You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cherie Feenar*

PROFICIENT WRITER'S ASSOCIATION

*PAGE 14 shiyn 4*

"                       =ØŠÝhaka Dr ya fita yabar adda da tunanin zuci shi dariya take bashi ba kadan ba mutum da matar sa asa mashi ido, tsarin bayyi ba"

bayan sabarina ta kammala sallah adda ina kwan ta sake gaishe ta hummm adda tayi ajiyar

"zuciya lafiya Lau,"

Sukayi shuru zuwa can adda ta fara magana sabarina bazan ce komai ba dan mahish mijinki ne

aman ni shawarar da zan baki a matsayi na na macce domin hausawa na cewa ciwan ya

"macce sai ya macce dan haka kisan abinda kikeyi,"

Ki zama macce da tasan ciwon kanta macce Mai aji ba ballagazar macce ba.

shi na miji da kike ganin shi kunya ko kadan sabarina ki zama mai kama kanki a gare shi

duk wanan son dakike nuna mashi ki barshi a zuciyar idan ba haka ba kina da wahala a nan

"gaba cinda ba tare da mu zaku zauna ba balle idan munga abinda bai dace ba muyi magana ko kuma shi ganin ido yasa ya d'aga maki kan wasu abubuwa ,"

"""Naga kina da rawar kai sosai yanzu duk abinda Dr ya maki son da kike mashi ya rufe"

maki ido balle ki hukun ta shi ki tuna ga badaya dr ya manta dake da al'amarin ki sai yanzu da yazo ko shima Kiran shi a kayi shine zaizo yai maki dadin baki kega sakara ya tumurmuzaki ya tashi hummmm to kija ajinki tunwuri ina gaya maki gaskiya ki hora shi sosai har sai ya gano da

kanshi ke din ta daban ce Mai mahimmanci ce a rayuwa ta hakane Zaki gano shi yana sonki

"Kamar yanda kike son shi koko,"

Ba wai ina fada maki bane Wai Dan karki ma mijinki biyayya a'a ina fada makine ki gyara

"rayuwar ki anan gaba ma damar na miji ya gano son da kike mashi yafi naki to bari ganin Dan uwanke ne amfani zaiyi da wannan damar yaita cuta maki yana wahalar da ke duk kan na miji haka yake,"

da fatan kin gane abinda nake nufi ke ga sakare shine kika bari jiya ya tumurmuza

hummm adda nifa ba abinda ya faru tsakanin mu qarya kike ba abinda ya faru naga kina qyangesa qafa a 'a adda da zan shiga toilet ne shine na buge kin wajan har yayi fushi ta nuna mata bugewar da tayi sai sannan Adda ta yarda da ba abinda ya faru taja hannun sabarina

"zuwa part dinta,"

Tunda ya bar wajan su adda yana d'akin meerah kan shi aduge yana gaishe shi Aman Meera

ko cikan ka baice da shiba .

Haquri yake bashi yana kuka yana ne man tafiyar shi aman ina ko sauraran shi bayyi ba

qarshe ma tashi tsoho meera yayi ya shiga toilet ya jima aciki kannan ya fito ya shirya dan fita

"zaiyi waje domin gaisawa da talkawan shi yana cikin fesa turare yaji 6a6atun dan uwan shi Ahamat meera .yana fada da yada maganganu mararsa dadi,"

Parlour ya fito suka hadu da juna shima dr fitowa yayi inakwana kawu ban San gaisuwar'ka dan

iska.dan yawan duniya duk da meerah yana fushi da mahish aman yaji zafin zagin da Dan

"uwan shi yai'ma Dr hummm d'a da mahaifi sai Allah,"

Ahamat yaci gaba da cewa eh haqurina ya qare wallahi ka fito man da dana dan banga

abinda yayi da zaka kai'shi d'akin duhu ka kulle shiba har'gobe sati daya akan me dan ba kai ka haife shi ba ai naga d'anka da yai maka laifi baka hukunta shi haka ba da yake abin naka son

Kai ne .

Laifi tudu ne katake naka ka hango na wani shi wayasan qazantar da yake aikatawa acan inda

"ya tafi,"

Dr duk kan shi ya kulle to me moohan yayi yaka kulle shi d'akin duhu lallai laifin ba kadan bane

to wai mike fa ruwa ne.

Kawu Wai l mike faruwa ne kai dalla can Yi mana shuru bada kai nake magana ba da ubanka

"nake yi Kai ma zan dawo gareka yanda ubanka ya kuntata man da Kai ma sai na saka kunci marar misaltuwa ba dai saboda sabarina aka wulaqanta man da ba to naga yanda za ai kuyi zaman aure kai da ita cikin farin ciki dan sai kunyi da na sanin auran juna wallahi,"

ba abinda tsoho meerah keyi sai murmushi dan shi da wuya ka 6ata mashi rai a take ka gane

"hakan shi mutumne mai'shanye bakin cikin shi yayin da ka 6ata mashi sai bayan kagama sanan ya natsu ya yanke maka hukunci yanda ya dace da Kai,"

Raba shi yayi zai wuce Ahamat wallahi kaji dai abinda na fada maka d'ana bai kwana d'akin

"duhu yau sai dai duk abinda zai faru ya faru haka ka wai ,"

"Meerah ya fita ba tare da yace komai ba,"

"""Shima Ahamat ya fita yanata zage zage mutanan gidan sun saba ganin irin haka shiyasa abin"

"bai cika da munsu ba,"

Dr ya jima a inda yake Yana saqar zuci to wai duk menene ya kawo hakan ba mai bashi

amsa sai adda dan haka d'akin ta ya nufa tana zaune itada sabarina tana turare mata gashin kanta da turare .

. Slm yayi ya shiga ya zauna bayan ta gama tace da sabarina ta shiga bed room.

"Lafiya shuru ya'yi lafiya ba lau ba nasan dai kinajin 6a6atun kawu Ahamat ,wai mike faruwa"

"kaina ya kulle gashi kuma naji yana fadin Abba ya fito mashi da d'an shi daga d'akin duhu to moohan mi ya aikata aka Kai shi can""?"

Hummmmmmm

Duk abinda ke faruwa a yanzu duk Kaine silar faruwan komai.

Muhammad mahish Dr dago kan shi yayi ya dubi adda domin idan har ta Kira shi da cikakken

sunan shi to ta6a ce haka ma meerah duk ranar da ya Kira shi da muhammad to maganar da zasuyi mai mahimmanci ce.

Muhammad mahish kamar yanda na fada maka komai ya faru a yanzu Kai ne silar shi to haka

"yake Kaine silar rashin lafiyar gwago Kaine silar shigar moohan d'akin duhu Kai ne silar da kawu Ahamat ke fada ma Abba magana san ran shi,"

Da baka bijire ma umarni'n shi ba na Gina ma hospital da duk hakan bata faru ba kasan da

"Alqawarin ka da sabarina na aure da kagama karatu ka dawo da sati daya bakin ku kazo ka watsa kasa idon mai'kima da daraja ga kowa na wanan kyau kayi dai dai haryanzu inajin ciwo da kuncin abinda ka aikata,"

Ta share hawaye da suka zubo mata.

bayan anyi haka ka tafi sabarina ta kwanta ciwo kamar zata mutu saboda tana tunanin ko

anfasa auran ku rashin lafiyar ta so sai ya tadama Meera hankali.

Saboda haka sai ya Kira taron gaggawa akan ayi magana a samo mafita na Alqawarin auran da

yayi Kai da sabarina ya taru domin jin ta bakin kowa saboda a cewar ga abinda kayi kasa qafa

ka tafi ba asan ga wacce ake ba akan auran ku .

nan kowa yai ta fadin Albarkacin bakin shi wasu na fadin acika Alqawari wasu nafin a kira ka aji

ta bakin ka ina daya daga cikin wadanda suka bada shawarar a Kira ka aji ta bakin ka wasu suna fad'in ba dolle sai an Kira ka ba kawi dai afasa aura maka ita daga qarshe maganganu sunyi yawa da zafi inda moohan yace shi da man can Yana son sabarina a aura mashi ita ko

can da man yana sonta Kuma da kai da shi. Ai duk daya ne.

Mahaifin shi ya goyi bayan shi inda yai ta fadin maganganun da Basu dace ba akan'ka kuma

yayi rantsuwa da meerah ya yarda da karya yarda sabarina ba tada miji sai moohan ai shima yanada hakki da Kuma iko akanta da haka aka tashi baran baran kuma meerah bai ce da kowa

"komai ba,"

bayan kwana biyu da yin hakan cikin dare moohan ya fado d'akin sabarina .nan tai shuru

"shikuma ido yazaro Yana jiran qarashin zancan .me me me ya faru acikim daran ba babayiyiyii Mata komai ba dai ko duk a dabirce yake maganar cikin eh ei na ,"

Allah ya tsare tayi ihu munji babu abinda ya faru.

wai Allah na Alhamdulillahi Dr ya Fadi tare da sauke ajiyar zuciya.

Acikin daran meerah ya bada umarni akai moohan a d'akin duhu.

Tunda gwago taji hakan da man ga tarin bakin ciki da kasa ta sai jinin ta ya hau gaji faran

jikinta ya shanye anyi anyi a kaita hospital katsina aduba ta taki a cewarta tasani likitoci baki daya hmmmmm

ba musan hukunci da meerah ya yanke akan'ka ba sai ranar juma'a da safe yace a shirya

domin yaune zai daura auran sabarina bai kuma fada Mana ko da wa za ayi auran ba sai da

mukaga ana shigowa da kayan ka tunanimu ya bamu da kaine sai da mukaji an daura auran da kai muka gasganta domin meeha baya karya Alqawari.

To wanan shine abinda ya faru Kuma duk Kai ne sila kuma ka kyauta kazama da haka ake son

cikakken da ya kasance.

Dan Allah adda kiyi haquri dan a'a Ni bani kai'ma laifi ba dan haka haquri name zaka bani

kema na maki Kuma kece wadda zata tai'maka man wajan shawo kan Meera da gwago dan yanzu na kai awa daya wajan shi ina bashi haquri ko kallo ban ishe shi ba ita kuma gwago tasa masu tsaran part din ta naje shiga sun hananin dan Allah kiyi haquri ki tai'maka man nima duk

abinda ya faru tsotse ne bazan sake ba zan gyara kuskure na

Hummmm ai ba yanzuba Ni Kai na mahish ban so ka gyara kuskure ka yanzu nafi so sai Nan

gaba sannan duniya ta hora ka ta maka hankali sannan sai kazo ka gyara idan nayi tsawon rai sai na tai'maka maka wajan gyara kuskure n naka idan Kuma katar da bannan sai kasan nayi ta shi bacce man da gani kuka ya fashe Mata da shi ita Kuma ta qyetare shi ta fita.

Ya jima Yana kuka ya tashi ya nufi kuryar d'akin inda sabarina ki ciki zaune ya ganta kan

gado duk abinda saka fada duk tana jin su itama kukan take Dan dr ya bata tause ba kanba rana zafi inuwa Kuna kusa da ita ya zauna ganin tana kuka ya da katar da nashi tare da fadin ki tai maka man sabarina ina zan sa Kai na kowa na fushi Dani banida farin ciki ko kadan kowanne bawa Yana kuskure a rayuwar shi Kuma ko Allah kaima laifi kana neman tuba ya kuma yafe maka meyasa Basu kar6i uzurina ba miyasa Basu yafe man ba kuka yake sosai itama tanayi suka rungume junansu kamar zasu hade waje guda ba mai lallashi wani zabban

tausae;!!!!!!

*Aslm alkm masoya na fans dina ina Mai baku haquri cike da alhini domin Nima ba haka naso

ba sai dai haka Allah ya hukunta kuci gaba da yiman adua domin inajin dadin ta ina Kuma ganin sauki a idanuna saboda matsalar ido na da katar da rubuta Mai Arziki cinda banyi nisa da shi shiya sa na da katar da shi ga kuma idanu da ba cikakkiyar lafiya kuyi haquri insha Allahu idan na gama zarata da Dr maheeshi idan naga da yuyuwar naci gaba da Mai Arziki to insha Allahu zakujini fatan Alkairi kuci gaba da yiman adua ina godiya da jin dadi kairat na buqatar kane ko kanwa Nan ma kusani adua idan haihuwa Alkairi ce a gare Ni Allah ya kawo man ita cikin lokaci

yabin ya ya masu albarka ina godiya masoya na*

More comments more typing AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL

"[9/5, 12:57] Ammyn Khairat: * Dr MAHISH MERAH*"



*Na*

AMMYN KHAIRAT

*GOLDEN GIRL*

*Dedicated to my cherie Feenar*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ *_ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã·_* ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*Page 15 daad 6*

"                     =ØŠÝbayan ya'yi salama sun amsa sannan tsoho meerah ya fara koro bayan dalilin ta rasu da yayi,"

Ya cigaba da cewa maqasudin tara ku anan shine dan gane da auran sabarina to

Alhmallhi na gode ma Allah da yabani ikon sauke wannan nauyi na alkwarin da nayi.

Sai Abu na gaba shine sabarina yanzu dai hankali ya kwanta burun ki ya cika na auran Wanda

kike so wallahi ki sani ba dan da nauyin alkwarin auran ki ba wallahi da ba dalilin da zai'sa na

"aura maki dan da bai'son mutunci iyayen shi ba,"

Aman ba komai zan cigaba da yi maki adua Allah ya tabbatar da Alkairin sa Allah ya kareki

"daga sharrin shi, kima mujinki biyayya shi aure ba abin wasa bane aljannarki na qarqashin shi mijinki ki guji bacin ranshi ki kyau tata mashi kibi dokokin shi da tsarin idan har abin bai sa6a ma"

Allah da manzon shi ba.

Ki sance mai haquri da juriya ina yi bari na bari kiji kiqiji ki gani kiqi gani Allah yai maki albarka

ya kawo zuriya dayyaba Allah ya baki ya'ya na gariki nura da kyau ki basu tarbiya mai inganci dan in mune yau ba mubane gobe balle ace wata rana zamu tai'maka maki .

Kin dai san dokar gidannan babu yaji acikin ta duk abinda mijin ki yai maki yi haquri

wata rana sai labari.

"""Kai Kuma gagare ga yar uwar ka nan na baka Amanar'ta ruwan ka ka ruqe aman ruwan"

ka karka ruqe aman kasan dai dai da kwayar zarra kaci amanar'ta ban yafe maka ba kamar yanda na fada baya hukunci yanan na baka da ganan zuwa gobe da dau matar ka kua 6ace man da gani dan wallahi ban son ganinka ko kadan wanan shine dalilin kiranka da nayi na na

aura maka auran sabarina Wanda Kai ma kasan da shi.

Idan da akwai mai magana yayi dan ni na gama tawa maganar.

""" Gwago da ganan kwance tace inada magana duk da dai abinda zan fada ka ruga da"

"ka fade shi sai dai naqara tunatar da shi shine yaji tsoron Allah yabi duniya a hankali sannan ga amanar jikata nan ya ruqata aman ina idan ya cutata mata bazan yafe mashi ba,"

"Shine kawai magana ta,"

Adda ita ma nasiha tayi masu mai shiga jiki da fatan Alkairi da sa masu albarka a

rayuwar auran su dan ita yanzu dr ya fara bata tausayi kowa ya bude baki maganar shi bai yafe

ba baby abinda Dr keyi sai hawaye.

Kowa ya masu fatan Alkairi da zaman lpy.

"""qarshe Ahamt yace hummmm ni ba abinda zan fada anan ba girin girin ba tayi mai,"

Ba dai aure bane I lallai kayi nasara kuma ka cika alkwarin kamar yanda ka dauka to Alhmallhi

munga aure sai munga zaman dan ni idan banda cutar yarinya da akayi babu abinda akai mata dan na tabbata da margayiya na rai ita a yanzu bazata ta6a bada goyan bayan yar'ta ta auri dan iska ba dan yawon duniya wanda bai san darajar iyayen shi ba balle ya darajja wasu.

"Kuma manan wannan auran sai anyi da nasanin yin shi,"

kuma wallahi tallahi a sako man dana kokuma duk abinda ya faru Kai kaja ayi gara kowa da

kowar wake ayi gara dana da danka cindani bay ta6a sa6a man ba.hummmmm ayi dai mugani idan tusa na hura wuta ya tashi fuuuuu ya fita shima family din shi suka bi bayan shi.

Dr kuka kawai yake sosai kamar qaramin yaro wannan wanne irin tashin hankalin wanan wanne

irin bala'ine ya rabbi ka kawo mani dauki.

Kuka take wi wi wi ko jikin shi yayi sanyi da kukan da yake Abinka da d'a da mahaifi tsoho

"meerah yanajin kukan shi sosai da tausayan shi suna ta6a mashi zuciya aman ya daure dolle ne sai ya ko yama dr hankali sai ya gane kuskuran shi sannan ko yana haqura ya bar'shi sai ya'yi darasin rayuwa ya gane mahimmainci iyaye da illar sa6a masu sannan.zai saurare shi. Meerah ya furzar da isakan bakin shi ga bakin cikin dan uwan shi da kulum yake cusa mashi ya bude idon shi, dake a rufe kuta shi na sallami kowa kai kuma kaji abinda na fada maka da yau"

"zuwa gobe na baka,"

Kowa ya tashi jiki a sanyaye sabarina ma sai kuka take gawanin ban tausayi dan dolle su baka

"tausai,"

Kowa ya kama gaban shi Aman dr. bai ta shiba yana zaune a inda yake yana kuka mai tsuma

"zuciyar mai saurare tsoho meerah yana jin shi aman yayi bursu da shi ya jima a hakan sannan ya rarrafa zuwa wajan tsoho meerah,"

"""Ya dora hannuwan shi duka biyun akan kafafun meerah shi kanshi meerai wani sanyi ne"

yaji ya ratsashi lokacin da hannu dr. ya ta6a jikin shi cikin rawar jiki yake magana Abbah na

"dan Allah kayi haquri dani da abinda ne maka dan Allah kayi haquri ka yafe man,"

Abbah na nabi Allah nabi manzon sa Abbah nabi ka Abbah na kayi haquri ka bani dama a karo

na biyu domin in gyara kuskure na Abbah ko Allah kai ma laifi kana neman tufa kuma ya yafe maka Abbah na dan Allah nima ka yafe mani Abbah na ban so na tafi kana fushi dani domin

fushin ka la'anta ceni a gare Ni ya sake fashewa da kuka har'da majina .

"""Gsky ne maganganun Dr sun shigi Abbah kuma shi kan shi yasan ko malicinmu kai ma laifi"

kaneme yafuwa shi mai yawan yafuwane gafuru Rahim ne balle mu yan Adam .

Tun ba yau ba tsoho meerah ya dade da yafe ma dan shi abinda yayi mashi aman ya bar'shi

sai ya'yi nadama da kanshi sanan sai yaji irin ciwo da rad'ad'i da yaji lokacin da ya watsa mashi qasa a ido ya bujire ma umarni shi shiga dan zamani.

Yaji ciwo matuqa marar misaltuwa na abinda yayi mashi burun shi na shekara da shekaru da

yadade yana jira da son cika kashi sai gashi Allah ya aramashi tsowom rai da lafiya yaga

wannan lokaci aman d'an shi dr. Wanda yafi soyuwa aran shi yaqi bashi damar cika kashi abin

"ya mashi ciwo Wanda shi kade ne yasan miyaji yake kuma ji har'yanzu,"

Tsoho meerah idanun shi sukayi jajir tunawa da bacin ran shi bacin ran da dan shine ya

haddasa mashi shi .

Jinjina kai ya'yi sannan ya nuna ma dr hannu alamar ya tashi ya bashi waje cikin rawar jiki ya

"tashi har'yana hadawa da tuntu6e da kujera da yafadi Allah ne ya tai'maka bai sha qasa ba,"

Fita yayi motar gidan su ya samu drive yace ya kai shi katsina dan 6acin ran dayake ciki ba

zai barshi driven ba sunje katsina airport ya yanki tikitin guda biyu da shida sabarina suka dawo gida sallar azahar yayi ya shiga gida ko abinci kasaci yayi saboda kanshi dake mugun ciwo gado ya fada bacci ya dauke shi tare da zazzabi mai zafin gaske.

More comments more typing

AMMYN KHAIRAT GOLDEN GIRL

"[9/5, 12:57] Ammyn Khairat: BNd'? d'BN(Ï%a&"a&)"

*DÌ%‚RÌ%‚ MÌ%‚AÌ%‚HÌ%‚IÌ%‚SÌ%‚HÌ%‚IÌ%‚ MÌ%‚EÌ%‚EÌ%‚RÌ%‚AÌ%‚HÌ%‚*



*NÌ% aÌ% *

*AÌ%‚MÌ%‚MÌ%‚YÌ%‚NÌ%‚ KÌ%‚HÌ%‚AÌ%‚IÌ%‚RÌ%‚AÌ%‚TÌ%‚*

GÈÉOÈÉLÈÉDÈÉEÈÉNÈÉ GÈÉIÈÉRÈÉLÈÉ

*d=Se=Sd=S1S=c=Sa=St=Se=Sd=St=So=Sm=SyS= c=ShS=e=SrS=1S=e=SfS=e=Se=SnS=a=SrS=*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ *_ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã·_* ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER:          https://twitter.com/pro writers?s=09

*PÌ% AÌ% GÌ% EÌ% 16&17*

"                         Mexico airport sun sauka lpy, before jirgensu ya shida ya kira drivern shi"

"yace dashi nan da yan mintina zasu sauka dan haka yazo ya dauke shi,"

"""suntarar da ko yazo yana jiran su sabarina sai zare ido ake anzo Mexico course yauce"

ranar farko da tazo qasar Mexico ta hadu so sai kaqar a kwai dadin rayuwa..

Sun shiga motar drive ya zasu zuwa gida sabarina sai kallon hanya take da mutane iri

daban daban da al'adunsu.

Hon yayi getman yazo da gudu ya bude masu get suka shiga wow sabarina tace domin

gidan dr aljannar duniya ne haduwa kyau da tsari antsara shi yanda sabarina ke son tsarin gida haka ya tsara shi.

Sir sannun da zuwa ya hanya normal sukayi gaba suka biyo su da kayan su kai tsaye

cikin katafaran parlour suka shiga plasma ce ke nata aikin maganace dai dr ke bayyi ba aman

cikin ranshi yana mamakin hakan saboda da zai'tafi sai da yakashe duk wani electri to ya akayi TV ke aiki masu gadi kuma basu shigo masi parlour sai inshi ya ya kirasu.

Haka dai ya shiga parlour da tunani sabryy na biye da shi sororo yayi sa'idin da suka

"shiga cikin plurn kwance take kan kujera 3ster tana game da wayarta jikinta sanye da yellow din riga iya gwiwa taci uwar kwaliya qashin kanta yasha gyara sai qyalli yake,"

Gaba daya hankalinta naga wayarta dan haka bata san sun shigo ba sallamar mai gadice

ta sata tashi sukayi 4eyes da sanyin idaniyarta.

Da gudu tayo wajan shi ta bashi kykyawan hogging wow surprise dear welcome back

"I really miss u my favorite tare da kissing ta ko ina shi dai ya kasa koda motsi mai kyau domin jikin shi ya'yi galass inji mutan nijer sunce consey"""

Sabryyy ido ta rufe da kafi tasake bude su ta murza su dan tana ganin kamar baccine take a

mafalkene take ganin su.

Tabbatarwa da tayi gasky ne wani tsinin mashine taji ya zoki zuciyar ta tare da jiri innalilahi

"take jerowa a bakin ta ta samu kujera ta zauna hannuwanta biyu bisa kuncinta tana kallon su kallo na tuhuma""?"

Duk abinda ke faruwa gaban idon mai gadi saboda mai gadi ya tsani feenae so sai ba tayi

"mashi ba gyaran murya yayi sannan ta saki dr bayan ta gama tsotse shi bakin shi harja yayi dan tsutsa,"

Dr yashiga rudanin bayan mai gadi ya fita sai sannan hankalin feena ya kai ga sabarina da ke

zaune idanu sun mata kamar auduga wayyo dear aljana dear devil ta boye bayan shi tana nuni da sabarina

"""""""""sabarina ta sake zaro mata ido dan taji haushin abinda take fada wato ita ke evil take aljana"

dodonniya.

Dr ya janyeta jikin shi ke natsu ban san sakarci ina evil din yake gashi ta nuna sabareena. Ya

"dubu sabrry bacin raine karara a fuskarta wanda bai ta6a ganinta da shiba,"

Wajan ta ya nufa feenan na fadin dear a'a is evil banza yayi da ita kamo hannun sabry yayi

yazo wajanta da ita tana matswa bakin gaskiyar feenae sabariba aljanace.

Saboda tsananin kyanta da farinta ga manyan eyes gami da zarazaran eyelashes dogon

hancinta mai tsinin gaske sai dan qaramin cute lips dinta masu zanen heart.

Dr natsu feenar is my lovely sister eyes ta zaro wonderful tayi mamaki.

Matsowa tayi wajansu kuri

Please Login or Register in order to submit comment