You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta canza lokaci guda

Cikin kuka da mutuwar jiki dr m yace Abba ka yafe man ni kaina nasan na tabka babban

kuskure kuma nasan harda hakkinka ke da wainiya dani tun lokacin da na bujere maka ban sake masun kwanciyar hankaliba dai dai da sakan guda tundaga lokacin nasan hakkinka ne ke da wainiya dani Aman Abbana kasani duk abinda nayi naji kawai ina yinshine wani abunma sai nayi shi nasan nayi shi na koma da nasani aman dan girman Allah Abba ka yafe mani duk

Abinda nemaka dana fili dana sarari ko na samu sassauci

Yasake fashewa da kuka meera ya share hawayan da suka zubo mashi dan sai yanzu yake

nura da dr ba acikin kanshi yake komai BA da akwai shiga baga cikin lamarin

BA komai Muhammad na yafe maka duniya da lahira Allah yayafemana baki daya kadage da

Adua yanzu kuna ina yajin. Sabarina

Jikinta sauki zamuce yanzu haka muna lagos gidan Alhji nurem matarsa zataimata ai to Allah

yasa adace aman abar aikin sai gobe idan munzo ayi gaban mu sanan kuma naga wanne irin aikine take naga idan ba shirka cikin kan garin neman lafiya a sabawa Allah

To insha Allah Abba daman sai gobe zaa fara aikin to Allah shikaimu insha Allahu koda goma

keyi mun shigo to Abba Allah ya kawoku lafiya Abban na gode Allah yasaka da alkairi Allah yaqara maka lafiya da nisan kwana Ameen

Sukayi sallama dr yayi ajiyar zuciya yaji zuciyar shi sakat kamar ancire mashi kayan nauyi

yasamu natsuwa. Sosai yaji farin ciki ya mamaye mashi bakin cikin da da muwarshi

Shima can meera ajiyar zuciya yayi ya shedama su adda halin da ake ciki da gwago harda

moohan sun jinjina kai yace shu shirya gobe suyi asubanci

Kuma yace da moohan ya fadama Ahmat ya shirya ayi tafiyar tare da shi da moohan ya sheda

ma ubanshi dariya ya bushe da ita yace Allah shikaimu mujen miyo kallo

Tunda asuba bayan sunyi salla suka nufu katsina airport hayar jirgi suka dauka jirginsu

yadaga zuwa lagos

*topa fans kubiyoni danjin wannan tonan sililin*

More comments more typing

Ammyn khairat

Dr MAHISHI MERAH

NÌ%‚aÌ%‚

AÌ%‚mÌ%‚mÌ%‚yÌ%‚nÌ%‚ kÌ%‚hÌ%‚aÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚tÌ%‚

GÌ%‚oÌ%‚lÌ%‚dÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚ gÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚lÌ%‚

DÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚iÌ%‚cÌ%‚aÌ%‚tÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚ tÌ%‚oÌ%‚ mÌ%‚yÌ%‚ cÌ%‚hÌ%‚eÌ%‚rÌ%‚iÌ%‚eÌ%‚ fÌ%‚eÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚aÌ%‚r

Ì%‚

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã· ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

Social gift GA yan Group dr MAHISHI

*PAGE 41*

                       8:am taimasu airport na lagos

Moohan ya kira dr mahishe ya sheda mashi sun. Iso yanzu haka suna filin jirgi. Na lagas

Cikin. Dauki dr suka shirya shida dr nawaz Alhj Nurem ya basu mota biyu da. Drive

Mintina 30 suka isa airport yau dr. Cikin farin ciki ya isa ga mahaishin ya rungume shi. Harda

hawayan shi shima. Meera cikin kulawa ya rungume dan shi yana tambayar lafiyarshi

Adda sai murna take. Da shiryawar da da uba

Ahmat. Sai harare. Harare yake wajan shi dr ya nufa yana gaishe shi tare da yi mashi barka da

Zuma moohan shima ya gaishe shi rabonda suga juna harsun manta

Gwagota inji dr itao gwago. Sai kauda kai take saboda alkunya ta dan farin

Aman cikin ranta murna take da ganin danta musamman yau yanda ta ganshi yana farin ciki

uwa kenan

Sun shiga mota zuwa gidan alhj nurem ba jimawa suka isa hon sukayi aka bude masu

murginenan get din

Falon baki akai masu masauki mintina kadan yan biyu sukacika su da breakfast da kayan

motsa baki

Sai da suka dai daici sun karya sannan su Alhji nurem da iyalishi suka shigo suka gaisa a

mutunce yan biyu suna

Kwashe kayan abincin Duk da bawani mai yawa sukaci ba dan meera ruwa kawai ya iyasha

Burun shi yaga yarshi shima dr abinda ke cikin ranshi kenan rabon shi da ita tunjiya

Hajiya narim tace da yaranta kuje ku tafoda ita ina ai tabar fizge fizgen ko kin sha qamata

wannan maganin eh Inna

To kufuto da ita ba jimawa sai gasu ruke da ita kan kushin suka zaunar da ita dukansu ita suka

zubama ido duk tarame taqara fari sai dan siririn hancinta da manya idanunta da suka qara fitowa

Moohan jiyayi kamar yaje ya rungumeta dr kasa hakuri yayi sai da yaje wajan ta dafata yayi

yana fadin sabry sannu

Hajiya narim ta dube shi tace kyaleta dan bata cikin hayacinta yanzu bata masan inda kanta

yake ba

Saboda maganinda aka shaqamata

Da ba ai mata shakeba da ba Mai iya ruketa wajannan

To Alhmdull yanzu zamuyi abinda ya kawoku

Tayi duba ga yarta sister daukoman darduma da turare yes mah

Da sauri tanufi aiken Innarta

Shinfida mata sallaya tayi sannan ta bata turaren ta fesa tare da bude alqur'ani mai girma salati

ga Annabi tayi sannan ta cigaba da sauran dukkan aduoin ta sai tabudo suratul jinnu ta karanta

Tana cikin karatun tafara hamma kowa yayi tsi ita kawai suke kallo

Zuwa can tayi gyatsa mai karfi tare dayin sallama agaresu wata murya ce sukaji wadda ba tata

ba

Muryar na miji cikin sanyin shi yayi masu sallama suka amsa

Baki muna maku barka da zuwa Muhammad meerah da kaida iyalanka da fatan kunzo lafiya

Ahmat meera naji dadin zuwanka dan zuwan da kai ya dace

Meera ya amsa da sunzo lafiya yana mai jinjina kai lallai jinnu gaskiya ne

Da farko dai ni sunana Alhaji malam aikinmu shine taimakon aluma daga cikin irin baiwar da

Allah yabamu

Kuma cikin ikon Allah da nufin shi da yardarshi Ana dacewa

Dafarko dai sabarina sihiri ne ke damunta tare kuma da turan miyagun Aljannu da aka turo

mata haka shima dr yana tattare dana shi sihirin su duka biyun an masune dan hanasu zama lafiya aman insha Allahu komai yazo karshe za'a basu magani da Ayoyin Allah kuma jinnun zasu barta yauyau dinnan

Sannan ka'idar aikinmu shine mai'dama kura aniyarta ma'ana dukkan wanda yai masu aikin to

zai komamshi wanan shine ka'idarmu

Ahamt cikin shi sai murdawa yake duk sanyin A'Cn dake wajan aman sai zufa yake jiyake

kamar ya tashi ya gudu

Sannan yanzu maryam zata qarayi maku karin bayani duk wanda yayi aikin zakujishi abakinta

na barku lafiya

Ajiyar zuciya suka sauke sai mamaki da Al'ajabi suke basu gama mamakin suba sukaji wata

murya ta macce ta rangada masu sallama

Ansa sallamar sukuyi to masha Allahu bakinmu sassannuku da zuwa Adda tace yauwa

To sunana yar mero masha sugar

Ke sister kawo man tiyar sugar yau ranar tonan sililice

Yes mero

Yar mero tatabe baki tace uwar kilbibi

Sugar ta kawo mata mai yawan gaske sai shan abinta take harda rufe ido da tandar yatsa

Sannan tace kuyi hakuyi idan na biyema zakinnan bani abinda ya kawo mu

To sabarina insha Allahu sauki yazo ita da kanta zata fara nuna maku aya kafin ni nace wani

abu wajan sabry ta nufa da garin magani ta shaqa mata zuwa can sabry tayi atishawa ta bude ido

To zali tayi da Ahmat aiko tayo cikin shi tana shaqe shi tana fadin aljani aljani sai dukan shi

take ta KO ina baji ba gani duk kokarinsu na kama ta suka kasa meera yace haba maryam ya haka naga tana dukan dan uwana miye mata

Yar meero ta cika baki da sugar sai da ta shanye sannan ta bushe dadariya tace meera kenan

ai dan uwanka ba mutumen kirki bane shiko yayi Abin duka kara taci ubanshi

Sai tama shege jinajina sannan narabasu

Ah moohan kayi hakuri kaji ubanka dan iskane qara a koya mashi hankali kafin kuji miya aikata

Koma miyayi dan uwanane maryam ina neman Alfarma da ta kyaleshi karta illata shi to

shikenan sister zaunar da ita yes mero sister ta zaunar da ita sunyi mamakin yanda ta kwace daga hannun Ahmat

To kubar mamaki dan sister ba karfin ta bane tana tare da manya

Ahmat yaji jiki ba kafan ba sai muzurrai yake

Ahmat yanzu ka kyauta na kuntatama dan uwanka da cin Amanshi shi yana zaune da kai da

zuciya daya da gaskiya da Aman aman kai burunka ganin bayan shi

Samun Dan uwa irin meera a wannan lokacin sai antona

Kayi makirci kayi sihirin dan gani duk ka to zarta dan uwanka aman Allah bai baka iko ba

saboda shi meera ya ruke Allah shiyasa Allah ya isar mashi

Kaga bacci gareshi shine a koma sihirinka ga dan shi mai tsananin son mahaifin shi dagani

kyautata mashi kayi sihiri kasa ya bujera ubanshi lokacin da yake bukatarshk kayi nasara sa da ya kunyata ubanshi a bainar jama'a lallai kayi nasara

Baka tsayanan ba ka shiga ka fita karaba tsakanin masoya biyu masu matukar kaunar junansu

dasa tsana da kiyayya atsakanin su kaso ace basu auri juna ba

Sai kuma Allah yanufa

Duk da haka baka gyalesu ba katura masu jinnu dan hanasu rayuwar aure cikin jindadi ka cutar

dasu Aman kasani da kai da bokanka duk sai kun karbi hukunci

Dr matar da ka Aura bada sanin iyayenka shima ba laifinka bane duk baka cikin hayacinka

kake komai sannan itama tama matar taka sihiri dan tarabaku

Ita aniyarta zata koma mata

Dr nawaz kanshi ya kulle shifa bai fahimci komai ba shin wacece matar dr din ba dai babyn shi

shin daman matar dr ce shine bai fada mashi ba

Yayinda Ahmat fitsari kemashi tsiyaya na kunyar duniya

More comments more typing

Ammyn khairat

"[9/5, 13:19] Ammyn Khairat: PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION"

*Dr *MAHISHI MEERA*

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã· ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro     writers?s=09

*UHMM!!! Wai miya sa sis feenat kuke mani hakane?sis aysha alto maza ki jawo mani sarauni

"da shalele, aunty hanne maza rike mani su ni zan fara*,"

*Tirkashi*

"*Rigi-rigi babban dahuwa, mai karya itacen yaro. In kaji tambari sai sarki, in kaji jiniya sai"

"gwamna. Biki na farar kaza, balbela ba gaiya ba.*"

Ina kuke? Masoyan *PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION.*

"Kungiyar da Ta tara kwararrun marubuta, masu aiki da basira da haza™a.marubuta ne wadan da suka san kan alkalami, yayinda suka karanci matsalalon da duniyarmu ta yanzu ke ciki, basu tsaya a nanba, saida suka za™ulo maganin matsalalon. kai baki bazai iya baku labari ba, sai dai"

"ku kasance tare da mu, bayan kun antaya shafin mu na Facebook ."

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

*Proficient writers association*

"*Uhmm lallai!!!, ummu najma ki dena rawan kai,ke nuseey, ina ki ke,wallahi kija da baya,"

"ammiyn khairat, sis khadeeja haydar ku kamo mani su, tirkashi!!! Ashe yaya indabo da yayah sadiq suna neman riga na, bari ku gani*,"

" Ap. Na manta ban fada muku ba masoya. Wannan kungiyar mai haWin kai, da zaman lafiya,"

"Uwa Uba soyayyar gaskiya da amana, sun shirya tsaf domin kawo muku Audio Win littaffan kunyigiyar gaba Waya. Bisa Youtube channe namu."

https://m.youtube.com/channel/UCa6VZD_0ZlXycCLTT1i-ygQ

*Proficient writers association*

*RUkayya ikra ya naga kina ta Waga hannu ne!?bari kawai!! sia shamsiyya da sa'a datu naga

"suna gyan gyaWi, shine zan taSasu karda abarsu abaya,*"

"*Muna maraba da ku masoyan duk ku antayo, domin, muna alfahari daku ta kuce ta muce,*"

~Mu kafta~

SOCIAL GIFT TO

*RUKAYYA MY BLOOD*

And

*SARAUNIYA BEELAT*

A'A INDABO

*SADEEK*

Umman NAJMA

*sis AISHA ALOTO* Sis FEENAE

*sis Shalele* Nuseer

And

*young novelis* Pagen na kune

Ammyn khairat nayiku

*over*

Masoyana fans. Dina yan olly commented group

*ina Alfahari daku sosai*

Group dr mahishi

*ina yanku irin sosai dinnan*

*PAGE 43*

                                   direct Hospital din kudi suka nufa da shi ba bata time. Emajancy aka.

Kar6e shi cikin gaggawa. Ayi. Mashi duk abinda ya. Dace. Sosai yasamu. Raunuka ajiki kwankwason shi ya kare da hannu guda da kafa. Gashi. Kanshi yayi muguwar buguwa dolle. Ka tausaya mashi idan ka ganshi dan yana cikin wani hali kwatakwata bai son inda kanshi yake ba

Hankalin meera yayi mugun tashi sosai ya tausayaw halin da dan uwanshi yake ciki rayuwa

kenan idan zaka gidan raman mugunta ginashi sannu sannu

Yanzu wa gari ya waya

Bayan tson wani time Doctors suka fito suka rubuta magunguna da sauran abubuwan bukata

an samashi drip da Allurar bacci

"Moohan duk ya fita hayacin shi,"

Sune basu samu kansu ba sai wajan Azahar sannan duk anyi clearly din komai sukayi sallah

Alhj nurem ya koma gida ya kawo masu lunch

Meera sai godiya yake ga nurem dan kuwa yaga kirkin nurem ba kadan ba

Bayan sallah isha'i meera ya umarce su da su koma gida su huta subar shi da dan uwanshi

Haka ko akayi daman Dr hankalinshi naga rabin ranshi daurewa kade yake ama duk wani motsi

da zashiyi da tunaninta manne a zuciyarshi

KO da suka isa gida masaukin su suka nufa Dr ya shiga wanka bayan ya fito dr nawaz yashiga

karshe moohan shima yashiga

An cikasu da kayan abinci wanda mai'aikin gidan ta kawo masu sun zuba sunaci dr kuma rabi

hankalishi naga sanyin idaniyarshi

Karshe ture pilat din abincin yayi ya tashi dan ba zai iya hakurin rashin ta ba

Cikin gidan ya nufa parlour gidan inda suka zauna dazun

Sallama yayi bai jira isoba ya shiga suna zaune su ukku suyin wanka ko waccen su naji da

kanta wajan kyau hira suke wadda bakajin me suke cewa sai dai murmushin su sallamarshi ce tasasu dago kansu zuwa duban shi

Masha Allahu Alhmdull sabry dita ta samu lafiya baya ganin kowa sai ita domin ita tafi cika

mashi ido yayinda kowa da abinda ke ranshi cikin yan matan wajansu ya nufo sabry na ganin shi tatashi tsaye bai damu da kowa ba dan baima ganin kowan idan ba ita ba rungumeta yayi tare da sauke ajiyar zuciya wanda duk wanda ke wajan yaji hakan itama ta sauke tata ajiyar

zuciyar najin masoyinta jikinta

Ya jima rungume da ita wanda ita kunya mutanan dake wajan ya hanata mai da mashi martani

sai fikifiki da ido take kunya duk ta cikamata zuciya

Dan sakinta yayi yayi tsaye ya zuba mata ido tsawon wani lokaci sannan ya sake fizgota jikinshi

da karfi yaimata wata irin runguma ya dannata jikinshi harsaida kakkasan jikinta sukayi kara tace washhhhhh da karfi sannan ya sassauta rungumar da yayi mata

Ya fara magana sorry sabry nakasa control din kai'na ne sannu sabry na gode Ma Allah da

yabaki lafiya da nara'saki gaskiya da rayuwata ta zo karshe yini daya kacal baki tare dani jinayi tamkar na shekara dubane ba tare dake ba kece mahadin rayuwa kece muradin zuciya ta ina sonki sabry ina mahaukacin sonki zan iya mutuwa damin ki zan iya kisa domin duk wanda ke cikin parlour yaji kalaman dake fitowa daga bakin dr sabry nafa haukace na zauce a soyayyarki banji ban gani kowa idan ina tare dake ita dai sabry jikinta yayi sanyi da kalaman shi ga kuma kunay da ta cika mata ido ta mutane dake wajan jitayi jikinta na rawa aranta tana fadin lallai ka

zauce cinda bakaga kowa ba

Jin jikinta na rawa yadan saketa zatayi magana ya hade bakinshi da nata sai kada mashi kai

take tana fadin ummum ummum aman ina bai'son ma mitake nufiba

Salatin da Adda ta rabka da karfi shine yasashi dawowa daga duniyar da yatafi

Yasaki sabry ita kuma ta koma bayanshi ta buya kowa ya masu zuru da ido gwago sai banka

mashi harara take Ga Innarsu yan ukku da alhj nurem gami da wani saurayi a tsaye gefen shi kuma GA yan biyu

Sai da ya gama bin kowa da ido sannan ya tseda idonshi kan su moohan da nawaz da suka

shigo ganin anyi cirociro suma suka ja barki

Sosa keyarshi ya farayi ga sabry da taboye bayanshi dan tsabagen kunya tarasa mima zatayi

kawai sai tasa hannuta tana mintsilin shi yanajinta daurwa kawai yayi dan yasan mitake nufi da hakan jin ya kyaleta yasa tasake yimashi wani mintslin mai zafi aiko hannu yasa ba tare da ya juya ba ya jawota zuwa gabanshi jikinta yaita rawa tayi tunanin wani abun zai sake yimat

Ganin Adda ta kafeshi da ido yasashi fadin to to too Adda ai ai kin kin gani ba laifina bane

itacefa ta fara mintsina shi ne shine fa narama ya maida kanshi ga yan ukku dan ba haka akayi ba

Guda tace haka akayi dayar kuma zuba mashi ido tayi tare da sauke ajiyar zuciya wallahi Adda

ba haka akayi ba cewar sabry ta kwace rukun da yayi mata ta koma inda adda ke tsaye nasani sabarina

Rabu dashi duk gabanmu akayi komai wato shi marar kunya a kuri sarkin aure

Kai adda to daga ciki mike na rashin kunya ba matata bace iyye gwago tace ingo nan nace tayi

mashi dakuwa

Alhj nurem yace zonan dr rabu dasu ni banga abinda kayi mumunyi fiye da wannan

Inda zakaji labarin soyayyata da kace kai karamin hauka kayi kaga wannan yayi nuni da narim

yace hummm

Tsaya nadan gutsura maka soyayyarmu da ita tuntana jinjira kamar dai kai bayan wani lokaci

ko wata batayi da haihuwa ba nawaye gari babu ita ba labarinta ta bata irin tashin hankalin da

na shiga Allah kade yasanshi sanadiya son da nake mata nazama babban mai zane da babu kamarshi afadin'najeriya

Tun ranar da ta bata nafara drowning dinta a fefa bayan duk wasu watanni sai na zanata duk

shekara nake mata birthday

A ta kaice nine ban sake ganinta ba sai bayan shekaru ashirin bayan nasha duguwar jinya

wadda rashin ganinta ya haifar kuma duk shekarun da muka dauka musan junanmu a mafalki zakaji abin kamar almara

Ranar da muka hadu kowa ya shedi juna danni har suma nayi na murnanr ganinta kai labarina

soyayyarmu da akwai abubuwan alajabi acikin shi sosai

Shiyasa har gobe banda kamarta idan nace na tsaya baka labarin zamuyi sati ban garemaka

shiba

Aman na rubuta labarin a rubuce yake dan dolle na rubutashi na aje

Wanda ne mashi suna da

*gamo da katar yar makahi*

Idan kanasan labarinmu duk aci zaka samu

Yar makafi kuma

Dr ya katse shi yace eh ai bayan ta bace mani sai ta koma hannun makafi kaganta nan har bara tayi

Tabdi adda tace kai gsky d akwai abubuwan alajabi sosai ma

Daga nan sukacigaba da hirarsu sai zuwa goma na dare suka tashi dan komawa masaukin su

dr yace sabry dan Allah ko na samu lipton ki kawo mani to bazaka samu sabry ita zaka tambya

ga yan gida anya dr kafita ido na

Adda wai miyasa kike hakane kinsan iya shekarun da muka dauka ba mutare shekaru kuma ba

tarekake da itaba za irin yaro kai adda

Jeka abika zata kawo maka inji dan matashin saurayin dake tsaye ya fada yana mai kallon

mahaifinshi suka dagama juna gira yauwa my friend

Adda ta jinjina kai rayuwar gidan abin birgewa ce sun ginatacikin jindadi da soyayyar juna sun

maida yaransu abokansu wannan tabia tayi kajawo danka ajinka ta hakane soyayya da shakuwa zata shiga tsakaninku

Ida matsala ta same shi kune farkon sani dan ku zaifara shedamawa

Sabin yanzu sai kaki jawo danka aji koda wani hali yake ciki yana shakkar fada maka saboda

ba shakuwa a tsakani

Hane son inji alhj nurse sukuma dr sukayi gaba yana fadin to a koman shi yanzu

Gwago tace wato su yaran zamani basu jin kunya aka bushe da dariya

Shuru shuru dr yakasa zaune yakasa tsaye sabry bata kawo mashi runwan zafi ba dr nawaz

sai kallon shi yake yanda ya zauce bakin shi ciki da magana jira yake su kebe ya wulakance shi

Yayin da moohan ke kwance yana tunanin mahaifin shi gefe guda kuma zuciyar shi na hasko

mashi Asmau

Yayi nisa cikin tunani

Sabry ce ta shigo da siririyar sallamarta

Aiko dr yayi kanta ya amshi dan turon da taro lipton din ya aje gefe yayo kanta ita kuma ta

soma ja da baya har ta dangane da bangon dakin yayi mata runfa zuka zurama juna ido

Bakinshi ya hade da nata itama bata lokaci tai mashi kyakyawar runguma aiko yaji dadin haka

Sai tsutsar bakin juna suke sun manta da komai hankali su ya fara barin jikinsu nishin su ya

fara tashi sama sama wanda yasa moohan dawowa daga duniyar tunanin da ya tafi gani abinda ke wakana yasashi saisadawa yafice daga dakin gabanshi na faduwa yanaji ina mashine dr nawaz kuma ya fada toilet yana fadi cikin ranshi dr bashida kunya

Gani qafafunta sun fara gajiyawa kamar bazasu dauketa ba yasata cire bakinta daga nashi

shawaarta ta taso sai taji ta fara zuba

Ta juya zata fata ya jawota ta baya ya rungume cikin wata irin murya yace haba my kankanaty

ina zaki ya dora wuyanshi kan kafadarshi yana shinshinar wuyanta

Tare da zura ham burns hi cikin rigarta anyi SAA kuma batada bara yaji laushin nonuwanta

tamkar flawer jin hannushi kan breast dinta sai da taji wani abu ya tsarto mata ta kasanta ta maza taja kafafunta ta hadesu waje guda tare da jan goran numfashi shima nufashin yaja ya aje yace my flawaty kallon shi tayi ta cinno baki tace fulawa kuma ya daga mata gira tare da

kara ya mutsa nonuwanta ya murza kan nonuwan sai da ta saki yar kara dadi ya rumtse idon

shi domin yanajin dadin yanayi

Cikin sarkewar murya yace yes taushe kamar fulawa yasake matsa nono nan ta fahimci miyake

nufi

Duk ya rukitata da salonshi fuskarta ya koma shafawa ganin tana kallonshi yace my Appelty

ta zaro ido apple kuma ya lumshe mata ido ya budesu yana mai wasa da lipes dinta da yatsun

hannunshi yes kinada kyau kamar Apple ta sake biki shi kuma ya hade bakinta da nashi

Sai jan lipes dinta yake tamkar ya samu sweety ba abinda take sai nishin dadi karshe ta gagara

tsayuwa ta durkushe kasa ya bita ya zauna ya jawota jikin shi soryy my kankanaty na fada makifa an zauce na haukace akanki yana maga yayinda yake tura hannunwanshi cikin pant dinta saurin ruke hannun shi tayi ya dago ya dubeta idanunshi duk sun canza sorry my

kankanaty ya tura hannunshi cikin wandonta jinta jike ya kara tada mashi hankali

Sosai yake wasa da yatsunshi cikin pant dinta babu abinda suke sai nishi ruwa kawai take

mashi ambaya ga hannu domin Ji take tamkar ta suke dan dadi musamman da taji babanar shi na dungunita

Kedin wallahi

Please Login or Register in order to submit comment