You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zaure tana ganin wucewar Hauwah cikin sauru ta fice ta nufi inda yayi parking

tashiga yaja suka Wauki hanyar oasis.

"Samun Inteesar tayi ta fito daga wanka se ™amshi ketashi sakamakon anfara yimata gyara cikin girmamawa tace""Ummih sannu da hutawa""."

"""yauwa Hauwah""."

"""Inteesar kunyi waya da Uncle Zaid ne naga motarsa a Wan nesa da gidannan"". ""a'ah mekika gani ""."

"""motarsa nagani aWan nesa da gidannan ""."

"""ko Waya wata™ila gurin Abbah yazo zasuyi wata maganar"". ""™ila"

"kuwa""."

nan suka cigaba da hirarsu batare da zargin komai ba.

"Suna isa Oasis yana gama parking cikin shaukin so yace""™anwata bara na buWemiki saboda banaso kina aikin wahala""."

"""kaji Yayah daka barshi ma na buWe aiki ni nake aikin abincin gidanmu gabaki Waya"". ""eh dai kidaibari na buWemiki""."

"""toh""."

nan ya fita ya zaga ya buWemata suka fito suka nufi cikin gurin Sangaren Namijin duniya ma ba™aramin siyayya yayiwa su Rahama ba shikuma yasamu seat ya zauna yasa sukayi oder duk abinda sukeso aka kawomusu bayan sun gama cine yabawa Rahama atm card Winsa aka ciri kuWin abubuwan da suka siya yayi gaba suna binsa a baya necklace Win dake hannunsa ce ta

faWi ya du™a da niyyar Wakkowa kafin yakai ™asa Zaid ya rigasa!!!!!!!!!

*Kuyi ha™uri Sisters bani da lafiya se yau na samu sau™i dan Allah ku sakani a addu'o'inku .*

Votes and Comments

_*Daga Al™alamun ´ar Mutanen Gwarzo.*_# Real eeshow

"_*Paidbook ,Amount Nml grp 300,Vip 800, pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai"

kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_

Book 2



"Yana Wagowa da niyyar basa sukayi ido huWu da Namijin duniya kallon-kallo suka shiga yi yayinda Namijin duniya ke jifansa da kallon tuguma cikin inda-inda Zaid yace""Ina yini Yah Abdallah""."

"""lafiya ""."

"yana gama faWin haka ya mi™a hannu ya anshi necklace Win hannun Zaid ta gefan ido ya kalli wadda ke gefan Zaid a zuciyarsa yace""kenan yaudarata yakeyi""."

"rasa me basa amsa ne yasashi fara tafiya yana mamakin abinda idanunsa suka ganemasa lokaci Waya yaji wani abu na tasomasa daga zuciyarsa se huci yakeyi yayinda yakejin haushin kowa direct gurin da yayi parking Win motarsa yashiga tare da jingina da jikin seat yanajin zuciyarsa na mugun tafarfasa a zuciyarsa yace""meyasa zeyimata haka seda yarinya ta aminta dashi shine ze zage yari™a cin amanarta aiko yazama dole na Wauki babban mataki akansa "". wata zuciyarce tace""tokai meye naka na damuwa da yarinyar da bata ganin darajarka yaje yayita yaudararta matsalarsu""."

"wata zuciyar ce tace""yazama dole ka kula da rayuwarta tunda a ™ar™ashinka take kaje kawai ka faWamata koda zata gwasaleka shine kawai mafita""."

"jin shigowar su Rahama ne yasashi buWe rinannun idanunsa da yaketa ™o™arin Soye damuwarsa yashiga yiwa motar key dafa kafaWarsa Rahama tayi tare da cewa""Yayah meyasa naga gabaki Ways mood Winka ya canza daka haWuwa da Yah Zaid lafiya""."

"ba tare daya kalleta ba yace""bakomai sweetheart muje nakaiku gida inada wani mahimmin aiki a office ""."

"""toh mutafi tare man Yayah""."

"""a'ah bari na kira Salisu driver yazo yamaidaku gida"". ""toh""."

nan yayi dialing number Salis yayimasa kwatancen ta hanyar da zasu haWu yabada su ya nufi

office Winsa cike da za™uwar son yaganta.

"�angaren Muhseen ko yana isa gida ya nufi part Win Abbansa zaune ya sameshi yana karanta jaridah Amminsa na haWamasa tea ™arasawa yayi cikin falon ya zauna kusa Abbansa yayi ™asa da kansa kamar me neman wani abu yace""Ammih sannunku da hutawa""."

"""yauwa Auta waya taSamunkaine ""."

"cewar Abbah yana aje jaridar dake hannunsa yajawo Muhseen jikinsa kwantar da kansa yayi a cinyar Abbansa tare da cewa""ba Zaid bane""."

"""me aminin naka yayimaka""."

"cewar Amminsa tana mi™awa Abbansa tea turo baki yayi kamar wani ™aramin yaro yashiga zayyanewa su Amminsa duk abinda yafaru har abinda Zaid yayimasa be rage komai ba seda ya faWamusu murya a raunane yace""Abbih dan Allah inaso kuyimun wata alfarma""."

"""faWi Auta kota mecece indai munada halin yimaka zamuyimaka""."

"sauke numfashi Muhseen yayi tare da cewa""Abbih batama fi ™arfinku ba dan Allah ku temakeni kuyimun ""."

"""faWi munajinka""."

"cewar Amminsa dake maida hankalinta garesa ™asa yayi da kansa yana wasa da ´an yatsunsa tare da cewa""dan Allah Abbih inaso indai Zaid ya fasa auren Inteesar ku Wauramun aure da ita a ranar kuma misalin lokacin Waurin aurensa da ita banaso a fasa komai""."

"shiru gurin gabaki Waya ya Wauka zuciyar Muhseen se bugawa takeyi da sauri-sauri gani yakeyi dakyar idan iyayensa zasu yadda gyaran muryar da Abbansa yayine yasa jikinsa ™arayin sanyi a zuciyarsa yanata addu'ah muryar Abbah ce ta katseshi daga dogon tinanin daya shiga yaji yace""indai wannanne Auta ka kwantar da hankalinka indai yadda ka faWamana zancennan haka yake insha Allah zan nemamaka aurenta""."

"cikin farinciki Muhseen ya rungume Abbansa tare da cewa""nagode Abbana maganin kukana ina alfahari da samunka a matsayi mahaifina I love you Abbah""."

"murmushi Ammih tayiwa tilon Wan nata ganin yadda yaketa farinciki tace""wato ni baka alfahari dani ko""."

"saurin sakin Abbah Muhseen yayi tare da rungume Ammih yace""niko nake alfahari da uwata datafi ta kowa a duniya amma Abbah karka faWawa kowa wannan zancen a gurin Waurin aure idan yafasa sena aureta domin banaso duniya tayimuj kallon maci amanar abokinsa""."

"""toh Allah ya nunamana"". ""Ameen""."

"nsnsuka cigsba da hirarsu daka bisani Muhseen ya nufi part Winsa ya kwanta a makeken gadonsa tare da kara wayarsa a kunne tare da cewa""™awar amarya se yanzu naga miss call Winki""."

"""eh dama kira nayi naji ya zancen schedule Win biki najiku shiru kuma abu se matsowa yakeyi"

"ko ™unshi bamuyiba""."

"murmushin takaicin abubuwan da abokinsa keyi yayi tare da cewa""turomun da account number ki nasakamuku kuWin ™unshi shaf na manta ne muna cikin hidima munata tsara event ne"". ""okay toh bara na turomaka ""."

"""tom""."

nan sukayi sallama yanamaijin tausayin Inteesar.

Yana shiga Comphanynsa ko parking beyi mekyauba ya buWe ya fita ko takan masu gaidashi bebiba ya nufi gurin elevator yashiga ya nufi office Winsa mutane se gaidashi sukeyi bemasan sunayi ba ya tura ™ofar office Winsa da ™arfi kalloj kujerar Sakatariya yayi yaga ba kowa hakan yasashi cikin sassarfa ya buWe ™ofar da zata sadashi da office Winsa yana buWewa sansanyan ™amshin room freshner daya haWe da sanyin ac ya bugi hancinsa lumshe sexy eyes Winsa yayi yana sha™ar daddaWan ™amshin tare dabin ko ina na office Win da kallo gani yayi ko ina fes dube- dube yashigayi koze ganta ganin beganta anan bane yasashi nufar toilet direct ya buWe nanma beganta ba jiki ba kwari yakoma kan Waya daka cikin kujerar office Win yazauna tare da tinanin ta inda zefara nemanta yabata shawara kan karta yarda ta auri Zaid ba mutumin kirki bane ganin bashi da wata mafita yasashi fita ya shiga motarsa nufi unguwar daya taSa ajeta yana tinanin koze ganta ya daWe a cikin mota ya dube-dube ko Allah zesa yahanta amma bega kome kama da ita lokaci Ways yaji kansa na mugun ciwo tsintar kansa yayi da jin haushin kansa na nemanta

da dayayi yaja motarsa yanata tsaki ya nufi gida.

"Washe gari suna tashi da sassafe suka shiga aikace-aikacen gida ita da Khadija sunkusa gama wanke -wanke Jameelah ta fito tana mi™a alamun tashinta bacci kenan kama baki tayi cikin iya bariki tace""Aunty meyasa baki tasheni nazo munyi ba kuketa gumurzun aiki ku kaWai""."

"hararta Khadijah tayi a zuciyarta tace""tsinanniya sekace yin aikin dama takeyi ""."

"murmushi Inteesar tayi cike da soyayyar ´ar uwarta tace""ai aikinma ba yawa harma munkusa gamawa kije ki shirya idan muka gama semu tafi gurin ™unshi""."

"""toh Aunty""."

"nanta koma Waki tana yiwa Inteesar dariyar tagama da ita a zuciyarta tace""toh a ina tasamu kuWi bayan Yayah Zaid yacemun ko biyar be bataba "". ™um™unai Khadijah tashiga yi harara Inteesar ta watsamata haWe cewa""kinga Khadija inbaki fita idonaba wallahi zakiga yadda zanyi dake koke zaki biyamat""."

nan taitayiwa Khadijah faWa har suka gama wanke -wanken suka shirya gabaki Wayansu suka tafi

gidan ™unshi.

"�angaren Namijin duniya ko kobaccin kirki besamu yayiba Allah,Allah yakeyi gari ya waye ya nufi comphany Winsa ana kiran asuba yana fitowa daga masallaci yana komawa bedroom Winsa"

ya faWa wanke yana fitowa a gaggauce yashiga shafa mai yana gamawa yasaka wasu haWaWun

"´an kanti sunyi matu™ar amsar jikinsa ya Wauki phones Winsa ya shiga sauka daga bene cikin hanzari kaciSus sukayi da Abbih Winsa daya dawo daga masallaci kallonsa yayi cike da mamaki yace ""ina zaka haka da sanyin safiyar nan ""."

"cikin girmamawa yace""Abbih ina kwana dama office zani inada wani aiki me mahimmanci ne shiyasa zantafi da wuri""."

"""lafiya ™lau amma dai ka tsaya ko tea ne kaWansha kafijin kwarin yin aikin"". ""ai da wuri zan dawo idan na dawo nayi breakfast""."

"""ok seka dawo ina fatan dai ka tuna yaune ranar da al™awarinmu ze cika"". ""eh Abbih idan na dawo zan falamaka""."

ya™arasa zancensa yana ficewa dankar Abbih Winsa ya™ara tayo da wata maganar murmushi

Abbih yayi ya wuce .

Yana fita ta anshi makullin Waya daga cikin sababbin motocinsa yashiga yaja ya nufi comphany Winsa lokacin daya isa tsirarin mutane ne suka isa ya nufi office Winsa yana shiga ya zauna tare kunna syatem Winsa yashiga duba abubuwa yanayi yana duba lokaci wasa-wasa har 11am ba Inteesar ba alamunta Sangaren Namijin duniya ko yarasa meke damunsa se tsaki yakeyi yana duba cctv camera koda zega Sullowarta amma shiru bata bs labarinta har ™arfe huWu jiki ba kwari

haka ya nufi gida yanata tinanin meya hanata zuwa!!!!

Votes and Comments

_*Daga Al™alamun ´ar Mutanen Gwarzo.*_# Real eeshow

"_*Paidbook ,Amount Nml grp 300,Vip 800, pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar"

"Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_"

Book 2



"Yana isa gida direct y part Winsa ya nufa a ya zube akan haWaWen gadonsa ya lumshe sexy eyes Winsa ya lula duniyar tinani dakyar ya iya tashi yashiga toilet yayi wanka yafito yana fitowa ya shirya cikin ™anan kaya marasa nauyi ya nufi hanyar fita domin samawa cikinsa abu mara nauyi a falonaa yayi kaciSus da Rahama datazo kiransa tana ganinshi tayi saurin juyamasa tana kukan shagwaSa murmushin daya ™arasamasa kyau yayi tare da kawota jikinsa cikin tausasa murya yace""sorry Sweetheart nasan nayi laifi na fita da wuri ""."

"ya™arasa zancensa yana kama kunnensa alamun bada ha™uri murmushi Rahama tayi tare da yin hugging Winsa cikin shagwaSa tace""indai kanaso in ha™ura seka faWamun sunanta"". ""wakenan"". ""wadda ta zautarmana dakai kaketa zabga smiling jiya wadda ka siyawa necklace"". murmushin dabe shirya yi bane ya suSucemasa ya lakacemata hanci tare da cewa""zaki santa amma ba yanzu ba""."

"bubbuga ™afa tashigayi alamun bata yardaba kama hannunta yayi yace""muje yunwa nakeji idan nagama cin abinci zan faWamiki kinji amma sekin dena kuka""."

"""yauwa Bro na Abbih na nemanka a part Win Granny""."

"damm ™irjinsa yabayar domin yasan kwanan zancen jiki ba kwari yace""muje"". ""toh""."

nan suka nufi Sangaren Granny yayinda zuciyarsa ke bugawa da sauri-sauri.

"Suna isa falon Granny suka tadda Abbih da Granny suna hira cikin girmamawa suka samu guri kan carpet suka zauna ™asa da kansa yayi cikin girmamawa yace""sannunku da hutawa"". ""yauwa sannu mesunan Manya ""."

"cewar Granny tana kallon Abdallah kallon Rahama Abbih yayi cikin nuna alamun rashin wasa a fuskarsa yace""ki shiga Waki zamuyi magana""."

"""toh Abbih""."

"nanta mi™e tashige bedroom Win Granny shiru ne ya biyo baya naWan lokaci kafin daga bisani Abbih yayi gyaran murya tare da tattara hankalinsa ga Abdallah dake wasa da zara-zaran ´an yatsunsa yace""kai muke saurare inafata dai yanzu kasamu daidai da ra'ayinka ko?""."

"cikin dakiya tare da basarwa kamar besan me Abbih yake nufi ba yace""bangane ba Abbih"". murmushi manya Abbih yayi domin yasan halin Wannasa yace""kasan dai yaune ranar ™arshe dana Wibamaka akan ka fito da matar aure shine zaka nuna kamar bakasan inda zancena ya dosa ba to yanzu na tunamaka kasamu ko kuwa haryau bakasamu daidai da ra'ayin naka ba"". jiSine yashiga ketomasa dukda sanyin ac dake falon abinka da Namijin duniya seya make ya sosa ™eya yace""eh to gaskiya har yanzu bansamu wadda ta kwantamunba amma aWan ™aramun lokaci zuwa lokacin dazan samu wadda tayi daidai da ra'ayina""."

"""aiko kayi kaWan yaro kayi ™arya ka kwana da yunwa ji™aka kakeso muyi musha yau ni Indo naga abinda ya isheni anyako wannan katon ba aljana ce ta aureshi ba kuwa yaza'ai ace duk irin"

zu™a-zu™an matan dake sonsa yace duk basuyi daidai da ra'ayinshi ya yaro da anyi

"maganar aure seyace a ™aramasa lokaci inbaka da lafiya ka faWamun in nemamaka magani domin so nike naga masu yimun addu'ah gaskiyar Meramu tacemun jifan jikana akayi shiyasa ya™i aure na™i yadda aiko kowaye senayi maganinshi ungo kiramun Meramu mutafi Malam na bayan tsauni ya bincikamun domin banga ta zamaba za'ah kassaramun jika""."

"ta™arasa faWa tana mi™awa Abbih waya yakiramata aminiyartata ansar wayar Abbih yayi tare da cewa""Innah ki kwantar da hankalinki ba wanda yayimasa wani abun basekin tafi wani gurinba"". ""yo ina hankalina ze kwanta anjefi jikana bakaga yadda idonsa yakoma kamar gautaba daka yin maganar aure oh ni Indo ka tashi ka mi™ani gidan Meramu mutafi gurin wannan mutumin na bayan tsauni""."

"""naji Innah amma inda kike ™o™arin tafiya ba gurine mekyauba Malami baze zauna a bayan tsauni ba sede boka kuma babu kyau zuwa gurin boka""."

"matsar kwalla Innah tashiga yi tana jan majina tana cewa""yanzunan Iro ni kake ciwa zarafi kan zanje samowa Wanka lafiya shine zakayimun sharri a ina nafaWamaka gurin boka zani to nabarka da Wannaka magautan su kasheshi insuna iyawanz zame hannuna akan Wanka kuma ku barmu sashina tunkafin nima naci zarafinku""."

"murmushi Abbih yayi ganin yadda Innah ta ha™i™ance wai ita ala dole an nunamata iyakarta lallashinta Abbih yashiga yi dakyar ta sakko tabarsu su zauna a falonta kallonsa Abbih yayi naWan lokaci sannan yace""tunda kace har yau bakasamu wadda ta kwantamaka ba to ni dakaina zan lalubomaka""."

damm ™irjinsa ya buga yayinda yaji yawun bakinsa ya ™afe lokaci Waya kai kawai ya Wagawa Abbih

nan Abbih ya mi™e yayiwa Granny sallama ya tafi .

"Yana ganin fitar Abbih yasaki wata nannauyar ajiyar zuciya mi™ewa yayi tare da zama kan kujera ya lumshe idonsa kamar koda wannan lokaci tinanin kyakyawar fuskarta yashiga yi wani Sangarena zuciyarsa se tsukulinsa yakeyi daya kira Ahmad daya turomasa da numberta yaji ko lafiya batazo ba jin muryar Innah yayi tana cewa""mesunan Manya ka rabu da wancan sakaran uban naka bawani boka wallahi Malami ne gobe da safe zanje gidan Meramu ta rakani in ansomaka kasha abunka ba tare daya sani ba duniya ba gaskiya kai baka damu da mutumba shiya damu dakai kodai baka da lafiya mesunan Manya""."

"jin abinda tacene yasa Namijin duniya yin wata dariyar dabe shirya yinta ba jin waiko bashi da lafiya a zuciyarsa yace""Granny dakinsan yadda lafiya tayimun yawa da bikice haka ba domin ina tausayawa yaran mutane domin nikaina nasan nakama Wiyar mutane nasan bazataji da daWiba""."

"a filikuma Wagamata kai yayi alamar eh bashi da lafiya ri™e hannunshi tayi tare da cewa""aikoda naji aiko gobe zansa Barirah ta tafi ™auyensu tasamomin magunguna kafara sha shiyasa kenan naga kamar kana tsoron mata ashe ga inda matsalar take doleko kaji tsoron mata ashe ba kayan aiki aiko ba zance yanzu dai ka kwantar da hankalinka insha Allahu zaka samu lafiya kaima kamar sauran maza""."

"dariya Namijin duniya ya™arayi jin wai shike tsoron mata yace""Granny ya mutum yake gane"

"yafara soyayya""."

"washe baki Granny tayi tare da cewa""Mesunan Manya wata ka kamu da sonta ne"". ""a'ah abokina ne yakamu dason wata shine ya tambayeni""."

"""ayo aina Wauka kai ka fara soyayya "". ""a'ah""."

"""zakaji kana son ganinta akowanne lokaci baka da buri sena ganinta komai nata ze ri™a burgeka kodako rashin kunya tayimaka bazakaji haushi ba zaka kasance mejin tausayinta akowanne lokaci""."

"™irjinsa ne yabada damm jin abinda tace a zuciyarsa yace""kenan sonta nike""."

"wata zuciyarce tace""Allah ya kyauta inrasa wadda zanso se ™as™antacciyar cleaner tausayinta kawai nakeyi ""."

"a fili ya furta ""no tausayinta nakeji domin ni bani da lokacin Satawa"". kallonsa su Granny sukayi Rahama tace""intayi wari maji""."

hararta yayi tare da mi™ewa ya fice yabarsu.

5:00pm

Zaune kowa yake a Wakin taro kowa yasha kwalliya ta alfarma ba abinda ke tashi a gurin se kiWa zaune take akan kujerar higher table ita kaWai tasha make-up harta gaji inba farin sani kayimata ba bazaka ganeta ba domin tayi kyau sanye take da wata rantsatsiyar gown white me adon stone red se net Win da aka rifemata fuska daya kasance red komai na jikinta red ne

"shiru-shiru ba ango ba alamarsa se amarya tsu kan step Win Hauwah tahau ta nufi gurin Inteesar da idanunta sunfara tara ruwa ta sunkuya daidai kunnenta tace""Besty ki kwantar da hankalinki insha Allahu ba abinda yafaru dashi""."

"maida hawayen dake ™o™arin fitowa tayi tare da yin murmushin ya™e tace""Allah yasa Besty kinga irin abinda nake faWamiki kin™i yadda kikayo uwar gayya gashi ba lallai yazo ni bikinnan wallahi duk yaficemun daka rai domin jikina duk sanyi yakeyi""."

"""dan Allah kiri™a ha™uri wata™ila wani abun yatsayayi bakiga abokansa duk sunzo ba shima yana hanya""."

"""Allah yasa""."

nan Hauwah takoma seat Winta na babbar ™awar amarya.

Dariya Jameelah tayi ganin Inteesar kaWai akan kujera tare da kallon ™awarta Hindatu tace!!!!!!!!

Votes and Comments

_*Daga Al™alamun ´ar Mutanen Gwarzo.*_# Real eeshow

"_*Paidbook ,Amount Nml grp 300,Vip 800, pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai"

kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_

Book 2



"""Hmmm kalli tsinanniyar se zare kurma-kurman ido take a kujera ita kaWai kamar kazar da aka tsoma cikin ruwan zafi ai wallahi tunda tace zata jadani tana tare da wahala domin muddum Ummanmu na numfashi bazata taSa barinsu suyi aure gidan jindaWi ba sede suganmu muna hutawa suko sede su ™are dayin aikatau da wanke-wanken gidan mutane da shara domin ni idan na auri Zaid ko kwancen kaya bazan temakesu dashi ba""."

"""gaskiyane Mrs Zaid Cheif judge aikinki na kyau mudai idan abunnan ya tabbatu Allah yasa kar a manta damu domin nasan halinki dakinsamu duniya kike shafawa idanunki toka ki babbake komai""."

"""haba ™awata kisha kuruminki wannan karon zanbaki mamaki domin so nike kema kiyi ramm da zuciyar babban amininsa Muhseen kinga shikenan amincinmu ya™ara Winkewa""."

"""Allah ™awata ammafa kinaja sosai amma kina ganin ze kulani kuwa domin gayennan naga alamu kamar yanada girman kaifa""."

"""ke da Allah jacan girman kanshin banza munada Umma fa faWuwar gaba asarar namiji ai ba'ah shiga dawa dan ™arya kedai kawai ki kwantar da hankalinki zakiga yadda jikinsa ze ri™a tsuma akanki ai ina tinanin duk girman kansa bekai Wan gogana ba amma dayasha aiki idan yaganni kamar ze lasheni haka yakemun shima zakiga yadda ze koma kai gaskiya nagaji so nike naWan fita shan ice cream bara na kira Sweetheart yakaimu gurinnan yacika zafi""."

"dariya Hindatu tayi tare da tafawa da Jameelah daketa faman yatsuna tace""lallai ™awata gaskiya kin ™aro wula™anci wato angon da amaryarsa ke jirama keshi zakisa ya kaiki shan ice cream baki da case kina cin duniyarki da tsinke wallahi""."

"""sosaima kuwa idan banci lokacina ba yanzu yaushe kikeso naci koko so kike nayi ™ara'ih shekaran jiya da muka fita yasiyamana layin me &u dan yari™a jina a waya suko wa'incan gaulayen da kikaga sunata faman kiranshi aikin banza sukeyi domin nina sakashi ya kashe wayarsa bazasu taSa samunsa ba sa ™araci nacinsu su ha™ura inbada abin namiji mezeyi da Wiyar"

marasa asali bayan ga ´ar dangi gaba da baya itakuwa fa waya taSa sanin dagin wannan

"me farar ™afar""."

"""gaskiya ne tawajena kici lokacinki"". ""yauwa tawajena""."

"nan ta Wakko wayarta daka jaka murmushi tayi tare da cewa""oh kinga Wan halak yanzu muke maganarsa sega kiranshi ai bara naWauka""."

"""yadai kamata tawan""."

"Šagawa tayi tare da yin ™asa da murya tace""hello Dear yakake""."

"""lafiya ba lafiya ba tunda banji lafiyar sarauniyar birnin zuciyata ba tunWazu naketa kiranki kinyi bakiyi picking ba lafiya""."

"murmushin daya ™ara narkar dashi a duniyar soyayyarta tayimasa tare da cewa""tuba nake My King ina gurin shagalin aurenku ne""."

"""kingaki ko zaki farako kinsandai na faWamiki banaso kina haWani da wannan me warin jaSar shine kike ™ara lan™ayamun itako ko sokike na fara miki kuka to ""."

"wani daWine ya™ara kamata zuciyarta tace""sorry My nadena karkamun kuka wasa nake maka idan ba wani abun kakeyi ba inason muje shan ice cream inba damuwa""."

"""kinji sweetheart ai koda aikin da nikeyi na bari nakaiki kisha kina ina nazo na Waukeki mutafi"". jinjina Hindatu tayimata alamun aikinta na kyau kashemata ido Waya Jameelah tayi tare da cewa""Sweetheart ina gurin kamu ""."

"""ok gani nan zuwa amma sede ki fito waje domin banason aganni a zata gurin abun nazo"". ""tom shikenan inka iso ka kirani sena fito mu wuce""."

"""toh gani nan zuwa""."

"ya™arasa zancensa jikinsa na tsuma kashewa tayi tare da cewa ""bara inje inWan nuna alhinin rashin zuwan ango dankar a zargeni""."

"""aiko dai""."

nanta mi™e ta nufi step tashiga nuna alhininta .

"Zaune yake a falonsa ya zubawa tv ido kamar wanda yake gane abinda akeyi ba abinda kemasa yawo se kalaman Granny na tambayar daya yimata hannunsa Wauke da glass cup yana shan coffee turo ™ofar da akayine yasashi dawowa daga duniyar tinanin daya lula kallo Waya yayiwa aminan nasa tare da amsamusu sallama yacigaba da shan coffeensa hankali kwance zama sukayi akan kujerar dake facing Win tashi tare da Waura ™afa Waya kan Waya murmushi Ahmad yayi tare da yaSa Adam dake gefansa suka saki murmushi taSe baki Abdallah yayi tare da cewa""kwagama munafuncinki a gidanma mutum be tsiraba se anbi mutum da gulma""."

"dariya Adam yayi tare da cewa""ai gwara mu munafunafunci mukeyi da wanda yakeson abu"

"yana hana zuciyarsa abunfa yari™a basarwa waishi ala dole bayason raini fa""."

"""mekake nufi""."

"dariya Ahmad yayi tare da cewa""abinda kunnenka yajiyemaka saura kwana biyar afara tafiya gurin seminer nan kaikuma ka™i motsawa wallahi mudai tafiyarmu zamuyi tunda muba gwauraye bane irin wata™il baka da rabo idan mundawo maWan sanmaka riba""."

"""bangane saura kwana biyar ba har abun yazo""."

"""eyi badai munbaka shawara ka™i Wauka ba da yanzu seka tafi da ita inmundawo ka saketa kaga riba biyu ga sauro ga revenge ga ribar seminer""."

"shiru yayi secan yace""to yanzu meye abunyi kasanfa banason rasa wannan seminer "". ""bara nakira Hauwah naji yadda za'ayi tabamu number Aishatun""."

"""ok ""."

"dialing number Hauwah yayi tare dasata a hansfree yadda kowa zeji bugu Waya ta Wauka tare da komawa gefe saboda hayaniyar kiWa tace""salamu Alaikum Sir""."

"""wa'alaiki salam"". ""ina yini?""."

"""lafiya ™lau Hauwah dama number Inteesar mukeso inba damuwa""."

"shiru gabaki Waya sukayi danjin mezatace daga Waya Sangaren Hauwah tace""Sir yanzu haka muna gurin kamun Inteesar gobe ake Wauramata aure""."

"Lokaci Waya hankalinshi yayi mugun tashi ya rasa mekemasa daWi amma dake namijin duniya ne seya dake kamar beji komai ba har suka gama wayar bayan sungama Ahmad yace""tokaji irin abinda muke gujemaka tunfarko da yanzu ba wannan zancen akeyi ba yanzu sede a nemi wata""."

"Sangaren Man of the world ko kasa magana yayi sakamakon wani kullutun abu dayazo ya tsayamasa a ma™oshi lokaci Waya sexy eyes Winsa suka rine zuwa ja yayinda jijiyoyin kansa suka tashi sukayi ruWu-ruWu ba abinda ke ketowa a jikinsa se zufa yayinda kansa ke mugun saramasa ganin zasu Wago jirginsa ne yasashi lumshe idanunsa ganin halin daya shiga ne yasa Adam zungurar Ahmad ya raWamasa""mutuminmu fa ya auka ba tare daya sani ba""."

"""hhh aini tun kwanakin baya na lura yanzu dai yakamata muyi wani abu akan aurennan nata"". ""hakane kam""."

"nan suka mi™e suka yimasa sallama kai kawai ya Waga musu sakamakon wani ciwon kan dake barazanar tarwatsamasa kai ba abinda ke kai komo a ciki zuciyarsa se kalmar Hauwah na cewa""gobe za'ah Waura mata aure ""."

"a zuciyarsa yace""ashe zata iya aure batare data sanarmun ba"". wata zuciyarce tace""to waikai meye naka naseta sanarmaka ""."

rasa me bashi amsa ne yasashi mi™ewa yana haWa hanya kamar wani Wan maye ya nufi bedroom

Winsa ya zube kan tan™amemen gadonsa wani zazzaSine me zafi ya rifeshi har kyarma yakeyi dakyar ya mi™e ya kashe ac Win dake aiki ya kashe hasken Wakin ya kwanta yanata rawar sanyi.

�angaren Inteesar ko har ™arfe tara ba ango ba alamunsa sunyi kiran number Zaid har sun gaji amma amsar Wayace switch off ´an uwansa se mamakin rashin zuwansa sukeyi har aka tashi taro bezoba komai dayakamata ango yayi Muhseen ne yayi a makwafinsa har aka tashi taron yayinda ran Ummin Zaid yayi mugun Saci akan abunda ya aikata haka kowa ya tashi yayinda

jikin Inteesar ya™ara yin mugun sanyi akan aure.

"Washe gari da safe yana tashi ya nufi Sangaren Abbansa zaune ya samesa akan sallaya yana lazumi gefansa

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment