You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ina cike da kewarku gashi banda lafiya kutayni da adua cike da farin ciki meera ke tambayarta abinda ke damunta tace abbana bakomai adua adai nake buka tom shikenan yata kulum ina maki adua nagode abba bara nakira adda ta nan sukayi sallama shikuma

meerah. Farin ciki duk ya kamashi tunaninshi sabarina ciki ne da ita.

"""adda ta kira ta samata kuka sosai adda ke lallashinta saida tagama kukanta sannan"

adda tace to fadamani yata nayi kewarki mike faruwa na kuka cikin shagwabarta adda nayi

kewarki sosai tunda nazo bamuyi wayaba kina raina yata da fatan kuna lafiya injin dai ba wata matsala eh ba matsalar komai adda

To masha Allahu kicigaba da haquri sabarina kinji mahakurci ma wadaci komai mai wucewa ne

kima mijinki biyayya ta kowanne hali Allah yana tare dake kuma shine zai baki ladan haka aure

bautane ki dage wajan bautarki

Kinji Tom Adda nagode sosai kuma kuci gaba da tayani da addua insha Allahu sabarina taso ta

sanar da adda cewa mahish yayi aure cinda ta kasa sanar da meera aman sai takasa saboda maganganun Adda sun kashe mata jiki

Adda ina yaya moohan dau kawu Ahamat Sunan lafiya lau.

Oky su maryam su gwago da su hanne.

Suna lafiya adda aba gwago mugaisa

To Adda tace bani minti biyu to sabarina ta kashe yawar ta dawo wajan nawaz cikin murna sai

murmushi take

To ya harkin gama wayar baby a'a da saura gwago nan da minti biyu zan kira oky da alama

kinji dadin kiransu so sai ma ina son family na so sai banki ba kulum munyi waya dasu Allah sarki aikuwa kulum na maki alqawarin sai kinyi waya dasu tom thanku u dr shiiii ba godiya....

Tom na dai na tom na gode shima yace ita tace shiiiiiii Ba godiya tsakaninmu duka suka kwashe da dariya duk abinda suke dr MAHISHI na la6e yana kallon su bakin ciki ya'yi mashi katutu ga rai wato sabryy da auranta take biyewa nawaz lallai sai ya takama nawaz birki kuma. Sai ya tunatar da sabarina cewa da igiyar auran shi akanta inta manta Hummmmmm dr

kenan..

Wayar sabrina tayi qara ta daga cikin kara kamar zata fashe kunnan gwago da taji muryarta

gwaggo ta tsohuwa mai ran karfe. Yakike lafiya lau yata kina lafiya lafiya lau gwagota sai

kewarki da tacika mani zuciya

Nima ina kewarki yata ina dan yawon duniyar mijinki hummmm gwago kenan yanan lafiya lau

Yake to madalla injin dai yana kulaman dake eh gwago so sai ma yaya ke kula dani ta basar

dan kusa da nawaz take dan Ma chrt yake baijin ta

Sun jima da gwago sukayi sallama

Sannan ta Kira

Moohan yana dauka tace dan uwa rabin jiki moohan da yaji muryarta ba karamin farin ciki yajishi ciki bakin na rawa yake fadin sassbarina kece kina lafiya lafiyarki dai lau ko ba abinda ya sameki ya aikai tunda kikaje baki kirani BA sabarina kiyi hakuri kiyafeman abinda nai maki wallahi sonki ne da

Kaunarki yajawo hakan

Sabarina kinaji na kuwa inajin ka dan uwa to AI baka bani damar magana bane komai ya

wuce AI kasan nima ina sonka sai dai kasan dalilin da yasa na kika kalmar so da ta ambata sai

da dr nawaz ya dago kanshi yadubeta bai shirya ba ido daya ta kanne mashi sannan ta jaye

wayar daga kunnanta tace da nawaz yaya moohan ne shima ido ya kanne mata ok ki gaishe Shi

Dan uwa ina jinka ya kake lafiya lau nake sister sun jima suna waya sannan sukayi sallama

tana duba wayarta tama murmushin jin dadin na kasancewar tayi waya da ahalinta

Tofa sai najiku

. Team sabarina

Da team nawaz

Da team dr and Feenar

Yanzu wasan ya soma

More comment more typing

Ammyn kairat ce Golden girl

"[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: Dr MAHISHI MEERAH"

NÌ%‚aÌ%‚

AÌ%‚mÌ%‚mÌ%‚yÌ%‚nÌ%‚ kÌ%‚hÌ%‚aÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚tÌ%‚

GÌ%‚oÌ%‚lÌ%‚dÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚ gÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚lÌ%‚

DÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚iÌ%‚cÌ%‚aÌ%‚tÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚ tÌ%‚oÌ%‚ mÌ%‚yÌ%‚ cÌ%‚hÌ%‚eÌ%‚rÌ%‚iÌ%‚eÌ%‚ fÌ%‚eÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚aÌ%‚r

Ì%‚

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã· ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*PAGE 31&32*

"                                       cikin jin dadi marar misaltuwa tace"" yaya nawaz ga sim din'ka kacire"

nagode Allah yabar'zumunck.... Yau nayi farin ciki yaya nawaz dan Allah nawaz fadi yana kallon ta cikin ido wallahi ta baji amsa hakan nake so kikasance kulum saboda kyau kike idan kina cikin happiness thank u yaya

Bakin ciki yama dr kululu aran shi idanun shi sun kasa

Sunyi jajir saboda bai'san khaki's din da suke ba

Dr nawaz to ni dai baby zan wuce sai wani time din idan nazo sanan nasamu cikarkiyar Amata

kinji dan Allah kitaimaka mani kibar hawalar dani pleas to yaya insha Allahu to to karka manta

ka cire sim dinka a'a na baki shi kulum zan turo maki credit sai kita waya gida.

Wayyo Murna tama sabarina yawa dan har bata san irin godiyar da zataima shi ba bataki

kulum ashe tana waya da meerah da Adda Dan bata samu damar hakan bane aman yanzu gashi dama tazo mata

Har'cikin ranta yaya ta dauki nawaz

Kuma koda batada aure bazata auri nawaz ba saboda wani dalili nata Dan ta tabbatar mashi

da cewa taji dadin abinda yayi mata gashi kuma taga dr MAHISHI tsaye tun dazun shine dai bai'ganshi ba shiya dan qara cusa mashi bakin ciki

Tayi hogging din dr nawaz tana fadin thank u yaya shikuma nawaz ji yayi kamar anda sashi

"a inda yake gawani shauki so daya kama shi,"

Hannun shi biyu yasa ya rungumo abarshi sun dan jima tayi saurin jaye jikinta daga nashi...

Muje na takamaka a'a baby bar'shi ban so kina wahalar'man da kanki kai yaya na bawata

wahala muje kawai suka jero taro shi har inda motar shi take ya shiga ta dan duko kanta taci motar tana mashi Allah yakiyaye hanya.. Ameen ya amsa mata yaja motar shi tana daga mashi hannu shikuma yayi kayataccan murmushi yahuro mata kiss ga hannun shi ta rufe fuska ta juya

"da m gudu,"

Ko bakomai yau taji dadi a rayuwarta rabin da muwarta duk yayaye Dan tasan ita ta

kumsama dr ta dolle sai yaji ciwo da irin radadin da takeji.

Tasan yana wajan da ta hango shi dan haka har wata canza tafiya take tana jefa wayarta

sama tana cha6ewa tare da kissing wayar

Zowa tayi zata wuce kamar bata san da shi a wajanba cikin zafin nama ya ya ruqota cikin

tsoro da qara mashi haushi ta kwala qara wayyo yaya nawazzzzzzzzz

Ya kifeta da mari ke shashashar inace baki da hankali ko hankalinki ya batane baki tsoron

Allah ne sabariiina idanun shi kamar su fado qasa jan da sukayi ya bace Dan ita kanta bata taba ganin shi cikin irin wanan yanayin ba

So sai ta tsorata da yanayin shi yan cikinta suka bada kuuuuuuuuuuuuuuu

Yanunata da yatsa sabryyyyyyyyyy da auranki da aurena kike soyayya da wani dan iska can

"Kina haukane ko kanki ya kwance ne""?"

Sabarina ta bushe da dariya ta gyara tsayuwarta tace garassssss nake ba abinda ya

kwance nidin dai ce sabarina sabitu meerah wadda kasani Muhammad mahishiiiiiiiiiiiii

"Taja Sunan shi m tare da murguda mashi baki tayi far""da idanun ba 'abinda mahish ke"

maimaitawa aran shi sai cikakken sunan shi yau da sabarina takira wanda tunda yake bata ta6a ce Muhammad mahish ba sai yau ko mahish sai an Shanya ruwa rana kafin ta fade shi.

Ba wani Haukan da nake lafiya ta lau aure kuma a'a ka manta ne ni ina naga aure zan

dai'yishi nan'gaba da masoyina dr ko ka manta ni din kanwarka ce ba matarka ba kuma haka

ka fada mashi a matsayin shi na Abokinka yaga har kanwarka ya kyasa nima kuma inaso kabashi da mama yaya mahish dan ina son shi.

Hakkin aure kuma da kafada ai ban San shiba yanzu sai nayi tukuna sai kafadaman hakkokin

auran a matsayinka na wana kasan hausawa nafa cewa babban wa ubane

Kaga sai kasanar dani hakkin miji akan matarsa da kuma Hakkin mata akan mijinta woowwww

gaskiya nayi babbar Sa'ar zowa qasar mexice domin nayi babbar tsintuwar samun jarimin na miji dagani zai ruqe amanta idan ka bashi zai sani farin ciki ya kula dani hadamu da da muwata yadamu da cina ko shana gaskiya nayi Sa' a ko yaya ta daga mashi gira guda dr

NAwazzz suna zazzafa ta dora Hannuwanta saitin heart dinta ya kaji sunan sai dadi ko

. Taimashie up and down tayi gaba tunda tafara magana yaji kamar anda shashi a inda yake

smoking ya kama shi sai da ta bace ma ganin shi sannan ya dawo hayacin shi yana kwala mata Kira m shedarshi har daukewa take koda ya isa tana kan kushin kafarta daya kan daya yaya nawaz ka isa lafiya gashi wayar hansfree take lafiya qalau baby na sauka sai tarin kewarki ashe haka kike zazzaface yanzu hakama tunaninki nake kamar na dawo ta bushe da dariya a a yaya ba sai ka dawo ba akwai gobe richaaaaaa dr mahish ya fadi hannunshi dafe da zuciyar shi dai tafowar feeena dauke icce crom ita da tse wayar tayi tayo wajan shin ya suma cikin kaduwa ta dauko ruwa Feenar ta jajja6eshi ta dora kan jikinta ruwan sabarina ta feesa

mashi sai gashi yafarfado

Tare da sauke ajiyar zuciya feena sai sannun taketa jero mashi tana sunsunarshi

Da kissing din shi wani uban tsoki sabarina taja mtseeeeeeeeeee

Tayi gaba dakin ta yabita da idol

Yanzu wasan ya soma

Team sabarina

Team feeenar Team dr nawaz

Team Mai gayya mai aiki dr

Sai naji comment dinku

Ammyn KHAIRAT ce Golden girle ba

"[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: Dr MAHISHI MEERAH"

NÌ%‚aÌ%‚

AÌ%‚mÌ%‚mÌ%‚yÌ%‚nÌ%‚ kÌ%‚hÌ%‚aÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚tÌ%‚

GÌ%‚oÌ%‚lÌ%‚dÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚ gÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚lÌ%‚

DÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚iÌ%‚cÌ%‚aÌ%‚tÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚ tÌ%‚oÌ%‚ mÌ%‚yÌ%‚ cÌ%‚hÌ%‚eÌ%‚rÌ%‚iÌ%‚eÌ%‚ fÌ%‚eÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚aÌ%‚r

Ì%‚

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã· ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*ASSALAM_ALAIKUM FANS BARKA DA SALLAH DA FATAN KOWA YAYI SALLAH LFY

ALLAHU YAMAIMAITA MANA*

"*PAGE, 32&33*"

"                     da kallo yabita har'ta6ace ma ganin shin yana mamakin sauyin halinta""lokaci guda"

"ko sannun da feena ke mashi ba ta ita yake ba""dear sannu ta shi muje muyi wanka qala bai""ce"

mata ba ya tashi sukayi d'akin shi kafin suyi wanka sai feena ta dauke hankalin shi suka fada wata duniyar

So sai feena kejin dadin. Kasancewa da dr Dan ya iya soyayya da gamsar da macce yasa ta

manta da duniyar da take sunyi wanka sun fito ita da kanta ta shirya shi tare daddad'an kalaman'ta na soyayya masu sanyaya zuciya tana fada mashi yanajin dadin yanda feena ke mashi tana faranta mashi sosai bata matsalar komai sai ta girki nanne matsalarta aman baya ga

"wannan feena bata da matsala gata yar soyayya,"

Sabarina na shiga daki ta fashe da kuka Allah yasani tana son dr fiye da rayuwarta kuma

tana mugun kishi ganin shi da feeena na baqanta mata rai dan dai bata yadda zatayi dan feena

yace yanzu acikin birnin zuciyar shi;

Dr bata tata take hummm to miyasa kuma ya nuna kishin shi karara dan ya ganta da

wani haka yanuna haryanzu yana sonta komai wata zuciya tace ke sabarina kima falka idan

bacci kike dr ba sanki yake ba da yana sanki da bai wulaqanta ki ba bai fifita wata akanki ba yana kishin igiyar auran shine dake kanki

Lallai dolle ki tashi tsaye ki qara zage damse ki kwatarw kanki yanci wajan tananne zaki gane

matsayin Ki a wajan shin idan ba haka ba kece da wahala

Hudubar da zuciyarta kemata kenan

Tashi tayi ta watsa ruwa yayi dai dai da lokacin sallahar Azahar ya'yi tayi sallah tasa riga iya

cinya sai dan pant

Gashinta ta tufke shi gida biyu gashi da mugun tsawo sai shaying yake kwalin da lipes glass

ta shafa gami da powoder tayi so sai ta kalli kanta ta madubi ta murmusa

Dan tayi kyau ba kadan ba feshe jikinta tayi da turaruka kamshi sannan ta kunna Music na

wayarta tabi da Air pic

Waqar nan ce take saurare ta hausa dan waqar ta mata dadin dan bata jima da fitowa itama

searching dinta tayi waqar brekar

Mai taken Ashe da rai nake sanki

Kitchen ta nufa electric ta jona taci gaba da da aikinta tana bin waqarta tana karkada kugu

Dankali ne soya tare da farfesun yan ciki

Tunda feena tayi bacci yake zaune abin duniya ya sha mashi kai

Yarasa natsuwa da kwanciyar hankali

Daddadan qamshi girki yaji ya cika mashi hanci dan ba wani qoshin kirki yayi ba take yaji wata

sabuwar yunwa ta ziyarce shi

Tashi yayi ya nufi d'akin ta kitchen dinta ya nufa dan nanne qamshi ke tashi tursu yaja birki

ganin irin shigar dake jikinta komai abayyane gashi tana waqa mai dadi waqa mai dauke da tattausan lafiza masu dadi da tsuma zuciya

Musamman ita a bakinta abin yafi dadi dan tamkar ita ta rerata gashi tana dan juya

mazaunanta

Cikin yar rigarta sai abin ya birge shi yayi tsaye yana kallonta kamar yau yafara ganinta

Sai da ta kammal komai ta zuba a plat sannan ta juyo da niyar fita daga kitchen din ganin shi a

tsaye ya zuba mata na mujiya ba qaramin mamaki tayi ba a man sai ta basar

Tace la yaya ban san ka shigo ba sannu da zuwa baki ya saki yana kallonta shiba sabryy na

daure mashi kai anya ba kwayoyinda take sha bane sukafara nuna mata haka

Wuce shi tayi da pilat din din farfesu qamshi ya daki hancin shi ya hade miyau quuutt

Ta aje parlour ta dawo ta dauki soyayyan dankalinta tare da milk dinta mai sanyi

Bismll yaya tace da shi yabita har parlour ta zuba mashi ta bashi kamar yana jira ya yarida

yasoma ci harda kwarewa ta zuba mashi ruwa a cop ta bashi yabata tausae

Tasan shi sare game da da cin abinci bai wasa da cikin shi gashi ya tsanin abin waje

Mintina qalilan ya share uban pilat din abinci shi kanshi sai yaji kunyar kanshi a qara maka tace

da shi kai ya kada mata kamar qaramin yaro

Nata t Fara ci batare da tasake ce dashi komai ba sunyi shuru kowa da abinda yake tunani

cikin ranshi

Shi yana tunanin ta inda zai billo mata

. Itama tana tunanin ta yanda zata gasa mashi aya a a hannun shi dan daga shi har feena sai

sun yabawa aya zakin ta

"[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: Dr MAHISHI MEERAH"

NÌ%‚aÌ%‚

AÌ%‚mÌ%‚mÌ%‚yÌ%‚nÌ%‚ kÌ%‚hÌ%‚aÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚tÌ%‚

GÌ%‚oÌ%‚lÌ%‚dÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚ gÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚lÌ%‚

DÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚iÌ%‚cÌ%‚aÌ%‚tÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚ tÌ%‚oÌ%‚ mÌ%‚yÌ%‚ cÌ%‚hÌ%‚eÌ%‚rÌ%‚iÌ%‚eÌ%‚ fÌ%‚eÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚aÌ%‚r

Ì%‚

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã· ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*PAGE 33&34*

                          shuru sukayi daga baya dr yayi karfin halin yi mata magana

Cikin tattausan lafazi sabry yanzu saboda Allah abinda kikayi kin kyauta wallahi aduk abinda

kikaga ina maki nima bada san raina komai ke faruwa ina iya bakin kokarina a matsayinki na yar uwata kuma matata naganin na kyuatata maki inaga na baki hakkinki Aman sai Abun ya

gagara

Wallahi narasa mike damuna kuka yasa mata dan Allah sabry ki taimakeni ban san yazanyi ba

narasa gane kai na gaba daya

Ya matso wajan ta cikin kuka abin tausae ina bukatar taimakonki yar uwata dan Allah ki

taimakeni mike da muna narasa mike da muna

Ya bata tause so sai dan haka ta itama ta rungume Abinta ita kanta wani lokaci tana tunanin

abinsu kamar bana kai sake bane iyasu dage da adua

Ita kuka shi kuka sun rumgume junansu kamar zasu shige cikin juna

Karshe salon ya sauye dan dr soyake ya mada sabry cikakkiyar mata ko yasamu damar

rabata da dr nawaz ta haka kade ne zaiyi nasara akansu

Cigaba yayi da wasa da ita ahankali yakebi da ita cikin saukin so da kauna da kalaman dada

masu zaki

Murzarta yake san ranshi itako tayi shuru tana sauraran shi kamar bazata biye mashi ba aman

da shike itama buqace take sai tafara mai'da mashi da martani aduk da acikin tsoro take tanajin gabanta na faduwa ga jikinta na rawa aman kuma tana jin dadin wasan na shi

Dr yayi nisan so sai acikin saukin sabarina gaba daya shima jikin rawa yake so sai yana cira

babu abinda yake buka ila yaji shi cikin kogin sabarina

Nishi kawai suke fitarwa yayinda numfashin su ke sauka da sauri

Gaba dayan sun sun fita hayacinsu taimakon junan sukeyi ta hanyar cire kayan jikinsu

Ba'abinda dr yafi do ajikin sabry irin breast dinta masu tsone mashi ido yatsanshi ya kai kan

nononta yana shaha shi tare da murza shi karshe yakai harshenshi yana lasarshi hade da

tsutsar shi ba abinda sabry keyi sai nishi mai hade da qarar dadi gabanta yayi sharkafa da ruwa

Shi kanshi bai san iya adadin kawowar da yayi ba tun kafin ya shigeta gsky sabry daban ce a

cikin mata

Wajan mararta ya gangaro da harshen shi harya zuwa hq dinta dake feshin ruwa kamar

korama yasaka dan karamin yatsan shi yana wasa da wajan sabry ta gantsaro tare da sakin qara dadi ya kai mata karo shi kanshi sai kurnani yake

Da hannun shin yake ma kanshi hanya ya duka kanshi ya kai bakin shi kan yar qara mar

hudarta jajir wajan yake a tsaftace ya zura harshanshi sabry ta fita hayacinta jira kawai take taji banana a gabanta daukar ta yayi yayi samar 3star da ita ya kama bananar shi ya jijjigata tare da m aduar saduwa ya saita ta ga kofar sabry jikin shi na rawa jira yake yaji shi cikin kogin sabry

Kamar ance sabry bude idonki tayi karo da mummunan gani don dr ya juye ya komamata wata

halita ta daban Kara ta saki daganan ta m somemashi

Bata sake sanin inda kanta yake ba ganin haka hankalin shi ya tashi sabry sabry ina sabry bata

jin shin

Ruwa ya dauko bayan ya mai'da kayan shi ya shiga watsa mata su tajima sannan tai'ajiyar

zuciya take abinda ta gani ya dawo mata kuka m ta fashe da shi dr ka mai'dani gida na gaji da

zama anan aljannu ke akwai a gidannan kai kanka sun shafe a kafara komawa aljanin dr natsane ka wallahi ban sonka na tsane ka aljani kawai

Tayi cikin bed room da gudu tana kuka yabita bakin ciki ya mata yawa ga tarin sha'awa ta taran

mata

Mafita daya ce Tasha kwayoyinta ta samu bacci haka ko tayi tasha sosai over dos

Mintina kadan ta ta koma bacci

Feena ce tsaye taci adonta tayi kyau ganinta ya hana dr bin sabry

Zowa tayi tayi hogging din shi I miss u dear inata budar ka Ashe kanan wajan sister din mu

mikayi mata ta gudu tana kuka don't worry

Muje ko ya jata suka fita harzuwa dakin shi yace da ita ina zuwa rufeta yayi dakin sabry ya

koma

Hankalin shi duk yana wajanta baccin ya tarar tanayi ya zauna kusa da ita

Yana shafa ta tare da tunanin maganar data gaya mashi ta tsane shi maganar ta daki zuciyar

shi dolle ya kai sabrt india don duba kwakwalwarta

Shi yasan sabry m din ba kanta daya ba da Lafiya take bazata taba cewa ta tsane shi ba dolle

da akwai matsala

Ammyn khairat Golden girl

"[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: Dr MAHISHI MEERAH"

NÌ%‚aÌ%‚

AÌ%‚mÌ%‚mÌ%‚yÌ%‚nÌ%‚ kÌ%‚hÌ%‚aÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚tÌ%‚

GÌ%‚oÌ%‚lÌ%‚dÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚ gÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚lÌ%‚

DÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚iÌ%‚cÌ%‚aÌ%‚tÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚ tÌ%‚oÌ%‚ mÌ%‚yÌ%‚ cÌ%‚hÌ%‚eÌ%‚rÌ%‚iÌ%‚eÌ%‚ fÌ%‚eÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚aÌ%‚r

Ì%‚

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã· ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*PAGE 35&36*

                            ranshi ya mashi fari da albishiri din da boka ya bashi wannan wata qarin

"damace yasamu wadda zaiyi amfani da ita ya turama meera bakin ciki dan shi yayi aure bai sanar da ubanshiba ya bushe da dariya,"

"""koda ya isa gida drect part din meera ya nufa cikin farin ciki yayi sallama meera na"

zaune yana karatun alkur'ani

Koda meera yaga Ahmat cikin farin ciki kuma harda sallama yaimashi yasan ba Alkairi ya kawo

shiba.

Da yake cikin parlour ne su Adda

Na zaune itada maryam da gwago Adda na shafama gwago magani akafa

Sun ansa mashi sallamar su Adda suka gaishe shi harda gwago lafiya kawai yace dasu

Sannan ya kai duban shi ga meera Akaramakulla wajanka nazo Sai da meera ya kai aya

"a karatun shi sannan ya rufe Qur'ani shi,"

Ya dube dan uwan shi maraba da Ahmat ya gida ya iyali da fatan kuma lafiya lafiya lau muke

kuma lafiyarce tasani zowa inda kake

Meera yace to masha Allahu ai haka ake so mike tafe da kai Abinda yake jira kenan

Zowa nayi nace Ashe dan iskan yaron nan Aure yayi bai fada mana ba har iskancin shi ya kai

haka wato yazama dan duniya mu iyayan shi babakin komai ya dauke mu shi ga wanda yayi ya canza wasu iyayen da sukafi mu kai wannan duniya tana bani tsoro Allah karabamu da.

"Haihuwar Dan banzai...... Sai sannan ya sheda da ya Kai karshen maganar shi,"

"""subahanallahi Ahmat har yaushe moohan din yayi Aure ba muda labari jiya jiya nan muna"

tare da yaronnan Aman bai sanar dani ba

Kai da kata meera ya daga mashi hannu ni dana Dan Kware ne irin Albarka wanda yasan

darajata da kimata ko wuta nace ya fada sai ya fada

Da d'anka nake mahishi ko bakada labarin Auran da ya kara to idan bakada labari ni inada shi

ya kara Aure kuma yanatacin Amanar yar mutane yanzu haka ance hauka take ya dauketa yayi india da ita

Wannan itace Amanar da sabina ta baka kuna shirin hallaka mata y'a saboda son zuciya irin

taku ku dauki yarinyar kirki kuba Dan banza

Kai Allah wadaran naka ya lalace

So sai suka kadu da

Bayanan shi kuma tabbas sunsan gaskiya

Yafada dolle yanada labarin su

Adda zatayi magana meera ya

Daga mata hannun itako gwago hawaye take sharcewa

Dan kuka shike jama uwarsa jiba MAHISHI bai

Please Login or Register in order to submit comment