You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya zauna tare da jiran ya idar yana gamawa ya shafa tare da yin murmushi yace""Abbah na lafiya kamar da magana a bakinka""."

"murmushi Zaid yayi tare da sosa keya alamun kunya yace""eh Abbah"". ""ok faWi damuwarka Abbanah kanka tsaye""."

™asa dakai Zaid yayi tare da cewa!!!!!!!!

Votes and comments

_*Daga Al™alamun ´ar Mutanen Gwarzo*_# Real eeshow

"_*Paidbook ,Amount Nml grp 300,Vip 800, pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai"

kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_

Book 2



"""Amm Abbah dama! dama!! dama!!!""."

"murmushin manya Abbah yayi tare da cewa""dama me kafaWi maganarka straight forward meye abun wani inda-inda dukka wani ruWe kamar wanda baida gaskiya haba Abbanah kayi maganarka inajinka""."

"sake yin ™asa yayi da kansa tare da cewa""Abbah dama akan zancen auren daza'ah Waurane"". ""meyafaru ko Aishatun ce tace batasonka naga duk hankalinka ya tashi Abbanah""."

"girgiza kai yayi alamun a'ah murmushi Abbah yayi tare da cewa""to menene"". ""Abbah gaskiya yanzu nafasa auren Inteesar ™anwarta Jameelah nake so""."

"sosai ran Abbah yakai ™ololuwar Saci yace""anyako Zaid kana cikin hankalinka kuwa koka fara shan wani abunnne bansaniba to bari kaji baka isa ka maidamu ™ananan mutane ba ya agama komai da sunan yarinya se yanzu da rana tsaka kazomun da wani zancenka na banza mara makama tashi kabani guri tunkafin na saSamaka mutumin banza kawai ashe ina ganinka a me hankali ashe ba haka bane bari infaWamaka baka isa ka zubarmun da mutunci a idon duniya ba ni kaifi Wayane idan na zartar da magana bana canzata""."

"murya kamar ze kuka yace""dan Allah Abbah kabarni na auri Jameelah idan ban aureta ba mutuwa zanyi itace farincikina rayuwata ce gabaki Waya idan na rasata tamkar an raba ruhina ne da gangar jikina domin na tabbata lokacina yayi tawa ta ™are Jameelah yarinya ce me tarbiyya sanin yakamata uwa uba kuma sanin darajar Wan adam a unguwarsu ma Malama saboda tsananin ilimin addinin da take dashi tako ina bata da makusa itako Aishatu wallahi Abbah rashin sanin halinta ne yasa na nuna inasonta dana tambaya a unguwarsu kwata-kwata batasamu shedaba ba abinda takeyi se aikin yawon tazubar wasuma a unguwar cewa suke karuwanci takeyi batayi karatuba se yawon bariki datasa a gaba dan Allah Abbanah kayimun adalci irin wanda nasanka dashi kabarni na auri muradin zuciyata Jameelah""."

"ya™arasa zancensa tare da fashewa Abbansa da kuka a zafafe Abbansa ya tari numfashinsa da cewa""tashi kabani gurin tunkafin na saSamaka kuma bari kaji infaWamaka wallahi baka isa ka maidani ™aramun mutum ba ko kullum Aishatu kwana takeyi a titi tana zubar da mutuncinta seka aureta sakarai mutumin banza baka isa ka Satamun suna ba kamaidani ™aramin mutum ba ka tashi kaje ka shirya domin lokaci na ™aratowa danasan wannan banzan zancen zakazomun dashi da tini ban koreka ba karfa ka manta nine Cheif Judge a ™asarnan idan ban aikata adalci a gidanaba a ina kakeso na aikata ka Sacemun da gani ko kuwa""."

mi™ewa yayi jiki ba kwari yana haWa hanya kamar wani Wan maye ya nufi part Winsa.

"Yana fita Abdushakur na shigowa Wakin Abbah da kallon mamaki yabi Zaid tare da cewa""salamu Alaikum""."

"""wa'alaika salam""."

"Abbah yafaWa murmushi kwance a fuskarsa ganin Abdushakur yasha wankan farar gizner malun-malun da ´ar ciki zama yayi kusa da Abbah tare da cewa""Abbah ina kwana"". ""lafiya ™lau Abdul wannan irin wanka haka kamar kaine angon""."

"dariya Abdul yayi tare da cewa""eyi Abbah ai nine angon dama ba™inkane suka fara zuwa""."

"""okay bara nima naje na shirya""."

"""yauwa Abbah yanaga ango yafita kamar bashida lafiya"". ""rabu dashi lafiyarshi kawai sakarcinsa ne ya motsa ""."

"""ok Abbah idan mundawo daga gurin Waurin aure zanje gidansu Abdallah nakirashi naji kamar bashi da lafiya kasan halin miskilancinsa dana tambayesa se yacemun ba abinda ke damunsa inaso inje inga jikinsa""."

"""ok ba damuwa nima bara na shirya"". ""tom""."

nan Abbah ya shiga wanka dake Waurin auren na sha Wayane shikuma ya nufi cikin gida.

10:am

"Wata ba™ar jeep ce tafito daga wani tan™amemen block me matu™ar kyau da tsari Waga kaina nayi sama dan Wakkomuku rahoto daga saman ginin naga anrubuta *MY HEART ORPHANAGE* aka rubuta da manyan rubutu dark blue me matu™ar Waukar ido Salis driver kejan motar gefan me zaman banza Abbih ne ke zaune ya amsa call baya kuma Granny ce se Rahama dake kusa da ita taSa Granny Rahama tayi tare da cewa""tsohuwa meran ™arfe wai ya akai mijinki yasakawa new orphanage Winsa suna zuciyarsa besa sunanki ba ko nasa"". ""kekuma meran roba ni banson gulma besaWinba aishi aikin Allah ba aikin riya bane koko sokike ya rubuta sunansa ko nawa sekace wani bankaWaWWe""."

"dariya Abbih yayi dake jinsu yace""Ammih ki rabu da wannan kishiyar taki ""."

"""aifa dole na rabu da ita naga alamu angwaji ´ar kwata a kanta oh ni Aishatu yau banga mijina"

"ya le™oni ba yau anya lafiya""."

"""nima yau gaskiya bangansa ba ™ila yanada wani mahimmin aiki a office Winsa shiyasa ya tafi da wuri""."

"""™ila""."

"dafa kai Abbah yayi alamun mantuwa tare da cewa""kash nakusa yin wata babbar mantuwa Ammi se yanzu na tina da yau ake Waurin auren Wan Abubakar gashi naga lokaci ya™ure"". ""aiko dai idan bakaje Waurin aurennanba baka kyautawa yaronnan ba muma se yamma zamu tafi muyimusu Allah yasanya alkhairi yanzu abinda za'ai mu wuce gidan kwandon sukarin seku aje motar daga Wan nesa kaikuma seka ™arasa domin Kwandon sukari bazeji daWin rashin zuwanka ba ""."

"""kona kira Shu'aibu driver mu haWu a hanya ya Waukeku saboda gurin nasan zeyi mutane"". ""mu wuce tare kawai seku ajemu daga Wan nesa kuyi Waurin aurenku inkungama kazo mutafi"". ""toh Ammih""."

nan Abbih ya kira yaronsa wato baban Zaid yayimusu kwatancen gidansu Inteesar bayan

sungama waya ya umarci Salisu driver dasu nufi suleja.

"Zaune Hauwah tashigo tasamu Inteesar baki ta buWe da alamun mamaki tace""au yanzu nan Besty har yanzu baki tashi kinshiga wankanba kenan ´an Waurin aure har sunfara taruwa ko sokike anguna suzo hotuna aga baki shiryaba ko wani abunke damunki ne""."

"""Besty yau narasa meke damuna tunda na tashi gabana ke faWuwa a jikina inajin kamar wani abunke ™o™arin faruwa dani mara daWi""."

"""kinsandai banaso kina Sata ranki a banza nasandai duk wannan sanyin da jikinki keyi be wuce na rashin wayarku da mijinki ba kuma wallahi banajin Uncle Zaid ze™i kiranki haka kurum nasan hidima ce tayimasa yawa shiyasa kidena damun kanki dan Allah insha Allahu ba abinda zefaru dake se alkhairi oh ni Hauwa'uh Besty kinfitsare idonki ko kunyata bakyaji hardamun kuka waikan bakiji mijinki inaga kuma anhaWe anzama Waya ai se addu'ah sede mu rife idanunmu "". murmushi da iyakarsa fatar baki Inteesar tayi tare da cewa""Allah ba haka bane Besty kawai dai yau tunda na tashi gabana ke faWuwa""."

"""naji dai kitashi ki shirya ki yawaita addu'ah ko wani abunne zesameki sekiga abun yazo da"

"sau™i""."

"""tom Bestyna ammafa zanyi missing Winki""."

ta™arasa zancenta murya na rawa hawaye na ™o™arin zubomata saurin juyar da fuska Hauwah tayi domin itama Hauwahn hawaye ne ya zubomata tayi saurin sharewa takama Inteesar seda takaita har bakin ™ofar toilet taga shigarta sannan takoma ta zube kan gado tashiga kukan rabuwa da aminiyartata seda tayi me isarta sannan ta buWe kayan lefan Inteesar ta Wakkomata wani dakakken les brown me tsadar gaske da mayafinsa da dan™areren gwal Win da aka sako a lefan da takalmi da jaka black tana fito wanka tashirya ba™aramin kyau tayiba Hafsat tayimata simple make up sosai tayi kyau kayan sunyi mugun amsar jikinta kamar angwadata hotuna

Hauwah tashiga yimata nan sukaita hotunansu.

"Abbih da Abban Zaid suna zaune a gurin Waurin aure Zaid yazo ya zube gabansu hawaye shaSe-shaSe ya haWa hannuwa a gaban Abbansa alamun ro™o yace""dan Allah Abbah ka fahimceni wallahi inason Jameelah bazan iya rayuwa bataba""."

"murya a kausashe Abbah yace""ka mutu inkana iyawa sakarai kawai tashi kabani guri"". ya™arasa zancensa rai Sace yana nunamasa hanya dakatar dashi Abbih yayi ta hanyar cewa""subahanallahi ya yaro yana ro™onka ka™i saurarensa wanne irin abune Abubakar seka tsaya ka fuskanci matsalarsa asamu solution ""."

"harar Zaid Alhaji Abubakar yayi tare da cewa""rankashidaWe ka rabu dashi wannan sakarci yake"

"™o™arin tsiromun dashi wanda nikuma bazan lamunci hakanba""."

"""menene ke faruwa kuma wacece Jameelah kuma ko amarya ce"". ""™anwar"

"amaryar ce"". ""bangane ba""."

nan Alhaji Abubakar ya labartawa uban gidansa duk yadda sukayi da Zaid da safe sauke numfashi Abbih yayi tare da buWar baki zeyi magana kenan sukaji muryar Abbansu Inteesar

"yace""aida Inteesar da Jameelah duk Wayane Allah yasa haka shine mafi alkhairi nabashi"

"Jameelah duniya da lahira itakuma Inteesar Win Allah yazaSamata mafi alkhairi a gareta Alhaji kabarshi ya auri zaSin ransa yanzu andena auren dole ga matama bare ga namiji""."

"""kwarai kuwa a Waura da Jameelah kawai itakuma Allah ya zaSamata miji nagari"". cewar Abbih haWa baki sukayi gurin cewa""Ameen ya Allah""."

"harar Zaid Abbansa yayi cikin Sacin rai tare da cewa""hankalinka ya kwanta ka nunawa duniya ban isa dakaiba"" ."

"""haba Abubakar kamar bakasan illar auren dole ba abarshi ya auri wadda yakeso"". ""toh Allah yasa haka shine mafi alkhairi""."

"""Ameen ""."

suka amsa gabaki Waya nan suka isa cikin mutane aka fara gabatar da Waurin aure kamar yadda addini ya tanaza nan aka Waura auren Jameelah da Zaid Waurin auren daya girgiza kowa na gurin akan sadaki dubu hamsin bayan angama Waurin auren ne jama'ah suka shiga Wauro alwala

domin gabatar da sallar juma'ah .

"Abbih na alola yaji wasu maza biyu dake kusa dashi suna alola Waya yace""gaskiya ba'ah yiwa Inteesar adalciba daka gani kuma nasan sharrin Uwar Gwarama ne domin matar nan ba Allah a zuciyarta ba abinda bazata iyaba wa™ilama gurin bokanta taje ya asircemata angonnan domin a kwanakin baya nazo wucewa naji ta tari angonnan tanata sukar Inteesar wai karya sake ya auri ragowar wani ita dake gwano beyajin warin jikinsa kaf faWin unguwarnan ba wanda besan Jameelah ba akan bin maza a kamata da wannan akamata da wancan aiko inaji angonnan yacemata shi Inteesar ce tayimasa ba Jameelah ba kaga dake duniya ba gaskiya sun juyar masa da hankali ya aureta yarannan da uwarsu suna zama ha™uri a rayuwarsu harfa i™irari takeyi da indai tana numfashi ko zata rasa zanin Waurawa bazata bari ´a´an Aminah suyi aure gidan da zasu huta ba ya Allah ka kawowa wannan bayi naka mafita cikin gaggawa""."

"""Ameen ya Allah insha Allahu itakuma seta kwashi kashinta a hannu tsinanniya kawai shiyasa ´a´anta duk bana zaSa duk wanda yace tukunyar wani bazata tafasa ba shi tashi ko Wumi bazatayi ba gata ga duniyar nan""."

"murmushi Abbih yayi kawai ya nufi cikin masallaci yana zama ya turawa Ammih test bajima da turawa ba takira tare da cewa""hakan yayi indai hakan baze haifar da matsala ba""."

"""babu komai insha Allah Ammih "". ""toh Allah yayimaka Albarka"". ""Ameen""."

"nan ya kashe yana sakin murmushi yasamu liman sukayi magana sannan aka tada sallah ana idarwa liman ya tsaida mutane dake ™o™arin fita cikin laudspeaker yace""jama'ah kuWan dakata munada wani Waurin auren""."

kallon-kallo mutane suka shigayi nan su ™annan Abbih suka iso da goro da alawa aka shiga rabawa jama'ah se mamaki sukeyi aka Waura auren Inteesar da Abdallah akan sadaki kujerar

makkah guda huWu kabbara ´an masallaci suka shigayi mutane se murna sukeyi.

Zaune take a gefan gado tana yiwa Wiyar Aunty Badi'ah wasa ta mi™awa Hauwah ita ta mi™e dan

gyara Waurin zane sukaji muryar wani maro™i yace!!!!!!!!!

Votes and Comments

_*Daga Al™alamun ´ar Mutanen Gwarzo.*_

# Real eeshow

"_*Paidbook ,Amount Nml grp 300,Vip 800, pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar"

"Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_"

Book 2



""" Masha Allah a yau mun sheda Waurin auren Inteesar da Abdallahi bangon sukari kowa ya raSu dakai seya lasa namiji Waya tamkar da dubu lakadan ba ajalanba Zaidu da Jameelah akan sadaki dubu hamsin lakadan ba ajalanba munawa angwaye da amare fatan zaman lafiya Allah yabada zuri'ah Wayyiba""."

"jikake luu ta faWi a sume cikin tsananin tashin hsnkali gabaki Waya su Hauwah sukayi anta a ruWe jijigata Hauwah tashiga yi tana kuka tana cewa""Bestyna ki tashi karki mutu kibarni nima bazan iya rayuwa ba""."

tana kuka tana sambatu tana jijjiga Inteesar dako alamar numfashi babu a tare da ita cikin

saurin Aunty Badi'ah ta nufi gurin pridge Winsu Hauwah ta Wakko pure water me sanyi ta fasa

"tashiga yayyafawa Inteesar a jiki jan wani numfashi tayi me ™arfi tare da mi™ewa zaune ta fashe da wani marayan kuka tana cewa""Hauwah menayiwa Zaid dana cancanci irin wannan tozarcin daga garesa meye aibuna danya nuna yana sona na karSesa ko inada wani aibune dase daka baya yaga nakasuna ya tsaneni meyasa zezo gareni danya jefani cikin wani hali menayimasa daya yaudareni a lokacin danake da bu™atarsa meyasa a rayuwata ni bani da sa'ah ne ya Allah ka Wauki rayuwata na huta da wannan ba™ar rayuwar da nike ciki meyasa Abbana zemun haka ya auramun wani can da bansanshiba abarni da abinda ke damuna man nasan tunda na rasa Zaid na rasa duk wani farinciki nawa dama zan mutu yanzu dana huta da"

"wannan masifar da nike ciki""."

"ta™arasa zancenta tana fashewa da wani marayan kuka meban tausayi cikin kuka Hauwah tace""Insha Allah Besty bazaki mutu yanzu ba sekinyi rayuwa me farinciki a rayuwarki Zaid kuma insha Allahu Allah seya sakamiki abinda yayimiki tsinanne mara imani bara naje gunsa ashe shiyasa yaketa faman yimana ´an wula™ance wula™ancensa ashe da gadar daya taka wai a ina yasamu yarinyar daya aura Win kuma ya sunanta""."

"jin muryar Khadijah sukayi dake shigowa tace""Jameelah da kika fifita kikaita zagina akanta itace ta auri Zaid aikinga yanzu ta nunamiki baki da hankali ta auri muradin zuciyarki""."

"""what Jameelah kuma""."

"cewar Hauwah tana zaro ido tana kallon Khadijah samun guri Khadijah tayi ta zauna tare da cewa""eyi munada wata Jameelah ne bayan ta gidanmu itace ta aureshi aidama shi wanda ya nunamaka tun farko baya ™aunarka to karka sake ka yarda dashi daka baya dan yazo ya nunamaka yana ™aunarka to ™arya yakeyi to kinga ashe datazo tayi kwance-kwance akan tadena duk abinda takemana harda kukanta akan mu yafemata ashe da plan Win data shirya shiyasa a lokacin nayita nunamiki kika™i fahimtata ke a tunaninki ™inta nike duk abinda nakeyi inayinsa ne saboda farincikinki amma kika™i fahimtata harda dena yimun magana tokinga ai tayi maganinki cikin ruwan sanyi""."

a zabure Hauwah tayi waje tana waje ta iske Zaid da abokansa sunata hotuna da Jameelah da

™awayenta cikin annashuwa kamar ba abinda yafaru kallonsu tashigayi Waya bayan Waya taga ba Muhseen wani tu™u™in ba™in cikin Zaid ne ya tun™ure Hauwah tayi gurinsu rai Sace.

"Tana isa gaban Zaid ta nunashi da yatsa cikin tsananin Sacin rai tace""kai la'ananne Allah ba™in munafuki mayaudari maha'inci wanda besan mutun kansa ba kai ko kunyar abinda ka aikata bakaji kanata raharka da mutane kamar baka aikatawa ´ar mutane komai ba insha Allahu ha™™in Bestyna baze taSa barinka kayi rayuwa da wannan maci amanar ba a tinanina naWauka kunyar abinda kayi baze barka kazo gurin Waurin aure ba ashe dama can bada zuciya Waya kake son Bestyna ba mugu azzalumi mara imani wanda besan darajar ™auna ba kekuma tinkiya kibar rawar ™afa akan wannan bunsurun insha Allahu hakin ™awata baze taSa barinku kuyi farinciki ba tsinannu maciya amana insha Allahu auren Intee seya zamarmata alkhairi a rayuwarta ku kuma gaku ga duniyar nan""."

a zafafe Zaid yakai hannu ze wanke Hauwah daketa dan™aramasu magana da mari seji yayi

anri™e hannunsa juyawarnan dazeyi sukayi ido huWu da Muhseen daketa faman huci cikin

"kakkausar murya Muhseen yace""daka bari wannan banzan hannun naka ya taSa tsarkakkiyar yarinyar dasena nunamaka true colour Wina domin duk abinda takiraku dashi bawanda be cancanci da akiraku dashi ba domin gabaki Wayanku kun kasance maciya amana musammanma kai baka cika Wan halak ba mayaudari kawai wanda besan ciwon kansa ba"". cikin tsananin Sacin rai Zaid yayi kan Muhseen zasu kacame da kokowa cikin kwarkwasa Jameelah daketa faman cin chewing gum ta rungume Zaid ta baya tare da narkar da murya cikin wani salo na ´an bariki tace""ka rabu dasu Sweetheart banason kana gogamun tsarkakken jikinki daka daWe kana tanazamun da jikinda ya daWe yana kwasar zunubi ka rabu dasu kawai ´an hassada ne magauta ne kasankuma shi mahaukaci duk inda kakai dashi seya nunamaka halinsa itakuma wannan ´ar koren wannan ´ar barikince da suka daWe suna watsewa a titi shine da za'ah bugamaka ka auri fanko Allah ya tsareka daga sharrinsu ka hangoni me tarbiyya kuma nagadai duk ba™in cikinsu yanzu basu isa sun raba aurennanba anriga a shafa fatiha kaine dai se gani se hange daga nesa aje can gidan Almajiri a ri™a Wumame koda sau Wayane idanya samu domin almajirin da aka haWata dashi ance gajanema ko gidan kansa bashi dashi kagako yadda akazo duniya a banza haka za'ah ™are wofi da za'aimaka wayo anga inda za'asha jar miya har wani isa ake a cikin gida za'ah auri me kuWi yanzu dai ™arya ta™are sede aje gidan almajiri ayi isar me hujja kuma a tuSemun kayan lefena tunda bame bara bane ya kawo ba ehe karuwan banza karuwan wofi saura kema ´ar korentata""."

"""naji ´ar korece ni gwarani banbar abun faWaba a duniya dukko da yawon da kukeyi damu har"

"yau ba'ah taSa kamamu da wani ba kefa har duniya ta naWe Wan gaba da fatihar dakika haifa baze taSa goguwa a idon duniya ba dukda ™umu™umun da kukayi kuka kasheshi""."

"Dariya rainin hankali Jameelah tayi tare da kallon Hauwah ta watsar takama hannun Zaid tace""Sweetheart ka rabu da wannan dirty girl Win harta fara haifarmun da ciwonkai ba wani abu ke dawainiya dasu ba face ba™in cikin Allah ya rufamun asiri na aure inda zan huta itakuma ™awarta ta auri Almajiri wanda ko gidan kansa bashi dashi mubar gurinnan""."

"""wallahi kuwa Honey mema zanyi da wannan ™armasasshiyar ™awartata data daWe tana watsewa a titi ba abinda ke cikin yarinyar nan se rashin tarbiyya buhu-buhu bakiji warin da jikinta keyi ba saboda tsabar rashin tsafta""."

"""ba™in munafuki kasan da rashin tarbiyyartata kace kana sonta aiga me tarbiyya nan ka aura wadda har zuba takeyi a ™asa tsabar tarbiyya insha Allahu kuma Almajirin da kuka raina seya baku mamaki ´an iska a haka zaku watse da yardar Allah bazaku taSa jin daWin auren cin amanar da kukayi ba itakuma insha Allahu Inteesar se aurennan yazamarmata alkhairi"". ""munji Win ´an ba™inciki sede ku mutu""."

suka juya da niyyar tafiya tafin da Inteesar keyi yasasu juyowa .

"Murmushi me ciwo Inteesar tayi tare da cewa""Zaid nagode da abinda kayimun Allah ya saka da Alkhairi kema Jameelah nagode Allah ya saka da alkairi amma inaso Zaid ka rubuta ka aje kamar yadda nabar cikin uwata nabarka har abada kuma a tarayyata dakai idan har nina zalinceka ina ro™on Allah yabimaka kadinka idan kuma ni ka cuta na yafemaka amma dan Allah ina ro™onka wata alfarma kadena Satamun suna tunda dai Allah ya nufa niba matarka bace kayi ha™uri kabarni naji da abinda ke damuna haka hmm Jameelah kinbani mamaki kwarai dagaske akan abinda kika aikata saboda koda tambayata kikayi koda bani da abinda kike nema zan tayaki nemanshi bare mijin dazan aura nime iya barmiki namijice koda kuwa sunkai goma bare guda Waya daga ™arshe ina tayaku murnar cikar burinku nasamun junanku a matsayin ma'aurata Allah ya sanya Alkairi yabaku zaman lafiya da zuri'ah tagari""."

"ta™arasa zancenta tare da juyawa zatabar gurin muryar Jameelah ce ta katseta mata hanzarinta dataji tace""Ameen dai kobada zuciya Waya kika faWa idan kuma bekai zuci ba aniyarki tabiki kuma da kike cewa kinyafemana waye gaya muna neman yafiyarki ke awa sema mu da zamuce mun yafemiki saboda zalincin da kikayimana na rabamun da kikayi kika shiga tsakaninmu ko Honey kayan jikinki kuma kibarsu saboda nasan fa™irin almajirinnan naki ba lallai yasan irinsu ba kya ri™a yimasa kwalliya dasu""."

"""wallahi kuwa""."

"cewar Zaid daya zama tamkar ra™umi da akala tausayin Inteesar ne yakama kowa dake gurin jin duk sharrin dasu Jameelah kebinta dashi amma ita ta turamusu aniyarsu ta yafemusu murmushi me ciwo Inteesar tayi tare da cewa""nagode dabani kaya da kikace kinyi amma kibar abunki kya ri™a ko zaman gida dasu""."

"tana gama faWin haka tayi wucewarta bin bayanta Hauwah tayi itama tsaki Muhseen yayi tare da cewa""kaidai kayi asara munafuki kawai""."

yana gama faWan haka ya wuce fuuu taSe baki Jameelah tayi suka wuce abunsu cikin farinciki

Abbih da Ammih dasukaji duk abinda yafaru ne sukayi dariya suka shiga jinjina dattakon da Inteesar tayi .

can na hango uwa a gurin jamila surika gurin Zaid anata gaisawa da mutane cikin annashuwa da farincikin burinta ya cika anata kawowa mutane abinci cikin kwanciyar hankali tana ´an wa™e-wa™enta ana yadawa Umminsu Inteesar habaicin ´arta anhaWata da almajiri Dagauta

™awar Uwar Gwarama ce tashigo tare da !!!!!!!!!!!

Votes and Comments

_*Daga Al™alamun ´ar Mutanen Gwarzo.*_

# Real eeshow

"_*Paidbook ,Amount Nml grp 300,Vip 800, pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai"

kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_

Book 2



"Sakin wata uwar buWa Dagauta tayi cikin tsananin farinciki tace""Allah ya yarda ra™umi yaci ™aya ™awata Jameelah ansamu mijin wuce sa'ah amma gaskiya naji daWin wannan abu Allah ya™ara bayyana gaskiya ya rabamu da aikin danasani wai ™awata ya akai haka tafaru"". ""Ameen dai Dagauta aikinsan duk abinda bana Allah da annabi bane baze taSa Worewa ba yaron yagane shigo-shigo akemasa ba zurfi ana niyyar haWashi da fanko kowa ya fargar dashi oho seji mukayi ayam anWaura aure da Jameelah kinsan shi ™ai™ayi dama kan mashe™iya yake komawa mugun abinda ake aikatawa ne yakoma inmiki tamasu iya magana sukance Allahn da ke bari se anje lahira amma na yanzu tun a duniya kake kwasar kashinka a hannunka wata™ila a gari yajiyo irin yawon barikin da akeyi shine yaga baze iya haWa iri da irin tsiyaba shiyasa ya fasa shiyasa koda yaushe akeson kayiwa yaranka tarbiyyar arzi™i ba kullum kari™a saka yaranka a gababa kana koyamusu ba™in hali ba kinsan mutum me farin jini daban yake dake Jameelah ni ta biyo kuma kinsan mutum yana kallon nagari baze Wauki Satacce ba""."

"ta™arasa zancenta taname yaSawa Umminsu Inteesar magana dake fitowa daga bayi hannunta ri™e da buta murmushi Ummih tayi ta wucesu Uwar Gwarama da harara tabi Ummih tare da cewa""tsinau iyalin kaWa kawai muje Dagauta na zubamiki shaSa-shaSa kifara kwasa ""."

"""aiko dai amma kuma ™awata naji ance itama Inteesar anWaura mata aure""."

"""kwarai kuwa anWauramata amma kuma ™ararrawarta akayi aka rasa me kwasheta dakyar wani almajiri yayi shahada ya aureta shima seda akayi da wajewa inba'ah bashi sadaka ba bayaso jin haka yasa Mallam saurin ansar zancen aka Waura kingako anyi faWuwar ba™ar tasa ba nauyi"". ""wai kina nufin kicemun duk isa irin ta yarinyar nan sadaka aka bayar da ita""."

"""kwaraima kuwa ai yanzu ayi isar a gidan almajirin idan ansamu anbun sawa a bakin salati"

domin dai yadda ´ar ´ar ™anwa take bani labarin Almajirin daya aureta ko azara Waya bashi da

"ita bare filin daze ginin yau ina tsananin farinciki mun yarda kwallon mangwaro mun huta da ™uda waiwai shiru itama Wayar zan gayawa Malam da ansamu hali itama ayi gwajonta ma huta da ba™ar rashin kunya""."

"""aiko dai ™awata muje Waka kizubamun nafara kwasa kya ™arasa sha™amun""."

"""aiko dai muje"". ""toh ""."

"nan suka shiga Waki inda sauran mutane data gayyato suke nanta zubawa Dagauta shinkafa da miya da haWin salat da nama se zoSo washe jajayen ha™ora Dagauta tayi tare da cewa""wai duk yaushe akayi wannan dabge daba'ah kirani ba""."

"""tun shekaran jiya nakai kayayyakin aiki saboda naga alamun aurenshi da wannan watsatsiyar yarinyar baze kai labari ba""."

"kai loma Waya baki Dagauta tayi tare da cewa""wayya-wayya wai amma gaskiya ™awata kin kar kuWi irin wannan nama haka""."

"""ba dole nakar kuWi ba karfa ki manta ´atace ta auri Wan shugaban al™alai na ™asa dole na fitar da kuWi domin nasan zan maida dubunsu""."

"""kwarai kuwa harmuma nasan zamu ci arzi™i""."

"""sosaima kuwa bara inzubamiki idan

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment