You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dirarmata ta sauka daka gadon tana hawaye tana yarfa hannuwa tana yin baya gani tayi yana biyota har seda ta ™ure da bangon ganin bawani matemaki se Allah hakan yasata aro jarumta murya na rawa alamun a tsorace take tace""kawai meye haka nifa banason iskanci ai wannan rashin tarbiyya ne kaiwai bakasan bakyau taSa jikin mace bane""."

"murmushin gefan baki yayi ganin yadda tafaWi maganar tawani haWe rai alamun batason wasa yasashi cewa""nikuma inason iskancin se akai yaya shiyasa zanyi dake gwara ingwadamiki rashin tarbiyyar kya ™ara tabbatarwa har kibama wani labari nikuma dakyau a gurina"". ya™arasa zancensa tare dasa hannu ya zuge zip Win doguwar rigarta ta baya ta sauka ™asa bazato taji ya fisgota tafaWa kan faffaWan ™irjinsa a tare suka sauke wata uwar ajiyar zuciya yayinda numfashinsu yashiga sar™ewa cikin na juna saurin haWe lallausan bakinsa yayi da nata yashiga kissing Winta tako ina kamar wani mayunwacin zaki yayinda yakai hannunsa ta baya ya balle pin din bra dinta nan take tsayyayun brest dinta suka bayyana yakai hannu ya matsa nipples Winta da karfi ta saki wata ´ar ™ara ta zafi sbd irin damkar d yayi musu hannu biyu- biyu lokaci guda yakai bakin sa ya fara tsosa dayan hannu kuma yana kan dayan yana murzawa ita kuwa ba abinda take banda aikin kuka da ture shi seda ya gurjeta son ransa sannan ya zube akan gadonsa yana maida numfashi da sauri ta maida rigarta ko Win bata tsaya zugewaba ta yayimi bra Winta da jakarta ta nufi ™ofa ta buWe cikin muryar kuka tace""Allah ya"

"isana jikina daka taSamun mara tarbiyya kawai""."

ta ruga da gudu.

"A hankali yashiga buWe jajayen sexy eyes Winsa da suka canza kala zuwa ja ya saukesu a jikin ™ofa wani murmushi ne ya suSemasa bazato jin tacigaba da yimasa rashin kunyar lokaci Waya yaji yanajin wani irin haushin kansa daya kasa control Win kansa a zuciyarsa yace""meke shirin faruwa danine kan wannan ´ar shilar yarinyar ne wai da har nake kasa control Win kaina na nuna maitata a fili""."

wani guntun tsaki yasaki tare da mi™ewa dakyar ya nufi bathroom Winsa yana shiga yasakarwa kansa shower tare da lumshe sexy eyes Winsa yashiga tinanin reaction Winsu na Wazu yana saki

wani ™asaitaccen murmushi.

"�angaren Inteesar ko da gudu tashiga bedroom Winsu ta rife ™ofa tare dasa key ta nufi bed Winsu ta faWa tare da sakin wani marayan kuka tana cikin yin kuka taji muryar Rahama na bugo ™ofa saurin share hawayenta tayi kamar batayi kuka ba ta buWemata ™ofar tare da cewa""wanka zan canza tea ne ya zubarmun a kaya""."

"kallonta Rahama tayi sama da ™asa sannan tace""la Aunty yanaga bakinki ya kumbura?"". damm ™irjin Inteesar yabayar dakyar ta saita nutsuwarta gurin cewa""wlh nima bansan meya cijeni ba kawai sejin zafi nayi naga ya kumbura haka""."

"""toh Allah ya™ara sau™i yi kiyo muyi mutafi nasan ™ila yanzu yafito"". zaro"

ido waje Inteesar tayi a tsorace tace!!!!!!!

Votes and Comment

_*Daga Al™alamun ´ar Mutanen Gwarzo.*_ #

Real eeshow

"_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar"

"Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuWin da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_"

Book 2



"""Dawa Win zamu tafi ?""."

"""da Yah Abdallah mana lafiya naga lokaci Waya yanayinki ya canza hankalinki ya tashi"". mu™ut ta haWiyi wani miyau da da take tarawa zata zubar saboda ya haWa bakinsa da nata tace ""bakomai bara inje inyo wankan""."

"""toh sekin fito""."

"jiki a saluSe tashiga kamar kazar da kwai ya fashewa a ciki ta shiga toilet direct gaban madubi ta nufa ta tsaya tare da kallon kanta cikin yanayin kyama takai hannunta kan small pinky lips Winta da suka Wan kumbura ta tofar da miyau a sink Win dake ™asan mirriorn tare da cewa""Allah ya isana bakina kawani sawa mutane wannan ™azamun bakin naka mara tsarki a bakinsu"". ta™arasa zancenta kamar zatayi kuka ta Wakko brush tasa makilin tadinga brush tana hawaye ita ala dole kyamar bakinsa takeyi tana zubamasa Allah ya isa sannan tafara wankanta cikin"

kwanciyar hankali.

"Kwance take akan gado ba abinda takeyi se aikin rizgar kuka buWo ™ofar bedroom Win Mummy tayi meza zatagani Meemah kwance akan bed tanata rizgar kuka hankali tashe ta ™arasa shigowa Wakin tamaida ™ofa ta rife hankalinta a matu™ar tashe ta isa kan gadon tare da cewa""Meemah!"

"Meemah!! Meemah!!! lafiya""."

"a fusace ta juya tare da wurgawa Mummynta harara da ™ananun idanunta da suka canza kala a harzu™e tace""au tambayata ma kike Mummy bayan kina kallo narasa farincikina kin kasa yin komai akai kullum kina cewa inkwantar da hankalina Namijin duniya nawane ni kaWai ashe duk son zuciyarki kike faWamun to wallahi matu™ar narasa Namijin duniya nima sekin rasani shiga duniya zanyi domin ni banga amfaninki a rayuwata ba ""."

""" haba Meemah ki kwantar da hankalinki ki tsaya muyi magana mana dama kinsantane ?"". wani murmushin takaici Meemah tayi tare da cewa""mekuma zaki faWamun Mummy bayan kingama dani banyi tsammanin baki damu da farincikina ba se yau kullum faWmmun kike kinaso na ashe duk zancenki a baki ne tunda abu Waya common kinkasa yimun shi eyi daban santa ba na nuna nasanta ne""."

"""ki kwantarmun da hankalinki indai Namijin duniya ne nakine ke kaWai matsawar ina numfashi"

sekin aureshi kedai kawai abunda nakeso dake ki Waure ki faWamun inda kika taSa ganin wannan

"´ar iskar yarinyar""."

"""a offiice Winsa na taSa ganinta suna rugume da juna tamkar zata shiga cikinsa""."

"Cikin sassauta murya da alamun rarrashi ba tare dataji haushin abinda Wiyartata take faWamata ba ta dafa kafaWarta tace""kema kinyi kuskure Meemah meyesa tun a lokacin da kika gansun baki faWamin ba na Wauki tsa-tsauran mataki akanta ba sai yanzu aini bansan da ita ba da tini bankau da itaba itaWin banza me akai akayita dahar zata saki kuka idan kika kwantar da hankalinki kika bani haWin kai duk wannan me sau™i ne a gurina yau Winnan base gobe ba zan sharemiki hawayenki baki da wani mijin bayan Namijin duniya matsawar ina numfashi sena cikamiki burinki koda zanyi yawo tsirara""."

"Cikin sauri da yanayin Sacin rai gami da takaici Meemah ta watsa mata wani ™as™antaccen kallo cikin fusata tace""Enough is enough Mommy kada ki sake ruguzamin zuciya da wannan kalaman naki da kullum kike maimaita min su kamar karatu amma kin gaza cika min burina tayaya zaki ce zaki cikamun burina bayan bakin al™alami yariga da ya bushe tunda a yanzu yanada mata abun takaicinma bani zefara kwana ba sede insamu ragowar watanma Wiyar talakawa ™as™antacciya mara daraja ita zata gaji duk wani abu dayake dashi haba Mummy ina ko hankalina zekwanta banji munkwana da Namijin duniya a gado Waya ba Mummy dan Allah kiyi wani abu""."

"ta™arasa zancenta tana mai fashewa da wani matsanancin kuka jijjigata Mummy tashiga yi alamun rarrashi sannan ta sauke wani numfashi me zafi tare da cewa""hmmm Meemah kenan ki kwantar da hankalinki indai wannance matsalarki daka yau bazaki sake kuka kanta ba indai nina haifeki zaki auri Namijin duniya daga yau takau zanyimiki maganinta kedai kawai kitsaya kisha kallo kamar yadda wannan ™as™antacciyar yarinyar tazo gidannan da ™afarta haka zatabar gidannan zakice na faWamiki nasan duk wannan kutunguilar tana gurin wannan tsinanniyar tsohuwar najadun zanyi maganinsu gabaki Wayansu kawo kunnenki kiji""."

"saurin kai kunnenta tayi kusa nanta faWamata magana wadda ni kaina real eeshow bansan me tacemata ba naga dai kawai gabaki Wayansu sun tintsire da dariya gami da tafawa Meemah tace""gaskiya Mummyna baki da kyau karo da ke ba riba haka nake sonki Mummyna maganin"

"kukana"""

"Jin ana ™o™arin buWe ™ofa ne yasa Jameelah saurin lulluSe fuskarta ta gyara zamanta a tsakiyar gado kamar ba ita keta kalle-kalle ba buWe ™ofar Zaid yayi tare da lumshe ido ya saukesu akan Jameelah dake lulluSe cikin mayafi maida ™ofar yayi ya rife tare da Wau™ar ledojin dake hannunsa ya nufi bed side drower ya Wora sannan ya haye kan gadon tare da zama kusa da Jameelah yasa hannu ya yaye lulluSin dake fuskarta tare da sakarmata wani murmushin dayasa tayi suman wucin gadi yace""gimbiyata abar alfaharina wai har yau kukanne baki dena ba kinsan banason kina zubarmun da tsadaddun hawayenki da suka fi komai tsada a gurina ni banga abun kuka ba kina sona nima ina sonki a ganina farin ciki ma zamuyi tunda burinmu yagama"

"cika munzama mata da miji""."

"ya™arasa zancensa yana mai kai lallausan hannunsa kan fuskarta yana ™o™arin sharemata hawayen munafuncin data ™ir™ira a lokacin ™ara narke murya Jameelah tayi kamar wadda ta jima tana kuka tace""kukan farin ciki nakeyi masoyina gani nake kamar a mafarki wai yau nice a matsayin matarka tawani Sangaren ina murna tawani Sangaren ina ba™in ciki domin Honey naga kamar danginka basa sona koda aka kawoni ba wanda ya kulamu wata ´ar farar yarinyama har gori tayimun wai ni ban cancanta inzama matarka ni ´ar matsiyata ce wai kwaWayin abun duniya ne yasa na aureka bakaji irin cin mutuncin datayimun ba harda dunguremun kai"". ta™arasa zancenta tana mai fashewa da kukan munafunci jiki na rawa Zaid ya mi™e har huci yake yace""ya ha™uri Sweetheart zanyiwa tufkar hanci zanyi maganinta dan uwarta sena karyata naga ubanda ya tsayamata da har zata ci muki mutunci sukuma dangina karki damu dan basa sonki aiba dasu zaki zauna ba dani zaki zauna""."

"yakai zancensa yana mai yin hanyar ™ofa da niyyar fita saurin ri™o hannunshi Jameelah tayi cikin ™issa tace""haba Honey so kake ka ™ara jamun wani ba™in jinin a gurin daginka ace daka zuwana nafara haWaka da ´an uwanka kuma ma bekamata mu Sata wannan daren me albarka ba kamata yayi ace ina nan ina farantamaka ranka ta hanyar baka kulawa ta musamman tsakanin miji da mata kumama ita yarinyar data yimun ai yarinya ce bata da hankali bama taru muzama Waya ba wataran idan akace tayima bazata yarda tayiba""."

"rungumeta a ™irjinsa yayi yayinda yakejin wata sabuwar ™aunarta na™ara ratsa ko ina na jikinsa yace ""gaskiya ne Mar'atussaliha meson farin cikin mijinta a koda yaushe""."

"nan ya kama hannunta kamar ze haWiyeta danso ya zaunar da ita ya Wakko ledar daya shigo da ita ya aje akan stool sannan ya rakwafo ya sakarmata wani kiss da seda wutar ta Wauke na wani lokaci yace""Baby wait for some minutes""."

"Waga kai kawai Jameelah tayi domin batasan me Zaid yace ba nanya wuce ya nufi kitchen yana fita ta Waga waya ta kira Uwar Gwarama bugu Waya ta Wauka tare da cewa""alo ´ar albarka tasamu ne""."

"""wallahi kuwa Ummah tasamu domin bakiga dakwa-dakwan gasassun kajin daya shigo dasu ba guda biyu da lemuka""."

"washe baki Uwar Gwarama tayi tare da cewa""kice Allah toki ajemun nawa kason don gobe zaki ganni da sassafe ya batun ´an Wauke-Wauken ne wai ina fatandai kinfara domin kinsan da hakafa zamu samu mu biya ™arashen kuWin katakwaye muWan tara abinda muka tara "". ""Ummah bakiga yadda idan nayi magana jikinsa ke rawa ba kamar ba wannan Zaid Winba me shegen girman kan tsiyaba gaskiya Ummah kina shege""."

"""yoto ni ta wasa ce ai duk wanda yace ze kara dani sede uwarsa tahaifi wani da yanzu wannan ´ar iskar yarinyar kejin daWi da kikeji kinga se tsinanne girman kannan ya ™ara ™aruwa yanzu ko sede ayi wannan iskancin a gidan almajiri shima Win idan ansamu abun sawa a bakin salati wai da itace a jindaWin dakike da anga iskanci ai kozan rasa zanin Waurawa bazan taSa barin ´a´an Khadijah suyi aure gidan hutu ba sede su kalla anayi""."

"""gaskiya ne Ummah wadda tafi takowa sekinzo bara inkashe karyazo ya sameni"". ""toh senazo karfa kiyi maganin nan a gaban kowa""."

"""bazanyi ba ai zan kula sosai""."

"""yauwa dan kinsan boka yace kar asamu matsala wani yagani inba haka ba gabaki Waya zata"

"kwaSemana ayi bawan ba ™anin karatun Wan kama mushiga bala'ih""."

"""toh""."

nanta kashe tana aje wayar Zaid na shigowa.

"Tun daka nesa ya kafeta da sexy eyes Winsa dake cikin ba™in glass a zuciyarsa yace""lallai ma wannan futsararriyar yarinyar waya bata damar fita da wannan shigar da igiyar aurena akanta""."

"yana wannan maganar harta ™araso gurin motar tana niyyar buWe owners corner taji muryar Namijin duniya yace""wakika tambaya zaki unguwa dahar kika samu damar shigomun mota"". ya™arasa zancensa tare da Wauke kansa daka gareta yawani ™ara shan kunu kamar ba daka bakinsa wannan maganar ta fito ba kallonsa Inteesar tayi sama da ™asa a hassale tace ""Ammih ce tasa nashirya banda haka meze sani na yarda ajina nashiga wannan gwangwanin"

"naka""!!!!!!!!!!!!!"

Votes and Comments

_*Daga Al™alamun ´ar Mutanen Gwarzo.*_


Downloaded From https://tknovels.com.ng


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment