kinada kyau masha Allah""."

"murmushin ™arfin hali Inteesar tayi tare da cewa""ai kinfini kyau"". zaro ido Rahama tayi tare da cewa""nafiki kyau ai se a gudu""."

"murmushi kawai Inteesar tayi nansuka tafi suna isa cikin gida Innah Maryama matar ™anin Abbansu Inteesar ta anshi hannun Inteesar ta nufi Wakin Abbanta da ita zaune suka samu Abbah da ™anin Abbansu Inteesar se karkaWa ™afa yakeyi alamun masifa gefansa Uwar Gwarama se Babah Mustapha wato ™aninsa se Ummih datayi ™asa da kanta cikin masifa Abbah yace""kaida kayi gaban kanka mekuma kasa a kawomun ita tayimun ko ´arkace aise haka ""."

"""yaje yayita yin hakan aikai Malam ya ragemaka wahalar ci da ita dakakeyi"". ""nasa ankawota ne dankayimata faWa a matsayin mahaifi""."

"""kotabi mijinta ko karta bishi ruwanta idan taje yakorota karta sake ta nufo gidana domin wallahi kika dawomun gida sekinci ubanki ruwanki ne kiyimasa biyayya ruwanki ne ki™i wannan matsalarki ce ba tawa ba nidai na faWamiki ki kwana da sanin duk randa kika gwadawa mijinki ba™in halin uwarki yakoroki to badai gidana ba kinemi wani gidan uban badai nanba""."

"Abbah na gama faWan haka ya mi™e yana kakkaSe babbariga da niyyar tafiya cikin takaicin Yayansa yace""haba Yayah wacce irin nasiha kayiwa yarinyar nan kamar bakai ka haifeta ba haba Yayah kari™a adalci a tsakanin iyalanka saboda halin rayuwa bakasan wanda ze temakekaba cikinsu ka™i naka duniya tasoshi ne kaso naka duniya ta™ishi banaso ranar lahira"

ka tashi da shanyayyen jiki domin abubuwan dakake sambasu kamata ba Yayah kamar yadda

"na saba faWamaka bazan gaji da dena faWamaka gaskiya ba koda za'ah a yankani sede duk abinda zakaimun kayimun kuma naji ko maganar kayan Waki bakayiba wanda yanzu kuma naji kana zancen na Jameelah ai wannan be daceba Ummih idan munfita zanbawa Maryam suje ayimata kuWi dubu Wari biyu se ayiwa Inteesar Win siyayya ""."

"""aikai ka haifeta ubana bansan adalciba sekai ni lokacin da ake rabonsa bacci nakeyi kagako ai bazan sanshiba sekai Wan masani aljanna kuma inkai kake rabawa karka bani kuma daka yau karka ™ara takomun gidana ai nawane ni kaWai bana gado bane bana bu™atar ganin ™afarka a cikin gidana tunda dai kaiba zumunci ke kawoka ba munafunci ke kawoka da yimun rashin kunya to daka yau nayimaka katangar ™arfe da gidana bani bakai kuma kuWi kasake kabayar akayi asararsu ban yafewa yarinyar daka saiwaba indai nina haifeta to ban yarje ta anshi sisinkaba ""."

"""wallahi kuwa Malam haba wannan dashine gaba dakai dukanka zeri™ayi Malam dama ninasan idan Mustapha bason zamana yakeyi a gidannanba da ace yanada iko da tini yasaka Malam ka bani takardata haba wannan fitina ko ina ruwanshi dan munyi maganar kaya oho koko so yakeyi ka Sata kuWinka a gidan almajirin da akace azara Waya babu balle tushen gini""."

"""wallahi kuwa nima ai na daWe da fahimtar haka ka tashi kabarmun gida ba™in munafuki dan haka yadda ban Sata kuWinaba gun siyamata kayan Waki banaso kaima ka Sata inkuma haka kakeji kabani kuWin in™arawa Jameelah domin so nikeyi asaimata ´an waje safi quality""."

"""ko bakace ba Yayah zanbarmaka gidanka amma kasani bazan sake tako ™afata cikin gidanka ba Allah ya fito dakai daga duhun daka shiga ya nunamaka haske kuma danabaka kuWina kayi rashin adalci gwara su zube wallahi nasan zubewa sukayi""."

"yana gama faWin haka ya mi™e tare da taSasu Ummih da matarshi yayimusu nuni dasu wuce nan suka fara tafiya tsaki Uwar Gwarama tayi tare da cewa""Ummah tagaida ashsha munafukai"".. nan suka fita a ™ofar gida suka tsaya cike da tausayin Ummih Baba Mustapha yace""kicigaba da ha™urinnan dana sanki dashi insha Allahu komai ze zama tarihi ba'ah taSa dawwama a abu Waya kicigaba da gayawa Allah komai zezamo tarihi domin ita addu'ar wanda aka zalunta babu hijabi kuma kinsanshi bawa be isa ya kaucewa ™addararsa kekuma Inteesar kibi mijinki sauda ™afa insha Allahu bazaki taSa danasani ba a rayuwarki ki amshi ™addararki hannu bibiyu insha Allahu hakan ze zamemiki alkhairi insha Allahu sekinyiwa mahaifinki rana kuWin da yake rainawa insha Allahu seya amfana daku kiyiwa mijinki biyayya kamar yadda nasankinnan karki canza insha Allahu aurenki zezamarmiki alkairi kije suna jiranki ga wannan Ummih ko sabulu kwa rage"". ansa Ummih tayi tare da cewa""angode Allah ya saka da alkhairi""."

"""Ameen ya Allah kiyiwa Inteesar Win nasiha""."

"""aini ba abinda zance saboda naji duk abinda zance ka faWamata sede na ™ara da cemiki ki daWa dagewa gurin addu'ah da azkhar""."

"Inteesar daketa faman kuka ce ta Waga kai na Matar Uncle Mustapha takamata suka fara tafiya har sunje daidai motar Ummih tabisu da sauri tace""bani hannunki""."

mi™amata hannu Inteesar tayi nanta sakamata wani abu dakoni bansan meneneba kuka

tashigayi sosai ta rungume Hauwah dakyar aka rabasu aka sakata a mota Hauwah kuma matar Uncle Mustapha tarri™eta suka tafi sosai take kuka driver yaja suka fara tafiya!!!!!!!!!!

Votes and Comments

_*Daga Al™alamun ´ar mutanen Gwarzo.*_

# Real eeshow

"_*Paidbook ,Amount Nml grp 300,Vip 800, pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai"

kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_

Book 2



"Sosai take kukan rabuwa da gida dukko da irin rashin daWin gidan datakeji jitayi dama abarta a gida ta dawwama cikin girmamawa da muryarta data dishe tace""ina yini""."

"""lafiya ™lau kishiyata kin kwacemun miji sannan kuma kinbini da kuka aini yakamata danayi kuka tunda kin kwacemun miji me yomun cefane ba dare ba rana""."

"dariya Inteesar tayi tare da ™ara yin ™asa da kanta kamar yadda tayi da zata gaida Granny batare data Wago ta kalli Abbih ba tace""ina yini Abbah""."

murmushi Abbih yayi a zuciyarsa yana ™ara godewa Allah daya bashi suruka me hankali

"yace""lafiya ™lau daughter yasu Mamanki""."

"""duk lafiya ™lau suke"". ""masha Allah"".i"

nan ta gaida Salisu driver shima cikin gurmamawa sundaWe suna tafiya duk tsawon wannan lokacin kan Inteesar na du™e batasan ina sukebiba yayinda gabanta ke ™ara tsananta faWuwa har

suka isa gaban wani tan™amemen mension horn taji driver nayi hakan yasata Wagowa

"mamakine yakamata ganin sunayin horn a gaban wani jibgegen gida wanda tunda uwarta tahaifeta bata taSa ganin irinsa ba addu'o'ih tashiga karantowa duk wanda yazo bakinta domin tunda uwarta tahaifeta bata taSa ganin gida mekyau da tsaruwa kamar wannan gidanba wasu kitika-kitikan garadane majiya ™arfine suka wangale tan™amemen get Win cilla hancin motar Salisu driver yayi gani tayi haWaWWen fili ya bayyana me shuke-shuke masu matu™ar Waukar hankali ba™aramin kyau gurin yayimata ba se mamaki take a zuciyarta na haWuwar gurin tafiya kaWan suka ™ara suka isa gaban wani katafaren get wanda yafi na farko da suka wuto kyau da haWuwa ga matakan tsaro nan duk tsaitsaye da bindiga wani mugun tsoro ne ya dira a zuciyar Inteesar tace""anya ko Babah Mustapha yayi bincike kan wa'innan mutanen kuwa kafin ya aurawa Wansu aure dani da Abbanane dasena ce saidani yayi to ni Aishatu meke shirin faruwa danine haka""."

"wasu hawayene masu zafi suka silalomata na takaicin Abbanta bata ™ara tsinkewa da al'amarin ba seda taga anbuWemusu sun wuce wannan get Winma gani tayi filin gurin yafi na farko tsaruwa komai da komai tafiya sukayi meWan nisa kafin su wuce wani round about su nufi wani tamfatsetsen get golden se Waukar ido yakeyi wani kantamemen mutumi tagani tsaye a jikin get Win ya buWemusu get tare da risinawa cikin girmamawa yace""barkanku da dawowa""."

"zuge glass Salisu driver yayi tare da cewa""yauwa Emeker""."

nan suka wuce zuwa wannan lokacin cikin Inteesar yagama tsurewa ba abinda takeyi se gumi dukda ac motar dake ta faman aiki se zare ido sakamakon tozalin datayi da wasu

"tan™ama-tan™aman mension guda uku a jere farare tas dasu ko wanne yana wane wannan ga shuke-shuke masu matu™ar Waukar ido gefe guda kuma swiming pool ne cikinsa gabaki Waya farin tiles ne se ruwan daya kasance colourless da wasu resting chairs ne a kusa da swiming Win se table a tsakiya akan tables Win kuma wata flower ce red a aje masu matu™ar Waukar hankali gurin wani tan™amemen tamfal dayake sha™e da motoci ´an ubansu sukayi parking Win motarsu suna gama parking securities suka buWemusu ™ofofi Abbih ne yafara sauka se Granny zungurar Inteesar Rahama tayi tare da cewa""barkanki da zuwa gidanki matar Yayah""."

"saurin dawowa tayi daga duniyar tinanin data shiga taWan ™a™alo murmushin da iyakarsa leSanta tace""nagode sis""."

ta™arasa zancenta tana mai tattaro Wan ™arfin daya ragemata ta sakko biyo bayanta Rahama tayi

wata fresh air taji tana kaWawa bin bayan Granny sukayi data nufi building Win dake tsakiya.

"Suna isa gaban ™ofar building Win Granny ta kwance zaninta tazaro makulli daga haSar zaninta ta buWe ™ofar tashiga bin bayanta sukayi yayinda Inteesar keta faman kalle-kalle tana shiga falon taga ashe da bataga komaiba saboda ba™aramin haWuwa falon yayiba komai na falon black and red ne hattana carpet Win dake falon zama Granny tayi akan kujera tare da cewa""wash Allah na""."

"zama Rahama tayi kusa da Granny rakuSewa Inteesar tayi Wan nesa dasu tazauna akan carpet ganin yadda ta takurene yasa Granny cewa""haba kishiyata yaza'ai ki raSe keda gidanki tashi ki zauna kan kujera man kamar wadda tazo ba™on guri haba takwarata""."

"murmushi Inteesar tayi tare da cewa""nanma ya isa""."

"""ki saki jikinki sosai kidena wani jin kunya gidam baki sake a gidanki ba a ina zaki sake tunda"

"naganki naji kin kwantamun naWaukeki tamkar Wiyar dana haifa ta cikina inaso kema ki Waukeni tamkar mahaifiyar data haifeki duk wani abu daya shigemiki duhu karki tsaya jin kinya kifaWamun kanki tsaye kinji shima kuma me sunan manya zanjamasa kunne sosai yakulamun dake banaso naji wata Saraka ta bayyana""."

"""insha Allahu Hajiya nagode""."

"""yauwa Inteesar ki ri™a kirana da sunan dasu Mesunan Manya ke kirana wato Ammi"". ""toh Ammi""."

"""yauwa Wiyar albarka sarkin lalaci tashi kishigar da ita ciki tayi wanka tayi sallah sekuci abinci"". ""toh Ammi Aunty tashi muje ciki""."

"""toh""."

nan Rahama tayi gaba Inteesar tabi bayanta.

8:30pm

"Motoci ne masu tsada jere a ™ofar gidansu Inteesar sunzo Waukar Jameelah cikin gida nashiga domin Wakkomuku rahoto Dagauta nagani ta ri™o hannun Jameelah daketa faman zare idanu bsko lulluSe fuska ta nufi Wakin Abbah da ita Abbah naganinta ya washe baki Dagauta ce tace""gatanan ayimata faWa""."

"ta™arasa zancenta tana Uwar Gwarama dake kusa da Abbah washe baki Abbah yayi tare da cewa""sannu kinji Jameelatu Allah yayimiki albarka yabaki kema masu yimiki biyayya kamar yadda nima kikayimun nasan nayimiki karan tsaye batare danaji tabakinki ba kan Zaidu na Wauramuku aure nayi hakane badon komai ba saboda nasan keWin me biyayya ce inaso idan kinje gidan mijinki ki gwadamasa halayennan naki na kwarai kiyimasa biyayya yinayi bari na bari shi aure dakike gani Wan ha™uri ne kowa kika gani a gidansa to zaman ha™uri yakeyi ha™uri shine babban jigo""."

"""Abbah ai bakomai insha Allahu bazan kasance me baka kunya ba zanyi iya yina""."

"""yauwa ´ar albarka Allah yayimiki albarka""."

"""Ameen Abbah""."

"""yauwa Saratu ga Jameelatu nan""."

"gyara zama Uwar Gwarama tayi tare da cewa""aini duk abinda zan faWa ka faWamata shi sede wasu ´an abubuwa da baka faWamata ba idan munfita zan faWamata""."

"washe baki Abbah yayi tare da cewa""toh madallah""."

"nan suka tashi suka fita har suka isa bakin mota sannan Uwar Gwarama taja hannun Jameela suka keSe ta kwance haSar zaninta ta dan™awa Jameelah wani ™ulli a hannunta tace""wannan dakike gani shine mallaka na ansomiki a gurin boka yace Zaid zeri™a yimiki kyauta kamar ba gobe sannan zezamarmiki tamkar ra™umi da akala se yanda kikayi dashi ammafa yanada hatsarin gaske daddare ake ki shafashi koda safe saboda ba'ah so kowa yagani inkikayi sake wani yaga lokaci dakike shafawa shikenan aikin dukda mukayi kan Zaid ze lalace dan haka seki kula sosai zamu ri™a kewayowa nida Dagauta muna ansar abinda kika tatsa gurinsa domin"

"Allah ne yakawomu lokacin dazamu huta ki kula sosai karki lalatamana shiri""."

"""ai Ummah ki kwantar da hankalinki bawani abu dazan lalata""."

"""yauwa tawan domin so nike abinda kika Wan tatsa a gurinsa jibi nazo na ansa afara biyan masu kayan gado da aka Wakko bashi koWan agogo yaWan aje kiyi wuf dashi ki Soye saboda kinsan irinsu waWanda kuWi suka yimusu yawa ba ganewa suke ba""."

"""toh Ummana karkiji komai yadda kika tsara haka za'ai ga wannan wayar da waccan tsinanniyar ta aiko da ita""."

"""bani ita nan mari™a waya dake"". ""toh Ummah""."

nan sukayi sallama tahau mota su Dagauta suka shishiga suka nufi Garki.

"Zaune yake akan sofa yana aiki da system Winsa yaji ana ™o™arin buWe ™ofa be Wago daga aikin da yakeyiba sakamakon yasan bame shigomasa bedroom direct se Rahama bakinta Wauke da Sallama tashigo be Wago daga aikin dayakeyi ba yace""wa'alaiki salam""."

"da gudu tafaWa jikinsa tare da rungumesa tace""nayi missing Winka Sweetheart"". ""me too My Angel ""."

"""Sweetheart kaje part Win Ammih inji Abbih yana nemanka""."

"jiyayi gabansa yayi mugun faWuwa cije pinky lip Winsa na ™asa yayi alamun dauriya kawai yakeyi yace""ok muje""."

"ya™arasa maganarsa yana mi™ewa da ita a jikinsa ajeta yayi kama hannunsa Rahama tayi cikin shagwaSa tace""Sweetheart meke damunka naga kamar baka da lafiya kodai murar ce"". murmushin ™arfin hali Abdallah yayi tare da cewa""ba abinda ke damuna Angel wani abun kika gani""."

"""eyi kawai dai naga ka rame ne""."

kama mata hannu yayi suka nufi Sangaren Granny yayinda yakejin wata muguwar faWuwar gaba.

Jiki a sanyaye yashigs Sangaren Granny sallama yayi suka amsa yasami guri yazauna akan

"carpet yayi ™asa da kansa yace""Abbih gani""."

"""yauwa Abbanah Rahama bamu guri"". ""toh Abbih""."

"nanta nufi Wakin da Inteesar take gyaran murya Abbih yayi tare da kallon Abdallah da kansa ke du™e yace""dama ba wani abu bane yasa na kiraka ba face inaso insanar dakai a yau na Wauramaka aure""."

"a razane Abdallah yaWago tare da cewa""what aure Abbih""."

"""eh nayimaka aure kamar yadda kaji na faWamaka nayimaka aurennane badon komai ba saboda nasan bazaka taSa watsamun ™asa a ido ba kuma inaso kari™e yarinyar nan amana"

"Abdallah idan ka ™untatamata to tamkar ni ka ™untatawa nasan bazaka taSa danasanin auren yarinyar nanba saboda yarinyace natsatsiya me hankali ga sanin yakamata duk wani uba zeso yarinyar tazamo surukarsa inaso kasa wannan abun a zuciyarka inka kyatatamata tamkar ni ka kyautatawa idan ka muzgunamata tamkar ni ka musgunawa""."

"wani irin abu yaji ya tokaremasa a ma™oshi dakyar ya wuce murya aWan da™ile yace""insha Allah"

"Abbih zan ri™eta amana""."

"""Allah yayimaka albarka dama nasan bazaka taSa watsamun ™asa a ido ba Allah yabaku zaman lafiya da zuri'ah tagari bara a kiramaka ita kaganta""."

"""Ameen ya Allah abarta Abbih basena ganta ba""."

"nan ya mi™e ya nufi ™ofa besan inda yake jefa ™afaba saboda tsabar tashin hankalin daya shiga yana shiga part Winsa ya zube akan kujera tare da furta""wacce me tsautsayin ce ta yarda ta aureni kowacece senasata tayi danasanin shigarmun rayuwata datayi meyasa baza'ah barni da rashin abinda zuwata take tsananin so ba za'ah haWani da wata gaja""."

nan yayita shirya irin muguntar dazema wadda ta aureshi.

"�angaren Jameelah koda aka kaita gidansu Zaid batawani samu karSuwa ba saboda tunda Abbunsa ya dawo bawa ´an uwan Zaid labarin abinda yafaru kowa yafita sabgar auren shikaWai ke kiWansa yana rawarsa ganin yadda ´an uwan Zaid ke fushi ne yasa Dagauta cewa""mu wuce da ita Sangarenta kawai domin naga alamu wa'innan mutanen basu da mutunci""."

"""aikuwa dai ""."

"cewar Uwani ™awar Uwar Gwarama nan suka nufi Sangaren Jameelah sosai part Win yayi mugun tsaruwa two bedroom ne se dining da kitchen se babban falo guda Waya domin Abban Zaid ya kwace gidan daya ™erawa Zaid a cewarsa yadda ya™imasa biyayya shima kuma baze bishi ba Waya daga cikin bedroom Win aka kai Jameelah suna ajeta kiran Uwar Gwarama na shigowa Wagawa Jameelah tayi tare da cewa""hello Ummah""."

"""kice har kun isa""."

"""eh wallahi Ummah ammafa da matsala"". ""tame fa""."

"nanta warwaremata yadda dangin Zaid suka ansheta zaro ido Uwar Gwarama tayi tare da ™unduma ashar tace""buWe kunnenki kijini dakyau bance ki ragawa duk wanda be ragamiki ba koda ko uwarshi ce karki kusa ki ragamata kinajina ko""."

"""kema dai Ummah kamar bakisan halina ba aikinsan ba wanda zan ragawa ko uwartashi ce ai"

"Wanta nake aure ba itaba a wanne dalilin zabarsu"". ""yauwa tawan aida har nayi mamakin ragamusu dakikayi""."

"""ai Ummah ki kwantar da hankalinki ba wanda zan ragawa a cikinsu duk wanda yacemun kule sena cemasa cas kamar ba jininki ba""."

"""yauwa tawan jibi zanzomiki da maganin tsinannu""."

"""toh sekinzo""."

nan sukayi sallama .

"Washe gari da asuba Inteesar ta tashi tashiga toilet ta Waura alwala tafito gurin gado ta nufa ta tashi Rahama dake baccu buWe ido Rahama tayi tare da yin mi™a murmushi Inteesar tasakarwa Rahama tare da cewa""Sis kitashi asuba tayi ""."

"""toh Aunty""."

"nanta mi™e ta nufi toilet itakuma ta shimfiWa sallaya ta tada sallah bayan sun idar Inteesar ta fita falo samun Haire me aikin Granny tayi zata fara shara cikin girmamawa ta du™a tare da cewa""Mamah ina kwana""."

"""lafiya ™lau ´ata "". ""Mamah kawo na tayaki""."

"""a'ah kibarshi yanzu zangama"". ""dan Allah ki kawo""."

"nanta anshi tsitsiyar hannun Haire tashiga shara tana gamawa tayi morping Win gurin tsaf tana gamawa tasa Iya Haire ta nunamata turarukan wuta lokaci Waya part Win yaWauki ™amshi tana gamawa ta tambayi Iya Haire kitchen da store nanta fito da kayan aiki tafara fere doya Iya Haire tace""´ata dakin cire hijabinnan da kyafi jindaWin aikin""."

"""to Iya ""."

"nanta cire mi™ewa Iyah Haire tayi tace""Hajiya bara naje na cigaba da aiki"". ""toh Iyah""."

nanta tafi itakuma ta cigaba da aikinta tana rera karatun alqur'ani .

"Yana fitowa daga masallaci ya fara tafiya Sangarensa har ya nufi Sangarensa yaji yanason ganin Granny Winsa hakan yasa ya nufi part Winta direct tundaga waje yake jiyo zazza™ar muryar Inteesar na rera karatun alqur'ani megirma buWe ™ofa yayi yashiga ba tare data sani ba yamaida ™ofa ya rife Waga idon nan dazeyi yayi tozali da Inteesar ta juya baya tana aikinta tana karatunta tundaga silifas Win ™afarta yafara kallonta har zuwa rigar baccin dake jikinta idanunsa ne ya sauka kan dogon gashinta daya sauka har gadon bayanta a zuciyarsa yace""wannan dai ba Rahama bace bakuma wannan yarinyar Meemeeh bace to wacece""."

ya tambayi kansa hakam kuma yayi daidai da juyowar Inteesar dake ™o™arin gyara gashi karaf

sukayi ido huWu da juna a tare suka zaro ido a tsorace suka haWa baki gurin cewa!!!!!!!

Vote and Comments

_*Daga Al™alamun ´ar Mutanen Gwarzo.*_

# Real eeshow

"_*Paidbook ,Amount Nml grp 300,Vip 800, pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai"

kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_

Book 2



"Nuna juna sukayi a tare suka haWa baki gurin cewa""kece? kaine?""."

"suka nuna juna lalubar hijab Winta tashigayi bazato taji ya fisgota tafaWa faffaWan ™irjinsa numfashinsu na sar™ewa cikin na juna a harzu™e yace""ke wacce irin mayyace tace da duk inda nayi sekinbini""."

"""kai zancewa ma mekakeyi a gidanmu Allah ya kyauta inrasa mayyar wanda zanzama setaka kaima zancewa mayena da duk inda nayi seka bini goto-goto ko kunya bakaji""."

"binta yashigayi da kallon mamaki gani yayi babu alamun zuwa tayi lokacin sema lura dayayi kamar anan ta kwana kallon tamfatsetsen agogon dake falon yayi yaga a lokacin seven daidai ™uramata sexy eyes Winsa yayi yanamata kallon mamaki karaf idanunsu ya sargafe cikin na juna kallon kallo suka shigayi na

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment