You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wani lokaci bazato sejin muryar Rahama sukayi akusa dasu tace""Sweetheart barka da asuba My Aunt barka da asuba""."

"saurin sakinta yayi yana sosa ™eya alamun kunya ya wani ™ara haWe rai kamar bashine ke rungume da itaba yawani Wauke idanunsa akanta a zuciyarsa yace""tome wannan futsarariyar yarinyar kuma takeyi a gidannan bayan anWauramata aure jiya anyako ita nagani kuwa ba gizon data saba yimun bane kuwa to kuma meyasa Rahama takirata da Aunty har kuma take gaisheta""."

"Sangaren Inteesar ko a zuciyarta tace""me wannan mara mutuncin yakeyi a gidannan iwannan lokacin kuma da jallabiya tomeyasa Rahama takirashi da Sweetheart kuma""."

"wata zuciyarce tabata amsa da""kika sani ko saurayinta ne""."

sauke ajiyar zuciya tayi tana tinanin yadda zasu ™are da Namijin duniya

"sakejin muryar Rahama yayi tana cewa Inteesar data lula duniyar tinani""Aunty memakon nima ki tasheni infara course Win girki gurinki shine kika™i tashina ko""."

"ta™arasa zancenta cikin shagwaSa saurin danne tsananin mamakin ganinsa a wannam lokacin Inteesar tayi tare da yin sansanyan murmushi cikin zazza™ar muryata me™ara tafiya da zuwar duk wani Wa namiji tace""sorry My Sis gani nayi bekamata na tadaki kina bacci ba saboda wasu in antadasu suna bacci suna iya tashi da ciwon kai shiyasa ban tasheki ba amma gobe insha Allahu zan tasheki kinga nima seki ri™a koyamun girkin dama nima karan bani nakeyi"

"""kinji wai Aunty wai na ri™a koyamiki kefa nikeson ki koyamun domin ba abinda na iya"". ""toh zan koyamiki""."

sosai Abdallah ke mamakin yadda Rahama take magana da Inteesar abinka da miskilin mutum seya make abunsa kamar ba mamaki yskeyi ba ya wuce ya nufi bedroom Win Granny da kallon mamaki Inteesar tabishi har ya Sacewa ganinsu sauke nannauyar ajiyar zuciya tayi suka cigaba

da aikinsu ita da Rahama.

"Abdallah na zama akan sofa Granny tafito daga toilet tana ganinshi tayi murmushi tare da zama gefan gado suna fuskantar juna tace""Mesunan Manya ba ha™uri wato amaryar taka kabiyo da sassafenan saboda rashin ha™uri irin naka yaushe rabon danaganka da sassafe se yau kamar mejiran kaWan""."

"™ara haWe rai yayi tare da cewa""Ammih ina kwana""."

"""lafiya ™lau ""."

"mi™ewa yayi da niyyar tafiya yayinda a zuciyarsa yaketa tinanin ta yadda ze fara tambayarta kan Inteesar ™ara haWe girar sama data ™asa yayi tare da cewa""Ammih sabuwar ´ar aiki kikayine?"". ""meka gani ""."

"""wata yarinya nagani a kitchen Winki""."

"""™ila takwarata ce Aishatu matarka ce ai wannan yarinya akwai tarbiyya jiya daddare muna gama cin abinci ita ta kwashe kayan ta gyara gurin gaskiya anyi sa'ar samunta komai na yarinyar nan abun birgewa ne anyako ba shuwa arab bace kuwa kai kaga kyau ko a gurin yarinyar nan kamar ita tayi kanta""."

"a zuciyarsa ya maimaita cewa""matata kuma""."

"ashe a fili yafaWa ba'ah zuciba yana cikin maimaitawa yaji Granny tace""kwarai kuwa Wan iya nasan yanzu zakace batayimaka ba uban sanabe todai kaji abinda mahaifinka yafaWamaka atoh nasan yanzu zaka kusheta inkyau kake nema Aishatu kyakyawa ce ajin farko ga tarbiyya ga nutsuwa da hankali ga girmama nagaba da ita mekuma kake nema inama laifi data rufamaka asiri ta yadda kamar yadda bakasan da aurennanba haka itama batasan dashi ba dahar kake wani taSe baki""."

"jin tahowar Inteesar ne yasashi taSe baki yace""ina wani kyau yake anan gurin aba single"

"bawani diri kamar one yazanyi tunda anli™amun ala™a™ai dole na ha™ura na ansheta ammafa sede intemakamata amma ba ajina bace""."

ya™arasa zancensa yana sakin murmushin mugunta.

"Jitayi wani iri luu jiri na Wibarta sakamakon jin abinda Namijin duniya ke cewa dafa bango tayi sakamakon jindatayi tana niyyar yanke jiki zata faWi lokaci Waya zufa tashiga ketomata a zuciyarta tace""Innalillahi wa'innah ilaihi raji'un nashiga ukuna ni Aishatu idan naji daidai ana nufin wannan mugunne mijina meke shirin faruwa dani ne daka wannan masifar se wannan wannan wacce irin rayuwa ce ya Allah kabani ikon cinye duk jarabawar dake bibiyar rayuwata"". ta™arasa zancenta wasu hawaye ne masu zafi suka zubomata saurin sharewa tayi sakamakon jin sautin tahowar Rahama ta ™a™ali murmushi a fuskarta jiki sanyaye tashiga cikin sanyin murya tace""salamu alaikum""."

"washe baki Granny tayi tare da cewa""wa'alaiki salam takwarata ashe kitchen kika shiga dasassafennan aida baki wahalar da kanki ba ga Haire ai duk zatayi komai aida kin huta"". ™arasa zama tayi tare da yin ™asa da kanta tayi kamar batasan dashi a gurinba taWanyi dariya tace""ai bakomai Ammih bawata wahala sema lada dazan samu na farantawa Ammih na rai danayi""."

"""aikuwa dai Wiyata Allah yayimiki albarka"". ""Ameen ya Allah Ammih na""."

"a wutsiyar ido tasaci kallonsa karaf suka haWa ido saurin Wauke ido tayi daga kallonsa turo Wan ™aramin pinky lips Winta tana ™un™unai ta juyar da fuskarta tace""ina kwana Yayah Abdallah"". shiru yayi kamar bejita ba harta fidda ran ze amsa sannan ya taSe baki tare da cewa""lafiya "". aninda kawai ya ce da ita kenan shigowa Rahama tayi tare da cewa""Ammih bakiji ™anshin da falonki keyiba harna ™agu danaci abincinnan da Aunty ta girka dakajin yadda yake ™amshi nasan zehaWu wallahi""."

"dariya Ammih tayi tare da cewa""kema hakanan zaki dena wannan banzan baccin naki na"

"™addara ki fara koya""."

"""ai yau ma Ammih seda nace meyasa bata tasheni ba aida munyi tare nima na koya Auntyna dan Allah gobe ki tasheni muyi tare""."

"ta™arasa zancenta a shagwaSe Waga idonnan da Inteesar taga Namijin duniya ya taSe baki tare da cewa""amma dai Rahama kinji kunya wallahi kirasa wadda zakiyiwa shagwaSa se wannan ´ar abar wadda a girme kin girmeta ""."

"murmushi Inteesar tayi dantasan danya ™ularda ita yayi wannan maganar tace""ki kwantar da hankalinki Sis insha Allah gobe zan tasheki""."

"""yauwa Auntyna nagode""."

"fakaitar idanun mutane tayi ganin bame kallonta tayiwa Namijin duniya gwalo aiko sukayi ido huWu dashi jinjina kai kawai yayi alamun zekamata ya mi™e yana duba agogon wayarsa yace""Granny nizan wuce Sweetheart anjuma kije ki wanken toilet""."

"turo baki Rahama tayi tare da yin ™asa da murya tana ™un™unai tana cewa""waikai Yayah koda yaushe bazaka bari masu yima aiki suyima aikin bedroom Winka ba sede kasa mutum to daban dawo ba kumafa yanzu aiga matarka nan setayimaka""."

"™ara haWe rai Namijin duniya yayi kamar betaSa dariya ba yadakamata tsawa tare cewa""kee"

"yaushe nafara wasa dake dahar kika rainani haka to bazansa masu aikinba kenaga damar sawa""."

"""a'ah Malam dakata bazakazo har Wakin kace zaka takurawa Wiyata ba ai gaskiya tafaWa ko ™arya tayimaka meyasa bazakasa masu yima aiki suyima ba kokuma matarka tunda sune yazama dole suyima da dabatanan yaya kakeyi ""."

"""Ammih ke kikeja yara suna rainani wallahi""."

"ya™arasa zancensa yana yin kwafa yafice fuuu yana fita ta sauke wata Soyayyar ajiyar zuciya dariya Rahama tayi tare da cewa""tofa munfa kinsawa Sweetheart ba™in ciki se Allah ya zuciya"". murmushi ya™e kawai Inteesar ta yiwa Rahama domin hamkalinta duk baya jikinta tanacan tana tunanin rayuwar dazatayi da Abdallahnta Wan zafin kai hira kawai sukeyi amma ita hankalinta kaf baya kan hirar tasu dariya Ammih tayi sosai tace""ai gwara daya fusata haka kurum yaro se ba™in miskilancin tsiya da faWin ran tsiya ga matarka seka dami yarinya da mugun sa aiki idan matarshi batasan cikinsa ba wa yakeso yasani anjuma Aishatu ki shirya kije Sangarensa ki gyaramasa""."

gaban Inteesar ne yabada dammm sakamakon jin zataje gurinsa lokaci Waya yanayinta ya

"canza zuwa kalar tausayi tace""Ammih da anbarshi tunda yafison na Rahama""."

"Salati Ammih tayi ta sanar da ubangiji gami da tafa hannayenta duka biyub tace""yau ninaga ja'irar yarinya ni Indo ana ™o™arin kwatarmata ´anci tanaiwa mutane shashanci amma gaskiya albasa batayi halin ruwa ba anyako sunanki Aisha ba Sarai ba kuwa ´ar nan domin nidai a iya sanina dame suna Aisha jaruma ce batada tsoro keko daka cewa kije Sangaren mijinki duk kinbi kintashi hankalinki kamar wadda akace taje gurin mutuwarta hadda wani marairaice murya Ammih kibarshi tunda yafison na Rahama""."

"ta™arasa zancenta tana kwaikwayon muryar Inteesar ganin yadda ta™ara ruWewa ne yasa Ammih kamo hannunta Granny tayi ta zaunar da ita gefanta ta kama hannunta tace""karki bani kunyaman takwara ta kizama jaruma kidena jin tsoronsa mijinkine a tafin hannunki yake duk wani hura hanci dakikaga yanayi yadena baki tsoro ki tsaya ki natsu ki gyara mijinki aida ba haka yakeba kinada damar da zaki canzashi daga wannan murWaWen halin nasa yadawo normal kefa macece kiyi amfani da kisisinarmu ta ´a´a mata ki canzamanashi kinji Wiyata nasan abu ne me matu™ar wahala amma ki daure nasan zaki iya kinji Wiyata watarana se labari kiyimun al™awarin zakiyimun wannan aikin danasaki Aishatu domin rabonda muga ha™uri Abdallah a waje da sunan dariya tun kafin mahaifiyarshi ta rasu dan Allah ki temakeni ki dawomasa da walwalarsa kamar da yazama mutum kamar kowa dan Allah ´ata""."

"jiki a sanyaye Inteesar tace""insha Allah Ammih zanyi iya bakin ™o™arina""."

"murmushi Ammih tayi tare da cewa""nagode Wiyata Allah yayimiki albarka yabaku zaman lafiya da zuri'ah tagari kuje ku shirya saboda Abbih Winku yace idan angama cin abinci akwai meeting. ™asa Inteesar tayi alamun jin kunya a zuciyarta ta amsa da Ameen dukan wasa Ammih takaiwa"

Inteesar saurin gocewa Inteesar tayi tana dariya .

"Dariya gabaki Waya sukayi Ammih tace""kinibabba kinason mijinki kina kaiwa kasuwa Allah ya shiryamunku kutashi kuje ku shirya muci abinci""."

"""Ameen dai Amminmu toh""."

"cewar Rahama daketa dariya nansuka tafi suna shiga bedroom Rahama tayi sauri ta shige toilet tanaiwa Inteesar dariya tayimata wayo taSe baki Inteesar tayi haWe da cewa""kedai kika sani yarinya tunda dai bakwana zakiyi a toilet Winba aida sau™i bawani haushi dazanji""."

"nan tashiga tazar dogon gashinta Rahama batawani jima tafito nan Inteesar itama tashiga batawani daWe ba tafito Waure da towel kama haSa tayi alamun mamaki ganin yadda Rahama tasha uwar kwalliya kamar wadda zata gasar kyau tasha abaya ´ar ubansu se walwali takeyi tasha stone tace""Sis irin wannan kyau haka kamar wadda zata gasar kyau ai wannan inkika fita waje seki haddass accident Win motoci a gari""."

"murmushin daya ™aramata kyau tayi tare da cewa""kai Aunty banda sharri duk kyauna aiban kaiki ba kefa ko bakiyi kwalliyaba kyau gareki bare kinyi""."

"""Allah ba sharri bane gaskiya na faWamiki idan nayi kyauwunki ai a kalleni""."

"""bawani nan kawaidai tsokanata kikeyi dan kinga kinfini shiyasa kawai kike ™o™arin zagina"". ""wlh ba zaginki nake ba gaskiyata nake faWamiki ™araso kiyi ki shirya nasan ™ila yanzu kowa ya hallara a dining mukaWai ™ila ake jira ""."

"""toh ai yanzu zan shirya ni ai shirina bashi da wuya mai kawai zan shafa""."

"""wanne irin mai Aunty aiko dai kwalliya zan tsaramiki saboda so nike ki gigita Yayah ta yadda"

"ze™ara faWawa a kogin sonki ""."

"murmushi tayi kawai tare da cewa""Allah shiryeki Sis"". ""ameen dai matar babban Yayah""."

"murmushin ya™e kawai tayi domin ba™aramin faWuwa gabanta yakeyi ba idanta tino da wai wannan mutumin me girman kan tsiyar ne mijinta tana wannan tinanin har Rahama tagama tsaramata kwalliya tana gamawa ta tsaya ™aremata kallo tas sannan tace""amma Aunty kin haWu tsarki ya tabbata ga Allah subhanahu wata'ala gaskiya bazaki kalli kanki a mirrior ba sekin saka kaya nayimiki rolling kinga muna gama cin abinci semu wuce shopping Winda Ammih tace basemun dawo Waki ba""."

"""toh nagode Sis dan Allah idan mundawo ki aramun wayarki nakirasu Besty"". ""toh ai se a haWo da wayarma ""."

"""toh""."

"nanta saka inner wears Winda ta fitomata dasu sababbi masu colour Win coffee sannan ta Wora wata haWaWiyar abaya coffee wadda tasha adon stone se walwali takeyi da Waukar ido Wauremata dogon gashinta dayasha gyara Rahama tayi da coffee Win rebom sannan tayi rolling Win kanta da Wankwalin abayar lokaci Waya ta rikiWe tazama tamkar balarabiya kama hannunta Rahama tayi takaita gaban mirrior tare da cewa""Aunty kallarki kiganki""."

"kallon madubi Inteesar tayi taga lokaci Waya tacanza tayi kyau murmushin daya™ara fito da kyawunta tayi tare da cewa""nagode Sis amma wannan kwalliyar kamar tayi yawa gakuma gashi dakika fitomun dashi dukya dameni""."

"""bawani yawa da kwalliyarki datayi Aunty light make-up fa nayimiki shikuma ai gashi baze rife"

"bane shiyasa amma dan Allah karki lalata kwalliyarki mutafi nasan mu ake jira ""."

"""toh muje""."

nan kowacce tasa plate shoe Winta da hand bag Winta kalar kayanta suka fita sunata baza ™amshi.

"�angaren Namijin duniya ko yana gama rai Sace ya isa part Winsa yana shiga falonsa ya zube kan kujera tare da sauke wani nannauyar ajiyar zuciya harya lunshe idanunsa yaji verbrating Win wayarsa tsaki yayi tare da duba mekiran yakara a kunne tare da yin shiru daga Waya Sangaren Ahmad yace""mutumina inaka shigane inata kiranka baka Wauka ba""."

"wani guntun tsaki yayi tare da cewa""wannan yarinyar ce taSatamun rai wai kamata za'ayiwa auren dole batare danasani ba kuma Abbih ya rasa yarinyar daze auremun se fitsarrar yarinyar nan mara tarbiyya""."

"""aure kuma My Man wacce yarinya kenan""."

"""wacce yarinyace banda Inteesar take kowa oho mata""."

"a zabure Ahmad yace""wacce Inteesar kake nufi badai ta office Winka ba"". ""itaman""."

wani farinciki ne ya lulluSe Ahmad yashiga godiya ga Allah nunawa Abdallah yayi yana tayashi alhini daga ™arshe yacemasa zasu shigo shida Adam daddare nan sukayi sallama Ahmad ba abinda yakeyi se murna tsaki Abdallah yayi tare da mi™ewa yashiga bedroom Winsa ya Waura towel yashiga bathroom dan watsa ruwa bewani jimaba yafito towel ™arami yana tsane kwantacciyar sumar kansa hand drayer ya jona yashiga busar da gashin yashiga gyarashi da mayamayan gyaran gashinsa lokaci Waya suma taWau she™i

yana gamawa yayi shafa ys shirya cikin wata haWaWiyar black arman suit yasaka komai ba™i

yafeshe jikinsa turarukansa masu daWin ™amshi ya gyara jikinsa tsaf ko ina yaWau gayu cikin takun ™asaita ya nufi Sangaren Granny dan amsa kiran Abbih.

"Yana isa falon Granny ya nufi dining dan yagasu Ammih nacan cikin girmamawa ya gaidasu Mummy suka amsa tashi Meemah tayi daga kujerar datake zaune takoma kusa data Abdallah shiko Wan gogan yi yayi kamar besan tazauna kusa dashi ba ya maze ta ™asan ido yashiga kallon kowa na gurin yaga Rahama amma beganta ba kai hannu yayi ya tsiyayi ruwa a glass cup yakai bakinsa a zuciyarsa yace""ko ina kuma wannan fitsararriyar yarinyar tashiga oho"". yana cikin wannan zancen zucin yaji ™amshin wani daddaWan turare ya daki hancinsa saurin maida glass Winsa yayi a idonsa ya kalli direction Win dayaji wannan ™amshin tozali yayi da Inteesar dataci uban gayu kamar ka saceta ka gudu dan kyau hannunta ri™e da wani babban ball tari"

yashigayi!!!!!!!!!

Votes and Comments

_*Daga Al™alamun ´ar Mutanen Gwarzo.*_

# Real eeshow

"_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai"

kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_

Book 2



"Saurin shanye ruwa dake hannunsa yayi yayinda yake binta da idanu ta cikin ba™in glass Winsa kamar wanda yaga sabuwar halitta har ta aje ball Win dake hannunta kallon chairs Win gurin tayi taga Waya ce kawai ta rage wadda ke facing Win Abdallah jiki a suluSe ta nufi kujerar yayinda kanta ke ™asa gabanta ke tsananin faWuwa saboda jin idanunshi na yawo a jikinta ta zauna tare da sauke wata boyayyar a jiyar zuciya kanta a ™asa tace""sannunku da hutawa kuyi ha™uri nabarku kuna jirana""."

"murmushi Ammih tayi yayinda takejin wata ™aunar Inteesar dake ™ara ninkuwa a zuciyarta tace""bakomai daughter ke za'aiwa sannu irin wa'innan abinci haka Allah dai yayi albarka Wiyata kema Allah yabaki masu yimiki""."

"murmushi tayi tare da yin ™asa da kanta alamun kunya tace""ameen"". taSe"

baki Namijin duniya yayi tare da

# Real eeshow

"_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai"

kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_

Book 2



"Saurin shanye ruwan dake hannunsa yayi yayinda yake binta da idanu ta cikin ba™in glass Winsa kamar wanda yaga sabuwar halitta har ta aje ball Win dake hannunta kallon chairs Win gurin tayi taga gabaki Waya da mutane kai saura guda Waya ce kawaita rage wadda ke facing Win Abdallah jiki a suluSe ta nufi kujerar yayinda ™irjinta ke dukan tara-tara kanta a ™asa gabanta na tsananin faWuwa saboda jin idanunshi na yawo a jikinta batason yakuma tsiromata da wani salon masifar tashi ta zauna ganin bemata wata muguntar bane yasata sakin wata Soyayyar ajiyar kanta a ™asa tace""sannunku da hutawa kuyi ha™uri nabarku kunata jirana"". murmushi Ammih tayi yayinda takejin wata sabuwar ™aunar Inteesar na ™ara ninkuwa a zuciyarta tace""bakomai daughter ke za'aiwa sannu irin wannan abinci haka Allah dai yayimuku albarka Wiyata kema Allah yabaki masu yimiki""."

"murmushi tayi tare da yin ™asa da kanta alamun jin kunya tace""ameen""."

"taSe baki Namijin duniya yayi tare da yin magana a ™asan ma™oshinsa ta yarda ba wanda zeji se ita yace "" a haka kamar wata mutuniyar kirki hadda wani ™asa dakai kamar gaske nanko ba abinda ke cikinta se ´ar banzar rashin kunya kamar kuWin cizo""."

karaf sukayi ido huWu da Inteesar kashemata ido Waya yayi tare da sakin wani shu'umin murmushi ya Wagamata gira alamar yadai saurin Wauke kanta tayi daka gareshi dankar wani

yagansu.

"Karaf akan idon Meemah waddata tashi cikin yau™i zatayi serving Winsu tinani tashiga yi itako a ina tasan wannan fuskar ganin tashiga tinani ne yasa Abbih cewa""Daughter ™arasa ladanki mana kiyi serving Winmu""."

"cikin girmamawa ta mi™e tare da cewa""toh Abbih""."

nanta shiga serving Win kowa cike da nutsuwa gefe guda kuma ba abinda Meemah keyi se aikin

"kallon Inteesar tana son tino inda tasanta a haka takoma ta zauna har Inteesar tagama serving Winsu tana tinani nan kowa yafara cin abincinsa cikin kwanciyar hankali a zabure ta mi™e tare da cewa""bura uba kece ?""."

ta faWa tare da nuna Inteesar dake ™o™arin kai spoon Win shayi bakinta kowa na gurin ne yajuya yana kallon Inteesar saurin maida spoon Winta tayi tare da shiga dube-dube alamun nema wanda Meemah ta nuna gani tayi kowa na gurin na kallonta saurin yin ™asa da kanta tayi gabanta na dukan tara-tara domin tin shigowarta tagane Meemah sarai a zuciyarta tashiga addu'ar Allah yasa karta faWi inda ta taSa ganinta domin batason kowa yasan ta taSa ganin

Namijin duniya.

"Tana cikin wannan zancen zucin taji muryar Abbih yace""A uzubillahi mina shaWanirrajim anan gidan ake kutuntuma wannan ashar Win sekace gidan maguzawa""."

"saurin zungurarta Mummy tayi ta ™asan dining ba tare da angansu ba tayimata alamun a cikin mutane suke ganin tayi shiru ne tana jifan Inteesar da wani kallon ™as™anci ne yasa Mummy yin gyaran murya cikin ™issa tace""nifa banson shashanci kinsanta ne?""."

"""wallahi da naWauka wata ´ar class Winmu ce da mukayi karatu a England Zainab se yanzu nagane ashe ba ita bace amma ko suna tsananin kama sorry fa""."

ta™arasa zancenta tana mai jifan Inteesar da wani kallon wula™anci murmushin gefan baki

Abdallah yayi domin shima yagane inda Meemah ta taSa ganin Inteesar.

"Sangaren Inteesar ko sauke wata uwar ajiyar zuciya tayi me ™arfi wadda ta ja hankalin kowa na gurin yayo kanta ganin ana kallonta ne yasata yin ™asa da kanta muryar Abbih taji yace""Daughter lafiya kuwa ?""."

"murya na rawa tace""lafiya ™lau Abbih"". ""kodai wanine yayimiki wani abune""."

"""ko Waya Abbih ba abinda akayimun kawai dai nima naji nayi ajiyar zuciya ne amma bansan dalilin yinta ba""."

"""toh Allah yayimuku albarka "". ""ameen ya Allah""."

nan kowa na gurin ya cigaba da cin abincinsa yayinda Rahama keta faman santi .

"Waukar pork Win dake gabansa yayi tare da Waukar doya Waya yakai bakinsa da sauri ya mi™e ya nufi toilet Win dake manne a falo yashiga kakarin amai kamar gaske bewani daWe ba yafito yana wani yamutsa fuska ya nufi dining har yaja kujerarsa ze zauna yaji muryar Abbih a ruWe yace""lafiya"

"kuwa son kake amai ""."

"™ara yamutsa fuskarsa yayi tare da sakin murmushin ™eta ya kalli Inteesar da itama shi take kallo kashemata ido Waya yayi haWe da yimata alamar one-zero buWe bakinsa yayi da niyyar yin magana sukayi ido huWu da Meemah data kafeshi da ido tanason jin mezece Wauke kansa yayi daka garesu tare da shafa kwantaccen sumar kansa datasha gyara cikin nuna yanayin rashin lafiya yace""bakomai Abbih jikinane banajin daWinsa tunda na tashi Sweetheart haWomun coffee ko zan iya sha""."

"ya™arasa zancensa yana kallon Rahama dake cin abincinta hankali kwance turo baki Rahama tayi tare da yin ™asa da murya tana ™un™unai tace""kaidai Yah Abdallah kana ba™incikin ka ganni ina hutawa seka tasheni duk ga mutane nan inbakason na masu aiki aiga matarka nan basekasa ta haWamaka ba ai duk a cikin dutyn tane""."

"™ara haWe rai yayi kamar wanda be taSa dariyaba rai Sace ya dakamata tsawa yace""ke yaushe nafara wasa dake dahar kika rainani haka to bazansa masu aikinba kenaga damar sawa"". ya™arasa zancensa yana huci kamar wani mayunwacin zaki dakatar dashi Ammih tayi ta hanyar cewa""a'ah Malam dakata bazaka zo har Waki saboda baka da lafiya ka takurawa Wiyata ba ai gaskiya tafaWa tunda bakason masu aiki su haWamaka aiga matarka nan itace kake tilashinta ba itaba to da batanan yazakayi ke Aishatu tashi ki haWowa mijinki coffee""."

"dammm gaban Inteesar yabayar tayi saurin Wagowa ta saci kallon Namijin duniya ta wutsiyar ido karaf suka haWa ido saurin Wauke kanta tayi daga kallonsa lokaci Waya gumi yashiga ketomata domin batason duk wani abu dazesa tashiga sabgarshi tana cikin wannan zancen zucin taji muryar Ammih na cewa""ko bakiji bane""."

"""naji Ammih bara na haWo""."

"nanta mi™e jiki a saluSe ta nufi kitchen yayinda Mummy da Meemah suka rakata da uwar harara haWa ido Mummy tayi da Namijin duniya hakan yasata saurin ™a™alo murmushin ™issa tace""sannu ko Son Allah ya™ara lafiya ka kira family Doctor yazo ya dubaka""."

"fuska a haWe yace""yauwa Mummy dama so nake idan naWansha coffee Win sena kirashi""."

"""toh wai nikam ina muka samu yarinya haka me hankali da nutsuwa haka ko ™awar Rahama ce ta kawomana ziyara""."

"ta™arasa zancenta cikin ™issa irinta ri™a™™un ´an bariki murmushi Abbih yayi tare da cewa""surukarki ce ai""."

"a razane Mummy da Meemah suka kalli Abbih danson tabbatar da abinda kunnuwansu yajiyemusu dakyar Mummy ta iya saita nutsuwarta tace""Dadyn yara bangane surukata ba matar waye""."

"""matar Abdallah ce jiya aka Wauramusu aure dama abinda zanfaWamuku kenan bayan mun gama cin abinci""."

"dakyar Mummy tasaita nutsuwarta ta ™a™alo murmushin da iyakacinsa leSe tace""masha Allah"

",Allah ya sanya alkhairi yabasu zaman lafiya da zuri'ah tagari"". ""Ameen ya Allah""."

�angaren Inteesar ko tana shiga tafara haWamasa harta Wakko sugar zata zuba Waga idonnan

"da zatayi tayi tozali da abun gishiri murmushin ™eta tayi tare dakai hannu ta Wakko salt Win ta makashi a cikin coffeen ta motsa tashiga dariyar ™eta seda tayi me isarta sannan tace""badai ni kacewa one zero ba to yanzu za'ai one-one mara tarbiyya kawai maga tasa aikin tsiya kawai zanyi maganinka yau""."

"dariya ta™arayi sosai sannan ta Wau™i cup Win ta Waura akan plate ta nufi dining tana dariyar ™asa- ™asa fuska a sake ta nufi falo ganin sunkoma falo gabaki Wayansu ta ajemasa a gabansa takoma dining tacigaba da cin abincinta Waukar coffee Win yayi ba tare daya sa komai a ransa ba yakai bakinsa jin gishiri yayi kauu har tsakiyar kansa Waga idonnan dazeyi suka haWa ido da Inteesar zatakai doya bakinta murmushi ™eta ta sakarmasa tare da kashemasa ido Waya tayimasa jinjina da hannu murya a ™asan ma™oshi tace""kaWanma kagani one-one kenan"". dakyar ya iya haWiye coffee Win mu™ut ya mi™e a zabure saboda yadda yaji bakinsa ya WaWe zetafi yaga Meemah takai hannu zata Wauki cup Win coffee zatasha yayi saurin wafcewa tare da wayincewa yace""ke ina wasa dake dazaki Wauki abu ina ci""."

"""sorry ya Abdallah naWauka ka ™oshine shine zan shanye ragowarka kasan albarkar kwano tana"

"™asan abinci""."

ba tare da yayi maganaba ya wuce rai Sace ya nufi part Winsa da coffeen yana tinanin irin mugunta dazewa Inteesar.

"Sangaren Inteesar ko hankali kwance tagama cin abincinta ta kwashe kwanukan da suka ci takai kitchen ta nufi bedroom Winsu ta yafa mayafinta ta ri™o ´ar jakarta tana sauri domin Rahama na waje tana jiranta jitayi an rifemata baki an Wauketa cak kamar wata baby se mutsu-mutsu take be direta ko ina ba se Sangarensa kan gadonsa ya nufi ™ofa ya murzamata key ganin Namijin duniya yasa hankalin Inteesar yayi mugun tashi lokaci Waya tsoronsa ya

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment